You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana ta bala'i, ya sanya dr. Bar mata falon shi ma."

"Ya rufe ofar Wakinsa, ya zauna ya ciro wayarsa, ya danna wata lamba, ya kara a kunnensa."

"Amsa sallamar ya yi, sannan ya ce ""Barka da yamma, kuna lafiya?""."

"Yaya maryam ta ce ""Lafiya alau ya iyali?"""

"Ya amsa da ""Lafiya lau Alhamdilillah, ya mai jikin kuma?"""

"""Jikinta da saui Alhamdilillah, zasu sallame mu ma yau, ta warware zazzaSin ma babu"""

"Ya amsa da masha Allah ""Ranar monday ne appointment Win ta na ganin psychiatric doctor Win nan ko?"""

"""Eh in sha Allah"""

"""To, ko zaku bari ta ara warwarewa daga zazzaSin, kafin ku je ganin likitan"""

"""To shikenan, ana samun cigaba sosai da sosai, domin kuwa shekranjiya take cewa ita fa kamar ka zo, kamar ta"

"ganka ko mafarki take yi""."

"Dr. Yayi murmushi ya ce ""Masha Allah, da haka da haka, in sha Allah zata warware gaba Waya, a cikin watan nan zan"

"shigo in ga jikin nata in Allah ya yarda""."

"Yaya maryam ta ce ""Ubangiji Allah ya kawo ka lafiya, muna ta godiya Ubangiji Allah ya saka da alkhairi, ya jian"

"magabata""."

Ya amsa da Amin.

"Yana ajiye wayar farida na shigowa, ta cigaba da yi masa bala'in idan ma yana da burin ara aure ne, to ya san abun da yake ciki, dan taga kamar ya Wau maganar noor serious."

"Gaba Waya ma dariya ta bashi, dan haka ya shareta ta cigaba da banbaminta"

***

"Haka nan ummi ta Wan damu, kwana biyu shiru ba Raihan babu labarin sa, ya daina nemanta a wayar ma, kamar za ta damu, kuma ta basar ta manta, ta cigaba da sabgoginta."

"""Hi dear"" taga message ta what's app Win ta, what's app Win da ta fi arfin sati uku ba ta buWe shi ba saboda rashin"

"data, sai yau da ta samu ta saka Wari biyu."

"Bauwar lamba ce, ba ta san waye ba, dan haka tayi replying da Assalamu alaikum."

"Ta tsaya ta urawa message Win ido, hi dear, dear kalma ce da ake iya gaya wa kowa, amma mussman wanda yake da"

muhimmanci.

"To ita akwai wani wanda take da muhimmanci a gare shi, da har zai ce dear."

"Tayi guntun tsaki da ta tuna, akwai mutanen banza a what's app, wanda ba su sanka ba, amma su yi maka maganar"

banza.

"Ta cigaba da shirinta na tafiya wurin aiki, ba ta taso ba sai arfe huWu da rabi, a hankali take tafiya, sai dai wata mota"

"ta cika mata kunne da horn. Ta matsa gefe amma ya cigaba da yi mata horn. Gefe ta koma ta bar wa motar hanyar, ta cigaba da tafiyarta."

"""A wannan yangar da iyayin naki, sai kin fusata mutum ya ture ki"" cak ta tsaya, ta waiwayo da mamaki ta ce ""Laa"

"raihan, yi hauri ban san kai ne ba""."

"""Eh shi ne ki ka bar mini hanyar, wato na ci kaina, ban isheki kallo ba"""

"Ummi ta ce ""Eyya ba haka bane ba, ban san kai bane"" tayi maganar tana kallon sa, idonsa yayi ja, kamar daga wani"

wurin yake.

"""Wucewa na zo yi, na san sai yamma ki ke tashi, na tsaya ki fito mu tafi""."

"an shiru ta yi tana kallon sa, ba ta son shiga motar nan tasa, kar a fara zargin wani abu."

