ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a natse kuma cikin sanyin murya..........."

" Me yasa kuke ta hayaniya kaman kaji? Najlah ba ta son faWa, amma kunsa tana mai da muku martani,"

"wallahi ba ta da matsala."" Da haka ya gyara tsayuwansa yana jiran abin da za su ce, yasan wacce za ta"

"fara magana, dan haka ya kalleta, ilai hawaye ta share sannan ta fara magana a raunane kamar Hajiya Karima."

" Yanzu dai ya tabbata Bazawara kake kulawa, MACE? Abba mace fa kake waya da ita a parlourn Mom,"

macen ma ΄ar bariki. da sauri ya Waga mata hannu.

" Najlah ba ΄ar bariki ba ce, kuma ba Bazawara Sace, budurwar ce, mai hankali. "

" Ba wani budurwa, ta dai gama yawon ta zubar, ta bi maza lungu da sa™o, ta gama lalata shine za ta zo"

"kai ka aureta a manage, wama ya sani ko tana da H.I  wani lafiyayyen mari ta ji a kumatunta,"

wanda yasa Basma ganin taurari sun haska a cikin kanta.

"Kuncinta ta dafe tana mamakin marin da Abba ya yi mata, za ta iya rantse wa tunda suke ko gargaWi da"

"yatsa be taSa musu ba, hasalima baya da faWa baya da hayaniya."

 A. Abba marina ka yi akan wancan ˜aruwar?. Abba besan lokacin da ya mareta ba kawai ba zai jure a

"dinga aibata Najlah ba ce, cikin dakiya ya ce."

" Me yasa za ki dinga haWata da mugayen kalamai, zan iya jure komai amma banda zagin Najlah, domin"

"ita Win zuciyata ce, wanna haukan ba shine zai sa na fasa ba aurenta ba, idan kunga ban aura Najlah ba to wallahi mutuwa na yi, banjin zan iya ci gaba da rayuwa ba tare da ita ba, dan haka ku kula. da haka ya karkaWa musu yatsa alamun warning, sannan ya juya ya fara tafiya sai dai jin abinda Basma ta kuma"

cewa cikin kuka yasa rintse ido.

" Ta gama da mu, wallahi ΄ar iskan ta cuce mu, ta shanye Abba, ta juya masa tunaninsa. to wallahi"

"idan kana sonta ka rufa mata asiri ka rabu da ita, dan wallahi idan ka kawota gidan nan sai mun kasheta,"

"kuma wannan marin bashi ne, akan ta zan rama. murmushi mai tarin ma'ana ya yi dan tunawa da wacece *Najlah* duk abinda ke Wawainiya da su to na ta ya dama na kowa ya shanye."

" Idan na kawota ku kashe ta Win, amma aure kaman an yi ne. da haka ya shige ya barsu baki sake."

"Marwa ai tun maganar Abba na farko ta Wauke huta, numfashi kawai take amma jinta da hankalinta ba"

"sa tare da ita, Fauza ma tuni take ta kuka."

" Najlah!!! NAJLAH!!!!!! Kin shiga uku, kin taro ma kanki masifa da bala'i, ku dena kuka, ita ce za ta yi"

"kuka."" Ta faWa tana share hawayen da suke zuba daga idanunta."

" Bassey ina da tabbacin ta asirce shi, marin ki ya yi, wai Abba ke Waga mana murya. ta kai nan tana"

shafa gefan kumatun Bassey.

" Bashi ne, zan rama, yanzu dai gidansu za mu nema, ko ba'a Nigeria take ba sai munje har gidansu, muci"

mutuncinta harda na iyayenta.

" Sosai ma kuwa, wula™ancin da ba za ta sake tsayawa da wani namiji ba. "

"Saboda tsabar masifa na cinsu, a nan Parlourn suka zauna kowa na sa™a da warwara a cikin ranta."

"A'isha mai aiki ce ta nufo cikin Parlourn hankalinta a tashe, ta ji duk abin da ke faruwa kuma ta tausaya"

musu ainun.

"Jiki na rawa ta zauna a ™asa kusa da Bassey, ta rage murya tana cewa."

