ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wacce ta iya samunsa da wannan maganar, a takaice dai yana"

"da zafi dan kuwa ya ci ainiyin sunansa Umar, amma Ustaz ake ce mai."

A hankali muryarsa mai sanyi ya ratsa wajen yana cewa.

" Kullum sai kunyi latti, to daga yanzu kun dena picking, dukka za dinga muku, nasan za ku yi hankali, ku"

"matso, sannan duk wacce ta bari ita ce ™arshe dukka 10. ya faWa yana gyara zaman hularsa wacce ake ce ma taSa ka ji hadisi."

"Ai kafin kice me, mata suka matsawa suna fiddo tafin hannu dan shi ana yake dukka, kowa sai sauri yake"

"karya zama ™arshe, amma Najlah kuwa tana can baya ta tsira ma tafin hannun ido, tana jin hawaye na"

cika mata ido.

"Kallon yarda yake dukkan ta yi, sai ta yi sauri ta kauda kanta sannan ta gyara zaman jakkarta a baya, tana"

"kallon saura mata biyun da suka rage sannan sai ita, Rukky tuni aka yi mata ta shige aji."

"Murmushi ya saki mai sanyi yana kallon Najlah yarda ta tsaya kamar kace tak, ta zura da gudu, ya rasa"

"me Najlah take da shi da yasa baya iya kauda kansa da tunaninta a cikin kansa, yana so yaga tana mai"

"magana, sannan saboda ita yake sanya ΄an ajinsu su Waga ni™af kawai dan yaga fuskarta."

"Taku uku ya yi sannan ya kalla matan da ya sallama har sun shiga aji, sai ya mai da idanunsa akan Najlah"

yana cewa.

" Babu ranar Allah da wannan Baiwar Allah ba za ta yi latti ba, me yasa?. ya kai nan yana haWiye dariyar"

da ke shirin kamashi dan kuwa tuni hawaye suka cika mata ido.

" Idan ba za ki yi magana ba, ban hannunki na sallame ki Walubai na jira na. ya kuma faWa yana gyara"

"tsayuwansa, tabbas badan karyayi san kai ba, da ba zai duke ta ba, amma ya zama dole."

"Nijlah kuwa, gabanta ne yake ta faWi, amma haka ta daure, ta aje jakkarta a gefe, sannan ta fizge ni™af"

dan ji take zafi na shirin kasheta.

"Hannunta ta zuro ta cikin Hijab sannan ta fara to mai addu'ar da duk ya zo bakinta, take kuma hawayen"

ya shiga gangarowa babu tsayawa.

Mi™a mai ta yi bayan ta durgushe gwiwowinta a ™asa dan ji take dukka Waya zai iya sa ta zuSe ™asa.

"Numfashi ya yi sannan ya rage tsayin bulalar, a hankali ya kai mata na farko, amma wani irin ihu da"

Najlah ta saki yatsa ya matsa Wan baya yana kallonta.

"Kuka take kamar ™aramar yarinya, sannan ta mai da hannun cikin Hijab, ta haWe kai da gwiwa tana rero"

kuka cikin wannan muryan na ta mai daWi..

" Tashi ki wuce aji."" Ya faWa yana yin gaba dan ba zai iya ™ara dukan ta ba kuma be ga alamun tana da"

shirin bashi hannun ba.

"Ko da ya shiga aji, ya nema wajen zamansa ya zauna, sannan ya fara amsar hadda, har ya amsar wa"

"mutane uku Najlah ba ta shigo ba, gaba Waya hankalinsa yana kanta, sai da ya fara amsar haddar na huWu sai ga ta tashigo a jikin duk a sake, tana tafiya sai jan ™afa take yi."

"Kallo Waya ya yi mata ya kauda kai, dan kuwa fuskarnan ta ta tayi ja sosai, ga idanunta da suka ™ara Sula-"

"Sula, kai kace an kwana ana dukkan ta ne."

"Benci na biyu a nan ta zauna kusa da Rukky, barci ne ya cika mata ido, dan haka tana kwantar da kanta"

sai barci mai daWi ga Wauke ta.

"Ba ta san tsawan lokacin da ta Wauka tana barci ba, sai dai jin Ustaz na kiran sunan ta yasa ta farka a"

firgice.

" Hafsat Abdullahi! Hafsat Abdullahi!!."""

