You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ta Waga kai alamar eh."

"""Malama zuhra, a nemo abun hawa a kai yarinyar nan asibiti a dubata, ke kuma maryam mu je office Wina sai na"

"hora ki"""

"Maryam ta fashe da kuka tana magiya, cikin arfin hali ummi ta ce ""Malam dan Allah kayi hauri, ba ta san ina da"

"ciwo ba, na yafe mata ai"""

"Ya ce ""To zan duba, tashi a kai ki asibiti, daga nan a mayar da ke gida""."

"A asibitin ma, ma'aikaitan sun yi faWa sosai a kan sakaci da lafiyar ummi, dan da unar zata iya zama infected ta taSa sauran sashin jikinta, bayan ta zama gyambo."

"Suka ce lallai a kula da ummi, a samu unar ta warke, kuma a zurfafa bincike dan wannan unar ba tayi kama da ta ruwan zafi ba."

"Ummi ta sha kuka, saboda yadda aka dirje unar nan tas, aka saka magani, aka bata magungunan sha."

"Sai dai da malama zuhra ta ce ta kwatanta musu gidansu a mayar da ita ta ce ""A'a a mayar da ni makaranta, idan aka"

"tashi zan Waukko annena daga islamiyya"""

"""A haka da wannan ciwon"" malamar tayi maganar tana kallon ummi."

Ummi ta jinjina mata kai.

"""A'a ba zai yiwu ba, mu je gidan naku, a saka wani ya Waukko su""."

"Kuka ummi ta fara tana yi wa malamar magiya, a kan ta yaleta a tashi ta Waukko su daga makaranta."

"Ba ta da zaSi, suka koma islamiyyar ta gaya wa shugaban makarantar duk abun da ya faru."

"Suka yi waya da kawu yahaya, suka tattauna, ya ce a mayar da ummi gida, zai yi waya makarantar yaran, su jira"

yayansu sai su taho tare.

"Da yar ta yadda da hakan, saboda tana tsoron abun da ka iya biyo bayan rashin Waukko su daga makarantar."

"Cikin sa'a malamar ta fuskanci yanayin da ummi take ciki na tsoro, dan haka a ofar gida suka yi sallama ummi ta"

shiga.

"Har ta tafi Wakinta ba wanda ya san ta dawo, saboda ana ta hada-hada a gidan, an barka na shige da fice."

"Ta kasa fitowa daga Wakin, saboda tsoron kar su kuma dukanta."

"Sallamar kawu yahaya ta ji a Wakin, ta tashi da sauri, tana gaishe shi."

"""Ya jikin naki?"""

"""Da saui"""

"""Mu ga ciwon"" a hankali ta Waga masa cikinta ta onu sosai da sosai, ya zubawa unar ido sannan ya kalleta ya ce"

"""ya aka yi ki ka one?"""

"""Da ruwan zafi"" ta faWa tana iifta ido, saboda ta san arya tayi."

"""Meyasa baki gaya mini ba?"" Tayi shiru ba ta ce komai ba."

"Wannan unar ba ta yi kama da ta ruwan zafi ba, ki gaya mini gaskiya."

"""Da gaske nake..."" Ba ta arasa ba ya ce ""Shaidar iron tayi, kalli yadda shape Win onuwar ya tafi, ki gaya mini"

"gaskiya""."

"Ta Wan yi jimm sannan ta ce ""Idan na gaya maka ba zaka gaya wa maman su Abdul ba?"""

"""Ba zan gaya mata ba"""

"""Ina guge Abdul ya ce zai tayani, ya onawa mamansu riga, ta zata nice shi ne anty rahama ta danneni, suka Wora"

"mini iron. Dan Allah Abba ka gaya musu bani na saka anty farida ta faWi ba, sun ce ni na kusa kasheta wallahi ba ni ba ce, fitsari na yi da na ji zafi, shi ne ta zame ta faWi"" tayi maganar tana sheshshear kuka."

Ayshercool

08081012143

What's app only please

*CUTARWA*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

BRIGHT PENS

(FREE BATCH)

P16

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA"

"TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI"

P16

"urriii kawu yahaya ya yi wa ummi da ido, abun ya girmame shi, bai taSa zaton mugunta da zaluncim da farida za ta"

yi wa ummi zai kai haka ba.

