ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

I'm sorry Baby, kinsa Yara ne, shi yasa na barsu, haba Mamansu."" Sai ta yi Wan dariya, wanda Abba ya ji"

sa har cikin zuciyarsa.

" Uhmmm ka dinga ce min *Ummeen Basma* na fi son sunana."" Sai ya yi dariya."

" To Ummeen Basma, a yi ha™uri, kinsan halinsu ai."" Take ta Wan kaurara murya da sigar wasa ta ce."

" Na manta, haka suke ai, shike nan Allah ya musu albarka. "

" Ameen Ammeen Basma."""

 Wallahi sunan akwai daWi.

 Kuma ita ce hukumar gida na ba.

" Zama ta dena ne wallahi, tsaf zan sai ta musu zama kafin mu aurar da su."""

" Tom Ammeen Basma Allah ya ja kwana, zan iya ganin ™yaky™yawan fuskar ki kuwa?."""

" Why not Babynahhhhhh, Kira VD Win."""

 Thanks Dear. da haka ya mai da V.d suka dasa wayarsu cike da soyayya.

"Ba su suka rabu ba sai 2:13am na dare, suka yi sallama da juna suna kwanciya da tunanin juna..........."

"angare Basma kuwa, gaba Waya ta ji ta sake tsarguwa da lamarin Abba, sai dai ta shanye komai ne dan"

"ba gida suke ba, ko da ta shiga Wakin da suka sauka, kwanciya ta yi dan barci take ji sosai, Fauza kuwa tuni tabar bangaren nan, sai Marwa da Wauki wayan Al-hussain."

"Yau dai wayar babu armashi sam, dan kuwa Al-hussain rai a Sace yake, kuma duk yarda suka yi da"

Abbeey ya faWa mata.

" Kamar yarda Al-hassan ya ce, ka dinga mai biyayya, My Love ™asan yau da gobe akwai banbanci, yanzu"

"baka ganin nan gaba Al-hassan zai sauya maka, ya dena Waukan dukka Wawainiyanka, ya kamata kaina ka dogara da kanka."""

" Hmmmmm har abada Al-hassan ba zai sauya min ba, wai ma dole mutum sai ya fita zai nema? Ni bazan"

"yi ba, ina so ayi mana aure, mu rayu tare a gida, in kika tafi aiki, kafin ki dawo zan miki komai, na yi girki da na gyara gado."" Sai ta danne dariyarta dan kuwa bil-ha™™i da gaske Al-hussain ke yi."

 Idan hakan ta kasance ka zama matar Ni kuma mijin.

 Eh ba komai hakan ya min.

" Shike nan, yanzu dai ka bi Abbeey Win gobe, sai ma na tura maka location na inda nake, sai mu haWu. "

sai ya yi shuru sannan ya ce.

" Danke zan zo, amma badan shi ba. "

" Na ji to, yanzu dai ka saki ranka ko na katse kiran nan. take ya yi ™o™arin sai ta yanayinsa, sannan suka"

ci gaba da waya.

"Sam ba sa gajiya da juna, kullum cikin hira suke, kuma suna manne da juna, sune ake kira da jini da hanta."

*Washegari*

"Tabbas gidan biki ya cika, ΄an uwa da abokan arziki sun cika ko wani lungu da sa™o na gidan, ga kuma"

bataliyan sojoji da suka cika bangare guda.

"An dawo Waurin aure, shi yasa cikin gidan ba matsaka tsinke, maza masu babban riga sai hotuna akesha,"

"a cikin angwaye Waya soja ne, hakan yasa wasu sojoji suke taka mai baya duk in da zai shi."

"Wow gida ba magana, mata duk suna sanye da wata golden atamba, dark blue sai fari da ba™i da aka yi"

"™walliyar atamfar, kusan kowa shine a jikinta, wasu kuma Less masu tsaWa."

"Amare uku ne suka fito a jere, take hankalin kowa ya koma kansu, inda suke sanye da less iri Waya, burin"

"kowacce amarya, amma nasu mai tsaWan ne sosai, farin Less da golding style a jiki, an yi musu Winki iri"

Waya dogayen ruguna sai gyale da takalmin golden.

