ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta dafa Basma ta ce.

" Ko dan farin cikin Abba, mu saki ranmu dan Allah."" Sai ta Waga mata kai tana yin ya™e."

"Suna fita aka fara musu maraba cikin soyayyar dangi, sai dai murmushi kawai suke yi a fuska, Fauza ce"

kawai ta zage suna wasa da dariya.

Hatta Amare suma suka fito suna cike da murna ganin su Basma.

"Gida kuwa ya fara cika dan washegari Waurin aure, jiya suka yi Fulani day gobe kuma dinner, yau da"

yamma kuma akwai *Yaumul Quran*.

"angare na musamman Matar Yaya ta sa aka sauke su, bayan an taimaka musu da kayansu ciki, babban"

Waki ne mai Wauke da manyan gado guda biyu.

"Fauza tana dire kayanta ta yi waje, Basma kuma ta kwanta dan ba ta son hayaniya kwata-kwata."

"Abba kuwa a part Win General ya sauka, bayan ya zauna ya kira Najlah tare da shaida mai ya iso, nan fa ta"

"mai Barka da zuwa, sannan zuwa yamma zai shigo."

"Gida ya cika sosai, ana ta shirin *Yaumul Qur'an* in da mata Waluban islamiyya suka cika gidan, duk cikin"

"Hijab kalan Blue, sai ni™af, Amare kuma suka sa fararen hijabai."

"Gidan yana da girma sosai, dan haka gefe guda aka yi decorations wajen, ana suka zauna aka haWa"

"speakers, aka fara karatun Alqur'ani, kowacce in da za ta karanta in da take so a cikin Alqur'ani."

"Take gidan ya saukar da wani irin ni'ima na musamman, Fauza ma sai da aka ba ta irin Hijab Win ta shiga"

cikin su.

"Marwa tana daga gefe tana musu video dan ba ™aramin burgeta suka yi ba, tana musu tana zabga"

murmushi.

Basma kuwa tana cikin Waki ko fitowa ba ta yi ba.

"Sai magrib aka kammala bayan an ci an sha an raba Qur'anai da prayer mat, bayan jakka na abubuwan"

ciye-ciye da aka raba.

"Fauza ana tashi ta ci karo da Abba ya sha wani gezna sai ™amshi yake zubawa, sai ta tsura mai ido tana"

cewa.

" Abba sai ina da wannan daren?."" Sai ya yi murmushi sannan ya ce."

" Autata, Walima aka haWa ta Sangaren angon Aneesa, shine za mu je, yanzu haka General nake jira."""

 To a dawo lafiya.

" Ameen Autata."" Da haka ya yi waje, ita kuma ta bi ™awarta wacce a cikin familyn na su take."

"Abba yana fita, ya shiga mota, sanna ya ba Driver address Win da zai kaishi."

"Nan take ya Wau hanya, Abba kuma ya dinga jin Wan fargaba dan besan ko mahaifiyar Baby za ta amince"

"da shi ba, Maybe ga mai kallon tsoho."

"A bakin wani babban gida, Driver ya fama yana cewa."

" Alhaji mun iso."""

" Yauwa, bara na shiga na fito. da haka ya fita yana Kiran number Najlah........."

"Najlah, less ta sanya blue and pitch, wanda ya ji stone sosai, riga da skirt ne kuma sun kamata tsam tsaf,"

"ba ta sa komai a fuskarta ba sai lips gross, wanda ya ™ara fitowa da pink lips Win ta, murmushi ta yi dan"

"tasan ta yi ™yau, gashi ta jima sosai rabonta da manyan kaya, kullum cikin riga da wando take, sun ma fi"

"mata daWi a jiki, dan manyan kaya suna damuna sosai."

"Ture ka ga tsiya ta yi sannan ta yaga vail, kwalli ta Wauka ta Wan zizara a cikin fararen idanunta, take wani"

"™ara ™yau, wayarta ta shiga ruri, dan haka ta janyo tana kallon sunnan dake yawo a cikin wayar *Fav* sai"

ta Wauka.

