ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka ya juya ya shiga toilet da wannan tafiyar na sa mai tsayawa a rai................"

*************

"Breakfast suke yi su uku a Dining room, suna cin abinci suna hira."

" Aikin asibiti babu daWi Marwa, jiya aka kawo mana wata mata tana na™uWa, da yake muna bin doctors"

"suna ganin komai, hmmmm Allah Allah ne, kinga yarda matan ke nishi wajen haihuwa kuwa."" Ta kai nan cike da alhini tana ture Plate Win gabanta."

 Hmmmm shiyasa duk wacce ba ta ma iyayenta biyayya ba to wallahi jahila ce.

" Hakane Marwa, amma in kika ce iyaye harda maza kenan, kuma sam bama yi ba Abba biyayya expecally"

"akan auren da yake shirin yi. Marwa da Basma suka kalla Fauza suna murmushi, sai Basma ta ce."

 Wake haihuwa?.

 Mace mana.

" Yauwa Fauza, to mahaifiyar muna mata biyayya kuma ita ta haifemu ba Abba ba. "

" Hakane, kuma ai bamu sake shiga harkan Abba ba, kina dai kallo duk sati sai yaje Kaduna wajenta,"

namu ido kawai. cewan Marwa sai suka yi murmushi.

 Wani abun ma sai an kawota gidan nan daga nan Abba zai fahimci shurun mu. da haka suka sauya hira

suna ci gaba da cin abinci hankali kwance.

"Jallabiya ce jikinsa fara ™al, mai dogon hannu, murmushi ne kwance a fuskarsa sakamakon hango"

"yaransa zaune suna hira, yana son ya ga suna cikin wannan farin cikin hakan yana sa ya ji duniyar yana mai daWi, tun daga lokacin da suka fahimci auren zai yi basu sake yi mai maganar ba, da har kulasa suka"

dena sai kuma suka sauko daga fushin.

"Yana isa wajen ya zauna yana fiddo wani ™aramin envelope daga ajiyunsa, kallonsu ya yi Waya bayan"

Waya.

"A tare suka gaishesa suna sauya yanayin su gaba Waya, be amsa ba sai can ya ce."

" Bansan me yasa kuke gudu na ba, tun last 2week nake so mu yi magana da ku amma bana samun ku"

"lokaci guda, sannan ga aikin office da ya yake ri™eni, yanzu dai kuna da lokaci ko?. "

" Abba asibiti za ni kuma na yi latti."" Sai ya kalla Basma sannan ya yi murmushi."

" Shike nan dama ba wani magana bane, ga I.V nan ku ba wa'inda za ku gayyata. ya tura envelope Win"

zuwa kusa da Marwa dake gefansa.

" Menene I.V kuma?."" Ta tambaya tana jin kamar ba ta taSa sanin kalmar ba."

" Invitation card, na aurena ranar juma'a ne in Allah ya kaimu, dama maganar kenan a can Kaduna"

za'a yi bikin sai ku shirya zuwa jibi Wednesday ku tafi ko  ya lumshe ido jin Basma ta daki desk

tana fizgan envelope Win ta fara buWewa.

"Take katika masu yawa fitowa ™anana masu ™yau da tsari, babu idan da idanunta suka fara sauka sai"

sunan da yafi kowanne girma.

 *Alhaji Mubarak Adam & Hafsat Abdullahi what?. ta saki I.V Win tana Wan ja baya tare da girgiza

kai.

"Marwa tuni idanunta sun kawo ruwa, ta Wauki Waya ta duba date nan da kwana biyar ne bikin Abba."

 A. Abba auren za ka yi da gaske?. ta faWa bakinta yana rawa.

Kai ya Waga yana mi™ewa tsaye.

" Insha Allah, na tura ma kowacce 50k ta yi lalle da ™yaran kai, anko kuma duk an yi muku suna Kaduna."""

Da yaka ya juya ya fara tafiya.

