ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Waya Najlah ta cinye wankan, dan tsayawa bayanin ™walliyar zai Wau lokaci."

"Murmushi mai haWe da kunya ta isa wajensu, ta tsugunna tana gaishesu, cikin farin ciki suka amsa suna"

washe mata baki.

 Najlah me yasa kika yarda aka haWa ki da kishiyoyi? Tun kafin a kaiki sun fara nuna halinsu.

" Maman Tweens me ya faru?."" Cewan Najlah ta lumshe sexy eyes Win ta, wanda ya yi kaman ruwa sun"

"kwanta a ciki, Sai Mamie ta ce."

" Ba wani abu bane, kawai yaran mijinki ne suka yi ma su Aunty Jummai rashin kirkiri, amma ya wuce,"

"tashi ki je."""

" Yayansa ne wai dama?."" Cewan Waya, sai Najlah ya tashi ta bar wajen."

" Kuna kallon Autata kaman shuru-shuru, itama gogaggiya ce, kome ya faru ita ce, da bakinta ta ro™a"

"zama da yaran, sannan tasan halinsu, ku barsu mu dai mata fatan alheri kawai, su kuma zan kira Aunty Jummai din ku kulle part Win, har masu kai amarya su kaita. da haka suka ci gaba da jujjuya maganar."

"Najlah murmushi kawai ta yi, ba za ta kira su ba, hasalima su gama duk iskancin da za su yi, tana shiga an"

gama magana.

"Duk wanda ya ga amarya sai sun tsaida ita sunyi hoto, kusan suna da farin jini."

"˜awayenta suke zage da ita har suka fita Compound, wajen sojojin ta fara zuwa, inda tana zuwa suka"

"sara mata itama haka, take suka hau hauka wasu harda harbin sama da bindingu."

"Taso ta amsa bindiga aka hanata, ta dinga ™un™unai, da haka suka yi waje dan Abba sun iso."

" Ke wai ko hawayen baki yi, tsakani da Allah tun safe idanunki a bushe, jiya dai kinji kuka amma yau ko"

"hawaye, anya najlah. "

" Ohhhh Rukky, kukan me zanyi, yau ranar farin ciki ce a gare Ni, wallahi dauriya nake amma dana kalla"

Mamie sai na ji damuwa ya kamani. take hawaye suka zubo kaWan daga idanunta.

" Yauwa ko kefa."" Cewan wata ΄ar familynsu, murmushi Najlah ta yi tana kallon Abba ta yi dake tsaye"

cikin wasu manyan maza dan gaba Waya babu yara a ciki.

"Wani abu ta ji ya tsaya mata a rai, sai ta rintse ido tana jin kaman ba za iya ci gaba da tafiya ba, ganin ta"

tsaya yasa Abba ya fara takowa a natse.

"Launin kayansu iri Waya, sunyi ™yau, har sun gaji da ™yau, a gabanta ya tsaya yana kallonta, sai ™awayen"

"suka basu waje, lumshe ido ya yi sannan ya buWe."

" Kinyi ™yau sosai, wannan ™walliyar nawa ne Ni kaWai, be kamata kowa ya gani ba, koma gida."" Da sauri"

ta Waga idanunta ta kallesa.

" Kayan nan sun matsaki, ki koma kawai, 4:30pm za mu wuce, ku kuma jirgin 7pm ne."" Sai ta Waga mai kai."

" Ki bar zubar min da hawaye a banza, bana so."" Nan ma ta sake Waga mai kai sannan ya juya, itama ciki"

ta koma.

"Da yake abokansa duk manyan mutanen ba irin rawar kai, haka suka shiga mota suka wajen suna mai"

sha™iyancin ya hanasu ganin amarya.

Bece musu komai sai murmushi da yake yi.

"Take kuma ya tuna can gida, yana fatan masu jere har su gama su zauna lafiya, ba tare dasu Basma sun"

kulasu ba..............

*************

"Bassey ta yi dariya tana ™ara saita remote kan fankan sama dake aiki irin mai M.P ne, wanda yake duka"

sosai.

"˜ara ta ™ara na wa™ar Ido kwanja tana bi, Marwa da Fauza suma suna yi suna rawa."