"Ya Wan marairaice ya ce ""Nayi awa a wurin nan ina jiranki, dan Allah kar ki ce a'a""."

"Ta ce ""To"" tabi bayansa, suka nufi motarsa."

"Suna tafe a hanya, har lumshe ido take yi, saboda gajiya."

"""Yaya ummi kwana biyu ko ki neme ni, anya za ayi zumuncin nan da ni kuwa? Na yi busy sosai kwana biyun nan, ko"

"waya bamu yi ba, kuma baki nemi in da anin naki yake ba""."

"""Yi hauri ba haka bane ba, zan din ga kiranka in sha Allah""."

"""Allah ya sa, ya karatu ya Walibai?"""

"Ta amsa da""lafiya alau Alhamdilillah"""

"""Masha Allah, nima kwana biyu Alhaji ne ya sakani aiki, ya ga ina sararawa bana aikin komai, ina ga gani yayi"

"sharholiya ta yi mini yawa, ya sani aiki ko cikakken lokaci bani da shi, duk na rame na zama bai"""

"Ummi ta Wan yi murmushin yae, cikin fargabar abun da ka iya biyo bayan maganar sa, wataila cin zarafin kalar fatarta."

"Bai damu ba ya cigaba da maganar sa, ""Ni fa yunwa ma nake ji, ko mu tsaya mu ci abinci?"""

"Tayi farat ta ce ""A'a, na oshi ma ai, a oshe nake ai"""

"""Yaya ummi kenan, da abinci ki ke zuwa kenan? Tun safe fa kina wurin nan, to idan kin zo da abincin ki din ga ci kina"

"rage mini, dan ni yau tun da aka kirsheni a wuri Waya tun ina ganewa har na daina, bari na yo takeaway a wannan wurin abincin"". Ta ce ""To""."

"Ta kai mintuna sha biyar a motar, sannan ya dawo da manyan ledoji, ya tarar ta sauke facemask Win ta."

"""Sannu na bar ki kina jira ko? Tuwo na so in samu, babu sai shinkafa ni kuma damuna take yi"""

"Tayi murmushi ta ce ""Kana cin tuwo kenan? Abdul Win gidanmu baya son tuwo"""

"""Haba dai, ai yaya tuwo abun so ne, ni a bauchi na saba, Alhajin Bauchi da shi yake karyawa, ga kwanonsa ga nawa,"

"amma shima fa tuwon bana jera kwanaki ina ci yake isata"""

"Tayi dariya ta ce ""Ka fi son dai a din ga ccacanzawa"""

"""Yauwwa, ba kullum abu Waya ba"""

"Yau dai yayi sa'a, ta Wan saki jiki kaWan, dan yau har da dariya."

"Ya arewa hijjabinta kallo, duk yayi fari takalmin afarta ma ya tsufa."

"""Ummi"""

"Ta ce ""Na'am"""

"""Me ya fi burgeki a rayuwa? Wanda yin sa yake yi miki daWi, ko samunsa, abun da dai yake saka ki farinciki?"""

"Tayi shiru tana tunani, oho, ita akwai wani abu da take jiran samuwar sa ya sanyata farinciki ne? Duk abun da ya zo"

"mata a rayuwa kawai, karSa take yi."

"""Babu"""

"""Ban gane babu ba? Kawai haka ki ke rayuwa ba farinciki?"""

Ta sunkuyar da kai ta yi shiru.

"""No dole akwai, ki tuna sai ki gaya mini"""

"""Babu"" ta sake bashi amsa."

"Bai sake ce mata komai ba suka cigaba da tafiya, in da ya ajiyeta wancan karon, ta sake cewa ya ajiyeta."

"Ya yi parking sannan ya kalleta ya ce ""A nan zaki sauke, ba zaki bari na ga gidan ba?"" Ta hau wasa da yatsun"

hannunta bata ta kula shi ba.

