You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaita gidan dr."

"Suna hanya take ce masa ""MD, yakamata ka koya mini mota, sai in din ga kai ka wurin aiki, ina Waukko ka"""

"Yayi dariya ya ce ""Matata direbata"""

"""Eh mana, kaiman ka din ga hutawa"""

"""Kawai ki ce a saya miki mota"""

"Ta waro ido ta ce ""Wace ni? Ba haka nake nufi ba da wasa nake yi maka""."

"A ™ofar gidan yayi parking, ya ciro 10k ya mi™a mata ya ce ""Wannan ki bawa dr. Ki ce in ji ki amma, ni idan na zo"

"Waukar ki, zamu gaisa da shi"""

"Kissing Win raihan ta yi a kumatunsa ta ri™e hannunsa ta ce ""Thank you baby.. ya kalli idonta ta ™arasa babyna."

"Dariya yayi yayi kissing Win ta a baya, yana maimaita mata i love you."

"Farida kasa Soye mamakinta tayi, ta bi ummi da ido, ummi kuwa ta shagala suna murnar ganin juna ita da noor."

"Kallo Waya zaka yi wa ummi, ka san hankalinta ya kwanta, leshin jikin ummi kawai take kallo, da yake wasu kayan a"

"Winke a ka kawo mata, ta sha kwalliya duk da mayafinta a ka ta Wora shi."

"Dr. Ya fito yana faWin ""Oyoyo mamana, amarya ba kya laifi"""

"Ummi ta dur™usa tana gaishe shi, ya amsa mata cikin kulawa."

"Ya ce ""Mamana, kin ga yadda ki ka yi kyau kuwa? Lallai aure ya karSe ki, kin ganki kuwa? kunya ta rufe ummi."

"Da kausar ba tayi niyyar fitowa ba, amma dai ta fito ganewa idonta ikon Allah, ummi an sha to match, har da wani"

agogo mai Wan karen kyau.

"Noor ta bubbuWe kwanukan da ummi ta zo da shi, miya ta sha kaji zu™u-zu™u ga snacks, abun da inteesar ba ta taSa"

yi ba.

Sun yi hira sosai da dr. Har take gaya masa cewar raihan ya yi mata lefe.

Dr. Ya din ga sanya masa albarka.

"Da azahar da zai fita, ummi ta kawo kuWin nan ta bashi dubu bakwai, ukun kuma ta ™ara biyu ta bawa farida biyar."

"Sai dai farida ba ta so yadda ta ga ummi ba, ta kasa Soye hassadarta ba™in ciki ya bayyana ™arara a kan fuskarta,"

kausar ma sai wani zumSura baki take yi tana hura hanci.

"Ummi ta ce wa noor ""Yaushe zaki zo ki ga kayan da MD ya saya mini, ki zo ki Wauki abun da ki ke so"""

"Noor ta ce ""rana ita yau, zan diro ko ta katanga ne, zan zo ki haWa mini akwatu guda"" ummi kamar wurin noor ta zo,"

tare suke ta hirarsu.

"Ummi ta mi™e ta hau gyare-gyaren gidan, duk gidan yayi ™azanta saboda ba ta nan."

"Tana nan Abdul ya dawo, shi ma ya yi farinciki sosai da sosai da ganin ummi, sabuwar shadda ta bashi yadi goma, ta"

ce ya Winka musu shi da dr.

"Ana sallar magariba raihan ya zo tafiya da ummi, suka gaisa da dr. Yayi wa dr. Alheri, ya sha sanya albarka sosai daga"

wurin dr.

Ya Wauki matarsa suka tafi.

***

"Watannin ummi huWu a gidan raihan, mami ta matsa lamba a kan lallai sai ya auri safiyya. Sai dai juyin duniya, fafur raihan ya nuna mata ba zai iya auren Safiyya ba."

"Ta je ta samu Alhaji da maganar, ya ce ta bari, za su yi maganar da Raihan."

"Raihan ya amsa kiran da Alhaji yake yi masa, ba tare da sanin dalilin sa ba."

"Bayan Alhaji ya sanar masa da bu™atar mami, sai ya ga ya Sata fuska."

"""Babban mutum ba ka ce komai ba"""

"""Alhaji me zan ce? Kwata-kwata yaushe na yi auren da zan ™ara wani? Ni wallahi ummi ta isheni, mami ba za ta iya"

"samo mini mace mai qualities Win ummi ba, ni dai dan Allah ka bata ha™uri, ka san plan Wina Alhaji wallahi ina son ummi, yayi wuri in yi mata kishiya, kuma wallahi idan na auri wata ba zan iya adalci ba, na fi son ummi"""

"Alhaji ya yi murmushi irin nasu na dattawa ya ce ""Shikenan, jeka ba sai ka je wurinta ba, tafi gida abun ka""."