"Mata biyar ne zaune suna cin abinci kan Dining room, idanunsu na kan su Basma, balle ita Basma da suka"

"Wauka matar gidan ce, dan tun safe da su zo, ta fara musu rashin kirkiri, da kyar ta barsu suka shiga part"

"Win Abba suka jera kayan Kitchen, amma sai da ta caje kayansu wai kar a shiga da laya ciki."

Yanzu kuma sun fito cin abinci shine suke waka suna mai da musu habaici.

"Rawa suke cikin tsari kuma a natse, amma ana zuwa wani baiti nan take Basma ta kallesu tana yi tana"

"dalla musu harara duk kuwa da sun girmeta sosai, wa™an take bi tana nuna su da yatsa."

* ............A bugan salon kiWan wane yaro.....ke wancan........... ba ke ba. ta kusa dake mai Sakin

Wan ™wali............ tafi daga nan............. canza waje.......... ko kinsa Ni ne kike kallona.  * Aunty Rabi

dake yafe da gyale ta yi saurin kau da kanta tana kai loman shinkafa da mai da yaji wanda shi aka basu.

"Sun so tun a farko su yi mata tijara sai suka ga ΄an sanda uku a tsakar gidan, wanda Basma ta kawo su"

akan duk wanda ya mata hauka za ta mi™asu wajensu.

Wayarta ne ya hau ruri hakan yasa ta duba *Masoyi.* Tsaki ta ja tana cewa.

" Bara naje wajen wancan uban takurar."" Ta faWa cikin Sacin rai, batasan dalili ba sai ta bi maganar"

"Doctor Mukhtar, ta yi sadaka sannan ta dage da addu'a, lokaci guda ta fara jin yana fita mata a rai, sai me duk yanayin Sacin ran da take ji, tana fita waje suka haWa ido shike nan, take ta yi mai murmushi tana isa gabansa, shima murmushi ya yi tana ™ara tabbar da ™wallin boka ya yi aiki a karo na biyu,"

"wiyarta ya kalla wanda ke Wauke da agogon gold mai she™i, take ya ji kaman ya mallaka sar™anne.............."

END.

> An Waura Jama'a.

PAGE 2γ .

"> shima murmushi ya yi tana ™ara tabbar da ™wallin boka ya yi aiki a karo na biyu, wiyarta ya"

"kalla wanda ke Wauke da agogon gold mai she™i, take ya ji kaman ya mallaka sar™anne.............."

"                         Basma kullum ™ara ™yau kike yi, gaskiya ji nake duk duniyar nan babu wanda ya kaini sa'a."

"Kin haWa komai da komai, ina sonki. murmushi ta yi tana wasa da gefan gyalen jikinta."

" Sarkan nan ya zauna miki a wiya sosai, launinki sun ™ara haskaka shi. a wannan karon murmushi"

mugunta ta yi mai.

"Dan kuwa ta gane Wan damfare ne, a Wan iya kwanakinsu tare, ya rabata da abubuwa masu tsaWa wanda"

"batasan iyakan su ba, harda motarta, da sar™o™i, bayan kuWin da yake tambayar ta ita kuma ta tambaya Abba."

"A yanzu ta gane komai, dan haka ta ciro glass Waga ajiyun rigarta, ta sanya saboda kar ta kalla cikin"

idanunsa ta fahimci sune rauninta.

"Daga sama ta fara kallonsa har zuwa ™asa, take kuma ta Waga hannunta ta wankesa da wani lafiyayyen"

mari. Sannan ta janyo ™walar rigarsa tana magana a fiffizge kamar ΄ar daba.

" Bana cikin yanayi mai daWi, da wallahi a iya yau sai na sa an Satar da kai, yaudarar ka ya isa, dan haka ka"

"koma wajen duk wanda ya maka aiki ka ce ya sake. Ni kuma ina nan ina jiranka, daga yau karka"

"kuskura ko hanya mu sake haWawa, banza mugu "" Ta sakesa tana son juyawa, da sauri ta kuma"

fuskantarsa.

" Dubeka........ Ya Salam, how ni na so ka ina cikin hankalina. haba dan Allah, kalla kanka da"

"™yau.........ba kauri sai tsayi kaman falwaya, ga ka ba wani fasali yarda kasan iyyamuri dai hmmmm"

"ware. da sauri ya Wan ja baya, ita kuma ta shige gida."

