You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi wallahi, ai da yake ma ba gayyatarka na yi ba, waye ya ce ka zo?"""

"""Rufen baki kan na Sarar da ke a wurin nan"""

"Ummi dai murmushi kawai take yi, duk ta san yayyen Maryam, wannan ne dai bata sani ba, kuma da alama maryam"

Win ta raina shi.

"Aka tashi daga filin sauka, su yaya magaji suka nufo su, ""Ummi masha Allah, kin ga yadda ki ka girma?"" Magaji Yayi"

maganar yana kallon ta.

"Alhassan ya ce ""Ummi har kin yi sauka anya ba zuu ba ce ba?""."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Ai makarantar nan ba a saukar zuu"""

"Suka rankaya zuwa gida, suna komawa gida ta tarar da Iya, sai da ta Wan ci burki, domin kuwa ba ta zaci Iyan za ta zo ba."

"Ta Soye mamakinta ta ce ""Iya sannu da zuwa, dama zaki zo?"""

"Ta harari ummi ta ce ""Eh, da ki ka ce ke ba zaki zo in da nake ba, kar na yanka ki na cinye ko?"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""A'a makaranta ce take hanani zuwa, ya gida ya kowa da kowa?""."

A ciki Iya ta amsa mata da lafiya lau.

"Dai-dai gwargwado kawu ya yi wa ummi oari, dan naman kasuwa ya sayo fal, ya bata tayi girkin da zata rarrabawa mutane da awayenta."

"Ita ummi ma kasancewar ba ta da awaye, sai mawabta ta babbawa, sai su Iya da suka zo."

"Sam farida ba ta bi ta kan Iya ba, ummi ce take ta Wawainiya da su, suna ta hirar makaranta da su magaji, sai dai ko"

"da wasa, ba ta nuna musu tana shan wahala a gidan ba ko kaWan."

"Kawu yahaya ya ji daWin yadda ummi ta samu sakewa yau cikin an uwa, tana hira ba kamar da da kullum a rakuSe take ba."

"Iya kuwa ba dalilin saukar ummi ne ya kawota ba, balli ne ya tashi, Idris ya mayar da hindu tamkar matar da ya aura,"

tun bata saba ba har suka saba da shee ayarsu.

"Kwatsam ciki ya bayyana a jikin hindu, suka rasa yadda za su yi da cikin, har sai da iyayen hindun suka farga."

"Dan haka zance ya fasu a gari, sai faWuwa ta zo dai-dai da zama, domin kuwa iyayen hindu sun ce sai ya auri hindu, shi kuma ya ce ba ya son ta."

"Dan kuwa zance ya fara fasuwa, an fara zunWensu a garin."

"Baban hindun kuma ya dage ba za a zubar da ciki ba, sai an haifi wannan Wa ya rie, kuma sai ya aureta."

"shiyasa Iya ta lallaSo wai kawu yahaya ya Wauke shi ya sama masa sana'a a nan Kano, a mayar da aurensa da ummi!!!"

"Iya a Wakin kawu yahaya ta same shi, ta kora masa wannan jawabin."

"Yayi uri da ido yana kallon Iya, har ta gama jawabinta."

"Kasancewar ummi na wurin, gabanta yayi wata irin mummunar faWuwa, kawu yahaya ya kalli Iya ya ce ""Amincewar"

"ummi zaki nema, ni ba zan yanke mata hukunci ba, abun da take so shi nake so""."

"""Zancen banza kenan, wane irin sai ta yarda ko ba ta yarda ba? Ba Wan uwanta bane ba, rufin asirinmu ba nata bane"

"ba, idan shi ma ya baro garin, suka neme shi suka rasa ba shikenan ba, asiri ya rufu, ai rufa masa asiri za ta yi, ai umarni nake bayarwa ba shawara ba, dauWar gora ai ciki ka sha ta!"""

Ayshercool

8081012143.

WHAT'S APP ONLY PLEASE

18

"Kan ka ce kwabo, hawaye ya wanke wa ummi fuska, har wata irin sheshshear kuka take yi, dan kuwa da ace ta"

"koma gidan Idris, gara a yanke mata hukuncin kisa, dan tana kyautatawa Allah zato a dukkan lamuranta, tayi imanin za ta dace da rahamar sa."