 Ok gani nan zuwa. da haka ta mi™e ta zura flat shoe ta fara tafiya Waya bayan Waya.

"Tun daga stairs ta fara jiyo hirar su Adam, dan kuwa ita ta ro™esu da su zo, kuma dama Abba yana son su"

"yi magana, tana sauka daga stairs ta yi wani fari da ido tana cewa."

" Mamiena look at me."""

" Wow my dearest girl, you look so beautiful."""

" Thanks, Ya Adam."" Ta faWa tana Waga mai gira, sai ya harareta yana cewa."

" Sai wani yau™i kike keba kuSewa ba, Yayanmu yarda kasan ba Najlah a Barack ba."" Sai tayi Wan dariya."

" Wallahi kam, ™arfi da yaji Autata ta koma jar wiya, kaman ba mace ba, Amma ku kalleta yau dan Allah,"

kinyi ™yau sosai. sai ta isa kusa da Mamie sannan ta rungumeta .

" Ki je kin shanya bawan Allah. sai ta Waga kai tana fara tafiya, har ta wuce Yayansu sai ta dawo ta ce."

" Magana yana kisa, wani lokacin ™wanda mu fesar da abinda ke mana ™ai™ayi, to na hutashe, nasan"

"cewa za ka yi *Kinyi ™yau.* "" Ta faWa tana kaurara murya. Sai ya yi murmushi yana ci gaba da latsa wayarsa."

"Tana fita compound ta yi ma Waya daga cikin sojojin wajen magana, sai ya nufa get, yana zuwa ya buWe"

tare da yi ma mutumin da ya gani iso.

"Abba ya biyo bayan sa, tunda daga nesa futulun wajen suka hasko mai Najlah, take zuciyarsa ta tsaya da"

"aiki na wani lokaci, kafin ya ci gaba da aikinsa."

"Tana tsaye tana jifansa da tsadaddan murmushi, ba ™yarya ya yi mata ™yau sosai."

"Yana isowa in da take ta sunkuyar da kai tana gaishe sa a tausashe, sai ya amsa yana cewa."

" Tsaf zan iya faWi idan ban jingina ba, wannan ™yau haka zai sa na makance."" Sai ta yi dariya tana nuna"

mai hanya.

"A hankali suke tafiya, suna Wan hira sama-sama, duk wanda ya gansu yasan zaren ya hau yadin , dan"

"kuwa sun fito kamar wasu Wawisu, kamar amarya da ango haka suka yi kama."

"Parlourn ba™i ta shiga da shi, inda aka jera kayan ciye-ciye masu yawa, a kushin mai uku ya zauna, yana"

"bin Najlah da kallo, kallon da shi kansa ya kasa fassara na menene shi."

"Zama ta yi a kujeran dake kallon nasa, tana Wan wasa da gefen gyalanta."

" Haka kike da masifaffen ™yau?."" Ta ji ya faWa a hankali."

" Duk ™yawun da na yi ai ka fini. sai ta Wago idanunta suka haWa ido, murmushi ta yi, shi kuma ya dafe"

saitin zuciyarsa.

" Wannan murmushin sai ya sa zuciyata ta tsaya da bugawa."" Kau da kai ta yi dan ya ba ta dariya sosai."

"Da haka suka sha hira sosai, abinci ta gabatar sai ya girgiza kai."

" Kallonki ya cika min tumbina, murmushin ki kuma ya ji™a min ma™oshi. take ta turo baki, ta fara halin"

na ta.

" Uhmmm uhmmm Mamie zan kira, na ce kace ba za ka ci ba."" Ta faWa da sigar sha™waSa mai shiga rai."

 Na ™oshi ne shi yasa.

Ai kaman tana jira ta fara buga ™afa a ™asa tana turo baki.

