ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

">  Ok Amanda let's go. Mamie take care, I Miss you. da kuma rungume Mamie, sannan suka shiga"

"mota, wani jami'in soja ya kunna mota suna barin gidan tare da nufan *Unity Military Academy* dake"

kusa da Barack na sojoji

"Tafiyan minti 30 ya kai su *Unity Military Academy*, makarantar horon soja, wannan makarantar ta fi"

"fice a gaba Waya Kaduna state, saboda tsanani da kuma horon ta, daga mata har maza, sannan duk wani"

"Walibin su sai ya cika wasu matakai yake samun tsallake ko wani irin horon su, suna dabbar tsaro a cikin makarantar, idan Walibi ya shiga baya fita sai da babban dalili."

"Najlah a class Win su ita kadaice take zuwa gida duk bayan sati biyu, ta kwana biyu, dan ganin"

"Mahaifiyarta ta zuwa hadda, da yake tun kafin mahaifinta ya rasu yake kai ta, sai bayan rasuwar su ake kaita gida."

"A cikin haraban school aka ajesu, wanda wani net na ™arfe ne ya rabasu da barrack."

Suna fita suka yi ma sojan godiya sannan suka nufa Sangaren mata in da suke kwana.

"Hostel Win kaman wajen kwanan ΄an boarding, gadone masu hawa biyu, a jere har ya cinye wannan"

"wajen, gadaje guda 40 ne cif, sai dai akwai tsari wajen sosai, sannan kowanne gado yana da ™aramin"

fankar dake bashi iska.

"Najlah da ™awayenta suka shiga kansu tsaye suna Wan hira sama-sama, suna shiga suka iske mata kusan"

"agemate Win su da yawa, wasu na barci wasu kuma suna hira amma kallo Waya za ka musu kasan duk a gajiya suke. Sannan wani doguwar riga ne duk suke sanye da shi, iya gwiwa yar kanti, wanda ya dace da yanayin da ake a yanzu."

"Gaisawa ta yi da wasu da suke hira, sannan ta nufa gadonta, wanda ™asa gadon za ka ja take wani lucker"

na kaya ke bayyana.

A wajen ta sauya kaya sannan ta haye gadon sama tana ce ma Bin Uthman.

" Yau ki kwana a ™asa, wallahi zafi nake ji, kuma ma kin Wana da bananan. "

" Ba damuwa ki kwanta, Sir J. Yace gobe akwai fitar 3:30am, dan haka na kwanta, good night. ta faWa"

tana ™wanciya a gadon ™asa.

˜aramin tsaki Najlah ta ja tana kallon Amanda da tuni barci ya Wauke ta.

"Murmushi ta yi dan rayuwar zama soja akwai wahala amma akwai daWi, suna shan azama fiye da misali,"

"amma duk sun goge sosai, babban burin ta shine zama Soja kamar mahaifinta, tana so ta yi aikin ™wa™warmaya sosai kafin ta mutu, hakan yasa take kuma dagewa, a baya tana son auren Soja saboda ta ™are rayuwarta a cikin Barack, amma yanzu ba ta so sam, tana so ta samu wani rayuwa a can gafe daban."

"Tunawa ta yi da kiran da Ustaz ya yi mata a Wazu da yamma lokacin barci ya gama cin kanta, ta ji wayar"

"ta yi ringing, sai ta Wauka ta kai kunni tana sallama cikin kasala da natsuwa."

Wannan sanyayyar muryar nasa ya daketa yana jero mata kirari bayan amsa gaisuwanta.

" Kece ™΄a™΄™΄awan fitilan dake haskaka sararin samaniya, tauraruwa mai annuri da sha™i, ustaziyya mai"

"zazza™an murya, Najlah komai naki daban ne, ina sonki fiye da zato, soyayyarki ta gama ratsa min Sargon jikina. ya kai nan yana ™ara tausasa harshe, sai dai kafin ya ci gaba da magana, Najlah ta ce."