"Ya sauke numfashi da yar ya ce ""Ya isa haka ki share hawayenki, ki daina kukan ya isa ba zan gaya mata ba, kuma na"

"san ba zaki taSa iya cutar da kowa ba, duk wanda ya cutar da ke, shi ma Allah ba zai bar shi ba, ki yi hauri ummi, in sha Allah gobe in Allah ya kaimu zamu koma asibiti, tun da yau an yi dressing Win."

"Mun yi magana da malaman islamiyyar ku, na biya kuWin maganinki, sannan sun ce ki zauna a gida sai kin warke""."

"Ummi kamar ta ce masa gara ta cigaba da zuwa a haka, dan ta san zamanta a gidan nan ba hutawa za ta yi ba, amma"

"ta dake ta ce ""To kawu na gode sosai"""

"""Kar ki damu, Allah ya ara miki lafiya da nisan kwana ummana"""

"Murmushi ummi tayi, tana so ta ji ya kirata da ummana ko ummina, hakan yana yi mata daWi, kuma yana tuna mata"

da maman da babanta.

"Ya ce ""Au, na manta ban gaya miki ba, mun kusa komawa sabon gida fa, bamu taSa zuwa kin gani ba ko"""

"Ta faWaWa murmushin ta ta ce ""Allah ya nuna mana, wannan wa za a barwa, na ga shima mai kyau ne"""

"""To ko in bar miki, tun da kin fi son nan?"""

"Murmushi ta yi ta ce ""Ai ni macece ba zan iya zama a gida nikaWai ba, amma ina son gidan nan"""

"""Can yafi kyau ai, idan muka koma zaki gani"""

"""To Allah ya sanya albarka, to nan su iya ne za su dawo su zauna?"""

"Sai da ya ara kallonta da sauri, ya ce ""Su iya kuma?"""

"Ta ce ""Eh, su baro auye su shiga makarantar islamiyya, makarantar mu har da matan aure da tsofaffi suna zuwa asabar da lahadi"""

"Bakomai a ranta ta faWi hakan, kawu yahaya yayi murmushi saboda magana tayi cikin magana mai ma'ana, ba zaka"

"san ummi na magana ba, sai ka zauna da ita, a haka kamar ba ta magana."

"Sai kuma ta sake cewa ""Kawu, kaga da ka san in da mama take ita ma zaka Waukkota ka dawo da ita nan? Sai mu"

"zauna ni da ita a gidan nan sai ku koma sabon gida"""

"Tausayin ummi ya kama shi, ya ce ""Ki na kewarta ko?"""

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"""In sha Allah zan nemo in da take, zan haWa ki da ita, sai dai ba zan so na kawo ta nan ita ma ta din ga shan wahala"

"kamar yadda ki ke sha ba"""

"""To ai ba zan bari ta sha wahala ba, ni zan din ga yin duk wani aiki, idan na iya sana'a na din ga saya mata abubuwa,"

"idan ka gano ta dan Allah kar ka kai ta wurin Iya, Iya ta ce ba ta son ta, wai mama mayya ce..."""

"""Ummi ya isa haka, ki daina tuna abubuwan da suka shuWe wanda za su dinga Sata miki rai, ki yi karatu sosai yadda"

"maman idan ta gan ki za ta yi alfahari da ke"""

"Ta gyaWa masa kai ta ce ""In sha Allah"" kai da ganin yadda ta Wan kwaSe fuska, ka san akwai tarin abubuwa cunkushe"

"a zuciyarta da take burin amayar da su, sai dai babu wanda zai tsaya ya saurareta, to wa ma ya damu da ya zauna da ita balle aji matsalarta."

"Cikin son kawar mata da wancan tunanin, ya yi murmushi ya ce ""Ki na buatar wani abu ne ummana?"""

"""A'a bana son komai"""

"Ya ajiye mata Wari bibbiyu guda biyar, ya ce ""Gashi idan kina buatar wani abun ki yi amfani da shi""."

"Kallon kuWin ummi take yi dan da yawa a wurinta, kan tayi magana ya tashi ya fita, zuciyarsa na yi masa zafi."

"akin farida ya wuce kai tsaye, ya tarar da ita tana saka kaya a gaban mudubi, ta Wago ta kalleshi ta ce ""Ya dai?"""

"A take ya nemi karsashinsa da zafin zuciyar da ya zo da ita ya rasa, duk yadda ya so yi mata magana a kan ummi, sai"

ya kasa kawai ya tsaya yana kallonta.

"""Kana buatar wani abu ne?"" Kawai ya girgiza mata kai ya juya ya fice, yana jin bain cikin kasa yi mata magana a kan cin zarafin da ta yi wa ummi."

