ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tarbiyyar su, be dace suna maka magana irin haka ba. hmmmm Allah ya ™yauta kawai, Bara na je office Wina. ta kai nan"

"tana tashi taba shi cikin jujjuya maganganunta, tabbas akwai ™amshin gaskiya a ciki, amma saboda"

"soyayyar da yake musu be gani ba, sai ma Waura ma kansa laifi da ya yi, dan da be kula mace ba hakan ba zai faru ba sam............"

*Marwa*

"Cikin ™uncin rai ta isa makaranta, sai dai ta kasa fita daga mota, ™irjinta mugun suya yake yi akan abin da"

"ya faru, ji ta yi dama ta sha™e matar nan mai duhun fata, gata ΄ar duma-duma, da ta samu natsuwar ruhi, take wayarta dake cikin jakkarta ta hau ringing, sai da ta ja dogon tsaki sannan ta ciro wayar tana picking"

ta kai kunninta.

Wani sanyayyar murya mai taushi da za ™i ya fara mata amsakuwa da.

" Baby Love ina class, banganki ba, I hope everything's is fine?. "

Furzar da iskan bakin ta tayi sannan ta ce.

" My Love ganin zuwa."" Ta faWa tana kashe kiran, fushinta ta daidaita sannan ta buWe motar tana fita."

"Marwa tana da ™yau masha Allah, dan kuwa ta haWa komai da komai na cikakkiyar budurwa mai aji,"

"doguwa ce, gata akwai jiki ba laifi, sannan ga hasken fata."

"Yarda take da ™yau haka tafiyarta ta kasance mai jan hankali, babbar matsalar shine Kishi, kishinta har ya"

"fi na mahaifyarsu Hajiya Karima, haka Allah yayita, shi yasa koda wasa ta tsana ta ga wata da Abbansu."

"Department Win su ta nufa duk kuwa da tasan ta gama latti, tana isa bakin ajin ta shiga daidai nan"

idanunta suka sauka kan wani matashin saurayi tsaye suna magana da wata yarinya.

"Take ta haWe rai, ta nufesu cikin zafin rai sosai, tana zuwa ta fizgo ™aramin vail Win dake kafaWar yarinyar"

"dake gaban saurayinta, take yarinyar ta juya lokaci guda kuma Marwa ta sauke mata wani lafiyayyen mari akan kuncinta."

Da sauri wanan saurayin ya daka ma Marwa tsaya ganin ta kuma Waga hannu za ta kai mata wani marin.

" Baby, Merry ce fa."" Ya faWa cikin Sacin rai yana ri™o budurwar yarinyar da ta kasa magana."

"Sai a lokacin Marwa ta kalla fuskar yarinyar, Wan zaro ido ta yi saboda ganin Merry, wato ™anwar Al-"

hussain.

" Al-hussain I'm sorry, Merry please. "" Da sauri budurwar ta Wan ja baya tana girgiza kai, sannan cikin"

Sacin rai ta kalla Al-hussain tana cewa.

" Wanan ce budurwar taka?."" Sai ya Waga mata kai tare da murza yatsun hannunta."

" No! Ban yarda ba, ba ta yi min ba, ban kuma yarda da ka aureta ba, mtwwssss."" Ta faWa tana fizge"

hannunta sanan ta yi waje da sauri.

Al-hussain dafe kansa ya yi sannan ya ri™e hannun Marwa suka rufa ma Merry baya yana cewa.

" Kema kinsa Ni ban tsayawa da kowacce mace because of you, sannan kinsan dole sai Merry ta amince"

"zan iya aurenki, hakan yasa ta zo dan ta ganki gashi kin Sata komai. ya kai nan yana jin babu daWi a cikin ransa."

Marwa kuwa baki ta Wan taSe dan kuwa dama tun kafin ta ga Merry ta ji ta tsaneta saboda duk abin da

"Al-hussain zai ce sai ya sa Merry, a yarda ta fahimta kamar mahaifiyarsa haka ya Wauki Merry."

