ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

station."" Ta faWa tana Waukan jakkarta sannan ta nufa hanyar fita."

 Basma. sai ta tsaya cak tana sannan ta juyo ta kalla Marwa dake shirin shiga toilet.

 Please ki ci wani abun kafin ki fita. sai ta Waga mata kai sannan ya fita.

" Ya Marwa me za ta je yi a police station?."""

" Hmmm kinsan Basma, maybe rigima ta yi da wani za ta sa a kamashi."" Sai Fauza ta girgiza kai tana jin"

"babu daWi, haka Basma take abu kaWan za ta kai ka staion, da yake D.P.O Win yana sonta, kuma kaman yaron Abba ne, shi yasa take zuwa ya yi ma duk wanda ya so rashin mutumci."

"Basma na sauka ta nufa Kitchen dan jin motsi a ciki, kofar ta buWe tana kallon sabuwar mai aikin nasu,"

"babbar macece wacce ba za ta wuce 32yrs ba, ba™a ce amma a tana da jiki sosai, ga wani hips Masha"

"Allah, take wani abu ya tsaya mata a wuya, duk da kuwa doguwar riga ce jikin Matar."

Matar jin an shigo ta yi sauri ta jiyo tana gyara zaman gyalenta tare gaishe da Basma cikin ladabi kamar

yarda aka ce ta dinga musu.

"Basma kuwa ™are mata kallo take yi, tana ™yau sosai, ga manyan Breast wand zai Wauki hankali, ita jiya"

sam ba ta lura da yanayin matar ba.

Hannu Basma ta sa ta Wauki glass cup sannan ta sake shi ya faWi kasa.

 Idan na dawo zamu yi magana muddin kina son aiki a gidan nan dole ki bi kowani dokana.

" Insha Allah zan bi komai."" Cewan matar cikin biyayya."

" Kwashe wannan."" Ta faWa tana Wan ja baya."

"Ai cikin sauri matar ta mi™e jikinta har rawa yake kar-kar, ta Wauko faka da tsintsiya, ta hau kwashewa, ko"

ina na jikinta sai rawa yake yi.

"Basma ta ja tsaki sannan ta fita, dan akwai aikin dake gaban tane da zama za ta yi ta kora ma matar"

"warning, yanzu da Abba ne ya shiga cikin Win fa?, da shi ne take ta ma rawar jiki haka fa?."

Sai Basma ta girgiza kai tana shiga mota tare da cewa.

" Inaaaaa wallahi da sake."" Da haka ta figa mota sai station."

"Da yake safiya ce ba yawaitan motoci, hakan yasa ta dinga sharara gudu, a ™ofan station din ta tsaya"

*Central Command Station* sannan ta fito daga motar ta shiga ciki.

"Akwai jami'ai sosai, suka dinga gaisheta dan sun san wacece, direct office Win D.P.O ta nufa, wanda sukai"

waya akan ya shigo da wuri.

"Tana shiga ta iske sa, zaune yana duba wasu files, yana ganinta ya mi™e da sauri, jikinsa ya fara rawa"

"yana mata murmushi, shi har ga Allah yake son Basma, Amma ta kasa bashi dama, kuma kullum cikin faranta mata."

"Babban mutum ne dan yana da mata da yara biyu, amma Allah ya Waura mai soyayyar Basma sosai."

" Ina kwana Divisional Police Officer D.P.O."" sai ya yi murmushi yana cewa."

" Lafiya lau Basma, ai da kin turo min information na yaron har gida za ku kawo miki shi."" Sai ta sauke"

ajiyan zuciya ta ce.

" Karka damu nan nake so a kawo shi, daga nan ka batar da shi na sati Waya, bayan ya ci wiya sai a dawo"

"da shi, ina so yasan saboda zagina da ya yi shine aka mai haka."""

" Shike nan Basma, yanzu ki ban address Win sa ki koma gida, zuwa anjima sai ki dawo, ai ko wani irin"

"sharri za mu la™a na mai."" Sai ya ta mai murmushi."

