ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

am performing Qiyam al-Layl"" Ta faWa tana turo baki."

 Do you mean night worship?

 Yes Sir J.

 Yesu. so you are someone who worships a lot.

 Yes.

" So those of us who went out don t worship, or what?. "

" Sir J, that s not how it is. You are an unbeliever, that s why you don t have its blessings."" Ta faWa tana"

cizon leSenta.

" Hmm, really?. ya faWa yana haWe fuska, ita kuwa bata lura ba ta ko kuma cewa."

" Very much, so You know our religion is the true one, not yours you stand in front of idols and pray."""

" Najlah, quiet? Don t you have sense, waiting for Jesus like a mad person?."" Take ya mi™e tsaye yana jin"

zuciyarsa na mai zafi.

Najlah kuwa danasanin faWa ta yi duk da tun ba yau ba take so ta sanar mai da ya dena bauta ma *Jesus

Christ* sai yau Allah ya ba ta dama.

"Hannunta ya fiza sannan ya yi waje da ita, ba tare da ya ce da ita komai ba, ya nufa Barack da ita, suna"

shiga ta haWiye miyau tana mai ci gaba da binsa ba tare da tace komai ba.

"Idanunta ne suka sauka kan Ya Adam dake Waga karfe a nesa da ita, sai ya mata murmushin *za ki ci"

"ubanki,* baki ta murguWa mai, tana ganin sun nufa office Win babban General, take cikinta ya hautsina"

dan bashi da sau™i.

"˜ofar Sir J. ya hau duka ba tsayawa, jin an bashi Umarni, ya shiga ciki yana tura Najlah, har sai da ta faWi"

"™asa, sai ta gyara zamanta ta haWe kai da gwiwa."

"A natse Abba ya juyo ya zuba ma Mutumin dake tsaye ido, sannan ya kalla yarinya a zaune ta haWe kai da"

gwiwa.

 General yana ina?. cewan Sir J cikin Hausarsa wacce ba ta fita.

 Ya fita amma anjima zai shigo. Abba ya faWa yana zama daga kan kujera.

" Ok. tashi ki kama kunne kafin na dawo, yau sai na an karya ™afafunki, an cire miki ha™oran rashin"

"kunya, nonsense."" Da Haka ya juya ya fice."

Tana ji ya fita ta Wago ta kalla ™ofa sai ta yi murmushi sannan ta juya dan ganin wake zaune a office Win

nan General A.A.

"Idanunsa yana kanta, tana jiyowa suka haWa ido, take zuciyarsa ta fara bugawa da ™arfi."

"Najlah kuwa fuskarta ta fara kallo, take ta saki murmushi tana bin sa da kallo, a cikin ranta kuwa cewa ta"

yi.

" Wow, Guys Win nan ya haWu. tare suka shagala da kallon junan su, kafin Najlah ta sauke idanunta ™asa"

tana baya wannan mutumin.

"Ita a rayuwa tana son ganin Namiji babba, wanda ya manyanta, gashi ya Wau wanka."

Sai da ya yi jarumta sosai kafin ya haWo kalamai daga bakinsa ya ce.

 Me kika yi mai ne?.

"Cikin kuzari da sauri ta yi ™undumbala sai ga ta gabansa tana murmushi, ita har cikin ranta ta ji ya"

"burgeta, ga muryarsa da ta ji mai sanyi daWi."

 Abokai zamu iya zama abokai a farko kafin na yi magana da kai?. ta faWa tana kafasa da idanunta.

Sai ya mi™a mata nasa hannun yana cewa.

" Abota."" Sai ta yi Wan dariya sannan ta ce."

" Kawai dan na ce bautan Allah shine gaskiya, ba wanda suke yi ba, kawai ya kawo Ni nan, so yake ya sa"

"General A.A ya karya Ni, kuma shi Win mugune wallahi. ta kai nan tana rage murya."

"Hmmm Abba dai jinsa ya yi a gajimaren soyayya, dan kuwa zazza™an muryan Najlah ya sa ya yi fiffike ya"

koma wata duniyar.