"Sai da daddare da mami ta zo wurin Alhaji, tayi masa maganar ya ake ciki, yaushe za a kai kuWin auren Safiyya"""

"Alhaji ya ce ""Bilkisu, ina son ki fuskanci wani abu, ki ™yale yaron nan da matarsa hankalinki da na su su kwanta, kar ki"

"saka ´ar mutane a wahala, idan ba ki bi a hankali ba yaron nan zai iya gaya miki abun da zaki gaza haWa ido da shi, ya ce ba zaki iya samo masa mace irin matarsa ba, ko ya auri wata ba zai yi musu adalci ba, idan kin gane shikenan idan kuma sai ranar da yayi miki hansfree shikenan."

"Na manta ban gaya miki ba, this coming Friday, za su tafi China tare da matarsa maganar auren nan ki bar ta for now."

Ayshercool

08081012143

"*Alhamdilillah, sai kuma Allah ya kaimu salla da rai da lafiya, Ubangiji Allah ya karSi ibadunmu, ya sanya mu cikin"

´antatun bayinsa*

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

40

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

40

"Kamar ya gaya mata ranar mutuwarta, ta ce ""Ban gane ba, da ita zai tafi china, a kan me?"""

"""A kan matarsa ce, kuma ya isa"""

"A fusace ta ce ""Wai meyasa ka ke haka ne? Wallahi ko bangon duniya zai je, sai an yi maganar aurensa da safiyya""."

"Alhaji ya yi murmushi yayi shiru, ya ™yaleta ya cigaba da abun da yake gabansa."

"Ummi da raihan Kuwa suna zaune a toilet, yana ta murza mata dilka a bayanta, ita kuma tana shafawa a fuskarta."

"""Salma"" ta Waga kai ta kalleshi ta ce ""Salma kuma?"""

"""Ba ke ki ka ce in din ga kiranki da sunanki ba?"""

"Cikin shagwaSa ta ce ""To ba da ba ne?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Lokacin ba kya so na ko? Yanzunma ina doubting"""

"Shiru ta yi masa ta mintsine shi a gashin ™afarsa, ya janye ™afar yana dariya."

"""Wai wannan abun ba zafi da nake murza miki kuwa?"" Yayi maganar yana le™a fuskarta."

"""Ai ba ka murzawa ma sosai fa"""

"""To ai gani nake zai ji miki ciwo, meye amfaninsa ne?"""

"""Laushin fata yake ™arawa"" ta bashi amsa."

"""Ban da wannan laushin wanne ki ke nema kuma, idan ba so ki ke a ji miki ciwo ba?"""

"Ta tashi ta ce ""Zauna saura kai, kai ma yi maka zan yi"""

"""A'a ni ba na so, ba zaki bani wahala ba"""

"Ta ri™e hannunsa tana shafa masa a fuskar sa, tana murza masa tana dariya ta ce ""Sonake kai ma ka yi kyau, in ga ka"

"na glowing"""

"""Duk wannan kyan bai yi miki ba"" dariya take yi duk ta shafa masa a jiki."

"Ta gama ta Waukko wata roba, an rubuta annur glowing scrub, ya kalleta ya ce ""Wannan fa?"""

"""Scrub ne, homemade, na saya zan gwada, ka san mutanenmu suna da skills, amma mun fi son sayen na ™asashen"

"™etare, amma yana da kyau sosai komai na ciki natural ne"""

"(Ga mai bu™atar mallakar scrub Win nan, domin su yi glowing tare da ummi, mijinta ya zame mata kamar raihan GA ANNUR GLOWING SCRUB, kuma ku saya ku jarraba, ba iya nan suka tsaya ba, har da maganin gyaran gashi, wanda"

"amosani, karyewar gashi, ko ™arfin gashi ya dama, sun tanadar muku maganin matsalar da ingantattun kayan haWi natural, kuna iya tuntubar su kai tsaye a wannan lambar wayar 0907 820 9905)"

"Raihan kallon ummi yake yi, yadda take yi masa bayani, yayi murmushi ya ce ""Ki wanke mini fuskata, wannan abun"

"ya dameni, duk ya ma™ale mini a gemu"""

"Ta wanke masa fuskar, ya tsaya yana kallon mudubin toilet Win ya ce ""Kamar na fara glowing Win ko?"""

