You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

son abu ba ya ji ba ya gani, ba ya ganin aibun abun, ki bi a sannu kan yaron nan ya fara bujure miki, na so ace matar Alhaji Sabo ba ta yi gaggawar gaya miki ba, da kaina zan gaya miki,"

"amma tun da ta riga ta gaya miki shikenan """

"""Ba wani baka yi niyyar gaya mini ba, to idan shi ba shi da hankali, ni ina da shi"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Hankalin nan dai ban ga alama ba da saura bilki, baki san rayuwa ba haryanzu """

"""Ni ka ke cewa bani da hankali?"""

"Ya tashi tsaye ya rio hannunta da arfi ya ce ""Ni da ke duk musulmai ne, da aka haufa a cikin musulunci gaba da"

"baya. Kuma muna koyi da rayuwar annabi sallalahu alaihi Wasallam ne, idan kuwa haka ne, sunna ce mai arfi raihan zai yi koyi da ita."

"Bilki yaranki Allah ne ya shirya miki su, ba wai dan kina da techniques na yadda ake tarbiyar yaran ba, mutane da yawa na ganin bai dace biye wa yarana da nake yi a kan abun da suke so ba, ina tunatar da ke zamani ya sauya, ka yi wa yaranka tarbiyya dai-dai da zamani sai a zauna lafiya. Wannan balooon da ki ke kamar a zamanin da, ba abun da zai haifar miki, illa bijirewar yaron nan, shawara nake baki kar ki matsa da yawa, dan yana wani stage ne da ba ya ji ba ya gani, cikar muradi kawai yake fata, amma idan kin i ji gaki nan ga shi"" kamar ta shae Alhaji Tahir haka take ji, tare da jinjina tsantsan rashin hankali da wauta irin na raihan, da ma ba ta ce za ta yi masa aure ba, ta bar shi a haka, kawai daga cewa za ta yi masa aure, ya jajubo wannan ina da munin wai ita zai aura."

"Raihan ya fito daga Masallaci sallar la'asar, Ummi ta kira wayarsa, ya samu wuri ya tsaya tare da Wagawa ""Hello my"

"love"""

"Cikin sassanyar muryarta da yake cewa iyayi ta ce ""Barka da yamma"""

"""Yauwwa barka, kin wuni lafiya?"""

"""Lafiya alau Alhamdilillah, ya su mami?"""

"""Duk suna lafiya, ina noor Wina?"""

"""Tana tahfiz"" ta faWa a hankali."

"Ya ce ""Kirana ki ka yi ki ji muryata love?"""

"Ta Wan yi murmushi ta ce ""Muryartaka ba gata nan a what's app Wina ba? Su Alhaji sun zo Wazu"""

"Yayi murmushi ya ce ""Shiyasa na ji bakin ki yai rufuwa, zaki yi wuf da Wan kyakykyawa yaron da ki ka raina"""

"Ta ce ""Hmm amma kuWin da su Alhaji suka kawo, har da kayan lefe ko?"""

"""Yaushe muka yi haka da ke?"""

"""Ba muyi ba tambayarka kawai na yi, kuWin da yawa ka manta na taSa aure ne?"""

"""Ke ki ka san kin taSa auren ai, ni ban sani ba, kuma ke ina ruwanki da abun da zan yi, ke da ba kya so na, ina"

"ruwanki idan zan yi lefen koma ba zan yi ba"""

"""Yi hauri"" ta faWa a sanyaye."

