ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

part din Abba ta murza key, dariya ta yi tana girgiza kai, Hijab Win jikinta ta cire, sai kuma"

"kewan ΄an uwanta suka kamata, lumshe ido ta yi tana tunanin kalam na ™arshe."

" Najlah aure ya wuce duk yarda kike tunani, a kowani aure Akwai ™addararsa, akwai daWi akwai rashin"

"daWi, babban makamin dake cikin aure shine *Ha™uri* , da an faWa kalmar nan sai wasu su yi dariya akan"

"kalmar, suna tunanin auren soyayya daban yake baya bu™atar ha™uri hmmm kowani aure yana bu™atar ha™uri sosai, sannan *biyayya* duk abinda ya ce ki yi, to ki yi, idan ya hanaki kar kiyi, Alhamdulillah na saki islamiyya, kuma iya gwargwado kinsan hukunce-hukuncen aure. ™yata ki kula,"

"dan Allah, ki zauna da mijinki da yaransa lafiya. "

Hawaye ta share sannnan ta yi murmushi tana cewa.

" Tabbas ba zan baki kunya ba Mamie, sai dai yaran nan zan kowa musu zama, har ga Allah sun min"

"kaWan, ina so na yi rigimar da gidan nan sai ya mana kaWan wajen dambe."""

"*Abinda ba ta sani shine, zuwan Abuja shine mafarin babban ™addarar da za ta iska, duk da tasani amma"

ba ta san hatsarin ™addarar ya kai haka ba. *

****************

"Da misalin ™arfe 7:20pm na dare, motarsa ta yi parking a bakin get Win su Marwa, wayarsa ya Wauka ya"

"kira ta, bugu uku ta Wauka."

" Surpriseeeee ina waje."" Da haka ya katse kiran, shuru ya yi yana sauraran wa™ar dake tashi a cikin"

motar.

"˜asa da mintina 10 sai aka buWe get, yana juyawa idanunsa suka kalla fuskarta dake Wauke da murmushi."

"Motar ta buWe, sannan ta shiga da sallama, amsawa ya yi yana ™are mata kallo."

"Abaya ne jikinta sai vail da ta yafa, rabin gashinta yana waje ya kwanta luf-luf."

" Kinyi ™yau sosai."" Ya faWa yana lumshe ido."

" Na gode sosai."" Da haka suka yi shuru na dogon lokaci, amma zuciyoyinsu cike suke da jin daWin"

kasancewa a tare.

"Lokaci zuwa lokaci sai su dinga saton kallon juna, da sun haWa ido sai suyi saurin kauda kai."

Ita ce ta yi ta maza ta yi gyaran murya tana cewa.

" Uhmm na faWa maka abinda zuciyata ke rayamin?."" Da sauri ya Waga kai, sai ta ce."

" Uhmmm dama uhmmmm, idan irin haka uhmmmmm tare. shine kawai uhmmmmm."" Murmushi ya"

yi.

" Bangane komai ba Marwa."""

" Okay, inshot ina jin ina sonka, so mai yawa bansan garin ya ba, amma na faWa soyayyarka, dan haka a"

yau zan sanar ma Al-hussain da cewa kai nake so na aura. da sauri Al-hassan ya kalleta dan kuwa

"maganar ™arshe ne ya bashi mamaki, amma sai ya zuba mata ido, number Al-hussain ta danna ma Kira, amma baya shiga."

" Ki bari mu tsara abinda zamu ce mai tukun, ya yi wuri ki sanar da shi, zai ga na yaudare shi ne, be"

"kamata hakan ya faru yanzu ba."""

" Hmmmm be yi ba, na ™osa na fara morar soyayyarta da kai, kuma komai da ya faru shi ya ja."" Da haka"

"ta sake kiran number wanda cikin ikon Allah ya fara shiga, sai dai be Wauka ba, kiran na katsewa sai ga kiran Al-hussain ya shigo wanda aka sanya ainihin sunansa aka cire *My Love.* kallon Al-hassan ta yi, sai ya Waga mata kai alaman ta Wauka kawai, hannunta ya latsa alaman green *Accept*, take muryar Al- hussain ta fito raWau cikin wayar.................."

