ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

™arin"

karfi.

"Kamar Wazu ta tsaya cak tana jiransa, ai kuwa ya yi kanta da gudu yana sureta zuwa sama, sai dai a yanzu"

"yana Wagata Najlah yi sauri ta mi™e tsaye akan kafaWara, sannan ta sakar mai wani wawan naushi akan"

"farantin kansa, take ya yi ΄ar ™ara yana dafe wajen."

"Sai ta kuma yin sauri ta buga somasol ta sauko ™asa, sai ta falla da gudu, tana zuwa ta taka jikin wajen"

"take ta juyo tana daka tsallake, sai ta sakar mai wani mari a fuskarsa."

"Ai ba shiri ya durgushe dan ganin taurari ya yi, kafin ya kuma ankara ta kai mai wani duka na uku a"

"fuskarsa, sai ya kai hannunsa dan ya kare kansa, nan take ta buge hannun sannan ta daki bakinsa,"

ha™oransa biyu suka fito.

"Sai ta tsaya tana Wan rangaji, dama haka take in ta fara kai farmaki ba ta tsayawa."

"A fusace Segent George ya nufeta, ai kuwa Allah ya bashi sa'a ya mata duka Waya ta zube a wajen, ya"

"tsugunna yana haWe hannu zai nausheta, sai ta yi sauri ta tokaresa."

"Nan fa suka fara cin uban juna, suka yi jini da majina amma babu wanda ya ha™ura, Najlah faWa take da"

zuciya Waya tana son fanshe duk abin da ya yi mata.

"Shi kuma yana son kar ya faWi mutane su mai dariya, hakan yasa ya dage."

"Da yake ™aramin jiki gareta ba ta jin nauyinsa, haka ta fara wanashi a cikin filin, har sai da ta tabbar ya"

"gaji, take da mai wani duka a baya wanda yasa ya faWi ™asa, ai kuwa ba ta tsaya ba ta hau kansa ta fara kai mai ya™ushin da saboda shi ta tara farce masu tsayi."

"Ta cijesa a kai, sannan ta ko ji mai ciwuka masu yawa a jiki, burinta ya cika in da ta fasa mai kai, nan"

kuwa ta sake sa tana ji ana faWa lokacin dambe ya cika.

"Ta daka tsalle duk da jikinta ciwo suke mata, ai take wani soja ya sakar musu wa™ar sojoji a wata M.P."

Najlah ta buWe baki ta fara bin wa™ar nan kaman ana ya™i ta na Wan tsalle waje guda tare da Waya hannu

"Waya, yarda gaba Waya sojojin suka yi."

" SOJA!!! YEH, SOJA!!! YEH, SOJA!!! YEH, HORAH!!! YEH, HORAH!!! YEH."" Wa™ar sai ya ™ara mata nishaWi,"

"ai kuwa ta koma kan Segent George ta sumbaci kansa, ina da yake ta juyi yana neman Wauki."

"Jikinta ita ma akwai raunuka sosai, amma haka ta gama tsalle-tsalle da sunan rawa, take ta zube a sume"

saboda jirin da ya Wauke ta.

"Nan fa aka washe su sai Sangaren masu kula da lafiya na cikin Barack Win, in da aka basu kulawan agaji."

"Kowa sai maganar Najlah yake yi dan kuwa ta ™ara tabbatar musu da cewa jinin Soja shike yawo a jikinta,"

"sannan a yau ta shata dogon layin dake tsakanin ta da masu son rigima da ita, har Sir J. ya ga faWan, sai"

ya ™ara jinjina ma ™arfin Najlah da kuma wayan da take da shi.

"Kwance take tana sauke ajiyan zuciya a natse, ta farka amma an yi mata alluran barci, sai dai jinin ta"

"yana da ™arfi, dan kuwa tana barcin tana magana."

"Yayyinta biyu suke zaune gefanta suna kallonta cikin tausaya ma halin da take ciki, dan kuwa ta samu"

"rauni sosai, dan wani ciwon ma an yi mata Win ki."

" Yarinyar nan ba ta jin magana wallahi, dan Allah ji yarda ta koma. cewan Yayansu cikin Sacin rai."

" Hmmm ko da kana nan ba za ka hana faWar nan ba, dan yarda Segent George ya Wau zafi da ita. "

" Adam ai gashi nan ya ja ma kansa, dan wallahi babu mai sake bashi girman nan."" Sai suka yi sauri suka"

kalla Najlah dake magana tana barci.