"Duk da onuwar cikin ummi, haka ta cigaba da yin aikace-aikacen gidan, kuma muddin ta fito an uwan farida suka"

"ganta, sai sun ci zalinta, ko sun aibata ta."

"Hatta makarantar boko, kawu ya hanata zuwa, ya ce sai ta samu saui tukuna."

"Dan haka, a hakan take naWe rigar ta, ta bar wurin unar a waje tana shan iska, tana aikinta."

"Abdul ne kawai yake tausaya mata yake yi mata sannu, dan shi har ga Allah yake jin matuar tausayinta."

"Mopping kuwa a rana a gidan nan, sai tayi sama da sau sha biyar, wanke-wanke kamar gidan da ake rabon sadaka,"

"banda Worawa da saukewa da kula da yaran bai, tana yi ana zaginta."

Wani lokacin haka zata fama unar tayi ta kuka.

"Kawu yahaya ya din ga kai ta dressing, Allah ya taimake ta una ta fara warkewa. Tana matuar son ta Wauki jaririyar"

"da antyn ta haifa, sai dai an i bata damar hakan, daga nesa take hangen ar, zuciyarta har raya mata take ta ce a bata ta Wauketa, amma da ta tuna hakan na iya haifar mata da cin mutunci, sai ta haura."

"Farida ta je ta tarar da mijinta a bedroom Win sa, yana ta aikin takardu."

"Ta zauna tana cika tana batsewa ta ce ""Dr. Wurinka na zo"""

"Ba tare da ya Wago ba ya ce ""Ina jin ki"""

"Ta Wan taSe baki ta ce ""Jibi in Allah ya kaimu ne fa suna, haryanzu baka ce mini komai ba, baka bayar da kuWin"

"hidimar suna ba, kuma wuri nake so a kama ka sani, amma ka i magana""."

"""A wannan karon babu suna, sauran ukun da aka yi Allah ya amfana, idan Allah ya kawo wata a gaba ayi""."

"A fusace ta ce ""Ban fahimta ba?"""

"""To ki jira daga lokacin da ki ka fahimta, sai ki tashi ki bani wuri"""

"Ta mie tsaye ta ce ""Yahaya ni zaka wulaant, na gama gaya wa mutane da taron suna ka ce ba za ayi ba"""

"""Hakika kawai zan yi, za a kawo raguna biyu manya, ayi hakika na sanyawa yarinya mariya, sai ki koma ki gaya wa"

"mutanen babu suna"""

"""Mariya kuma? Wace irin mariya ana zaune alau, sunan uwar waye mariyar da zaka sanya wa a ta, haka muka yi"

"da kai? To ba gara Salman da na ce bana so ba, a kan wata mariya, kamar dattijuwa"""

"Ya Waga kai ya kalleta ya ce ""To ki koma ki bibiyi tarihin fiyayyen halitta, zaki gane suna ne mai daraja da ma'ana""."

"Aikuwa ta hau ta din ga surfa bala'i, duk yadda ya yi oarin sanar masa da cewa, hukuncin zaluncin da ta yi wa"

"ummi ne, ya sanya ya hukunta da haka ya kasa, saboda tuni ta kai sunansa wurin malamai, a kan ko ya mayar da ummi, ko kuma duk izayar da zata yi mata ba zai iya magana ba, yarinyar ta gaji ta bar gidan."

"Tun a haihuwar inteesar, ya so saka mata sunan mahaifiyarsa Salma, farida ta ce ba ta san zancen ba, ba ta so, aka"

"saka sunan ta ta uwar, haihuwar khausar ma, ta ce sunan yayarta da ta rasu za a saka, wannan ma suna ta kai ruwa rana a kan ita gaskiya ya bari sai wani lokacin a saka Salman, tun da sanyan wa aa sunan iyaye ba wajibi bane ba, wai Jidda za a sakawa yarinyar, tana son sunan."

"Shi kuma ya sanyawa yarinyar mariya, sunan mahaifiyar ummi, wanda ita Farida sam hankalinta bai kai kan cewa"

sunan babar ummi bane ba.

"Ya fice daga Wakin ya bar ta tana ta sababi da kumfar baki, ya zo falo ya tarar da an uwan farida na ta cin abinci da lemuka da nama zuu-zuu."

"Ga ummi da Wagaggiyar riga, tana ta mopping, tare da haWa kwanukan da suka Sata, sai ta kwashe zata tafi, sai a"

kirata a jefa mata wani kwanon.