"Ya gyara tsayuwarsa ya ce ""Ummi ke malama ce, annabi Sallallahu alaihi Wasallam, mutum ne mai hidimtawa"

"iyalinsa, kuma rayuwarsa ce abun koyi a garemu, haka zalika mahaifina mutum ne mai hidimtawa iyalinsa sosai haka na tashi na ga yana yi, kuma babana mudubina ne, bana cikin maza masu nakasashiyar zuciya duk abun da na kashewa wadda zan aura ribata ce, kin san tsare hakkin iyali yana arawa namiji kima da kwarjini a wurin iyalinsa. To balle ni da nake yaro kuma ba a so na, dole sai na yi aiki tuuru tukuna, dan saya wa kaina kima a wurin matata"""

"Ummi ta numfasa ta ce ""In dai kai Allah ya addara ka zama mijina, ba ka buatar wahalar da kanka, zan yi maka"

"biyayya iya yi na, ban yi wayo sosai da mahaifiyata ba, amma mama mace mai matuar biyayya ga babana"""

"Cikin yanayi na nishaWi ya ce ""Allah ya sakawa iyayenmu da mafificin alkhairi ummi, ya nuna mana auren nan lafiya"""

Ummi ta yi shiru ta kasa amsawa.

"Hira suka yi sosai, sannan suka yi sallama."

"Raihan yana zaune a Wakinsa yana danna system yana shan lemon kwali, Salim ya yi sallama a Wakin."

"Raihan ya amsa yana mamakin ganin Yaya salim a Wakin nasa, dan sai ya shafe shekara bai shiga Wakin sa ba."

"Kamar wanda yayi bao raihan ya tashi yana faWin ""Sannu da zuwa yaya"""

"Salim ya jinjina masa kai ya zauna, ya kalleshi ya ce ""Yanzu muke magana da hajiya, ashe yau an yi maka"

"engagement? Ubangiji Allah ya sanya alkhairi babban mutum, girma zai ara hawa kanka, Allah ya sanya alkhairi"""

"Duk in da Wan uwa yake Wan uwa ne, maganganun ummi suka din ga dawo masa, ya dubi Salim ya ce ""Na gode sosai"

"da sosai yaya, Allah ya saka da alkhairi, Allah ya sa ayi naka kafin ayi nawa"""

"Salim yayi murmushi ya ce ""Sai ka ce wasan yara? Allah ya baku zaman lafiya, ace ina gaisheta"" yayi maganar yana"

shafa sumar raihan.

"Salim shi ne babba, aalla ya kai shekaru talatin da huWu, ya fi Sagir sauin kai, ba shi da magana, sannan mutum ne mai son kaWaici, amma akwai abokan banza, dan su suka koya masa shaye-shaye."

"Raihan ya ce ""Za ta ji, amma ita tana yawan cewa a gaishe ku, da kai da Yaya sagir"""

"Ya Wan kalli raihan ya ce ""Ta sanni ne?"""

"""Eh, ummi ce ai awar maryam, ta sanku, sannan ina yi mata zancenku"""

"Ya ce ""Ohh that dark lady, mai brwon eyes ko? Wow na yi maka murna she's decent and good lady"""

"""Amm yaya dan Allah da gaske ummi mummuna ce? Mami tana ta complain a kan hakan"""

"Salim ya ce ""Ita wannan mamin naka, ra'ayi idan ba nata ba, kowa bai iya ba, just go ahead, ita kuma mamin ka yi ta"

"sakata a addu'a, Allah ya kwantar maka da hankalinta shikenan kawai"""

"Raihan ya rie hannun Salim ya ce ""Na gode sosai Babban yaya, Ubangiji Allah ya baka kujerar MD Tahir and Son's"""

"Salim ya ce ""You are not serious, kai dai Allah ya tayaka rio, ya sanya maka albarka, take care"" ya fice daga Wakin."

"Raihan yayi shiru, babu shauwa sosai a tsakaninsu, saboda shi raihan a Bauchi ya arasa girma, gidan yayar"

"Alhajinsu Hajiya Aisha, mijinta da ita da Alhaji duk cousin's ne, shi kuma su Salim suna nan kano, kuma mami ba ta"

"da aiki sai gaya masa yayi a hankali da Hajiya da yaranta ba sa aunar su, kuma kar su Sagir su koya masa shaye-"

shaye.