"Idanunsa sun yi ja sosai, hanyar da ta bi ya zuba ma ido, sai ya girgiza kai yana cewa."

" Hmmmmm wallahi Basma sai kinyi danasanin hulakancin da kika min, zan sake shiri wanda ya fi na baya"

"yawa, daga lokacin da kika faWa shike nan. sai ya kaWa kansa sannan ya bar wajen yana kallon polisawan da suka fito suna kallonsa."

"Har ta wuce wani bawo dake gefen hanya a rana, sai ta dawo ta yi ™wallo da shi, sannan ta waiwaya ko"

"za ta hangi wani sai dai babu kowa, tsaki ta ja tana shigewa ciki."

"Tana shiga masu aiki kowa ya fito daga maSuyarsa suna murmushi, kwana biyu haka suke mata saboda"

"faWarta ™aruwa yake, akan komai zai ta yi magana."

"Parlourn kuwa Fauza da Marwa ne suka kallo bayan gama raye-rayen, su kuma ba™in tuni suka koma"

part Win Amarya.

Zama ta yi gefe tana cewa.

" Ina munafukan suke? Sun wani ™waso jiki wai jere, sai aka ce musu babu kayanne a gidan nan, bayan"

"wahalar banza suke yi, saboda ba lallai ta yi sati biyu a gidan nan ba. "

" Kin manta anan zamu nakasata kafin su zo su kwashe ta, daga nan Abba ba zai sake maganar aure ba,"

"hmmmmmmm Wai yau Abba ke aure, Abba fa."" Sai ta fashe da kuka tana jan hanci."

"Rarrashinta suka hau yi, amma ta kasa shuru, dan haka suka kira number Abba, yana Wauka Marwa ta"

katsesa.

" Abba. "" Da sauri Basma ta amsa wayar, cikin kuka ta ce."

 Abba shike nan ka yi aure? Shike nan ka ci amanar Mom? Me yasa Abba? Yanzu wannan ba abin kunya

bane. shike nan. sai ta kashe kiran tana share hawaye.

" Raina zafi yake min sosai, amma babu damuwa Allah ya kaimu zuwa dare. da haka ta kalla part Win"

Abba sai ta yi dariya.........

***************

*Al-hassan*

"Rintse ido ya yi da sauri yana girgiza kai, a hankali bakinsa ke furta."

 Innalillahi wa'inna ilaiyi raji'un! Innalillah wa'inna ilaiyi raji'un!!. sai ya buWe idanunsa yana sake mai da

"idanunsa kan wayarsa dake haska wani kasuwa da aka yi gobara, a ™alla mutane 15 wutar ta ci, ga"

"shaguna sama da 50 sun harda kayan ciki, mutane sai kuka suke gwanin tausayi, gaba Waya jikinsa ya yi sanyi, damuwa ta gama ratsa jijiyoyin sa, har ga Allah baya son ganin mutane cikin walaha."

"A daren jiya komai ya faru, in da gashi yau da safe ΄an jaridu sun koma wajen, ana Wauka, talakawa sunyi"

"asara sosai, dan haka suke mutane ro™an da manyan ™asar nan su duba mutanen da tsautsayi ya faWa musu."

"Har account number aka sa ga duk mai niyyar taimako ya sa, da sauri ya Wauki number, sannan ya musu"

trnasfer 500thounsand.

"Wayar ya aje gefe yana lumshe ido, gobarar daga Allah ne, dan kuwa an ce wayar huta ce silar tashin"

"hutan, iska ya furzar yana mai sauke ajiyan zuciya a hankali."

*Al-hussain*

"Gaba Waya rayuwarsa ta sauya, hankalinsa kullum yana kan aiki, be da wani ta™amaiman lokacin hutu."

"Operating system yake yi cikin ™warewa, yana yi yana watsa peenut cikin bakinsa."

 Yes.....Yes.  ya faWa yana dukan desk Win Wakin.

"Šakin duhune ta ko ina, fuskarsa dake washe da annuri, shi kaWai kake iya hange da taimakon hasken"

dake screen Win computer.

"Murmushi ya sake yi sannan ya rufe system, wayarsa ya Wauka ya kira wata number, wanda bugu biyu ya"

yi aka Wauka.