 Me yasa za ki faWa mai haka? Ke idan aka ce miki haka ai ba za ki daWi ba. sai ta jinjina kai.

 Da wallahi sai yanka yiwan mutum.

" Uhmmm shi yasa nima jiya kika min alaman za ki yanka Ni Ko?."" Ya faWa yana kallon fuskarta da suke ta"

"she™i, idanunta ta Wan zaro tana cewa."

" Wayyo wallahi na za ci irin ΄an raunin wayau ne ashe dai Šan saurayi ne, Dan simulmulun Gaye ne. ta"

faWa da zuciya Waya.

"Abba kuwa dariya ya Wan yi, yana ganin ™arfin halinta, duk da kuwa hakan ya mai daWi."

" Ko dai idanunki suna da matsala ne? Tsoho Ni ai, ba saurayi ba?."""

" Kaiii kar ka yi saSo mana, Zu™e™en santalelen saurayi nake gani nikam. ta faWa cikin wani irin yanayi da"

yasa Abba jin kaman ana tsirga mai al'aura.

" Hmmm wai, kalleni fa da ™yau ΄am mata."" Ya faWa yana mi™ewa tsaye."

Da sauri ta ce.

" Dan yi tafiya na gani."" Ba musu ya yi step one - two sai ya tsaya cak yana kallonta."

" Wow...Wow. Wow, gaskiya ka iya tafiya cikin salo, Gaye kenan har wani ™unSo kake fa."" Ta faWa tana"

lumshe ido.

"Abba wani nishadi ya ji ya kamashi, ya ji kansa ya fashe, wai shine Zu™e™en saurayi. Sai ya koma ya zauna"

yana cewa.

" Kina da saurin sakewa da mutane, baki Sanni ba amma kina magana da Ni."""

" Hmmm to Ni me mutum zai iya min nikam, kuma ai kuma kama da General A.A, kai yaron sa ne ko?."" Ta"

tambaya tana kuma mai murmushi.

A cikin ran Abba ya ce  Me yarinyar nan ta mai da nine? Ko dai da gaske kama da samari nake?. a zahiri

kuwa cewa ya yi.

" ˜aninsa ne Ni, sannan ina da Yara ma. "

" Haba. kar ka ce ka yi aure? Amma ka yi da wuri gaskiya, ko kuma wasu tun a 20s suke aure. "

" Yarana uku mata, kuma Ni ba Wan 20s bane Wan 40s ne. "

"Sai Najlah ta lumshe ido, yau dai ta ga irin Namijin da take buri, dama ta faWa haka ne ta ji mai ze ce."

" Wow masha Allah, amma Ni dai a Aboki na sanka, ba ruwana da age Win ka. sai ya Waga mata kai yana"

jin daWin firan nasu.

" Na tambaye ki mana?."""

 Ina ji.

 Shekarunki nawa?. sai ta kallesa.

 A ganinka nawa nake?.

 uhmmmm 20yrs haka. sai ta mi™e tsaye tana ja baya sannan ta tsaya cak.

" Saboda Ni siririya shi yasa ba'a ganin Age Wina amma 25yrs nake."" Sai ya yi murmushi."

 ˜arya babu ™yau  maganar sa ta tsaya cak jin an buWo ™ofa an shigo.

"Najlah dake tsaye ta ™ame da ™yau tana sama ma General, sai ya daga kansa yana nufan wajen zamansa,"

take Sir J. ya shigo fuskarsa a Waure.

"Sir J. Ya faWa ma General komai, dan haka cikin tsawa ya ce."

" Neeldown."" Ai da sauri ta yi tana Waga hannunta sama tare da rufe idanunta sai gashin sama suka"

kwanta masu tsayi da laushi.

"Take General ya shiga ba Sir J. ha™uri sosai, sannan ya ce."

" You can go, a nan za ta wuni dan kuwa wajen Segent George zan mi™a ta."" Sai Sir J. ya yi godiya sannan"

ya fita.

Yana fita Abba ya kalla General ya ce.

 Wiyanta zai yi ciwo a haka fa.