"Sai dai shi bai ga alamar hakan ba, hasali ma ba sa wani shiga shirgin sa, dan ba sa'aninsa bane ba, har gara Sagir ma"

"suna faWa da raihan sosai. Hajiya kuwa kamar Wan da ta haifa haka ta Wauki raihan da ma duk aan mami, amma matan duk mami ta hure musu kunne."

"Farida ko a jikinta, jin an kawo kuWin auren Ummi, dan kawai jikinta bai bata ummi wani mutumin kirki za ta aura ba,"

"dan da an kawo abun arziki da jiki na rawa dr. Zai gaya mata, sai dai yayi mata shiru bai gaya mata me aka kawo ba, kuma wa za ta aura ba."

"Noor ta kasa nutsuwa saboda murna, sai tsara yadda bikin zai kasance take yi, har da cewa sai dr. Ya Winka mata"

sababbin kaya guda hamsin har da irin na amarya da ango.

"Saboda tsokana ta je ta samu kausar tana bata labarin yadda raihan yake, ta koreta amma ta i tafiya ta cigaba da"

"cewa ""Kin ganshi kuwa? Wallahi duk saurayinki babu mai kyan sa, fari ne fa sosai da sosai, wallahi motarsa ta fi biyar, masu kyau Wan bala'i, idan yana magana yana Wage girarsa guda Waya, me kyau da shi"" kasancewar hankalin kausar ba a kan noor yake ba, ya sanya sam ba ta fahimci me noor Win ke faWa mata ba."

"Mami ba ta nemi raihan ba, sai yau da safe ya je karyawa, tayi masa shiru, ya gaisheta ta amsa masa, ya kammala cin"

"abinci, ya tashi zai fita, ta janyo hannunsa da arfi ta tankaWa shi har Wakinta ta mayar da mukulli ta rufe, ta dawo ta"

Wauke shi da mari har kashi biyu.

"Sai dai ya tsaya yana kallon mami da mamaki, ba tare da kuma ya yi yinurin kare marin ba."

"Ta Wora da Wura masa ashar, amma ya sunkuyar da kansa asa yana kallon tiles."

"""Ashe ba ka da hankali raihan, ba ka da mutunci ba ka san abun da yake maka ciwo ba, ashe yarinyar nan bazawara"

"ce, ka je zaka auri bazawara sauran wani, da uruciyarka da komai, ashe baka san me yake yi maka ciwo ba?"

"To ai dama ni na ce zan yi maka aure ko? To na janye na fasa, ba zaka yi auren yanzun ba, sai ranar da ka fuskanci kai mutum ne da daraja da girma. Dan haka umarni nake baka ba shawara ba, ka je ka janye maganar auren nan. Saboda hauka tana bazawara ga muni da rashin gata, amma ka Wauki kuWin aure har dubu Wari biyar, ka bayar a kai, to baka isa ba wallahi, idan har ni na haifeka ka ka je ka gaya wa mahaifinka ka fasa auren nan, ba zaka aureta ba dan kai kaWai ne kawai zaka gaya masa haka ya yarda, idan ba haka ba zaka fuskanci abun da baka taSa tununi daga gareni ba, na gaya maka. Ka wuce ka je ka same shi ka ce masa ka fasa yanzu ba anjima ba. Matar da na zaSa maka ita zaka aura, duk matan garin nan masu kyau da aji, ba ka ga kowa ba sai wannan cilakowar?"""

"Tuni fuskar raihan ta yi jawur, jijiyoyin kansa suka mimmie, saboda tashin hankali da Sacin rai, ya buWe ofar ya"

"fice, yana gazgata maganar ummi da ta taSa ce masa su mata mutane ne masu masifar son kansu, bai yi mamakin hakan daga mami ba, duba da yanayin halinta kuma gashi jiya ya ga Anty rakiya ta zo gidan, ya san ita zata sake ziga mami, amma ita bazawara ba mutum ba ce?."