"Tayi dariya ta ce ""Daga yi sau Waya, sai ka kwana biyu kana yi sannan zan fara tantance? to ka tafi zan yi wanka,"

"dilkata ta bushe"""

"Yayi mata wani irin kallo ya ce ""Ban gane in fita ba?"""

"Ta Wan kwaSe fuska ta ce ""Eh wanka zan yi"""

"""Ina zamana ki ka ce na zo na shafa miki abu, yanzu kuma ki ke korata?"""

"Ummi ta ce ""To ai dama iya shafa mini nake son ka yi, hannuna ba ya kaiwa tsakiyar bayana""."

"Raihan ya ce ""Tun da na shafa miki ni zan Wauraye ki, nima kalli yadda ki ka Sata mini jikina da wannan abun, sai na"

"sake wanka"" yayi maganar yana cire vest Win jikinsa, da duk tayi yellow."

"Raihan a rayuwar sa yana matu™ar son soyayya da kulawa, sai da ya auri ummi ma ja gane hakan, dan shi da duk"

"hakan ba ya gabansa, kuma a hankali ummi na rage wannan kunyar ta sa da take ji."

"Bayan sun fito daga wankan, ya zaunar da ita a gaban mudubi, yana shafa mata mai, ya jona hand dryer, zai busar"

mata da gashi.

"Ta cikin mudubi ya kashe mata ido ya ce ""Ya dai? Wanka da miji ya fi lada fa, sai wani Sata rai ki ke yi, kuma kin fi fita fa da na wanke ki?"" Yayi maganar yana murza fatarta yana murmushi."

"""Au da bana fita?"""

"""Gaskiya dai, ki din ga biyana ina yi miki wankan, na shafa miki kayan shafe-shafen naki, kuma in yi miki wanka, ki"

"din ga biyana, idan ina yi miki sai kin fi fita"""

"Ummi ta ce ""Hmm kalli agogo, sai makara ka ke yi, kuma sai na kira Alhaji na gaya masa wasa ka ke yi da aiki, ba ka"

"fita da wuri"""

"Yayi dariya ya ce ""Sai in ce masa ke ki hana ni fita, ki ka tsare ni da soyayya, na kasa fitowa"" mi™ewa tayi ta ce ""Kai ba"

"ka jin kunya fa ko?"""

"Kamar ba za su rabu ba, haka ya shirya suka fita falo, ta raka shi har gaban motarsa ya tafi."

"Ta koma ciki tayi ta fama da aiki, dan kaf Wakunan gidan nan, kullum sai ta shiga kowanne ta gyara."

"Wajen ™arfe sha biyu ta kammala aikinta, ba ta karya ba sai a lokacin ta yi farfesun kifi da dankali, ta koma falo ta"

"zauna tana karyawa, ga ™amshin turaren wuta yana tashi, ga Tv tana yi."

"Ta ™arewa falon kallo, ta kalli kwanon hannunta, ta yi murmushi ta ce ""Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabatta"

"gareka, tsarkakken sarkin da babu wani kafinsa kuma babu a bayinsa, Sarkin da ni'imarsa da yalwarsa ba su da iyaka"" ta furta hawaye na taruwa a idonta, ba ta taSa tunanin irin wannan rayuwar ta ´anci ba."

"Ta Waga wayarta ta kira maiduguri, sun daWe suna gaisawa, bayan sun gama ta kira raihan."

"Sun daWe suna waya, suna hira sai da ya ce mata zai shiga meeting sannan ta katse wayar."

"Kasancewar kifin da ta Wiba tayi farfesu da yawa raihan ya kawo, dan haka ta tsiri yin girki da kifin, a cewarta a kai wa"

"dr. Wani wani kuma a kai gidan su raihan. Dan raihan ya riga ya bata damar duk lokacin da take son yin alkhairi, ya baga dama ba sai ta tambaye shi ba."

"Tun la'asar da raihan ya dawo gida ya ci abinci, take lallaSa shi ya kai abincin nan, amma sai yawo yake yi mata da"

hankali.

"""Dan Allah MD ka kai abincin nan kar yayi sanyi"""

"Ya ce ""Zan kai, yauwwa tafiyarmu fa sai next week in Allah ya kaimu"""

"Jiki a sanyaye ummi ta ce ""Ka gaya wa mamin zancen tafiyar ne?"""