"Take aka rufa ma Amare, mata suka hau buWa, maza kuma aka hau hotuna, sojoji kuwa aka ™ame ™am."

"Hoto aka sha sosai, in da kowani ango aka mai da matarsa, sannan aka yi gaba Waya."

"Abba ne kai ya Wau huta dan kuwa Yaya ya sakar mai abubuwa da yawa, sai da aka dinga kiransa tukun"

ya samu ya zo aka yi hoto da shi.

"Fauza dake tsaye cikin ango an yi mata riga da skirt, ya kira."

" Ki yi sauri ki kira min sauran, su fito a yi hotunan da su."" Ya raWa mata a kunne."

"Da sauri ta nufi cikin gidan, ba ta Wau lokaci ba sai ga ta fito, kusa da Abba ta tsaya ana musu hoton."

"Marwa ma angon ne jikinta, doguwar riga aka yi mata mai ™wala, Basma kuma riga da skirt, wanda"

"Matar Yaya ce ta yi musu, da safan nan ta basu, kuma ikon Allah sai ya yi musu daidai."

"Tun da ta yi wanka ta sanya na ta amma Basma ta ™i sawa, sai da suka yi Wan rigima tsakaninsu shine ta"

"sanya, sai gashi atamfar ya fi Waukan ta saboda duhun fatarta."

"Abba farin ciki yake sosai, balle da ya sanya yaransa a gaba aka yi musu hutuna, sai ya ji yana fatan Allah"

ya nuna mai ranar da zai aurar da su haka.

"Abba ne a tsakiya, yasha Men Less sky blue sai ™yalli take, gefansa na dama Marwa ta tsaya kusa da shi"

"sosai, Sangaren hagu kuma Basma ce ta tsaya tana gyara vail Win ta, Fauza ta tsaya gaban Abba, haka suka sha hoto, sannan Amare ma suka shiga aka yi da su."

"Ana gama hoton ya nema Basma ya rasa dan tuni ta koma ciki, dama kansa ya yi zafi, ya yi waje ya a ci"

gaba da ™arSan Sa™in General.

"Misalin ™arfe 3:00pm, Abba da General suka mi™a daga rumfar da suke, suka fita dan taro motar sojoji"

biyun da suka nufosu.

"Suna isowa, Ya Adam da ke sanya da ™ananun kaya ya fita daga mazaunin Driver, ya zagayo ya buWe ma"

"General Umar Hakimi, wanda suke ma inkiya da Barkono."

"Saramai ya yi, shi kuma Abbeey ya fito cikin farin shadda mai ™yau, yana fitowa ya yi murmushi, a lokacin"

Dad da Abba suka iso.

Sai Dad ya rungume abokinsa yana mai Barka da zuwa.

Abba kuwa ya suka yi musabiha.

A tare suka kalla saurayin da yake gaishe su cike da natsuwa da girmamawa.

Suka amsa tare suna mai murmushi.

" Al-hussain ko? Baka gane Ni ba?."" Cewan Abba yana ™are mai kallo, sai Al-hassan ya girgiza kai."

" Baba ba nine Al-hussain ba yana cikin mota."" Sai Abba ya ce."

" Ikon Allah."""

" Mubarak a ina kasan yaran Barkono?."""

" Yana zuwa zance wajen Marwa ne."" Kafin Abbeey ya yi magana, suka ji sak muryan Al-hassan ya dake"

su ana gaishe su.

Duk suna kalla Al-hussain dake tsaye da irin shigar Al-hussan.

Abba da yau ya fara ganinsu ya zaro ido yana ™are musu kallo.

" Laaa Abbana ina wuni."" Cewan Al-hussain da ya ga Abba har da tsugunnawa ™asa, Abbeey ya kauda"

"kansa, Al-hassan kuma ya yi murmushi."

" Alhamdullah, ashe dai Wan gida ne, tashi Wan albarka."" Sai Al-hussain ya mi™e yana cewa."