"A zaune suka isketa kan wani kujera, ta haWe fuska tana waya tare da cewa."

" Al-hassan, yanzu zan tawo Company Win, eh......na zo ganin budurwar Al-hussain ne sai dai sam  "

shuru ta yi dan ganin Al-hussain ya fizge wayar tare da katse kiran.

Zama ya yi kusa da Merry sanan ya buWe baki cikin taushi ya ce.

" Tana da zafin kishi ne, amma Marwa yarinyar kirki ce, kuma ita kaWai nake so, Merry please ki amince."""

Ya faWa yana marairaice fuska.

"Marwa kuwa tana tsaye tana ganin ikon Allah, sai dai ko kaWan fuskarta be nuna komai ba sai ladabi."

" Shike nan, ka bamu waje zan yi magana da ita."" Cewan Merry tana ™arema Marwa kallo."

" Thanks."" Ya faWa yana kai mata sumba (Kiss) a forehead Win ta. Take Marwa ta haWiye wani mugun"

malulun kibiya Waya coketa.

Sai dai jin sanyayyar hannun Al-hussain akan na ta yasa ta Wan dawo daga Wauke hutan da ta yi.

Yasan ya taSota dan haka be kalla idanunta ba ya matsar da ita kusa da Merry sannan ya basu waje.

Yana wucewa Merry ta sauke ajiyan zuciya sannan ta kalla Marwa ta ce.

" Sunana Maryam, kuma Ni ce kaWai ™anwa ga Tweens, Mahaifiyar mu ta mutu, tare da babban mu muke"

"rayuwa, tun ba yanzu ba nasanki a bakin Al-hussain, yana miki wani irin mugun so wanda baya iya"

"tantance fari ko Saci a cikin soyayyar ta ki. A cikin sati rana Waya tak Sunday shine baku haWuwa, amma sauran ranaku kuna tare da juna, daga safe har yamma, Al-hussain ya riga ya baki komai nasa, saboda ke"

"ya aje aikinsa duk da dama be damu da yi ba, ya dawo makarantar da tun sama da 5yrs ya gama a ™asar"

"waje, duk saboda ke. uhmmm already kinsan komai, da fari na zo ne akan koma wacce na hana"

"auren na ce bata min ba, dan kuwa ba zan so naga Al-hussain ya aura wacce ba ta dace da shi ba, dama Al-hassan ne wannan ko wa ya ce yana so banda matsala, amma Al-hussain kuwa ina da matsala da hakan, amma karki damu na amince saboda kinyi min gaba Waya. tai nan tana Waukan eyes-glass Win ta ta sanya tana wani irin murmushi wanda Marwa babu abin da ta gane, abu Waya ne tak ta fahimta shine,"

Merry dai ta amince da ita.

"Ba ta san lokacin da ta saki murmushi ba tana rungume Merry, duk da kuwa dana son auren Al-hussain"

ko ta ™arfi ko ta bala'i.

"Da haka suka rabu, Marwa ta gyara zamanta, ita kuma Merry ta mi™e tana kallon Al-hussain daya iso"

gabanta.

"Ido cikin ido suke kallon juna, kallo mai cike da ma'anoni iri-iri."

" Na amince."" Ya ji ta furta cikin sanyin murya, sai ya ri™e mata hannu sannan ya raWa mata magana a"

natse.

 Promise. sai ta yi murmushi sannan ta ce itama.

" Promise. sai suka tafa hannu, sannan ta wuce."

"Tafiya take yi cikin wani irin yanayi, kawai dai tafiyar yake yi, har sai da ta shiga babban motarta ™iran"

"G.L.K, tana zama sai ta fashe da kuka, tan yi tana girgiza kai."

Ta Wau kusan 5mnt a haka sannan ta bushe da wani irin dariya sannan ta ce.

 Marwa kike ko? Hmmmm auren Al-hussain zai iya zama babbar masifa a rayuwarki saboda

*PROMISE* . sai ta kunna motar tana nufan get Win fita daga makarantar.