" Na manta ban ™wa™ule mai idon ba...ku bari na cire.....ku...ku barniiiii."" Sai ta yi shiru tana ci gaba da"

barci.

"Yaransu ya girgiza kai yana tashi ya fita, Adam kuwa ya dunguran mata kai yana cewa."

 Masifaffiya kawai.

"Ko bayan da General ya dawo ya samu wannan labarin, sai ya rasa me ze yi, har video ya gani dan wasu"

"sun Wau™a, Sangaren da aka kwantar da su ya je, ya iske Segent George cikin mawiyacin hali. General ya dafe kansa sannan ya nufa in da Najlah take."

"Zaune ya isketa amma har lokacin drib yana shiganta, tana ganinsa ta yi fuskar tausayi tana marairaice"

mai.

A zaunen ta sara mai tana cewa.

" General, Segent George ya kusa kasheni, ban mai komai ba ya ce dambe za mu yi shine kawai  sai ta"

haWiye maganar tana kallon cikin wayar da wani soja dake bayan General ke nuna mata.

Miyau ta haWiye sannan ta kallesa za ta yi magana ya ce.

" An baki suspension na sati Waya, bayan kin dawo kuma za ki fuskanci abin da zai biyo baya."" Da haka ya"

"yi hanyar fita, sai ya tsaya cak yana jin abin da take cewa."

" Na gode Sir, dama ina son ganin Mamie, so nake ta ganni da wa'innan raunin saboda tasan mace mai"

"kamar maza ta haifa."" Sai General ya yi murmushi sannan ya fice."

"Drib Win ta fizge ta matse wajan, sannan ta sauka a gadon a hankali, takawa ta yi kusa da wani mudubi ta"

"kalla kanta, ba ™arya ta sauya sosai, dan ciwuka gasunan ta ko ina, sai ta ja tsaki sannan ta shiga tattara"

abubuwanta dan a daren nan take so a mai da ita gida.

"Nurse Win da tashigo ta hau Najlah da masifa akan me yasa ta cire drib Win hannunta, sai Najlah ta yi"

mata wani irin kallo tana Waukan ™aramin wu™an dake gefen lemu ta ce.

" Yishshshsh, yanzu ki sallame Ni Ko kuma kafin safe ke za ki kwanta anan, dan kuwa ma™ogaronki"

"zan "" Da sauri Nurse din ta ce."

" Kin warke ai, ina zuwa."" Da haka ta fice a ruWe."

"Najlah ta zauna tana jiran masu tafiya da ita, kusan 10mnt aka Wauka, sai ga Yayansu da Adam, suka"

"haWa komai na ta suka fita da shi, sannan suka ce ta taka, sai ta ma™e kafaWa tana cewa."

" Ya Adam ka Wauke Ni ba zan iya tafiya ba."" Ta faWa tana tura baki."

"Sai Yayansu ya ja tsaki sannan ya fita, Adam kuma ya harareta."

" Bansan iskanci, ba yanzu kike tafiya ba anan?."""

" ˜afar ta ri™e ne ai."" Sai ya dunguran mata kai sannan ya Wauke ta cak."

" Yarda kika san na Wauki jinjira."" Sai ta ji murmushi tana cewa."

" Ai ita ce, jinjiran Mamie."" A mota ya sanyata sannan suka bar Barack Win..............."

*******************

"angaren Basma kuwa, tana shiga bedroom ta yi jifa da wayarta, take ta faWi ta fashe, sannan ta tsaya"

"tana huci, a lokacin Najlah ta shigo, sai ta yi sauri ta dafa kafaWa Basma, hannu ta sa ta cire na Marwa tana cewa."

 Muryanta akwai sanyi haka ya ce fa.

" Come down, Abba yana cikin damuwa ne kika mai wannan tambar, shi yasa ya faWa miki haka."" Sai"

Basma ta juyo ta kallata ido cikin ido.

" Mene!. kardai kina goyan bayan Abba? Inaaaaaaa, ko dai baki jin abin da ya ce ne : muryanta akwai"

"daWi kuma tana da ™yau, HABA!."" ta kai nan tana ji dama Harira na gidan a yanzu, babu abin da zai hana ta yi mata mugun duka, tunda har hankalin Abba ya kai kanta, sannan ta sanya a cire mata harshe ta yadda ko magana ba za ta sake yi ba. Marwa ta janyota kusa da ita sannan ta buWe baki cikin wani irin"

yanayi ta ce.

END.