Latsa wayarta ta yi sannan ta ce.

" Sai na dawo Win."" Sai ya kalla wayarsa da sa™o biyu suka shigo, Waya information akan yaron na biyu"

kuma alert Win 50k.

"Take ya hau mata godiya sannan ya rakata har bakin mota, ta shiga ta bar wajen, tana jin daWi a ranta."

" Shamsu sorry for yourself."" Ta faWa tana kunna wa™ar larabci a cikin motar sannan ta nufa school........"

*Marwa*

"A natse ta aje wayar dake hannunta zuwa kan jikinta, ta kalla filin makarantar na su, in da mutane ke fa"

"zirga-zirga, murmushi ta yi dan yanzu ta yi waya da Al-hussain ya ce ta zauna a wajen, kuma ta tabbatar"

"tana ri™e da ruwa, hakan yasa ta yi murmushi tana jin ta ™osa su iso."

"Tana daga zaune motar Al-hussain ta shigo school Win, sannan direct wajenta ya nufo, sai ta gyara zama"

"tana zuba ma motar ido, bakinta Wauke da murmushi."

"Parking aka yi, sannan aka Wauki minti biyu kafin aka buWe Sangaren Driver."

" Baby Love ki kulle idanunki."" Ta ji Al-hussain ya fada, sai ta rufe tana cewa."

 Na kulle.

"A hankali Al-hussain ya fara fitowa daga mazauninsa, sanye yake da manyan kaya, Men Less coffee"

"brown ya ji aiki sai walwal yake, ga wani arnen hula dake kansa, yana fitowa ya kulle motar sannan Waya Sangaren shima aka buWe, sai irin takalmin dake ™afar Al-hussain ya fara fitowa."

"Kafin gaba Waya gangan jikinsa ya bayyana, shigarsu dai sak iri Waya, murmushi ne kwance akan"

"fuskokinsu, sai Al-hussan ya zagayo kusa Al-hussain, hatta tsayuwar ma iri Waya suka yi."

"Mutane ne masu wucewa suka fara tsayawa ganin ΄an biyu masu masifaffen kama, kowa mamaki ya"

"™amshi saboda irin makar ta yi yawa, take aka fara musu hotuna sannan wasu suka hau kiran friends Win su su zo suga abu."

" BuWe."" Ta ji an fada, a hankali ta buWe idanunta tana ganin mutane sun zagayesu, sai a hankali ta fara"

"kallon ™afafunsu da takalmin su iri Waya, a hankali ta fara binsu da ido, har zuwa fuskokin su, wani Wan zabura ta yi tana rufe ido tare da ™ara buWe wa, sai dai yarda suke tsaye sun zura mata ido suna murmushi iri Waya sak, a razane ta mi™e tsaye tana shirin gasgata abin da idanunta suke gani, dan kuwa Al-hussain Win ta ta ga ya koma guda biyu, Rufaida bottle water ta buWe sannan ta wanke fuskarta, sai ta"

"kallesu da ™yau, tana jin kaman ta isa gabansu amma ™afarta ta yi mata nauyi."

"A lokacin Waya suka buWe baki tare da yin magana iri Waya kuma cikin sauke nunfashi Waya, al'amarin da"

ya ™ara burge gaba Waya mutanen wajan.

" Ki ™ara so, sannan ki cinka abokin rayuwarki. kanta ta dafe dan jin muryansa ma iri Waya sak."

" Ya Allah, wai da gaske abin da nake gani haka ne. sai suka Waga mata kai."

Zufan dake fuskarta ta goge da gefen gyalanta sannan a hankali kaman mai jin tsoron wani abu.

"A gabansu ta tsaya tana kallon fuskokin su, tare da jikinsu, alama koda guda take nema dan gane"

masoyinta sai dai ta kasa ganewa.

 Kace wani abu?. ta faWa tana kallon na gefan damanta.

" Yau gani ga Wan uwana a gaban Marwa."" Ya faWa yana murmushi, sai ta mai da idanunta kan Waya."