"""Meyasa ki ka damu ne? Zan gaya mata in sha Allah, kar ki damu ba wata matsala in sha Allah, zan kai abinci da"

"daddare yanzu so nake na kasance da ke, wuni muka yi fa ba ma tare"""

"Ta yi shiru ba ta ce komai ba, ya fuskanci ta na tsoron abun da ka iya biyo baya idan ya sanarwa da mami zai tafi da"

"ita china, dan ita a so samunta kawai ya ™yaleta shi yayi tafiyar sa."

"A booth Win mota ya tafi da abincin sallar magariba, bayan ya idar ya fara zuwa gidan su ummi, sannan ya tafi"

gidansu.

"Bai san Alhaji ya gaya wa mami zancen tafiyar ba, ya fara shiga sashen hajiya, suka gaisa ya ajiye mata abincin, dan"

"ya san idan ya kai wa mami, ba burgeta zai yi ba ™arshe ta ci zarafin Abincin ma."

"Bayan sun gama gaisawa, ya shiga sashen mami, sai dai yanayin fuskarta ya nuna masa akwai matsala."

"""Ina wuni mami?"""

"""Nemi wuri ka zauna"" tayi maganar ba tare da ta amsa masa ba."

Ya zauna yana satar kallonta.

"""Ni na haifeka ko waccan mummunar yarinyar?"""

"""Wace irin tambaya ce haka mami, me kuma tayi?"""

"""Yanzu raihan ka yi ri™ar da zaka tsallake maganata ka ce zaka Wauketa ka tafi china, tawa maganar ka banzantar da"

"ita ko?"""

"Raihan ya ce ""Wallahi mami Alhaji ne ya shirya tafiyar, ba laif...."

"""Rufe mini baki ina magana kana magana, na kusa kawo ™arshen auren nan, na fuskanci ba haka suka ™yaleka ba, tun da ka fara bijire mini, kama aure kai da Safiyya babu fashi, umarni nake baka ba shawara ba, na soke tafiyar"

"nan"" yayi mata shiru, ta ci masa mutunci daga shi har ummi, tare da aibata ummi yadda take so, tayi ta gama bai tanka mata ba, ya tashi ya bar falon."

"Bayan fitarsa Nihal ta fito ta ce ""Mami, dan Allah ki din ga sassauta adawa da auren nan, kina gani fa kin gama"

"banbamin ki, ko amsa bai baki ba ya tafi"""

"Mami ta ce ""Shi ya isa, ban haifi Wan da zai bijire mini ba a kan mace wallahi"""

"Nihal ta kalli mami ta ce ""Idan kuma safiyyan ma yayi mata haka fa, ya so ta kamar yadda yake yi wa wannan? Tun"

"da kin ga yanayin halinsa Waya da Alhaji"""

"Mami ta ce ""Gara safiyya wannan ai tawa ce, ba wani abu"""

"Nihal ta numfasa ta ce ""Mhmm to mu kuma fa? Wasu fa zamu aura, mu ma ayi mana yadda ki ke yi mata kenan?"""

"Cikin mamaki ta ce ""Au goyon bayan sa ki ka fara kenan ya wula™anta ni?"""

"Nihal ta yi murmushi ta ce ""Ahh haba dai, kawai dai wani hasashe nake yi ne, Allah ya kyauta"""

"Ummi kuwa ta sha kwalliyar dare, tana jiran dawowar raihan, amma yanayin yadda ya shigo ya tabattar mata da"

"akwai matsala, ko kallon in da take bai yi ba, ya wuce wani bedroom Win."

"Jikin ummi yayi sanyi sosai, ta shiga tunanin ko ta yi wa raihan wani laifin, amma ta ga lafiya ™alau suka rabu, hakan ya tabattar mata da ba ita ta yi laifin ba."

"Bayan mintuna talatin, ta je ta le™a Wakin da ya shiga, ya kwanta yayi ruf da ciki, ta na son shiga amma idan yayi irin wannan burkicewar tsoronsa take ji, dan haka ta ™yale shi."

"Da safe ma ko karyawa bai yi ba, dan tana kitchen ya tayar da motarsa ya fice, sai ta ji gaba Waya duniyar ta yi mata zafi, kamar ta Wora hannu a ka tayi ihu."

"Raihan kuwa ga damuwar abun da mami tayi masa, ga tausayin ummi yake ji, har cikin ransa yake jin idan ya auri"

"Safiyya ba zai yi mata adalci ba, dan jin ummi yake yi a kowanne sashi na zuciyarsa, haka zalika ma yaushe ya auri ummi, da har za ace ya kawo wata?."