"> Na yarda Basma ta haukace jama'a, wai nikam za ta iya zaman aure ma kuwa ? Kishinta ya yi yawa,"

"tun akan Uba balle a zo na ta, hmmmm tab akwai aiki."

> Najlah na ce sannu fa . Kaima Abba sannu .

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE .

"> Mene!. kardai kina goyan bayan Abba? Inaaaaaaa, ko dai baki jin abin da ya ce ne : muryanta akwai"

"daWi kuma tana da ™yau, HABA!."" ta kai nan tana ji dama Harira na gidan a yanzu, babu abin da zai hana ta yi mata mugun duka, tunda har hankalin Abba ya kai kanta, sannan ta sanya a cire mata harshe ta yadda ko magana ba za ta sake yi ba. Marwa ta janyota kusa da ita sannan ta buWe baki cikin wani irin"

yanayi ta ce...........

" Ki natsu mana, kema kinsan zance ne, babu wata shegiya da za ta iya rayuwa da Abban mu, dan haka ki"

kwantar da hankalinki 

 Me yasa kike bin komai a hankali? Idan bama nuna mai huta-huta akan al'amarin ba zai iya samun

"dama ya fara kula mata, narantse miki da Allah da a ce a yanzu zan ga Harira sai na sa an kulleta."" Ta kai"

nan tana ji har lokacin ™irjinta yana mata zafi.

" Duk yarda kike ji ina jinsa ko ka fiye da naki, sai dai ina dannewa saboda in muka hau ba mai iya saukar"

"da wani, yanzu dai ki kwantar da hankalin Please."" Ta kai nan da sigar ro™o da rarrashi."

" Na ji, amma ki sani ba zan kuma yi ma Abba magana ba. Hmmmm."" Sai ta shiga bedroom sannan ta"

bu™o ™ofa da ™arfi.

"Marwa ta zauna kan kujera tana ciwon bakinta, tasan zuwa gobe komai zai wuce, amma tabbas kalmar"

"da Abba ya faWa ya huda mata zuciya *Tana da ™yau ba laifi, ga muryanta akwai sanyi.*"

A fili ta yi tsaki tana kwanciya a kujeran tare da cewa.

" Wasa ne ma tunanin wata maccen a cikin gidan, dan har abada Mom ba ta da Kishiya. ........."

***********

"Bayan sunyi parking, Ya Adam ya Kuma Waukar Najlah zuwa ciki, a parlour ya sauketa, sai ya bi bayan"

Yayansu zuwa wajen Mamie.

"Me aikin Mamie ce ta kawo ma Naljah youghout wanda ta umarta, sai ta fara sha, murmushi saki tana"

mai da idanunta kan Mamie dake saukowa daga stairs cikin tashin hankali.

A ruWe ta iso gabanta ta rungume Najlah tana jin hawaye na zubo mata tana cewa.

 Me ya sameki?.

" Outch ciwona."" Ta faWa a taSare fiye da kullum, dama wani lokacin taSarar baya tashi sai tana kusa da"

Mamie.

Da sauri Mamie ta Waga ta tana cewa.

" Sorry, sannu kinji."""

" To, ya kike Mamie?. ta faWa tana shafa fuskarta."

" Lafiya nake, amma me ya sameki ne? Kalla ciwuka a jikinki? Innalillah tun ba yanzu ba nake rabaki da"

"son zama Soja amma kafiyarki tana da yawa."""

" Uhmmm Mamie, karki damu, faWa na yi da wani. "

" Zamu wuce Mamie, hankalinki yana wajen ΄arki fitinanniya."" Cewan Adam suna saukowa daga stairs."

" Ki ja ma Yarinyar nan kunne, ba ta jin magana, faWa ta yi da wani soja."" Mamie ta zaro ido tana Wauka"

hannu akai ta ce.

 Shine ya kusa kashe min ita? Ku kuna ina haka ta faru?.

" Ki dena Waga hankalinki dan kuwa abokin faWarta yana kwance cikin mawiyacin hali, ΄arki ta kusa kashe"

"mutum yau, shi yasa aka ba ta suspension."""

" Yayansu bangane ba? Wannan ce ta yi dambe da soja?."" Ta tambaya tana ™are ma Najlah kallo."

"Adam da ya afka ma abinci ya mi™e yana ci ya ba Mamie wayarsa, amsa ta yi tana kallon video yarda ke"

kokawa da ™aton namiji.

 Da wannan gardin take dambe?. ta faWa tana buWe baki.