" Kaima ka ce wani abu."""

 Yau gani ga Wan uwan a gaban Marwa. sai ta rikice dan maganar ma iri Waya sak.

Take ta tuna abin da ya ce mata Wazu.

 Kar mu zo ki kasa gane ni. a lokacin dariya ta yi tana cewa.

" Duk yarda kamar ku ta Sace, ina zuwa kusa da kai zuciyarta za ta ban alama. sai suka yi dariya gaba"

Waya.

Sai dai gashi tana gabansu amma ta kasa gane waye saurayinta da suka Wau sama da shekara suna tare.

"Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta kalla cikin idanunsu, sai dai babu wani sauyi duk iri Waya ne."

" Kina Sata lokaci kuma kinsan Wayan mu na zuwa wajen aiki."" Cewan na gefan ha™u, take Zuciyarta ta"

"raya mata shine Al-hussain, sai ta yi murmushi lokaci guda kuma ta rungumesa tana cewa."

" Na kamaka. take zuciya biyu suka daka tsalle lokaci guda, sai ya yi sauri ya ja baya yana cewa."

" Buduwarka ta faWi Al-hussain. sai ta kalla Waya, dariya ya yi sannan ya ri™e hannunta yana janyota kusa"

da shi.

 Baby Love You fail why?. sai ta tureshi tana cewa.

" Kaine ko kai?."" Ta nuna su dukka, sai wanda ta fara runguma ya nuna Wayan ya ce."

" Shine masoyinki."" Al-hussain kuma ya Waga kai yana sake mata murmushi."

"Kan tane ya kulle, tabbas Al-hussan ta fara runguma, saboda yanayin da ta ji ba™one a wajenta, tunda"

sau da dama tana rungume Al-hussain sai dai ba ta taSa jin yarda ta ji ba.

"A hankali ta Waga idanunta ta kalla Al-hassan, sai ta ga kaman murmushin yana haWe da wani haske-"

"haske, kaman kuma cikin idanunsa ™wantaccen farin ruwan madara ne. Sai ta ja dogon numfashi sannan"

ta isa kusa da Al-hussain.

" Baby Allah ya yi halitta, wallahi na kasa gane ku, kamar ta yi yawa."" Sai ya ja dogon hancinta sannan ya"

ce.

" Ai kam tun yanzu ya kamata ki gane mu, dan ke matar Al-hussain ce."" Sai suka taka a tare suka zauna a"

in da ta tashi.

Al-hussain ne ya sallama kowa na wajen sannan ya gyara zamansa a tsakiya Al-hassan da Marwa.

Hannunsa na cikin na ta ya ce.

 Yau dai ga ki ga Wan uwana. ya faWa yana Wago hannun Al-hassan ya haWa dana Marwa.

Take wani haske ya gittasu sannan suka ji wani sanyi ya ratsa hannun nasu.

" Ku biyun nan kune mutane masu muhimmanci a rayuwata, dan haka yarda Wayan ku zai soni dole ya so"

"Wayan ma. ya faWa yana raba hannunsu, take wannan sanyi ya Sace sai dan Wumin hannun Al-hussain dake hannunta. A hankali ta Waga idanunta ta kalla Al-hassan, sai idanunsu suka sar™e da na juna, wannan haske ya ™ara gilma musu, sai suka kauda kai kowa ya mai da hankalinasa ga Al-hussain dake ta"

koro musu jawabai akan soyayyar juna.

"> Littafin nan babu ™arya Fan's, Chakwakiyar dake ciki akwai mamaki sosai, sannan kuwa Dramer labarin"

ya kusa fara Waukan saitin.