"Zuciyar sa na wani irin tafasa ya tafi sashin Alhaji, Alhaji tashin sa kenan, yana ta shiri za shi Abuja, ya ga raihan, bai"

"yi wa raihan magana ba, Raihan ya ce ""Na fasa auren ummi, na janye, ka karSo kuWin auren, amma idan aka karSo kuWin auren nan an karSo kenan aure sai dai in ga ana yi, babu ar da za a sake kaiwa kuWin aure da sunan zan aureta"" yana gama maganar ya juya ya fice."

"Alhaji bai yi niyyar dakatar da shi ba, dan ko magana bai yi masa ba, ko raihan bai yi masa bayani ba, ya san bilki ce"

"ta kunno shi, dan raihan akwai ladabi, idan ya je bango kuma akwai taurin kai, dan haka Alhaji ya yale shi, da nufin idan ya huce sai su yi maganar."

"Ummi na wurin aiki tana ta shigar da sabbin price a computer, ta ga raihan ya shigo, fuskar sa babu walwala."

"Bai ce mata uffan ba, ya zagaya ya zauna a kujerar kusa da ita."

"""Baka gaya mini zaka zo ba, ai da na dafo maka wani abun, baka da lafiya ne?"""

"Ya girgiza mata kai ya ce ""Bauchi zan tafi daga nan, na zo mu yi sallama ne, babu lallai na dawo nan kusa"""

"Da sauri ummi ta ce ""Saboda me?"""

"Ya kalleta wani abu mai Waci na kaiwa na komowa a zuciyarsa, ga wani irin tausayin ummi da yake ji, idan ya fasa"

aurenta bai yi mata adalci ba sam.

"""Ka gaya mini mana, menene meyafaru gaba Waya ka yi wani iri, me aka yi maka ne?"" Tayi maganar cikin rauni sosai,"

saboda ba ta fiye ganinsa a irin wannan yanayin ba.

"Kasa magana yayi, ya tashi ba tare da ya ce mata komai ba zai tafi, karo na farko ta rio hannunsa a nata ta ce ""Ka"

"zauna ka gaya mini menene, ka Waga mini hankali ka gaya mini menene?"""

"Ya zauna a hankali ya ce ""Ummi, ban san me yake shirin faruwa ba, daga yanzu zuwa ko yaushe abu mai daWi ko akasin haka ka iya faruwa, dan Allah ko me ye ya faru, ni dai ki saka a ranki ina son ki sosai da sosai ummi, kuma ba"

"zan daina sonki ba, ki tsananta yi mana addu'a, ko da ke ba kya so na, ni ina sonki ummi"""

"""Raihan, dan Allah idan a kaina ne, kar ka samu matsala da an gidanku, ahali sun fi komai daWi, ni daga baya ka sanni, zaka iya canza ni, su kuwa fa, in dai nice babu komai zan fahimceka amma ahalinka na da muhimmanci a"

"rayuwar ka, ni tsangwama da kyara na saba da su"""

"""Amma ba zaki dauwwama a cikin su ba, akwai hatsari mai girman gaske a rabani da ke, ko kin auri wani ba ni ba, ba"

"zan iya rabuwa da ke ba, zan tafi bauci wataila zan shafe tsayin lokaci, amma zamu din ga waya in sha Allah, take care am going to miss you dear"" yayi maganar yana shafar gefen fuskarta. Ya tashi ya fice."

"Haka kurum gabanta ya tsananta faWuwa, a duk lokacin da ya ce ko tayi aure ba zai iya rabuwa da ita ba, sai ita ma ta"

"din ga jin irin haka a zuciyarta, kamar itama ba zata iya rabuwa da shi Win ba."

"Jikinta duk yayi sanyi, har ta kammala aiki ta tashi, bayan ta koma gida tana ta neman layukansa, amma shiru ba ta"

samunsa a wayar.

"Sai washegari ya kirata da wata lambar daban, ya ce mata yana bauchi cikin oshin lafiya, da wannan lambar za ta"

din ga kiransa.