" Abba Marwa tana ina?."""

" Yarona ai ka bari ku shiga daga ciki, Muje Barkono."" Da haka suka fara tafiya cikin natsuwa."

"Al-hussain ne ya sanya mask, saboda in za su fita tare haka suke yi kodan su kauce ma idon mutane."

"A wani Sangare aka sauke su, cikin tarban mutumci, Abba sai a yanzu ya ji Al-hussain ya kwanta mai, dan"

kuwa Barkono mutumin kirkine sosai.

"angaren na daban aka kai Al-hussain da Al-hussain, suna aka cika musu gaba da kayan more rayuwa,"

"Al-hussain ne ya ga kiran PA.1, dan haka ya fita dan suyi magana a natse, fita ya yi daga gidan gaba Waya."

Al-hassan kuma ya gyara zama yana latsa wayarsa.

"Ya Wan jima a haka kafin yaji an yi sallama, ya amsa yana cewa a shigo, BuWe labule ta yi ta shigo ."

"Idanunta ne suka sauka kan masoyinta, sai ta zaro ido tana mai kallon mamaki, tasan sunyi waya akan"

"idan ya isa wajen bikin nasu za ta tura ma nata location Win, daga nan kuma ba su sake waya ba, sai yanzu sa Abba ya kirata ya ce ta shiga part Win akwai Sa™o dake jiranta, da ta shigo rai a haWe amma ganinsa yasa ta nufesu da gudu."

"Al-hassan kuwa ganinta sai ya sa Wauke huta na lokaci, tunda daga ranar da ya fara ganinta ta shiga"

"addan rayuwarsa, tunaninta da mafarkinta ya yi sau ba adadi, sai kuma yau ga ta gabansa, cikin shigar da"

ya ™ara mata ™yau.

"Kafin ya buWe bakinsa da ya yi mai nauyi, ya ji ta faWo mai jiki tana rungumesa."

"Take wannan yanayin ya sake haskawa a gagan ruhinsu, kalaman dake bakinta suka ™ame jin sanyi a jikin"

"Al-hassan. Gashi ta faWa mai jiki sosai, a hankali ta kalla fuskarsa ta ce."

 Innalillah Al-hassan ko?. cike da mamakin ganesu ya Waya mata kai.

"Sai ta yi ™o™arin mi™ewa, da sauri ta tsaya dan kuwa dankuninta ya kama mai riga, zai ta lumshe ido tana"

jin wannan sanyi na ratsa mata jiki.

"Jikinsa shima ya mutu, amma haka ya yi jarumta, ya sanya hannunsa ya cire Wankunnin gaba Waya."

Da sauri ta mi™e tana matsawa baya.

" Dan Allah kaya ™uri."""

" Ba komai."" Ya faWa yana mi™ewa tsaye, a hankali ya tako kusa da ita sannan ya mi™a mata Wankunnin,"

"sai ta juya kanta, alaman ya sanya mata."

"Ba musu ya ™ara taku Waya suka kusa haWewa, ya sanya mata yana mai jiyo sautin numfashinta, wanda"

ita ma tana jiyo nashi.

"Yana gama sama mata ya ja baya dan kuwa sai yanzu ya tuna wacece Marwa a gareshi, maccen da Al-"

hussain yake mata mugun so ne.

A natse ya koma ya zauna yana cewa.

" Yanzu zai shigo, amma ya kika gane bashi bane wannan."" Sai ta sauke ajiyan zuciya tana cewa."

" Bansan me yasa ba jikika yana da sanyi, nakan ji sanyin har cikin jikina."" Ta faWa tana juyawa dan kuwa"

Al-hussain ne ya shigo.

Yana ganinta tsaye ya faWa Wa murmushi yana sauke mask Win sa.

Kusa da ita ya isa yana ri™e mata hannu.

 Wow Kinyi ™yau My love.

" Na gode, kaina haka Baby."" Sai ya yi murmushi, A hankali kuma suka taka har kan wani kujera yana"

cewa.