**************

"Anas, a yau sai da ya tabbar ya cika duk umarnin boka, zauna yake gabansa yana bashi duk abinda ya"

"bu™ata, tsohuwar Tunkiya mara gani, ita ce ma yasha wiya kafin ya samu, amma jaririn, asibiti ya je, da dubara ya sato jaririn da aka haifa a yau, daga nan ya nufa makarantar mata, ya ja ra'ayin wata da kuWaWe, da haka ta shiga motarsa, abin sha™a ya sa mata a hanci take ta Wauke huta."

"Daga nan sai gidansa, sai da ya shimfiWa wannan ™yallan akan gado sannan ya hayyake ma yarinyar nan,"

"bayan ya gama kuma ya kasheta, shine ya tawo wajen boka jikinsa har rawa yake, saboda yana bu™atar"

"aikin nan, dan Mahaifin Basma ya tara da yawa."

Boka ya kalla kayan dake gabansa sannan ya buWe baki cike da amo ya ce.

" Ka je, gobe ka dawo kafin nan Aljanu sun gama maka aiki."" Da haka ya yi tashi yar gidan Bokan ransa fes."

"Bayan ya koma gidansa, ya iske gawar yarinyar nan duk cikin ™azanta, ga jikinta duk ya saki, amma"

"saboda rashin imanin Anas, haka ya sake shigar yarinyar, bayan ya gama ya Wauki gawarta ya jefa ma wasu manyan karnuka guda 7 da suke wani keji, ai taruwa suka yi a kanta suka fara cinta ta ko ina."

"Anas ya yi murmushi yana kallon karnukansa, sannan ya juya ya koma cikin Wakinsa..............."

*************

"Shuru ne ya ratsa Wakin, babu motsin komai sai ™arar A.C, a hankali Abba ya Waura hannunsa kan hannun"

Najlah dake zaune kan daddumar da suka yi sallah yanzu.

"Najlah duk bakinta sai ta ji ya mutu, a yau ta kasa Waga ido ta kalla Abba, wani nauyinsa take ji sosai,"

hawayen da ta rasa na menene ta ji ya zubo mata sai ya yi saurin tare su da hannayensa yana fara magana a tausashe.

" Budurwar Abba ta zama Matar Abba, a yau Najlah ina so na mai da ke cikakkiyar matar aure, amma"

"idan kina hawaye ba zan iya komai ba, dan Allah ki dena kinji tashi ki ci wani abu. da haka janyo wani"

"leda da ya shigo da shi, ya fara buWe wa yana mai jin kamar an mai bushara da gidan"

Aljanna.

END

"> Awwnnnnnnn ba dole ba Abba, tunda kasan abinda ke jiranka. "

PAGE 5γ

">  Budurwar Abba ta zama Matar Abba, a yau Najlah ina so na mai da ke cikakkiyar matar aure, amma"

"idan kina hawaye ba zan iya komai ba, dan Allah ki dena kinji tashi ki ci wani abu. da haka janyo wani"

"leda da ya shigo da shi, ya fara buWe wa yana mai jin kamar an mai bushara da gidan Aljanna..............."

"Da kanshi ya ba ta abinci a baki, cike da soyayya da annashuwa, ita kuma ta Wan saki jikinta, amma kunya"

duk ya rufe ta.

"Bayan sun gama, da kansa ya Wauke ta ya zaunar da ita kan gado, sannan ya zauna gab da ita, Wago"

"fuskarta ya yi, suka haWa fuska waje guda, a hankali ya furta."

" Kin shirya amsan mijinki a wannan daren?."" Shuru ta yi ™irjinta na dukan dari-dari, haka ta Waure ta"

"Waga mai kai sau Waya, murmushi ya yi."

" Na gode Sweetiena."" Da haka ya mi™e ya isa wajen makunnan hutar Wakin, ya danna take duhu ya"

mamaye cikin Wakin.

> Ba zan iya Wauko rahoto a cikin duhu ba .