 Na. Na'am. ta faWa cikin sexy voice da yasa Ustaz Jan dogon hancinsa yana sauke Soyayyen ajiyan

zuciya.

" Zo ki ban hadda."" Ya faWa yana nuna mata wajen zaman be bada hadda."

"Babu musu ta mi™e jikinta a mace, ta isa wajen ta zauna, sai dai kafin ya buWe baki ta fashe da kuka tana"

rufe fuskarta.

"Ba Ustaz kaWai ba har ΄an ajin duk kallonta suke yi, duk da kuwa sunsan halin Najlah, ita ba ta Wauki kuka"

"a wani abu ba sam, duk da girmanta."

" Subuhanallah, me ya faru?. cewan Ustaz yana jin tasirin sautin kukan na ta."

"Najlah kuwa, numfashi ta ja sannan ta tsaida kukan tana cewa."

" Yunwa nake ji.........banci abinci ba. ina jin yunwa."" Ta kai nan tana shirin sake fashewa da sabon kuka."

Ai kan kace me ΄an aji suka hau dariya duk da kuwa Ustaz ne a cikin ajikin.

" Kuna hauka ne za ku yi mata dariya, duk ku fita ku yi neeldown."" Ya faWa yana so su bashi waje dan su"

gana da Najlah sosai.

Fitan suka yi sannan ya mai da hankalinsa kan Najlah ya rage murya sosai.

 Me yasa baki yi breakfast ba?.

 Na yi latti ne. ta faWa tana kallonsa sosai.

" Muga hannun dana dukka?."" Ba musu ta nuna mai tafin hannun da tuni ya washe da radaWi."

" Kiya™uri kinji, banso na dukeki ba, yanzu me kike so ki ci?."" Yarda yayi maganar yasa Najlah yin Wan"

murmushi sannan ta ce.

 Yanzu Mamie za ta aiko min da shi.

" Sannu autar Mamie."" Sai ta Waga mai kai tana tura ™aramin bakinta gaba."

" Dan Allah ki rage saurin kuka, duk ΄an ajin nan sun rainaki, kuma gashi kin girma sosai, ko aurar da ke"

muka yi za ki zauna. ya faWa dan so yake ta kuma magana. murmushi kawai ta saki sannan ta ce.

 Ustaz zan iya tafiya wajen zamana?. sai ya Waga mata kai.

"Yarasa me yasa bata iya tsawaita hira da shi, sai dai yaji daWin hirar yau."

"Wajenta ta koma ta zauna, sannan ya umarci ΄an ajin da su shigo, kowa sai ™us-™us suke yi, dan kuwa"

sun gama fahimtar Ustaz ya faWa soyayyar Najlah sha™waSa.

"Fita ya yi daga ajin dan kuwa ba zai iya ci gaba da kallon Najlah a haka ba, duk ta koma abin tausayi"

kamar marainiya.

"Yana fita kuwa, ΄an aji aka buWe chapter."

" Najlah Sha™waSa, kinyi wuff da zuciyar Ustaz fa.  da sauri wata ta ™wace maganar Umaima."

 Ba kuga da ya kalla fuskarta sai ya sauke Soyayyen ajiyan zuciya ba. take suka ™washe da dariya.

"A dai-dai nan Driver ya yi mata waya akan ya iso cikin makarantar, kuma malamin su ya amsa zai kawo"

"mata, godiya ta mai sosai, sannan ta kalla ™ofa in da Ustaz ya le™o yana kiran sunan ta."

"Dukka ΄an aji suka yi shuru dan ganinsa, a natse ta mi™e ta isa gabansa ta amsa basket Win tana cewa ."

 Na gode. ta amsa tana juyawa.

" Please ki ci da yawa. sai ta tsaya cak, a hankali ta kuma juyawa ta kallesa, tana so ta ™ure iskanci ΄an"

ajin sai ta buWe baki ta fara magana cikin sha™waSa wanda haka Allah ya yi ta .

 Ustaz uhmmm ina son ruwa mai sanyi dan Allah. ta faWa yanda duk za su iya ji.

" Okh, Auwal zo."" Ya faWa yana kiran Walubi Waya daga mazan ajin, ita kuma ta nufa wajenta ta zauna."

"Ba ta ce komai ba ta Wauki abinci ta hau ci bayan ta musu Bismillah, Babu wanda ya kulata."