"Gyaran muryar da yayi ne ya sanya duk suka juya, mai neman gyale nayi su rufe jikinsu, masu gyara zama na yi."

"""Yauwwa, ina godiya ga Allah subhanahu wata'ala, da kyautar haihuwar mace da ya bani, ina kuma godiya a gareku"

"wurin tsayawa tsayin daka, wurin kula da ar uwakku, duk da hakkina ne. Ina godiya sosai, dan Allah idan kun gama cin abincin, zaku iya tafiya gida, rahama zata iya cigaba da kula da ita. Ba za a yi taron suna ba, ga yanayin rayuwa, gara a tattala kuWin tayi jego mai kyau, kuna iya tafiya idan kun gama kan magariba dan Allah, sunan jaririya mariya, za a dinga kiranta da noor"""

"Gaba Waya turus suka yi suna kallonsa, tun da suke zuwa gidan, su yi duk hauka da rashin hankalin da suke so, bai"

"taSa yi musu magana ba, sai yau, dan maganar tasa ta wani fannin kamar cin fuska."

"Ummi kuwa washe baki tayi, jin an sakawa jaririyar mariya, duk da ba ta san dan sunan mahaifiyarta ya saka sunan"

"ba, amma wani irin daWi da farinciki ya ratsa ta."

"A hankali ta ce ""Allah ya raya noor takwarar mama"""

"Daga in da yake ya hango farinciki a kan fuskar ummi, yayi murmushi ya fice, yana tawasalli da farincikin da ya"

sanyata yana neman biyan buatunsa a wurin Allah.

"Farida ta sha kuka, da yin alwashi kala-kala a kan yahaya, saboda yadda ya wulaanta ta, ya tozarta ta a gaban an"

uwanta.

"Suka din ga rarrashinta, tare da bata shawarwari daban-daban."

"Babbar yayarsu ta xe ""Duk sakacinki ne, waye ya gaya miki ana barin namiji haka, kyakywar mallaka zaki nema, ta"

"mai da Wan gida bawa, ki juya shi yadda yake so, kar ki yi bori da yawa, ki girgiWe auren, duk cikinmu babu wanda yake cikin rufin asiri da kwanciyar hankali kamar ke, kar ki yi mana sagegeduwa, amma dole mu zage damtse""."

"Suka din ga zigata, arshe kan sallar magariba suka watse daga gidan sai rahma, rahama kuma ba wani abun kirki"

"take yi mata ba, saboda shegen son jiki ne da ita."

"Bayan watsewar an gidansu, ta uduri aniyar untatawa dr. Ta hanyar nuna halin ko in kula ga yarinyar, gashi"

"mutum ne mai mugun son yara, baya son ya ga aramin yaro cikin damuwa."

"Yarinyar shegen kuka ne da ita, ba ta taSa Wa mai kukanta ba, idan tana kukan sai ta yi banza da ita. Yayi ta maganar"

ta kula da ita amma ta share shi.

"Ranar da aka yanka hakika kuwa, ummi ce ta zage wanji, tsaf ta gyara hanjin nan, dan kuwa rahama in fitowa tayi"

"kan naman, ga rana na dukan kayan kitchen."

"Abdul ne ma ya kama mata wasu abubuwan, ta kunna murhu ta Wora sai ka ce babbar mace."

"Sai azahar yayenta suka zo da anwar babanta, suka tarar da ummi a akan aikin, suka din ga yi wa rahama da farida"

"faWa, wai dan me za su bar ummi ta yi aikin naman, sai ta sace ta cinye tukuna."

"Abdul ne ya fusata ya ce ""Yaya ummi ba Sarauniya ba ce ba, ba ta taSa Waukar abun da ba nata ba"""

"""Rufewa mutane baki kan in mareka, mara kunya fitsararren banza"""

Ummi da jikinta yayi sanyi ta yale musu aikinsu.

"Suka gama aikin nama suka kwashe wanda za su kwashe, suka bar saura suka tafi, dr. Ya dawo ya tarar da farida da"

"yaranta suna ta cin naman, ya lea Wakin ummi tana zaune tana ta tilawar Alqur'ani ga gida ya buWe da amshi, ya shiga Wakin farida ya ciko leda da nama, ya kai ya bata."

"A gaban yara ta rufe shi da masifa, a kan ko dai ummin nan kishiyarta ce ba ta sani ba."

"Ganin cin mutuncin da take yi masa a gabansu, ya sanya Abdul tashi ya bar wurin."