"""Bayan an uwa let's be true friends ummi, ki tuna abun da yake saki farinciki ki gaya mini, mu zama an uwa kuma"

"abokai saboda Allah"""

"""To in sha Allah"""

"Yayi murmushi ya Wauki leda Waya, ya ce ""Ungo naki"" ta kalleshi zata yi magana, ya Wora yatsansa a kan laSSansa ya"

"ce ""Shhh""."

"""Idan zan wuce gobe in Allah ya kaimu zan jira ki mu tafi tare"" ta jinjina kai, ta fice daga motar."

"Addu'a take yi, tana fatan Allah ya sa kar wani ya ganta, cikin ikon Allah babu wanda ya ganta, har security gidan"

"yana banWaki, ta wuce ta shiga har Wakinta ba ta haWu da kowa ba."

"Ta sauya kaya ta fito, ta dudduba gidan babu kowa, ta koma Wakin ta duba ledar da Raihan ya bata."

"Rabin kaza ce guda a cikin atuwar roba, sai shinkafa da salad."

"Jikin ummi har rawa yake, duk wannan kazar ita kaWai?."

"Sai kuma ta yi shiru tana tunani, anya ba ta zura jiki ba? Kasa ci tayi ta tashi ta shiga aikin gida."

"Abdul ne ya shigo yana waya, ya kammala ya tsaya yana mita."

"Ummi ta ce ""Yaya Abdul kana nan dama?"""

"""A'a yanzu na shigo, wani Wan rainin hankali ne ya kirani, wai babansu ne ya buWe shago a tal'udu, suna neman"

"casheir, wanda zai din ga zauna musu da safe zuwa azahar, ko azahar zuwa magariba""."

"Ummi ta ce ""Dan Allah yaya Abdul zan yi, ina so"""

"Ya kalleta ya ce ""Zaman jiran shagon, shagon furnitures ne fa da kayan kitchen"""

"""Eh yaya Abdul dan Allah, dama na gama SIWES, kawai dai sun buaci na cigaba da zuwa ne, dan Allah zan yi"""

"Abdul ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Zan yi magana da Abba, idan ya yarda shikenan""."

"""Yauwwa zai yadda ma in sha Allah"" tayi maganar tana addu'ar Allah ya sa Abba ya amince, ita ko kuWin babu yawa"

"tana so, atleast ta din ga samun na sayen wasu abubuwan da take buata."

"Ta kasa zaune ta kasa tsaye da kazar nan a Waki, dr. Gidansa ba ya rabo da nama da kaji, amma tsaf ummi za ta yi"

"aikinsu, farida ta karSe idan ta ga dama ta sanmata idan ba ta ga dama ba, sai ummi ta zo wanke-wanke ta Wan tsinci sauran hanta, da diddiga ta lasa abun ka da zuciya."

"Hankalinta bai kwanta ba, sai da ta saka noor a gaba, ta gaya mata yadda aka yi, kamar sa'arta."

"Noor ta din ga murna ta ce ""Yaya ummi kar ki gaya wa kowa mu cinye abunmu""."

"Ummi da noor suka cinye takeaway tare, suna ta murna, dan kuwa ummi ba ta taSa cin kaza mai yawan haka ba."

Masu nema daga farko dan Allah ku duba a watpad

Ayshercool 08081012143

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P24

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza

Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata. 08081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

24

"Ummi ta kalli noor ta ce ""Dan Allah noor kar ki gayawa kowa kin ji"""

"Noor ta ce ""Yaya ummi ina da wayona fa, ba wanda zan gayawa wallahi, kazar nan tayi daWi sosai"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Yauwwa maman""."

"Raihan kuwa tun da yaje gida, Wakinsa ya wuce ya samu ya kwanta ya huta, ana kiran magariba ya fice, da aka idar"

"da sallar isha'i, ya tafi gym domin motsa jikinsa."

"Bai sake komawa gida ba sai wajen arfe goma, ya shiga sashin mami."

"""Wai yau ina ka shiga ne, tun safe ban sake saka ka a idona ba?"""

"""Kasuwa na je"" ya bata amsa tare da Soye mata aikin da Alhajinsu ya sanya shi."