"Ya ji ba zai iya cewa ummi ya janye tafiyar su ba, hakan kamar zubar da kimarsa ne tare da kimar ita kanta mamin da"

"ta kasa gane hakan, dan haka ya ji bai zai iya cewa ya fasa tafiyar nan ba da ummi, ya san duk abu Alhaji zai tsaya masa."

"Sai ™arfe huWu na yamma ya dawo gida, ya kwaso gajiya sosai da sosai, sai dai kamar mai aljanu ya koma normal har yana ce mata gajiyar da ya yi kamar yayi gudun kwana biyar."

"Ta biye masa ya gama cin abinci, ya koma falo zai yi kallo, amma ta bar falon ta koma bedroom."

Ya bita Wakin ya tarar da ita ta fito da kayan wardrobe tana gyarawa.

"A Wan shagwaSe ya ce ""Yanzu fisabilillahi ba ki yi aikin bana nan ba, sai yanzu da na dawo, sonake ki zauna a kusa da ni mu yi hira"" ta Wago da idanunta ta kalleshi, ta kawar da kanta tana tura baki ta cigaba da aikinta."

"Ya ™arasa gabanta yana cewa ""Wai madam ya ne? Me na yi miki ne?"""

"Cikin rauni ta ce ""Kai zan tambaya me na yi maka? Kawai ka share ni, har da canza Waki kuma ni ban san me na yi"

"maka ba, sai yanzu zaka din ga yi mini wasa ba zan yi hirar ba"" tayi maganar har muryarta na rawa saboda shagwaSa."

"""Ohhh sorry kairun nisa'i, ba ki yi mini laifi ba, ba na son laifin da ba naki ba ya shafe ki ba ne, kin san idan ina fushi"

"sai a hankali yanzu ba gashi na saukko da kaina ba, ai idan ke ki ka yi mini laifi ke zan yi wa, bana son in Sata miki rai ne alhalin ba ke ki ka yi laifin ba""."

"""Ni ba ruwana da kai, har da wani canza Waki, to ka tafi kenan kwaso maka kayanka zan yi na mayar maka Wakin da"

"ka kwana, nima na huta"""

"Ya kwashe da dariya ya rungumota jikinsa ya ce ""Ke idan wani ya gaya miki wannan tatsuniyar zaki yarda? Raba Waki"

"da ke, ke ko a baki ya yi miki ma'ana? Iya wuya muna tare sai dai ki yi ta ha™uri. For now dai a yafe mini laifina"""

"Ta Waga kai ta kalleshi ta ce ""Bribe me tukuna"""

"""Da me?"""

"Cikin nutsuwa ta ce ""Ka fasa tafiya da ni, saboda hankalin mami ya kwanta bana son ta yi mini fushi da kai"""

"Yayi saroro yana kallonta, ya maze ya ce ""Ba na ce miki zan kula da komai ba? ba zata ™i ba ai"""

"Tayi murmushi ta ce ""Na san a kan maganar ne ka yi fushi jiya, idan damuwarka ta wurin aiki ce ina ganewa, haka"

"idan da mami ne dan Allah ka yi ha™uri, wallahi ba wani abu ka je ka dawo""."

"Raihan ya ce ""Ba yadda ki ke tunani ba ne, za ta amince fa, honeymoon zamu je"""

"Ta waro ido ta ce ""Wane honeymoon kuma? Me ya rage kuma wani honeymoon zamu je, ai ka gama honeymoon"

"Winka a nan"""

"""A'a fa, ga aiki ga stress, gara muje mu samu cikakken lokacin cin soyayyarmu ba hayaniya"" yayi maganar yana"

sumbatar bakinta.

***

"An kai ruwa rana sosai da mami a kan tafiyar nan, Alhaji ne ya tsaya tsayin daka a kan tafiyar, ya ce idan raihan ya dawo ayi zancen auren safiyya."

"Duk da farida ta san sirikar ummi ba ta sonta, amma ba ta zaci ummi za ta samu kwanciyar hankali da nutsuwa haka"

"ba, Ummi ta je ta yi musu sallama a kan tafiyar su china. Duk wanda ya san ummi a baya ya ganta yanzu ya san a cikin ni'ima take, iya kyan da fatarta tayi ka san tana samun kulawa."

"Noor ta din ga murna, jin ummi za ta je china har da cewa ta gaisar mata da su bursuli."

