ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka ta shige ciki.

"Tana shiga bayi ta kulle ™ofa, sai ta jingina a ™ofar tana murmushi, fuskarta ta lumshe tana tuno"

"abubuwan da suka faru daga safiya zuwa yanzu, sai ta ga kaman komai a mafarki yake faruwa."

"_Daga makaranta Al-hassan ya zo ya Wauke, babu wanda ya kula kowa har suka isa *TAJ BANK* suka iske"

"Al-hussain yana ta aiki, kansa ya Wau zafi, dan haka ba su Wau wani lokaci ba, suka mai sallama, da yake"

"bata Wau mota ba ana Al-hassan take zaune, suna cikin tafiya sai aka mai kiran gaggawa a office, gashi suna kusa da wajen, sai ta amince da su je tare."

"Koda suka isa Company ta yi mamakin ganin irin girmansa amma Al-hussain ya zaSa aikin waje, a officer"

Win sa ya aje ta sannan ya fita.

"Sai ta nema waje ta zauna tana jiran dawowarsa, a ™alla tun tana ™irga mintoci har barci ya yi gaba da ita."

A hankali take ji ana kiran sunanta ana cewa.

" Marwa Please wakeup.... Marwa! Marwa. Marwa."" sai ta gyara kwanciya tana jin kaman a mafarki ne"

"komai yake faruwa, ba tasan garin yayaba, dan har ga Allah barci take bil-ha™™i."

"Hannunta ta ji ya taSa abu, kaman fuska haka, sai ta yi murmushi tana magana a haka."

" Waye kai? Wancan ko wannan? Bana gane muku gaba Waya, zuwa kuke min a mafarki, uhmmm kai"

"wancan ne ko?."" Ta ji an ce."

 Uhm. sai ta kuma magana.

" Me yasa kake damun ™wa™walwa ta ne Al-hassan."" Sai kuma ta yi shuru tana shafa gemunsa."

"Lokacin guda kuma ta buWe ido, me za ta gani........."

"Al-hassan zaune a ™asa, ya Wan Waura fuskarsa kan sopa yana fuskantarta."

"Zaburar da ta yi ne yasa ta ji kaman an hankaWata ™asa gaba Waya, sai ta faWa mai jiki."

"Take aka Wauke hutan nepa, office Win ya yi duhu, sai Wan hasken dake ratsowa ta tsakanin labule ne a"

ciki.

"Gaba Waya a jikinsa take, har fuskarta yana gogan nasa, sai ta yi ™o™arin tashi, amma ta kasa saboda ya"

"ri™e ta, a hankali muryansa ta sauka cikin kunnuwan ta."

" Yanzu za'a kunna solar, karki motsa, za ki iya bigewa da wani abu."" Sai ta Waga kai tana jin daukan"

numfashin sa.

"Ya ce yanzu, amma a minti huWu suna a haka kafin ya kuma cewa."

" Bansan meke fizgan zuciyata zuwa gareki ba, alhalin ke wacce ™anina zai aurane, wallahi Marwa bazan"

"iya fassara yanayin da nake ciki ba. sai ya yi shuru, ita kuma sanyin jikinsa na ratsa ta ta ce."

" Ni kaina kana cikin raina, bansan dalili ba kafin na tuna Al-hussain na tunaka sau ba adadi. "

 Me kike ji a jikinki Yanzu?.

 Sanyi nake ji n shiga fatata  take haske ya gauraye ko ina.

"Marwa ta tashi a jikinsa da sauri, kallon wajen ta yi babu komai, tasan ko ta mi™e ba za ta yi karo da"

"komai ba, sai ta lumshe ido tana jin ™amshin turaren ta da ya kama mata Hijab."

"Zama ta yi gefe, tana saton kallonsa, ya lumshe ido yana shafa gashin kansa."

"A ranta ta tuna laushin da gashin gemunsa yake da shi, ga santsi ga laushi."

Da haka suka yi shiru sai ya mi™e ya ce.