" Uhmm da shi na yi, daga yanzu sai ki dena Wauka ta raguwa, zan je na kwanta, Mamie Ina son"

"suspension ko dan zuwa na ganki."" Ta kai nan tana mi™e wa ta haura sama."

" Ya Salam, wai Najlah ce wannan?."""

" Fitar ΄arki ya fi haka ma, dan haka ki dena mata kallon raguwa, mace ce mai kamar maza, Mamie mun"

"wuce dare na yi."" Sai ta ba Adam wayarsa, sannan ta rungumesu tare da musu addu'a, da haka ta rakasu har bakin get, su ka wuce, sai ta gaisa da sojojin biyun da suke mata gadi sannan ta shiga ciki."

"Ba ta tsaya a ko ina ba sai Wakin Najlah, ai kuwa ta isketa cikin duvet ta naWe sannan ta dun™ule a ciki, sai"

Mamie ta girgiza kai sannan ta rage mata A.C ta fita daga Wakin.

"Najlah jiki ya yi tsami, barci ya Wauke ta mai daWi, ballema an samu yarda ake so, ga A.C ga babban gado."

"Kiran sallar farko ta farka, ta tashi a natse, har dai lokacin jikinta be dawo daidai ba, amma ta da sau™i,"

"bayi ta shiga, ta sakar ma kanta ruwa na tsawon lokaci, tana gasa jikinta, sannan ta yi alwala, bayan ta fito ta sanya wasu riga da wando masu laushi, sannan ta yi sallah, ta jima aka dadduma tana ro™an Allah.  Allah ka bani Miji Wan Suger Daddy kaman Aboki. ta shafa addu'ar sannan ta koma ta kwanta, take"

wani barcin ya kuma Waukarta.

"Sai misalin 10:23am ta farka, ta yi mi™a tana jin daWin yau ta yi barci har ya isheta, sai ta sauka ta yi brush."

"Parlour ta nufa, a nan ta iske Mamie tana zaune, sai ta isa kusa da ita ta zauna tana gaisheta."

" Lafiya lau, ai na shigo sau ba adadi amma ba ki tashi ba, ya jikin na ki?. "

" Alhamdullah, ina jin yunwa Mamie. ta faWa tana turo Wan ™aramin bakinta gaba."

 Gasu can a Dining ai.

" Uhmmm ni ke za ki bani a baki."" Ta faWa da sigar sha™waSa."

"Mamie ta yi murmushi sannan ta rike mata hannu, Dining area suka ™ara sa, sannan Mamie ta yi feeding"

"sosai, da suka gama suka dawo parlour, Mamie ta fara mata tsifa tana cewa."

" Kanki sam baya samun kula, dan ma baya zuciya da duk ya zube."""

" Hmmmm dan bana so ne da tuni an mun ™wal-™wal, dan wani jami'i a wajen haka ya dinga ma mata"

"™waryan molo, nikam na ™i yarda, shine suke ce dole sai irin kitson nan."""

" Allah na tuba in aka miki aski ai ba za ki yi ™yau ba sam, yanzu tunda sati za ki yi, zan wanke miki gashin,"

ki sha iska da shi a haka kafin za ki wuce na miki irin wannan.

" Yauwa Mamie na, na yi kewanki sosai."""

" Nima haka Najlahtah."" Da haka suka saura hira, suna yi suna dariya cikin son kasancewa da junan"

su..........

*Abba.*

"Bayan ya dawo sallar asuba sai ya zauna a babban parlour, ya kunna tv yana kallon labarai, sai dai"

"hankalinsa baya kan tvn yana tare da Najlah, yarda take magana tana zaro ido hakan na mai tasiri a cikin kansa sosai, wayarsa ya ciro ya kira number General, duk da kuwa lokacin 7:12am, bugu uku ya Wauka."

"Sai suka gaisa, sannan General ya ce."

" Jiya nasan ka gaji shi yasa ban kira ba, na kira drivernka ya ce ka iso lafiya, to ya jikin?. "

" Alhamdulillah Yaya, ya mutanen gidan?. "

" Suna lafiya yanzu muka yi waya da su, dan a Barack na kwana. sai Abba ya sosa kai yana tunanin ta ina"

zai fara tambayar Yayansa wannan yarinyar.

" Uhmmm to dama. shike nan dai, sannu."""

" Kai lafiyanka kuwa?."" Sai Abba ya sosa kai sannan ya ce."

" Lau nake, dama kawai kiranka na yi. "

" To sai an jima. "" Da sauri Abba ya ce."