"Iya cikin masifa ta ce ""To kukan uban me ki ke yi, ba taimaka miki zai yi ba? ke a wannan munin naki uban waye zai"

"aure ki? Kalli fuskarki fa kamar buredi ya one urmus, har wani zaSi ne da ke? Ke gaki nan ba ke ba mutum ba ke ba aljana ba""."

"Kawu yahaya ya ce ""Iya, lokacin da Allah ya halicci ummi fa, bai yi shawara da kowa ba, balle ace laifinta ne, ko wani"

"abu ne ya sanya ubangiji yin halittarta a haka, halittar ummi hurumin ubangiji ne, dan haka bai kyautu a din ga ci nata fuska ba, kuma wallahi ummi ba ta da muni""."

"""Ka ga ni kar ka yi mini wa'azi, ai maganar gaskiya ce, tun da Allah ya sa ita ba wata mamora ce da ita ba, balle ace za"

"a samu mai kwasa ai duk sai a manta da abun da ya faru a baya ko? Tun da har da kansa ya ce ta dawo Win, sai a ja masa kunne"""

"Dr. Ya kalli in da ummi ke zaune tana ta sheshshear kuka ya ce ""Ummana, jeki Waki abunki kin kwaso gajiyar sauka"" ummi ta tashi zuciyarta na harbawa da sauri, ta tafi Wakinta tana kuka, tare da adduo'i kala-kala a zuciyarta, tana"

"fatan Allah ya sa kar kawu ya amince da abun da iya take faWa. Dan har ta mutu ba za ta manta da azabar da ta sha a gidan idris ba, ko maiyinta ba ta fatan yayi rayuwa irin wadda ta yi a gidan idris."

Noor ta bita Wakin tana kiran sunanta.

"Kawu ya kalli Iya ya ce ""Iya, ko ummi ta amince ko bata amince ba, ba zan sake bawa Idris ita ba, yaron nan gaba"

"Waya jahili ne, wallahi da mutumin kirki ne, idan ta gama sakandare sai a mayar da auren, amma ni ba zan goyi bayan a cuci Wan wani ba, yadda ya yi wa ar mutane ciki, ku je can ku nema masa mafita, dan baban yarinya bai yi laifi ba."

"Iya kin manta lokacin da ya din ga terere da ummi, yana tona mata asiri ga larurar da ke damunta? Shi meyasa ba a tursasa shi ya shanye dauWar gorar ba, sai ummi?"

"Allah da ya halicceta a haka in dai muna raye, zai bata abokin rayuwa na gari, haka zalika ba zan rie ato da bai san ciwon kansa kamar idiris ba, can auye ya gagareku balle ni a nan, dan Allah kiyi hauri a bar wannan zancen. Ummin ma da kanta ta nuna ba ta so, dan haka dan Allah dan annabi a bar wannan maganar. Kuma ina baku shawarar mayar da idris makaranta kan a kuma bashi wata matar ya aura, dan kuwa jahilci ke Wawainiya da shi""."

"Cike da takaici iya ta kalle shi ta ce ""Haka ka ce?"""

"""Ba faWa na yi dan na Sata miki rai ba, amma gaskiya ce"" Iya ta yi wafa ta ce ""Shikenan na tabattar da uwarka ce ba"

"zaka tsallake umarninta ba, kuma da cikin ku Waya da baban Idris ba zaka so asirin sa ya tonu ba""."

"Ya girgiza kai ya ce ""Iya ai kin san mu kallon uwa muke yi miki, amma kowa ya Webo da zafi bakinsa, kin riga kin"

"sangarta Idris, komai yayi ba zaki bari duniya ta hora shi ba, sai kin kare shi, kema yakamata ki hutawa ranki, ba shikaWai ne Wa a dangi ba""."

"Ba aramin takaici Iya ta kwasa ba, yadda iri-iri yahaya yayi burus da maganarta, ya zaSi tonuwar asirin su."

"Dan haka ta ce masa babu ita babu ummi, tun da haka suka zaSa, ya ce bakomai, Allhan da ya yi ummin zai kula da"

ita.

