ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sabbin sojojin da suka tsaya a gabansa, ya buWe baki"

cike da alfahiri ya ce.

" Daga yau ba ku ™ara zama  recruits ba. Yau kun zama sojojin ™asa. ya yi shiru na Wan lokaci, sannan ya"

ci gaba.

" Daga yau, rayuwarku ba taku kaWai ba ce. Kun zama na ™asa. Duk abin da kuka yi, zai shafi al umma baki"

Waya.

"Take Najlah dake layin gaba ta Wan runtse idanu, yana jin nauyin wannan magana a zuciyarsa. Tana cike"

"da alfahari, amma a lokaci guda akwai tsoro na abin da gaba zai kawo, domin daga wannan lokacin"

"rayuwarta za ta sauya, cike da sadaukar da ranta wa ™asar ta."

Take aka sake jin umarni mai ™arfi daga speaker mai amsakuwa a wajen

 Passing out parade& commence march!

"Nan take aka fara tafiya cikin tsari, Sojoji suna tafiya daidai, ™afafunsu suna bugun ™asa a lokaci Waya,"

suna wucewa gaban manyan hafsoshi.

Kowa na wurin yana kallon cikin wajen cike sha awa sanan duk wanda ke wajen dole ya ji wani abu na

"taSa mai zuciya, wannan wakar ™asar, wannan taken, wannan jama'ar, ga flags take zu™ata suka motsa"

da soyayyar ™asarmu *NIGERIA <Ψσέ<Ψμέ* .

"Najlah tana tsaye cikin shigar sojoji mai kyau da tsari, irin uniform Win da ke nuna ™warewa ta zama soja,"

"tana sanye da riga da wando na soja mai launin olive ko dark green, an dinke su da ™yau suna zaune"

"daidai a jikinta ba tare da wata tangarda ba. A kafadunta akwai alamar soja (rank insignia) mai sau™i da ke nuna matsayinta. A kirjinta akwai ™ananan badge Win aiki, duk suna da tsafta da tsari."

"Ta saka takalmin soja (combat boots) baki mai she™i, wanda ya ™ara mata kyan tsayuwa da kwanciyar"

"hankali. Hannunta Waya yana a kwance cikin natsuwa, Waya kuma tana ri™e da hula na soja (beret)."

Fuskarta tana nuna jarumta da kwanciyar hankali amma cikin Idanuwanta hawayen farin ciki sun cika tab.

"Gashinta an gyara shi cikin tsari mai ™yau, Bayanin haWuwarta Sata lokaci ne dan kuwa ta cinye shigar"

Wari bisa Wari.

"A sansanin horon soja gaba Waya, sun cire wacce ta fi kowace jarumta a shekaran nan ita ce Hafsah"

"Abdullahi, wadda ake kira Najlah, ta yi fice sosai a cikin horo saboda ™wazonta da jarumta a cikin batch Winsu."

"An karrama ta a gaban sojoji, sannan aka ba ta sabon matsayi. A take aka tura ta zuwa Abuja Barracks"

"domin fara aikin soja na gaskiya, bayan an yi mata la™ani da *Zakanya.*"

"Haka a ka dinga karrama sojojin wajen, sannan aka tashi taro, nan fa iyayen yara suka cika da alfaharin"

"ganin ΄a΄ansu a wannan mu™amin, ciki harda Mamie wacce har kuka ta yi saboda murna."

"Gefe guda suka tsaya suka sanya Najlah kowa na tayata murna, murmushi kawai take musu, amma"

"hankalinta baya kansu, sai waige-waige take ta yi ko za ta ci karo da Abba, sanyin idanunta."

" Zakanya. da sauri ta juya dan jin muryan Abba cikin nishaWi, take ta ruga da gudu sai jikin Abba, ba ta"

"damu da idanun da suke kanta ba, ta Wane jikinsa tana mai jin soyayyarsa."

"Mamie ta girgiza kai tana juyawa, Ya Adam kuwa dariya ya yi yana cewa."

" Yarinyar nan sai mun sanyata a addu'a sosai, ita ko kunya ba ta ji, ke dalla sake Wan mutane karki kashe"

sa. sai Najlah ta sauka tana juyawa ta dalla mai harara.

Abba kuwa ya sosa kai yana mata raWa.

 Innalillahi Mamie tana wajen nan ai. dariya ta Wan yi.

" To menene, ai Angona na runguma ba wani ba. sai ya jinjina kai yana jan mata hanci."