" Ustaz kalaman soyayyar sun burgeni sai dai kai kanka baka min ba, ba wai baka da ™yau ba ko wani abu,"

"sai dan bazan iya auren ka ba, nasan kasan ina karatun soja, kuma yarda nasan familyka mutanene masu mai da mace Matar gida, daga gida sai neman addini, to Ni kuma Soja nake son zama, rayuwar mu sam ba zai yi daidai ba, sannan ba Soye-Soye da ace kai suger Dady ne, wallahi zan amince, zan aureka, duk kuma wanda ya ce zai ta da jijiyoyin wiya akan haka zan yi maganinsa. a mutumce ka ya ™uri da ni,"

Allah ya ba ka macce ta gari. ta kai nan tana son katse wayar sai dai jin maganar sa cikin wani irin yanayi

yasa ta tsaya tana saurarensa.

 Yanzu ba™ya sona kenan?.

" A'a, ta ya zance bana sonka! Kaifa Malami nane kuma Wan uwana a addini, ina sonka amma ba soyayyar"

"aure ba, sai an jima. da haka ta kashe kiran tana blockimg Winsa...."

Barci ne mai daWin gaske ya Wauke ta tare da tunanin irin training Win da za su sha zuwa gobe ko tace nan

da Wan awanni......................

*Abba.*

"Ko da ya dawo gida, a parkour ya zauna yana jiran dawowar Marwa da Basma, Fauza kawai ya samu ta"

"dawo daga school, cikin fara'a ta amsa mai gaisuwar har suna ΄ar tsokana, hakan yasa fahimci basu"

sanar da ita komai ba.

"Su biyu suke zaune a parlour buna kallo, sai dai shi Abba hankalinsa na kan yaransa, yasan Marwa tana"

"tare da Al-hussain, be san dalili ba yaron sam be yi ba, ace tun safe har yamma suna tare da Marwa, shi zai kawota gida daga school, sannan su zauna suna hira har magrib, daga nan ya wuce, to insha Allah daga isha'i suke fara waya har cikin dare, gaba Waya yaron be da sa'a, ko da ya tambaya Marwa sai ta ce"

mai.

" Šan uwansa ke juya musu dukiyar su. da haka be kuma sake maganar yaron ba, ya dai bari yaga iya"

gudun ruwansu ne kawai.

"Jin an buWo ™ofa an shigo yasa, ya mai idanunsa kan ™ofar, Basma ce ta shigo hannunta ri™e da farin rigar"

"likitanci, tana haWa ido da Abba, ta haWe rai tana turo baki sama."

"LeSanta kawai ya motsa alamun gaishe shi take yi, sai ya amsa yana ce mata."

 Basma ina kika tsaya sai yanzu?. ya faWa cike da kulawa.

Kamar ba za ta amsa ba sai ta ce.

" Asibiti muka je. Fauza tashi ki koma Waki. ta faWa tana ™are haWa fuska, kamar Hajiya Karima da kanta,"

dan wani lokacin ita take komawa sak.

" Kallo nake yi, a Wakin mu babu channel Win nan. cewan Fauza."

" Na ce ki tashi ki koma Wakin mu, dan kuwa wannan parlourn yana gab da a kawo mai shi, dan kuwa"

Abba aure yake nema.

Cikin mamamki Fauza ta kalla Basma sannan ta mai da idanunta kan Abba.

 Abba da gaske aure za ka yi?. ta tambaya kamar mai jin tsoron abin da zai ce da ita.

" Yanzu ba aure nake nema ba, amma idan ina da rabon yi zanyi, komai Allah ke tsarawa. ya faWa yana"

tuna abin da Miss Ayo ta ce mai da aka tashi wajen aiki.

" Sir ya kamata ko baka da ra'ayin auren, ka dinga nuna musu za ka iya yi, kawai su zama ready, ko da da"

"wasa kake musu, idan yau ka faWa be yi musu tasiri ba, washe gari zai yi musu, ya kamata suna jin shakkar ka. "

Besan dalili ba sai kwai ya ji yayi na'am da wanan maganar.

 Mene!? Abba aure kuma? Akan wani dalili? cewan Fauza cikin tashin hankali.

" Fauza aure dai wanda kika sani, amma ba yanzu ba sai nan gaba zan  da sauri ya mai da idanunsa"

"kan Basma, wani tukunyar ™asa da aka yi mai ado da furannin Waki, shi da buka a ™asa ya tarwatse."

" Wallahi Mom Win mu ba ta da Kishiya, babu wata macce da za shigo gidan nan ta rayu wallahi babu ita. "

"ta faWa tana yarda wasu ™walaSe a ™asa, aikuwa Waya ya yanke ta."