" Muje."" Ba musu ta Wau wayarta ta bi bayansa, ko da suka shiga mota sai ya nufa supermaket da ita."

 Bana bu™atar.  sai ta buWe motar ga fita saboda kallon da ya yi mata.

Yana gaba tana bayansa dan gaba Waya yanayin Wazu ya tsaya mata a rai.

"Ta rasa me za ta siya dan haka ta nufa wajen Choculate, kowanne ta Wau guda Waya, yana ganin ta sa"

"Waya sai ya Wiba kalansa guda 10 ya zuba, sai ta yi murmushi, haka ta cika leda Waya da Choculate leda"

Waya kuma da su snacks.

"Ta yi gana ta tsaya wajen biya, shi kuma ya je Wauko turare, yana zuwa ya Wauko huWu, shi da Al-hussain."

"Sai ya tawo a natse, amma kafin ya ™araso ya tsaya jin wata mace na mai magana, yana juyawa ya yi"

mata murmushi yana cewa.

" Amrah, yaushe kika dawo ™asar?."" Budurwar ta yi Wan dariya."

" To ai ku baku ziyara, kusan 2 month dana dawo, Abbeey kaWai ke zuwa Amma ku sai a hankali. sai ya"

shafa sunan kansa.

 Amrah a ba Hajiya ha™uri muna nan shigowa.

" ³an biyu haka kuke cewa ai, ina Wayan yake?."""

" Yana wajen aiki."""

" Kenan Al-hussain ne gabana ko, sarkin tsokana."" Ta faWa tana Wan kai hannunta kafadarsa, sai dai ta ji"

an ri™e mata hannu.

Amrah da Al-hassan suka kalla Marwa dake tsaye fuskarta babu yabo babu fallasa.

" Na gaji da tsayuwa."" Ta faWa tana hararan yarinyar."

Al-hassan gaba Waya ya manta suna tare.

" Sorry Ga. "" Hannu ta Waga mai sannan ta wuce, ko ta kan kayan ba ta bi ba ta fice."

" ³an biyu, wacece wannan? Oh an ce za ka yi aure ko?. "

" Eh Amrah, Bara naje, kaman ta yi fushi."" Da haka ya nufa wajen kayan, ya biya sannan ya fice."

A cikin mota ya isketa zaune ta haWe fuska.

"Ya shiga sai ya kasa driving, a hankali ya ce."

" Yarinyar ™anwar Abbeey ce, na jima ban ganta ba, an ce bata ™asar shi yasa na yi mamakin ganinta."" Sai"

ya yi shiru yana jiran ya ji me Marwa za ta ce.

"Kallon waje take yi, murmushi ta yi sannan ga haWe rai, ta juya ta kallesa."

" Ban tambayeka ba, ka mai da Ni gida dan Allah. sai ya kunna motar ya fara tafiya a hankali."

"Ko tari babu wanda ya sake har zuwa bakin get Win su da ya zo, sai ta ji ™o™arin buWe ™ofa amma a rufe,"

kallonsa ta yi.

 Zan fita. lumshe idanunsa ya yi sannan ya buWe yana kallonta.

" Na Wauke ki kina farin ciki, ba zan rabu da ke ba sai kin dawo yarda kike. "

" Lau nake ai."" Ya girgiza a hankali."

" Kishi ki ka ji dan na tsaya da wata?."" Ta ji saukar maganar kamar daga sama."

" Akan me zan ji kishi bayan ba Al-hussain bane, da shine ma ba zai yi wannan giginba."" Ji ya yi maganar"

ta ya tsaya mai a rai.

 Amma me yasa kika hassala?.

" Bana ce ba. kawai rai ne ya Saci ne."""

" Hmmmm shike nan."" Ya furta yana kallon agogon hannunsa."

" Ka buWe min pls. ajiyan zuciya ya sauke, sannan ya janyo ledoji biyun da suka baya."

 Wa za ki bar ma wannan?. baki ta Wan tura dan akan jikinta ya aje su.

" Na gode. uhmm na ce ba."""