" Congratulations My Sweet, Ina miki fatan alheri da kuma.  da sauri ya ja baya yana juyawa dan"

kuwa Najlah sumbatar kumatunsa ta yi.

Da sauri ta koma gabansa.

 Meke damunki? A gaban Mamie Win?. sai ta Waga mai kai.

 Uhmmm to Ni yau uhmmmmm. ta fara buga ™afa a ™asa tana son fara taSara.

"Kafin ya ce wani abu sai ga wani soja ya zo wajen, sara mata ya yi yana cewa."

" General na nemanki."" Ta Waga mai kai ya wuce, sai ta lumshe ido."

" Yau na so na mori soyayyata a filin nan amma ina zuwa, ka shirya dan kuwa wasa zamu yi sosai a filin"

"nan harda ΄ar tsare. ya mata kallon kin sha wani abu ne, ta mai da mai da kallon ™warai na sha da haka"

suka jera suna hira gwanin sha'awa................. .

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing*

*THE SHIDORIA WRITER'S TEAM*

1. BUDURWAR ABBAN MU

Pretty Sk

2. WASAN ˜ADDARA

Asmeetah Writer

3. FANSAR NAILAH

Umulkhairi Hashim Abo

4. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal

5. WAR˜IYAR SO

Fatima Bintu Hussain

6. MATAR YAYANMU

Sa'adatu Ta Batulu.

7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ammey Laylerh

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI_

PAGE 5γ .

"> Yau na so na mori soyayyata a filin nan amma ina zuwa, ka shirya dan kuwa wasa zamu yi sosai a filin"

"nan harda ΄ar tsare. ya mata kallon kin sha wani abu ne, ta mai da mai da kallon ™warai na sha da haka"

suka jera suna hira gwanin sha'awa.................

"Ko da suka isa bakin office Win sai Abba ya tsaya ita kuma ta gyara zaman hularta ta nufa ciki, da sauri"

"kuma ta dawo ta rungumesa sannan ta shige, Wan dariya ya yi har da jin kunya Allah ya zo babu kowa a wajen."

"Najlah kuwa tana shiga ta sara musu tare da ™amewa ™am, manyan sojoji uku ne, suna zazzaune,"

"murmushi suka yi mata sannan suka ba ta wani daman zama, sai ta ™i ta ™ara ™amewa sosai, ganin haka suka shiga koro mata bayanan aikin na ta, daga ™arshe General ya ce."

" Saboda ke ce shi yasa na ro™an miki alfarma, nan da wata Waya da sati biyu za ki fara aiki, kuma bikinki"

"nan da 3weeks ne, ai 2weeks zai isheki hutu, abu na gaba an Wauke miki kwana a Barack, amma dole 6:30am kina can, dan haka kiyi ma wanda za ki aura magana ko kusa da Barack ya aje ki in Kuma kusa ne shike nan. "

" Yes Sir, thank you. sai Wani soja wanda a yanzu ™ar™ashinsa za ta koma da aiki wato Barkono ya buWe"

baki cikin dakakkiyar muryansa ya ce.

" Zan baki horon aikin Military Intelligence, sanoda na lura kinda basira sosai, tare zamu yi aiki, sai Ni"

"banson wasa, bana harka da duk wani mai wasa, dan haka ki natsu ki kama kanki, Division 3 Abuja aka yi posting na ki, ki mai da hankali. "

" Thank You Sir. da haka suka mata alama da ta wuce, ta sake sara musu sannan ta juya a haka ta fara"

tafiya a dai ™amen.

"Tana fita ta furzar da numfashin da take ta ri™e wa, kallon Abba dake tsaye ta yi sai ta kashe mai ido"

guda.

 Baby wai amarcin sati biyu kawai zamu ci uhmmm haba dan Allah. ta faWa tana tura bakinta gaba.

" Ba komai ai, amm Yaya ya ce dole mu koma kusa da barrack, duk da ba wani nisa da wajen, amma zan"

duba na gani. suka fara tafiya a tare.

" A'a ka bar maganar kawai, tun asuba zan shirya kafin 6:30am ai zan kai ko?. "

 Sosai ma kuwa Amarsu. sai ta rufe fuska tana ma™e murya.

 Uhmm ina jin kunya. dariya suka kwashe da shi.

" Wai kunyar wa zanji? Ko bikin ku duk wanda ya ce Amarya, zan ce *Yes*, in aka Waura auren Ni zan"

"sanar ma jama'ar gida ina guWa, sannan babu faWar da zanyi ma kuka kawai bansan yin nisa da Mamie ne. ta kai tana jin babu daWi a ranta."