" Boss aiki ya yi dai-dai, yanzu mutanen da zasu kwasa ΄am mata sun isa wajen har™allan, sai dai an samu"

matsala.

 Wani kala?. ya faWa yana mirza ΄atsun hannunsa a cikin duhun Wakin.

 A list mutane 2 ne masu siyan yaran amma yanzu fararen fata huWu ne suka so daga mabanbanta

jirage.

" Na sani, gani nan zuwa. da haka ya tashi ya kunna hasken Wakin, lumshe ido ya yi ya buWe yana kallon"

uban kayayyakin aikinsa da suka cika ko ina na Wakin.

"Toilet ya shiga, be Wau dogon lokaci ba ya fito Waure da towel, ruwa na bin jikinsa yana gangarawa zuwa"

™asa.

"A gaban mirrow ya tsaya ya ™are ma jikinsa kallo, a kwana biyun nan da yake traning jikinsa ya ™ara"

murWewa.

"Wayarsa da ke ruru ya kalla, sunan Senator TumSa ya fito raWau."

Šauka ya yi yana sa wa a speaker.

 Nan da 10mnt za mu isa wajen.

" Okay."" Shi kawai ya ce yana katse kiran....................."

******************

" Ka taimaka min kaji, so nake ka yi mata aikin da ganina kawai ta yi za ta ruWe, bansan ka haukatar da ita"

"yanzu, amma ya zama Ni zan dinga ba ta umarni akan komai. Anas ya kai nan yana kallon Boka dake ta zane-zane a ™asa yana sakewa."

A hankali kuma ya kallesa ya ce.

" Yarinyar duk iskancinta tana kiyaye sallah, tana da hannun ™yauta, sai dai in tasan wata ai batasan wata"

"ba. aiki zai yi amma yana da mugun wahala, za ka iya?."" Cikin sauri ya Waga kai yana haWawa da."

" Ko menene zan yi indai akan tane."" ³ar dariyar boka ya bushe da shi, sai kuma ya yi tsit yana karanto"

wasu kalamai wanda Anas ya rasa gane me yake cewa.

" Na farko Jariri Wanyen haihuwa za ka kawo shi nan, na biyu tsohuwar Tunkiya wacce ba ta gani, na uku,"

"za ka sadu da budurwar mace, ka tabbatar jinin dake Wiga daga jikinta yana sauka a jikin gyallanne. shuru Anas ya yi yana maimaita kalaman sa."

" Shike nan, zuwa gobe zan kawo komai. Boka ya jinjina mai yana baki wani farin yadi, ya amsa hankali"

kwance.

"Da haka Anas ya tashi ya fice, yana mai jin aikin da sau™i akan wasu da yake yi............."

*KATSINA STATE*

_Kasuwar ™wari_

"Sai dai muce innalillah wa'inna ilaiyi raji'un, domin kuwa hutan daren jiya ba ™aramin gyara ya yi ba,"

"komai na shaguna sun ™one, wasu har kwanon sama ya nar™e, shago Waya ne aka iske kayan shagon rabi suna nan lafiya lau, da haka aka shiga ma jama'a jajen abin da ya faru."

"Sannan shugaban kasa Muhammad Babangida Shamiki ya aiko manyan mutane dan taimaka masu, sai"

"dai duk abin da suka yi ma mutanen zaginsu ake yi, gaba Waya mutane sun tsana jami'ar *National Unity & Justice Party (NUJP)* basu da wani buri sai ganin Senator TumSa ya hau mulki."

"Jama'a duk suna zazzauna ana ta mai da zance, wasu da shagunan su ya ™one suka kasa Waukan"

tawakkali suna kadajen asibiti dan suma suka dinga yi.

"Mutane take hankalinsu ya koma kan motocin biyu da suka yi parking, take fuskokin kowa ya washe da"

farin ciki ganin Hasken Al'umma ya fito cikin farin jallabiya mai she™i da haske wato *Senator TumSa*.

Gefansa securities ne biyar ne suna zagaye da shi ganin mutane sun nufosa.

"Fuskarsa cikin damuwa ya fara musu jaje, sannan aka zagaya da shi ko ina ya duba, cikin alhini ya kalla"

jama'a ya ce.