" Ina jinki."" Sai kuma ta kasa magana ta zuba idanunta kan wayarta tana Wan latsawa."

" Magrib ya kusa, zan so na koma gida kafin lokacin, amma tunda ga masallaci a can a nan zan yi sallah na"

kulleki idan na dawo sai ki faWa min  da sauri ta ce.

" Uhmmm dama turaren nan nake so guda Waya."" Ta faWa tana nuna ledan dake baya."

" Na maza ne kuma yana da ™arfi."""

 Na sani ina so ne. sai ya kalleta.

" Kinsan haramcin sanya turare ga mace ta fita, wa'inda ba muharramanta ba su sha™a ™amshim? na"

"jikinki shine daidai, mai sanyin ™amshi, ba'a ji sai ana dan sosai dake."" Ya kai nan yana tuna yanayinsu na Wazun, ita kuma kunya ya Wan kamata."

" Eh ™amshi nake so, zan dinga sa a hannuna ina sha™ane."" Kallon ban gane ba ya yi mata, sai ta lumshe"

idanunta ta furta kalaman da suka sa Al-hassan ya daskare waje Waya kaman kakide.

" Da ina da iko, da zan Wauki cleaner na je daidai wajen da muka fara haWuwa da shi, na goge harrufai"

"kaWan daga sunansa, na sauya da wani ya zama *Al-hassan ba Al-hussain* ........"

Why you're special?. da haka ta yi shuru sannan ta juya ta Wau turare guda Waya ta buWe ta fesa a

hannunta sannan ta shinshina.

" Me yasa da banbanci da na jikinka?."" Ta kallesa sai dai ya kasa magana gaba Waya, sai ya rufe idanunsa."

"Kusan Wauke huta ya yi jin ta matso dab da shi, har sai da jikinsu ya goga juna, ta Wauki ta yi unlocking"

"motar sannan fita, tana murmushi."

Ya jima jikinsa a sanyaye kafin ya kunna motar yabar unguwar._

" Lafiya banji motsin ruwa ba?."" Da sauri ta dawo cikin tunaninta, ™irjinta ta dafe tana Waga murya."

" Lafiya lau Bassey, Yaaa?. "

" Abba ke neman mu, ki yi sauri."""

" Okay."" Da haka ta matsa ta wanke fuskarta sannan ta yi uzurinta ta fita hankali a kwance, tana nazarin"

"mai Abba zai ce, duk da kuwa maganar ba zai wuci kaman tsinanniyar yarinyar da yake shirin kawota"

kushewarta ne wato gisb *Mom*.

END.

> Tashin boom

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing*

*THE SHIDORIA WRITER'S TEAM*

1. BUDURWAR ABBAN MU

Pretty Sk

2. WASAN ˜ADDARA

Asmeetah Writer

3. FANSAR NAILAH

Umulkhairi Hashim Abo

4. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal

5. WAR˜IYAR SO

Fatima Bintu Hussain

6. GARWASHI

Hafiza Amanar Ammey Laylerh

7. YARINTA

˜anwar Yayanta.

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI_

PAGE 1γ .

">  Okay."" Da haka ta matsa ta wanke fuskarta sannan ta yi uzurinta ta fita hankali a kwance, tana nazarin"

"mai Abba zai ce, duk da kuwa maganar ba zai wuci kaman tsinanniyar yarinyar da yake shirin kawota kushewarta ne wato gidan *Mom*............."

"Bayan Basma ta bi tana kallon jakkar makarantar Fauza dake kan kujera, fita ta yi ta kulle ™ofar, tun daga"

stairs ta fara jiyo maganar Basma cikin masifa da hayagaga.

" Ban hana a dinga soya kifi ba idan ina gidan nan ba magana nake muku ba?."" Cewan Basma tana"

kallon mata biyun dake kallonta.

" Da kurmaye nake magana?."" Da sauri A'isha ta ce."

 A... Alhaji ne ya ce na sanya ma masu aiki a abinci wallahi bansan za ki dawo da wuri ba. sai ta watsa

mata harara.