" Da hannuna na yi maka fa, amma...amma shine ba za ka ci ba."""

" Ah gaskiya zanci, ashe hannun Babyna ya girka, ki bari idan zan wuce sai kimin takeaway."""

" Yauwa ko kaifa."" Ta faWa tana murmushi, sannan ta mi™e ta koma kusa da shi."

 Baka lura da wani abu ba?.

" Kaman mene?."" Sai ta ja gyalenta ta rufe fuska."

" Uhmmm ka cinka mana."" Shuru ya yi amma shi bega wani abu ba."

" Kin yi ™yau fiye da kullum, manyan kaya suna ™ara fito da surar da Allah ya miki."""

" Ba shi ba, wani abu na daban."""

" Wani abu kaman mene?."" Sai ta yaye gyalen sannan ta ce."

" Tsakani da Allah, har jin yunya na koya yau, saboda zuwanka, baka ga sai faman kunya nake ji ba, an ce"

"yana ™ara ma soyayya armashi amma kai ko gani baka yi ba."" Ta faWa a taSare."

Dafe kai ya yi.

" Sorry Baby, na gani, kuma ta yi miki ™yau sosai."""

" Ni kam ba zan sake ba, sai na ta tsugunnar da kai ina rufe fuska kamar munafuka, inaaa dama yaune"

"kawai amma ba zan kuma ba."" Da haka ta mi™e ta fice shi kuma ya bi bayanta da ido yana dariya."

"Ko da ta isa babban parlour, ta yi ma Ya Adam magana akan zai shigo, sai ta koma ta mai iso, Abba"

babban mutum ne amma har ga Allah sai ya ji nauyi ya kamashi kuma kunya ya ta mai rumfa.

"A ™asa ya zauna yana gaishe da Mamie dake sanye da hijab, ta amsa tana mai Barka da zuwa."

"Sai da Yayansu ya yi da daske shine ya hau kujera, nan suka sake gaisawa a mutumce, kafin ya mi™e suka"

"fita, already Najlah ta haWa mai komai a wani jakka ta ri™e suna Wan jerawa suna hira."

"A bakin motarsa suka tsaya, sai ya amsa jakkar yana mata godiya."

 Yanzu idan suka ™i yarda da Ni ba?.

" Ba matsalata bane, kai nake so kuma ka yi min, saura me?."" Sai ya girgiza kai."

" Hmmm shike nan, ina sonki Baby. "

 Nima haka.

" Ki kulamin da kanki, sannan Ni zan zo na kaiki dinner gobe. "

" Ah ka bari zan bi su Ya Adam, amma za mu haWu ai."" Sai ya Waga mata kai, jigina ya yi da jikin motar."

 Kamar na Sata tsawon rayuwata ina kallon wannan tauraruwar. sai ta yi daku uku ta matsa kusa da shi

sannan ta mai raWa.

" Ni kuma ji nake kamar na cinye ka, dole Yarana su dinga kishi da Abbansu, dan Allah ya mai ™yau ne. "

zaro ido ya yi ita kuma ta juya ta shige gida da sauri.

Sai ya ja dogon numfashi ya furzar.

" Wa ya ga Mamansu Basma."" Ya faWa yana hasaso wanan ranar, da haka ya shiga mota Driver ya kunna"

suna barin unguwar.

END.

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE 3γ .

">  Wa ya ga Mamansu Basma."" Ya faWa yana hasaso wanan ranar, da haka ya shiga mota Driver ya kunna"

suna barin unguwar..............

Najlah na shiga parlour ta zauna gefan Mamie tana cewa.

 Mamie ya kika ga saurayin na wa?.

" Uhmmm ba laifi amma gaskiya ba yaro bane, ya miki girma da yawa, zan so ki aura wanda zai  da"

sauri Najlah ta mi™e tsaye tana katse Mamie.

