ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

* _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE .

>  Promise!! Promise!!. sai suka yi murmushi suna shiga wajen..............

"2h suka yi a cikin wajen, sannan suka tashi, mota suka koma fuskokinsu Wauke da farin ciki na daban,"

"hanyar da suka biyo ta nan suka koma, bayan ya sun isa wajen da ya yi parking motarsa, suka mai da ma Mazan nan key Win su, sannan suka shiga motar Al-hussain, daga nan suka isa in da motar Merry yake, ta fita bayan sun yi sallama, ita ta nufi Company shi kuma ya nufa gida duk yana tunanin Marwa, dan yasan"

"ta kira sa ya fi sau ba adadi, shi kuma baya zuwa irin wajen nan da wayarsa."

"Ko da ya isa, masu aiki ne kawai, sai ya shiga part Winsu, wayarsa yana kan dressing mirrow, ya Wauka,"

"take ya ga missed calls masu yawa, 6 daga Al-hassan, sai 7 daga Marwa, zama ya yi sannan ya fara kiran Al-hassan."

" Lafiya lau, na fita ne na manta da wayar a gida."" Ya faWa yana shafa suman kansa, ta cikin wayar Al-"

hassan ya sauke Soyayyen ajiyan zuciya yana cewa.

" Duk hankalina ya tashi wallahi, ka kula dan Allah, bana son kana fita ba tare da nasan in da ka tafi ba. "

 Sorry My Tweeny.

" Shike nan, yau za ka wajen Marwa ne?. "

 Eh amma sai anjima.

" Ok, Please ka dinga kula kaji."" Sai ya Waga mai kai kaman yana ganinsa, daga haka ya katse kiran, take ya"

kira Marwa bugun zuciyarsa................

*****************

"Abba aiki yake sosai, sai wajen zurh ya samu ya zauna a office, Marwa ya iska tana ta aikin da ya Sata,"

"zamansa ke da wiya, yaji ™aran sa™o, da kamar ba zai duba ba sai ya duba, ganin SMS daga Yaya, yasa ya"

buWe.

 Ga Number Najlah Rigima. a ™asan kuma numberta ne.

"Take ya zaro ido yana sake duba sa™on, besan lokacin da ya daki desk Win dake gabansa yana cewa."

 Wow!! Wow!!! Wo  da sauri ya haWiye maganar yana kallon Marwa da ta zuba mai ido alaman tana

neman ™arin bayani.

 Lafiya kake wannan murnan?. sai ya yi murmushi sannan ya ce.

" Wani deal ne ya faWo min, na jima ina jiransa ashe dai zan samu."" Ya faWa yana mazewa tare da fara"

latsa system keyboard yana rubutu NAJLAH da alaman heart a jiki.

"Marwa kuwa baki ta taSe ta ci gaba da abin da take yi, dan ya isa ta gama aikin amma Al-hussain be"

barta ta gaba ma saboda wayarsu da baya ™are wa.

"Da misalin 4:30pm, Abba da Marwa suka Wauko Basma da Fauza, sannan suka nufa gida, tunda suke"

mota suke tambayar Abba farin cikin me yake yi sai ya girgiza kai kawai.

"Suna isa gida suka iske masu aikin da suka sa a kawo sun iso, Abba dai ba bi ta su ba ya haura sama, Su"

kuma suka zauna suna kallon matan da suke a tsugunne cikin ladabi suna gaishe su.

"Marwa ba ta da matsala akan su, dan haka chart take yi da Al-hussain, Basma kuwa ta gyara zama tana"

bin su da kallo.

" Ina son kowacce ta faWa min sunanta."" Ta faWa tana kallon Fauza dake nufan part Win su dan sauya kaya."

"Ba musu matan nan suka fara faWin sunayensu a natse, Basma ta kalla lukutaye biyun da suke ciki ta ce"

musu.

" Suwaiba ke da Atine ku Wan bamu waje."" Ba musu suka tashi suka fita."

"Saura Rakiya, wacce ta kasance siririya kamar one, sai dai tana da manyan idanuwa masu kyau, ta biyun"

"kuma A'isha, gajera ce amma yana Wan jiki, ba™a ce sosai, kuma ba ta da kyau a fuska sai a jiki, sai ta"

"karshen, Basma na kallonta ta rintse ido sannan ta buWe tana cewa."