" Wallahi babu in da zani, kuma bansan kuWin bana so, ka dai rantse sai ka sa munyi aljalin ΄ar mutane ko,"

hmmm shike nan. ta Wauki wayarta sannan ta haura sama da sauri.

"Da ido ya bi Basma har ta Sace masa, sai ya juya baya ya koma kusa da Fauza da ta rintse ido tana kuka."

"A hankali ya rungumeta yana rarrashinta da kuma mamakin wannan halin na su, Marwa dai zaman"

"kujera ya gagareta, a ™asa ta zauna tana rero kuka."

"Suna tsaye sai ga Basma ta fito da wani doguwar riga na material, Babu wani hayaniya a jikin rigar, ga"

"launin ya haska ta dan Choculaty ce sosai, launin kayan kuwa ruwan Worawa ne sai Wigon ja-ja, sai ta yafa gyale ja."

A fusace ta fice tana mako musu ™ofa.

"Abba ya girgiza kai yana mai mata fatan dawowa lafiya, ci gaba da rarrashin su ya yi yana ta musu nasiha"

da faWa amma cikin hikima.

"Basma kuwa tana fita ta fara tafiya a zafafe, gaba Waya hankalinta ya yi nisa, ba ta lura da mai aikin dake"

tsugunne yana tattara dattin da ya tara.

"Karo ta yi da shi, da sauri ta ja baya tana ™are haWe fuska, shi kuma ya mi™e da sauri yana ba ta ha™uri"

"duk da ba shi ne da laifi ba, sai dai bai kai ™arshen maganar ba ta wankesa da lafiyayyen mari sannan ta"

ja tsaki ta shiga motarta.

"Da sauri matashin ya ja baya ganin tana ™o™arin bigesa, haka ta isa bakin get ta dinga zuba horn har mai"

"gadin sai da ya ruWe, cikin ikon ya buWe yana kallon ta gangaro da motarta ta tsaya a daidai inda yake, glass ta zuge sannan ta ce."

" Kaci darajar farin gemun nan da wallahi na ci mutumcinka, kafin na dawo ka tattara kayanka ka bar"

"gidan nan, na lura ka fara ruWewa. da haka ta fice ko damar magana ba ta bashi da, haka ta figa mota da"

matsiyacin gudu

END

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing*

*THE SHIDORIA WRITER'S TEAM*

1. BUDURWAR ABBAN MU

Pretty Sk

2. WASAN ˜ADDARA

Asmeetah Writer

3. FANSAR NAILAH

Umulkhairi Hashim Abo

4. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal

5. WAR˜IYAR SO

Fatima Bintu Hussain

6. MATAR YAYANMU

Sa'adatu Ta Batulu.

7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ammey Laylerh

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI_

PAGE 7γ .

">  Kaci darajar farin gemun nan da wallahi na ci mutumcinka, kafin na dawo ka tattara kayanka ka bar"

"gidan nan, na lura ka fara ruWewa. da haka ta fice ko damar magana ba ta bashi da, haka ta figa mota da matsiyacin gudu............"

"A hanya sai da ta buga wata mota ta fasa mata glass Win baya, haka ta yi parking ta fita, macece mai"

"wancan motar, ta hau tijara tana faWa, gashi Basma kuWin account Win ta wanda Abba ya tura musu ne wai na lalle da bikinsa, tsaki ta ja a lokacin sannan ta tura ma matan dukka kuWi, ta koma mota ta nufa asibitin da take aiki yanzu *Mercy Care Hospital*, a asibitin kana aiki kuma kana dasa karatu dan suna da Sangaren da suke koyar da dalubai, a hankali ta shiga cikin asibitin saboda akwai mutane masu shiga da fita, duk da kuwa a kallo Waya za ta san asibitin na masu kuWi ne duba da yarda ginin ma yake da tsarin"

ciki.

"Ta kashe motar sannan ta fita, a hankali take tafiya, take kuma zuciyarta ta fara bugawa ba gaira ba dalili,"

maimakon ta fara neman tsaki daga mutum ko aljanna daga wajen Ubangiji ma buwayi gagara kowa sai kawai ta ci gaba ta tafiya tana Wan haWe fuska.