" Hmmmm zan yi maganin ku, ku jira ni, ke kinyi da fari kaman zabiya ke kuma kinyi da Saki kamar ba™in"

zunubi hmmmmm. da haka ta fice daga Kitchen Win tana mako musu ™ofa.

Kallon Marwa ta yi dake tsaye tana kallonta.

 Bassey masifar ki ta yi yawa? Ki dinga sassautawa dan Allah.

" Hmmm muje part Win Abba muji menene, Ni gaba Waya raina a Sace yake."" Ta kai nan tana yin gaba, sai"

Marwa ta bi bayanta tana murmushi.

"Durus suka yi suna bin ko'ina na part Win da kallo, ganin yarda ya sha uban gyara, baki suka taSe suna isa"

"cikin Parlourn, Abba da Fauza ne zaune suna magana."

" To ki haWa kayanki, gobe da safe za mu wuce."""

" To Abba."""

" Yauwa Fauza, autata mai ™aunata. suka yi murmushi suna mai da hankalinsu kan su Marwa da suka"

shigo.

"Duk iskancinsu suna da ladabi, a ™asa suka zauna gefan Fauza."

" Abba gamu."" FaWin Marwa tana murmushin da ita kanta ta rasa na menene."

" Dama akan maganar bikin Maman kune, Momy Najlah, gobe Ni zan tafi da Fauza, ku kuma ko ranar"

bikin ne sai ku le™o. da sauri Basma ta ce.

 Abba wallahi babu inda zanje........ba Ni kaWai ba hatta su. babu mai zuwa Kaduna.

" Sannu Hajiya Karima, na ce sannu, ko dai Hajiya Mama ce na tsugunna a ™asa. Fauza ta kauda kai tana"

Wan dariya.

" Babu ko Waya, kawai matsayinsa na yayar Fauza da ™anwar Marwa na yi maganar."" Ta faWa tana tura"

baki da haWe fuska.

" Tsakani da Allah ace a can family house ana shagalin bikin na, ΄a΄ana su kasa zuwa, haba dan Allah."""

" Uhmmm Abba Gaskiya nima babu in da zanje, saninkan ka ne ba ™aunar auren nan muke ba, kaine ka"

dage.  da sauri Basma ta tari numfashin Marwa.

 Komai ya faru bayan aure babu ruwana.

" Wallahi kuwa, kamata zamu yi mu murWe ma ΄ar iska wiya kowa ya huta.  "

" Marwa ai wannan mai sau™i ne, ai mugunta zamu yi mata cikin salon azabtarwa, kinga kashi na farko,"

"ko mudinga Waye mata fata da huta, na biyu acid, yana Waki na Wauko a asibiti, a fuska za mu watsa mata,"

"yarda za ta sha jinya kafin ta mutu, na uku, hmmmmmm ™aryata zamu yi, mu hana a Waure mata sai in ya yi tsami zamu nakaWa mata na kaji na huWu, akwai magungunan da na zo dasu, a ruwa zan zuba"

"mata, da kaWan-kadan za su haukatata. na ™arshe shine Duk wani farin ciki da take fatan samu a"

"gidan nan ba zamu bari ta samu ba, Ba boka ba Malam, da basira zamu ci uban ΄ar air, Kuma wallahi mu"

kwana lafiya. shewa suka yi suna tafawa.

" Ahayye chassss."" Suka faWa hankali kwance."

" Aunties ko da nake son zuwa bikin, bakusan me na shirya bane, na so naje, ta yarda zan hana kowa"

"zuwa Waurin aure, tun sati biyu Baya nake tsara komai, a ™alla Ni da yara uku za'a kaimu asibiti, bayan na bi ko wani mota na lalata tayoyi, sannan zan zuba maganin barci na 24h, kowa ya ci da safe shike nan sai washegari za su farka, wanna shine plan guda biyu, ina da irinsu guda 10. ta kai nan tana musu fari da"

"ido, Abba kuwa kasa magana ya yi yana kallon ikon Allah."

" Wayyo ™anwata, ina sonki Ummaaaahhhh ."" Basma ta sumbaci kumatunta."