"Ko zama ba ta sake yi ba tun da ta tashi, ta ce magaji ya samo musu mota a tasha, kawu yahaya ya biya kuWin motar,"

"ya basu kuWin kashewa, suka tafi."

"Ummi sai da tayi sujjadar godiya ga Allah, ga saukar Alqur'ani mai girma, ga kuma fasa mayar da aurenta da idris da"

aka yi.

"Duk da kuWin da yahaya ya bawa Iya sun saka ta Wan sassauta fushinta, amam ta sha takaicin rashin amincewa ya"

"Wauki Idiris a mayar da aurensa da ummi, ta din ga zagin ummi tana tsine mata, tamkar ba ita ta haifi baban ummi ba, tare da janyo mata jafa'i kala-kala."

"Ko da suka koma gida ta sanarwa Idris da babansa cewa yahaya ya goya wa ummi baya, yai yadda da magabar da ta"

je masa da ita.

"Hankalin Idris ya tashi, dan kuwa baban hindu Wan bala'i ne, ya ce ba zai yadda ba, ba za a zubar da cikin jikin hindu"

"ba, sai ta haife shi, kuma sai sun karSa sun rie, hindu na da wani yaya da yake soja, kurtu nema a cikin sojojin, amma ya zamewa su Iya barazana, dan kuwa shi ma cewa yayi sai ya saka bomb a gidan su iya, ko ya kama Idris ya harbe shi, tun da aka taSa anwarsa."

"Magaji ya san duk barazana ce, babu Waya da zai faru, amma yayi shiru da bakinsa, saboda sun cancanci koma"

"menene ya same su, dan da idris bai taSa ar mutane ba, babu mai Waga musu hankali, kuma ya danganta hakan da alhakin ummi"

"Babu yawon da Iya ba ta yi wurin malamai ba, a kan a rufe bakin baban hindu, da ita kanta hindun da yayanta,"

"amma abu ya ci tura, dan har barzanar kai su gaban hukuma baban hindu yayi idan suka cigaba da takura masa a kan maganar cikin nan, ko kuma ya saka Wan sa ya Wauki duk matakin da ya ga dace a kan su."

***

"Tafiyar rahama daga gidan dr., Bayan an yi mata aure bata sauya zani da komai ba, daga wahalar da ummi take yi,"

"dan har undeas Win su intee ba zasu wanke ba, sai a haWa mata a kayan wanki, duk ta haWa ta wanke su."

"Sai dai tun ba aje ko ina da tafiyar rahaman ba, ta fara sintirin kawo ara wurin kawu yahaya, dan dama mahaifinsu"

"ya rasu, duk wani abu na jin daWi da ta sanya ran samu a gidan mijin, sai ta ga akasin haka, yana da hali ba bashi da shi ba, amma hatta shinkafa da man da za ta ci, sai ya ulla mata, ba yadda da zuwan bai gidansa ba, sai an kira shi ya bayar da iznin a zo, idan bai bayar ba kuwa babu mai zuwa."

"Kawu yahaya ya kira shi, dan a samu masalaha amma ya nuna shi tsarin gidansa ne a haka, dan haka dole a bar shi"

yayi yadda yake so.

"Haka nan kawu yahaya ya ce sai dai tayi hauri, yace shi tsarin gidansa ne a haka."

"Tun da shekaru goma sha shida, samari suka fara bin intee, hakan ba aramin farantawa farida yayi ba, tana ganin intee mai goshin arziki ce, shekara goma sha shida, samari sun fara sintiri, dan ma dr. Yana korarsu ya ce yarinyarsa"

tayi ananta sai ta fara karatu idan ma auren zai yi mata.

"Lokacin da ummi ta fara period babu wanda ta gayawa, dama ta riga ta san shi tun a karatuttukansu na makarantar"

"islamiyya da na boko ana gaya musu shi, sannan an koyar da su tsabta a lokacin da mutum yake cikin jinin haili. Dan har wata ungiya ta je makarantar su suka wayar musu da kai, a kan jinin haila da tsafta, dan haka babu wanda ta gayawa da ya same ta."