Har ta wuce wani mutum dake zaune a kujera sai ta dawo baya da sauri tana kallon saurayin dake zaune

ya ™wama ba™in glass sannan ya shingiWa a wajen.

" Assalamu Alaikum Bawan Allah. ta faWa cikin sanyi. Shuru saurayin be motsa ba, sai ta ™ara taku uku"

tana Waukan wayarsa da ya faWi a ™asa.

 Ga wayarka ta faWi. ta mi™a mai tana kallon yarda ya Wan zabura daga kujerar.

"Baya ta Wan ja tana sake kallon jikinsa, tsofaffin kaya ne jikinsa duk sun yage sun koWe, kana kallonsa ka"

"ga zallar talauci, sai dai yana da haske sosai amma be da ™yaun fuska."

Saurayin kuwa a cikin zuciyarsa ya yi hamdala yana zare glass Win dake idanunsa wanda ya yi kama da na

"makafi. Yana cire glass Win suka haWa ido da shi, da sauri Basma ta yamutsa fuska tana aje mai wayar sannan ta yi ciki da sauri."

"Saurayin kuwa ya yi wani irin murmushi harda dukkan kujerar, ya san an gama magana Basma ta dawo"

"™ar™ashin umarninsa, a yanzu za ta rasa meke mata daWi, sannan za ta fara tausaya masa, ta janyosa jikinsa ta wadatasa da duk daWin duniya, yasan daga yanzu babu maganar wanda za ta dinga ji sama da na sa. Murmushi ya kuma yi dan tarko ya kamata, kwanciya ya ™yara yana lumshe ido, tare da aje"

™aramar wayarsa gefe yana hamma dama barci yaje ji take kuwa barci ya Wauke sa.

"Bassey ko da ta shiga cikin asibiti wajen da suke zama nan ta je, nurses biyu ne sai masu matakin"

"karatunta su uku, sun girma nurse's amma ba su kai doctor's ba."

"Tana zama ta lumshe ido tana karanto addu'ar da ta zo mata, sai dai idanunsa da murmushin sa sun"

tsaya mata a rai.

 Aunty Basma Doctor Mukhtar yana nemanki. sai ta Waga kai tana kallon wata Nurse da ta le™o tana isar

mata da sa™on.

" Okay."" Ta faWa tana mi™ewa tare da ficewa ba tare da ta yi ma kowa wajen magana ba sabon duk sun yi"

faWa da ita.

Office Win Doctor Mukhtar ta shiga kai tsaye ba tare da neman izini ba saboda tsakaninta da shi babu

"shamaki, soyayya suke yi da shi sosai kuma kowa ya sani a asibitin, Doctor Mukhtar dakakken mutum ne, kuma asibitin na mahaifin sane, kowa yana shakkarsa amma banda Basma, wacce a ranar da ta fara aiki ta ™i gaishesa.."

_Flash back._

"A ™alla sun kai mutane 20 a cikin wajen Doctors, nurse da ΄an team Win su, tattauanawa aka akan yarda"

aikin kowa zai gudana.

"Bassey na zaune tana jin tsare-tsaren, a lokacin suka ji shigowar Doctor Mukhtar, sai kowa na wajen ya"

mi™e tsaye suna gaishe da shi cikin girmamawa.

"KafaWarta ake dan duka akan ta tashi, sai ta yi banza da su, haka ta ci gaba da duba system Win ta, a"

"hankali kuma ta Waga idanunta ta sauke kan wani saurayi dake sanye da manyan kaya yadin Wool (Ulu),"

"Brown mai ™yau da shining, sai agogon hannunsa Rolex Submariner, Babu hula akansa sai tarin gashinsa"

"da ya kwanta sosai, tsaka-tsaki yake shi ba fari ba shi ba ba™i ba haka yake. Kallonsa ta yi cikin ido ta ce."

 Good morning. be amsa ba sai ma cema ya yi.

 Haka kika ga an gaishe da Ni?. rufe system Win gabanta ta yi ta ture gefe.