"""Aikuwa ka kyautawa kanka, Allah ya taimaka"" ya amsa mata da ""Amin"""

"Washegari da sassafe, raihan ko karyawa bai yi ba, ya Wauki mota ya fita, dan yaje ya Wauki ummi kar ta makara,"

dama yau zai zauna da cheif accountant na mahaifinsu su cigaba da aikin da ya saka shi.

"arfe bakwai da rabi, ummi ta ga kiran raihan."

Ta Waga wayar tare da yin sallama.

"Ya amsa mata ya ce ""Ina waje, idan kin shirya ki fito mu tafi"""

"Ummi ta ce ""Eyya, sai takwas da rabi nake fita ai, kayi tafiyarka wallahi bakomai, na gode sosai """

"Raihan ya ce ""No, ina jiranki, idan kin kammala sai mu tafi, na zaci da wuri ki ke fita sosai, shiyasa ko karyawa ban yi"

"ba na fito""."

"""Amma ai zaka gaji""."

"""Bakomai take your time"""

"A gurguje ummi ta kammala duk abun da zata yi, saboda kar ta bar shi yana jira, ta juyo abincin breakfast Win ta, a"

"flask, lokacin farida ko tashi ba ta yi ba, ta rio niab Win ta a hannu ta fice."

"Yana zaune a cikin mota, ya kashingiWa yana danna wayarsa, ta buWe ta shiga ta zauna."

"""Raihan, ka yi hauri dan Allah, na barka kana jira, na ce ka yi tafiyarka ka i""."

"Ya gyara zamansa ya ce ""Ai na ce ki yi a hankali ki shirya a tsanake, shi ne ki ka fito a haka kamar an koro ki?"""

"""Ai bana son in barka kana jira ne, jira babu daWi, ina kwana ya su mami?""."

"""Lafiya alau, duk suna lafiya, ya gida?""."

"""Alhamdilillah"" tayi maganar tana ara kintsawa, ya kalli jakarta data buWe, kamar jakar wanzamai, duk ta tsufa,"

"daga ar aramar robar Vaseline sai turare Wan Wuri, da tarkacen kuWin da idan ka tattare su ba su fi naira Wari da hamsin ba."

"""Me ma ki ka ce sunana?"""

"Ta ce ""Raihan"""

"""Ba rayyan sunana ba fa, raihan"""

"A Wan marairaice ta ce ""Ai haka na ce"""

"Ya ce ""Sake faWa to"""

"Ta ce ""Raihan"""

"""Idan na ce iyayi yayi miki yawa ki ce ba haka ba, Kamar rain kamar rayyan ki ke cewa fa"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Ni dai bana wani iyayi""."

"""To sake cewa raihan in ji"""

"""Ba zan faWa ba"" tayi maganar tana dariya, har dimples Win ta suka lotsa."

"Ya sanya seat belt yana murmushi, ya ce ""Meye a cikin flask Win nan ne, amshinsa ya cika mini hanci?"""

"Ta Wago idonta ta ce ""Kai na zubowa abinci ka ce baka karya ba, kunun alkama ne da osai, ban sani ba ko zaka iya"

"ci?"""

"""Saboda me ba zan iya ci ba?"""

"""Abincin gargajiya ne, na an auye zaka iya ci?"""

"Juyowa yayi yana kallon idonta, ""Ke ar auyen ce da ki ke iya ci?""."

"""Eh mana, ni ar auyen gagarawa ce jihar jigawa""."

"""Ban ga alama ba, na gode sosai, dan aikin nan ko cikakken abinci bana iya ci, na kasa nutsuwa sai mun kammala,"

"Alhaji ya ga sharholiya tayi mini yawa ya haWani da aiki, ashe aikin ja ne ba arami ba""."

"""Allah sarki, Allah ya baka ikon yi, ni ko a mintuna goma da zan sake ganinsa ya sakani aikin da na so, sai dai ba zan"

"sake ganin baba ba, Allah yayi masa rahama"""

"Cikin kulawa raihan ya ce ""Eyya, Amin ya Allah, Allah ya jiansa"""

Ta amsa da amin na gode.