" Ina fatan da kika shigo baki aita komai ba, dan na ga photocopy na yana wajen."" Ba ita kaWai ba hatta"

"Al-hussain dake mamakin abin da Marwa ta ce, dan shima haka yaje ji, sai ya yi dariya."

" Babu abin da ya faru, da dai baka shigo da wuri ba da kuwa.  da sauri ya rufe mata baki da hannunsa ."

 Karki sa zuciyata ta buga. sai ta Waga mai gira.

"Da haka suka fara shan soyayyarsu, sai dai rabin hankalinta yana kan Al-hassan, shi kuwa jin sun ishesa"

da soye-soye ya mi™e tsaye.

 Ina zuwa Tweeny?.

" Albasa zan nemo na kawo muku?."" Cikin rashin fahimta Al-hussain ya ce."

" Albasa kuma na mene?."""

Sai Al-hussan ya juyi ya kallesu ya ce.

" To ai naga kuna ta soyewa ne kar kuyi ™auri shi yasa zan nemo albasa, hakan zai sa man ya jima a huta"

"yana soyuwa."" Dariya suka yi dukkansu sannan ya fice, su kuma suka ci gaba da soyewa. "

END.

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI

PAGE 5γ .

">  To ai naga kuna ta soyewa ne kar kuyi ™auri shi yasa zan nemo albasa, hakan zai sa man ya jima a huta"

"yana soyuwa."" Dariya suka yi dukkansu sannan ya fice, su kuma suka ci gaba da soyewa.............."

**************

"Su biyu ne zaune a Sangaren General, saboda babu wanda aka bari ya shiga nan, Abinci ne a gabansu"

suna ci suna Wan hira.

" Yauwa Mardiyya na ce ba?."" Sai Mardiyya ta kalla Mamie ta ce."

" Ina jinki."" Take Mamie ta bata labarin zuwan Abba gida wajen Najlah."

Matar Yaya ta zaro ido tana jin labari.

" Alhamdullah ashe dai da gaske ne da General ke faWa min."""

" Ai cewa na yi zan miki magana dan kuwa bantaSa ganinsa ba, kuma na ga babba mutumin. "

" Eh ™awata, ™arin Dadynsu, Abba babbane dan kuwa yana da yara mata uku, matarsa ta rasu tun"

"shekarun baya, ka sake aure abin ya gagara, to yanzu kuma sai gashi ya motsa, kusan kowa ya cire rai da wai Abba zai yi maganar aure kuma. "

" Ikon Allah, dama zan tambaye ki be da matsala ko? Kinga dai Najlah fitinanniyace ta ™arshe, kar yana"

zamansa ta Waura mai hawan jini.

" Kul, a gaba na kike ma ΄ar tawa sharri, karki damu, wallahi Abba mutumin kirkine, matsalar dai"

yaransa.

 Indai kin amince banda matsala dama ΄ar ta ki ai neman gidan da za ta dinga rigima take yi. sai suka yi

dariya.

" Najlah ba ta ji, yanzu dai kisa ranki a inuwa, wallahi Abba yana da hankali sosai."""

 ˜awata ba sai kin Sata bakin ki ba na gani ai.

" To ko shiyasa ta ™i zuwa bikin, kar su haWu, kuma kinga na zama surikarta. "

" Kinsa ba ta son shiga mutane sosai, amma za ta dinner."" Daga man suka sauya hirar ta su ta koma na"

"yarda za'a Wauki Amare, duk da daga wajen dinner za'a wuce da su Wakunan su, saboda General ya ce sai bayan sun fita mai daga gida ya Wan ™a ma mazajen su, daga nan ko ma ina ne suje babu ruwansa............"

"˜arfe 6:30pm aka fara tafiya wajen da za'a yi shagalin, mata da maza sai wucewa suke kowa ri™e da get"

pass.

"Marwa tare da Al-hussain suka wuce, Fauza ta bi wasu ΄an gidan, Basma motar Amare ta shiga."

"Suna isa wajen aka shiga ciki, wajen babbane ina da mata da maza sun cika ko ina."