************

"Gaba Waya sun kasa barci, Fauza da Basma tunanin abinda ke faruwa tsakanin Abba da wannan yarinyar"

"suke, hankalin su gaba Waya a tashe yake, sai dai Marwa ta fi su shiga tashin hankali sakamakon abinda ya faru Wazu, Wazu da ta kira Al-hussain a waya, bayan kiranta da ya yi sunan da ya saba, ita kuma ta furta kalmomi dan ba su fi adadin yatsun hannunta ba, amma kalamansa da suka biyo baya sune suka"

zama silar tarwatse mata zuciya....

" My love."" Abinda ya furta kenan, sai ta kalla Al-hassan, sannan a natse ta ce."

" Al-hussain na fasa aurenka, na samu wanda nake so "" Cikin sauri ya katseta."

" Me. mene? Marwa kinsan bansan irin wasan nan, kinsa sautin bugawar zuciyata ya sauya."" Ya faWa"

cikin rauni sosai.

" Ka zaSa aiki sama da Ni, ka manta da ni, ko maganar aure baka min, kuma sanin kanka ne saura wata"

"biyu dai-dai na kammala makaranta."""

" Marwa ina sane da komai, daidai da second Waya be taSa wucewa ba tare dana tuna ki ba, idan akan"

"aiki ne, daga yau zan rage, zan dawo kamar yadda kaki so, sannan aure kuma next week za'a kawo akwati ya miki?. ya faWa har muryansa na rawa."

" Ni fa nafasa, shine magana kawai, ba zan aureka ba."" Da haka ta katse wayar, sai ta kalla Al-hassan,"

"take ta rintse ido ganin idanunsa sun kaWa sunyi ja, hatta jijiyoyin kansa sun fito raWau."

"Ta manta shaf, Al-hassan ba zai iya juran a taSa mai ™ani ba, a hankali ta buWe baki ta ce."

" Al  hannu ya Waga mata, take wayarsa ta fara ringing, yana kalla yaga sunana *Bloodline.* Šauka ya"

yi yana sanya wayar a speaker.

"Cikin wani irin amo, wanda ya girgiza zuciyar Al-hassan harma da Marwa, Muryar Al-hussain ta fito cikin"

wani irin yanayi kaman mai kuka.

" Dan uwa kana ina yanzu? Taimako za ka min kana ina?."" A karo na farko Al-hassan ya mai ™arya,"

bayan ya danne duk wani abu dake taso mai.

" Ina gida."""

" Ka taimaka min, gidansu Marwa nake so kaje, na rasa gane me take cewa, kaman wai ta fasa"

"aurena nasan kai kasan cewa duk duniyar nan babu yarinyar da nake so sama da Marwa, idan ban"

"sameta wallahi zan iya rasa raina, ita ce komai na wa, Al-hassan ka taimaka min ka ji."" A cikin muryan nasa za ka fahimci rauni sosai."

Al-hassan ya kalla Marwa da itama jikinta ya mutu.

" Zan je, kuma insha Allahu, babu wani abu da zai faru, ina Allah ya yarda Marwa ba da ta wani miji sai"

kai.

"Daga wannan kalmar komai ya tsaya cak, idan na ce komai ina nufin komai, abin da su ukun ba su sani ba"

"shine wannan shine babban matakin ™addarar kowannen su, ™addara mai ruWani da hatsari, wanda idanuwa za su yi kuka, zuciyoyin za su raunana."

"A wannan daren mutane da dama sunyi barcin Sacin Sakin ciki, wasu kuma ko iya barcin ba su yi, kamar"

"Al-hassan wanda tunda ya koma gida ya kasa aikata komai, har kira uku Al-hussain ya yi mai amma ya"

"kasa amsawa, daga ™arshe ya kashe wayan, haka ya kwanta ko kayan jikinsa ya kasa cirewa, babu abinda yake tunawa sai hawayen Marwa na ™arshe bayan kalaman da suka fito daga bakinsa."

" Mu ha™ura, mu mance da munsan juna, farin cikin Al-hussain shine muradina, wallahi Marwa bazan iya"

"kuntata masa ba, ba zan iya aure masa wacce yake so ba, ba zan iya cin amanar sa ba."" Da haka ya yi shuru."

"Marwa kuwa hawaye suka gangaro daga cikin idanunta, a haka kuma ta fice daga motar ta shiga gida da"

gudu.