"""To mama fa, tana raye?"" Ta ce ""Ina ga tana raye"""

"""Kamar yaya kina ga? Tana ina ita?""."

"""Rabona da ita tun ina shekara bakwai da baba ya rasu, ban ara ganinta ba""."

"""Amma meyasa?""."

"""Bakomai"" ta faWa tare da oarin haWiye wani abu mai Waci a irjinta."

Ta Waga hannunta tana oarin sanya niab Win ta.

"""Wai shi wannan niab Win meye amfanin saka shi, kullum ke ko gajiya ba kya yi ne?"""

"Ummi ta ce ""Ai saboda idona""."

"""Meye da idon naki?""."

"""Bana son mutane su din ga tanka mini ido, ko fatata, shiyasa idan na saka shikenan ba wanda ya gani, ana cewa"

"idona irin na akuya, ko na mage, duk bana so shiyasa bana son a din ga gani"" tayi maganar a Wan shagwaSe da take"

"Wabi'arta, wanda ita a zahiri cikin damuwa ta yi maganar."

"""Ummi"""

"""Na'am"""

"""Meyasa zaki bari surutun mutane ya yi tasiri a zuciyarki? Ke ki ka yi kanki, duk wanda ya tanka ki, kice masa"

"tubarkallah idan yana da dama ya sauya abun da Allah ya yi miki. Idanunki me kyau ne masha Allah, meye da kalar fatar ta ki, dan Allah idan dan haka ki ke saka niab Win nan ki daina""."

"Murmushi kawai ta yi, irin ba zaka gane Win nan ba, hakan yayi dai-dai da arasowarsu ofar gate Win wurin aikin su"

ummi.

"Ummi ta ajiye masa kayan abincin, ta ce ""Na gode sosai, sai anjima"""

"""Idan an tashi ki jirani, saura ki tafi"" ba ta ce komai ba, ta buWe ta fita."

"Ya daWe yana nazarin, ta ina zai taimakawa ummi, babanta ya rasu, ba ta san in da mamanta take ba how? Kuma yau"

"ta Wan sake da shi fiye da da, lallai idan ya cigaba da lallaSata har ya ara saninta sosai da sosai, dan ya fuskanci akwai abubuwa na damuwa sosai da sosai a cikin rayuwarta."

"Kiran wayar accountant ne ya dawo da shi hayacinsa, ya ja motarsa ya tafi."

"A motar ya gama karyawa, sannan ya tafi babban office Win su, in da suke aikin lissafin."

"Aiki raihan suke yi, suna ta aikin lissafi, amma rabin hanakalin raihan yana kan ummi."

"Da suka tashi ma daga aikin, a waje ta tarar da shi, ya zo yana jiranta ya Wauke ta ya mayar da ita gida."

"Washegari da safe ummi na ta Wawainiyar sallamar kowa, masu tafiya makaranta su tafi, ta gama abun da take yi, ita ma ta fara nata shirin, Abdul ya sameta a kitchen hannunsa rie da waya."

"Ya arasa ya mia mata wayar, ta karSa ta kara a kunnenta."

"Muryar dr. Ta ji ya ce ""Mamana"""

"""Na'am kawu ina kwana?"""

"""Lafiya alau, ina ta kiran wayarki baki Waga ba"""

"""Caji take yi ina kitchen ne"""

"Ya ce ""Ok babu laifi, mamana Abdul ya zo mini da wani batu, wai kina son aikin jiran shago, me zaki yi da wani aikin"

"zaman shago ummi, idan kina da wata buata ai gara ki gaya mini, amma zaman shago ba mutuncin ki bane a matsayin ki na mace"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""To kawu"""

"""Dan Allah ayi hauri da maganar nan"""

"""To, in sha Allah an barta"""

"Abdul ya karSe wayar ya ce ""Hello Abba""."

