ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

routine)"

"tashi da wuri sosai (misalin 6am) za su yi drill (tsayuwa, tafiya kamar soja) wanda suke Waukan lokaci wajen yi."

"Daga nan sai Breakfast 9:30-10:00am. Šaga nan Kuma z su yi wanka tare da shiga ajin karatu, suna"

"Subjects kamar - English, Maths and Government. Haka ta Sangaren karatun Malam suma shahararrun mugaye ne masu zaman kansu, mistake kaWan za ka sha punishment mai yawa."

"Manyan horon da suka fi yi da rana sune, Marching (tafiyar soja), Push-up da running, Discipline sosai"

(ba wasa).

"Sai yamma a kuma cin Abinci, sai a je bangaren hutawa in da za su hutane kawai su sha iska da wasanni."

"Sai dai duk abin da ake yi lokacin sallah na yi ake barin musulmai suje su yi, haka rayuwar suke take"

tafiya kullum.

_Washegari_

"Najlah ce tsaye cikin cikakkiyar uniform Winta, farar shirt mai Wauke da tambarin *Unity Military"

"Academy*, sannna ta sanya farin wando mai ajiyu da yawa, takalmanta suka ™ara haska shigarta dan suna white ne ™al, beret Winta kuma ya zauna daidai, sai P-cap data sanya shima white."

"Haka suke wannan shigar amma kafin a gama horo sai kayan nan sun koma ruwan ™asa, gashi duk"

"weekend suke wanki, ita in ta gudu gida sai a wanke mata."

Lumshe idanunta ta yi tana kallon ™awayenta da suma suka kammala shiryawa.

" Najlah fine gurl, yanayin jikin ki na burgeni sosai. "

" Bin Uthaman zageni kinji, ai ΄ar Luu haka an fi ™yau. sai suka kwashe da dariya."

" Two Ways kin manta kina kirana da ³ar Luu, sai yanzu ko wallahi bana so. ta kai nan yana tura baki."

" Beasty leave Najlah, mu yi gaba an fara fareti. sai Amanda ta juya ta fara tafiya, hakan yasa suka bi"

bayanta suna tafiya.

"Suna isa tsakiyar filin wajen, sai Sangaren Barack suka sanya National Anthem a wani abu mai ™ara."

"Take su Najlah suka ™ame a in da suke kamar wasu gumaka, ba wanda ya kuma motsi a wajen, ba su"

kaWai ba hatta wa'inda suke filin horo duk sun ™ame.

"Numfashi dubban jama'a ne kawai ke fita a natse, amma babu wanda ya motsa, a irin wanna yanayin ko"

wani abu ya cijeka ba ka da ikon motsi saboda tsabar darajar da suke ba ™asar su Nigeria <Ψσέ<Ψμέ.

Suna tsaye har aka gama sannan kowa ya motsa ya ci gaba da abin da yake yi.

"Najlah ta zo daidai wajen hawa stairs kawai ta buga somasol ajere guda uku, sai ga ta kan stairs Win."

"Šan ihu aka mata ana tafa mata, sai ta yi murmushi tana cewa."

" Na tashi da ™arfi, da waye za su mu kokawa kafin General ya so?. ta yi tambayar tana kallon ΄an"

"uwanta mata, sai dai babu wacce ta yi gigin yarda."

 Najlah ai babu mai iya kokawa dake.

" Hmmm Amanda to ke ki shigo, just for joke, tunda ba shugana a nan."" Sai Amanda ta kalleta da kyau"

sannan ta ce.

" Okay. da haka ta shigo cikin filin, su kuma suka basu waje ana musu tafi."

"Najlah ta cire p-cap Win ta, take gashin kanta ya bayyana wanda aka yi mai kitso biyar manya, an naWe su"

waje guda.

"Salon faWa ta shiga, in da ta gyara tsayuwa tana yi ma Amanda alaman ta fara kawo farmaki..............."