" Dan Allah ku ya ™uri, ku dena damun kan  gigitaccen mari Basma ta wanke ta da shi, sannan cikin"

tsawa ta ce.

" Tashi kibar wajen nan ko na miki illah, uban wa kiraki. ai da sauri A'isha ta bar wajen tana zubda"

hawaye.

" Mtwwsssssssss ba™ar munafuka."" Ta faWa tana sake haWe rai."

" Be kamata ki wuce akanta ba, ba ta da laifi, ta zo ta nuna kulawarta ne akan mu."""

" Ya isa Marwa, haushin kowa nake ji, akan meye za ta tsugunna kusa da ni, bansan hauka wallahi"

"mtwwwss."" Da haka duk suka yi shuru, yarda cikin gidan ya Wau shuru, dan dare ya shiga."

"Fauza ce kawai ta yi barci, su kuwa yarda suka ga rana haka suka ga dare, suna zaune idanunsu sun"

"bushe, haka zuciyoyinsu."

"Ana kiran sallar asuba, suka hanga part Win Abba an kunna haske, da haka suka gyara zama."

"A natse ya buWe ™ofa ya fito, tun daga sama suke jiyo dariyarsa kafin suka ji yana cewa."

" Zan tafi masallaci, kema ki samu ki yi sallar yanzu, an jima zamu yi maga.  ganisu yasa ya kasa ™arasa"

"maganar, sai dai irin kallon da suke mai yasa ya katse wayar da yake yana nufan cikin Parlourn cike da mamaki."

" Subuhanallah kar dai ace anan ku ka kwana?."""

" Hmmmmm Abba kana ban mamaki, amma nasan maganinku kai da karuwarka."" Da haka ta mi™e ta"

"wuce. Sai ya kalla Marwa, kauda kanta ta yi gefe tana cika taba Satsewa kamar mahaifiyarsa, sai ta yi mai kama da Hajiya Mama idan ta yi fushi, dama da shi take kama haka ita ma Marwan, yarda ta yi sai tuna mai da wani lokaci da Hajiya Mama take wannan kumburin kamar fulawar ta ji yis ta sha rana ta"

cika roba sukutum.

"Besan ya yi ΄ar dariya ba yana shafa kansa, ai wannan dariyar yasa Marwa fashewa da kuka, ta mi™e"

tsaye tana fara tafiya ta baya-baya tana girgiza kai.

 Abin dariya na zama? Dariya kake min Abba? Da...Dari...dariya fa?.

" Marwa ba haka bane, wani abu na tuna ne."" Sai ta jinjina kai sannan ta haura sama tana share hawaye."

"Lumshe ido ya yi yana jin babu daWi, kallon Fauza dake barci tana ta sauke ajiyan zuciya Waya na bin Waya,"

"alamun ta sha kuka sosai dan har fuskarta ta yi ja, kai ya girgiza sannan ya yi waje................."

*************

" Please Tweeny, kawai zuwa za ki yi ku gaisa a matsayin Ni, ba za ta gane ba, zanje kallon wani match ne"

sannan na biya asibiti na kai taimako. Al-hussain ya kai nan cikin sanyi ta sigar ro™o.

"Su biyu ne zaune kan sopa, suna kallon juna, kamar kullum kaya iri Waya ne jikinsu, Orange Win riga da"

Army green Win wando.

" No Al-hussain, wannan ai haukane, ta ya zan je wajen budurwarka a matsayin kai, ka kirata kace ba za"

ka samu zuwa ba. sai Al-hussain ya ri™e kunnuwansa.

" Please and please, I begging you, jiya banje na ganta ba, yau kuma wayarta na katse, a jikina nake jin"

"babu lafiya amma akwai wajen da dole ne je shi yasa, shike nan tunda ba za ka min wannan alfarmar ba. da haka ya mi™e ya juya baya."

 Hmmm Shikenan zani but in one condition. ya faWa yana jin gabansa yana faWi jin ya ce Kamar ba lafiya

Marwa take ba.

"Al-hussain ya yi murmushi sannan ya juyo baya, zama ya yi inda ya tashi."