> Finally dai Abba ya yi gamo

"> Marwa an ruWe da ganin twins Lokaci guda, amma anya babu wata ayar tambaya da zai biyo"

baya

> Tsakanin Marwa da Basma wacece ta fi bala'i ne. Baseey ba sau™i

> Mu dai haWu da ku a kashi na gaba da yardan ALLAH

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

">  Ku biyun nan kune mutane masu muhimmanci a rayuwata, dan haka yarda da junan ku zai sa ku so"

"juna. ya faWa yana raba hannunsu, take wannan sanyi ya Sace sai dan Wumin hannun Al-hussain dake hannunta. A hankali ta Waga idanunta ta kalla Al-hassan, sai idanunsu suka sar™e da na juna, wannan haske ya ™ara gilma musu, sai suka kauda kai kowa ya mai da hankalinasa ga Al-hussain dake ta koro"

musu jawabai akan soyayyar juna...............

"A ™alla sun Wau lokaci a haka kafin Al-hassan ya musu sallama ya wuce a motarsa dake wajen makaranta,"

Al-hussain kuma ya gyara zamansa a filin wajen suka dasa soyayyarsu da sam baya ™arewa.

" Gaskiya Allah Allah ne, kamarku ta Saci, ΄an gidanku suna ganeku kuwa?. ta tambaya tana wasa da"

"hannunsa, sai ya yi gyaran murya sannan ya ce."

" Abbeey baya gane mu, Merry Kuma ΄ar cinke take yi, mutum Waya ne tak a duniyar nan, a kallon farko"

take babbance mu 

" Wa?."" Ta yi saurin tambayata."

 Momyn mu. sai ta yi murmushi.

" Allah ya ji™anta, sorry kaji."" Sai ya shafa gashin kansa sannan ya ce."

" Mu je class."" Ba musu ta mi™e suka fara takawa kwanon burgewa, dan kuwa Marwa da Al-hussain ba"

™aramin dacewa suka yi ba ta kowacce fanni.

"Kamar yarda suka saba, bayan an gama lecture, suka zauna a school suka ci gaba da hira, da lokacin"

"Sallah ya yi Marwa ke nufan massalcin mata shi kuma na maza, haka suke rayuwa ba gajiya da juna."

"A nan suka ci abincin rana, kafin Marwa ta mai sallama dan tana so ta koma gida da wuri, sai kiran"

Baseey take amma ba ta Wauka.

"Hakan yasa suka yi sallama, kowa ya wuce nasu gidan cike da mamarin juna........"

"Direct ta nufa gida, in da ta iske motar Baseey a Compound, sai ta fito tana ri™e da jakkarta, a daidai nan,"

"Fauza ta shigo wacce school box ya ajeta, sai Marwa ta jira ta ™ara so, oyoyo ta yi mata tana amsar lunch"

bag Win ta suka jera tana cewa.

" Ya school Win?."""

" Wallahi ba daWi, sai ha™uri kawai. "

" Hmmm to ke ai ko karatu ba ki fara ba, sai kin shiga jami'a za ki gane. sai suka shiga parlourn a tare."

" Secondry school ya fi, kufa babu mai dukkan ku, in kunso kuje, sannan da kowani shiga, amma mu fa?"

"White sock ma in baka saba tashin hankali ne."""

" Hmmmm za ki kai lokacin ai, duk abin da zance ba za ki gane ba."" Sai suka yi murmushi suna haura"

stairs.

"Ba su rayu da Mom ba, amma suna ™aunar juna fiye da misali, ba za iya natsuwa idan Wayansu yana cikin"

"wani hali, komai da suke yi kansu a haWe yake, duk da kuwa suna samun saSani da juna wasu lokutan."

Suna shiga part din su suka iske Basma ta tasa abinci a gabanta sai kallo abincin take yi.

" Ina wayanki? Tun safe nake kiranki amma kin™i Wauka, why?."" Sai Basma ta Waga idanunta ta kalla"

Marwa sannan ta ce.

" Bana yanayin magana ne, shi yasa ban Wauka ba. "

 Meke faruwa ne? Cewan Fauza tana zama daga gefanta.

 Ya kuka ™are a Station?.