*Al-hussain.*

"Shi kansa ya kasa barci a wannan daren, domin kuwa yarda yake jin Marwa ba zai iya faWa ba, sai dai a"

"yanzu yarda ya Wau aikinsa da muhimmanci ba zai saki ba, zai san dubarar da zai yi kawai, duk da haka tunaninta ya kasa barinsa, gashi sai kiranta yake amma kiran baya shiga."

"Bindigan dake hannunsa ya ji an amsa, hakan yasa ya buWe idanunsa, sai suka sauka cikin na matarsa"

Pretty.

Murmushin ™arfin hali ya yi mata yana kallon yarda ta kwanto a jikinsa gaba Waya.

"Dai-dai yanayinsa ya yi, a hankali ya ke shafa gadon bayanta har barci ya Wauke ta, shi kuwa ya kasa"

"barcin gaba Waya, tunanin Marwa ya tsaya mai a rai gaba Waya."

**********

"angaren Abba da mutumiyar kuwa, wannan daren ya zamo musu dare mai cike da soyayya, daren da"

"ya shiga Tarihin rayuwarsu, suka haWa jiki, jini da zuciya, suka ™ulla ™ya™™yawan alheri tsakaninsu."

"Abba abinda ya fi ruWewa ma ya yi saboda rigimar Najlah, abin ku da uwar sha™waSa."

"Ta yi kuka har fuskarta ta kumbura, idanunta sun kara firfitowa, rarrashinta yake amma ba ta san yana yi"

"ba, yarda kasan ana mata wani abun haka ta dinga zuba kuka mara sauti."

"Abba da kansa ya yi mata wanka, ya dawo da ita ya kwantar amma har lokacin kuka take yi tana ta kiran"

sunan Mamie.

"Abba jin ta yi shuru yasa ya le™a fuskarta, barci ne ya Wauketa, hamdala ya yi yana gyara mata kwanciya,"

sannan ya tashi ya shiga wanka.

"Koda ya fito jallabiya ya sa, sannan ya hau kan dadduma fara sallah, bayan ya idar ya dinga mi™a"

godiyansa ga Allah da ya mallaka mai Najlah.

"Ya jima a haka sosai kafin ya koma kusa da ita, ya zuba mata ido yana jin soyayyarta na ™ara ratsa Sargon"

"jikinsa, da ta motsa *Wash* zai ce *Sannu, sannu.*"

"Kafin ka ce har an fara kiraye-kirayen sallar asuba, tashi ya yi ya Wauro alwala, sannan ya dawo kusa da"

"ita, a tausatse ya fara shafan fuskarta yana kiran sunanta ."

" Jaririyata, Babyna."" Ba ta da nauyin barci, dan haka ta Wan yi mi™a, take ta haWe jinyoyinta sai ta fashe"

da kuka tana ri™e Abba.

"Murmushi ya yi yana mai lallashinta, amma ina cikin kuka take cewa."

" Abba kamin da zafi, bayan ka ce babu zafi, kuma kuma kuma shine. "" Sai kuka."

Bakinsa ya kai saitin kunninta ya ce.

" Najlah ta jaruma ce, kuma soja, sannan kina yara manya har uku, haba tawan ki yi shiru kinji."" Ganin ta"

"™i yin shurun yasa ya kai bakinsa kan na ta ya sakar mata light kiss, take ta yi tsit."

" Ka tafi zan iya tashi."" Ta faWa tana ™o™arin tashi."

"Mi™ewa ya yi sannan ya ri™e mata hannu har zuwa cikin bayi, sai a lokacin ta lura towel Win jikinta wanda"

"har saman ™irjinta sun fito, zaro ido ta yi, tana mai sauri mai da towel Win sama, sai ta kalla Abba, ganin yana murmushi yasa ta marairaice fuska ta ce."

" Ka tafi dan Allah ka fita."""

" Zan miki wankan ne."" Kuka ta fara yi tana turo baki."

" Na tafi kiyi shiru to."" Ya fita yana rufe mata ™ofa."

"Najlah tunawa ta yi shi ya yi mata wanka Wazu, ya riga ya gama ganin komai, sai ta lumshe ido sannan ta"

buWe.