" Zan tambaye kane dama."" Sai General ya yi Wan dariya sannan ya ce."

" Tuni na gano zancen, amma gaskiya Najlah is to Young, ba zan baka ita ba, ka tsufa maganar gaskiya."""

Ya faWa dan ya tabbata da shin Najlah yake so ko mene.

Abba ya lumshe ido sannan ya ce..

" Ni ba aurenta na ce zan yi ba, kawai na kira na ji ne ya take."""

" Hmmm shike nan, amma ka sani da Soja kake magana, sannan Najlah mun ba ta Suspension na sati"

"guda, dan kuwa rigima ta yi da wanan mutumin, yanzu haka yana cikin mawiyacin hali, ita kuma ta samu raunuka sosai  da sauri Abba ya Wan zabura yana cewa."

 Rau raunuka!? Innalillah.

" Hmmmmm zance na ya tabbata dai, amma Mubarak yanzu yarinyar nan ce ta yi maka ?. sai ya lumshe"

ido.

" Eh Yaya, wallahi tunaninta hanani sukuni yake, yanzu dai ka taimaka min ka haWa da ita a waya."" Sai"

General ya kwashe da dariya sannan ya ce.

" Na ce maka na bata Suspension na 1 week, ta koma gida. "

" Oh shit! Yanzu ya zanyi, zuwa dare zan shigo Kadunan kawai "" Da sauri General ya katsesa."

" Ba sai ka zo ba, zuwa anjima zan turo maka numberta idan tana waya, ko na mahaifiyarta. take ya"

sauke ajiyan zuciya sannan ya yi mai godiya yana yanke wayar.

"Farin ciki ne ya kamasa, sai ya samu daman tashi ya nufa part Winsa, wanka ya yi sannan ya shirya zuwa"

"office, tea kawai ya sha sannan ya Wauki waya ya kira Marwa, tana Wauka ya ce."

" Ku fito Ina son ganinku."" Da Haka ya katse kiran yana zama."

"Ba su Wau lokaci ba sai ga su sun fito a jere, Marwa yau tana gida, Fauza kuma tashirya tsaf, sai Basma da"

ke sanye da Hijab har ™asa.

"Baki suka haWa suka gaishe sa, ya amsa yana ™are ma photocopyn matarsa Hajiya Karima, wato Basma,"

"ranta a haWe, sai ya murmusa sannan ya ce."

" Alhamdulillah, Autata Wauko jakkanki mu fita tare, Basma yaushe za ki fita?. sai ta tura baki sannan ta"

ce.

" Yanzu zanje asibiti."""

" Ok, zan sauke ki kema, ku yi sauri ku ™ara sa, dan za mu tsaya mu yi breakfast."""

" No Abba, kuje kawai, zan Wauki motata."" Sai ya haWe fuska duk da kuwa baya mai ™yau."

"Murmushi Basma ta yi sannan ta mi™e tsaye ta isa kusa da Abba, sai ta ja mai kumatu tana cewa."

 Dama ka dena baya maka ™yau sam. ganin ta sauka sai ya matsa yana cewa.

" Karki min magana tunda ke ba za ki dena wannan halin ba."" Da sauri ta kuma ja mai kumatu tana cewa."

" Abba ko a yanzu ban wuce ba, kawai na gano jiya baka yanayi mai daWi ne, amma kalmar *Muryanta"

"akwai sanyi* ya tsaya min a nan."" Ta faWa tana nuna zuciyarta."

 To ba zan sake ba.

" Yauwa Abba na, shi yasa nake sonka da yawa."" Sai ya rungumeta yana dariya."

"Da sauri Marwa da Fauza suma suka rungumesu, sun Wau lokaci a haka sannan ya ce."

" Muje, Marwa kema shirya mu fita."" Ba musu suka koma part Win su, Fauza ta Wauki jakkarta, Basma"

"kuma ta haWa abubuwan da take bu™ata ta zuba a wani jakka, suka yi waje suna jiran Marwa dake sauya"

kaya.

"Mota suka shiga suna jiranta, can sai gata ta fito cikin wani Black Abaya, ta yi rolling Vail sai wayarta"

dake hannu.

"A baya ta zauna, Abba kuma ya ja mota suna yi suna hira, a wani babban wajen cin abinci ya ajesu, suka"

"zauna kowa ya ci abinda yake so, ya biya sannan suka koma mota."

" Ranar Alhamis za mu je Kaduna bikin su Aneesa, sai ku fara shiri dan sai bayan biki da kwana uku zamu"

"dawo."" Ya faWa yana yin parking a bakin school Win Fauza."