" Sun kamashi, sun mai mugun dukka, kuma daga school na koma na duba shi, sannna na ce su Satar ta"

"shi da na sati Waya, nan fa Shamsu ya haukace yana kuka yana ro™ona, shine na ce su sake shi kawai, sai"

"na kai shi asibiti na biya mai kuWin magani na dawo gida. sai Marwa ta yi murmushi, halin Basma sai ita, ga mugunta ga tausayi."

 To Sacin ran nan na menene kuma?.

" Ku dama nake jira, a yi ta ta ™are."" Ta faWa tana sa hannu ta ture plate Win dake gabanta zuwa ™asa, take"

"ya fashe abincin ciki ya zube, Fauza za ta yi magana, Baseey ta Waga mata hannu tana cewa."

 Kira Harira ta kwashe. ba musu ta mi™e ta fita tana ™waWa ma mai aikinsu kira.

 Harira! Harira!!.

" Na'am."" Cewan Harira tana fitowa daga Kitchen."

" Yauwa, ta wo da tsintsiya, glass plate ya fashe a ciki. "

" To gani nan zuwa."" Da haka ta koma Kitchen da sauri, Fauza ta yi murmushi, dan kuwa Harira ta yi mata"

"Wari bisa Wari, tana da tsafta ga iya aiki, sannan girki ma haka."

"Tana shiga ta iske Marwa na ba Basma chips a baki, ita kuma tana amsa kamar anyi mata dole."

" Abba zuwa dare zai iso, me ya kamata a dafa mai?."""

" Fauza irin kin iya girkin nan wai Allah ya ™yauta, babu abin da na iya ta fannin Kitchen. faWin Marwa"

tana kallon Harira da ta shigo tana aikinta.

"Duk wani motsin da Harira take yi akan idanun Basma, har ta kwashe ta goge sannan ta fita."

" Me kuka gani?."" Cewan Basma tana mi™ewa tsaye."

" A ina kenan?."""

" Marwa kardai ki ce hankalin ki baya kanta?."""

 Wa?.

" Harira, yau za ta bar gidan nan. ta faWa a fusace."

Fauza da ta fito sanye da wata material ta zauna tana cewa.

" Sata take yi ko me? Yau fa kwana biyu da fara aikinta, akan me za ta bari Ya Baseey?. "

" Saboda bana son zamanta a gidan nan, idan da sata ne babu matsala dan kanta take cuta, amma da"

"zarar idanuna sun sauka akan ta zuciyata zafi take mi."" Ta faWa idanunta suna sauya launi."

Sai Marwa ta dafa ta tana cewa.

 Me ta yi miki?.

" Ba mason a yi ma Mom Kishiya, amma zaman Harira a gidan nan kaman mun kawo ma Abba mata ce"

"har gida. bazawara ce, means ba ta aure, sannan tana da ™yau mai sunan ™yau, ga diri ga hips, jikinta"

"tana aiki rawa yake sosai, a haka za ta zauna Abba ya dawo gidan nan ya ganta, wallahi ko hijab ta sa jikinta yana fitowa. ta faWa tana komawa ta zauna."

 To munce bamuson tsohuwa? An kawo dai-dai mu shima za mu ce bamuso?.

 Eh Marwa.

" Ta iya girki, ga matar da tsafta, in muka koreta wa za su kawo?. "

Sai suka kalla Fauza a tare.

" Mummuna Sa™a, gajera, wacce ba ta da shape sannan mai manyan pimples, yarda Abba ba ma zai so"

ganinta ba.

" Tir Ya Basma, kuma sai ta yi girki mu ci? Wallahi a'a, ban yarda ba sam, kinsa zuciyata yana tashi."" Ta"

"faWa tana mi™ewa da nufan toilet da gudu, murmushi suka yi sannan Marwa ta ce."

" Muje na ™are ma jikinta kallo, in tafiyar ba zai yiwuba ta yi gaba kafin ya dawo, dan Ni kaina ba zan so"

mu zama silar kawo ma Mom Kishiya har gida ba. sai suka mi™e a tare sannan suka fita.