 FaWa min me kake so?.

" Kamin al™awarin za ka kula min da kanka duk inda kaje, Ni kuma zanje na duba maka lafiyar Marwa. "

rungumesa ya yi cikin farin ciki.

" Zan kula maka da kaina, kaima ka kula min da kanka. take hawaye suka zubo mai daga cikin fararen"

"idanunsa, yana tsoron ranar da *Promise* zai bayyana, a wannan ranar yasan zai rushe duk soyayyar da Al-hassan ke mai, yana son Wan uwansa kuma yana son *Promise* saboda umarnin Momy ne."

"˜ara ™am™amesa ya yi yana jin kamar kar a rabasu, a yau zai yi aure, auren sirri, auren da ko Wan uwansa"

"da suka rayu na tsawon wata goma a cikin Momy, suka fito a tare, suke rayuwa a tare, sai dai *Promise* ya rushe komai."

"Al-hassan jin irin ri™on da Wan uwansa ya yi mai, yasa ya raba jikinsu yana kallon fuskar Al-hussain."

 Meke damunka?.

" Ba komai."""

" Ban yarda ba, faWa min hankali ya tashi."" Ya faWa yana share mai hawayen da suka gangaro daga"

idanunsa.

 Da gaske babu komai 

 Ka faWa min ko na fasa zuwa duba Marwa. jin abinda ya ce yasa Al-hussain furta abinda dole Al-hassan

zai bar maganan nan.

" Momymu na tuna. take Al-hassan ya haWe fuska, ya mi™e da sauri."

" Okay, zan fita daga can zan biya, kaima ka fita da wuri karkayi dare."" Be jira amsar Al-hussain ba ya yi"

waje yana sanya wayarsa a cikin pocket Win sa.

"Al-hussain kuma ya bi bayansa da kallo yanajin babu daWi gaba Waya, da haka ya Wau wayarsa da kiran"

Merry ya shigo.

 Hello Ango Ango. ta faWa tana dariya.

" Waye Ango? Al-hussain yana wanka."" Da sauri kuma a Wan rikice ta ce."

" Ah...Ah Al-hassan Wasa nake dama, uhmm tambayarsa zan yi, in ya fito ya kira. "

" Dakata ke! Me yasa kika kirasa da Ango?."" Ya haWe fuska amma kuma yana murmushi."

" Al-hassan dama ina kiransa da Angon Marwa, kuma ai very soon hakan za ta faru. ta faWa tana ™o™arin"

kare kanta.

 Hmmmm kina yanzu haka?.

 Ina Waki kallo nake. yarda ta yi maganar yasa ya bushe da dariya yana cewa.

" ˜anwar Ango ya da tsurewa, to Angon ne akan layi. take ta ™atse kiran tana ™wafa, ba za ta biye ma"

koma waye ba ya mai da ita mahaukaciya ba.

"Al-hussain kuwa aje wayar ya yi dama baya son damune shi yasa ya mata haka, sai ta shafa mai"

lafiya.........

**************

"Wani irin numfashi ta ja mai tsawo kafin ta furzar, da wani irin azama ta fizge kanta daga wajen wata"

"soja, baya-baya ta yi ta zube a ™asa tana ta tari, dan kuwa sojan nan sha™eta ta yi, take idanunta suka koma launin ja, fuskar ta haWe, ta ciza leSanta sannan ta buga ™asa da hannu ta, take ta yi wani juyi sai gata a tsaye, kamar ba ita ce yanzu aka lilkisata ba, take sojojin wajen suka hau mata tafi suna kiran"

sunanta.

"Murmushin mugunta ta yi tana kallon ™atuwar sojan da suke faWa, wiyarta ta lan™wasa dama da hagu"

"suka yi ΄ar ™ara, sannan ta Waga hannayenta ta yi mi™a, jikinta suka fara ™as-™as-™as."

"Sai dai sojoji Mazan da suke wajen, da sauri wasu suka rintae ido, wasu kuma suka ™ara ware mata ido"

suna kallon yarda Breast Win ta suka fito a cikin wannan rigar duk da yana da faWi.