" Kema yi Wan bisu. ba musu yarinyar ta mi™e, ta fara tafiya a natse."

" Munafuka."" Cewan Basma a natse tana bin ta da kallon ™asa-™asa, dan kuwa yarinya ce budurwar,"

"wacce ba za ta wuci sa'ar ta ba, Choculate ce amma tana da ™yau, gaban dai babu komai amma baya"

"kuwa, akwai su masu tudu da cika ido."

Sai Basma ta ce.

" Ke fara ke ce mai girki, daga Kitchen sai Wakin kwanan ku, ke kuma ba™ar ke za ki dinga jerawa a falon"

"nan, sannan sanya hijabi har ™asa wajeeb ne, zan sa a din™o muku Hijab da kayan aiki, sannna idan wani abu ya haWaku da Abba, na ku bin umarni ne kawai, bance kowacce ta mai magana ba, ku zama kamar bebaye idan yana nan, bansan wasa da aiki, in mutum na son ya jima da mu, to tabbas ya bi doka ya zauna lafiya. Abu na ™arshe kuma ba wai na baku aiki bane, sai na ga yanayin aikin naku, ku kasance masu tsafta da iya girki, ku shiga da kayanku wancan Wakin, sauran bayanai kuma zan ™ara sa muku."" Ta"

"kai nan tana nuna musu Sangaren su, godiya suka hau sosai sannan suka nufa in da ta nuna musu."

" Kin iya zaSe, dan kuwa tun da na kallesu a biyun nan na fi ba da za ki zaSa. sai ta kalla Marwa ta yi"

murmushi.

" Allah yasa karsu ba da matsala, dan a halitta sunyi, saura a aiki. Kema ina fatan sun miki?. ta yi"

tambayar tana mai da idanunta kan Fauza wacce ba ta jima da saukowa ba.

Kai ta Waga tana cewa.

 Zan sa ido akan tsaftarsu in ya yi shike nan.

" Ok, bara na sallame wa'incan ti™a-ti™an Mutanen."" Da haka ta mi™a ta fita, Fauza kuma ta mi™e ta"

kunna t.v tana Waukan remote..........

"Abba yana shiga room Winsa, sai ya murza ma ™ofar bedroom Winsa key, abin da be ta Sa yi ba."

Zama ya yi gefan bed sannan ya Wauki wayarsa ya yi copying number sannan ya shiga contact ya yi

"pesting number ya danna kira, yana fara ringing ya ji wani sanyi ya mamaye mai zuciya, ya lumshe ido, ya Wauki pillow ya rungume tana ta murmushi dai, wayar ya katse sannan ya sake kira yana jero addu'a"

"akan Allah yasa ta Wauka, kiran har ya kusa katsewa sai aka yi picking."

Ajiyan zuciya ya sauke sannan ya jinjina da gadon yana mai yin sallama cikin tausasa murya.

" Assalamu Alaikum warahmatullah."" A natse kuma cikin shigar sha™waSa wanda Abba ya ji tasirin har"

cikin zuciyarta ta amsa.

" Wassalamu alaikum warahmatullah."" Sai ta yi shuru, shi kuma ya yi gyaran murya sannan ya kuma cewa."

" Ya jikin Najlahh?."""

" Alhamdullah, wake magana dan ban gane muryan ba."" Sai ya shafa suman kansa sannan ya ce."

" Abokin kine, a wajen General na samu number ta ki. ............."

"angaren Najlah kuwa, tana kwance ne take amsa wayar, jin abin da ya ce yasa ta zaro manyan idanunta"

ta ce.

" Laaa kaine?, Ya na ji muryanka ya ™ara za™i."" Ta faWa tana murmushi, shima murmushi ya yi."

" Kin iya zolaya wallahi, muryan tawa da yake kama da dukan durom shine akwai daWi?. "

" Hmm sosai yana da shi, fiye da yarda kake zato. sai ya yi dariya."