"Gasa jiki ta fara yi sannan ta yi wanka tare da alawala, a hankali ta fito, tana jin wajen ya rage zafin sosai,"

"wardrobe ta nufa, ta buWe, kayane cike an jera mata su, ba ™yarya akwaiti 12 Abba ya yi mata kuma duk"

a cike taf.

"Doguwar riga ta sanya, sai Hijab har ™asa, sannan ta hau kan prayer mat ta yi sallah."

"Tana zaune Abba ya shigo, sai ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba, wajenta ya nufa ya Wagota gaba Waya."

" Barci nake ji, kuma ajikin zanyi kinji."" Shuru ta yi dan ta rasa ya aka yi Abba ya fetse haka."

"Ailai a ™irjinsa ya kwantar da ita, barci ya Wauke su gaba Waya."

"Daga wannan ranar Alhaji Mubarak suka fara more amarci, amarci suke mai rai da lafiya, idan ka cire"

"masallaci babu inda Abba yake zuwa, yana gida tare da gimbiyarsa, tabbas Abba ya zama Wan gatan Najlah domin kuwa yarda take kula shi, da nuna damuwarta a kansa, balle shi da yake ji da ita kamar"

™wai.

"Abinci dare ne kawai suke ci tare da yaran Abba, idan suka haWu, sai Najlah ta yi ta rarraba ido tana"

"muzurai, su kuma su yi ta Banka mata harara, suna tsara duk ranar da Abba zai koma aiki, a ranar za su kwantar da Najlah su yi mata mugun duka."

"Itama Najlah ta gama tarasu, jira take akai lokacin da wata za ta yi ™o™arin kai mata hannu, sai kuma ba"

su yi wannan giginba.

Abba da kansa ya tambayata wata rana.

" Me yasa kike nuna ma yaran nan ke ba ruwanki, bayan ke jan wiya ce?."" Murmushi ta yi tana ce mai."

" Lokaci dai, amma koda wasa karka faWa musu Ni soja ce. da haka shima ya sa musu ido."

"Tsaye suke a tsakiyar Parlourn su, kallon juna suke cike da murmushi, Abba sanye yake cikin wani shadda"

"coffee brown, ya sanya hula da takalmin wanda suka yi matching Winsa."

"Najlah kuwa riga da wando jeans ta sa, wandon sky blue, crazy, ya matseta sam sai riga mai ™aramin"

"hannu, ta yi ™yau sosai cikin shigar, ga gashin kanta da Abba ya gyara mata, ya zuba a baya."

Rungumeta ya yi.

 Ina sonki sosai Babyna.

" Nima haka, ka kulamin da kanka."" Da haka ya Waga mata kai."

"Fita ya yi, ita kuma ta nufa ciki, sai ta hanga keys Win sa a hannun kujera, Wauka ta yi ta bi bayansa dan"

tasan be yi nisa da ™ofar ba.

 My Mubeeee. ta furta tana shiga babban parlourn.

Abba da ya kusa fita ya juyo yana sakar mata murmushi.

Da sauri ta isa gabansa rungumesa ta yi.

" Ana jira a office."" Ya faWa ba tare da shi kansa yasan akwai wasu halittu da suke zaune a Dining area ba."

" Mantuwa ka yi, kuma yana ajiyun wando na ka duba ka gani. ba musu ya kai hannunsa kan boom-"

"boom Win ta, ya sanya hannu ya ciro keys Win."

" Thank You My Love."" Sai ta raba jikinsu sannan ta yi mai Bye."

Fita ya yi da haka ta juya za ta wuce.

" Karki kuskura ki sake Waga kafa Waya daga wajan nan, hmmmm lallai, wato gamu ΄an iska, haka kike"

"mana yawo ke ala dole mai miji, to a yau za ki fara fuskantar azabar da muka shirya miki. "

Najlah ta juya a hankali ta kalla Basma dake nufota rai Sace.

"Kafin ta ce wani abu, sai ga Marwa da rushin gawayi a babban kasko wanda suka sa masu aiki hura musu."