"Najlah ba ta san ma suke yi ba, da haka ta nufa kan wannan sojan wacce take ma kallon kin shiga uku da"

"Ni, yarda kasan Zakin da ya kwana huWu bega abinci ba, sai yau ya iske akuya a Waure, haka Najlah ta yi"

"mata, dukkanta kawai take, sannan ta ™i ba Sojan daman ramawa, haka ta gama lallasata har ta kai ga ™asa, take ta baje a sume."

"Nan fa aka ™ara tabbatar da Najlah ta wuce sa'a, mace ce mai kamar Maza, ³ar Sojo ™anwar soja, jinin"

jikinta gudana yake da jinin soja.

"Haka ta mi™a tsaye duk ta yi du™un-du™un da ™asa, bakinta daya fashe ta goge da hannunta, sannan"

"lokaci guda ta yi kan wani soja dake zaune, ta nufesa da gudu, gudun da wasu suka ga ta wuce makan"

"wal™iya, tana zuwa ta kifa masa mari, Marin da be yi tsammani ba dan ya shagala da kallonta, take ya"

faWi a kujerar yana mai dafe kuncinsa dan marin ya shigesa.

"Yanzu kusan kowa tsoronta yake ji, General kawai take shakka, yarda take wuci yasa mutane suka san"

akwai wani abu da ya yi mata.

"Ya Adam dake tsaye daga gefan wanda ta mara, ya Wagosa yana cewa."

" Najlah uban me ya miki za ki mai wanna marin?."" Ba ta kallesa ba, ta yi ™wafa tana nuna mai dogon"

yatsanta manunuya.

 Wannan ya zama karo na farko dana ™arshe da za ka dinga kallona kana lashe baki kamar wani

"maye. ba shi kaWai ba duk wanda ya kuma min kallon da ban gamsu da shi ba, sai na ™wa™ule ma"

"mutum ido, na harbesa da bindiga."" Ta faWa tana ciro bindiga daga ajiyun wandonta."

"Ai da sauri kowa ya fara silalewa, hatta Adam ya shafa kansa yana abokinsa suka bar wajen, yasan Najlah"

"ba ta da hankali, tsaf za ta iya harbe mutum abin ta, tunda haka ta ruWa Sir J da bindiga, ba ta harbesa ba"

"amma haka ta dinga harba mai alburushi a daidai sai tin kansa, mutumin ranar sai da aka ™ara mai ruwa,"

"ita kuma aka horeta, horon da a wajenta training."

"Ji ta yi an dafa kafaWarta hakan yasa cikin salon dambe ta juya tana kai farmaki, da sauri ta janye"

hannunta tana kallon Yayanmu dake sanye da kakinsa.

"Miyau ta haWiye saboda irin kallon da yake mata, hannu ya mi™a mata ta yi sauri aje mai bindigar tana"

marairaice fuska.

"Yayanmu shine mutum na biyu da take shakka, sai dai wani lokacin ba ta shakkansa sam, kunninta ya ja"

guda Waya ta Wan yi ™ara.

 Waya ce ki Wauko min bindiga?. sai ta fara ™yaf™ayfta ido tana son fara kuka.

" Tambayarki nake yi? Sannna ke yanzu babu ranar da ba za ka yi dambe da wasu ba sai ka ce tinkiya."" Ya"

sake ta yana dalla mata harara.

" Ni ce tinkiyar?."" Ya Waga mata kai."

" Eh mana."" Ya faWa yana matse dariyar dake cinsa, taku biyu Najlah ta yi ta tsaya gan dashi, tana wani"

"wuci kamar zakanya, ji take kaman ta kai mai hannu amma ba za ta iya ba, sai kuma take ta fashe da kukan taSarawa tana faWa wa jikinsa."

" Yayanmu dan kai ne zan barka, amma da wani ne ya yi gigin kirana da tinkiya sai na mai akuyanci, dan"

"dukan mutuwa zan mai, Allah ya so kaine, kuma Yayana ne kai mai sunan Baban Mamie, shi yasa zan barka."" Ta kai nan tana raba jikinsu."