"Ba ta Kitchen, Dan haka suka nufa in da aka sauke ta, a hankali suka yi sallama tare da shiga cikin Wakin."

"Babban gadone a tsakiyar Wakin, sai kujeru biyu, wardrobe madaidaici da Wan tarkacen abubuwa."

"Basu sameta a ciki ba, amma akwai motsin ruwa a bayi, sai suka zauna Marwa na cewa."

 Harira muna jiranki ana. ta faWa da ™arfi dan kar ta fito ta gansu za ta iya tsorata.

" To ganin zuwa."" Ta faWa da ™arfi."

"Suna zaune ta buWe handle Win ™ofar ta fito, sanye da wata riga roba-roba mai laushi da bin jiki, sai ta"

yafo zani a kanta sannan ta iso in da suke ta zauna a ™asa tana cewa.

" Gani, ina fatan ba wani abu na aikata mara ™yau ba?"" Sai Marwa ta ce."

" Eh, ba ki yi komai ba, Wauko wayarki ki ban account number Winki."" Sai ta mi™e tana godiya sanan ta"

nufa gefan gado.

"Tana tafiya zanin ya faWi, manyan mazaunanta suka fara sama da ™asa, duk akan idanunsu."

"Ta Wauko sannan ta dawo ta zauna ba tare da ta gyara zanin ba saboda ganin ai mata ne, ko bra ba ta"

"saba, suna tsaye breast Win suna kallonsu."

"Basma ta kai zuciya nesa sannan ta lumshe ido, dan in ta ci gaba da kallonta tsaf zuciyarta za ta buga."

" Yauwa na tura miki 100k ki fara sana'a, tafiya zamu yi dukka gida, ba lallai mu dawo nan kusa ba, ki"

"haWa kayanki, Driver ya mai da ke gida, mun gode."" Da sauri Harira da Basma suka kalla Marwa."

"Basma ta ja tsaki jin abin da Marwa ta ce, sai ta mi™e ta bar Wakin."

 Ina za ku koma da zama?. ta tambaya tana jin babu daWi duk da ba jimawa ta yi da su ba.

" Tafiye-tafiye zamu fara ne saboda aikin Abba, karki damu muna godiya da nuna kulawa, sannan ki dauki"

"duk abin da kike so a Kitchen na baki, sai dai 15mnt kawai ya rage miki. da haka Marwa ta mi™e ta fice."

"Wani farin ciki ne ya kamata dan kuwa ita gaba ta kaita, ai kafin ka ce me, Harira ta shirya tsaf, ta ko nufa"

"Kitchen ta Wiba abinci sosai, Dan bako guda biyu ta cika."

Tana fita tsakar gida ta shiga mota Driver a ransa ya ce  An kuma kenan ya ja mota yana nufan tasha da

ita.....................

*Abba.*

"Sai da ya makara sallar asuba saboda rashin barcin da be yi da wuri ba, bayan ya dawo masallaci ya"

"kwanta amma barcin ya ™i zuwa, har lokacin tunanin Najlah yake yi, murmushi na sau ba adadi ya kuma"

yi yana shafo gashin kansa.

"Haka ya shafe tsawon lokaci yana abu Waya, sannan ya mi™e ya shiga toilet, bu™atarsa ya biya tare da yin"

"wanka, yasan General 7:30am yake fita."

"Be zo da wani kayan ba, amma da yake da™in General ne sai ya duba cikin kayansa, ya fara dubawa a"

natse.

" Bara na sanya ™ananan kaya ko zan burgeta yau, dan sai na samu daman maganar da ita ko ta yayane. "

ya faWa yana ciro wani wando da riga.

"Ba ™warya yarda kukasan danshi aka yi wannan kayan, Ash Win wando, sai light orange shirt, take ya"

"dawo Wan 30s, ya taje kashin ganka sannan ya daura agogo, p-cap ya sa tare da mask, sannan ya yi wasan turaruka a jikinsa kamar yarda ya saba."

"A hankali ya fara tafiya cikin wannan kamalar ta sa, yana fita ya iske Yaya yana breakfast cikin sauri-sauri."