" Ba zai yi komai ba ko na 3h ta yi, ai punishment ma sai Segent George, Amma Najlah akan me za ki ce"

"mai haka?."" Yana sauke numfashi ta ce."

" Sir I'm joke."""

" Shout up, ba'a wasa da addini, dan haka zan sa a horaki na yau, ina zuwa."" Ya faWa a zuciye sannan ya"

"fita, sai Abba ya ce."

" Oh Allah, yanzu daga wanna abun sai horo?. sai ta yi sauri ta katse sa, cikin salo da masifa ta fara cewa."

" Aboki karka damu, mun saba ai, soja ake mana haka rayuwar mu take, Ni duka ne kawai bana so, amma"

"shima George Win muna da case da shi, wallahi in aka kaini wajensa, sai na yaga mai fatar fuskarsa,"

"sannan na fara ya™ushinsa ina ciwonsa kamar ™ura, haka zan kama wannan kan nasa na yaga nasha mai jini, na fitar mai da ha™ora, na ™wa™ule idanunsa masu kama dana China, sananne na karya. """

" Shout up!?. a razane ta buWe idanunta sai suka sauka akan General A.A da Segent George, sai ta mai"

"da idanunta kan Abba, da ya rufe baki alamun yana ri™e dariyar sa."

" Na shiga ukuna yau. ta faWa tana kallon yarda Segent George yake huci kamar zaki, da sauri ta mai da"

hannayenta sama dan kuwa da su take bayani tana wasa da zara-zaran yatsunta kamar wata

mayya.

END

>

> Najlah sannu fa

> Baseey boom

*PRETTY SK* Marubuciyar Littattafan :

*DAGA INA TAKE* free book

*RASH OYAYYEN MASHE˜I* free book

*BARRISTER* Paid book¦ 300

*THE SLAVE* free book

*ZAMU HAŠU* Free book

*KWANA HUŠU* Paid book¦ 300

*GOLD DIGGER'S* Paid book¦ 300

*HASASHE KO BURI Book ONE* Paid book ¦ 500

*ISLAND OF WITCHES * Free book

*DARE ŠAYA ALLAH KANYI BATURE* _Paid Book ¦ 500_

*YAUDARA ZALLA * _Free book_

*³AR NOLLYWOOD * _Paid ¦ 500_

HIKAYOYI kuma sune :

*SARAUNIYA HIDAYA *

*SARKIN MU *

*MOHINA DA MATSAFIYA *

*RAMUWA *

#LIKES

#SHARE

#COMMENTS

&BUDURWAR ABBAN MU&

Drama&Love story

by ```PRETTY SK ```

*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*

*JARUMAI WRITER'S TEAM *

DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ˜AI.

PAGE 9γ .

">  Na shiga ukuna yau. ta faWa tana kallon yarda Segent George yake huci kamar zaki, da sauri ta mai da"

hannayenta sama dan kuwa da su take bayani tana wasa da zara-zaran yatsunta kamar wata mayya...........

" Wato duk shi za ki yi ma wannan mugunta ko?."""

" General a'a, kawai dai  "

" Shot up, tashi ki bishi zuwa Wakin ladabtarwa. sai ta mi™e da sauri ta bi bayan Segent George."

Abba ya kalla Yayansa ya ce.

" Yanzu wanna ΄ar halittar za su wahalar? Haba Yaya."""

" Najlah rashin jinta yafi shekarunta, ina tabbatar maka sai ta yi ™o™arin dambe da shi, haka take, duk"

"wanda zai horeta sai ta yi faWa da shi, ga ta kamar a hure amma sai ™arfi kaman zakanya. sai Abba ya gyara zama yana jin zuciyarsa na mai zafi."

 Abba ya na ka damu da yawa? Kar dai ita ce taaaa.

" No, kawai dai yarinyar ta burgeni ne."""

" Hmmmm shike nan, ko za rakani dubo sojojin da suka je ya™i, wasu sun mutu wasu suna asibiti, zan"

"dubosu da kaina."""