"Tana cikin ci Auwal ya kawo mata ruwa, ta amsa tana mai murmushi."

Abinci kaWan ta ci sannan ta rufe kular tana duban wacce ke sit Win gaba tana cewa.

" Fatima Muhammad Sani, sannu, nace sannu, wai dan Ustaz na tausasamin zai ya zama saurayi na?"

"Hmmmm har da ke Zee, kina wani cewa saboda Ni yake sa a Waga ni™af. kun raina min wayau"

fa. kut hmm ta faWa tana Wan cijan leSe.

Rukky murmushi ta yi sannan ta ce.

" Cikin ki ya Wauka dole bakinki ya buWe."""

" Uhmmm, Rukky ki yi shuru, wallahi dai-dai nake da kowa a cikin ajin nan, nasan kunsan Ni, bana Waukan"

robish 

" Najlah sha™waSa, wannan maganar ba abin ta da jijiyoyin wiya bane, in ma soyayyar ne ai ba wani abu"

"bane, dan kuwa Ustaz ya kai a so shi, malami mai Capacity. cewan wata daga baya, nan fa aka Wan yi dariya."

" Aunty Murja barni da su, Ni kunsan wani abu ma. wallahi wallahi bana son auren saurayi, na fison"

"Namiji ya Wan manyata haka, wallahi sun fi iya love."" Cewan Najlah tana juyo ido. Nan ma dariya suka kuma sawa dan kuwa in dai ana maganar saurayi, Najlah ce kawai mai ce wa ta fison ta aura mijin wata."

" Ke banda abinki, ai ki aura saurayi shine daWin aure, me mata kuwa sai yarda aka yi dashi  da sauri"

Najlah ta katse Aunty Murja.

" Hmmm Aunty Murja, ni fa banso wallahi na fison na yi aure naje in da zamu dinga show da matar mijina,"

na taso gidan mu ba wani armashi kuma ace na yi aure na zauna Ni kaWai ke Ni bama zan yarda a

"kaini wani gida ba, a haWe mana, kai hmmm a lokacin akwai abu. ta kai nan har ta lumshe ido."

" Ah lallai Najlah baki da hankali, ba kisan kishi ba ko? To wallahi wata akan mijinta har kisa za ta iya yi. "

" Allah ya haWani da irinta Meenal, ai gida haka yafi suger, ance muku zama ina kallon finafinan soyayya"

"da rikici duk a banza ne? Hmmmm, ba zaku gane auren Suger Dady akwai daWi ba, ba su da damuwa sam, ga iya ririta sosai, kuma duk wani abu da zanyi, sai dai ya ce yarintane, wallahi auren su akwai  da"

sauri ta haWiye sauran maganar ganin Ustaz ya shigo.

"Idanunta ne suka sar™e da na shi, sai ta janye tana mai da hankalinta kan Alqur'ani da ta buWe amma"

surutu ya hanata ta yi karatun.

"Da ita ya fara ci gaba da amsar haddan, bayan ta fito ta zauna ta fara rero mai shafi ukun farko na"

"Suratul An'am. Daga Ustaz har Waluban ajin wani natsuwa ne ke sauakar ma kowa, dan kuwa Najlah"

akwai baiwar ™ira'a.

"Cike mamaki ta ga takai haddar nan babu mistake, tana gamawa ya yi mata sign sannan ta koma ta"

"zauna, farin ciki ne ya kamata dan kuwa ayar da take karantawa ne idan za ta yi barci, shi ke sa ta yi saurin rike abu."

"*Wa bil-ha™™i an zalnahu wa bil-ha™™i na zal.* Sau 16 kafin ka kwanta barci, yana ™ara kaifin brain."

"Suratul Israel Ustaz ya fara karantawa cikin wannan muryan nasa mai ratsa zu™ata, idan akwai abu guda"

"dake burge Najlah da Ustaz, shine iya karatun Alqur'ani, bayan wannan sam baya burgeta, ta fison namiji babba wanda ya girmeta sosai."

"Tafseer ya musu sosai, dan yana da ™yau ga kowani Walibin Hadda, da yasan ma'anar abin da yake"

karantawa.

"Ba su suka tashi ba sai 2:30pm, dama sati da Lahadi ne kawai suke Hadda."

"Mota suka shiga ita da Rukky suna Wan hirar karatu, suna shiga Driver ya Wau hanya."