" Mamie, shi nake so, shi zan aura idan har zan yi aure, kuma rayuwa da mutuwa duk na Allah ne, sai na"

"aura saurayi ya mutu da wuri, Ni shi nake so."""

" Ai ba abin ta da jijiyoyin wiya bane, Yayasu ma sun yi magana da General akan haka, kuma sun amince. "

sai Najlah ta yi murmushi.

" Hmmmm hakan yafi dai, bara na je na sauya kaya."" Da haka ta haura sama."

" Yarinyar nan bata san menene kunya ba sam? Dan General ya yi magana ta fahimta ne da mu ne, ga"

"kuma yarda ya zo girma da arziki, amma da karnuna zan sake mai, ko kunya ba ya ji ko uwar me Najlah za ta mai oho. "

" Adam, namu mu tayata da addu'a kawai, kasan Najlah akwai kunnin ™ashi, idan ta So™e yarda kasan"

bushashshen icen da ya ™arye. Ta shi mu koma Barack. Yayansu ya mi™e tsaye.

" To Mamie a kwana lafiya, sai mun haWu wajen bikin. "

" To shike nan Adam, da wuri zani saboda akwai aiki, Wa zu ma mukayi waya da Mardiyya (Matar Yaya). "

" Shike nan, bye."" Suka yi sallama tare da wucewa, ita kuma ta gyara zamanta a parlour."

"Tasan kusan kowa na familyn general, Dan kuwa abotan dake tsakanin mijinta da shi ba kaWan bane,"

"wanda har ita da matarsa suka kulla ™awance mai tsafta, ta yi mamaki wai da suka ce Abba shike bin"

"General, ba ta taSa ganinsa ba sai yau, kuma ba ™yarya suna kama da General, gashi yana da natsuwa da"

"kamala, koma menene ta bari gobe idan ta je bikin za su tattauna da Mardiyya........."

*********

"Da farin ciki ya isa gida, bayan Driver ya yi parking a parking lot, sanan ya Wauki jakkan ya fita direct ya"

"nufa ciki, har lokacin dai mata sai kai da komo ake kai kace rana ne."

"Jin an kira sunan sa yasa ya juya yana kallon Fauza da ta nufo sa da gudu, tana zuwa ta rungumesa tana"

cewa.

" Sannu da dawowa, Dad tun Wazu Dad (General) ke nemanka, sai na ce mai ka tafi wajen walimar shine"

"ya ce za ku haWe a can, fatan ka ganshi?."""

" Eh Autata, kinga walimar ma nan."" Sai ya nuna mata jakkar nan, murmushi ta yi tana mai raWa."

 Abbana zan iya ganin menene a ciki. kai ya girgiza yana ci gaba da tafiya.

 A'a ba za ki gani ba. sai ta juya ta nufa wajen ™awarta.

"Abba yana shiga ciki, ya cire babban rigarsa sannan ya fiddo wayarsa, yana Wan latsawa, be Wau lokaci ya"

"buWe wannan jakkar, abubuwan cine masu, fried chicken rice Win da ya tabbatar shine Baby ta yi da hannunta, ya zauna ya hau ci yana lumshe ido."

"Fried chicken rice ne wanda ya ji spices ya koma yellow, ga mai ya fito a ciki, sannan green and red"

"pepper an musu yankan round, albasa kuma aka yanka cube shafe, da slize, sai abinci ya ba da wani style na daban, sannan da mix-meat da aka mai dahuwar ciki amma launinsa ya fita brown, sai ™amshi yake"

sosai.

"Lumshe ido ya kuma yi, da sauri kuma ya kira number Najlah, bugu uku ta Wauka."

" Babayna ka isa gida lafiya?."""

" Alhamdullah, ina nan ina satin wannan hadaWen fried chicken rice Win, wallahi ya yi daWi, dole na biya"

tukwicinsa.