*Abba*

"                Nunfashi ya sauke a natse, sannan ya yi horn a bakin wani babban gida, take aka buWe mai"

"gefe sannan ya kusa kan motarsa ciki yana jin be ™yauta ba, dan rabon da ya zo family house Win su ya manta."

"Motoci huWu ne a parking space, a nan ya faka sannan ya fita daga motan yana ™are ma gidan kallo."

"Tabbas ya samu sauye-sauye da dama, a hankali ya shafa gashin kansa sannan ya mai da hularsa ya fara"

tafiya a natse.

Direct main door ya nufa wanda wannan babban falon da ya haWa sassa na cikin gidan.

Hannu yasa ya tura yana mai sallama.

Cak ya tsaya yana kallon matar da ke tsaye cikin wani blue less Mai ™yau.

Tray Win dake hannunta ta saki tana zaro ido tare da cewa.

 A.....Ab Abba!?. sai ya yi mata murmushi yana jin kewan kowa na cikin gidan.

"Ai da sauri ta nufa ™ofar da ta fara gani ta shiga tana shelan, Abban Abuja ya zo."

Take manya da yara suka fara fitowa da sauri dan ganin shin da gaske shine wai.

"Ilai yana tsaye a in da yake, suka rufa mai ana ta mai oyoyo cikin so da ™auna."

"Ji yayi farin ciki ya cika sa sosai, ai kuwa ya dinga rungume ΄an uwansa yana."

"Sun Wau lokaci kafin suka bashi waje suka zauna aka fara gaisawa, da hirar yaushe gamo."

 Babban Yaya yana ina? Ina so na yi mai surprise. ya faWa yana kallon matar Yayansa.

Kafin ta buWe baki yaransa biyu mata da suka fara tasawa suka ce.

" Yana Barack."" Sai ya yi murmushi yana cewa."

" Ku bar abincin nan sai na dawo, zan je na ganshi. ya faWa yana mi™ewa tsaye."

" Abba yanzu wucewa za ki yi, bayan ga Dining can an cika maka. cewan matar ™aninsa da ta kawo mai"

abinci kala-kala.

" Karku damu anan zan kwana, Bara naje. ai take duk farin ciki ya rufa su sosai."

 Ina yarana fatan suna lafiya?. sai ya kuma kallon matar Yayansa ya ce.

" Suna Lafiya, suma suna nan zuwa next week insha Allah. da haka ya ja yara biyu maza suka fita tare."

"Ji yake a yau ya cika wani babban gurbin da ya manta, ya kwana biyu yana tunanin zuwa amma Allah be"

"yi ba, sai yau Allah ya bashi ikon zuwa, ya so dukkansu zu zo, sai suka nuna ba za su ba, be ja maganar ya barsu saboda ba su jima da jituwa ba, duk da har lokacin Marwa ba wani sakewa da shi ba."

"Mota ya shiga shi da Mazan nan sannan suka nufa Barack in da yayansa ke aiki, baban General ne, kuma"

Soja ne mai ri™on gaskiya.

"Yana driving yana ma yaran tambaya akan makaranta, sai suke bashi amsa suna yi suna dariya."

"A bakin get Win Barack Win suka faka, sai ya kalla babban yaron wanda a ™alla zai kai 15yrs, ya mai alama"

da ido.

"Sai yaron ya kiran number mahaifinsu, bugu biyu aka Waura, sai dai kafin yaron ya yi magana wata murya"

mai zafi ta dake su.

 Ina aiki? Koma menene ku jira na dawo gida. sai yaron ya yi sauri ya ce.

" Dad muna get Win Barack, wani tsoron abokinka ya zo dubaka."" Sai aka kuma magana cikin mamaki."

" Aboki okay, yanzu zan turo a shigo da ku. da haka ya katse kiran."

Sai Abba ya Wauki facemask ya sanya sannan ya Wau farin glass ya sa akan fararen idanunsa masu she™i.

 Wow Abba ba lallai ya gane ka ba a lokaci guda. cewan ™aramin yana mai dariya.