"Kwanciyar hankalin ummi ya tsayewa farida a rai, tare da jin cewar kausar ce yakamata ace a cikin wannan"

"kwanciyar hankalin, inteesar dai ga ta a cikin daular, amma mijinta ba ya SanSaruwa, gashi ya juya mata baya. Ashe tun kan aure ya kai ta aka yi mata allurar family planning, wai yafi son su gama cin amarci kan su tara yara, babu"

"wanda ta gaya wa daga baya kuma abun ya bata matsala ciki ya™i zama, wadda ya auro kuma ta samu ciki sai"

wula™anci take fuskanta iri-iri. Ga kausar ba makaranta ba mijin aure duk da ga kyau ga kwalliya. Abdul kuma babu ™wa™™waran aikin yi.

"Saura kwana uku tafiyar, Ummi da raihan suka je maiduguri ma, Mariya kamar ta haWiye ummi, suma sun yi farinciki"

"ganin ummi, raihan yayi musu alkhairi sosai da sosai."

"Suke gaya mata har a lokacin bayan bikinta, dr. Yana zuwa ya kawo musu sha tara ta arziki, tare da duba lafiyar"

Mariya.

"Hakan ba ™aramin daWi ya yi wa ummi ba, karamcin kawu yahaya ya sanya ba ta taSa mantawa da shi a cikin"

"Adduo'inta, kuma a duk lokacin da ta samu abun alkhairi take kai masa da iyalinsa."

"Jin mami ta matsa a kan maganar auren raihan, ya sanya jikin ummi yin sanyi, a baya tana ganin babu wani abu idan"

"raihan ya ce zai ™ara aure, amma a yanzu fargaba ta shige ta da tsoro."

"Dan a gabanta mami ke kiransa ta jaddada masa maganar auren, ko ma safiyyan ta kira shi wai zata gaishe shi, tana iya kokarinta wajen kar ta nuna masa wani abu na Sacin rai, dan tana ganin idan ta yi masa haka ba ta yi masa adalci ba. Ta ji gaba Waya tafiyar ma ta fita daga ranta ba ta so."

"Sai dai suna barin ™asar, ta Wan samu nutsuwa, mussman da kullum tana tare da raihan tana shan soyayya da kulawa"

kala-kala a wurin matashin mijinta.

"Sun samu zuwa wurare masu matu™ar kyau da Waukar hankali, ™ar™ashin jagorancin Waya daga manyan manajojin su"

"raihan, da suke kasuwanci tare. Shi yake kula da komai nasu kama daga masauki zuwa abincin su da sauran bu™atu."

"Ummi ba ta taSa tunanin ganinta a ko da airport ba, sai gashi ta keta hazo, ta bar ™asa Nigeria."

"Babban abun da ya bawa ummi mamaki, bai wuce yadda ba ta ga mutanen ™asar na muzanta halittarta ba, sai ma bayan shirya musu wani cin abinci da managern yayi, da iyalansa da wasu daga abokan kasuwancin su, suke cewa ba"

su taSa ganin ba™ar fata mai kyan ummi ba.

"Da aka fassara mata da turanci abun da suka ce, saboda galibi ba su iya turanci ba, mamaki abun ya bata, wai idonta"

"mai kyau da fatarta, har ta fara tunanin ko ba'a suke yi mata, suka din ga layin hotuna da ummi."

"A duk lokacin da suka fita sha™atawa, sai mutane su yi ta kallonta, har wasu su nemi su Wauki hoto da ita, suna yi"

"musu tambayoyi mussaman idan ta yi shigar hausawa, duk da ta fi saka rigunan abaya a kan kayan hausawa."

"Duk da ummi na ™o™arin kare mutuncin aurenta, da matan su kawai take gaisawa tayi hotuna, sai da kishin raihan ya"

kasa Suya.

"Sun fita baki wani ruwa da daddare shan iska, take tambayar raihan ""MD dan Allah mutanen nan da gaske suke, ko"

"zagina suke yi da suka ce ina da kyau?"""

"Ya ja hancinta ya ce ""Idan na faWa ai ba kya yarda, you are beautiful baby"""

"Ta saka hannu ta shafi fuskarta ta ce ""An ce fararen fata suna ™yamar ba™a™e, amma ni har ´an uwana ba™a™en"

"™yamata suke yi"""

"Ya kwantar da muryarsa ya ce ""Mutanen china suna da ™arancin nuna wariyar launin fata, su kuma mutanenmu son"

"zuciya ne kawai, da rashin bawa abun da muke da shi muhimmanci""."

"Ta sake jan numfashi ta ce ""Ni fa bayan baba

Please Login or Register in order to submit comment