Kusa da shi ya zauna suna sake gaisawa.

" Ya na ga ka shirya da wuri, ba dai wucewa za ka yi ba?."" Sai ya shafa kansa sannan ya ce."

" Uhmm dama kawai na shirya ne."""

" Okay muje Barak kawai, ™arfe nawa za ka wuce?."""

" Da yamma."""

" Kayi ™yau sosai."""

" Na gode Yaya."" Ya faWa yana kai Tea bakinsa."

" Matsalata da kai shine gaggawa, kana sau™in hali da fahimta, amma in kana son abu baka bi a natse......."

"wacece yarinyar?. ai saura kaWan Abba ya ™ware, ya hau Wan tari yana dafe ™irjinsa."

" Ina lura da kai ai, ban gane wacece ba amma a ΄an rukunin Walubai ne."" Da haka ya fara goge bakinsa"

yana kallon Abba dake kallonsa.

" Kai dai binciken ka yana yawa, har ka gane. oh Allah, kuma da kake cewa in da gaggawa, zafin nama ne"

kawai.

" Uhmmm amma dai ina fatan babbace duk da yara na gani, kuma kai ba yaro bane."" Ya faWa yana"

"mi™ewa, da sauri Abba ya mi™e ya bi bayansa yana cewa."

" Ko jinjira ce ina ruwanka in dai za'a bani."" Sai Yaya ya juyo ya kallesa yana mai murmushi."

"A lokacin Matar Yaya ta fito ri™e da jakkar Yaya, ta mi™e mai."

" Allah ya tsare, a dawo lafiya. Kai masha Allah, anya ba zaka ruWa ΄am mata ba idan kaje, sam baka"

"tsufa Abba."" Sai suka yi dariya, Abba ya yi gaba yana duba wayarsa, Yaya kuma ya kalla matarsa cikin so"

da ™auna ya ce.

" Karki ™ara fasa mai kai, dan naga yana haya™i, ki dai tayamu da addu'a kaman akwai yarinyar da ya"

"gani."" Sai ta zaro ido, za ta yi magana ya rufe mata baki yana cewa."

" Sai na dawo, ki kula."" Sai ta Waga kai tana fatan Allah ya sa da gaske ne."

"A motar sojoji suka nufa Barack, sai dai kowa aikin gabansa yake yi."

"Suna iska General ya nufa Sangaren sojoji, Abba kuma ya shiga office Win Yaya ya kwanta, yana ji kamar"

ya yi tsuntsu ya ganshi a gabanta.

"Tun yana jiran Yaya har ya ji ya fara ™osawa, ya kira wayarsa amma ya ji ta a kashe, tsaki yaja yana tashi"

"ya isa gaban fridge ya buWe, sai dai youghout kawai ya gani, sai ya Wauka yana cewa."

" Coming."" Ya faWa jin ana buka ™ofa da ™arfi................."

*Najlah*

"Kamar kullum haka aka tashe su fitar dare, ai kuwa ta doje ta ™i fita, ta ci gaba da barci, ashe Sir J, ya lura"

"babu Najlah, tunda ita ke zuwa na farko kusan kullum, hakan yasa ya tabbatar tana barci, be bi ta kanta"

"ba sai bayan da suka gama horo gaba Waya, sannan ya sa a kira mai ita, ko da suka koma suka isketa tana sallah, nan fa suka ce sir J na na nemanta."

"Ta riga tasan hakan zai faru, sport wear blue ta sa, sannan ta fita zuwa wajen Sir J, in da kowa yake bin ta"

da kallon tausayi.

"A office Win sa ta same sa, tana shiga ya rufeta da faWa sosai, sai dai Najlah ta ™ame ™am tana jinsa,"

bayan ya gama ya ce da ita cikin harshen turanci.

 What did you sit and do during the night lesson? sai ta Wago fararen idanunta ta kallesa sannan ta ce.

"  I

Please Login or Register in order to submit comment