" Hmmm Yayana ne fa, kunsa shi ko mara gaskiya ne yana saurin ganewa balle Ni ™aninsa."""

Kafin su kuma magana sai ga wasu sojoji biyu sun buWe get Win sunyi musu alama da su fito.

Tare suka fita suka bi bayan sojojin nan.

"Abba ji ya yi ya tsinci kansa cikin nishaWi kawai, sai ya buWe yana bin sojojin wlumshe ido sannan ya ajen"

"da ido, ganin wasu na training, wasu na wasan dambe."

Babban office suka nufa in da a can General A.A ya ke wato Adam Adam.

"Suna isa bakin ™ofar, sojojin suka wuce, sannan wasu sojojin dake wajen suka buWe mai kofa suna mai"

alama da ya shiga.

A natse ya tura ™ofar yana mai sallama a natse.

"Babban office ne wanda yake da kujeru, takaddu, da wasu abubuwa amma komai a tsaftace yake."

"Wani babban mutum ne zaune yana latsa system, sai ya Waga idanunsa kan yaran nasa da wani da ya zo"

a matsayin abokinsa.

Wani ™awataccen murmushi ya saki yana cewa.

" Mubarak hmmm it's reel?."" Ya tambaya yana mi™ewa daga inda yake."

"Da sauri Abba ya ™arasa gabansa yana sauke mask Win tare da rungume yayansa cikin so da kulawa, a"

tare suka ri™e juna suna jin wani farin ciki na kamasu.

 Yayana nine.

 Me yasa Mubarak!? Why ka manta da Ni na tsawon lokaci. sai ya girgiza kansa yana raba jikinsu .

" Ta ya zan manta da kai Yayana, kullum da kai nake kwana nake tashi. sai General ya kuma rungumesa"

yana jin daWi da farin ciki

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*SHIDORIA WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

">  Ta ya zan manta da kai Yayana, kullum da kai nake kwana nake tashi. sai General ya kuma"

rungumesa yana jin daWi da farin ciki.............

"Kujera suka nufa suka zauna suna sake gaisawa cikin soyayyar juna, jini Waya ba ™arya dan kuwa Abba da"

"General suna kama sosai, sai dai General ya fi manyanta, dan har ya fara farin gashi."

" Gaskiya na yi kewanka sosai, a ™alla mun kai 4yrs ba mu haWu ba, ikon Allah."" Sai Abba ya sunkuyar da"

kansa sannan ya ce.

" Hakane Yayana, naga katin bikin su Aneesa, insha Allah har su Marwa za su zo asha shagali da su. sai"

General ya ri™e hannun ™anin nasa sannna ya ce.

" Next Friday ne, kuma kaine wakilinsu, na so komai ace da kai aka yi amma yanzu ma lokaci be ™ure ba."""

Sai Abba ya ce.

" Na gode Yayana, ina Wan nema wani alfarma Please. "

" Tsakanina da kai babu alfarma, me kake so?. "

 Ina so ka ban dama na yi ma Amare kayan Waki. sai General ya yi murmushi.

 Kayan Waki tuni an gama sai dai ka musu ™yautan wani abu kai. sai ya Waga mai kai yana murmushi.

"A lokacin wani soja ya kawo lemun ™walba da snacks, General ya amsa sannan ya ba Abba yana mai"

Bismillah.

Tare suka Wan sha lemun sannan Ganeral ya ce.

" Yau da wuri zan tashi saboda kai, amma yanzu bara na le™a wajen Šalubai, akwai wasan da zasu yi"

"yanzu zan basu mark, ka huta a nan yanzu zan dawo. sai Abba ya mi™e da sauri yana cewa."

" A'a zan bika, nima na zagaya naga masu Waukan horon."" Sai General ya yi murmushi sannan ya mai"

alama da su wuce.

" Ameer ku zauna yanzu zamu dawo."""

 To Dad. da haka suka fita suna hiran yaushe gamo.