" Ai kallona kuke so silent ko? na fi ku iya masifa, jira nake bazawarar ta shigo gidan nan, ai sa'ar yi na"

"ce, ku dube ni tsab, na fi ™arfin bugu, bare zagi, harara kuwa sai a bayan idona. ta kai nan tana mi™ewa tsaye tare da yarfa yatsu fararen yatsunta, ta kashe musu ido, tafa mata suka fara yi suna masu washe baki har kunne."

" Ai ki bari ta shigo gidan nan, sai a yita ta ™are, ko za ki je Win  "

" Babu wanda zai je innalillah, Fauza yaushe bakinki ya buWe? Haka kike dama?."" Duk sai suka kalla"

Abba.

" Laaa Abba yana nan ashe, ku bari sauran maganar sai an jima, Abba na janye maganata Fauza za ta bika,"

aje asha biki lafiya. harara ya watsa mata.

" Ku yi zaman ku, babu mai zuwa.  sai wayarsa ta fara ringing, murmushinsa ya faWaWa yana Waukan"

wayar.

" Wassalamu Alaikum, Amarya. Amarya ba™ya laifi, ko kin kashe ΄a΄an masu gida. ya faWa da biyu dan"

"su ji haushi, sai dai inaaaa dariya ™asa-™asa suke yi."

Muryan Najlah ce ta daki kunnuwansu cikin sha™waSa da iskanci.

" Uhmmmm My Fine Babyyy, ka ga Aunty Zulfa sai ba Ni wani magani take mara daWi, wai dole na sha"

saboda kai ........Ni kuma bana so......uhmmmm Ni banso  lumshe ido ya yi yana ji tsakin da Basma

ta ja mai shegen tsayi sannan suka tashi suka fice suna buga mai ™ofa bayan Marwa ta ce.

" Da gaske dai ΄ar hannu Abba zai ™waso, hmmm za ta ci ™wal ubane. girgiza kai ya yi."

" Babyna ki daure kisha, kinga ba zan iya musu magana ba, kuma kema kinsan zan bu™aci haka, na jima"

"sosai babu mace, dan haka ki shirya a daren farko sau. "" ˜et ta kashe kiran, shi kuma ya yi murmushi"

yana Waukan remote amma har lokacin mamakin kalaman Fauza yake .....................

**************

"Hausawa suka ce, *Rana ba ta ™arya, sai dai uwar Wiya ta ji kunya.* Wannan magana ta tabbata a yau"

"Juma a, lokacin da farin ciki ya lullube zuciyoyin al umma, da ™ulla alkairi na ΄a΄ansu, dan ci gaba da"

haSSaka sunnan Mazan Allah Sallallahu alaihi Wasallama .

"Da misalin ™arfe 1:40 na ranan jumma'a, Wumbin jama a suka hallara wajen Waurin aure musulmai guda"

"goma sha biyar (15), wanda ya gudana cikin natsuwa da albarka, bayan sallar jumma'a."

"A cikin jerin wa'inda aka Waura ma auren, an Waura auren *ALHAJI MUBARAK ADAM Da kyakkyawar"

amaryarsa HAFSAT ABDULLAHI (NAJLAH).* An Waura auren ne bisa sadakin Naira dubu Wari biyar

"(¦ 500,000), cikin farin cike da fatan alheri daga dangi da abokai."

"Wannan rana ta zama abin tunawa, rana mai cike da farin ciki, addu o i da fatan samun zaman lafiya da"

soyayya a sabuwar rayuwar aurensu.

"Bayan kammala Waurin auren, ko wani ango yana Sangaren danginsa ana ta hoto dan tarihi, kowani ango"

"zaka Waga ido ka kalla, za ta iske farin cikin da yake ciki ba'a magana."

"Gefe guda jama'a ne suke, ana ta hoto, a tsakiyan mazan, Abba ne tsaye yasha ado iya ado daga saman"

"har kansa, ango ya sanya hula mai ™yau ta zamani, wacce aka yi da yadin da ya dace da kayan jikinsa, ba"

mai hayaniya ba amma mai Waukar ido.