" Hmmmm bayan wanda ka ba me gadi ya ban, na ga sa™o kuma na gode."" Sai ya yi murmushi yana tuna"

wani babban leda da ya bada a mi™a mata.

" Babu godiya tsakanina da ke, Ni dai dan Allah mukai aure ki dinga min irin wanna shinkafar kullum,"

"wayyo daWi."" Ya faWa yana kai wani loma bakinsa."

Dariya ta dan yi.

" To shike nan, kaman kasan ina son chocolate expecally C.C. "

" To asha lafiya, nikam bayan wannan sai wanne kika dafa? Na fara ci kar tumbina ya cika. "

" Snaks ne Mamie ta yi, amma saura duk Ni na yi maka, kuma kai kaWai za ka cinye dan kuwa na girka"

"komai ne cike da soyayya."""

" Dole WanWanon ya rikitani, ina zuwa kaman ana knocking."""

" Ok ka bar wayan a haka, Maybe Yarana ne suka shigo, ka ga sai na fara jin muryansu, kafin na gansu"

"gobe."""

" An gama ranki shi daWe."" Da haka ya aje wayar, sannan ya nufa ™ofa ya buWe."

"Be yi tsammanin ganinsu ba, shi yasa be katse kiran ba, sai kuma gasu su ukun."

"Hanya ya basu suka shigo, sai ya zauna a in da yake yana fatan kar Baby ta yi magana."

Suna zama Marwa ta ce.

" Abba ko neman mu baka yi, ka kawo mu gidan nan ka sharemu, haba Abba. Kuma Wazu sai nemanka"

nake yi amma baka nan.

" Da kun zo ai da kun sameni, Wazu ne na fita, to yanzu me kuke so?. "

" Munzo gaishe da kai ne."" Cewan Fauza tana ™o™arin Waukan wayar Abba."

Da sauri ya Wauke yana cewa.

" Ina naki wayan?."""

 Uhmmm duba abu zanyi kawai.

" A'a. Baseey ba magana ne?. sai ta Wago idanunta ta kallesa, yasan duk ba™in cikinta saboda sun zo"

Kaduna ne.

" Maganar ne banjin yi, yunwa nake ji dama, Fauza mi™o min roban nan. ba musu Fauza ta mi™a mata."

"Abba ya kauda kai, baya so ya hanasu ci karsu fahimci komai, gashi cike da soyayya aka girka mai komai."

 Bara na Wau plantain chips ni. cewan Marwa tana Wauka.

"Nan take suka hau ci suna Wan hira tsakanin su, take Najlah ta katse kiran, Abba yana ganin haka yasan"

"ta ji haushi, sai ya lumshe ido yana duba abu a cikin wayar, yana gama latsawa ya aje yana mai shiga toilet."

"Hannu ya wanke ya fito, sai ya ga wayarsa a hannun Baseey, ta ri™e tana kallon screen Win sannan tana"

kallonsa.

"Kauda kai ya yi yana mai fatan ta aje mai waya, dan kuwa akwai matsala idan ta buWe, yasan bincike za"

ta yi.

"Basma idanunta kan Abba har ya zauna, sai ta gyara zama sannan ta fara magana cikin tuhuma kamar"

wata al™aliya................

****************

"Kallonsu ya yi sannan ya ja tsaki, a irin yanayin nan ne yake banbance su, dan kuwa Al-hassan ya natsu"

"ne yana kallon ™asa, shi kuma Al-hussain sai cika yake yana Satsewa."

" Na sake faWa, ba za ka yi aure yanzu ba, saboda ba ka gama hankali ba, dama Al-hassan ne be da"

"matsala, kai kuwa ko aikin yi baka yi, dame za ka ciyar da matan?."" Kafin Al-hussain ya yi magana Al- hassan ya ce."

" Abbeey Ni zan ciyar da su, ba ma shi kaWai ba, Ni zan Wauki nauyin komai da ya shafi bikin, yanzu haka"

"ma na riga na gama haWa mai akwati."""

