ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com ÿþ_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP _

https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy

_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL _

https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K

_TAP THIS LINK TO JOIN MY TEAM GROUP _

https://chat.whatsapp.com/JWFNzltWWRZER7KkyOrnBO?mode=gi_t

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*&BUDURWAR ABBAN MU&*

_by PRETTY SK CE _

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria*

```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.```

```2. WASAN KADDARA

Asmeetah Writter.```

```3. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal.```

```4. KURUCIYA

Fatima Bintu Hussain.```

```5.MABANBANTAN ZUKATA

Maryam Star.```

```6. ˜ADDARAR MASOYA

Umulkhairy Hashim Abo.```

```7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ameey Laylerh.```

```8. YARINTA

Amanar Ta Batulu.```

```9. BOYAYYEN SIRRI

Amanar Shidoria Writter.```

```10. DAGA BAYA

Sha'awanatu Farouk Diggi.```

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE 1 ã

"                                            Murmushi ne kwance akan fuskar Abba, har ana iya hango fararen ha™oransa a waje, wa'inda suke ajere kuma cikin tsari. Babban mutum ne wanda a ™alla zai kai 45yrs, sai dai hutu da jikin daWi sun gama ratsa jikinsa, hakan yasa ba za ka ce yakai 40yrs ba, fari ne shi mai dogon hanci,"

"yana ™yau masha Allah, a kallon farko za'a za ci Balarabe ne saboda be yi kama da wanda ke kin jin Hausa,"

"dan ya yi kama da larabawa ko shuwa Arab, sannan yana da tsayi sosai da cikar ™irji, ga haiba da kamala, a ta™aice dai mutum ne mai cikar halitta ta ko ina."

"Zaune yake kan kujera yana kallon wani American film mai suka (Prisone Break), yana bibiyan shirin a"

"MBC Max, duk da ya jima da kallonsa Complete amma haka yake zama ya kuma kalla in dai yana free."

" Assalamu alaikum. ya ji muryar ™aramar ´arsa, hakan yasa ya amsa yana mai da fararen idanuwansa"

kan yarinya sannan a hankali kuma cikin sanyi ya ce.

" Wassalamu alaikum, suna ina?."" Ya tambaya ganin be ga sauran da ya ce ta kira su."

"Yarinya ce budurwar, mai kama da shi sosai, sai dai ita haskenta ya haWu da Wan ja-ja."

A ™asan carpet ta zauna tana cewa.

 Abba gasu nan zuwa. sai ya Waga mata kai.

"Cikin minti biyu, sai ga wasu ´am mata biyu sun fito dukkan su cikin p.j-mask kowa da colour Win ta,"

dukka riga ne da wando masu dan girma dan ba su nuna shape.

"Suna isowa suka zauna daga gefan ™anwar ta su, sannan suka haWa baki wajen gaishe da Abba."

Sai ya kallesu cike da kulawa sannan ya amsa.

Shuru ya yi yana binsu da kallo kafin ya buWe baki ya kuma cewa.

" Marwa bansan me kike so ki zama ba, dududu you are 21yrs, amma har kika iya tsinka ma Baba Habu"

"mari, wannan wani irin hauka ne. ya kai nan yana Wan Waga murya, duk da faWa sam baya mai ™yau."

"Babbar cikin su ita ce Marwa, yarinya ce fitinanna mai shegan gadara da nuna isa. Baki ta tura, sannan"

cikin sangantar ta buWe baki ta ce.

" Abba wanke mota na sanya shi, shine ya kama ya wanke na Basma, gashi a lokacin fita urgent ya"

"kamani, bansan rai na ya Saci ba, shine na shafa kumatunsa, ba marinsa na yi ba. takai nan tana son"

fara kuka dan har ta fara bubbuga ™afa sai ka ce ™aramar yarinya.

" Karki min kuka, ku ba kusan Gaskiya sam, da an fara muku magana sai ku hau kuka, ke kuma Basma me"

"kika yi ma Asabe?. ya faWa cikin takaicin halayen yaran nasa, sam baya son yana takura musu saboda su Win marayu ne, shine uwa da ubansu, ko kaWan bayan so yaga suna cikin damuwa, gashi suna da mugun taurin kai, har gwamda ™aramar mai suna Fauza, tafisu daraja mutane sai dai ita tana da ™yama, ba ta"

shiga harkan kowa.