" To ya jikin an ce kunsha dambe, kuma har kin barshi a kwance. "

" An faWa maka Ni ta wasa ce? Ai kaWan ma ya gani, sai ma na koma next week, zan je na fama ciwukan"

da suka fara warkewa.

" Kai Najlah, mugunta babu ™yau, ya kamata ki dinga jin tausayi mana."""

" Aboki kenan, sam banda tausayin azzalumai, kasan Allah saboda haka nake kallon fina-finan Korea da"

"Chinese."" Sai ya murmusa."

 India fa?.

" Ina kallo sosai shima, dan sun iya soyayya mai shiga rai. "

Sai Abba ya gyara zama sannan ya ce.

 Kina soyayya kenan?. ya tambaya yana jin gabansa yana sauya duka.

" Soyayya, uhmmm ban fara ba saboda har yanzu ban samu wanda ya min ba. tana jin sautin da ya"

sauke.

" To wani irin saurayi kike so?."" Sai ta yi dariya mai sanyi."

" Zan faWa maka amma ba yau ba, amma me yasa ka nema numberta kuma ka kira?."" Yana jin tambayar"

sai ya rintse idanunsa sannna ya buWe.

" Ban iya Soye-Soye ba sam, tun a ranar da idanuna suka sauka a kanki na rasa natsuwa ta gaba Waya,"

"hakan yasa washegari na kuma zuwa dan ganinki, cikin ikon Allah na samu damar da muka yi magana mai tsayi, sa'anan yau na kira General da ya haWani da ke a waya. bansan ya zan kira yanayin da"

"nake ji ba, amma ina son na dinga ganinki a kusa da ni, kallonki na sanyi nishaWi fiye da misali sai dai"

"Ni tsoho ne, nasan na yi miki tsufa. ya kai maganar cikin wani irin yanayi."

Najlah mamakin maganarsa ta yi duk da kuwa a iya firarsu ta fahimci yana sonta ne.

 Uhmmm matarka fa to?. ta tambaya tana lumshe ido.

" Matata ta jima da rasuwa, a ™alla za ta kai shekara 8-9 haka, sannan ina da yara mata uku, kuma sun"

"girma, a kodayaushe suna iya aure su barni, wallahi Najlah zan kula da ke kamar ™wai, zan tarairayeki har"

"zuwa mutuwata, ba zan miki dole ba, saboda nasan Ni ba sa'an aurenki bane. "

" Uhmmm na ji, amma sai dai na baka ha™uri gaskiya, bazan iya aurenka ba, duk da kuwa bani da burin"

da ya wuci na auri babban mutum mai cikar kamala kamar dai kai sai dai har ga Allah ba zan iya

"aurenka ba. ta kai ™arshen maganar cikin sanyi, shi kuma ya ji gaba Waya duniyar ta yi mai zafi."

" Me....meya. meyasa to?. ya faWa har bakinsa na rawa, sai da ta yi shuru na tsawon lokaci sannan ta"

ce.

" Ka ce za ka kula dani.........ka za tarairayeni sannan za ka ban farin ciki har ™arshen rayuwarka,"

"gaskiya idan dai shike nan to ba zan iya aurenka ba. "" Da sauri ya katse ta."

 To me kike so kuma?.

" *RIGIMA* , bani da burin da ya wuci na aura mijin wata, shi yasa nake son auren Babban mutum,"

"kaima na za ci tana raye ne, amma da ko magana ma ba zan yi da kai ba, yarda baka iya Soye-Soye ba,"

"haka nima ban iya ba, hmmmmm ka yi rayuwa wajen da ake rigima shima wani abu ne, ina so na ga"

"tsantsar kishin wacce zan aurar wa miji a fili, kai na aureshi na zauna mata a gida, ta yi haukan kishi Ni kuma na biye mata mu hargitsa gida. kasan Allah ko yayane Ina son rayuwa a gidan da zanyi rigima"

"ko yayane, kawai ka ha™ura gaskiya."" Ta kai nan tana jin sautin dariyarsa, sai na tashi daga bed Win ta"

nufa wajen mirror ta tsaya.

 akwai mace irin haka? Wake aure dan neman abokiyar rigima?.