" Ke ce ba™yaji sam, ko da ake jinjina Abbien mu, to wajen jarumta da gaskiya ne ba irin na ki ba, kullum"

"rigima da neman faWa, dan Allah Najlah ki kama kanki, gaba Waya kin ri™iWe kin koma wata basamudiya, da kinfi ™yau da jikin ki Wan cas, amma yanzu jibi yarda kika murWe."" Ya kai nan yana Wan dariya, a sha™waSe ta ce."

" Ina siririya munce kamar kazan Mayu, yanzu kuma na Wan yi jiki kana cewa kamar basamudiya, to ya"

"zanyi."" Ta kai nan har da bu™a ™afa, ganin mutane suna ta kallonsu yasa ya ja hannunta suka bar haraban"

"wajen, wajen da babu yalwan mutane suka zauna."

" Ki bar hawayen taSarnan na lura kin gama rainamu, da munyi miki magana sai kukan banza, amma"

"anan ko yankaki ake yi ba za ki yi tari ba, idanunki sun gama bushewa, ba ki tsoron kowa, amma da"

"munyi magana sai ki hau hawaye kina buga ™afa, Allah ya shirye ki. baki ta tura gaba tana Waura kanta kan kafaWarta, sai ya lumshe ido yana jin ™aunar fitinanniyar kanwarsa."

" Ranar da za ki fara sanya kakin sojoji, ya za ki ji? Me za ki fara yi?."" Ya tambaya idanunsa suna lumshe,"

"sai dai take ya rintse ido jin yarda ta zabura tana mi™ewa, yasan haukar za ta fara dan haka ya zuba mata"

ido yana kallonta.

" Idan na sanyasu, hmmm bayan an gama parrade, zan sa a sanya min wa™an sojoji, nasha rawa ina Waga"

bindiga sama tare da sakin alburusai dig-dig-dig-dig-DIGGH ta kai nan tana nuni da hannunta tare da sai ta sa tana faWa tana Wan tsalle.

Kai ya dafe yana girgiza kai.

 Yayanmu kayan za su yi min ™yau kuwa?. sai ya ™are mata kallo daga sama har ™asa.

" Za su yi miki sosai ™anwata, zo na faWa miki wani abu."" Sai ta dawo ta zauna gefansa sannan ya fara"

magana a tausashe.

" Aikin soja aiki ne da ake yi da zuciya, aiki ne da mutum ke sadaukar da kansa domin ™asar sa, aikin"

"al'umma ne kuma yana san kishi da jarumta. Ina so ki zama kema wacce za'a yi alfahari da ita, domin na"

"ga kina da kishi ™asar ki."""

" Yayanmu karka damu, burina kenan, zama babban jarwiya a ™asar nan."" Sai ya dungurar mata kai."

 Jarwiya dan kauda mugayen ™usoshin ™asar nan. ta jinjina mai kai cike da ™arin gwiwa.

" Bara na je na wanke duk na yi dauWa."""

" Tom bye. ta haka ta Waga mai kai tana tafiya tana Wan tsalle-tsalle, da ido ya bita, can ya ga ta tsaya ta"

"kaima wani soja dukan wasa, ai kuwa ta bigesa a kafaWa da haka ya bita ta ko ci ™afa tana gudu, kai ya"

girgiza.

 Allah ya shirya. ya faWa yana tashi...............

**************

"Sai da ya kammala komai sannan ya nufa gidan su Marwa, tun a hanya zuciyarsa take ta bugawa, haka"

"dai ya ™ara sa bayan ya tsaya ya siya mata fruits, Al-hussain ya ce mai idan ya je yasa a yi mai sallama da ita, sannan ko ta kirasa ba za ta samesa ba duk za su kashe wayoyinsu."

"A bakin get Win su ya yi parking da motar Al-hussain, sannan ya fita, jikinsa duk ya yi mai wani amma"

haka ya yi knocking.

"Me gadi na buWe wa ya gansa, nan fa ya washe baki kamar gonar audiga ya shiga gaishesa har ™asa."