"Ta samu kayanta da suka Wan kwana biyu, ta yayyanka Wankwalin, take amfani da shi."

"Idan kuma Allah ya sa dr. Ya bata kuWi, babu abun da take fara saya sai pad, tana iya haura da kowace irin buata ce da ita, ta sai pad Win da za ta yi amfani da ita da kuma farin muski."

"Sintirin samari zuwa wurin intee, ta din ga wani iyayi tana yaui, ya sanya aka fara yi wa ummi gori da habaici,"

"domin kuwa babu wanda ya taSa zuwa ofar gidan ya ce yana sallama da ita, ko a hanya ma babu wanda ya taSa biyota ya ce ya na so."

"Su yi ta yi wa ummi wulaanci, wai farar mace Alkyabbar mata, baar mace bolar maza."

"Kodayake bolar akwai wadda ake iya recycling, wata ta riga ta zama waste gaba Waya bata da mamora."

"Ko sai sun ga ummi su fara wankan bai asarar ruwa, ko yayi ma kamar bai yi ba, blaki kalar dauWa, su din ga yi suna tuntsura dariya."

"Ummi kuwa sai ta yi kamar ba ta ji ba, ta cigaba da sabgoginta, duk da a asan zuciyarta kalaman na su na tasiri a"

"cikin zuciyarta, tana jin babu daWin cin mutuncin halittar ta da suke yi."

"Haka Maryam ma, kasancewar ta kyakykyawa, kullum ba ta da aiki sai bawa ummi labarin saurayinta kaza yayi mata"

"kaza, ko ya bata abu kaza."

"Ba maryam kawai ba, an ajinsu ba su da aiki, sai hirar samari, ita kuwa da ta san ba ta da kowa, ta rungumi litattafanta yadda yakamata."

"Idan suka so yin dariya kuwa, sai su yi ta zungurar ummi, suna tambayarta wai ita waye nata saurayin, ta gaya musu"

"fari ne ko bai, dogo ko siriri."

"Kawai sai tayi murmushi ta yi musu shiru, tai kula su."

"Maryam ce ta fara bata shawara ""Ummi, yakamata ko Wan mayukan nan na zamani ki Wan din ga shafawa, ko kema"

"kya yi haske, maza ba sa son baar mace, ummi kin yi duhu da yawa, duk kwatancen bain da za ayi a makarantar nan da ke ake yi, idan ki ka shafa mai ki ka Wan yi haske, ko yaya zaki samu saurayi, ko zaki ji daWi duk mu yi aure mu bar ki? Ni fa mami ta ce ina candy aure za ayi mini, na cigaba da karatu a gidan mijina, amma ke kullum kin i wayewa, ga uban hijjaban da ki ke sawa, ba kya kwalliya kamar mu, bayan hijjabi har da wani uban niab, to waye zai ce yana son ki, kalli ranar da muka je barkar gidan su Saratu, kowa yayi kwalliya amma ummi ke kin zunduma over size hijjab fisabilillahi. Ranar da babu school, ki zo gidanmu akwai wata mai mayukan gyaran jiki, muje ta haWa miki mai sai na biya"""

"Ummi shiru tayi tana oarin haWiye wani abu mai Wacin gaske, da yake yi mata kai komo tsakanin maogwaronta da"

"irjinta, wannan shawara maryam take bata ko ci mata fuska."

"""Ina magana kin yi mini shiru"" Maryam ta yi maganar a Wan hasale, dan daga abun da maryam ta tsana a halin ummi"

bai wuce miskilanci da shariya ba.

"Wanda ba wai miskilancin bane kawai, tana gudun shiga harkar mutane, kar tayi wani abun da za aci mata mutunci."

"Ummi ta Wago ta kalli maryam, hawaye har ya zagaye cikin fararen idanuwanta, ta Wan juya brown Win wayar idonta"

"ta ce ""Maryam, I won't bleach my skin, ko a so ni a haka, ko a yale ni, banbancin fari da bai a wurin Allah, wanda yafi tsoronsa mu an adam mune muke Worawa kanmu""."