" Muje to."" Ya faWa yana mi™ewa tsaye, yasan idan ya zauna dole zai fita neman in da aka kai Najlah, daga"

nan kuma al'amarin ba zai yi ™yau ba................

*Al-hussain*

"Tsaye yake a garden shi kaWai yana tunanin Marwa duk da yanzu ya suka gama waya tare, dare sosai dan"

"11:00pm na dare ya yi, amma yana zaune a wajen saboda yana jiran Merry za su yi magana."

"Maganarta ya jiyo, sai ya kalleta, doguwar riga ce jikinta sai gyalen da ga yafa a madadin Wan ™wali."

"Zama ta yi gefansa sannan ta kallesa a hankali sosai duk da tasan Al-hussain ne, amma dole sai ta tabbar"

take magana.

 Promise. ta faWa sai shima ya ce

" Promise."" Sai ta lumshe ido, dan dan Al-hassan ne cewa yake. (Wani promise?/ Promise Win me?)"

" Al-hussain nan da kwana uku ake da bu™atar kuWi, kuma a wajenka kowa yake da ya™inin samun kuWi,"

"sannan FA.1 ya turo sa™o na san ka gani."" Sai ya daga mata kai."

" Na gani, gobe za mu haWu a can, ki kula sosai bansan ko yayane a samu matsala."" Sai ta Waga mai kai."

" Momy Ina kewarta sosai, ina fatan ta samu hasken wannan aikin namu."" Sai ga hawaye sun gangaro"

"mata, sai ga ri™e mata hannu."

" Karki yi kuka, kema kinsan ina kewarta fiye da ke, mu ci gaba mata da addu'a kawai. sai ta share"

hawayen ta sannan ta ce.

" Shike nan, zan koma ciki, amma ina so na ma magana akan Marwa. "

 Ina jinki.

" Uhmmm, a ganinka aurenta da zama cikin mu babu matsala, kar ta zo ta sannan *Promise* Win mu, dan"

komai zai iya faruwa nan gaba. sai ya sauke a jiyan zuciya sannan ya ce.

" Karki damu, zan bi komai a natse kuma wannan Promise Win tunda Al-hassan be sani ba babu wani"

wanda zai iya sani.

" Hakane, good night."" Sai ta mi™e sannan ta wuce ciki, ya jima a wajen kafin shima ya mi™e ya shiga ciki."

"A bedroom ya iske Al-hassan, yana kallo a tv, da sak P.J mask Win jikinsa, zama ya yi gefansa sannan ya"

Waura kansa a cinyar Al-hassan.

" Meke damunka? Ko Marwa ta yi barci ne? Nasan ba™yayin faWa sosai."" Sai Al-hussain ya buWe baki ya ce."

" I need 3 million naira zuwa gobe, kaji Wan uwa."" Sai Al-hassan ya kallesa da ™yau sannan ya ce."

" Karka damu, dan kai nake dukka aikin da nake, ina fatan ta hanya mai ™yau zaka kashe."" Sai ya Waga mai"

kai yana cewa.

" Eh, na gode."" Sai Al-hassan ya sumbaci kansa sannan a take ya tura mai da kuWin."

"Yana jin alert ya duba sai ya ga 5M, farin ciki ya kamasa sai ga rungume dan uwansa yana mai godiya."

"A take Al-hussain ya tura ma FA.1 4M, tare da gajeran sa™o."

"Cikin nishaWi Al-hussain ya kwanta a gadon Al-hassan, a kusa da juna suka kwanta cike da soyayyar"

juna.............

*Baseey.*

"Ba ita ta samu sakewa ba sai da Harira tabar gidan, take ta ji iska na ratsata, dama yunwa take ji sosai, ta"

"sauka ™asa ta Wibo abinci, tare da Marwa suka ci, ita kuma Fauza haushin su take ji."

"Sun riga sun bata sallahun a kawo masu aiki mata biyar, a cikin su za su zaSa, kuma gobe za'a kawo su,"

shi yasa ba su da wata damuwa.

" Da mun iya girki ai da tare zamu yi ma Abba abinci."" Cewan Basma."