" Abbana ne kawai nake ma wannan ladabin dan haka ba zan iya maka ba, kuma ma kalleni dududu ka"

"bani 5yrs, kawai sai na gaisheka da wannan respect Win. ta faWa cikin tsantsan rashin kunya dan kuwa a sama ta zo ranar."

Take mutanen wajen suka fara mata faWa suna nuna ba ta ™yauta asibin sa ne kuma dole a mai biyayya.

" Ni Dalla karku dameni, ku koreni mana sai ne, na ce sai me, haba."" Da haka ta tashi ta fice ta barsu baki"

buWe.

"Daga wannan lokacin ba su sake haWuwa ba sai bayan kwana uku, nan ma ta nema ta bangajesa da ta zo"

"wucewa, sai ya matsa mata yana murmushi."

"Daga kuwa ya kamu da soyayyarta sosai, daga lokacin kuma duk lokacin da za su haWu sai sunyi rigima,"

"dan har sau biyu tana korar kanta sai kuma ta dawo, kullum cikin faWa suke kafin ya koma soyayya, soyayyar da kowa ya sani na asibitin dan Doctor Mukhtar baya Soye-Soye, a gaban kowa yake nuna matsayin ta a wajensa, duk da kuwa ita zafi shi sanyi..."

_Ci gaba._

˜ofar ta rufe sannan ta nufa sopa dake office Win ta kwanta tana dafe kanta.

"Tun da ta shigo yake kallonta, har ta kwanta, sannan ya cire farin glass Win idanunsa ya mi™e akan kujerar"

yana taku a natse.

"Yau ™ananun kaya ne jikinsa wanda suka karSi fatarsa sosai, a natse yake tafiya har zuwa gabanta, sai ya"

zauna kan Center table.

" What's wrong Dear?. shuru babu amsa, sai ya kai hannunsa ya taSa goshinta, jin akwai Wimu sai ya"

lumshe ido sannan ya buWe.

 Meke damunki?. cikin sanyi-sanyi ta ce.

 Kaina. kaina kamar zai rabe biyu. da haka ta sake dungulewa waje guda tana dafe kanta.

"Damuwa ne ya mamaye fuskarsa sosai, sannan ya sake kai hannu sai gyara mata vail Win ta da ya zame"

"™asa, ai cikin sauri da masifar nan tafara magana a hankali."

" Karka taSa Ni, dan na yi ma shuru harda taSa min goshi karka sake na dai gaya maka Ya Mukhtar."" Ta"

kai nan tana rufe idanunta.

"Duk da yana cikin damuwa amma sai da ya yi murmushi, sannan ya mi™e ya sa waje da yake sagale"

"fararen rigunar aikinsa, guda biyu ya ciro sannan ya dawo wajen da ta ke, ya zauna yana kallon yarda take sauke ajiyan zuciya."

" Fitinanniyar Abin ™aunata, ina sonki duk da kin iya hayaniya da faWa. ya faWa a hankali sanan ya Wauki"

wata waya dagensa ya kira wata number.

" Turomin Nurse biyu da kayan aiki harda gado zuwa office Wina."" Ya katse kiran bayan na cikin wayar ya"

amsa mai da To.

"Ba'a Wau lokaci ba ya ji an fara knocking sai ya bada umarnin a shigo, Nurse's biyu mata suka shigo tare"

"da gadon da suka turo zuwa ciki, baki suka haWa suka gaidashi ya amsa yana nuna musu inda zasu ake gadon."

" Ku mai da ita kai, sannan ga paper nan ina bu™atar komai a yanzu."" Suka amsa paper sannan suka mai"

da Basma dake barci kan gado sannan suka fita.

"Da kansa ya mata duk wani gwaje-gwaje, sannan ya sa mata drip, yana da surgery amma yasan ba zai iya"

ba saboda halin da take ciki hakan yasa ya umarci wani Doctor ya zama ready.