"Bayanta Fauza ce ri™e da wata bulalar inji kaman na dukan jaki, sannan Wayan hannu ri™e take da wani"

"™walba mai kauri, a jikinsa alaman danger na hatsari a jiki, sannan a rubuce jikinsa an rubuta *Acid*"

Najlah mamaki suka bata har batasan ta yi zaman ΄an bori ba.

"A gefanta suka aje komai, sannan Fauza ta koma part Win su, wata leda ta dawo da shi, Basma ta amsa ta"

"zazzage kan center table, me Najlah za ta gani."

"Sabuwar ru™a, almakashi, rezors, da wasu kayayyakin da suke kama da kisan kai."

"Dariya suka yi ganin Najlah ta zuba musu ido, a ganinsu kamar duk ta tsure."

" Wannan azabar duka na yau ne matar Abba, a yau za ki yi danasanin sanin waye Abba, da gigin aurensa,"

"ke daWi miji, akwana bakwan nan sai rawar kai kike yi, yau saboda kin ri™a, da wa'inna kayan kika"

"fito hahahaha, za ki gane shayi ruwa ne yau, taraki muka yi, daga nan sai gadon asibiti, har can"

"kuma zan biyo ki da hu™ubar gobe. ta kai nan tana raba sabuwar hu™an da ™walinsa, take wu™an ya fara"

"shining tana haske, wani abu Najlah ta haWiye tana rayawa  Yau akwai ™ura a gidan nan. "

END.

PAGE 6γ .

"> hahahaha, za ki gane shayi ruwa ne yau, taraki muka yi, daga nan sai gadon asibiti, har can"

"kuma zan biyo ki da hu™ubar gobe. ta kai nan tana raba sabuwar hu™an da ™walinsa, take wu™an ya fara"

"shining tana haske, wani abu Najlah ta haWiye tana rayawa  Yau akwai ™ura a gidan nan. ........."

" Bassey ta zaSa da wanne take so a fara, acid, ko konata, ko yanka mata jiki."" Marwa ta kai nan tana"

zama kan kujera.

"Bassey gaban Najlah ta tsaya, ta tsugunna tana mata shu'umin murmushi."

" Shike nan, da wani kala kike so a fara?."" Najlah ta marairaice fuska ta ce."

" Me. me na yi muku? Kuma bangane me zaku min ba?."" Dariyar sha™iyanci suka sanya su uku, Fauza"

dake zaune ta ce.

" Acid a gefan fuska za mu wata miki, rushin nan kuwa, hannayenku za ki sanya a ciki, ko mu sa ™arfe ya yi"

"ja, sai mu fara Waye miki fata, bulalan nan kuma, a gadon baya zamu yi miki matsiyacin duka, da mazaunanki, hmmmmmmm komai dake nan wajen akwai aikin da zamu yi da shi a jikin ki."" Ta kai nan tana sanya sabuwar wu™a cikin rushin."

"Shuru ya ratsa babban parlourn, kafin Basma ta aje wu™an hannunta ta Wauki wanda ke rushin, wanda"

ko a ido ka gani kasan ya Wau zafi.

Da haka ta nufa Najlah dake zaune har lokacin a ™asa.

"Lokaci guda kuma Najlah ta mi™e, sannan ta zauna kan kujera ta Waura ™afa Waya kan Waya, take ta bushe"

da dariya tana musu kallon mahaukata.

"Kallon juna suka yi, suka sake kallon yarda Najlah ke kallonsu tana dariya, sai da ta yi mai isarta sannan"

"ta yi shuru tana dafe ciki, cikin dariyar take cewa."

" Kai yaran nan kuna da abin dariya wallahi."" Sai ta sake fashewa da dariya sannan ta ci gaba da cewa."

" Banda lokacinku Yarana, yunwa nake ji, ku bari na sa wani abu a cikina tukun. da haka ta mi™e ta fara"

tafiya tana nufan stairs.

"Da ido Basma ta yi ma Marwa alama da ido, nan take Marwa ta yi kan Najlah, ta sha gabanta tana turata"

"baya, sai dai Najlah ko gezau ba ta yi ba, haka ta sa dukka ™arfinta ta tura Najlah baya, amma yarda"

"kasan tsayayyen dutse, ta kafe waje guda."