" Ni, hmmm ko da nake yarinya, idan ina kallon Film Win da ake zuba kishi na bala'i, sai na ji ™aunar gidan"

"ya kamani, haka nake son irin gidan, da zarar Abbu ya dawo daga wajen aiki zan tambaye sa *Yaushe za ka yi ma Mamie Kishiya*, sai ya yi dariya kawai, Mamie kuna ta kamani da dukka, haka washegari zan kuma tambaya, da na ishe su Abbu, sai ya tsambayeni.  Me yasa kike son a yi ma Mamie Kishiya?. Ba kunya zan ce  Saboda a dinga rigima ina kallo. sai Abbu ya Waya min kai, daga wannan lokacin ya dinga min ™aryan wai an kusa bikin, ko da na girma ban dena tambaya ba amma ba'a kusa da Mamie ba, haka"

dai har Allah ya ji™ansa be mana kishiya ba.. ta faWa cike da kewan Abbu.

" Allah ya ji™ansa."""

" Ameen Nagode, to ga bazan yarda na aura mara mata ba. sai ya yi gyaran murya sannan ya ce."

" Kin kawo kuka gidan mutuwa, tabbas banda mata, amma ina da yara mata, wanda suka yi gadon kishin"

"mahaifiyarsu, sai na su ma ya Wara na uwar.  daga nan ya shiga ba ta labarin damar da yake sha"

"idan ya Wauko aure, hatta mace be isa ya yi mu'amula da ita ba, labari ya ci gaba da ba ta Najlah kuwa sai"

"dariya take yi, sai a ™arshe ya ce."

" To kinga ina da jarabbun ΄a΄a, balle ma Basma. "

" Wayyo cikina, wai dama akwai yara irin haka? Ikon Allah, gaskiya yaranka sun burgeni, zan yi tunani a"

"kai."" Take farin ciki ya cika Abba, besan lokacin da ya fara gode Allah ba, Najlah kuma ta yi dariya tana cewa."

" An jima zan baka amsa, yanzu zan yi wanka. ba dan ya so ba ya ce."

" Shike nan, zan jira kiran na ki dan bansan na takura miki. murmushi ta yi sannan suka yi sallama."

Tana aje wayar ta tashi dan sake watsa ruwa.

"Abba kuwa tsabar farin ciki rungume pillow yana Wan dariya ™asa-™asa, yarda kasan an mai bushara da"

gidan Aljanna haka yake ji.

"Tashi ya yi ya koma kusa da mudubi fuskarsa ya ke kalla, sai ya ga kaman ya fi ko yaushe ™yau, kalmar da"

"ta furta mai ranar nan shi ya tuna *Zu™e™en saurayi.* Sai ya lumshe ido, a hankali ya furta."

 Allah yasa ta amince da ni. da haka ya tashi ya shiga restroom dan watsa ruwa..................

**************

"Babban hotone da ya cinye kusan bango Waya, Al-hassan da Al-hussain suka tsura ma mahaifiyar ido,"

"suna kallonta kowa da abin da yake sa™awa, Al-hassan kallonta yake kawai, daban yana farin ciki da kasancewar a matsayin mahaifiyar su, sai dai babu yarda ya isa, ita ce dole Win sa, ko ya so ko a'a. Wani abu ya tuna akanta hakan yasa ya juya yabar Wakin da sauri."

"Al-hussain kuwa da idanunsa suka sauya launi saboda tunanin mahaifiyar ta su, sai ya bi bayan Al-hassan"

"da kallo, yana tuna kalaman mahaifiyarsu na ™arshe."

_Flash back_

"A wani lokaci a can baya, Mom tana kwance a gadon asibiti, cikin mawiyacin hali, a haka ta umarci"

"doctor da ya kira mata yaranta, ba musu ya fita ya kira su, su uku, a lokacin Tween suna da shekara 17,"

"ita kuma Merry tana da shekara 13, suna shiga suka nufa Momy da sauri, hannunta duk suka ri™e suna"

hawaye.

"Momy ta kalla Al-hassan, haWe fuska ta yi tana cewa."