"A ™alla ya Wau dogon lokaci yana kallon yarda ruwan ke shiga cikin hannunta, a lokaci guda kuma ya mi™e"

da sauri yana isa kusa da ita ganin ta zabura tana tashi daga kwance.

" Subuhanallah ki yi addu'a, meke damunki? ya faWa dan ganin kaman mugun mafarki ta yi."

Basma gumi kawai take dan kuwa mutumin Wazu ta gani yana zaune kan kujera yana shan ruwa a cikin

"daji sosai, ita kuma kishi ya kamata sosai tana ta neman ruwa ba ta samu ba, cikin ikon Allah suka haWu sai ta ro™esa ruwan, ba musu ya ba ta tasha yana murmushi, sai dai ruwan be kai cikinta ba ya dawo tare da amana jini, haka ta dinga amayar da jinin nan a ™asa, shi kuma ya tsugunna yana latsa jinin dake zuba."

 Bassey. da sauri ta kalla Mukhtar dake tofa mata addu'a.

"A lokaci guda kuma ta ji wani abu ya daki kanta, zabura ta yi ta fizge canular dake hannunta ta fara"

™o™ari tashi duk da tana jin jiri.

" Kina mawiyacin hali, ki kwanta ki huta, wai ina za ki ne?. turesa ta yi tana jan ™afa."

Da sauri ya sha gabanta yana tare ™ofa.

" Babu inda za ki je, koma ki kwanta. wani irin kallo ta yi mai ne yasa tsugunna a wajen ya Wauki gyalenta"

yafa mata ya yi sannan ya ba ta hanya yana cewa.

" Muje na mai da ke gida, ba zan bari kiyi Draving ba. ba ma tasan yana yi ba, direct haraban asibitin ta"

nufa.

"Idanunta ba sa ganin kowa sai matashin dake zaune kan kujera yana latsa wayarsa, wajensa ta nufa"

"harda gudu-gudu, tana isa ta rage tsayi tana Wan haki."

"Lokacin da Doctor Mukhtar ya iso, lokacin matashin ya Waga idanunsa ya kalla idanunta."

" Me yasa sai yanzu kike fito. ya faWa da muryansa mai amo, amma a cikin kunnuwan Basma sai ta ji"

muryan yana da sanyi da daWi.

Cikin Wan rawar murya ta buWe bakinta tana magana.

 Kaya™uri kaina yake ciwo shine aka.  hannu ya Waga mata sai ta yi shuru.

" Basma waye wannan?. cewan Doctor Mukhtar yana ™are mai kallo, ita kanta ba ta san waye shi ba dan"

haka ya ce.

 Me zance?. sai ya yi murmushi sannan ya ce.

" Ki ce masa masoyin kine Anas."" Da sauri ta kalla Doctor Mukhtar."

 Masoyina ne Anas.

Doctor Mukhtar sam be yarda da saurayin dake zaune yana ™are ma Basma kallo.

" Kai waye kai? Tashi ka fita, securities."" Ya faWa da ™arfi yana kiran masu tsaron asibitin da suke sanye da"

"uniform iri Waya, wasu da sanda wasu da bindiga."

Anas ya mi™e tsaye yana wani murmushi.

 Basma waye wannan?.

 Uhmm Oga nane shi. ta faWa itama ta na mi™ewa tsaye.

"A lokacin securities Win suka iso wajen suna ™o™arin kamasa, da sauri Basma ta matsa gaban Doctor"

Mukhtar ta ri™e kwalar rigarsa.

" Ka gargaWe su da kar wani ya yi gigin taSa shi, dan wallahi idan wani abu ya sameshi zan ransa raina,"

"sannan zan iya komai akansa."" Da haka ta saki rigar tana kama hannun Anas suka nufa motarta, shiga suka yi ta kunna ta bar asibitin."

"Doctor Mukhtar kuwa gaba Waya ji ya yi duniyar ta tsaya mai cak, wai macen da yake mugun so, yake"

™aunarta ita ce take ce mai wani ne ranta.