" Abba tasan bana son ™arnin kifi idan ina gida, shine Wan iskanci ta soya bayan tasan ina falon nan ina"

"kallo"" cewan Basma tana haWe fuska sosai dan ita ba wasa, ba ma ta dariya sai sa'a."

"Nunfashi ya ja sannan ya furzar, ga dai su sun girma amma har yanzu suna ca za mai kai."

" Amma ai Fauza ce ta ce ta yi, kinga ba ta da laifi, tunda umarnin ™anwarki take cikawa"" Ya faWa, again"

cikin sanyi wanda ya zama halinsa.

Cikin sauri Basma ta mi™e da sauri tana girgiza kai tare da cewa.

" Abba. Abba yanzu akan wannan ne kake mana faWa, me yasa Abba? Dan bamu da mahaifiya ko."" Sai"

ta share hawaye da suka zubo mata sannan ta ci gaba da cewa.

" Ba zan sake ba, na gode."" Da haka ta nufi stairs da sauri har da gudu-gudu."

"Dafe kansa ya yi, yanzu a haka gani suke ya musu faWa, bayan cikin tausasawa ya yi maganar, yana"

"mugun ji da su fiye da komai nasa, ba shi da fata sai ganin sun dauwama cikin farin ciki."

 Ku je ku kwanta. ya faWa yana latsa remote Win tv ya kashe.

"Tashi suka yi, babu wacce ta mai yarda suka saba idan za su nufan Waki dan barci, sukan rungumesa"

"harda yi masa peck a kumatu sannan su rabu, sai dai yau ko kalla mai daWi be samu a wajen su ba, haka suka wuce suka barshi jikinsa duk ya yi sanyi."

"Ya tsana a dinga Sa ta musu rai, yasan abu Waya zai yi ya Wan sassautar da fushin Basma, shine koron"

Asabe daga aiki.

"Har ranshi be ji daWin abin da Basma ta yi ma dattijiwar matar ba, amma ba yarda ya iya farin cikinsu"

shine ™wanciyar hankalinsa.

"Ya jima a zaune cikin damuwa sannan ya tashi ya haura sama, part Win sa ya shiga, ko watsa ruwa ma ba"

"zai iya ba saboda yarda yake ji, gani yake idan har Wayarsu ta yi kuka to ya ci amanar mahaifiyarsu ce, dan amana ta bar mai su."

"Haka dai ya kwanta duk damuwa ya ishe shi, tunaninsa Waya Allah yasa Basma ta iya yin barci, kar ta yi ta"

"kuka dan yasan hakinta, tana da mugun zafin rai, da sanya abu a cikin rai, ga naci, gaba Waya dai halin mahaifiyarta gareta, dama kuma da ita take kama."

*****

"Zaune suke gaba Wayansu a ™aramin parlournsu, hira suke yi cikin nishaWi da walwala kamar ba sune"

suka shigo part Win su suna cikin damuwa ba.

" Ai in ba haka muka yi ma Abba ba, ba zai kore su ba, ™wanda mu zubda hawaye, dan hakan na Waga mai"

"hankali."" Cewan Basma sai Fauza ta ce."

" Amma yanzu idan aka koreta wa kuke so a kawo? Kusan matar nan tana da tsafta irin yarda nake so,"

"kuma tana iya ™o™arin ta, a ™alla shekara 10 muna tare da ita, tana kula da mu, be dace a koreta ba"

"sam."" Ta kai nan tana jin babu daWi."

" Wallahi sai ta bar mana gida, hakuri kawai nake da ita, dokokina kowanne sai ta rushe min, ha™uri yakai"

"™arshe akanta, ko a jiyan na ce karta kuskura ta ba Iro mai wanki abinci, saboda ya min laifi, amma"

"munafukar matan nan sai da ta bashi."" Ta kai nan tana jin ranta na ™ara yi mata zafi."

" Basma calm down, Baby Fauza don't worry, in dai mai tsafta kike so zamu sanya Abba ya samo miki. "

faWin Babbar su wato Marwa. Da haka suka sauya hirar kowacce ta ci gaba da abin da take yi tun farko.

*******

"Marwa ita ce babba mai shekara 21yrs, sai Basma 20yrs ba wani ta zara tsakanin su , sai ita auta Fauza,"

"mai 17yrs, su uku kaWai Allah ya ba Alhaji Mubarak, dama bashi da fata sai na Allah ya bashi yara mata uku, ya raine su har zuwa auren su, ya zama shima ya shiga sahun wa'inda aka musu bushara da gidan"

Aljanna akan rainon yara mata. Hakan yasa da Allah ya bashi matan ya ke mugun ™aunarsu fiye da misali.