" Dan Allah ku kar wani Wan jarida ya Wauka komai, bana so, ba komai ne ake watsawa ba, dan Allah masu"

"wayoyi duk ku kashe, na ro™e ku dan Allah."" Da haka ya ci gaba da magana da shuwagabannin kasuwan."

Mutane kuma sai suka ji sun ™ara sonsa sosai.

"Abinda ba su sani ba shine, Senator TumSa shine ya sa Black Dragon da a ™ona rabin shagunan kasuwar,"

"bayan sun kwashe komai na ciki, shago guda ne suka bar kaya, sannan mutanen da suka mutu, sune suka kashe su, babban abun ma shi kansa Senator TumSa ya zo da wani Wan jarida, wanda ke Waukan komai ya watsa a duniya, bayan ya gyara hoton da sanya kalamai masu hikama."

" Mutanan nan da suka rasa dukiyoyinsu, na umarci da tura list Win zuwa office Wina, zan tura zuwa gaba"

"domin kuwa babban aiki ne ya kamata gommati ta yi muku, hatta Gomnan karin nan zan zauna da shi, idan har TumSa ba raye to allumma zasu samu ΄anci. da haka ya musu ™yautan kuWi sannan ya bar wajen."

"Mutane ne suka fara yabonsa cikin nishaWi, suna ta samai albarka."

Yana cikin mota ya yi murmushi sannan ya kira wani number.

" Ina so ka watsa video nan, cikin Wan lokaci, za ka ji alert. da haka ya kashe kiran, yana mai umarta su"

"nufa filin jirgin sama, domin kuwa nan da 2h za'a yi babban har™alla a gidan Black Dragon dake gefan"

Kogi............

*******************

"A kwanakin nan da aka sha shagali, babu ranar da take jin babu daWi irin yau, balle a yanzu da ta kasa"

"tsayuwa da ™afafunta saboda wani irin nauyi da suka mata, ba kuka take ba, amma hawaye ne Waya ke bin Waya, haka kuma jikinta kaman ba nata ba."

" Amarya Waure ki tashi, kowa ke yake jira, wannan yanayin naki yasa Mamie ta fara kuka. cewan Yayar"

Mahaifinta.

"Rintse ido Najlah ta yi tana karanto addu'oi, da ™yar ta iya mi™ewa, sannan ta Wan fito da fuskarta kaWan"

"daga cikin Hijab, take idanunta da suka sauya launi suka sauka cikin na Mamie dake ta hawaye tana gogewa."

"Da wani irin gudu ta nufeta tare da faWa wa jikinta, sai ta fashe da kuka."

"Mamie ma ta sai kuka, kuka suke irin mai tsayawa a rai, kuka ne wanda kowanne ke yi tsakani da Allah."

"Barsu aka yi akan su gama kukan, sai dai ganin basu da niyyar dena kukan yasa, da ™yar aka raba jikinsu"

ana mai fita da Najlah wacce ke ta tirjewa.

"Dangin Alhaji Mubarak da suka zo Waukanta duk sai ta basu tausayi, saboda akwai ™uruciya a tare da ita"

sosai.

Mota biyu ne wanda Abba ya turo daga nan za su je family house na Win sa sai a wuce filin jirgi.

"Najlah ba'a iya ganin komai na jikinsa, dan kuwa babban hijab ne jikinta army green."

"Haka aka sanya cikin mota tana ta kuka, bayan sallama da Yayansu da Adam, suna harda hawayensu."

"Rukky ce gefanta tana ta rarrashinta, haka ΄an uwan Abba suka shiga mota da mata biyu familyn Najla"

suka wuce.

Dama mata biyar suna Abuja gidan ta.

"Najlah ji take kaman ta ce ta fasa auran, ko da wasa ba ta yi tunanin haka ake ji ba, rabuwa da iyaye"

babu daWi.

"Ajiyan zuciya ta sauke tana ™ara matse hannun Rukky a jikinta kamar mage, Rukky ta yi murmushin jin"

daWi ganin ta dena kuka.