" Me yasa ba™ya kula Ustaz ne? Kinsa baya kula kowacce mace sam, amma ke yana son kuna magana,"

zan iya rantse kina ji yana kiranki da aka tashi amma ko kallonsa kin kasa yi menene matsalarki wai?.

Rukky takai karshen maganar cikin jin haushin Najlah.

Murmushi Najlah ta yi sannan ta ce.

" ˜awata bana son Sata ma kaina lokaci, bana son shi sam, badan komai ba sai dan ya min yaro sosai. ta"

"faWa hankalinta a kwance tana latsa wayarta, baki buWe Rukky ta yi tana jinjina kai."

" Hmmm Najlah kinfi ™arfi na wallahi, ke dai ba'a gane al™ibilanki, ai na bashi number ki kuma zai kira ki. "

" Na ji amma wallahi bana son shi, dududu ba zai wuci 27yrs ba, amma nafison mai +40yrs. "

" Allah ka ganar Najlah. ta faWa a yin da take shirin fita daga motar, da sauri Najlah ta ri™e mata hannu"

tana marairaice fuska sannan ta ce.

" An jima ki le™o musha hira, sannan muyi aikin Ustaz, in ya so sai mu raba hukunce-hukuncen, da kowa"

"ya gama nashi sai mu kwashe na juna, ba lallai ya gane ba."" Ta kai maganar cikin salon muryarta mai"

"sanyi da sha™waSa, duk da haka ta ke ko in ce Mamie ta sangantata."

" Malama ba hula ne a kai na ba, ki dena kashe min wannan idanun naki masu kama da wacce ta bugu, in"

"da sarari zan shigo."" Cewan Rukky tana ma Najlah dariya ganin ta Waure fuska."

"˜ofar ta rufe musu, sannan Driver ya ™arasa gidan dake gaban wanda Rukky ta shiga sannan ya danna"

horn..........

****************

"Gyalen kanta ta gyara zamansa sannan ta fiddo wayarta tana Wan dubawa, tsaki ta kuma ja tana kallon"

"wayar Abba dake kan showglass na Parlournsa. Be jima da ya tashi ya shiga Wau™o mata key Win mota ba, amma kira na uku kenan dake shigowa."

"A natse ta mi™e ta fara takawa zuwa wajen, daidai tana Waukan wayar, Abba ya fito daga bedroom."

"Sai ta kalla sunan dake kai sannan ta kallesa, take Wan annurin dake fuskarta ya Wauke, ta kalla Abba da"

™yau tana cewa.

 Wacece Miss Ayo? sai Abba ya yi murmushi yana jin soyayyar babbar ΄ar tasa.

 Marwa sabuwar mataimakiya ta ce. ya faWa yana mi™a mata key Win daya Wauko.

Har ta mi™a mai wayar wani kiran ya kuma shigowa daga Miss Ayo Win.

Cikin sauri Marwa ta yi pecking duk da kuwa ta yi latti sosai zuwa school.

"Cikin salo da karya murya wata murya ta daki kunnuwansu daga cikin wayar, duk da kuwa kana ji kasan"

ba bahaushiya ba ce.

" Good morning Alhaji, dan Allah in baka wuce ba, ka biyo ta gidana ka Wauke Ni sai mu tafi meeting Win"

"tare, motata ya lalace.  ai cikin masifa da tsiwa Marwa ta ce."

" Šan dakata Malama, wacece ke? Uban me wa ya baki umarnin kiran Abban mu? Lallai ashe baki da"

hankali 

 MARWA!. faWin Abba a Wan tsawace dan kuwa Miss Ayo babbar macece.

Wayar Marwa ta saki ya faWi akan carpet sannan cikin rawar murya kamar mai shirin fashewa da kuka ta

ce.

" A......Ab....Abba tsawa kake min akan wata......Abba yanzu amanar Mom kake ci dama. "" Sai hawaye"

shar kaman an buWe panpo.

Shafa suman kansa ya yi sannan ya ce.

" No Marwa. Ba haka bane, aiki kawai muke tare amma "" Sai ta Waga mai hannu tana cewa."

" Ya isa."" Da haka ta aje mai key Win ta juya ta fita da guda tana share hawaye."