" Shike nan, Bye Abba."" Da Haka ta fita ta shige ciki."

Basma kuma ta hade fuska dan bata son zuwa Kaduna.

" Kunyi shiru."" Ya faWa yana jiran ya ji me za su ce."

" Shike nan Abba, Allah ya kaimu."""

" Yauwa Marwa, ke fa Basma banji kince komai ba."" Sai ta ja fasali sannan ta ce."

 Allah ya kaimu.

" Ameen me kama da Mom, Kuma sai ku shirya ku fito da miji, dan kun girma. ya faWa yana murmushi."

" Abba Miji ka ce fa? Tab Ni Ko saurayi ma banda shi."""

" Karya kike Basma, ko kwanakin nan ai kin kai saurayin ki station Abba wallahi samari take da su sosai,"

amma ™arshe sai su ™are a Station. Basma dake gefan Abba ta lumshe ido tana cewa.

" Bansan sa ido, Abba banda saurayi."""

" Hmmm shike nan, mun iso ma."" Ya faWa yana tsayawa, sai ta fita ta mai godiya sannan ya ce."

" Ki kula da kanki, zan zo Waukanki. "

" Shike nan kaima haka."" Da haka ta shiga cikin wani babban asibiti, sannan ya ta da motar yana cewa."

" Duk kallonku nake, kuna gama karatu aure zan muku wallahi. "

" Kai Abba, to da wa za ka zauna in muka bar ka? . sai ya yi Wan dariya wanda iyakansa kan leSansa, ya"

shafa kansa ya na cewa.

" Hmmm lokacin dai."" Da haka ya sauya hirar ta su."

"Bayan sun isa Company, a office Win Abba ta zauna, shi kuma ya fita dan aiki."

"Kiran Al-hussain ta yi karo na biyar a yau amma be Wauka ba, yasan yau tana gida, kuma irin haka"

"gidansu yake zuwa, sai gashi yau kuma be Wau ma kiran ba gaba Waya."

" Allah yasa lafiya."" Ta faWa tana jin babu daWi, dan ya saba mata da jin sa kodayaushe..............."

*Al-hassan*

Motarsa ya buWe har zai shiga sai ya kalla Merry dake shirin shiga na ta motar.

" Merry, ki dai zo da wuri, kuma ki gaishe da kawar ta ki"""

" To Ya Al-hassan za ta ji."" Da haka ya shiga motan ya fita, sai da ta tabbar da ya yi nisa sannan ta fita ta"

dau wani hanya.

"Ta yi tafiya mai tsayi kafin ta shiga wani layi ta fara bin cikin layika , can cikin wani layi ta hangi Al-hussain"

"tsaye jikin motarsa, sai ta isa kusa da shi sannan ta faka ta fito."

" Promise."""

" Promise, Promise."" Sai ta yi murmushi sannan ta ce."

" Komai ya yi ready?."""

" Eh, mu kawai ake jira."" Sai ta koma motarta ta gyara parking sannan ta fito, motarsa suka shiga sannan"

ya fara tafiya a natse.

"Sun kuma Waukan lokaci sun tafiya, sannan ya faka suka fito shi da Merry, wasu maza biyu dake gabansu"

"suka gaisa sannan suka bashi wani makullin mota, ya amsa suka sauya mota, bayan sun shigar komai nasu a ciki."

" Haka zamu je wajen?."" Ta tambaya tana kallon shigar dake jikinsu."

" Eh ai meeting ne kawai."" Sai ga daga kai."

" Kafin mu isa Ni zan sauya kaya a Wakin sauya wa, dan ba zan shiga da wannan ba."" Sai ya kalla kayan na"

"ta, Material ne Riga da wando sai gyale."

" Ok ba damuwa."" Da haka ya hau kan titi tare da yin tafiya kaWan sai ya shiga wani babban unguwa mai"

suna *N.P.H* yana shiga ya buWe window ya zu™a iskar wajen yana cewa.

" Na yi kewan iskan nan, iskan dake jingine da *Promise*.  "

 Nima haka. ta faWa a daidai in da ya yi parking.

Sannan suka fito suna kallon wajen cike da ™auna da begen shiga dan sha™ar iskan dake cikin wajen yana

™ara musu wani natsuwa ne na musamman.

" Promise."""

 Promise!! Promise!!. sai suka yi murmushi suna shiga wajen.

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD

Please Login or Register in order to submit comment