"A bakin babban get Win gidan su Abba motocin suka yi parking, tare da danna horn, nan take me gadi ya"

"wage musu ™ofa, suka shiga ciki, mutane ne cike ΄an biki, take duk aka tsatstsaya, kowa fatansa ganin matar Abba, duk da kuwa da yawa sun san Najlah, amma ba™in da suka zo ba su santa ba, kowa na"

mamarin ganin matar Abba mai Capacity yake

END.

https://chat.whatsapp.com/Be241ldCcFS5kAxa5V8lpy

_TAP THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL _

https://whatsapp.com/channel/0029Vb64I4aGzzKQsSeaKA2K

_TAP THIS LINK TO JOIN MY TEAM GROUP _

https://chat.whatsapp.com/JWFNzltWWRZER7KkyOrnBO?mode=gi_t

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*&BUDURWAR ABBAN MU&*

_by PRETTY SK CE _

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing na jaruman Shidoria*

```1. BUDURWAR ABBANMU Pretty Sk.```

```2. WASAN KADDARA

Asmeetah Writter.```

```3. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal.```

```4. KURUCIYA

Fatima Bintu Hussain.```

```5.MABANBANTAN ZUKATA

Maryam Star.```

```6. ˜ADDARAR MASOYA

Umulkhairy Hashim Abo.```

```7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ameey Laylerh.```

```8. YARINTA

Amanar Ta Batulu.```

```9. BOYAYYEN SIRRI

Amanar Shidoria Writter.```

```10. DAGA BAYA

Sha'awanatu Farouk Diggi.```

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE .

"> kowa fatansa ganin matar Abba, duk da kuwa da yawa sun san Najlah, amma ba™in da suka zo"

"ba su santa ba, kowa na mamarin ganin matar Abba mai Capacity yake............"

*Abba*

"Tun ™arfe 5pm ya isa Abuja, Driver ya Wauke sa har gida, bayan sunyi sallama da abokansa biyu da suka"

"je Waurin aure a hankali ya fito daga mota cikin wani Kaftan Mai shegen tsaWa, sai zuba ™amshi yake, ai"

ma'aikatan gidan suka nufesa suna mai Barka da zuwa.

" Alhajin Allah Barka da zuwa, Ango mijin Aunty Amarya, Uba ga Hajiya Marwa, Basma da ³ar auta, Alhaji"

"mai Wunbun nasara."" Murmushi ya yi yana fiddo kuWi a ajiyunsa ya fara rarraba musu, sukuma take suka fara jera mai addu'o."

" Sunanta Aunty Najlah."" Ya faWa yana murmushi, take suka fara."

" Alhaji mijin Aunty Najlah. Abba murmushi yake yi, take ya ji sun yi shuru suna daddarewa kowa na"

kama aikin da ya saki.

"Ko be kallaba yasan Madam ce ta le™o, ilai yana juyawa ya hangi Basma tsaye ta jingina da main door"

tana dalla ma ma'aikatan harara.

"A hankali kuma ta kalla Abba, sai ta ji wani abu ya tsaya mata a rai, wai yanzu Mahaifinsu shine ya"

"yaudara Mom, ya ™ara aure, bayan shi da kansa ya mata al™awarin rayuwa da ita Waya."

"Tasan da Mom na raye ba ™aramin rigima za'a yi ba akan auren nan, dan a dake take sai gashi su sun"

"kasa komai, har suka bari igiya uku na wata ya hau kan Abba, yanzu wata tana da kusanci da shi fiye da"

"su ΄a΄ansa, wata tana da ikon raSarsa, har ma ta ya yi soyayya da ita......"

"Take ™irjinta ya fara dukan uku-uku, da sauri ta juya baya ta koma ciki, Abba ya girgiza kai yana bin"

bayanta.

Be iske kowa a parlour ba sai Aisha da take kwashe kayan Dining room.

Gaishesa ta yi tana mai Allah ya sanya alheri.

" Ameen A'isha na gode, menene aka dafa a gidan?. "

" Farar shinkafa ne kawai Hajiya Basma ta ce a dafa, ta ce kowa yau ya ci garau-garau da latas."""

Mamakine ya kamasa.

 Yauzu mai da yaji aka ba Sakin Amarya?. ta tsugunnar da kai ™asa.

 Eh Alhaji.

" Hmmm jeki."" Da haka ya juya ya fita, be dawo gidan ba sai da wasu manyan ledoji guda huWu, ya san"

ana za su kwana kuma wasu na zuwa hakasan yasa ya yi take-away guda 20 ga kuma gasassun kaji.