Murmushi ya yi yana ri™e hannunta.

" A'a Ni kam zan so kiyi kuka ranar dan baki kukan abu mai muhimmanci sai na wasa, da zarar ban kira ki"

"lokacin kira ba sai kin min kuka, akan komai kuka, amma serious things ba™ya zubar da hawaye, idanunnan a bushe suke, gasu da matu™ar ™awa, ina son kallon cikinsu sosai. ya kai nan yana sake"

kallon cikin idanunta masu ™yau da Waukan hankali.

 Me kika gani a cikin idanuna?. sai ta lumshe ido ta buWe a cikin na ta ta ce.

" Baby ™wansa."" Ai da gudu ta nufa su Mamie, shi kuma ya yi murmushi yana bin bayanta, yana mugun"

son Najlah da halayenta komai dai yana so a wajenta.

"Daga inda take ta ke mai ™walo tana zaro mai ido, Mamie na wajen shi yasa be ™ara sa ba, dan haka ya"

motsa leSansa yana furta wasu kalamai wanda Najlah a furtawan farko na gane me yace.

" Kina dallo harshe kamar mai cin mutane, masu cin mutane ai Mayune. ta furta da ™arfi bayan ta gane"

"me ya ce, ai hularta ta cire tana ba Mamie, sannan ta nufesa da gudu kaman soja ya ga Sarawo, yana ganin ta biyosa ta ya yi wata kwana yana neman hanyar guduwa."

"Kaman wal™iya haka ta tare sa, sai ya zauna kan wani kujera yana mai da numfashi, ita kuma ta tsaya"

gabansa tana kallonsa.

"A hankali kuma ta tsugunna daidai saitin zuciyarsa, ta Waura hannunta a kai, cikin raWa ta ce."

" In akan kane na zama Maiy. sai ya rufe mata baki da hannunsa, ciwonsa ta Wan yi ya cire da sauri yana"

yarfe hannu.

" Kai Baby da zafi."" Murmushi ta yi ta zauna gefansa."

" Sorry, amma ™wanda ka saba, dan ina son naga Ina cizon mutane, haka zan ta cizon fatarka kamar na"

samu 

" Dan Allah ki bar wannan maganar, ke duk salon mugunta kin iya ai, kalla nan in da kika mintsileni last"

"zuwa da nayi, sai da ya yi taSo."" Ya faWa yana nuna mata hannunsa fari ™al mai Wauke da Sa™a™en gashi"

"sun kwanta, a gefe guda da wani madaidaici taSo nan da ya yi ba™i."

" Wayyo sorry, mu gani."" Da sauri ya mai da hannunsa baya dan dariyar mugunta ya ga tana yi............"

*************

*Fadar shugaban ™asa (conference room)*

Misalin ™arfe 5:30pm jami'ai ne ta ko'ina a haraban wajen da cikin office Win da yafi kowanne daWi. Cikin

"office Win kuwa, jami an tsaro da manyan gwamnati masu faWa a ji a ™asar nan, duk suna zazzaune fuskar"

kowa cike da damuwa.

"Wani farin Dattijo dake zaune ya jingina kan kaWan da kujerar da yake zaune, idanunsa na yawo kan"

"kowa, a kallo Waya za ka cikar kamala da haiba a tare da shi, a saman bangon da yake an yi wani rubutu da manyan harufa launin gold, an rubuta *THE PRESIDENT MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI* rubutun yana Waukan ido sosai."

Lumshe ido Dattijo ya yi sannan ya yi alama da farin hannunsa mai Wauke da agogo mai tsaWan gaske.

Take Sufeto Janar na  Yan Sanda (IGP) ya mi™e da file a hannu sannan ya gaida kowa na waje kafin ya ce.

" Ranka ya daWe da alama matsalar tsaro na ™ara ta azzara, sannan masu garkuwa da mutane sun"

"wuce yadda muke zato kuma gaskiya, ba su jin tsoron doka, talakawa suna cikin firgici a kowani"

"Lokaci, dan Allah a duba wannan al'amarin. da haka ya zauna sai Gwamna Bala ya daki tebur da ™arfi ya"

ce.

" Koma ™ara yana ta azzara? Mutane suna mutuwa kullum! A jihata, mutane ba sa iya fita tafiya lafiya!"

Saboda kullum cikin kai farmaki ake.

Ministan Tsaro ya yi saurin cewa.

" Muna iya bakin ™o™arinmu, ranka ya daWe. Mun tura sojoji wurare da dama.  "

Gwamna Bala ya katse shi da zafi.