" Har yanzu dai kana nan zaune a tuzuru, ko kunya baka ji, ya kamata ka yi aure har yanzu da"

™uruciyarka. sai Abba ya ja maka Winsa sama yana murmushi.

" Yaya na tsufa ai, babu wacce za ta soni a haka. "

" Hmmm ba dole sai yarinya ba, ko babbar mace za ka iya nema, ko dai har yanzu yaran nawa halinsu"

"yana nan."" Sai ya Waga mai, da haka suka fita daga Barack suka shiga Sangaren makaranta."

" Eh, amma in lokaci ya yi zan yi ko basu so. "

" Me ze hana na baka Waya daga cikin manyan matan sojoji da suke babban rukuni."" Sai ya girgiza kansa"

yana cewa.

" Yayana ka bar wannan maganar."" Sai General ya sanya glass yana ci gaba ta tafiya."

Hira suka ci gaba har zuwa wani Sangare da aka danada Wan wasa.

"Suna zuwa wajen, aka hau saramai tare da ™arasa cikin wajen, kujerar da aka tanada zaman sa, ya zauna"

"yana nuna ma Abba kusa da shi, sai ya zauna yana kallon filin wajen wanda aka ™waSa ™asa da ruwa aka"

"cika waje, sannan aka Waura wani gado mai Wauke da kibiyoyi a jikinsa ta ™asa, amma tsakanin wannan"

taSon da gadon akwai tazara kaWan.

"Abba ya kalla ΄am matan da suke shigowa masu sanye da kaya iri Waya, riga fari da Sakin wando gajere,"

idanunsa ya kau dar yana latsa wayan hannunsa...........

*NAJLAH*

"Jikinta har wani tsami yake mata saboda wahala, amma a haka har dambe ta yi da wata soja, saboda an"

"turo sojar da basu horon rana, sai Sojan ta nema raina Najlah saboda yanayin jikinta, ai kuwa Najlah ranta ya Saci sai ta ma Sojan rashin kunya, ai take Sojan ta yi kanta tana zaro belt, nan fa Najlah ta shirya faWa, Sojan na zuwa Najlah ta hau faWa da ita, tabbas ta sha wiya dan kuwa Sojan akwai ™arfi sosai, haka ta lallasa Najlah sannan ta kai ™ararta, aka ba Najlah hoto mai tsanani na 2h, haka ta yi babu tsayawa, gaba Waya neman wajen kwanciya take, tana so ta kwanta kan gado mai laushi, Mamie ta dinga gasa"

"mata jiki da ruwan zafi, sannan in an gama a rufa mata blanket ta hau Barci."

"Sai dai ina ba ta samu wannan damar ba, dan yanzu horon ™asan ruwa za'a yi musu, tsaki ta Wan ja tana"

"bin ΄an ajinsu cikin wajen, suna shiga suka tsaya a in da suke tsayuwa, Najlah na baya ta zauna dan ta"

gaji da yawa.

"Sama-sama ta jiyo muryan General yana bada umarnin a fara horo, in da wasu mata biyu sojoji suke"

"basu umarni, da numbers suke amfani dan haka aka fito da mata uku kowacce ta tsugunna a bakin wannan wajen, sai da aka tabbatar da sun shirya sannan wata soja ta hura husir, nan take matan nan suka fara jan jiki zuwa cikin wannan taSon suna mai bin wata igiya, tare da kiyaye kar su mi™e dan akwai"

kibiyoyi da suke saman su.

"Nan fa aka shiga tafa musu Wan ™ara basu ™warin gwiwa, ai kuwa suka ™ara dagewa sosai, kusan minti 5"

"suka Wauka kafin suka fito jikin su sai Wigan taSo yake, haka aka jinjina musu sannan suka wuce cikin makaranta dan tsaftace jikinsu."

"An Wau lokaci ana haka, kafin aka kira number Najlah, a hankali ta mi™e tsaye tana mi™a tare da nufan"

wajen.