" Wallahi kam, sai dai ya daure ya ci wannan. ta faWa tana taliyar dake gabansu, dariya suka Wan yi"

sannan suka sauya hira.

"Da misalin 10:30pm Abba ya dawo, yarda kasan yara haka suka koma, suka rungumesa suna mai oyoyo,"

take Sakin cikin da ya tawo dashi ya bi iska da soyayyar yaran nasa.

"Abubuwan ciya-ciye ya kawo musu nan fa suka hau ci suna raha, sai dai Abba gaba Waya hankalinsa baya"

tare da su.

" Abba meke damunka?."""

" Fauza ba komai, kawai gajiya ne, ki ce ma Harira ta haWa min lemon tea, sai ki kawo min ba zan iya cin"

"abinci yanzu ba."" Ya faWa yana mi™ewa tsaye."

" Ya Basma da Ya Marwa sun koreta."" Sai suka dalla mata harara."

Cikin mamaki Abba ya kallesu ya ce.

" Me ta yi muku?."" Sai Basma ta mi™e tsaye tare da cewa."

" Abba ba ta yi min ba sam, bana sonta, shine na sallame ta."""

" Ba™ya sonta? Akan wani dalili? Matar da babu ruwanta, information Win ta mai ™yaune kuma tana da"

sau™in hali ai. ya faWa yana jin babu daWi a cikin ransa.

 Akan wani dalili kasan wa'innan bayanan akan ta? Kamanta ba ka faWa abu Waya da take da shi ba

"Abba?. ya riga ya harbo jirgin Basma, wato kishin gado ne ya motsa."

"Sai ya mi™e tsaye har ya fara tafiya, ya ji Basma ta ce."

" Ranar da ta zo ka ganta Abba?."""

" Eh, munyi magana da ita ma."" Ya faWa yana jin tunda ransa na Sace to na kowa ma ya Saci."

 Kenan ka ™are mata kallo?.

 Uhm tana da ™yau ba laifi. da haka ya haura sama ya barsu da budaWWen baki.

" Kungani ko, aikin banza da wofi kawai. sai ta ja saki ta haura Sangaren su."

Marwa ta kalla Fauza ta ce.

" Kaman akwai abin da ya Sata ma Abba rai, shi yasa ya faWa mata baka."""

" Eh naga alama nima, yanzu dai kije wajen Baseey, Ni kuma ko ruwan zafi zan kai ma Abba ya sha Tea. "

"Take sukai haka, Fauza ta dafa ruwan zafi, sannan ta Wiba kayan Tea ka nufa bangaren Abba."

"A kwance ta samesa a falonsa yana kallon sama, jin sallamar Fauza yasa ya kalleta."

 Abba meke damunka?.

" Ba wani abu bane, kawai na zo sake ganin wani diomand da nake shirin siya ne sai ban samu damar"

"hakan ba."" Sai Fauza ta yi murmushi tana cewa."

" Ka nema wani kawai tunda akwai a wasu wajajen Abba."" Murmushi ya yi yana ri™e hannunta."

" A'a Autata, Diomand Win nan shi nake so, dan haskensa yana kashe ido, gashi duk baya Wan lokaci"

"darajar sa na ™aruwa ne, amma karki damu. "

" Insha Allah za ka samu, zan tayaka da addu'a nima. "

" Allah Ameen, na gode Autata."" Sai ta mi™a mai ruwan zafi."

" Sa milk da suger kawai."" Ta Waga kanta sannan ta zuba yarda ya ce, bashi ta yi sannan ta bar room Win."

"Da ido ya bita, yanzu yake har wajen danginsa ya dawo amma babu wacce ta iya tambayar ya suke,"

amma can kowa su yake tambaya.

" Zumuncin nan dole ya sauya."" Ya faWa yana tuna abin da ya tsaya mai a rai."

"Tun bayan barinsu Barack suka nufa asibitin 4 to 4, inda aka kai jami'an da suka samu rauni, anan ya ga"

"tashin hankali mara misaltuwa, dan kuwa yawancin sojojin sun rasa wani sashi na jikinsu."