"""Na'am Abdul"""

"""Abba ka san ummi ba za ta ce maka a'a a kan hukuncin da ka yanke ba, amma wallahi tana so, ta gama SIWES,"

"amma sanin ba ta da wurin zuwa ya sanya ta cigab da zuwa, wataran ko kuWin mota sai na bata, zamanta a gidan nan ba abun da zai ara mata sai damuwa da rigima da maama, dan Allah Abba ka yaleta tayi. Kuma ba wani abun fa zata din ga yi ba, tana zaune a wuri Waya, dan Allah ka bar ta tayi. Kaga ba ta iya zuwa ta ce na yi mata wani abu""."

"Abba ya ce ""Haka ne, to Ubangiji Allah ya yi jagora, na amince amma ka je wurin ka tabattar babu wata matsala, dan"

"nima zan je da kaina na ga wurin, a satin nan zan shigo kanon""."

"""To shikenan Allah ya kawo ka, Abbanmu maganin kukanmu"""

"Ya kashe wayar ya kalli ummi da jikinta yayi sanyi, ya ce ""Abba ya amince, zan je na ga wurin, na ce musu zaki yi, sai"

"mu je tare ki ga wurin kema"""

"Ummi ta ce ""Alhamdilillah ala kulli halin, na gode yaya Abdul, Allah ya saka da alkhairi"""

"""Bakomai, Ubangiji Allah ya kawo miki babban rabo na alkhairi"" tayi murmushi tana sake hamdala."

"Gaba Waya ranar sallar daren da tayi, Allah take yi wa godiya, tare da roonsa ya kawar mata da duk wani abun i a"

lamarin.

"Washegari Saturday ce, dan haka ba su haWu da raihan ba sai waya."

Da yamma Abdul ya Wauketa a motar da dr. Ya saya ya ajiye musu saboda zuwa makaranta ko unguwa.

"Katafaren shago ne, na kayan kitchen da furnitures, manager wurin ya yi wa ummi tambayoyi, Abdul ya sanar masa"

"ummi degree ne da ita, yanzu suna jiran result ne ma."

Manager yayi murna ganin tayi kalar hauri sosai da sosai.

"Ya ce mata wurin sabon buWewa ne, dan haka salarynta dubu goma sha biyar ne."

"Abdul ya raina dubu sha biyar, ya ce za su je su yi shawara, suna tafe yana mita, ya ce ""Yaya ummi ki yi hauri, zan samo miki wani wurin in sha Allah, amma wane irin 15k kamar wasan yara"""

"""Dan Allah yaya Abdul ka barni ina so, ko dubu biyar ce zan yi"""

"Ya kalleta ya ce ""Haba ummi, you are degree holder fa, kuma a cikin 15k har ki yi kuWin mota da buatu?"""

"""Eh zan yi in sha Allah, Allah ya sanya mata albarka"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Amin, bari sai na kira su na gaya musu, na ji yaushe zaki fara zuwa"""

"""Yauwwa yaya Abdul, na gode sosai da sosai"""

"Yayi murmushi ya ce ""Sai ka ce na baki kyautar wani abun, Allah ya taimaka""."

"Suka je gida tana ta tunanin da wa zata yi sharing wannan abun farincikin, na samun aiki, ita ba awaye ba, kuma ba"

"abokin hira ba, tayi tunanin ko ta gaya wa raihan, amma sai ta ga hakan kamar ta zae, dan haka ta share shi bata gaya masa ba."

"Ranar litinin, ta ga kiran wayar raihan ya zo su tafi, wanda ranar zata je ta yi sallama da an wurin aikinsu, ta fara"

zuwa wancan kanti na furnitures.

"Tun da ta nufo motar yake kallonta, sannu a hankali, tafiyar ma cikin nutsuwa da yanga take yin ta."

"Maimakon ta shiga ta zagaya ta in da yake zaune ta ce ""Ina kwana?"""

"""Lafiya alau, ina shirin aikin?"""