" Idan kuna iya bakin ™o™ari, me yasa babu canji?! "

Nan take Wakin ya Wau zafi.

IGP ya kalli Ministan cikin takaici.

 Gaskiya akwai matsalar haWin kai tsakanin hukumomi& that is part of the problem.

Daraktan DSS ya yi murmushi mai sanyi.

" Ko kuma& akwai wanda ke ba su bayanai a cikinmu. nan take shiru ya mamaye Wakin, kowa ya fara"

kallon juna cikin zargi.

Shugaban ™asa ya Wan yi gyaran murya ya ce.

 Me kake nufi da hakan?

Daraktan DSS ya gyara zama yana ci gaba da cewa.

 Ranka ya daWe& waWannan masu laifi kamar sun san duk wani mataki da za mu Wauka kafin mu Wauka.

This is not ordinary.

Ministan Harkokin Cikin Gida ya mi™e cikin fushi.

 Kana nufin kana zargin mu ne?! Wannan ba dai-dai bane!

IGP ya ce cikin nutsuwa.

 Babu wanda ya fi ™arfin zargi.

Take Wakin ya kaure da husuma kowa na manna ma Wan uwansa laifi yana kare kansa.

"Shugaban ™asa ya buga tebur a hankali, amma sautin ya isa kunnuwan kowa."

" Ya isa! ya furta a natse take kowa ya yi tsit, ya kalli su Waya bayan Waya."

" Dole sai mun haWa kai komai zai tafi daidai, wannan aikin al'umma muke yi, amma akwai masu son"

"zuciya a cikin mu, ga shi zaSe na danno kai, abokan hamayya suna yaWa duk ™an™antar matsaloli suna"

"yaWawa. Nasan me zanyi, kuje na sallama kowa. da haka ya lumshe ido yana jin sun ci gaba da hayaniya amma suna fita Waya bayan Waya, sai da ya tabbatar babu wanda ya yi saura sannan ya buWe idanunsa ya Wauki wayarsa dake kan table, wata number ya kira, bugu uku aka Wauka, cikin wata irin"

murya wanda ya tabbatar da an haWa da na'ura aka ce.

 Yallabai mun jima muna jiran wannan kiran. sai President ya yi murmushi.

" Lokaci ya yi, kai da tawagar za ku fara aiki. "

 Shike nan YallaSai daga yau tawagar *BLACK SHADOW* za ta fara aiki domin gano su waye ™ungiyar

*BLUE PENTER.* tare da duk wa'inda suke ciki.

" Good luck. da haka ya kashe kiran yana mai yi musu fatan sa'a, *BLACK SHADOW* tawagace da ya yi"

"ma training dan ceto ™asar sa idan har jami'ai sun kasa, leSansa ya Wan ciza sai ya sauke ajiyan zuciya yana aje wayar dake hannunsa......."

***********

Murmushi ne kwance kan fuskar wani matashin saurayi dake zaune gaban wani ™aton mutum dake

"Wauke da carbi masu yawa a wiyarsa, a kallo Waya za ka fahimci bokane domin ga layoyi a jikinsa, Sakine sosai, mai jajayen ha™ora."

"Hannunsa yasa ya ja layi akan trayn dake gabansa Wauke da ™asa, layi biyu ya zana sannan ya Wauki carbi"

"Waya dake hannunsa ya saki kan ™asan, take ya buWe baki ya fara magana da muryansa mai amo."

 ZaSa guda da hannun hagu. da sauri matsayin ya Wauki guda yana shu'umin murmushi.

"Bokan ya amsa carbin sannan ya lumshe ido yana wasu sulkulle, ya jima a haka kafin ya hargitsa ™asan"

gabansa ya rubutu harfofi guda biyar a jikin tray Win.

" Za ta sanya kaya launin Worawa, ita za ta fara magana, a lokacin za ka cire glass Win idanunka ka kalla"

"cikin idanunta, daga nan shike nan. da haka ya buWe tafin hannunsa sai ga wani ™ullin Sakin abu, matashin ya amsa jikinsa har rawa yake, tare da bokan suka kalla sunan dake jikin tray Win, a tare suka"

furta *BASMA.*

"> Salo ya sauya, labarin ya buWe sabon shafi "

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing*

*THE SHIDORIA WRITER'S TEAM*

1. BUDURWAR ABBAN MU

Pretty Sk

2. WASAN ˜ADDARA

Asmeetah Writer

3. FANSAR NAILAH

Umulkhairi Hashim Abo

4. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal

5. WAR˜IYAR SO

Fatima Bintu Hussain

6. MATAR YAYANMU

Sa'adatu Ta Batulu.