"Cikin uluwa maryam ta ce ""Au dan na baki shawara ina nema miki mafita, shine ki ke kuka, har ki ke nema ki kafirta"

"ni? To ki arata ummi, amma zaki ce na gaya miki, wallahi babu wanda zai aureki da wannan bain da gidadancin"""

"Ummi tayi murmushi mai ciwo hawayen na zubowa ta ce ""Ba ke ki ka fara faWar haka ba maryam, an daWe da gaya"

"mini ba zan auru ba ni mummuna ce, dan haka ban sa aure a ka ba dama, nima na san maza farare suke so masu kyau, in dai ubangijina yana sona shikenan maryam"" tayi maganar cikin sanyin halinta."

"Sai kuma jikin maryam yayi sanyi, ta ce ""Am sorry please, ba ina nufin na Sata miki rai ba ummi, mafita nake nema"

"miki"""

"Kawai ummi ta tashi ta bar ajin, domin kuwa an kaWa ararrawar tashi."

"Kai tsaye gida ta nufa, tana tafe tana hawaye ta cikin niabinta."

***

"Babban mutum ne zaune mai cike da nutsuwa da kamala,kallo Waya zaka yi masa ka san a cikin hutu yake, falon da yake zaune kawai ya awatu dai-dai gwargwado."

"A hankali yake zuar tea Win da yake hannunsa, yana kallon atuwar plasma tv da ke manne a jikin bango, sai dai kana gani ka san ba kallon yake yi ba, zancen zuci yake yi."

"""Alhaji ya dai?"""

Wata mata tayi maganar tana oarin zama a kusa da shi.

"""Bakomai"" yayi maganar yana murmushi."

"""A'a da komai mana, zancen zuci ka ke yi, shekaru sun ja, yakamata a din ga rangwatawa kai, kar wani ciwon ya"

"kama ka"""

"Ya ajiye cup Win hannunsa ya ce ""Da ciwo zai shigeni saboda tunani, da tuni ya shige ni hajiya. Lokaci yayi da"

"yakamata na huta, huta nake buata amma ki duba ki ga haryanzu ban huta ba, ni nake fama da harkar kasuwancina, gaba Waya yaran nan basu saka komai a gaba sai shashasha. Na tara dukiya, suna ta bushashasha, gaba Waya babu hankali ko nutsuwa a cikinsu da zai tallafe ni yanzu, su karSi ragamar kasuwancin ni na huta."

"Ko kartun kirki babu wanda ya tsaya ya kammala a cikinsu, duk da tarin kuWin da na kashe musu da sun yi karatu,"

"amma kalli duk shashanci suke yi, suna manya amma duk babu mai saiti a cikin su."

"Matan ne kawai nutsatsu a cikin su, su kuma duk matan wasu ne, ragamar babban kasuwanci irin wannan ma ai ba"

na mace bane ba.

"Jiki a sanyaye ta ce ""Na sani Alhaji, ka yi hauri, ka Wan ara musu lokaci, mu cigaba da addu'a, kuma a cigaba da jan"

"su cikin harkar kasuwancin"""

"""Eh su arasa ni ba. Wane lokaci zan ara musu? Salim na da shekara talatin da ku san biyar, dukkansu babu yaro a"

"cikinsu, wane lokaci zan basu banda wanda na basu a baya. Zan yanke hukuncin da nake ganin ya dace kawai""."

"Ta Wan gyara zamanta ta dube shi ta ce ""Wane hukuncin kenan?"""

"""Zaki gani idan na yanke"" yayi maganar yana sauya channel da remote."

***

"Ummi kuwa tsaye take a gaban mudubin Wakinta, tana Waure da zani kasancewar daga wanka ta fito, ta shiga are wa kanta kallo a jikin madubin."

"Ta saki gashin nan a bayanta, ta din ga kallon wayar idonta, da take brown sosai, cikin idon kuma fari al, ta gangaro kan fatarta da take jie da ruwa, baa mai Waukar ido."

"Ta kalli gashin ta, ta Wan shafa shi a hankali, tana tambayar kanta wace irin halitta ce ita haka. Ita kanta ta san ba ta taSa ganin mai irin halittarta ba, a asar hausa duk wanda take haWuwa da su, ba ta taSa ganin mai irin gashin kanta da kuma wayar idonta ba."