"Al-hassan ya mai ™yau yana jin soyayyar Al-hussain sosai, dan yasa yana da ™yauta da mutumci."

"Har ciki aka mai iso, da yake ba™on gidan ne, sai da me gadi ya rakasa har wajen da sukan zauna, zama"

ya yi shi kuma me gadi ya isar ma A'isha da sa™on Sa™on Marwa ya zo.

"Marwa, gaba Waya duniyar yau ta yi musu zafi, haka suna kallo Abba ya tafi Kaduna, sai a yanzu suka"

"gane yawan zuwa Kaduna ashe wajen karuwar sa yake zuwa, gana Waya basa jin daWin yau, sannan"

"wanda Basma ta ba aiki ya kira ya ce da ita number ba za'a iya bibiya ba, ya faWa mata saboda ganin number a makarantar sojoji ake aiki da shi."

"Hakan ya ™ara taimaka ma yanayinsu na rashin sakewa, abu da yafi Sata musu rai shine har bayan"

magrib be dawo ba.

" Mtwwssss tuna wancan karuwar har ya sanya min ciwon kai, gobe Monday in naje aiki sai na duba"

kaina saboda yanayin da nake ji.

 Bassey nima hala na zo maybe jini na ya hau. cewan Marwa tana lumshe ido.

" Allah dai ya ™yauta kawai. faWin Fauza cikin alhini, kafin wata ta sake magana suka ji ana knocking a"

natse.

"Babu wacce ta amsa sai da aka yi sau uku, sai Fauza ta ce."

" Yes, coming."" A hankali aka buWe ™ofar aka shigo, a gefe ta samu ta tsugunna tana cewa."

 Barkanku da hutawa.

" Uban wa kika ga yana hutawa anan?."" Cewan Basma tana wani hura hanci."

"Aisha ta sauri ta ™ara sunkuyar da kai tana jin babu daWi, Basma duk ta fi zafi a cikinsu."

" Hajiya ki ya ™uri, dama ana sallama da Hajiya Marwa ne. "

 Je ki ina zuwa.

 To Hajiya a fito lafiya. da haka ta yi waje.

"Marwa ta mi™e, vail Win kanta ta yafa sannan ta Wau wayarta tana nufan waje."

"Hasken fitilu ya haska ko ina, da haka ta hangosa zaune, take Zuciyarta ta buga, sai ta lumshe ido tana jin"

"wani yanayi, haka ta Waga ™afarta ta fara takawa har zuwa wajen."

Da sallama ta isa wajen tana murmushi dan kar ya gane halin da take ciki.

"Murmushi ya sakar mata wanda ba ta san lokacin da ta zauna daSas ba, dan kuwa murmushin gani ta yi"

ya gilma da wani irin haske.

 Wassalamu Alaikum warahmatullahi wa barakatuh. ya faWa yana jan jikinsa ta yarda suka bar space a

tsakaninsu.

"Mamakine ya kama Marwa, dan kuwa Al-hussain be saba haka ba, bashi da burin ganin wani sashi na"

"jikinsa ya goga nata, sannan ta mance rabon da su yi sallama ma juna haka, duk haWuwarsu da kalaman soyayya suke fatawa ko yace ta yi Hugging na sa, muryansa ne ta dawo da ita duniyar zahiri."

" Meke damunki?. ya faWa yana kallon ™afarsa, dan kuwa tun kallo Waya da ya yi mata ya fahimci tana da"

"damuwa, kuma ta yi kuka sannan ta motsa mai zuciya."

" Babu komai, ya hanya?. "

" Karkimin ™arya, waya saki kuka?. sai ta lumshe ido, zuciyarta tana ta mata wasiwasin ba Al-hussain"

"bane, amma tana son ta tabbarar."

" Matsala muka samu da Abba shine kawai."" Sai ya Waga mata kai yana lumshe ido, shuru suka yi"

"dukkansu har na tsawon lokaci, kafin Marwa ta ce."

" Me yasa Al-hussain ya katse wayarsa? Kuma ina yaje da ya turo ka?. da mamaki ya juya ya kalleta, sai"

ta Waga mai kai.