"Jin muryarsa wasai ya sanya ta cewa ""To amma yanzu zaka dawo ko?"""

"""Ko zan dawo ba yanzu ba, kewarki ce kawai take damuna"""

"""Dan Allah ka dawo ka ji babban mutum, manya ba sa haka, idan laifi muka yi mutanen kano, tuba muke yi kar a"

"hora mu da yi mana yaji, ka san menene zan dafa maka abinci mai daWin gaske, na san abun da ya saka bar garin zuwa yanzu ka huce ai ko? Zan yi maka girki"""

"Raihan yayi dariya ya ce ""Matar raihan, kirarin nan kawai ya ara sanyaya mini zuciya, kar ki saka na Waukko mota na"

"taho mana. Ke dai ki yi ta addu'a kamar yadda na ce miki kin ji ko?"""

"""To shikenan, amma dai ka yi tunani a kan lamarin nan""."

"Can gida kuwa Alhaji Tahir ya saka mami a gaba da masifa, tare da cewa duk in da Wan sa yake sai ta fita ta nemo shi,"

"dan ba a samun sa a waya, baya gida kuma baya office."

"Abu kamar wasa, hankalin mami ma ya tashi, ba ta yi zaton raihan zai yi haka ba."

"kwana kusan biyar, babu raihan babu dalilinsa."

"Dr. Ya samu ummi ya ce mata ta shirya kayanta, washegari za su yi tafiya ta kwanaki uku, ta sanar a wurin aikinta."

"Ummi tayi ta mamakin, ina za su je haka afujajan babu cikekken shiri babu komai."

"Ba ta matsa masa da tambaya ba, ta shirya kayan kamar yadda ya umarce ta."

"Mami kuwa, Anty rakiya ta bata shawarar ta je har gida ta ci mutuncin ummi, kuma ta tursasata ta gaya mata in da"

"raihan yake, dan ba zata kasa sani ba."

"Alhaji Tahir ya shigo a fusace ya ce ""Kin yi naki role Win, barkana tun da na san in da Wa na yake, amma bari na gaya"

"miki wani abu, idan har kin cigaba da dagewa ba za ayi auren nan ba, to ki tabattar da zan kawo yarinyar nan matsayin matata ta uku, dan ba zaki zubar mini da mutunci a idon duniya ba"""

"Gabanta ne yayi wata irin mummunar faWuwa, wayarta ta fara ringing, cikin rawar jiki ta Waga. Saboda kura ta san gidan mai babban sanda bijirewa Waga wayar ka iya jefata cikin matsala."

"""Bilki, ashe baki da mutunci baki da hankali? Ashe wayewar ta ki ta arya ce, saboda wulaanci da rashin mutunci ke"

"da ba a aure, da zamu bari Tahir ya aureki ne? Ke kin san auren zumunta muke yi, da matarsa ar uwassa tana son shi yana son ta, ya auro ki, mu a cikinmu waye ya hanakk zaman lafiya? Saboda rashin kunya yaro ya kawo mace yana so ki ce a'a, saboda wulaanci idan shima ya faWa shaye-shayen ki ce me? Bar ganin ke ki ka haifi raihan, wallahi ba zamu lamunci son zuciya ba, ko tsohuwa ya ce yana so, zamu bashi goyon baya, ba dan Allah ya sa ya taho nan bauchin wurin mu ba, wani wurin yayi ba, to ahir Winki wallahi idan ba haka ba da ni ki ke zancen, kuma bauchi ya zo kenan, ku nemi wanda zai rie muku kasuwancin naku, tun da kin hana shi auren""."

"Cikin tsuma Mami ta ce ""Dan Allah Hajiya Aisha ki yi hauri, in sha Allah hakan ba zata sake faruwa ba"""

"""Oho miki ta cigaba da faruwar ma, kin ce ya fasa aure, ai ke uwa ce yayi biyayya ya janye, amma ya ce a gaya miki,"

"shi da aure har abada, sai kuma ki shirya idan ya kawo miki Wan gaba da fatiha ki karSa ki rie tun da ba ki da hankali"" ta kaste wayar."