"Da kansa ya nufa part Win sa, ya knocking, Jim kaWan sai aka buWe, matar na ganinsa ta washe baki baki"

tana murmushi.

"Gaisheta ya yi saboda yasan ta girmesa, ya mi™a mata ledojin yana cewa."

" Dan Allah ku ya ™uri da abinda Basma ta yi, aka baku mai da yaji, ga wannan idan be isa ba, zan ™aro"

muku zuwa dare.

" Wallahi babu komai, duk haka yaran suke ai, Allah ya saka da alheri."" Da haka ya juya baya, ita kuma ta"

rufe ™ofar harda murza key.

Tana shiga ta aje musu abinci tana yabon kirkin Abba.

" Hmmm dan besan harda ΄an sanda ta kawo mana ba, uhm daWin abun ma Najlah ce, robar wando ce"

"daidai take da ™u™un duk marasa kunya, balle wannan Sakar cikinsu, waiiii duk ta fi jaraba."" Da haka suka sauya hirar."

"Leda guda na kayan Tea ne da manyan slize bread har da butter, leda guda na kaji da balango, sai"

"babban leda na abinci fried chicken rice, ta yi yellow Sosai saboda spices ga ™amshi dake tashi, a ido kawai abincin kasan zai yi daWi, ai take kowacce ta Wau roba Waya ta hau ci, sai dai sun cika cikinsu da abinci, haka Bamsa ta sa aka sha™e ma kowa babban Plate da abinci, ga uban koren latas daka zuba,"

"yarda kasan Akuya zai ci, dan ma yajin akwai daWi, haka suka dinga tusa abincin nan, sai da suka cinye."

" Kai har na cikina ya cika sosai, ga abinci mai rai da lafiya amma babu halin ci, saboda wancan ΄ar mai"

kama da ΄ar Habashawa. dariya suka yi sai wata tace.

 Hmm tana da ™yau halin ne dai kaman na karufan farko.

" Aunty Jummai amma wa'innan zabga-zabga ne ΄a΄ansa? Kai ai shi ba wani babba bane sosai na gaji."""

" Rakiya irin masu auren wuri ne nake gani, kuma yaran yanzu girman agric garesu, ku dai kalla Najlah ita"

"kanta, 19yrs amma yarda kasan 25yrs take."" Sai a lokacin Aunty Jummai ta ce."

" Ba dole ba yarinya ta zama ri™a™™iyar soja, duk ta buWe, wa ya yi tunanin za ta yi wannan jikin? Yarinyar"

da kasan kaman ka wure.

" Sosai fa, haka take da kaman wannan mai Sakin Wankwalin. suka kwashe da dariya, mai ba™in Wankwali"

wato Aunty Hanafiyya ta yi dariya tana cewa.

" Tubarkallah, Eheyy."" Harda fari da ido, gaba Waya ba ta da auki gaba Waya a fige take.............."

*************

" Taka a hankali. ta ji an furta a lokacin da ta tabbatar sun sanya ™afafunsu cikin babban parlourn, ta jin"

yarda mutane ke ta rangaWa guWa.

"A kan wani lallausan carpet aka zaunar da ita, ta zauna da ™yau tana jin fargaban da take ji ya rabu,"

"mutane biyun da suke gefanta, Waya yayar Mamie ce, Waya kuma babbar yarinyar ˜anwar mahaifinta."

"Tana jin hirar da ake yi, tare da mallaka ma danginsa ita, suna ba da ita amana, su kuma suna ro™an Allah"

ya basu ikon ri™e amana.

" Muna son ganin fuskar Amarya."" Cewan wata budurwa cikin zumuWi."

"Aneesat da Suhailat sun zo bikin amma Wayar ba ta zo ba, Aneesa ta ce."

" Murja fuskar Amaryar Abban mu yana da tsaWa, ku biya sai ku gani. "

" Na biya dubu Wari."" Cewar wata Hajiya dake zaune."

 Ah ya yi kaWan Hajiya Turai.

" Dubu Wari biyar."" Cewan Aunty Shamsiyya. Aneesa ta yi murmushi."

" Yanzu ace Amarsun Alhaji Mubarak, za ku ga fuskarta a

Please Login or Register in order to submit comment