General ya kalla Abba dake latsa waya yace.

" Abokina da ya rasa ransa wajen ΄a™in da muka sha faWa a wancan lokacin da ΄an ta'adda, za ka iya tuna"

sa?. sai Abba ya ce.

" Sosai ma kuwa, General A.B.D ba. "

" Eh Abdullahi, to ga ™aramar can, mai Wauke da Wan ™wali fari, muna bata horo sosai ga Jarumta kamar"

dai A.B.D. sai Abba ya Waga idanunsa ya kai kan matan ukun da suka fito.

"Yana kallon fuskarta take zuciyarsa ta buga da ™arfi, sai ya rintse ido yana ™are kallonta, wata"

"™yaky™yawan yarinya ya gani tsaye cikin kayan horo, a kallo Waya za gane yarinya ce ™arama, ga ta fara fat, mai manyan ido da ™aramin baki, wanda ta tura gaba alamun akwai abin da ba ta so yi ba."

Daga sama ya kuma kallonta yana murmushin da besan na menene ba.

"Najlah tsaki ta kuma ja, saboda an kira su kuma me basu umarni ta Wau excuse ta nufa wajen wani soja"

tana mai magana.

"Ji tayi kaman ana kallonta, hakan yasa ta fara bin mutanen wajen da kallo, har ta kai kan General dake"

"rubutu a paper, a hankali kuma idanunta suka sauka kan wani dake zaune fuskarsa Wauke da mask."

"Idanunsu ne suka sar™e da juna, sai ta kuma jan tsaki tana ™ara kallon cikin idanunsa da suke kanta."

"Ta tsana irin kallon nan, dan ba za ta manta har wani soja ta fasa ma kai ba akan ya kafeta da ido, sai ga"

"wani kuma ya tsura mata ido, baki ta murguWa mai tana mai hararan sama da ™asa duk dan yabar"

kallonta.

"Sai dai Abba ya Wan yi dariya mara sauti yana ™ara kallonta sosai, babu abin da ya fara zuwa mai kai a"

kanta sai dama suyi magana yaji ya muryanta yake.

" Wannan fa sa'ar Fauza ce, me yasa kake kallonta irin haka?. zuciyarsa ya tambayesa, sai ya lumshe ido"

yana kallon yarda ta tsugunna suna shirin shiga wajen.

 Yarinyar ta yi min ne?. ya faWa daga ™asan zuciyarsa.

" Ai baka da yaro da za ka haWa da ita aure, ta yi maka a matsayin ΄a ko ™anwa?. sai ya yi ma kansa dariya"

sannan ya ce.

" Wallahi a komai ma, kawai ta yi min ko da a matsayin mata. kalmar mata ya daki cikin kansa hakan yasa"

"ya lumshe ido yana tuna cewa shi ba yaro bane, kuma tunda yake be taSa tunanin zai iya auren small girl ba, ya fi ba da cikin manyan mata, yawanci zaurawa ma tunda wa'innan suna da hankali."

"Zuciyarsa ce ta kuma bugawa a lokacin da Najlah ta fara fitowa daga cikin taSon, jikinta sai Wigan yake,"

"haka gefan fuskarta ya Saci sosai, ga shi ta haWe fuska ga bakin nan a gaba."

Murmushi kawai ya yi yana kallon yarda ake tafa mata amma ko a jikinta.

" Ga gani ko, jaruma ce ΄ar tawa."" Sai Abba ya jinjina kai yana tambayar abin da ya tsaya mai a cikin"

kansa.

" Gaskiya na ga alama, ya sunan ta ne?. "

" Najlah, amma ainiyi Hafsat. sai ya maimaita sunan nata akan leSansa *Najlah*."

"Idanunsu ne suka ™ara sarkewa dana juna, ai kuwa Najlah ta kai hannunta sai tin wiyarta, sai ta sa"

"yatsarta ta Waura a saitin wuya tana gogawa alamun za ta yanka shi, sai ya nuna kansa, ta ko Waga mai tare juyawa ta fara tafiya."