"Abba kuwa kasa ™wa™w™waran motsi ya yi, a hankali kuma ya zauna a kujera mafi kusa da shi, yana zama"

"ya lumshe idanunsa, ya rasa meke damun su Marwa, in dai akan kishi ne, babu ikon mace ta kirasa to sai"

"ya yi da gaske suke ha™ura, har ga Allah yana son ya yi aure tun a baya amma saboda tsoron abin da zai"

faru yake fasawa.

"Ba zai manta lokacin da ya nema wata Bazawara ba Amina, besan yarda aka yi ba har dai Marwa ta sani,"

"a ranar suka nufa gidan su Amina, suka ci mutumci kowa na gidan, sannan ta ma Amina kashe sosai ko ya ce jan kunne dan kuwa harda sojoji biyu ta je, shi kansa ya ga abu dan sai da suka dena mai magana na fiye da wata Waya, sai da ™yar suka ha™ura akan ba zai sake kula kowacce irin macce ba, shi kuma ya"

amince.

"Wai dogon numfashi ya kuma ja, sannan a hankali ya mi™e yana mai bin hanyar fita Wan duba halin da"

"Marwa take, duk da yasan zuwa yanzu ta faWa ma Basma, dan Fauza ta wuce school tun"

Wazu

END.

> Ba wasa wannan al™alamin mai zafi na Wauka.

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE

"Wani dogon numfashi ya kuma ja, sannan a hankali ya mi™e yana mai bin hanyar fita Wan duba halin da"

"Marwa take, duk da yasan zuwa yanzu ta faWa ma Basma, ita Fauza ta wuce school............."

"Ko da ya isa part Win su, sai ya iske ba kowa a ciki, murmushin ™arfin hali ya yi sannan ya nufa compound,"

Da Bala Mai shuke-shuke ya fara haWuwa.

" Alhaji Barka da Safiya."" Cewan Bala yana ri™e da tiyon ban-ruwa."

" Uhm Alhamdulillah, na ce yaran nan sun fita ne wai?. "

" Eh Alhaji, Hajiya ™arama ita ta tsufa a school, Hajiya Babba kuma yanzu ta fita, sai Hajiyar Tsakiya, ita"

"kuma ta Wan jima da fita."""

 Ok to shike nan. ya faWa yana koma wa ciki.

"Kawar da komai ya yi, ya shirya zuwa office Dan suna da meeting yau, already ya yi wanka, wani farin"

"shadda ya fiddo, wanda ya ji aiki sosai, sawa ya yi sannan ya Wan taje tarin suman kansan mai laushi da"

she™i.

"Agogo mai tsaWa ya Waura a hannunsa, sannan ya Wau carkey da wayarsa. Har ya matsa gaban mirrorw"

sai ya dawo ya kalla kansa.

"Baya tsufa sam, kullum ™ara ™yau yake, murmushi ya yi sannan ya Wauki turaruka kala biyar ya feshe"

jikinsa da shi.

"Cikin sauri-sauri yake sauka daga stairs sanna kuma a natse, yana jin yunwa sosai amma dole sai ya fita"

"zai ci, dan yau mai aikin da aka samo mai za ta zo, in su Basma sun amince sai ta fara aiki."

"Mota ya shiga sannan ya yi waje, yana tu™i yana kiran number Miss Ayo, sai dai kira biyar ya yi mata ba"

"ta Wauka ba, dan haka ya nufa gidan na ta."

"Ta isa bakin get Win gidan ya gane gidan akwai lock, Dan haka ya nufa Company."

"Sai dai yana zuwa ya tarar duk wanda zasu meeting Win sun wuce, da yake ba wani nisa da wajen, sai ya"

koma moto ya ™ara gaba.

"Wani madaidaici wajen taro ne, wanda ya haWa manya-manyan mutanen da za'a yi meeting da su, Alhaji"

Mubarak kawai ake jira.

"Yana shigowa wajen aka tashi dan nuna mai girmamawa, sai da ya nema waje ya zauna bayan ya musu"

sallama duk sun amsa.

Zama suka yi sannan suka fara abin da ya tara su.

"Abba kallon Miss Ayo yayi, wacce ke zaune daga gefansa na dama na operating system, be san me yasa"

"ba matar tana burgesa, ba ta damuwa, ga kawaici da ibadah, a ta™aice ta yi mai 100%, sai dai dole ma ya"

"cireta a ransa, saboda kishin yaran nasa."