"Basma gefe ta koma ganin ™awayen amarya sun fara bin sautin da M.C yasa musu, suna tafiya suna rawa"

iri Waya.

"A gaba ta samu ta zauna, Amare kuma angwaye suka sauko daga stage suka ri™e musu hannaye sannan"

suka taka da su har sama.

"Suma angwaye kaya iri Waya suka sanya, kamar na Amare, wajen ya Wauka haske da walwali na daban,"

daga nan aka fara abin da ya tara mutane.

"Abba ko da yake Sangaren iyaye ya zauna, a lokacin kiran Najlah ya shigo wayarsa, dan haka ya Waga duk"

da akwai hayaniya.

" Ka yi ™yau Angon Najlah."" Ta faWa a hankali, sai ya fara waige-waige amma be ganta ba."

" Ka kalla gefanka da ™yau, ina zaune ina kallon wanda yafi angwaye haWuwa. duk ya ruWe dan saboda"

"ita ne ma ya zo wajen, cikin ikon Allah yana kai idanunsa ya hangota sanye farin hijab."

" Yauwa Ammeen Basma, Allah ya miki albarka."" Ba ta amsa ba sai ta katse kiran sannan ta tura mai sa™o."

" Be kamata Yarana suna sanya vail kuma nima na sanya ba, shi yasa na fito a big Mama."" Dariya ya"

kwashe da shi yana sake karanta sau™on.

 Wacce ke gabaki ita ce Basma Win. da sauri ya mai da hankalinsa kan Najlah dan ya ga ya za ta yi.

Daga wajen ya ke kallonsu.

"Najlah kuwa tana karanta sa™on Abba ta aje wayar, hannu ta sa ta Wan daki kafaWar Basma, tana jiyowa"

"suka haWa ido, Najlah ta yi ya™e dan ganin ashe Basma ta girmeta."

" Lafiya?."" Cewan Basma tana haWe fuska."

" Uhmm sorry dama tambayarki zanyi?."" Sai Basma ta Waga mata gira, ganin haka Najlah ta gane"

tambayar take jira.

" Na kasa gane amaren ne dan Allah wacece Munirah."""

" Ta tsakiyar."" Ta faWa tana juyawa."

Murmushi ta yi tana tura ma Abba.

" Wow Babyna yarinyar nan ta yi, saura ta gaba. yana gani ya tura mata alaman dariya sannan ya ce."

" Layin farko, ga wata yarinya can tana yi ma Amare video ita ce Autata.' sai Najlah ta Waga daga kai tana"

"kallon yarinyar, murmushi ta yi."

" Masha Allah, saura Aunty Babba. "

" Banganta ba, ki fita waje za mu yi magana Please. da haka ya mi™a tsaye sannan ya fita."

Najlah tana ganin ya fita ta mi™e ita ma ta bi bayansa.

"Gudun matsala sai suka motarsa sannan suka bar cikin wajen, bayan sun fita suka shiga wani layi sannan"

"ya yi parking, a cikin motar suka sha soyayya."

"Duk wani motsi da Najlah ke yi yana burge Abba, gaba Waya ta gama tafiya da imaninsa."

"Labari take bashi, ta dage sai tura ™aramin bakinta take yi, tana mai bayani harda hannu, gashin"

"idanunta masu tsayi da cika, sun kwanta a sakamakon lumshe ido da ta yi."

 Kana ji na kuwa?. sai ya Waga mata kai yana cewa.

" Me yasa kike da ™yau da yawa?, Gaskiya na ™osa na killace wannan diomand Win."" Murmushi ta yi."

" Ba yanzu ba kuwa, dan sai na zama soja, yanzu horo na gaba za'a tsinta masu ™o™ari a rukunin mu, wata"

"uku za'a Wauka sannan a yaye su, daga nan za su zama cikakkun sojoji tare da fara aiki, ina fatan na zama"

"Waya daga ciki, nima na sanya kayan nan, na ji yarda ake ji."" Ta faWa tana hasaso kanta cikin kayan sojoji,"

sannan tana ri™e da bindiga.