" Al-hassan ya isa!, Akan me kake mai duk wannan? Shi ba namiji bane kamar kai? Me yasa ba zai nema"

"da gumin sa ba."" Abbeey ya faWa cikin Sacin rai."

" Namiji ne kamar Ni, sai dai duk abin da ™anina yake so, shi nake gani a dai-dai, Ni nasan cewa akwai"

ranar da tabbas zai fara zuwa wajen aiki da kansa.  da sauri Al-hussain ya katse sa da cewa.

" Ba zan yi aiki ba, na ce ba zan yi komai ba, wai dole ne sai ka fita na nema."""

" A'a, kana da Ni ka ji."""

" Dalla kumin shuru, gaba Waya ba ku da hankali, mtwwssss aikin banza, kai ka zauna a gidan ka yi ta"

"kwanciya, kai kuma ka kashe kanka da wahala, na rasa gane muku wallahi."""

" Abbeey ka ya ™uri dan Allah."""

" Hmmmm na ji, ku shirya gobe zamu Kaduna, babban abokina General A.A zai aurar da yaransa mata, sai"

"ku shirya."""

" Gaskiya ba zan samu zuwa ba Ni."" Abbeey be kallesu ba amma yasan wa ya faWa haka, sai ya lumshe ido"

"ya buWe, kafin ya yi magana Al-hassan ya riga sa."

" Shike nan ™anina, Abbeey Sai mu tafi tare kawai."" Wani kallo Abbeey ya musu yana cewa."

" Ku Sace min daga gani."" Da sauri Al-hassan ya mi™e yana Waga Al-hussain da ya kafe waje Waya."

" Tashi mu je."""

" Babu inda zan je sai ka ya tabbatar min da zai nemo min auren Marwa."""

" Ni na ce ina son ka yi abu, ai baka yi, sai kai na yi maka wanda kake so, to baka isa ba wallahi. da haka"

Abbeey tashi ya bar musu wajen.

"Al-hussain kaman zai fashe haka ya koma, ya kafe waje Waya da ido."

" Ka bar komai a waje na, zan mai magana kuma zai sa lokaci, kawai kaima ka dinga ™o™arin bin"

umarninsa.

" Ba wani nan, kawai dai Abbeey baya sona ai na sani, kai kaWai yake so, baya ™yauna ta saboda ina son"

"Momy fiye da shi, hmmmmm. "

" Magana cikin fushi be da fa'ida sam, ka je ka huta, kuma ka sa a ranka za mu bi sa Kaduna, insha Allahu"

komai zai yi daidai. sai Al-hussain ya mi™e sannan ya fita a zafafe.

Al-hassan ya dafe kansa yana lumshe ido yana mai cewa.

" Momy komai dake faruwa kece sila, Allah ya so ma daga Ni har su Al-hussain babu wanda ya biye miki,"

"balle ki kaimu ga duhu mara ™are wa, kai alhamdulillah, Allah mun gode maka."" Da haka ya bi bayan Al- hussain Win..............."

***********

" Tunda muke da kai bamu taSa ganin kasa password a waya ba, sai yau, hakan ya sa na ji ina zargin"

"akwai abinda kake Soye mana Abba."" Sai Abba ya kalla Basma wacce take kallonsa cike da zargi."

Already ya shirya ma tambayar su dan haka ya ce.

" Ban taSa sawa ba sai yau, kuma hakan yana da nasaba da shagalin nan da na zo, at anytime Sarayi suna"

"iya sace waya, shi yasa na sanya idan mun koma gida zan cire. "

" Ai kana zuwa irin bukukuwa haka, me yasa su ba ka sawa?."" Marwa ya kalla sannan ya ba ta amsa."