"Idan hankalinsa ya yi dubu to ya gama tashi, haka ya yi na maza da shi aka dinga basu kulawa, wa'inda"

"suka mutu kuma, suka dubasu, a lokacin sai da kuka ya ™wace mai, dan kuwa ya ruWe da ganin yarda"

"mutane suka koma, wasu a bokiti aka zuba namansu, take Abba ya Wauke huta, ba shi ya farka ba sai da yamma, gashi a Abuja sai kiransa ake yi akan meeting da za su yi a washegari."

"Haka badan ya so ba ya biyo Flight dan ba zai iya driving ba, ya so sake ganin Najlah sai dai Allah be yi ba,"

"gashi ko numberta be amsa ba, shine duk ya shiga tashin hankali."

"Bayan ya gama shan Tea Win ya tashi ya shiga bedroom, wanka ya yi sannan ya fito ya kwanta, da yake"

akwai stress akan sa yana ™wanciya barci ya yi gaba da shi................

*Najlah*

"Ko da suka shiga wannan Wakin sai ta tirje ta ™i ™arasawa ciki, sai da George ya yi da gaske tukun ta shiga"

"ciki, sai ya umarci da ta tsugunna a ™asa."

"Kallonsa ta yi yarda yake magana a fusace, sai hakan ya sa ta yi murmushi sannan ta gyara tsayuwanta"

tana cewa.

" Uhmmm Segent George, kasan cewa gaba Waya rukunin mu kallon gaSo muke maka, har ce min aka yi"

"kai ikon da ke hannunka ne kawai ™arfin ka amma sam ba ka da jarumta, kuma sai na duba al'amarin na"

"ga hakane, baka dambe da mu sai horanmu, shin me yasa baka faWa da mu ko kana tsoron za ka sha wiyane?."" Ta kai nan tana jin daWin yarda tarkon ta ya kamashi, haka dama sojoji suke, suna da zuciya sosai, kuma ba'a ce da su matsorata, dan daga lokacin suke sauya maka."

 What? Ni suke ma kallon rago?. ya faWa a fusace.

" Sosai ma kuwa, amma da wata rana za ka kwada dambe da ΄ar rukunin mu, idan ka lillisa yarinya to za"

"mu kiyaye ka, ko Ni fa bana jin tsoronka dan gani nake kaman da macce nake tsaye. sai ta matsa baya tana ™o™arin shiga wani rami, wanda yake da mugun tsawo, tanan mutum zai shiga sai Segent George ya toshe wajen, sannan ya fita ya yi tafiya mai tsayi zuwa cikin daji, anan wajen fita yake, idan mutum ya shiga haka zai rarrafa har can wajen, sannan ka fito kasha iska sai ka koma, shine horo na farko a wajen"

Segent George.

" Dakata."" Ta ji ya faWa, sai ta yi murmushi sannan ta juyo tana cewa."

" Kar ka ce za ka yi faWa da Ni dan za ka sha kunya."" Sai ya nunata da yatsa sannan ya ce."

" Get ready."" Yana faWin haka ya fita waje."

"Najlah kuwa ta hau dariya dan kuwa an zo wajen da take so, kan table ta kalla sai ta hangi plate an rufe"

"da leda, da sauri ta isa wajen ta buWe, sai yanzu ta tuna ko breakfast Sir J. be bari ta yi ba."

"Nan ta ga lafiyayyen Doya da ™wai, ai kuwa ba ta damu da dattin da hannunta ya yi ba, ta fara cin doyar"

nan kaman an aikota.

"Pure water ta gani ta ko fasa tana sha ta na ci, a haka ya shigo ya sameta, sai ya yi mata murmushi yana"

cewa.

" Ki ci da ™yau, dan kuwa kafin ki sake cin abinci da bakinki sai kin kwana biyu, ina jiranki a waje, babu"

"mai hanani goge raini da rukuninku yau, dama General nake shakka to ya bar Barack. da haka ya juya ya fita a fusace."