"Matarsa Hajiya Karima, macece mai zafin kishi da rashin sanin darajar ma™as™anci, haka take tun kafin"

"haWuwarta da Alhaji, cikin ikon na Ubangiji kuma suka haWu har suka yi aure."

"Hajiya Karima, sai da ta raba Alhaji da gaba Waya danginsa duk da suna da wadata dangin nasa, amma ita"

rayuwarta su rayuwa ita da ´a´anta kaWai.

"Alhaji kuwa da yake mutum ne mai sanyi, gashi yana son Hajiya Karima, sai ya zamana duk mai ta ce"

"haka yake yi, ko da baya so baya nuna mata."

"Ko bayan da Allah ya basu zuri'a, lamarin be sauya ba ta Sangaren danginsa, dan babu wanda yake zuwa"

"wajensa, shima haka baya zuwa wajen kowa."

"Mahaifiyar Alhaji da kanta ta nema ma Alhaji wata yarinyar dangin dan ya aura, sai dai Hajiya Karima"

"daga jin wannan zancen, ta je har family house na Alhaji, ta ci mutuncin su, har da mahaifiyarsa, ba ta tsaya a nan ba, a wannan ranar suka bar Kaduna da zama gaba Waya, shi kuma Alhaji Mubarak ya biye"

mata suka bar kaduna.

"Al'amarin da yasa Mahaifiyar Alhaji ta yi mugun fashi da shi har ga dangin nasa, da kuma wannan fushin"

ta bar duniya.

"Hajiya Karima ko a jikinta, sai ci gaba da zuba mulki ta yi a cikin gidan, haka ta kuma raina yaranta mata"

"su uku, tana da burika sosai akan yaranta, sai dai mutuwa mai yankan ™auna ta rabasu, ba ciwo haka"

"kawai Hajiya Karima ta faWi, daga zuwa asibiti sai gawa."

"Misalta tashin hankalin da Alhaji da yaranta suka shiga baya faWuwa, al'amarin da ya kusa taSa mai"

"hankali, sai cikin ikon Allah ya dawo dai-dai."

"Daga wannan lokacin kuma ya ™ara jin soyayyar marayun yaransa fiye da komai, duk da wasu halayen da"

"suke da shi baya so, amma baya iya tsawatar musu."

"A yanzu da rasuwar Hajiya Karima an rufa shekara 8yrs, masu aiki suke kula masa da yaran nasa, ya so a"

"lokacin ya mai da su Kaduna amma yaran da yake halin Hajiya Karima suka biyo, suka ce ba za su ba."

"Be yi mu su musu, ya bar zancen, amma lokaci zuwa lokaci yakan kaisu gida dan suga dangi, saboda babu"

"mai zuwa wajensu, kuma Alhaji Mubarak be damu da hakan ba."

"Babu yarda ba'a yi da Alhaji daya ™ara aure ba, amma Marwa ta daka tsalle ta ce  Babu uban da zai yi ma"

"mahaifiyarta kishiya . Wannan shine kalmar dake faWa, shi kuma ya zauna akai dan beson Sacin ran yaransa."

"A haka suke rayuwa abinsu cike da farin ciki, domin komai da suke so suke samu, komai wahalar sa."

"Marwa ta shiga high school yanzu in da take karatun masa communication, Basma Kuma ta fara zuwa"

"karatun midwife free, sai ™aramar su wacce take S.S3 a school."

****

"Washegari ya maka Sunday, babu wanda ke fita a gidan duk suna gida, hakan ya sa sai 11am suke tashi."

Abba ne ya fito parlour cikin wani farin jallabiya mai she™i da haske. A hankali yake takawa har ya sauko

"gaba Waya, sannan ya zauna a kan kujera mafi kusa."

"Jikinsa a sanyaye yake, saboda abin da zai aikata, yasan idan ba hakan ya yi ba, to Yaransa fushi za su yi"

"da shi, shi yasa tunda suka fito sallar asuba ya sallama, Baba Habu bayan ya bashi kuWi masu kauri, sai"

"dai hawayen da Baba habu ya fara yana ro™an kar a koreshi yasa zuciyarsa tsinkewa, yana da rauni sosai,"

amma haka ya danne ya ce

" Babu abin da ka yi, kawai dai naga lokaci barin ka aiki ya yi ne. abin da ya faWa kenan yana wucewa, sai"

ya ji duk babu daWi.