"""Sai 9 zan je idan Allah ya kaimu, zan yi musu sallama, na samu aiki a wani sabon shago, MIKIYA GALLERY, can zan"

"koma zuwa"""

"Yayi shiru yana kallon ta, ya Wan rausayar da kai ya ce ""Rashin muhimmancin nawa har ya kai abu ya faru ki i gaya"

"mini?""."

"""A'a ba haka bane ba, abun ne bai tabatta da wuri ba"""

"""Shikenan na gode, Allah ya taimaka"" yayi maganar ransa a haWe."

"""Raihan haushi ka ji, walla...."

"""Shhhh, na fuskanci na fiye shishshigi, am sorry"" yayi maganar yana kunna motar."

"Ummi ta yi saroro ta kasa magana, ba ta son ace tayi laifi a rayuwarta, mussaman raihan da yake ta Wawainiya da ita,"

ba ta zaci za ji haushi ba.

"""Matsa zan ja motata"""

"A hankali ta ja da baya, ya ja motar, yana kallonta ta mirror, ta tsaya kamar sokuwa tabi motar da kallo."

"A hankali ya furta 'Lets see, if it will works'"

Jiki a sanyaye ta din ga gudanar da al'amura ranar.

"Ta je sabon wurin aikinta, sai dai hankalinta baya jikinta, ta din ga kiran wayar raihan, amma yai Wagawa."

"Whats app ta koma, ta yi masa message nan ma bai amsa ba, sai dare sannan ya kirata."

"""Raihan dan Allah ka yi hauri, ban san zaka ji haushi ba, ka yi hauri mana""."

"""Yaya ummi ba sai kin bani hauri ba, laifina ne da nake yi miki shishshigi, duk da yanayinki na rashin son mutane""."

"""A'a ba shishshigi ka ke yi mini ba, ka yi hauri mana"""

"Ya wani hura hanci ya ce ""Ok, Allah ya taimaka""."

"Ta ce ""Yauwwa na gode, zan din ga gaya maka abu idan ya faru"""

"Ya ce ""Promise?"""

"""In sha Allah """

"""To shikenan, abu na daWi ko akasin haka, kar mu Soyewa juna"""

"Ummi ta ce ""To"""

"""Good dear, gobe in Allah ya kaimu zan zo na ga wurin"""

"Tayi murmushi ta ce ""To Allah ya kawo ka"""

"""Amin, goodnight"" suka yi sallama tana jinjina daru irin na raihan."

"Status take kallo, ta kai kan status Win raihan, yana tsaye a gym, ya tsaya a jikin mudubi yayi hoto, daga shi sai"

"gajeren wando, ya Waga wani arfe jijiyoyin jikinsa duk sun Waga, ga cikinsa ya rabu kashi shida (six packs) ga irjinsa kwance da gashi har saman cikin sa."

"Tayi reply da ""Babban mutum meye haka?"""

"""A ina?"""

"""Ka saka hotonka babu kaya, ba mutunci a haka, dan Allah ka cire"""

"Ya amsa mata da ""Ai ni ba mace bane"""

"""Duk da haka, manya ba sa haka, a cire dan Allah """

"Yana daga kwance yake murmushi, ya ce ""To shikenan, an gama babbar yaya, in sha Allah ba zan sake sakawa ba""."

"""Yauwwa babban mutum, Allah ya yi albarka ya kula da rayuwarka"""

"""Amin ya rabb yayata, godiya nake Allah ya kula mini da ke"""

"""Amin tare da kai"" ta ajiye wayar tana murmushi."

"Washegari har shagon ya je ya tarar da ummi, sai dai ya ji daWin ganinta a kauwwame a wuri Waya, ba wani aiki take"

na wahala ba.

"Ya samu wuri ya zauna suka gaisa da manager, ya hau yi wa ummi hira."

"Da farko a Wan tsorace take, ko manager zai ce tayi laifi, amma yaga bai ce musu komai ba, har lokacin tasinta yayi,"

yana

Please Login or Register in order to submit comment