"What's app only please, masu so daga farko su yi joining channel Win nan."

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

"Wani irin gumi ne ya dinga gangaro wa mami, duk da yadda sanyin AC ke ratsa ko ina a falon."

"Raihan ararta ya je ya kai wa wannan masifaffiyar yar uban nasa kenan? tuno maganar Alhaji Tahir, da tuni ya bar"

"falon da yayi ya sanya ta jin wata muguwar gudawa, saboda yadda cikinta ya murWa mata."

"Afujajan ta fita ta nufi sashinsa, har da tuntuSe."

"""Wallahi Baka isa ka gaya mini maganar da zata hana ni sukuni ka fice ka bar ni ba, kai yanzu saboda abun kunya"

"goWai-goWai da kai sai ka auri yarinyar da Wan ka ya ce yana so?"""

"Alhaji Tahir ya ce ""In dai haka shi ne mafita a gareni me zai hana? Ku mata ku kuka san wani abun kunya, mu maza"

"abu in dai mu yayi mana ba ruwanmu da abun kunya, kuma ina sake tunatar da ke, bana magana biyu, wallahi da gaske nake, sai dai idan na aureta wanda ba zai iya zama da ni ba ya ara gaba, shawara ta rage ga mai shiga shiga rijiya"" ya arasa maganar tare da Waukar wayarsa ya fita."

"Kamar wadda ta zare, haka ta sake kwasa har da gudu, ta tafi ta kira Anty rakiya a waya."

"Rakiya na Wagawa mami ta fashe da kuka, ""Anty rakiya na shiga uku na lalace"""

"""Wane irin kin shiga uku, meyafaru ba yanzu muka gama waya lafiya ba?"""

"""Ashe raihan bauchi ya tafi, ya je ya haWo ni da wannan masifaffiyar matar yayar babansa, kin ga yadda ta ci mini"

"mutunci kuwa? shi kuma Alhaji wai idan ban bari an yi auren ba, wai shi zai aureta ya kawota gidan nan a matsayin matarsa"""

"Anty Rakiya ta ce ""Kai haba, dalla rabu da shi, barazana ce kar ki fasa wallahi, kar ki yadda a kawo miki bazawara a"

"matsayin sirika"""

"""Anty Rakiya waye ya gaya miki Alhaji Tahir yana barazana ne? Magana Waya yake yi ko ta yi maka daWi, ko kuma"

"akasin haka, har rantsuwa yayi mini, na shiga uku, kuma wai raihan ya ajiye aikin nan ina na kama?"""

"Anty Rakiya ta ce ""TaS, lallai raihan ba shi da hankali, to wallahi idan ki ka zuba masa ido, haka zai aurota ya fi"

"arfinki, tun da har ya san yayi miki yaji, ki kira shi ki ce lallai ya dawo dan ubansa"""

"Mami cikin takaici ta ce ""Lamarin fa ya wuce yadda ki ke tunani, kin san taurin kan raihan kuwa? To cewa tayi wai ba"

"zai dawo ba, ya bar aikin kenan, ya kuma ce idan aka karSo kuWin auren nan, shi da aure har abada, ga babansa ya ce idan aka fasa zai aureta, na shiga uku ina na kama? Kin ga suna nema su haukata ni, raihan kafiya da taurin kai kamar ubansa, idan ya i aure ya lalace yaya zan yi?"""

"Anty Rakiya ta ce ""Ai kawai ki dage ki samu ya dawo tukuna, ki kira shi a waya"""

"""Wayoyin da duk ya kashe su, ina zan yi?"""

"""To ki koma ki samu babansa ki lallaSa shi, ya dawo da shi kar a rasa wannan damar kuma ta kasuwancin nan """

"Mami tayi ajiyar zuciya ta ce ""Shikenan, zan

Please Login or Register in order to submit comment