"Yanzu babban matsala shine yarda zai kori Asabe a gidan nan, matar akwai ta da hakuri sosai, ita kaWai"

"ce a masu aiki ta jima saboda tana da kau da kanta, haka take ha™uri da halin yaran nasa."

Iskar ya furzar daga bakinsa sannan cikin dauriya ya buWe baki ya cewa.

" Asabe! Asabe!! Asabe!!!."""

" Na'am Alhaji."" Ya jiyo ta amsa daga Kitchen."

A hankali ya mai da idanunsa sai tin ™ofar kitchen.

A sukwane ta fito hannunta ri™e da ludayi.

"Babbar mace ce sosai, wanda zasu yi sa'a da Abba, duk da wahala yasa girmanta fitowa sosai."

Tsugunnawa ta yi daga can nesa da shi tana cewa.

" Alhaji gani, ko wani abu kake so a dafa maka?. ta faWa cike da tsantsar ladabi."

A hankali ya kuma sauke nunfashi sannan ya kalleta a natse.

" Ki shirya kayanki, zan sa a mai dake garin ku. "

A Wan ruWe ta ce.

" Alhaji Lafiya? Meke faruwa ne?."""

" No karki damu, lafiya lau. "

" A'a Alhaji, ko dai Buhari ya rasu ne? Dan jikinsa babu daWi, dama duk na ™osa ™arshen wata ya yi aban"

"albashi na tura su kai shi asibiti Alhaji ya rasu ko?"" Ta faWa cikin wani irin rauni da yasa Abba rintse"

"ido, take wani abu ya faWo mai, sai ya yi gyaran murya yana cewa."

" Kibar kuka ba wanda ya rasu, naga shekaru sun fara ja miki, kina bu™atar hutu, shi yasa na ce zan baki"

"hutu, ki koma gida gaba Waya, zan baki jari da duk wani abu da kike so, sannan lokaci zuwa lokaci in kina"

so sai ki dinga le™omu. ya kai nan yana fatan ta gamsu.

Murmushi ta yi sannan ta share hawayen ta tana cewa.

" Alhaji, wallahi ko daga yanzu har zuwa ™arshen rayuwata zan zauna na yi muku aiki, Alhaji ka min"

"halancin da bazan iya mantawa da shi ba, dan haka ka barni wallahi zan iya, amma idan akwai abinda nake yi kuskure sai ku faWa min zan gyara."" Ta faWa tana gyara zamanta a kan carpect."

" Babu ko Waya, ki shirya kawai. yana kai wa nan ya mi™e ya fara tafiya."

" Alhaji, Nagode Nagode sosai, Allah ya saka maka da alheri."" Ta faWa tana jin babu daWi har cikin ranta."

"Be amsa ba ya haura sama, sai ta mi™e ta koma Kitchen, murmushi ta yi sannan ta kashe gas ta fita, wani"

"Wan Waki dake gefan Kitchen Win ta shiga, wanda anan take rayuwa."

"Ita ta sani cewa wata rana dole sai ´am matan gidan nan sun koreta, sam yaran ba su da mutumci, tana"

"matu™ar kai zuciyarta nesa akansu, sai dai kullum cikin addu'a take musu."

"Hawaye suka gangaro mata a lokacin da ta kammala haWa kayanta, tasan da wannan aikin ta dogara, duk"

da ya ce zai mata komai amma tana son aikin na ta.

"Tashi ta yi ta sanya hijab ruwan goro sannan ta Wauki Ghana-most-go, ta fita Parlour."

Sai ta aje a gefen kujera mai Waya sannan ta haura stairs.

"A bakin ™ofar su ta tsaya sannan ta fara knocking kamar tana shafa jikin Jariri, dan haka suka ce a dinga"

musu.

"Cikin sa'a ta jiyo muryan Marwa. tana tsaye aka buWe ™ofar, ai da sauri ta tsugunna tana gaishe da"

Marwa cike da kulawa.

Marwa dake tsaye jikin kofa ta kalla Asabe da kyau sannan ta ce.

" Fatan dai kin zo mana sallama ne?"" Da sauri Asabe ta Waga mata kai."

" Shigo to."" Da haka ta matsa mata, sai Asabe ta mi™e a hankali sannan ta shiga ciki."

Taku huWu ta yi sannan ta tsugunna daga gefe tana gaishe da Fauza.

"Fauza waya take latsawa, sai ta kalla Asabe sannan ta amsa cikin sakin fuska."

Marwa zama ta yi kan sopa sannan ta Waga murya tana cewa.