7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ammey Laylerh

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI_

PAGE 6γ .

">  Za ta sanya kaya launin Worawa, ita za ta fara magana, a lokacin za ka cire glass Win idanunka ka kalla"

"cikin idanunta, daga nan shike nan. da haka ya buWe tafin hannunsa sai ga wani ™ullin Sakin abu,"

"matashin ya amsa jikinsa har rawa yake, tare da bokan suka kalla sunan dake jikin tray Win, a tare suka furta *BASMA.* ..............."

" Eh Basma ita ce sa'arka, idan har ka juya mata tunani to tabbas duniyarka za ta yi ™yau. cewan Boka"

"yana gyara zaman carbin da ke ™afarsa, matashin nan kuwa murmushin kawai yake saki, sannan ya fiddo"

"kuWi masu yawan gaske ya aje ma boka, tare da rarrafawa har ya fita daga ™aramin Wakin boka."

"Ashe dai matashin ba laifi yana ™yau daidai misali, duk da kuwa hasken da yake da shine ya haskaka"

"halittarsa, amma da be da hasken da idan ka mai kallo Waya ba za ka sake mai na biyu ba. A ™alla ba zai wuci 28yrs ba, yana tsayi amma be da ™iba sam, tafiya yake cikin ™umbo yanayi yana murmushi, a ™alla ya yaudara ΄am mata sama da 20, kuma duk ΄a΄an masu kuWi, babu wacce yake aure sai dai yana ruWa musu tunani da ™wallin boka, da haka yake tara ma™uWan kudaWe a wajen matan daga ™arshe ya ci"

"amarsu, wasu boka ya haukatar da su wasu kuma ya lalata su ya bar garin."

"Duk kuWin da yake tarawa ajewa yake yi yana ma kansa babban tanadi, baya lissafin komai sai na samun"

"kuWi ba tare da shan wahala ba, shi yasa ya yarda bokonsa fiye da kowa a duniya......"

***********

" Merry wai wani irin aiki ne Al-hussain ya samu? Gaba Waya ya sauya, kullum hankalinsa yana kan"

"system, gashi ba ya son kowa yaga menene a ciki, abin haushin ma cemin yake tafiya zai yi, gaba Waya bangane masa ba. ya kai nan yana jin zuciyarsa yana mai zafi. Merry dake kallon Al-hassan ta sauke"

gauron numfashi ta ce.

" Bansan komai ba dangane da halin da ya fara kwana biyu, ko jiya na mai magana dana samesa a room"

"Winku, sai ce min yayi wai Al-hassan ne, bayan lokacin a parlour na barka, gaba Waya Ni na fita sabgansa a"

΄an watannin nan. ta kai nan da iya gaskiyarta.

" Hmmmm shike nan, koma office Win ki, ki ci gaba da aiki, zuwa anjima zamu le™a asibitin da ake ginawa"

"dan ganin ya aikin ke tafiya. sai ta mi™e tana Waga kanta sannan ta fice, shi kuma ya lumshe ido yana tunanin Wan uwan nasa."

*******

"Zaune yake kan wani kujera mai numfashi, kai daga ganin Wakin kasan na wani ™usan ™asar nan ne, dan"

"kuwa komai dake babban parlourn ya haWu har ya gaji da haWuwa, kuma komai na Parlourn gold ne sai wal-wal komai yake, dan daga kujera, fantin Wakin, labulaye, da komai gold colour ne."

"Hannunsa dake Wauke da safar hannu baki ya Wau wayarsa dake ringing a kan table, a kunninsa ya kai ta"

cikin wayar ya jiyo muryan babban masu tsaronsa yana magana cikin girmamawa.

" Sir gaba Waya sun taru, za su iya shigowa ciki?. "

 Uhmmm. ya faWa yana cire wayar daga kunninsa.

"Yana zaune aka buWo ™ofa aka shigo be kallesu ba har suka shigo suka zazzauna akan kujera, sun mai"

"sallama ya amsa da kai yana binsu da ido Waya bayan Wayan, mayan mazaje masu kalama su uku suna zauna biyu musulamai Waya kuma chirsten."

Glass Win dake idanunsa ya cire sannan ya buWe baki cike da isa ya ce.