" Za su yi miki ™yau sosai, amma harda bindiga za su baki?. "

" Sosai ma kuwa, na yi ma kaina al™awari, alburushin farko da zan fara harbawa a tsakiyar zuciyar Sir J zai"

sauka.

 Subuhanallah me ya miki?.

" Hmmmmm Baby ya rainani ne, nifa mutanen da zan harbe suna da yawa, hmmmm bara dai lokaci ya"

"yi."" Ta faWa tana murmushin mugunta."

" Nifa wallahi tsoro kike bani wani lokacin, na fi son Najlah ta gida, bata Barack ba."" Kai ta Waga mai"

sannan suka dasa wani hirar su duk yawanci dai na aikin na ta ne da irin burin da take da shi.....

"Cikin Hole kuwa, shagali ya yi shagali, kuWi sunyi kuka, dan kuwa kowa zagewa ya yi aka dinga wasan"

kuWi dama kuWi da kuWi ne suka haWu.

"9:00pm aka tashi, inda daga nan motocin Amare suka zama ready, inda Allah ya so ma duk kusa suke,"

"daga nan aka sanya kowacce Amarya cikin na ta motan, sannan masu rakiya suka shishshiga, take aka fara tafiya da su, sanan wasu suka nufa family house."

"Marwa, Basma, Fauza da wasu mata biyu, aka Wauke su a wata mota aka mai da su gida."

"Su Al-hussain kuwa tun baya magrib suka wuce, ya tafi ya barta da kewansa."

"Ko da suka isa gidan, suka iske motar da Abba ya fita, hakan yasa suka tabbatar ya dawo, sai suka nufa"

ciki kowa ta nema waje ta yi sallah sannan suka kwanta.

"Abba da wuri ya mai da Najlah gida, sannan shima ya wuce, sai dai yana dawowa suka dasa waya cike da"

soyayya.

"Abba har baya son nan da kwana biyu ta yi, dan daga nan Najlah za ta koma makaranta yasan kafin su"

"dinga waya haka zai sha wiya, amma yasan dubarar da zai yi."

****************

"Abbeey da Tweens ne suka isa gida, a parkour suka zauna, sai Merry ta fito daga Kitchen hannunta"

"Wauke da ruwa mai sanyi, tana zuwa ta zuba ma kowa a cup sannan ta bashi."

"Abbeey ya amsa yana ™are mata kallo, har ta mi™e ya ce."

" Maryama zauna zan yi magana da ke."" Ba musu ta zauna daga gefan na hannun daman ta wato Al-"

"hussain dan ta ganesa saboda mask Win da ya sa kafin ya fita, yanzu ma yana fuskarsa amma ya sauke"

™asa.

Abbeey ya yi gyaran murya sannan ya ce.

" Na yi miki shuru, na zuba miki ido na tsawon lokaci, sai dai banga alamun za ki sauya ba, tinda nake da"

"ke SantaSa ganin ki da wani ba, baki taSa min maganar aure ba, to a yanzu Ni na miki magana akai, shin kina da wanda kike so ko a'a?. ba shi kaWai ba hatta Tweens idanu suka zuba mata."

"A hankali ta Waga idanunta ta kalla Al-hussain, sai ya Waga mata kai, ita kuma ta girgiza mai kai tana cewa."

 Eh akwai Abbeey.

" Ina son ganinsa nan da sati Waya, ki faWa mai haka. da haka ya mi™e ya bar parlourn."

" Hmmm shine ba gayyata, ashe dai ana soyayya shine ake Soye mana. oh ake Soye min, dan nasanki"

da Al-hussain.

 Al-hassan ba wani san shi nake ba.

" Ko ma dai yayane Allah ya sanya alheri yasa a yi damu."" Basu amsa ba, dan haka ya san akwai wata a"

"™asa, tashi ya yi ya basu waje."

"Yana fita kuwa, Merry ta mi™e tana jan hannun Al-hussain, ba musu ya bita har suka fita ta ™ofar baya,"

sannan suka tsaya.

" Me yasa kasa na ce Eh?."""

" Saboda idan kika ce baki da saurayi, da kansa zai ne moniki."""