"Najlah kuwa ba ta san yanayi ba, sai da ta gama yaWe ™wan ta cinye, doyan kuwa wasu ta ci wasu gatsa"

"Wai-Wai ta musu, sannan ta shanye sauran ruwan, mi™a ta yi sannan ta nufa waje in da take jiyo hayaniya"

sosai.

Tana fita ta tsaya cak dan ganin sojoji manya sun zagaye gefe Waya sannan ga ΄an rukuninsu suma a gefe

Waya.

"Dama wajen dan dambe aka tanada, dan kuwa an yi gyaran wajen da wasu abubuwa masu laushi kaman"

"katifa, Segent George yana tsaye a wajen yana magana cikin Waga murya."

" Zan yi faWa da wacce ΄ar alhakin, babu ceto, babu agaji, na ku ido ne, na tsawon minti 20, a mutu ko a"

yi rai. ya kai nan yana ma Najlah alamun da ta shigo.

"Take mutane suka hau surutu dan ganin yarinyar da zai yi faWa da ita, dan kuwa Segent George mutum"

"ne mai tsayi da faWi, ga jikinsa duk a murWe."

Najlah kuwa hankalinta kwance ta nufa Ya Adam dake tsaye cikin tashin hankali.

 Uban me ya haWa ku da wannan mugun?. ya faWa yana Wan janta gefe.

" Laifi na yi sai na faWa mai maganganu marasa daWi, karka damu na riga na shirya mai idan kuma na"

"suma dan Allah ka kaini wajen Mamie ta yi min jinya, karku kai ni asibiti, in Kuma na mutu. ka ce ma"

"Mamie Ina sonta. "" Ta kai ™arshen maganar cikin sanyi da sha™waSa."

Sai Ya Adam ya rungumeta yana jin soyayyar fitinanniyar ™anwar ta sa.

" Ba zan iya hana faWar nan ba, amma karki manta ke Jaruma ce. sai ya raba jikinsu sannan ya sara mata,"

"duk dan karta karaya, take ta yi murmushi sannan ta juya ta fara sauka cikin wajen dan yana ™asa ne,"

masu kallo kuma suna sama.

"Tana fara tafiya aka hau mata tafi, wasu dama duk ta ishesu da fitina, gani suke yau dole a yi maganin"

"Najlah a filin wajen nan, gashi duk manyan cikin Barack Win sun fita."

"Bin Uthman hawaye kawai ta share tana jin zuciyarta na yi mata zafi, tasan yau kashin Najlah ya bushe a"

wajen Segent George.

"Najlah ba shiga wajen ta ™are ma Segent George kallo, ita sai a yanzu ta ga ashe yana da ™wanji, baki ta"

"taSe, sannan ta yi shirin faWa."

"Ai kuwa a fusace Segent George ya yi kanta kaman ya ga sa'an sa, yana zuwa ya Waga Najlah cak, ya nuna"

"ma Allah sannan ya sake ta faWi ™asa, kafin ta tantance me ya yi ta yi ya kuma cakumanta ya ™ara bugata a ™asa."

"Take ta Wauke huta na tsawon minti biyu, wasu sun za ci ta suna ne ma, sai ga shi ta motsa da ™yar, a"

"hankali kuma ta ja jikinta ta zauna tana ™are ma mai kallo, ganin duka biyu ya yi mata ta fara le™a lahira."

"Bakinta ta taSa in da ta ji ya fashe har jini ya fito, sai ta goge tana mi™ewa tsaye."

"Ita haka faWarta yake, duk yarda take son dambe, idan aka zo ™wabzawa, ba ta kare kanta a dukkan farko,"

"a wanan lokacin take gama karantar yanayin abokin damben na ta, ta riga ta gane salon damben na sa, shi yasa ta bari ya jibgeta."

"Dama idan dambe za ka yi ka fara samun sakewa da Wan kokawan, kafin ka fara nuna naka basiraka, ta"

"riga tasan cewa yanzu gani yake saura kaWan ya gama da ita, amma ita sai an jibgeta take samun

Please Login or Register in order to submit comment