"Cikin miyagun maganganun da take yi masa, har da gugar zanar ko wani abu ne tsakanin sa da ummi, da ya sanya shi bawa al'amarinta muhimmanci har haka."

Ta dire noor ta tashi ta bar masa falon.

"Ummi kuwa da sauri ta wanke hannunta, ta hau naman nan da ci, dan tun ana suyarsa amshin ya cika mata ciki,"

ranta ya biya.

"Sai tayi aikin abinci da nama ba adadi, da ta gama rahama ta shiga ta raba abincin, ta kwashe naman ta hanata,"

"koma ta bar da Wan kaWan sai dai ta haWa da anzo, dan haka nama tana kallo ba za a bata ba."

"Ta fito falo, dan samun tsinken sakace, ta tarar da kawunta rungume da jaririya tana ta tsala uban ihu."

"Da sauri ta arasa in da yake ta ce ""Kawu bani ita, ban taSa Waukarta ba""."

"Ya mia wa ummi ita ya ce ""Gata nan mai sunan mamanki, ina fatan ita ta so ki, kuma ta din ga Webe miki kewar"

"mamanki"""

"Da sauri ta ce ""Amin ya Allah, Allah yasa"" ta karSi yarinyar ta ce ""Mamana ki daina kuka, mama tana da hauri, kawu"

"ta zama kakarka kenan? Maman mama ko?"""

"Sai da ya Wan dara ya ce ""Tsohuwa ce kenan?"""

"Ummi ta Worata a kafaWarta, tana jin soyayyar yarinyar a ranta, da aka saka mata sunan mamanta."

"Haka ummi ta din ga zagaye da ita a falon, tun tana tsala ihun har tayi bacci."

"Dr. Ya ce ""Lallai ummana kin iya raino, tun da har gashi kakata tayi bacci, kawota ki je ki kwanta"""

"Ta bashi ita, tana kallon fuskar yarinyar, gashinta har goshi, jawur da ita."

"Ya kalli ummi ya ce ""Na ga unarki da saui, in sha Allah ranar monday zaki koma school gaba Waya"""

"Ta ce ""To Allah ya kaimu"""

"""Amin, ki je ki kwanta sai da safe"" ta juya ta nufi hanyar Wakinta, kamar ta ce ya bata ar su kwana tare."

"Ranar Litinin ta koma ta cigaba da zuwa makaranta, ranar da ta je islamiyya, Maryam ce ta fara ganinta, da sauri ta"

"tashi ta nufi ummi ta ce ""ya jiki?""."

"Ummi ta ce ""Na ji saui"""

"""Kin warke duka onuwar ta warke?"""

Ummi ta jinjina mata kai alamar eh.

"Ta ce ""Alhamdilillah, dan Allah ki yi hauri, tun ranar da abun ya faru na kasa mantawa, kuma ban san gidanku ba, na gaya wa mamanmu ta din ga yi mini faWa, ba ina sane na tureki ba ta ce in nemi yafiyarki""."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Ai bakomai, na samu saui""."

"""Amma ya aka yi ki ka one a ciki da ruwan zafi?""."

"Ummi ta ce ""Zubo mini yayi""."

"""To Allah ya ara afuwa"""

"Ummi ta amsa da ""Amin""."

"Maryam ta liewa ummi, sai dai ummi sai Wari-Wari take yi da ita, saboda ba ta son wani abu ya haWa su tayi mata"

"tijara da tashin hankali, saboda ita bata iya faWa ba, maryam kuwa dage ce, akwai masifa."

"Ga maryam da azabar kashe-kashen kuWi, banda kayan ciye-ciye da take zuwa da su."

"Komai za ta ci sai ta bawa ummi, ummi kuma ta ce ba zata ci ba."

"Tun tana Wan Wari-Wari da ita, har ta Wan fara sabawa da ita kaWan."

"Can gida kuwa kawu yahaya ya sanar musu matarsa an yi mata aiki, an ciro a mace, sai dai likitoci sun ce sai matar"

"ta huta sosai za azo dubiya. Saboda yana gudun su zo barka, Iya ta faWi wani abun, da zai yi wa ummi mummunan tabo a nan. Dama kuma gashi ba shiri suke yi da farida ba, dan ita da Iya kar ta san kar ne, iyan za ta iya zuwa ta bar ta a falo ta cigaba da sabgoginta ba tare da ta bata ko ruwa ba."