"A Wan ruWe Abba ya yi kanta ta Waga mai hannu, sannan ta kalla jinin dake Wiga daga hannunta zuwa ™asa"

ta ce.

" Idan har da gaske auren za ka yi, to duniyar zamu bar maka, kamar yarda jinin nawa ke zuba haka zan"

"yanke jikina, wallahi Abba ba zan jura ganin wata maccen da sunanan Kishiyar Mom ba. zan iya"

kashe koma wacece. sai ta fashe da kuka tana yarda rigar hannunta.

"Cikin sauri Abba ya nufeta sannan ya ri™e hannun da jinin ke Wi™a, ya danna yatsansa a wajen yana"

girgiza mata kai.

" Kune rayuwata, ba zan jura ganin kuna cikin damuwa ba a kai na, maganar aure ne daga yanzu na rufe"

sa har abada. ya kai nan yana jin soyayyar yaran nasa na ™aruwa a cikin zuciyarsa.

" Dan Allah karka sake maganar wata maccen, ji nake zuciyata na ci da wuta. "

" Insha Allah, Baseeyna share hawayen kinji. sai ta rungumesa tana goge hawayen na ta."

"Da yake tsakanin Uba da Wa sai Allah, kan kace me suka shirya, da kansa yayi ma hannun dressing,"

"sannan ya basu abinci a baki, dan sun yi sabuwar mai aiki."

"Ba laifi ta iya aminci sosai, so suke suga takun na ta ˜afin su amince."

"Abinci suke ci cikin nishaWi da walwala kamar ba su ba, Abba ya zage yana basu abinci da musu hirar ban"

"dariya, amma cikin zuciyarsa kuwa yana nan da wannan maganar ta ™arin aure ko ta tsiya ko ta arzi™i."

"Akwai masalci a cikin gidan wanda yake da ™ofa biyu, Waya na cikin gidan, Waya kuma yana waje gidan,"

"me gadi ke kiran sallah, 6:30pm ya kira sallah, dan haka Abba ya nufa bedroom Win sa, Alwala ya yi sannan ya fito yana sanya lins Win hannun riga."

"Yana fitowa tsakiyar Parlourn, sai ga Marwa ta shigo, tafiya take cike da nishaWi, sai blushing take yi, sai"

"dai suna haWa ido da Abba ta haWe rai sosai, ta buWe baki ta ce."

 Sannu da gida Abba. sai ya yi murmushi ya ce.

" Lafiya lau, Al-hussain Win ya wuce kenan?."" Sai ta Waga mai kai sannan ta haura sama, shi kuma ya"

girgiza kai sannan ya fita.

"Marwa na shiga part Win su, ta aje handbag Winta kan sopa tana kallon Basma take kallo a tv."

 Abba tin yaushe ya dawo?.

 Nima a gida na same sa. sai ta taSe baki sannan ta zauna tana cewa.

" Sai na ga hankalinsa a kwance, ba dai kun mai magana ba!?. ta faWa cikin tuhuma."

Basma kuwa sai ta mai da hankalinta kan Marwa.

" Karki damu mun shirya, sannan ya yi nadaman abin da ya yi, ke kinsan na fiki Waukan komai da zafi,"

amma tunda na bar zancen kema ki bari kawai kalla hannuna duk saboda haka na ji ma kaina ciwo.

ta kai nan tana nuna mata hannunta.

Da sauri Marwa ta isa kusa da ita tana kallon hannun da yasha bandage.

 Why Basma!?.

" Hmmm saboda ya tabbata ba wasa nake ba, never mind, tashi ki watsa ruwa ki huta."" Sai Marwa ta"

Waga mata kai tana cewa.

" Amma karki sake, bana so wannan ai be dace ba, da waccan matar muka samu sai mu yankata zai fi ai. "

"Sai Basma ta yi murmushi tana mai da hankalinta kan tv, ita kuma Marwa ta shiga babban bedroom Win"

su..............

*Al-hussain*

"Kwance yake yana barci a natse, kai daga ganin yarda yake sauke ajiyan zuciya zai tabbatar maka da"

"hankalinsa a kwance yake sosai, ga wani iska na A.C plus turarukan Waki masu samar da natsuwa."

"Yana da haske daidai, gashi cikakken namiji mai cikar haiba."