" Kai Al-hassan ba Al-hussain ba."" Murmushi ya yi mai ™yau."

" Me yasa kika ce haka My Love."" Ya faWa kamar yadda Al-hussain yake faWa."

Shuru ta yi sannan ta ™yallesa da ™yau.

" Hmmmm komai naku iri Waya ne amma kuma da banbanci a cikin idanuna, kai Al-hassan ne, idan ka"

"koma ka ce mai ya kunna wayarsa na kunna nawa. da haka ta yi ™o™arin mi™ewa sai dai aka yi rashin sa'a ta taka wani dutse mai santsi hakan yasa ta yi baya-baya za ta faWi, cikin azama da sauri Al-hassan ya tareta ta faWa jikinsa, take sanyin nan ya fara ratsa duk wani sassa dake cikin jikinsu, haske ya bayya a"

cikin idanunsu sannan zuciyoyinsu suka tsaya da aiki na wuce gadi

END.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*THE SHIDORIA WRITER'S *

*Zazzafan Littafin da suke ongoing*

*THE SHIDORIA WRITER'S TEAM*

1. BUDURWAR ABBAN MU

Pretty Sk

2. WASAN ˜ADDARA

Asmeetah Writer

3. FANSAR NAILAH

Umulkhairi Hashim Abo

4. DAGA RUGA NAKE

Mrs Awwal

5. WAR˜IYAR SO

Fatima Bintu Hussain

6. MATAR YAYANMU

Sa'adatu Ta Batulu.

7. GARWASHI

Hafiza Amanar Ammey Laylerh

_DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI_

PAGE 4γ .

> Da haka ta yi ™o™arin mi™ewa sai dai aka yi rashin sa'a ta taka wani dutse mai santsi hakan yasa ta yi

"baya-baya za ta faWi, cikin azama da sauri Al-hassan ya tareta ta faWa jikinsa, take sanyin nan ya fara"

"ratsa duk wani sassa dake cikin jikinsu, haske ya bayya a cikin idanunsu sannan zuciyoyinsu suka tsaya da"

aiki na wuce gadi.............

"                                  Second Waya, second biyu, har zuwa second talatin suna a haka, kafin Allah ya sa"

"suka dawo cikin hayyacinsu, da sauri kowa ya fara raba jikinsa dana Wan uwansa, Marwa gaba Waya ta ruWe, sai ta koma ta zauna, shima zaman ya yi yana lumshe ido, a haka suka shafe mintoci, sai ajiyan"

zuciyar da suke fita lokacin Waya.

" Ka. Kaya™uri."" Ta faWa tana jin irin ™amshin turaren Al-hussain yana tashi a jikinsa."

" Ba komai, amma ki dinga kulawa, ga wannan zan tafi."" Ya faWa a natse yana mi™a mata ledar ba™i, amsa"

ta yi ba tare da ta bari hannunsu sun haWu waje Waya ba.

 Na gode. sai ya yi murmushi.

" Zan iya miki wani tambaya guda Waya tak?. sai ta Waga mai ka tana karantar yanayinsa, wannan ya fi"

"komai a natse, wancan kuwa hmmmm."

" Ta ya kika gane Ni ba saurayinki bane? Na yi mamaki sosai, dan har yarda yake miki magana haka na yi"

"miki?."" Murmushi mai sanyi ta yi tana jin daddaWan iskan wajen haWida turarensa suka sanya mata jin yanayin na musamman."

"Juyawa ta yi da ™yau ta kallesa, sannan ta ce."

" Allah ya halicce ku sak, sak Win da za ku iya rika mutane, kuna da kama wanda na jima banga tweens da"

"shi ba, komai fa komai naku, sai dai duk yarda kukayi kama, dole ta banbancin ra'ayi, zuciya, text da"

"kuma ™wa™walwa ya zama da banbanci. Duba nan wanne ya fi ™yau a ciki."" Ta faWa tana nuna mai wani"

"hoton wasu motoci masu numfashi da suke tsaye guda biyar, Waya ™irar Mercedes Benz white,

Please Login or Register in order to submit comment