END.

> Akwai Chakwakiyar da zai Waure muku hankali amma muje kawai ladies.

> Kuna tunanin abin da nake tunani kuwa!?

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE .

 Marwa kike ko? Hmmmm auren Al-hussain zai iya zama babbar masifa a rayuwarki saboda

*PROMISE* . sai ta kunna motar tana nufan get Win fita daga makarantar.

"Direct wani babban Companyn haWa duk wani abubuwa da ake gini da su ta nufa, hatta cement suna"

"bugawa, Company yayi suna sosai, *A.M.A NIGERIA LIMITED* , hatta gidaje suna siyarwa, haka kuma suna da hotels duk masu Wauke da wannan sunan a manyan unguwanni."

Tana sauka a mota ta fita tana sanya chewing gum a bakin.

"Merry, a ™alla ba za ta wuce 23yrs ba, ba ta da wani tsayi sosai, sannan tana da duhun fata, sai da akwai"

da ta ™yau masha Allah.

"angaren manager ta nufa kai tsaye, tana shiga duk wanda ya ganta sai ya gaisheta da girmamawa, da"

"kai kawai take amsawa, har ta isa babban office."

"Ba ta tsaya knocking ba ta tura tashiga, tana shiga idanunta suka sauka akan Al-hassan dake zaune kan"

kujera yana operating system.

"> Ni marubuciya sai da na Wan tsorata, dan ganin sak Al-hussain zaune kan kujera, basu da banbanci ta"

"komai, hatta shigar dake jikin wancan shine a jikin wannan, farin riga mai dogon hannu, da Black jeans, sannan Sakin gashin kansu sunyi cum iri Waya, hatta murmushin su iri Waya ne sak ya Allah, wannan"

kamar ta yi mugun Saci jama'a.

 Al-hassan Barka da wannan lokacin. ta faWa tana zama kan wani kujera.

" Yauwa Merry, ya Al-hussain Win? Fatan yana lafiya. ya faWa da irin muryan wancan Win."

" Uhmmm ai kai a rayuwar duniyar nan ba ka da wanda kake tambaya fiye da shi, ko Ni baka ban kulawa"

"haka, sannan zan iya cewa ko 10mnt ba ka yi da kiran sa ba ya girma fa ba yaro bane. ta faWa tana"

haWe girar sama da ™asa.

Murmushi Al-hassan ya yi sannan ya ce.

" Au ashe abin da kika ce ma Al-hassan kenan idan bana nan, to Hussain ne. ya faWa yana ™ura mata."

"Šan zaro ido ta yi tana ™are mai kallo, harga Allah ba ta iya banbance su sam, dan komai nasu iri Waya ne,"

"da dai Hassan yana da wani tabo a gefan kumatunsa na hagu, sai dai bayan wani lokaci Al-hussain ma yaje ya yi tabon ya zama babu mai gane su, gashi kansu a haWe idan in suka so, suna iya sauya wa kansu suna."

"Gaba Waya kanta na kullewa akansu, sai dai take ta tuna reaction Win da Al-hussain ya yi a school, wanda"

"Al-hassan baya da wannan yanayin na soyayya, kuma da Al-hussain kawai take da matsala saboda"

*PROMISE* .

" Hmmm Al-hassan kai ne anan, wancan Wan soyayyar yana can wajen Marwa. sai Al-hussan ya yi"

murmushi yana cewa.

" Šan soyayya ne kam, yanzu dai tashi ki hau aiki, na tura miki zanen wannan gidan ki duba tare da"

"lissafin kayan aiki."""

" Ok, kace Chairman ya motsa."" Ta faWa tana mi™ewa sannan ta fita daga office."

"Murmushi ya yi sannan ya ci gaba da aikinsa amma rabin hankalinsa yana kan Al-hussain, duk da basu"

jima da yin waya ba amma yana son ya kuma jin muryansa............