"A hankali ya fara motsi, sannan ya buWe idanunsa, hannusa ya kai kan tarin gashin bakinsa ya shafa yana"

"mi™e, ya ziro fararen ™afafunsa zuwa kan wani takalmi dake gefan gadon a ™asa."

"Sawa ya yi sannan ya mi™a ya shiga toilet, kusan 20mnt ya Wauka yana gasa jikinsa sannan ya fito Waure"

da towel.

"Wow na ce wow, tsayayyen namiji mai jini a jika ne, yana da suma mai yawa, ba™i mai laushi, haka yake"

"ta Wigar da ruwa, ga ™irjinsa dake bayyane kai sai dai ace masha Allah kawai."

"A natse ya isa gaban mirrow sannan ya fara shafa lotion a natse, yana cikin yi aka buWo ™ofa aka shigo."

Murmushi kawai ya yi dan yasan waye ya shigo.

"Be juya ba har sai da ya ji an dafa mai kafaWa, sai ya daga idanunsa ya kalla wanda ke bayansa ta cikin"

mirrow.

"Halittan Allah kenan, wato yarda kasan poster ne, Waya da riga Waya babu, haka suke tsaye, tsayi, kama,"

"launin ido, yanayin gashin su, harda murmushin da suke sakar ma juna sak iri Waya ne."

" Allahumma inni kama ahsantu-kal™i, fγγhasin kul™i. cewan Al-hassan."

"> (Addu'ar kallon mudubi ne, yana da kyau duk lokacin da muka kalla mudubi mu yi ma Allah godiya,"

domin halittar Mutum babbar halitta ne. kar na ja ku )

" Menene banbancin mu? Komai namu iri Waya, hatta murya, sai dai akwai abu biyu da muke da"

"banbanci."" Cewan Al-hussain yana juyawa ya fuskanci Al-hassan."

Sai Al-hassan ya zaunar da Al-hussain a kan kujera ya fara taje mai gashi yana cewa.

" Na farko zuciya, zuciyar mu ba iri Waya bane, na biyu kuma sha'awa. haka Allah ya yi Ni bana jin"

"feeling Win da kake ji, hasalima mata basa gabana."" Ya kai nan ya Wauko wani riga da wando wanda sak shine a jikinsa."

Murmushi Al-hussain ya yi sannan ya ce.

" Hmmm karka bari na riga aure, dama ka shirya tare zamuyi aure kuma nan da Wan lokaci kaWan."""

" A'a Al-hussain ban shirya aure ba yanzu, kai dai Allah ya bada sa'a. sai Al-hussan ya haWe fuska yana"

kallon cikin idon Al-hassan dake Waura mai belt.

" ˜anina Ina sonka fiye da komai na rayuwata, dan Allah ka dinga kula min da kanka. ya faWa cikin wani"

irin rauni.

" Nima ina so ka sosai, ka rage tausayin da yawa, I'm not a child. sai suka yi murmushi a tare."

"Ya Allah, Ya Allah, yarda kasan mutum na magana da kansa a mirrow haka suke, sun tsaya suna kallon"

"juna, ga komai na su iri Waya, hatta agogon da suka sa iri Waya ne."

"Black trousers ne da back shoes, sannan da shuWin riga mai dogon hannu, kai shigar dai masha Allah"

kawai.

"Hannunsu cikin na juna suka tafiya a natse, haka suke taka stairs Waya bayan Waya, har suka iso tsakiyar"

babbar parlournsu wanda yake kama da ga falon wani sarki ko shugaban ™asa.

"Dan kuwa wasu arnayen kujeru ne suka sha™e parlourn, ta ko ina sai walwal kawai, hatta fankokin da"

suke parlourn huta suke yi gwanin burgewa.

Ma'aikata mata huWu da suke parlourn suka bisu da ido kawai suna yaba wannan halitta ta Ubangiji.

" Tweens Win Abbeey masu kama Waya, yau dai sai na cinka waye mutumina wato Al-hussain. sai suka yi"

murmushi suna kallon tilon ™anwar ta su Merry.

"Merry dake tsaye gabansu, tana bin su da kallo tana so ta gane waye Al-hussain sai dai ta kasa ganewa,"

"sai ta kai hannunta ta danna dai-dai saitin zuciyar wanda ke gefan dama, sai dai ya ™ara mata murmushi,"

sai ta mai da mai sannan ta yi irin yarda ta yi ma Wayan ta latsa mai zuciya.