" Baseey, Baseey come out, kin yi ba™uwa."" Takai nan tana mai da hankalinta ga Tv gaba Waya."

"Riga da dogon wando ne jikin Basma, ta fito tana Wan magagin barci, ga dukkan alamu ba ta jima da tashi"

ba.

"Tana isowa cikin Parlourn nasu ta ci karo da Asabe tsugunne kamar marainiya, take ta saki murmushi"

tana zama kan hannun kujera sannan ta ce.

" What's going on?."""

 Sallama ta zo yi mana. cewan Fauza.

" Aunty Basma, zan tafi dan Allah ku yafe min idan na cutar da ku, Alhaji ya ce. "" Cikin sauri ta Waga"

mata hannu sannan ta ce.

" Ok na gane, tashi ki tafi, Allah ya tsare."" Tana faWin haka ta mi™e tare da komawa ciki."

"Jiki a sanyaye ta mi™e ta fita, tana aiyana halinsu ba zai sauya ba."

"Tana fita ta Wauki kayanta ta nufa compound, ko amsa gaisuwar da ake mata na ´an uwanta masu aiki"

"ba ta yi ba, ta nufa motar da zasu fita, tana zuwa ta shiga, Driver ya shiga sannan ya kunna motar suka"

fita yana mai jera mata tambayar shin lafiya. Sai dai ba ta ce mai ™ala ba dan ta kasa magana.

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH �OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ´anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

"> Tana fita ta Wauki kayanta ta nufa compound, ko amsa gaisuwar da ake mata na ´an uwanta masu aiki"

"ba ta yi ba, ta nufa motar da zasu fita, tana zuwa ta shiga, Driver ya shiga sannan ya kunna motar suka"

fita yana mai jera mata tambayar shin lafiya. Sai dai ba ta ce mai ™ala ba dan ta kasa magana.

*KADUNA*

"                  Kwance take cikin babban duvet, ta dungule waje Waya kamar dai mai jin sanyi sosai, duk da"

kuwa ita kaWai ce akan gadon amma haka ta naWe waje Waya. Šakin babu makusa dan kuwa komai ya

"dace da zubin Wakin, komai na ciki pink ne da fari, hatta gadon pink ne, haka komai na room Win."

Take wani sauti ya fara amsakuwa a cikin Wakin cikin sautin wa™ar larabci mai sanyi amma yana da ™ara.

A hankali ta zuro fari kuma tsirin hannunta ta cikin duvet ta kai kan wayar dake gefen bed ta Wauka

sannan ta mai da hannun cikin duvet Win.

Wasa-wasa sai da ta kuma kwashe minti biyar kafin ta yaye gaba Waya duvet Win tana mi™a tare da

karanto addu'ar tashi daga barci.

"Budurwar yarinya ce wacce a ™alla ba za ta wuci 18yrs ba, Choculate colour ce mai dogon hanci da"

"fararen idanuwa, sai dai bata da ™iba sam, amma duk da haka tana da body shape kamar coka-cola."

"Idanunta ta lumshe sannan ta buWe, daidai nan suka sauka akan agogon dake jikin bango. 7:15am na"

"safe, Wan zaro ido ta yi sannan ta mi™a cikin sauri, a tsakiyar bedroom Win ta yarda duvet Win sannan ta shiga restroom."

Cikin sauri-sauri ta sakar ma kanta shower. 9mnt ta Wauka sannan ta fito Waure da towel.

"Dogon gashin kanta sai yararin ruwa yake dan ta ji™ashi sosai, sharp-sharp ta sanya uniform din Islamiyya,"

"dogon wando ruwan toka, farin riga da dogon hijabi har ™asa."

"Tana zura hijab Win, ta Wauki jakkarta sannan ta fita."

"Stairs ta sauka cikin sauri saboda lokaci ya ja sosai. Tana sauka a wani haWaWWen parlour mai rai da lafiya,"

™amshin turaren huta kawai ne ke tashi. A natse ta sauke ajiyan zuciya dan tana son turare a rayuwarta.

"Babu kowa kamar yadda ta yi tsammani a parlour, Dan haka ta nufa main door ta buWe ta fice."

"Da yake safiya ce, babu wasu ma'aikata a tsakar gidan, amma Driver ya zama ready saboda ita."

"Murmushi ta saki har sai da dimple Win ta suka lotsa, saboda ganin ™awarta tsaye jikin motar da shiga irin"

na ta.

Tana isa suka rungume juna cikin nishaWi.