 Opposition Party (abokan hamayya) *People s Reform Movement (PRM)* Jam iyyar mai siffa biyu _The

Voice of the Masses_ hmmmmmm me ke faruwa ne the Leader of PRM?. ya kai yana kallon wanda ke zaune a tsakiyarsu.

Babban rigar dake jikinsa ya gyara sannan ya Senator Ibrahim Lawal TumSa mai magana da harshen

jama a ya ce.

 A jiya an tattauna akan ™ungiyarka *BLUE PENTER* daga majiya mai ™arfi akan shirin da wancan

"mutumin ke yi wato shugaban ™asa MUHAMMAD BABANGIDA SHAMAKI, ya ce da kasan zai Wau mataki akan ™ungiyar, bana so ™waSar mu ta yi ruwa, so nake mutane su guji jami'yar mai ci a yanzu *NUJP* (National Unity & Justice Party). "" Sai ya goge fuskarsa da hanki duk da babu gumin a fuskar. Babu wanda"

ya sake magana na tsawon lokaci kafin David John ya ce.

" Muna so komai ya ™aru, sace mutane, kisa, cin hanci da rashawa, walahar abinci da komai da komai,"

"saboda mutane su yi tir da jam'iyar *National Unity & Justice Party (NUJP)* . da haka sauke ajiyan zuciya suna kallon matsayin saurayin da ke zaune yana kallonsu, wannan mutum da ko su kansu basu san ya fuskarsa take ba dan kuwa rigan fuska yake sawa na fata a duk lokacin da za su zauna da shi, duk kuwa da shine ogansu gaba Waya, babban tantiri da ya gagara Nigeria, mutum guda da yake kashe-kashe kuma ya kwana lafiya, sunansa kawai aka sani amma babu mai ta™amaiman bayaninsa, shi kalma Waya ne tak be yarda da shi ba wato *Yarda.* Be yarda da kowa haka yake yaruwa, kusan shekara biyu kenan suna aiki da shi amma basu san waye ba, sun san bayan su yana da wasu manya-manyan a ™asar nan da suke bayansa, babu laifin da bayayi, sunan sa kawai ke yaro a zagayen shu'umin azzalumai wato *BLACK"

"DRAGON, shugaban ™ungiyar BLUE PENTER.*"

Murmushi Senator Ibrahim Lawal TumSa ya yi dan jin BLACK DRAGON yana magana da muryan tsofaffi

"wanda da shi yake musu magana dan yana sanya wani abu a ma™ogaronsa da haka ka zaSa muryan da kake so, idan har ka yi magana to babu mai gane muryanka."

" Ku kwantar da hankalin ku, ku koma gida ku kwanta, ku ™addara ku za ku yi nasara a zaSe mai zuwa,"

"dan kuwa lokacin da zan gama hargitsa ko ina, ku zaku fito wa al'umma a matsayin inuwa, ku basu kuWi ku basu abinci, ku nuna ku bakuson mulkin, daga lokacin komai zai sauya. "

" Black Dragon wannan shawarar ya yi, kuma kuna farin ciki da zama mabiya bayanka, ka yi komai yarda"

"kake so, mu kuma muna nan dan ba ka kariya. cewan Senator TumSa."

" Za ku iya tafiya."" Sai suka mi™e suka mai sallama sannan suka fita."

"Suna fita ya mi™e tsaye, sannan ya yi sannan cikin isa da tun™awo, yana tafiya kamar ba zai taka ™asa ba,"

"a natse ya shiga wani bedroom Wanda ya komai na ciki Ja da ba™i ne, sannan anyi zanen Dragon Mai"

feshin huta a jikin bangon Wakin.

"A gaban mirrow ya tsaya sannan ya fara cire boturan rigarsa, take ya zare rigar yana daga jikinsa da yake"

"a murWe, ko ina nasa a cike ba ™arya, fatan bayansa kuwa an mai zanen Dragon launin ja da ba™i."

Fatar da ya sanya a fuskarsa take ya sanya hannu ya cire yana mai sakin mask Win a ™asa. Hutar Wakin ne

"ya Wauke dan haka ban iya gane fuskarsa ba saboda duhu, sai dai na hangi tarin gashin gemunsa da Lulu eyes Win sa masu she™i da annuri, a natse cikin muryar Wazu ya ce."

" Ina da ™arfin ikon da babu wanda zai iya shiga gabana a duniyar nan, BLACK DRAGON mai feshin huta,"

hmmm hmmmmm bani da burin da ya wuce sai ganin na rushe gaba Waya dokar ™asar nan na hana kowa

"sukuni, na fitina kowa. da

Please Login or Register in order to submit comment