Sai ya yi sauri ya dafe wajen yana cewa.

 Auch Marwa na kwance a wanje. sai suka yi dariya dukkansu tana cewa.

 Dan love.

" Na ji Win, ga Abbeey."" Ya faWa yana mai da idanunsa kan wani Wan babban mutum da ya iso parlourn"

cikin kayan sojoji.

A natse ya iso in da suke sannan ya kallesu yana mai yaba ™udira ta ubangiji.

 Al-hussain biyo NI zan yi magana da kai. ya faWa yana zama a kan kujera.

"Kafin Al-hussain ya motsa, sai Al-hussan ya yi gaba, sannan ya tsugunna gaban Abbeey yana tsugunnar"

"da kansa ™asa, dama ya saba haka, idan dai Abbeey zai yi Al-hussain faWa, to Al-hassan ne ke zama, dan Abbeey Win ma baya gane su."

Take Abbeey ya haWe fuskar sannan ya kallesa cikin takaici ya ce.

" Kai me yasa baka da hankali ne. ace kai baka san ka nema kuWi ba sai hutu, ko kunya baka ji, ace"

"Maryam da take ™anwarka tana fita aiki, amma kana zaune waje guda, baka da abin yi, shin wannan"

"rayuwa ka zaSar ma kanka?."" Ya kai nan yana jin haushin halin Al-hussain Win."

 Abbeey Insha Allah zan gyara. 

" Kullum haka kake faWa, ka dubi Wan uwanka mana, ka yi koyi da shi. sai Al-hussan ya kuma cewa."

 Insha Allah Abbeey.

 Tashi ka bani waje. a natse ya mi™e tsaye har zai fara tafiya sai Al-hassan dake tsaye daga gefe ya buWe

baki ya ce.

" Abbeey ina da magana. da sauri Al-hassan ya ™yafta mai ido, sai ya yi mai murmushi sannan ya taka"

"har kusa da Al-hassan, ya ri™e mai hannu sannan ya kalla Abbeey yana cewa. "

END.

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

">  Abbeey ina da magana. da sauri Al-hassan ya ™yafta mai ido, sai ya yi mai murmushi sannan ya taka"

"har kusa da Al-hassan, ya ri™e mai hannu sannan ya kalla Abbeey yana cewa............."

Sai Abbeey ya Waga mai kai yana jiran yaji mai zai ce. Al-hassan kuwa Wan take yatsan Al-hussain ya yi

"duk dan ya ankare kar ya tona mai asiri, sai dai Al-hussain ko kula shi be yi ba."

" Abbeey, wayarka na ringing. cewan Al-hassan, sai Abbeey ya juya ya Wauki wayarsa, kafin ya juyo, Al-"

hassan ya yi sauri ya mai da Al-hussain in da yake tsaye sannan ya sakar mai murmushi.

"Al-hussain sam be iya Soye-Soye ba, in ya so yanzu zai iya faWa ma Abbeey abin da zai Sa ta mai rai."

 Ina jinka mana. cewan Abbeey yana kallon Al-hassan. Sai ya yi murmushi yana kuma tausasa murya ya

ce.

" Abbeey, ka ga dai Al-hussain yaro ne, be kamata a dinga mai faWa ba sai addu'a, wallahi tun da ya nuna"

"ba zai iya aiki yanzu ba ka bashi lokaci, Ni kuma na mai al™awarin duk abin da yake so magana kawai zai"

"yi, ko menene shi kuwa, na tsaya mai akan komai. ya kai nan yana ri™e hannun Al-hussain cikin soyayya"

da sha™uwa.

" Mtwwwwssssss ashe kaima ba ka da hankali, da kake mai kallon yaro, shekara nawa ka bashi?"

"Hmmmmmm dukkan ku ne kuke neman addu'a, idan ma an bibiya mutum Waya ne ya ban amsoshin tambayata, in kunso ku gyara, na wuce Barack. ya faWa yana mi™ewa tare da bar musu waje."

"Da ido suka bi shi har ya fita, sai Al-hassan ya kalla Al-hussain ya ce."

 Fatan babu abin da ya Sata maka rai?. sai ya Waga mai kai yana cewa.