"Ba shiri ya kauda kansa yana janyo addu'ar da ta zo bakinsa, dan kuwa a yarda ta juya, ta fara tafiya haka"

mazaunanta suka hau rawa sosai.

"Ze iya cewa tunanin haka be taSa kamashi ba akan wata mace sai yau, daga haka ya rasa sukuninsa, yana"

"dai zaune ne kawai, har General ya gama suka bar bangaren be kuma ganin Najlah ba, ba haka ya so ba amma babu yarda ya iya, daga nan gida suka nufa, in da ya je ya iske wani tarba mai rai da lafiya."

"Sai a lokacin ya ga yaran Yayansa da za'a aurar mata uku, Aneesa, Munirah da Suhaila, wanda lokaci Waya"

"Allah ya kawo musu mazajen aure, sai aka sanya lokaci."

Gaisawa suka yi da ΄am matan sosai sannan suka wuce Sangaren su.

 Yaushe ne na yara na auren?. cewan Y.aya yana cin abinci.

" Bansan dalili ba ko maganar aure ba su zo, har ™wanda Marwa tana da sauri sai dai yaron be kwanta"

"min ba sam."""

" A'a karka shiga harkan yaranka sam, idan yana da hali mai ™yau ai shike nan tunda ba kai za ka zauna da"

"shi ba."""

" Uhm haka ne, to ita Basma ai babu mai iya soyayya da ita, tsaurinta ya yi yawa, gashi ba ta iya magana"

"a tausashe ba, to wani Namiji ne zai Wau rashin biyayya...sai Fauza ita yarinya ce, tukun dai. sai Yaya ya"

Waga mai kai yana cewa.

" Allah ya musu zaSi na alheri, amma kafin a kai ga su, kaifa, yaushe za ka cika ma Hajiya Mama burinta,"

"ya kamata ka yi aure."""

"Take fuskar Najlah ta hasko mai, amma a haWe fuskar take, zai so yaga murmushin ta."

" Yaya, misali idan na nema auran yarinya za'a bani kuwa?. sai Yaya ya aje spoon Win hannusa ya kallesa."

" Uhmmm amma kai me za ka yi da yarinya tsakani da Allah, mace ri™ar™a kake so saboda halin yaranka,"

amma ace ka aura sa'ar Marwa ai ba magana. sai Abba ya ce.

" Na sani, amma za'a iya bani kuwa?. "

" In dai yarinyar na so me zai hana, ba tsufa ka yi ba, dan ma kayi auren wuri ne, amma har yanzu da kai"

"saurayi ne."" Sai suka yi dariya suna sauya hira."

"Haka Abba ya zo kwanciya barci ya ™i zuwa sai tunanin Najlah tana mai alamun za ta yanka shi, shi kaWai"

"ya dinga yi, ya manta shaf da ya Wauki hotonta, da ko kalla ya yi zai ji sanyi da yanayin da yake ciki, abu kaman wasa barci ya mai sallama, haka ya dinga juyi yana murmushi."

" Wai soyayya na faWa?. ya faWa akan leSansa, ganin babu mai bashi amsa yasa ya Wauki pillow ya"

"rungume yana ™ara ganin Najlah na mai gizo, hakan yasa ya ™udurta gobe zai koma Barack ko dan ya"

ganta.

"Ba shi barci ya Wauke sa ba sai gab da lokacin Sallah, ai kam barci ya yi gaba da shi cike da muradin sake"

ganin Najlah.................

*Marwa*

"Zaune take kan sopa tana waya da Al-hussain, wanda tun safe suke tare har yamma, sannan tun Wazu"

"suka fara waya da shi, a natse cikin wannan muryan nasa dake sa ta ™ara narkewa a cikin soyayyarsa ya"

ce da ita.

" Gobe ki wuce school, a can zamu haWu, Al-hassan zai zo ku gaisa."" Sai ta yi murmushi."