" Saboda ban taSa kawo za ka sake min waya ba, last biki da mukayi aka sake ma abokina waya, shi yasa"

"na sanya password, before a iya cire key Win za'a yi sauri a gane location na wayar. "

" Hakane wallahi."" Cewan Fauza tana murmushi da kuma yarda, Marwa ma ta yarda sai dai Basma sam"

ba ta gamsu ba.

" Ok, menene password Win zan duba abu?."" Gabansa sane ya faWi dan kuwa sunan Najlah ya sanya."

" Kawo na cire."""

" A'a faWa min kawai."" Ta kuma faWa tana kafesa da idanuwa."

"A take wayar ta sa ta hau ringing, cikin sautin da ya sanya ma Najlah kawai, wa™ar soyayya amma na"

"Arabic, kauda kansa ya yi yana basarwa amma baya fatan Basma ta Wauki wayar, dan kuwa da kalman da Najlah za ta fara shine *Babynahhhhhh*."

" Wanene 01IMH?."" Ta faWa dan ba ta gane ma'anar sa ba."

" Au Muhammad ne ban wayar."" Ya yi sauri ya amsa wayar yana rejecting call Win."

Sai a yanzu yake gode ma Allah da ya sanya ma Najlah *01IMH* wannan sunan soyayya ne wanda aka

sarrafa shi da ma'ana mai ™yau.

" Sai da safe."" Cewan Basma tana mi™ewa, da haka Marwa da Fauza suma suka mai sallama sannan suka"

fita.

"Tashi ya yi ya rufe ™ofar sannan ya kira Najlah, sai dai kira uku ba ta Wauka ba, a na huWu ta Wauka, cikin"

salon burgewa Abba ya ce.

" ONLY ONO IN MY HEART (01IMH), ya kike abin so na? sai ya ji ta fara kukan sha™waSa tana magana"

cikin in'inna da taSara tana cewa.

END

"> Kai ana abu ana wallahi, nikam Abba yakamata ka zama namiji akan yaranka fa, hmmm halin masu"

"kuWi sai su, sai su raina yara cikin sangarta kuma hankalinsu kwance."

``` TALLAH! TALLAH!! TALLAN MUSAMMAN!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU

Jama a ku fito ku ji labari!

Shin kun san Hajiya Safiyya Baiwar Allah?

"Idan ba ku sani ba, to ku matso kusa ku saurara sosai!"

Ina ΄anmata? Ina matan aure? Wannan damar taku ce!

Hajiya Safiyya Baiwar Allah ta kawo muku:

Kayayyaki na zamani

Masu inganci sosai

Kuma a farashi mai sau™i

Kayayyakin da ake da su sun haWa da:

"Jakkunkuna masu kyau, launi-launi, iri-iri"

"Zanukan gado masu kayatarwa, domin ™ara wa Wakinku armashi "

Hijabai masu kyau da Waukar hankali

Kayan kitchen masu ™yau da araha

Duk abin da kike bu™ata don gyaran gida da ™ara ™yalli yana nan a wuri guda!

Kada ki bari wannan dama ta wuce ki!

TuntuSi yanzu:

07037879807

" Location: Unguwar Sunusi, Kaduna"

" Ko da kuWinki kaWan ne, sai kin samu abin da zai burge ki!```"

SANARWA TA MUSAMMAN!

"*Duk mai son a tallata masa hajarsa cikin tsari mai kyau da jan hankali, ya tuntubi:*"

~PRETTY SK~

08126151523

Muna yi maka tallan da zai jawo hankalin kwastomomi cikin sau™i!

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE 4γ

">  ONLY ONO IN MY HEART (01IMH), ya kike abin so na? sai ya ji ta fara kukan sha™waSa tana magana"

cikin in'inna da taSara tana cewa.............

 Sai.... da......na...nace maka..... da soyayya.............na...na.yi maka girkin shine. ka bari Yarana suka

"cinye ko?."" Sai ta fara shashshe™a, ji ya yi hankalinsa ya tashi, da sauri da ce."

"

Please Login or Register in order to submit comment