" Zan je gidan su Marwa na Wauke ta, kar ta yi lattin zuwa school. "

" Tom, yaushe za ka haWamu da ita ne?. "

 Hmmmm sai lokacin da ka shirya.

" Shike nan zan sa lokaci domin zuwa ganinta, yanzu dai ba zan Barka ka fita ko abinci baka ci ba. sai Al-"

hussain ya ma™e kafaWa.

 Zan ci a school 

" No, have a sit. ya faWa yana ma Merry alaman ta kawo mai abinci, ba musu ta kawo mai tana musu"

murmushi.

"Badan Al-hussain ya so ba, haka ya zauna, Al-hassan ya fara bashi abinci a baki, sai da ya tabbatar ya"

™oshi sannan ya gyara mai gashin kansa yana cewa.

" Za ka iya tafiya, ka kula da kanka. ya faWa yana Wan rungume shi a jikinsa."

 Koma wake jirana dole na tsaya nima na ciyar da Wan uwana. cewan Al-hussain yana tashi daga in da

"yake, sannan ya zaunar da Al-hassan."

"Ragowar wanda ya rage shi ya fara bashi, ba musu Al-hassan yake ta amsa yana jin zuciyarsa na mai daWi."

"A haka suka kammala sannan suka yi sallama, Al-hussain ya nufa gidan su Marwa, Al-hassan da Merry"

suka nufa wajen aiki...............

*NAJLAH*

"Ta yi nisa cikin duniyar mafarki, har ta hango kanta a cikin gida tana rayuwar aure da wani Suger Daddy,"

"rayuwar mafarki gwanin daWi, dan yarda yake nuna mata tsantsan kulawa kamar wata ΄ar tsana, hakan"

"yasa tana barci tana murmushi, a dai-dai lokacin da take ™o™arin rungume wannan mijin na ta, ta jiyo wani gigitaccen ™ara wanda da shi ake tashin su barci."

"Ba ta da nauyin barci dan haka da sauri ta toshe kunnuwanta tana ™o™arin buWe idanunta, sai ta yi"

"addu'an tashi daga barci ( alhamdulillahil lazi ahyana, ba'a dama amatana, wa'ilaiyin nushur. )"

"A natse ta mi™e daga barcin tana kallon agogon Wakin, 3:00am uku na dare, ji ta yi kaman ta fasa ihu,"

amma ba yarda ta iya haka ta sauka ganin dukkansu kowa tana ta sauri ana sauya kaya dan Sir J ba shi da

sau™i.

"a™a™en kaya suka sanya, riga sa dogon wando, sai musulmai su Waura wani gyalle wanda da shi da babu"

duk Waya.

"Cikin sauri ta nufa hanyar waje in da mata ke ta fita, gaba Waya suka fito kowa da barci a cikin kanta."

"Wani dogon arnen mutum dake tsaye cikin kayan sport wears green, ya hura musu husir, alaman su"

zama ready sannan ya hura wanda za su fara gudu.

"Yana hura na gudun, matan suka fara gudu, nan take ya sakar musu karnuna guda 7 a bayan su masu"

"matsiyacin gudu, idan har ba kai gudun da za ka riga karnukan nan ba akwai horo dake biyo ba."

"Ai kafin ka ce me, barci ya gudu a cikin kan Najlah, gudu kawai suke yi a cikin wani uban fili da ko ™arshen"

"sa ba sa iya gani, dan ma akwai hasken lantarkin dake wajen."

"Yarda kasan suna gudu da iska haka matan nan suke, dan sun horo ta wannan Sangaren, a ΄an gaba-"

"gaba Najlah take, sai gumi take yi, gashi ta gaji amma haka take calla ™afarta dake cikin sneakers ba."

"Cikin ikon Allah suka isa in da aka umarce su, a cikinsu mata uku ne kawai karnukan nan suka wuce,"

"hakan yasa Sir J. ya manna musu wani sign a goshi, daga nan aka shiga horon dare, sai 5:00am aka tashe"

"su, jiki duk ya yi tsami, suna koma wa room kowacce sai barci, Najlah kuwa haka ta daure har sai da aka kira sallan asuba ta yi sannan ta kwanta jikinta ko ina yana mata ciwo."

"Haka rayuwar su take a cikin wannan school Win, cikin dare horon gudu da faWa, Safe (Morning

Please Login or Register in order to submit comment