"Fuskar sa cike take da annuri, gemunsa an gyara shi fes sai ™yalli yake yana ™ara masa kwarjini da tsafta."

"A jikinsa, ya sanya shadda mai tsada sosai, mai nauyi da laushi, wacce aka Winka da salo na zamani mai"

"tsari. Launin kayan ya haWu da kyau mai sanyi amma mai daraja, light brown amma mai shining."

"Babbar rigarsa na zaune jikinsa daidai, Winkin ya fito da tsari da ™yan gani, ba wuce gona da iri ba amma"

komai a daidaitacce.

"A hannunsa akwai agogon fata mai tsada, wanda ke nuna da agogon kayan ne."

"A ™afafunsa, ya sanya takalmin fata mai inganci, mai launin baki da ratsin kayansa."

"Annurin da yake yi ya zama na musamman yau, hoto aka Wauka na ™arshe, sai ya matsa gefe yana fiddo"

wayarsa daga ajiyunsa.

Murmushi ga saki yana ™ara gode ma Allah da ya nuna mai wannan lokacin na auren Najlah a matsayin

matarsa ta sunna.

Numberta ya kira dan ya shaida mata Waurin auren.

Bayan ta Wauka ya kai kunninsa ya yi mata dogon sallama cike da farin ciki.

 Assalamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuh Rayuwar Mubarak. take muryanta cikin sanyi ta

ratsa shi.

 wassalamu Alaikum.

" Baby an Waura. an Waura na zama mijinki mai iko da ke."" Sai ta yi murmushi."

" Allah ya sanya alheri a cikin auren mu, ya bamu ikon hakuri da juna."""

" Ameen Shalele, kina ina yanzu haka?. "

 Ina zauna cikin ™awayena a Wakina.

" Yauwa, to Ni Mubarak mijinki na ce karki motsa daga wajen har sai na zo gidan ku, ikon zan fara."" Tare"

suka kwashe da dariya suna tuna ranar da ya ce da ita.

" Karki je kasuwa, ki bari masu zuwa suje.' buWan bakin Najlah sai ta ce."

" My Mubee, sai an Waura za ka fara ikon na ka, yanzu kam ™ar™ashin Mother nake. da haka ta kashe"

"wayar kuma ta je kasuwar, ashe yana ri™e da wannan."

" Babyna wasa kake ko?."" Ya ji ta faWa bayan gama dariyar."

" Ga gaske nake, karki motsa daga wajen, ina sonki ki kula."" Da sauri ya katse kiran dan jin ™awayenta"

suna ihu da tafi lokaci guda.

" Mubarak! Mubarak zo mana. sai ya juya, wajen Kanin mahaifinsa ya nufa dake suke kiransa."

"Nan wasu Sakin suka sake mai fatan alheri, daga nan sai family house, Wanda ya cika tab kai ka ce bikin"

"wani yaro ake yi, amma da yake kowa fatansa ya yi auren, sai shagalin ya zama babba."

"Motocin su suka faka a gefan gidan, dan kuwa ciki babu wajen parking, Suka jeru wajen shiga, Abba na"

"tsakiya sai murmushi yake yi, gaba Waya kunya ma ta kamasa."

"Ana ganinsu aka hau guWa, mata suna fitowa ana ganin Ango, sai ya ji yanayin ba™o, tunawa ya yi da"

"aurensa na farko, be ga wannan soyayyar ba sam, sannan a lokacin da mutane biyu a rayuwarsa wanda a"

"yanzu babu su, Karima da Hajiya Mama. Addu'a ya musu sannan ya Wan saki jiki yana amsawa da ameen wanda leSansa ne kawai ke amsawa.............."

***************

"Toshe kunnuwanta ta yi tana dariya, sai da ihun ΄an ajin islamiyyarsu ya yi sau™i sannan ta kallesu tana"

cewa.

 Ai sai ku sa mutum kunninsa ya doWe. Bara naa  da sauri Umaima ta ri™e ta kafin ta tashi.