" Ya Allah. ya furta yana jin ™afafaunsa suna mai nauyi, a haka ya dinga dagawa yana taka ™asa, har dai"

ya shiga officer Win sa ya murza key sanan ya kwanta kan sopa yana maimaita kalaman Basma wa'inda suke cakan zuciyarsa sosai.

"Basma kuwa bayan fita daga asibiti ta hau titi da ™yau, a hankali ta saki kallon Anas."

" Fatan ranka be Saci ba, yanzu ina zamu je? Umarninka kawai nake jira."" Sai ya yi murmushi yana juya"

"kansa ya kalla taga, tabbas Basma ta yi daidai da shi, sannan a duk matan da ya yaudara babu mai ™yau irinta, sai dai ba zai yi aure ba, wannan a™idarsa sa ce."

" Tun safe nake zaune waje Waya ina jiranki Masoyiyata amma ba ki zo da wuri ba, yunwa nake ji sosai. "

ya kai nan yana lumshe ido.

" Wayyo sorry, me kake so? Me za ka ci?."" Ta faWa hankalinta yana kansa."

" Ki kula da driving Win dai."""

" Karka damu, kace kana jin yunwa, me kake so? Ka faWa min yanzun nan zan nemo maka shi. "

 Koma menene kika ban da hannunki zan ci.

" To...To to."" take ta nema waje ta yi parking, sannan ta fita zuwa shagon dake wajen ko za ta samu"

"wani abun ci, sai dai babu komai sai snacks, haka ta siyan mai Multin Dew mai sanyi guda Waya, Allah ya so tana da canji a jakkarta."

"Awara ta hangi ana soyawa, da sauri ta isa wajen tana mi™a duba biyu."

" Ban awara."" Yarinyar ta amsa kuWin, sannan ta ce."

 Na ¦ 600 ne a nan dole sai na soya kasko biyu zuwa uku.

" No samin wannan ya isa."" Da sauri ta zuje mata aleda tana ™o™arin mai da mata dubu Waya kafin ta"

haWa ΄an canji ta bata.

" No ki barshi."" Ta faWa tana sauri-sauri, motar ta koma sai haki take yi, tana shiga ta mai murmushi tana"

cewa.

" Kana jin yunwa sosai, ka ci kaji ko zan samu natsuwa."""

" Ki ban a baki."" Ba musu ta buWe ledar sai kuma ta tsaya."

" My hand is not clean."""

" Ki ban a haka. sai ya Wau guda Waya ta kai mai bakinsa, ya gutsira yana kallon cikin idanunta."

"Tari ya hau yi, da sauri ta ture ledan gefe tana bubbuga mai kai tare da jera mai sannu."

"Dama tarin iskanci ne, sai ya yi shuru sannan ta ci gaba da bashi awarar, suna gamawa ta ce."

" Ka ™oshi?."" Ya Waga mata kai."

" Yanzu ina zamu je?."""

 Gidan ku. sai ta Waga mai kai tare da figan mota zuwa gidan su......

*******

"Abba be bar Fauza da Marwa ba sai da ya lallashe su sosai, sannan suka Wau I.V card Win duk da babu"

"wanda za su ba, Fauza tana gida ba school dan haka part Win su ta koma ta kwanta bayan fitar Abba da Marwa."

"Marwa 1:30pm ta dawo gida, a babban parlour ta zauna tana Waga kiran Al-hussain da ya shigo mata,"

murmushi tana zama kan kushin.

Zazza™an muryarsa mai daWi ta yi mata amsakuwa cikin taushi.

" Baby Love idan na ce 2dys bana missing na ka nayi ™arya, tunda ka fara aiki bana samun ganinka sai sau"

"Waya a sati, shima baka jimawa, sannan waya ma sai lokaci zuwa lokaci, duk da kodayaushe nama sa™o"

"kana reply, hmmm gashi ka saba min da kai sosai."" Ta kai nan tana lumshe ido da kewar rayuwarsu ta baya."

" Sorry Babyna, yanzu haka ma Wan dama na samu na kiraki daga ke zan kira Al-hassan mu gaisa shima."""