*KADUNA*

"Ko bayan da ta shiga cikin Parlour nan, ba ta iske kowa ba, sai ta aje jakkarta kan kujera sannan ta nufa"

"Sangaren Mamie, tafiya take tana Wan yi wa™e-wa™e dan Najlah gwamace wajen wa™o™in soyayya."

Handle Win ™ofar ta buWe sannan ta shiga bakinta Wauke da sallama.

"Wata babbar mace ce zaune daga saman sopa tana ri™e da waya tana latsawa, kai daga gani kasan ta"

"dace da zaman parlour, fara ce ™al matar, gata mai jiki Masha Allah."

"A hankali ta kalla Auta wacce ta shigo ta tsira mata ido, sai ta yi mata alama da hannu da nuna mata"

cinyarta.

Ai kuwa da sauri Najlah ta isa wajen tana zama kan cinyar Mamie tare da fara magana cikin yanayinta.

" Uhm kiyakuri Mamie, bansan na yi latti ne shi yasa na tafi makaranta banyi breakfast ba. ta faWa tana"

kwantar da kanta jikin Mamie.

A natse Mamie ta buWe baki tare da cewa.

 Na dena amsar wannan uzurin ki sauya wata. Dan Allah ji beki! Kullum ™arewa kike kamar ana Wibanki

"ana miya, bakison cin abinci, ga kinan kaman fallen Littafi, a haka wai kina aikin ™arfi hmmmm. ta kai nan tana Wan girgiza sirirn hannun Najlah."

Baki ta tura gaba tana ™are shigewa jikin Mamie sannan ta ce.

" Ina ci fa yanzu jiya da yamma indomie Waya na cinye, haka abincin da kika samun kusan rabi na ci,"

kinsan ba'a son muna cin abinci masu nauyi ko da yawa.

 Hmmmm na ji amma ban yarda ba.  sai maganar na ta ya katse sakamakon buWe handle Win da aka yi

tare da sallama.

Take Mamie ta faWa Wa murmushi ganin manyan yaranta biyu sun shigo cikin uniform Win sojoji.

Najlah kuwa kallo Waya ta yi musu ta lumshe idanunta tana ™are matse Mamie a jikinta.

 Mamie Ina wuni fatan kina lafiya?. suka haWa baki wajen faWa.

" Lafiya lau Mazan fama, ya Barack?. "

" Alhamdullah."" Cewan babban ciki."

"Maza biyu ne wanda kusan tsayin su Waya, sai dai kana kallonsu kasan mai duhun fatan shine babba,"

"saboda ya fi cikar fuska da cikar haiba, duk a murWe suke sosai."

" Ke kuma uban me kike yi a jikinta haka? Sai kin karya mana ita?."" Cewan ™aramin cikin tsokana."

" Allah na tuba, wannan ai ba za ita karya Mamie ba, yarinya kamar sandar rage, a fige take kamar kazan"

Mayu.  take ya haWe maganarsa ganin Mamie ta haWe fuska.

" Yayansu ka fita a idona wallahi, kaima Adam haka, duk saboda bakin ku ne yarinyar nan ta ™i ™iba, to sai"

"ku sa ta a gaba ku yi ta mata habaici, gashi daga zuwanku kunsa ta fara kuka. ku tashi ku koma in da"

kuka fito shine kawai. ta kai maganar tana Wan kashe musu ido Waya alamar wasa take musu.

" Mamie ashe da kazar Mayu nake kama?."" Ta faWa tana shirin fashewa da kuka."

" Barsu ai, yanzu za su tafi karki damu kafin anjima kema ki wuce."" Sai Najlah ta Waga mata kai sannan ta"

buWe idanunta da suka yi ja tana cewa.

 Ya Adam ka Wauko ma Mamie towel za ga goyani barci nake ji. ta faWa tana Wan hamma.

" Auta ko cikina zan iya mai da ke ai, Yayansu Wauko min a cikin drawer. cewan Mamie duk cikin wasa."