HaWa baki suka yi wajen cewa.

 Be bada izini baaaa.

" Kaii kuna tunanin karna motsa har sai kira?."" M. Salis ta ce."

" Garantee umarni ne daga sama."" Sai suka kwashe da dariya, sai Rukky dake tsaya cikin Angon bikin,"

wanda ta yi riga skirt ta ce.

" Amarya kar tun yanzu ki fara take karatun ki, ance idan ya ce a'a kirki  "

" KIYIIII."" Duk haWa baki suna dariya."

Baki ta fara turawa tana bubbuga ™afa a ™asa.

" Ah taSarar ya motsa."" Da sauri Najlah ta bugi kafaWar Rumaisa."

"Nan fa amarya ta rantse sai ta tashi, su kuma suka rirriketa suka hanata tashi."

"Cikin ikon Allah sai ga kiran Abba, da haka suka saketa ta Wau kiran."

" Baby ka hanani tashi, ga Mamie sai kira na take."" Da sauri ya ce."

" Ya Salam, Ni wasa nake miki ai, sorry, tashi ki je, ga munan zuwa. "

 To Allah ya tsare hanya.

 Ameen My Dearest. da haka ta katse kiran tana musu fari da ido.

" Najlah sauya kaya kafin ya iso, wow makeup Win nan ya ™ara haskaki. sai ta yi fari da ido. cewan Rukky"

tana aje wata arnen less Mai shegan ™yau.

Da haka aka ba amarya waje ta sauya shiga.

"Babban parlour kuwa, ΄an uwa da mutanen arzi™i ne suka cika tab da gidan, kowa ka kalla fuskarsa a"

washe da farin ciki.

"Yawancin mutanen suna sanye da golden atamfa mai kala uku, ja, Saki da brown, atamfar ta yi ™yau"

"sosai, sannan kowa ya ™ure Winki, dan style ne sai kin gaji da gani, wani ya burgeki wani kuma ya baki haushi."

"Hatta Compound akwai jama'a sosai, rumfa wajen biyar ne a tsakar gidan kuma kowanne da mutane, a"

"gefe guda can ga sojoji suma da suke kwasan dabge, dan kuwa Mamie da kanta ta kawo masu girka abinci da masu rabu, yarda kasan a hall haka, dan abincin ma kala-kala ne suka girma."

Mamie ta yi dariya tana kallon ™awayenta tun na makaranta.

" Allah na tuna Najlah nawa take da za'a kaita gidan hayaniya, hmmmm matansa basu da ta ido, ace"

"kaman su Aunty Jummai suje jere, matan nan su musu rashin kunya."" Cewan wacce ke zaune gefan Mamie tana jin babu daWi, wata da suke kira Mario sunan tun suna makaranta ta ce."

" Gaskiya ba su ™yauta ba, da munsan hakane da kince ya neman mata gida daban, yauwa ga ΄ar"

"albarkan can Amarya!! Amarya zo."" Dukkansu suka kalla Najlah da ta nufo su, tana tafiya a natse."

"Wani Less ta sanya mai kyau da tsari, wanda ya ji duwatsu daga sama har ™asa, fitted gown me rigar in"

"da ya bi ko ina tudu ™wari ya zauna a jikinta team tsaf, ta gaba da baya, ga wani irin cika da ta ™ara sai masha allahu kawai, wani mayafi mai laushi da tsada, da aka yafa mata ya Wauka ta baya har ™asa, kanta da yasha ™ananan kitso ya kitsu ™anana kuma cikin tsari."

"Fuskarta kuwa, kwalliyarta ta kasance mai kyau sosai gashi babu wani hayaniya, idanunta da suke fari ™al"

"sun Wau Kajol ya yi wani ™yau sosai. Sannan gashin idanunta sun ™wanta sun ™ara haskaka idanun nata, lip-gross aka shafa mata kawai, amma ya yi wani light pink saboda yanayin leSanta. Kai gaba

Please Login or Register in order to submit comment