"Yayi nisa cikin tunani sosai, har aka fara watsewa dan an kammala zaman."

 Sir! Sir!! Sir!!!. cewan Miss Ayo tana buga wani file a kan table.

Lumshe ido yayi sannan ya kalleta.

" We have to go."" Sai ya Waya mata kai."

"Wucewa ta yi, shima sai ya bi bayanta."

"Sai da ya yi da gaske tukun ta yarda ta shiga motarsa, tana mamakin wai yarinyarsa ce wacce take ta"

hauka Wazu.

" I'm sorry Sir, na shiga mamaki sosai saboda nasan baka da mata, hmmm haka muke ai."" Ta faWa tana"

Wan dariya.

" To gaskiya ba ku yi ba, in dai har kishi ana gado to mata kuna da matsala sosai. sai suka yi dariya sosai."

"Da haka suka sauya hirar duk dai na nishaWi ne, har suka yi parking a babban Premises na company Win,"

sannan suka jera tana mai ri™e mai da jakka amma jerawa suke yi suna ta dariya.

"Ma'aikata gaishesa suke yi yana amsawa da kai, dan har lokacin be dena dariyar labarin da Miss Ayo take"

"ba shi ba, tana mai Hausa tana haWawa da yarenta Yaruba."

"A tare shi da ita suka kai hannunsu kan handle, jin hannunsa kan nata yasa ya yi saurin cirewa yana cewa."

" Sorry."" Sai ta yi mai murmushi tana buWe ™ofar tare da mai alamar girmamawa akan ya shigo."

Ba musu ya shiga cikin officer Win yana cewa.

 Ai neman waje za ki yi ki zauna dan sai na ji karshe Labarin Marwa! Basma! Me kuke yi nan?.

cewan Abba cikin mamakin ganinsu zaune suna kallonsu.

"Miss Ayo ma kallonsu ta yi da ™yau, a cikin ranta kuwa cewa ta yi."

" Masha Allah, Allah dai yasa lafiya. "

"Marwa ta mi™e daga in da take zaune tana tafa hannunta biyu, sannan ta yi taku uku tana cewa."

" Basma kin gani ko, Abba ya dena son Mom, wata maccen yake kulawa har suna hira cikin nishaWi, Abba"

"me yasa kake yaudarar wannan matar?, dan kuwa kai mijin mace Waya ne tak, wallahi wallahi babu mai yi ma Mom Win mu kishiya har abada."" Ta kai nan tana ™are ma Miss Ayo kallon tsana da ™iyayya."

Abba kuwa cikin sanyi da kwantar da murya ya ce.

" Marwa me yasa har yanzu ba za ku gane cewa idan mutum ya mutu, ya mutu kenan ba, aure nawa na"

"nema kusan 4 amma duk an fasa saboda ku, kuma dan ku zanyi aure.  da sauri Basma dake zaune"

"cikin takaici da masifa, ta mi™e a zabure tana cewa."

" Mu ba yara bane, babu abin da muke bu™ata daga wajen wata maccen, mun iya waka, mun iya cin"

"abinci Marwa wannan maganar ba ™arama ba ce, ko kuma daga yanzu mun baka dama ka aura duk"

"wacce kake so, amma wallahi ko kwana biyu ba za ta yi a cikin gidan Mom ba, ruwan acid zamu watsa mata, hmmmm Marwa mu je, ina da class yanzu."" Ta kai na tana Waukan handbag Win ta, sannan ta kalla Abba."

 Abba daga lokacin da ka fara neman wata maccen ka sani daga lokacin za mu fara shafe cewan muna da

"mahaifi ke kuma idan kin shirya mutuwa, ki yi gigin auran mijin wata hmmmmmm. takai nan tana"

wani irin mugun murmushi.

"Haka Basma take, ba ta magana mai yawa amma in ta furta akwai Waci, halinta sak na mahaifiyarta, ba ta"

Waukan wargi bare Sata lokaci.

"Fita suka yi suka rufo mai ™ofa, Miss Ayo neman kujera mafi kusa ta yi ta zauna, tana dafe kanta."

" Haka yaran naka suke? Na ga ko kai basu girmamaka balle ace ka yi auren, har ga Allah, a tarayyata da"

"kai ban taSa ganin na™asun ka ba sai yau, wato yaranka, akwai in da ka kuskure a

Please Login or Register in order to submit comment