" Ke ai baki da hankali sam, dalla tashi ki shirya, kinyi Sako, wannan shine saurayi na 7 da na kawo miki,"

"karki kuskura ki yi rejecting din sa, yaron akwai hankali da natsuwa."" Cewan Yayansu cikin haWe fuska, wanda shine zai sa Najlah ta fahimci ba da wasa yake ba."

" Kudai kuna da matsala, wai dole sai ta yi aure ne yanzu, 18yrs fa, amma kun isheta da maganar aure, ga"

"ku geme-geme da ku baku da budurwa bare mata."""

" Mamie kinga mu Maza ne, muna lasting, amma kinga wannan yarinyar duk abushe take, idan muka"

barta nan gaba ko ganuwa ba za ta yi ba. cewan Adam cikin tsokana.

Da™uwa Mamie ta yi mai tana cewa.

" To wasa ya wuce, Najlah je ki shirya ki zo ki ga yaron, ina fatan ku daidaita da shi. sai Najlah ta mi™e"

daga jikin Mamie sannan ta ce.

 To amma wallahi idan yaro ne bazan yarda ba. ta faWa tana tura baki sannan ta nufa ™ofa ta fice.

"Murmushi suka yi sannan Mamie ta ce su je ™asa su ci abinci, za ta le™o idan saurayin ya wuce, da haka"

"suka sauka zuwa ™asa, suka beje a tsakiyar parlourn suka hau cin abinci tare da wani abokin aikin na su."

"Kusan 15mnt suka Wauka kafin suka fara jin ™ara akan stairs, sai duk suka mai da hankalinsu a kan wacce"

"ke tafiyar, da sauri Yayansu ya Wan zaro ido yana haWe girman sama da ™asa."

"Ko uniform ba ta cire ba, hasalima yarda take haka ta sauko, tana tafiya tana turo wannan bakin nata, a"

natse ta iso cikin Parlour sannan ta nema waje ta zauna tana gaishe da saurayin dake zaune sai zabga mata murmushi yake yi.

HaWe fuska ta yi sosai tana ™arema saurayin dake zaune kallo.

"Saurayi ne wanda ba zai wuci 25yrs ba, yarinya duk yana bayyane a fuskarsa, gashi ko Wan gemun nan"

"babu, sai dogon hanci kaman pensil."

Numfashi ta ja sannan ta mai da hankalinta akansa da yake magana cikin natsuwa amma muryansa

"babbar ce sosai, kai kace ana dukan durom."

" Sunana Sulaiman, nasan sun isar miki da sa™on, gaskiya Adam ta yi min, ina sonta.  da sauri"

"maganar na sa ya tsake, jin wani irin tsawa da Najlah ta yi mai."

"Shi abin dariya ya bashi, sai ya saki murmushi yana kallon yarda da mi™e tsaye sai faman huci take yi."

" Ni kuma baka min ba! Bana sonka......Bana sonka. dan haka ta kama kanka, Yaya sau nawa nake ce"

muku ku bari da kaina zan kawo muku zaSina. wannan be min ba. ta kai nan tana kallon cikin idon

Yaya dake kallonta cikin Sacin rai.

 Ke wai waye sa'an ki? FaWa min menene aibin Sulaiman?. cewan Adam a hassale.

 Saboda yaro ne! Na ce muku babban mutum nake so haba dan Allah. daga haka ta juya ta fara tafiya.

" Ni kuma nace yamin, dan haka zai dinga zuwa zance lokaci zuwa lokaci. Wan zaro ido ta yi sannan ta"

juya ta kalla Yaya.

"Tabbas Najlah kala biyu ce, akwai ta da sha™waSa sosai, sai dai tana masifa da mugun taurin kai, duk"

kuma halin Babansu ne wanda ya rasu tun shekarun baya a wajen wani ya™i da ΄an ta'adda.

"A natse ta ci gaba da tafiya har zuwa kusa da Sulaiman dake zaune, zama ta yi gefansa sannan a buWe"

baki ta ce.