" Al-hassan kira min Abbeey."" Sai ya Waga kai, da sauri kuma ya fita, yana rufe ™ofa idanunta suka sauka"

kan Al-hussain da Merry.

Cikin ™arfin hali ta share musu hawaye tana ce musu.

" Ku kula da kanku, ku ri™e wannan sirrin dana baku, ko Al-hassan bana son da yasan komai akan"

"*Promise* badan kai ba Al-hussain, da ko kulashi ba zan dinga yi ba, bana ™yaunarsa sam, na"

"tsanesa fiye da yarda kike tunani, kawai dan kai da kuma kar Abbeey ya fahimci komai akan *Promise*"

"Win nan ne, amma ku yi min al™awarin za ku ri™e sirri nan?. ta kai nan tana jin zuciyarta na yi mata zafi."

" Momy, karki damu, har abada zamu kasance masu bin duk wani abu da kika Waura mu, muna alfahari"

"da ke."" Sai ta Waga musu kai tana ™ara matse hannun Al-hussain cikin na ta."

A take kuma ta fara sha™uwa tana yi kaman numfashi ta na Wauke wa.

"Merry ce ta fita da gudu tana kiran Doctor, shi kuma Al-hussain ya ruWe yana jera mata sannu."

" Ka kula da ™anwarka, ka kula da PA.1, sannan kar kowa yasan menene promi "" Daga nan komai ya"

"tsaya cak, Momy numfashi ta ya tsaya, wanda ya tsaya da buguwar zuciyar Al-hussain, dan take ya suma."

"Wanda sai da akayi da gaske ya dawo dai-dai, daga wannan lokacin kuma Al-hussain ya fara sauya ma"

"Abbeey, duk umarnin Abbeey baya bi, wani lokacin ne ma yake sassauta yanayinsa saboda Al-hassan, haka rayuwarsu ta ci gaba da tafiya.........."

_Ci gaba._

"Hawaye ne suka gangaro mai, ya sanya hannu ya share, sannan ya ce."

" Momy ina kewanki, kuma ina ™o™arin ganin na yi duk wani abu da kika Worani akai, ina dai fatan hasken"

"aikin nan ya iske ki, da haka ya juya ya fita daga Wakin yana jin zuciyarsa na mai raWaWi "

END.

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

">  Momy ina kewanki, kuma ina ™o™arin ganin na yi duk wani abu da kika Worani akai, ina dai fatan"

"hasken aikin nan ya iske ki, da haka ya juya ya fita daga Wakin yana jin zuciyarsa na mai raWaWi........."

*************

"Kwance tashi asaran mai rai, yau a jera kwana huWu kenan Abba da Najlah suna waya cike da kulawa,"

"amma har zuwa yanzu ba ta furta mai tana son shi ba, ta dai amince mai za ta auresa."

"Kamar kullum sai bayan ya iso office suke fara waya, haka yau ma ta kasance, bayan ya shiga ya zauna,"

"sannan ya kira wayarta, sai dai har kira uku ba ta Wauka ba, da haka ya bari zuwa anjima za ta biyo kiran."

***************

"Najlah jikinta ya warware sosai, amma sai Monday za ta koma school, sannan a cikin kwanakin nan ba"

"™aramin sabawa ta yi da Abba ba, har cikin ranta ya yi mata, ballema da ta samu labarin su Basma, sai ta ji gaba Waya Abba ya yi mata."

"Zama ta yi kan kujera dake Garden, tana mai da numfashi, dan kuwa duk girman wajen ta dinga"

zagayewa tun safe tana motsa jiki.

Fuskarta ta wanke da ruwa tana jin gina da kujeran.

" Ashe dai horo da daWi, wallahi na yi missing makaranta. ta faWa tana mi™a wa sannan ta ™ara sa cikin"

Waki.

"Bedroom ta shiga, tasan Abba ya kirata zuwa yanzu, dan haka ta Wauki wayarta, ilai 5 missed called ta"

"gani, sai ta yi murmushi tana bin kiran."

"Kiran na katsewa sai ga kiransa video call, sai ta yi murmushi tana kallon jikinta."

"Riga da gajeren wando ta sa, amma masu girma ta yarda shafe Win jikinta be fita ba, sai gashin kanta da"

"yake a gyare ya kwanta har baya, ta Wan Waura band akai."