" Gaskiya na ji daWi sosai, kullum na ce ka nuna min hotonsa sai ka nuna min naka, ko naka wanda aka yi"

"double jikinka, finally dai zan gansa."" Tana ji ya Wan yi dariya sannan ya ce."

" Hmmmm ki tabbar kin dawo ruwa dan za ki iya suma saboda mamamki."""

" Haba dai, ba yau na fara ganin identical twins ba, balleku kallo Waya zan gane ku, kaine fa masoyina. "

sai ya yi murmushi.

"Da haka suka sauya hira, har sai da barci ya ci ™arfin Marwa sannan ta mai sallama tana shiga bedroom"

Dan ™wanciya.

"Gado uku ne kowa da nasa, Fauza tuni ta yi barci akan takaddu, sai Basma dake latsa system akan na ta"

gadon.

Marwa ta kwanta tana addu'ar barci tare da kallon Basma tana Waukan wayarta dake ringing.

 Baki ga kirana bane? Ko barci kika yi?. cewan na cikin wayar dake handfree.

 Na gani kawai ban Wauka bane. Basma ta faWa cikin ko in kula.

 Kamar ya kina gani? Wato 7 missed called duk kina gani?.

" Eh."" Sai ta ji ya yi ™wafa yana cewa."

" Basma hulakanci babu ™yau, dan na ce ina sonki ba shine zai sa na Wauki komai daga gareki ba  "

" Šan dakata Malam, karka Waga min murya dan ba zan Wauka ba mtwwssss. "

 Ni kike ma tsaki?.

" An yi maka Win, na ji duka mtwwssss. ta kuma jan dogon tsaki."

"Marwa ta girgiza kai tana gyara kwanciya, dan ta gaji da magana akan abu Waya, haka Basma take, ba ta"

"yarda saurayi ya Waga mata murya, gashi ba tasan menene biyayyan soyayya ba, ba ta kiran saurayi kuma in an kirata sai ta gamada take Wauka, sannan kai tsaye za ta faWa kawai ba ta son magana ne, daga nan su yi faWa ta yi blocking number mutum, shike nan sun rabu sai ta kuma wani, gaba Waya samari ba"

su wuce sati Waya da ita saboda halinta.

" Ke wai dan kin samu ana sonki ma shine za ki hulakantani."" Ya faWa cikin masifa, ai da wani irin zafin"

nama Basma ta aje system Win tana Waukan wayar take da cewa.

" Kan bala'i lallamai Shamsu ashe baka da hankali, wato Ni kake so ma, irin na rasa samari Win"

"nan wallahi dan rage ma kaina lokaci yasa nake waya da kai, ka kalla kansa a mudubi za ka fahimci"

"haka, mtwwssss.  "

" Allah na gode ma da ka nuna min Basma ba matar aure ba ce, Allah na gode maka, banza kawai, ki"

"™arata da kanki"" Ya faWa tare da kashe kiran gaba Waya."

"Wani abu ta ji ya tokare mata zuciya, sai ta cillar da wayan tana tashi daga kan gadon, idan ranta ya yi"

"dubu to ya Saci, har wani tiriri take yi na masifa."

" Banza. Ni ce banza Shamsu, ka shiga uku, wallahi sai ka yi nadama, kan bala'i."" Ta faWa tana fita ta"

zauna akan kujera.

Yarda ta zauna a haka gari ya waye dan yarda take ji ko barci ba za ta iya ba saboda tsabar Sacin rai.

"Idanunta sun kaWan sunyi ja, amma ba hawaye, kalma Waya take tunawa, *Banza*"

"Wanka ta yi tare da sallar asuba, sannan ta shirya cikin wani doguwar riga na atamfa, tashin su Fauza ta"

yi tana ™arasa shiryawa.

Cikin barci Fauza ta kalleta sannan ta ce.

 Ina zuwa ne kike shiri ko 7am be yi ba?.

" Police

Please Login or Register in order to submit comment