" Kuskure mafi muni da wani zai yi a cikin ku shine sa hannu ya taSa Ni, tunda har kika sa hannunki a"

"jikina dole ki yaba ma aya za™inta. da haka Najlah ta sa hannunta biyu ta tura Marwa baya, tare da"

janyota suka buga ™irji.

"Abinda be fi cikin second biyu ba, ta kuma Waukan Marwa ta jefa kan kujera, take Marwa ta saki wani"

marayan kuka tana dafe kafadunta cikin azaba.

Najlah ta yi dariya tana juyowa ta kalla Basma da ta nufota ri™e da wannan wu™an.

Fauza da gudu ta nufa Marwa tana jera mata sannu.

"Najlah na tsaye ba ta motsa ba, har Basma ta iso gabanta ta kai mata wu™an sai tin wiyarta, cak Najlah ta"

"ri™e hannun Basma, sannan ta haWe bakinta waje guda tana hura mata kiss. Basma ta tofar da miyau,"

"tana ™o™arin ™wace hannunta, sai dai ta kasa, gashi dai da hannu Waya Najlah ta ri™e mata hannu amma ta kasa ™wacewa."

" Yau kun kaini karshe, banso taSa ku yanzu ba amma ba yarda na iya."" Ta faWa tana ™ara matse hannun"

"Basma, take ta yi ΄ar ™ara."

"Sakinta ta yi bayan ta amshe wu™an, ta cilar gefe guda."

"Basma hannunta zafi yake amma haka ta mi™e ta isa kan table, da Wayan hannun ta Wauki acid, ta Salle"

"murfin take ya hau tururi, ba tunanin komai ta yi kan Najlah tana cewa."

 Yau sai na yi ajalinki shegiya mayya.

"Najlah ganin acid a hannunta yasa ta yi wani tsalle sai gata kan kujera, nan fa Basma ta fara ™o™arin tare"

"ta, ita kuma ta mai da abin wasa, sai tsalle-tsalle take kan saman kujera."

"Fauza ta raruma ™afar Najlah, Allah ya bata sa'a, tako dam™e ta da ™arfi, take Basma ta tsaya gabanta"

tana sauke ajiyan zuwa.

" Zuba mata kawai."" Cewan Marwa tana juyi kan kujera."

"Najlah kamar mai Aljanu ta yi murmushi, ta wani zabura, bakin Fauza ta buga da haSarta, sannan ta"

amshe acid Win tana tura Basma baya.

"Da gudu ta nufa wajen Dining area, sick Win dake wajen Najlah ta zubar dashi sannan ta dawo cikin"

Parlourn tana cewa.

" Ashe baku da imani har haka, to bara na nuna muku nawa rashin hankalin."" Da haka ta fizgo Fauza, ta"

"Wagata sama, ta yi wani hajijiya da ita sannan ta sauketa, Marika uku lafiyayyu ta zuba mata tana tureta kan kujera."

"Sannan ta Wauki bulala ta yi kan Basma, lokaci guda Basma ta fara ja baya dan gani take ba mutum ba ce,"

idan ma mutum ce to tana da manyan Aljanu.

"Kafin ta yi wani yun™uri, Najlah ta dam™eta, ta zuba mata bulala guda biyar a bayanta, sai ta saketa ta"

nufa Kitchen.

"Masu aiki da suke le™e da sauri duk suka koma bakin aikinsu, Najlah na shiga ta ce."

" Ku sa musu ruwan zafi."" Ba ta jira amsar su ba ta fice, Dining room ta isa, ta zauna ta fara cin abinci"

ragowar na Basma.

"Daga wajen take kallon yarda kowaccensu ta shiga wani irin yanayi, dariya ta kuma yi."

"Bayan ta gama cin abinci ta dawo cikin Parlourn, zama ta yi kan kujera tana cewa."

" Kunsan Allah, banda mutumci, bana so na nuna muku ainiyin launina amma sai da kuka sanya na nuna"

"muku, ban raina uwata ba dan haka ba zan yadda ΄a΄ana su raina Ni ba Ina zuwa."" Da haka ta tashi"

ta bar part Win.

Da ido suka bi ta hatta

Please Login or Register in order to submit comment