Pecking ta yi tana jingina wayar da jikin mirrow.

"A lokacin guda kamilalliyar fuskarsa ta bayyana yana zabga murmushi, sai ita ma ta mai da mai sannan ya"

ce.

 Yabo da godiya su ™ara tabbata ga Ubangijin wannan halittar.

" Kaima haka, dan kuwa Masoyina na wa Allah ya mai cikar kamala da haiba."" Dariya suka dan yi."

 Wallahi Baby kina da ™yau. ya faWa ba tare da yaji nauyin kalmar ba.

" Na gode Babyna."" Ta furta a karo na farko, wani dan ihu Abba ya yi yana cewa."

" Sake faWa dan Allah. sai ta sha™waSe fuska, sannan cikin muryan nan mai fizgar mai zuciya ta kuma"

cewa.

" Babyna."" Lumshe ido ya yi, sai ya ce."

 Baby kina sona?. ya tambaya yana ™are ma fuskarta kallo.

Kai ta Waga mai tana Wan rufe fuskar da tafin hannunta.

" Gobe zan shigo Kaduna, sannan ina zuwa zan zo dan na ga sanyin idanuna. "

" Awwwwnnnn shike nan Babyna, Allah ya kawo ka lafiya. "

" Ameen, amma dai ΄an gidan ku ba za su hanani ke ba ko?."""

" Nikam me yasa kake kallon kanka a dattijo, Babyna ka dinga kallon mudubi, kai Very handsome Guy ne,"

"ga ™yau, ga gayu, ga murmushi mai sanya natsuwa. sai ya yi dariya."

" Hira da ke na sanyi nishaWi, gashi aiki nake yanzu, kuma bansan barin ki."" Sai ta lan™waSa kai."

" Karka damu, ina jiranka idan ka gama."" Da haka suka yi sallama suna masu jin soyayyar junan su."

Najlah ta aje wayar sannan ta shiga restroom dan watsa ruwa................

***************

"Su uke suke zaune suna cin abinci a Dining, amma hankalinsu yana kan Abba, wanda a kwana biyun nan"

"gaba Waya ya sauya, baya iya Sa ta lokaci yana hira da su, bini-bini kuma yana latsa waya yana murmushi, ko abincin kirki baya ci sosai, da ya fara in yaga sun zuba mai ido sai bar wajen."

" Me ya samu Abba ne? Gaba Waya ya sauya."""

" Baseey ashe kin gani, tun ba yau ba na lura da haka. cewan Fauza, sai Marwa ta ce."

" Hmmm zamu gano ko ma menene, dan ba faWa zai yi ba, na ma fi ba da ko game yake yi."" Sai suka bar"

zancen duk da kuwa kowa da abin da ke cinsa a zuciya.

"Bayan sun kammala suka dawo parlour, duk suka zauna suna kallon Abba, ganin haka sai ya aje wayar"

yana dubansu.

" Ku shirya da wuri zamu tafi goben, ku kwanta da wuri kar mu makara, nima barcin nake ji."" Da haka ya"

"mi™e, yana Waukan wayar, take kira ya shigo sai ya Wauka yana tafiya tare da cewa."

" A'a kawai ku tura mai dukka kayan in ya so sai ya su raba."" Da haka ya yi nisa har basa jinsa."

" Hmmmmmm."" Basma ta yi ™wafa tana sauya channel."

Marwa kuwa waya ta Wauka suka ci gaba da chat da sahibin ruhinta.

"A daren suka haWa kayansu, washegari kuwa da misalin 9:00am jirginsu ya Waga sai Kaduna, Fauza ce"

"kawai ke murna dan za ta ga ΄an uwanta, Marwa da Basma kuwa sun haWe rai suna ta cin magani."

"Cikin ikon Allah suka sauka lafiya, Motoci biyu ne su ka Wauke su, sannan suka nufa family house Win su."

"A Compound suka iske su, suna tsaye suna dakon ganinsu, motocin na parking, Suka nufa wajen motan"

dukkansu.

Marwa

Please Login or Register in order to submit comment