" Hmmmm na sani, to yanzu ya za'a yi kasan dai *Promise* Kuma banda niyyar aure a yanzu, kai sheda"

"ne."" Kai ya Waga mata sannan ya ri™e hannunta yana Wan murzawa."

" Ki bi komai a natse, wasa zamu yi da hankalinsa kawai, sai mu ™ir™ira saurayi, in ya so ya ce zai yi tafiya"

"na lokacin mai tsayi, kafin nan ai kin shirya ma aure. "

" Hakan ya yi, amma kasan cewa maganar aurene kusan shine tonan asirin mu ko? Ba zan yarda na yi"

"wasa da Promise ba duk ™an™antarsa, ™wanda kai Namiji ne."" Shuru suka yi na dan lokaci kafin ya ce."

" Ina sane da komai, kawai idan ya sake miki magana sai mu tura mai wani. "

" Abbeey Soja ne, saboda zafinsa wajen aiki ake kiransa da Barkono, kasan bincike a wajensa abu ne mai"

sau™i. Wan dariya Al-hussain ya yi.

" Karki manta da jinin sa kike magana, duk wani yaji dake kan Abbeey yana kaina, ke kinfi kowa sanin"

"haka."" Tafawa suka yi sannan ya koma ciki, ita kuma ta zagaya ta shiga ta main door, a tsakiyar parlour suka haWu, suka yi ma juna murmushi kafin kowa ya yi bangarensa........."

*************

"Haka suka kwashe sauran kwanakin da za su yi a Kaduna kafin suka hau shirin dawowa gida, har ga Allah"

"Abba be so ba, sai ya ji dama a Kaduna nan yake, gashi zai tafi yabar ruhinsa anan. Ta Sangaren Basma"

"kuwa, cikin ikon Allah ba su yi rigima da kowa ba, haka bayan kwana biyu da bikin suka je gidajen Amare suka musu sallama."

"Yau take komawarsu Abuja, gaba Waya a Compound suka tsaya ana sake bankwana da juna, mota Waya"

"ta Wauke su sai airport, bayan zuwan su suka zauna zaman jiran Abba, dan ba su san in da yake ba, gashi"

sai kiransa suke yi amma ya™i Wauka.

"Abba yana can yana bawa fulawa ruwa, dan a kwanakin nan ba ™aramin sha™uwa ne ya shiga tsakaninsu"

"da Najlah ba, gashi itama yanzu tana sonsa sosai."

"General yana cikin mota yake kallon ikon Allah, dan kuwa Mubarak ya koma kaman wani 30s yana zuba"

"love, ita kuwa Najlah sai narkewa take tana buga ™asa."

Abune ya isa General ya kauda kansa yana latsa waya.

" Uhmmm yanzu in ka tafi sai yaushe?."" Ta faWa tana turo ™aramin bakinta, da shirin yin kuka."

"Abba ya rasa ina zai sanya kansa, gaba Waya ta burkita mai tunani, ga wani masifaffen ™yau da ya ga ta"

™ara.

"Jalbab ne jikinta launin Ja, kunsan yana haska farin fata, fuskarta fayau babu ko Wigon ™walli, ga leSanta"

"da ya fara bushewa, sai ta yi wani irin ™yau na musamman."

 Kin bani dama na ri™e hannunki?. ya tambaya yana jin kamar ya rungumeta ko ya haWiyeta.

"Kai ta girgiza tare da matsawa jikin get da ™yau, ta jingina kanta."

" Ka tafi, Allah ya tsa. tsare."" sai ga hawaye sun gangaro daga cikin idanunta."

Abba a ruWe ya matsa gabanta sannan ya sanya hannunsa masu taushi ya share mata hawayen da yake ji

"kaman ana tsaga fatar jikinsa, sai dai hawayen ya™i tsayawa hakan yasa ya rungumeta tsam a ™irjinsa,"

gaba Waya ya rasa tunaninsa.

Ita kuwa yana rungumeta sai ta sake fashewa da kukan

Please Login or Register in order to submit comment