"Ummi ta Wauki soyayyar duniya ta Worawa jaririya noor, idan uwar ta yasar da ita, sai ta Wauke ta ta goyata, tayi ta"

"jijjigata tana aikin gidan da ita a bayanta, dan ko da yarinyar ta fara dariya ummi ta fara yi wa."

"Duk wannan soyayyar da ummi ke nunawa ar farida, bai sanya ta sassauta mata daga baar azaba da mugunta ba,"

"da ita da aanta da anwarta, dan ummi ba sabon abu bane a wurinta, kaiwa arfe Waya na dare ba ta kwanta ba, saboda azabar aiki."

"Ga wani sabon salon zalunci, har mawabta sai su aiko ummi ta je, a sakata aiki, har wankin labulaye da carfet, sai a"

"sakata, gyaran kaji da fige su, sai a saka ummi."

"Makaranta kuma maryam na ta sake shishshigewa ummi, sai dai ummi ta fuskanci maryam Win na oarin mayar da"

"ita arashin ta ta din ga mulkata ta zama kamar ar korenta, ummi ta cigaba da janye jikinta, maryam ta kasa samun damar hakan, saboda ummin na da mugun gudun abun hannunta."

"Wasu lokutan haka ummi za ta zo ba ta ci abinci ba, maryam ta zo da abinci na alfarma amma fafur tai ci."

"Kusan wata uku da haihuwar noor, kawu yahaya ya ce idan suka tashi suka koma sabon gida, sai su iya su zo, su ga"

"noor, kuma su ga sabon gida."

"Dan yana tsoron Iya ta zo ta saki baki ta faWi wani abu da zata Sata ummi, dan ya udurce a ransa sai ya je yayi mata"

"kashedi a kan ummi kan su zo, kuma gashi ba jituwa suke yi da iyalinsa ba, duk zuwa sai Iya ta ce an yi mata laifi, duk zalamar iya da son abun duniyarta ba ta aunar zuwa gidan yahaya, wannan karon ma shi kawun ne ya takura su zo, kar abun ya zama surutu, an yi mata aiki ba su zo ba, ga kuma tariya a sabon gida."

"angaren ummi kuwa sumul ta samu lafiya, kamar ba ta taSa yin larurar sanyi ba, kuma lokaci zuwa lokaci, kawu yahaya ko bai sayi abu ya bata ba saboda matarsa, ya kan Wan bata kuWi ta sai abun da take buata."

"Suka fara shirin tashi daga gidan, dama an kayan ummi ba su da yawa tuni ta tattare su ta ulle."

"Hatta su intee ummi ce ta haWa musu kayansu, sannan ta koma ta haWa na rahama, ga yau noor sai koke-koke take yi"

"zazzaSi na damunta, kai ka ce ummi ce ta haifeta, ta bata magani ta haWa madara ta bata, sannan ta cigaba da aikin da ita a bayanta."

"Suka gama haWa kaya cif, washegari tun safe mota ta zo ta kwashi kayan su, zuwa sabon gida."

"Gidan da suka koma, ato ne yafi wancan girma da kyau, a Wan gaban unguwar da suke da yake, an uwan su farida suka cika gidan, ummi na ganinsu suna ta binne-binne."

"An canza furnitures, duk ta rabawa an uwanta tsofaffin, ummi kuwa da tsohuwar katifarta ta dawo gidan, sai dai"

"hakan ko a jikinta, Wakinta shi ne na farko, baya cikin ainihin falon da zai sadaka da sashen kowa, Abdul sashinsa daban ba a cikin falon ba, da kitchen Win sa da banWaki, a can gefe Waya."

"Gidan ya awatu yayi kyau matua, ko ina ya sha flowers, sai amshin sabunta yake yi."

"Hatta Wakin su intee kamar Wakin wata amaryar, dr. Yayi oari sosai da sosai, dama mutum ne mai hidimtawa"

iyalinsa sosai da sosai.

"Bayan magariba ummi ta gaji matua, har wani jiri take ji, ga ciwo da mararta take yi, wanda tun da take bata taSa"

jin irin ciwon ba.

"Tana ta oarin gyara nata Wakin, dan kuwa ba ta gyara komai ba, tana ta fama da aiki, da rigimar noor."

"an uwan farida suna ta cewa ta karSe ar ta daga hannun ummi, kar ta shafa mata bai da muni."

"""Ke!"""

Ummi ta waiwayo ta kalli rahama da ke tsaye.

"Ta ce ""Bani kuWin nan da zobena"""

"Ummi tayi saroro ta ce

Please Login or Register in order to submit comment