" I'm sorry Rukky na tsaida ke ko, wallahi barci ne ya.  da sauri yarinyar dake sanye da ni™af ta ce."

" Najlah ya isa, ai ke kullum sai kin bada uzurin barci, latti ai munyi kuma kinsan halin Ustaz. ta faWa dai-"

dai nan suka shiga motar.

" Hajiya Najlah ina kwana"" faWin Driver yana kunna motar, murmushi ta yi mai tana cuku-cukun Waura"

ni™af ta ce.

" Baba Mansir na gaishe ka baka amsa ba, Ni kuma na ce bansan gaisuwar. ta faWa tana ciro mirrow a"

cikin pocket din jakkarta.

" Wayyo 8:12am shike nan, sunan mu sorry."" FaWin Rukky tana mai da wayarta cikin jakka."

 Wai menene abin damuwa? Picking datti kawai zamu yi.

 Yau fa ya ce dukka zai yi. Rukky ta faWa kamar ta yi kuka.

"Dariya mai Wan sauri Najlah ta yi tana duban kan titi, a hankali kuma ta kai hannunta Waya ta shafo"

"shafaffen cikinta, take ta tuna ko breakfast ba ta yi ba, sai ta lumshe idanunta."

"Jin an yi parking yasa ta buWe idanunta tana duban in da suke, bakin islamiyyar su ce mai suna *Min-"

Hajjudeenil Islam* .

"A hankali ta buWe ™ofar ta fita, daidai nan Ruky itama ta fito, sallama suka yi ma Driver sannan suka shiga"

cikin makarantar ta su.

"Makarantar babbar ce sosai, ga classes ta ko ina section-section, gefe guda kuma ga mata nan masu irin"

"shigarsu suna tsaye, gefansu maza ne kusan 15 duk suna sanye da white jallabiya da ash Win hula."

" Shike nan har an tare latti, wallahi Ustaz ya shiga uku, shi duk ranar dutyn sa sai ya yi halin nasa."""

" Uhmmm Ruky kenan, me hali ai baya fasa halinsa."" FaWin Najlah suka isa cikin ´am matan nan, wanda"

duk babu yara a ciki saboda Sangaren hadda ne Ustaz yake shiga.

 Najlah yau ma kin kuma latti kenan. cewan wata dake tsaye ri™e da manyan takaddu a hannu.

Najlah kuwa murmushi ta yi a cikin ni™af kafin ta dafa yarinyar tana cewa.

" Umaima kinsan Ni da barci ai, wallahi ko Hadda ban yi ba, sai mun shiga aji zan yi haddar Sallama"

"Ustaz."" Ta faWa cikin barkwanci, dariya sukayi sosai dan kuwa kusan mutane da yawa haka suke mai wannan haddar."

 Innalillahi wa'inna ilaiyi raji'un yau duka zai yi. cewan wata tana zaro ido dan ganin Ustaz ri™e da wata

doruna mai baki uku.

"Ai nan take matan nan suka ruWe, dama mata ga tsoron duka balle dukkan Ustaz."

"Najlah ta kalla Ustaz take tsaye ya fara yi ma maza dukka 6/6 shida-shida, suna wucewa."

"Miyau ta haWiye mai kauri tana matsawa baya, dan a rayuwarta babu abin da ta tsana kamar bulala, dan"

ta ga picking suke yi shi yasa take zabga latti abin ta.

 Najlah ya da komawa baya ne? Ki matso a fara mana saboda mu shiga a ji da wuri ko ma yi tilawa kafin

"ya shigo, ga dukkan alamu yau a rikici ya shigo."" Rukky ta faWa tana dariya ganin yarda yau ya haWe rai sosai."

"Ustaz saurayi ne mai kimanin shekaru 26, saurayi mai baiwar hadda da sarrafa Alqur'ani, tun yana"

"shekara 8 ya haddace Alqur'ani, daga nan kuma ya fara bin ruwayoyi iri-iri yana iyawa, ya samu gogewa sosai da har Saudiya sai da yake da silar Alqur'ani. Dogo ne mai cikar kamala ga gemu burin kowace yarinya, shi kaWai ne malam mai tsauri a Sangaren Tahfeez, kuma shi ke ri™e da babbar aji. Be yarda da wasa ko raini tsakaninsa da Walibai, amma duk da haka yana da farin jini sosai dan kuwa ´am mata na nuna suna sonsa, sai dai har yanzu babu

Please Login or Register in order to submit comment