" Ka ce da su baka shirya mutuwa ba, dan wallahi aurena mutuwa ce a gareka, ba kashe ka zan yi ba, zan"

"dai gana maka azaba ne iri-iri, dan kuwa fatar jikinka zan dinga Wayewa, uhmmm ka dai yi tunani, Ya"

"Adam, babu mai aura min wanda bana so a cikin ku, dan Allah ku kama kanku. takai nan tana wani mugun murmushi."

"Da haka ta bar musu parlourn gaba Waya, ba ta kuma fitowa ba sai da ta tabbatar da sun bar gidan,"

sanan ta saki jikinta ta ci gaba da abubuwan da suke gabanta.

"Kamar yadda ta yi tsammani Mamie ba ta ce mata komai ba akan saurayin, sai ita ma ta basar, wajen"

"5:00pm na yamma, Rukky ta zo suka yi assignment tare, sai gab da magrib ta wuce gida bayan sunyi sallama dan kuwa anjima kaWan za ta wuce makaranta."

"Ba ta samun ishanshen barci sai weekend, Shi yasa ba ta wasa da kowani dama idan ta samu."

"Tana sallar isha'i ta kwanta barci mai daWi ya Wauke ta, sai dai ba ta jima ba aka fara tashin ta, ko da farka"

"ta ga Mamie tsaye a kanta, sai ta yi murmushi sannan ta mi™e tana rungume Mamie Win."

" Ki tashi ki koma makaranta, zan kira wayar Yayanku gobe muyi waya."" Sai Najlah ta Waga mata kai."

"Ba musu ta tashi ta shiga toilet, bayan ta fito ta Wauki wani ™aramin jakkan baya ta goya sannan ta kashe"

wayarta tana mi™a ma Mamie.

" Ga wayata ki dinga kunnawa somethings, Dan sai nan da two weeks zan dawo sai Mamie ta Waga mata"

kai tana jin kewar ΄ar ta ta.

"Hannunsu cikin na juna suka fito Compound Win gidan, wanda hasken fitilune ta ko ina saboda dare."

" Ki kula da kanki, sannan ki rage wannan narkewan da kike yi."" Sai Najlah ta Wan yi dariya, daidai nan"

suka isa kusa da wata mota dake tsakiyar gidan.

"Wasu mata biyu suka fito daga sit Win baya, suna sanye da farin t-shirt da gajeren wando shima fari ™al,"

sai Waya ta Waura p-cap akanta.

Gaishe da Mamie suka yi cikin natsuwa ta amsa tana musu murmushi.

"Hijab Win jikinta ta cire tana ba Mamie, take shigar dake jikinta ya bayyana, sai irin na matan nan, harda"

"white shoe, sai ta ™ara ™yau, du kuwa da ita ce siririyan ciki sauran su fita cika."

Wani Wan ™wali ta Wan Waura a kanta tana cewa.

" Bin Uthman, faWa ma Mamie ya nake komawa a school, gani take bana iya komai. ta faWa tana kallon"

™awayen nata.

" Mamie, gaf ajin mu Najlah ta fi kowace macce haza™a, duk da itace siririya a cikin mu, amma tana aikin"

"da yafi na matsayin mu, da kinsan irin horon da muke sha da baki ce haka ba, tun asuba muke tashi mu fara training, har cikin Barack muke shiga, muna shan wahala sosai. wacce ta yi maganar ta kai nan tana"

Wan dafe goshinta. Sai Najlah ta ce.

" Kawai Duka ne bana so, amma ko wani punishment zan iya jura na tsawon awanni. "

 Najlah muje yanzu pass 10.

" Ok Amanda let's go Mamie take care, I Miss you. da kuma rungume Mamie, sannan suka shiga mota,"

wani jami'in soja ya kunna mota suna barin gidan tare da nufan *Unity Military Academy* dake kusa da

Barack na sojoji

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan

Please Login or Register in order to submit comment