" Hmmm ina kewanka Baby."""

" Nima haka sosai Baby Marwa, I love you, please excuse me. "

" Kashhhh uhmmmm Okay."" Sai ya yi murmushi sannan ya katse kiran."

"Tashi ta yi ta haura sama, ta tambayesa wani irin aiki yake yi, a lokacin ce ma ya yi aikin banki yake yi, ta"

so ya faWa mata sunan bankin ko zuwa ita ta dinga yi ganinsa sai dai ya™i faWa mata. Sallama ta yi tana shiga bedroom Win su.........

*Al-hussain.*

"Wayar ya aje gefe guda yana kallon wata mace wacce ta kasance matarsa, murmushi ta yi mai shima ya"

"mai da mata yana janyota jikinsa, be iya Soye-Soye ba a gabanta yake waya da Marwa, dan tasan ita ya aureta ne saboda Momy."

"Magana take son yi duk da fuskarta fayau yake, sai ya yi saurin haWe bakinsu waje Waya, ya jima yana"

"kissing ba ta a hankali, kafin ya zare leSansa daga bakinta yana rungumeta cike da ™auna."

" I love You Gentle."" Ta furta cikin taushi."

 I love You Pretty. sai ya tashi da sauri.

" Zan wuce, take care."" Kai ta Waga mai sannan ya sanya rigarsa ya Wau jakkarsa ya fice."

"Macen da ke zaune ta lumshe ido tana jin soyayyar Gentle Win ta, ™ananan kaya ne jikinta masu bayyana"

"tsiraci sosai, haka kanta yasha kitson attachment har baya................."

************

" Amarya! Amarya!! Amarya!!!. cewan Rukky tana shiga parlourn Mamie, sai ta tsaya cak tana ri™e ™ugu,"

"™wafa ta yi sannan ta isa kujerar da Najlah ke kwance, tana kallon sama, fuskarta an shafa mata lalle da kurku da wasu abubuwan aka ™waSa aka shafa mata, sai Cocumber daka mai yankan slize aka Waura mata su a ido, sannan kunninta ta ma™ala earphone, tana jin karatun Alqur'ani cikin kira'ar Shaikh"

Muhammad Afif.

Hannu Rukky ta sanya tana cire Earphone Win tare da dungure kan Najlah.

" Amarya tun Wazu nake nemanki, ashe kina nan kina hutawa, tashi Ustaz ya zo miki Allah ya sanya alheri,"

"jiya da nake raba cinkam ya ji, ayya karki so kiga yarda ya koma, wallahi har aka tashi baya cikin natsuwarsa."" Najlah ta tashi ta zauna tana cire Cocumber dake idanunta."

" Ayya, bara na wanke fuskarta."" Da haka ta shiga toilet Win dake Wakin, ba ta jima ba ta fito tana tsane"

ruwan dake fuskantar.

Rukky murmushi ta yi tana mi™ewa tsaye.

" Yabo da godiya su ™ara tabbata ga Ubangijin talikai, wato Najlah Alhaji Mubarak ya yi mugun sa'a, mace"

"iya mace, diri sun ™ara cika sun tumbatsa, hip ba magana, ga wani masifaffen ™yau da dilkan nan ya ™ara"

"miki, gaskiya Amaryar nan kin "" Da sauri Najlah ta daki kafaWarta cikin waya tana murmushi, ita kanta ta ga sauyi sosai, dan hasken fatarta ya ninku akan na da."

" Ba dole na ™ara fresh ba, na dawo gida bana fita, can kuwa rana kaWai ya ishe ka."" Suka yi dariya suna"

fara takawa.

"Gidan ya fara mutane duk da kuwa saura kwana biyar Waurin aure, gobe za ta wankin kai, jini lalle,"

"Laraba kuma walima, Alhamis akwai sisters day, Friday biki, ta so suyi dinner Amma Abba ya hana, har faWa suka Wanyi dan kuwa ta so ta yi bura-uba wajen diner, sai gashi

Please Login or Register in order to submit comment