"A hankali ta murza fatar jikinta, tana tuna maganganun su kausar masu sosa rai, wai wankan bai asarar ruwa. Baar mace bolar maza, irinta kuma bolar da ko recycling ba za a iya yi ba."

"""Da gaske ba zan yi aure ba, saboda maza ba sa son baar mace mai duhu kamar ni? To haka zan cigaba da zama a"

"gidan kamar baiwa? Ko kuma zasu mayar da ni auye daga baya, saboda ban samu miji ba? Dama Iya ta ce babu wanda zai aureni, saboda munina. Idan ma na yi aure zai iya ara aure ya daina kula ni, saboda ni bani da kyau, to wa ma zai ce yana so na?."

"Ko dai maryam da gaske take hijjabin da nake sakawa, da kuma munina ba zai bari a aureni ba?"""

"Ta dubi irjinta, da tudunsu ya Waga sosai."

"Ta girgiza kai ta ce ""Ni ba zan iya bari a ga jikina ba, kuma ba zan saSawa Allah ba, idan na yi bleaching na raina"

"halittar da yayi mini kenan. Ya bani lafiya bani da wani mummunan ciwo da yake hanani sukuni, sai jarrabawar rayuwa da tsananinta bai sanya na rabu da rai na ba"""

"Istigfari ta hau yi, duk hawayen idonta ya kasa daina zuba."

"""Yaya ummi"" ta jiyo muryar noor."

"Tayi saurin share hawayenta ta ce ""Na'am ar gidan anty ummi"""

"""Ki Wora ni a kan mudubin na taSa gashinki"""

"Ummi ta yi murmushi, ta Wora noor a kan mudubinta, noor ta saka hannu biyu ta kama gashin tana dariya."

"Can sai ta urawa ummi ido, ta ce ""Kuka ki ke yi?"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""A'a mama""."

"Noor ta kai hannunta ta shafo sauran hawayen ta ce ""Kuka ki ke yi, maama ce ta dake ki? Ko su anty intee ne?"""

"Ummi ta ce ""A'a mura nake yi ne, zauna a kan katifata na saka kaya"" tayi maganar tana ajiye noor a kan katifar."

Noor ta din ga tsalle a kan katifar tana wae-waenta na yarinta.

***

"Iya da idris fa sun haWu da wanda suka fi su tashanci, dan mussaman uwar hindu ta din ga tatsarsu kuWi, wai hindu ba ta da lafiya, za a saya mata magani, yadda ake kula da kowacce mace mai ciki, dole a kula da Hindu, tun da da bai yi abun da yayi ba, da hindu ba ta samu ciki ba."

"Dama akuyancin sa ne ya hana su bashi hindu, dan haka tun da ya hilaceta ya Sata ta dole ya kula da ita, saboda sun san ar su ba lalatacciya ba ce ba a baya."

"Yadda baban hindu yayi alawari, sai da ta haihu, ta haifi santaleleliyar jaririya, cibiya kawai aka yanke, aka naWo jaririyar a zani, har da mahaifarta suka kai suka direwa Iya a tsakar Wakinta, sai tsala ihu take yarinyar."

"Mutane kuma suka taru a gidan, arshen tonon asirin dai da asiri ya tonu, domin kuwa rana tsaka anwar babar"

"hindu suka zo suka kawo jaririyar, sannan suka sanar da iya cewa, sun saka yara sun kama wani aton rago da iya ke kiwo a waje, an kai shi can gidan za a yankawa mai jego bayan kwana bakwai na auri an sakawa jaririya sunan Iya wato Hajara."

Ayshercool

8081012143.

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P19

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza

Gaba da gabanta

Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

P19

"Tun da Iya take, ba ta taSa cin karo da tashin hankali irin na yau ba, gida ya cika da mutane, ana ta salallami, yayin da"

Idris ya kulle kansa a Waki ya kasa fitowa saboda kunya.

"Tabbas da yana da kuWi babu abun da zai hana shi guduwa, kodayake yayan Hindu yayi masa kashedin muddin ya"

gudu sai ya Waure babansa.

"Yarinya ta din ga tsanyara ihu, a tsakiyar Wakin

Please Login or Register in order to submit comment