google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gado tana kallon yanda yake shirya kanshi sai perfumes kala2 yake fesawa, Kawai sai ta fara tunanin wurin budurwa zashi, yana kallon yanda take kallon shi ta mirror, saida ya gama yazo inda take zaune
"Baby zanje family house in dawo..." Yafada mata yana shafa kanta da bai gama drying ba, marairace fuska tayi
"Baby ina zuwa..." Da Sauri yazid yace
"No..ki.kwanta ki huta bazan Dade ba..." Yafada mata babu wasa don kar ta jajirce kan zata bishi, da Sauri mufida tace
"Pls baby banason kwantawa...I want to follow you...banason zaman gidan ni. Kadai...it's lonely..." Tafada kaman zatayi kuka, daure fuska yayi
"Wai in banda abinki...kin taba ganin inda amarya taje gidan in-laws dinta just one week after wedding?..." Da Sauri tace
"Ai ba wani abun bane...pls baby kaje dani...I don't want to stay with out you...pls...." Tafada tana kokarin kuka, komawa gaban mirror yayi yana gyara hulan kanshi yana cewa
"You better start learning don in nayi resuming office ai ba dake zan dinga zuwa ba...." Da Sauri ta mike ta kama bashi waist ta baya
"Dan Allah kaje dani..." Tafada tana fashewa da kuka at the same time tana kokarin squeezing kayan jikin shi ya gane manufar ta, she wants to turn him on don ya fasa,
"Stop it!!!..." Ya daka mata tsawa, da Sauri mufida ta firgita ta koma baya tana kara fashewa da kuka,
"Yanzu baby don nace zan bika shine kakeyi min shouting?..." Ta fada cike da mamaki don bata taba jin shi so tensed ba, kara daure fuska yayi
"Kar ki kara ce min ina shouting... Ni mahaukaci ne da zaki ce min am shouting?..." Da Sauri ta girgiza kai tare dacewa
"Am sorry..." Yacigaba dacewa
"Fadawa babba he's shouting is an insult..and I won't tolerate that..." Yafada mata still yana fada , yana hakan ne don ta fasa cewa zata bishi don har cikin ranshi yanason zuwa daita amma ba gidan zai fara zuwa ba.
"Nace am sorry..." Ta sake fada mashi amma deep down tana tunanin why is he shouting at her Sannan tana mamakin shi cos batasan he can be like this in just a minute ba. Rungume ta yayi tare da yimata kiss,
"Am sorry too...ki kwanta kinji...bazan dade ba.. In case an kawo lunch ban dawo ba just eat with out me..." Ya fada mata yana goge tears dinta. Kaman tace har zai kai lokacin lunch waje? Amma sai tayi shuru tayi nodding Kawai. Ko rakashi batayi ba ta koma part dinta cikin ranta baki wulik cos tana tunanin wurin budurwa zashi, in ta tuna how breath taking he was looking before he lives the house sai ta fashe da kuka, bakin window taje ta tsaya tana kallon shi yana waya sai ta koma ta kwanta tana hawaye.
Yazid NA fita ya kira Salem don jin inda zai sameshi Sannan ya shiga motanshi ya fita daga gidan.

Abangaren dija kam night mare dinta ya fara raguwa don cikin wannan satin sau uku Kawai tayi inda ammi take tunanin Maganin Malam Baude ne yake aiki not knowing it's a coincidence. Yanzu ta fara manta abinda yayi mata don yanzu sai ta kwana daya bata abun bai fado mata ba sabanin da da take tunawa every now and then
Har lokacin kuma babu Wanda ta fadawa abinda ya faru, at times in age mate dinta sun zo wurin mega business dinsu takan ji kaman ta fada masu abinda ya faru amma sai ta tuna yace kar ta fadawa kowa sai tayi shuru, one thing ammi ta lura daita tunda ta dawo daga birni shine attitude dinta ya chanza don yanzu bata halin yarinta kaman yanda ta saba kuma yanzu tana wanka kullum sabanin da da sai ammi ta dinga maimaitawa kafin tayi. And one more thing about her da babu wanda yasani shine she's a good artist, ta Iya Zane sosai don yanzu in ta tuna abinda yayi mata sai taga face dinshi yana yi mata yawo so sai ta dauki small stick tana zana face dinshi cikin kasa tana gogewa, sai ta zana shi kusan sau goma arana in tana zaune wurin kayan saidawan su. Shi kan danmusa har yanzu yana nan kan zai aureta amma the most funny thing shine in yazo sai ta kurawa gabanshi ido tana kallo ko kadan bata blinking don tanason ta tabbatar shine wannan mutumin ya tura cikin ta, amma sabanin abinda ta ga gaban wancan bata ganshi gaban Dan Musa ba hakan yasa tayi labelling danmusa not as dangerous as yazid her dodo don ita bata San sunan shi ba dukda asabe ta taba fada mata sunan shi.


Yana zuwa office din Salem ya fada mashi plan dinshi da kuma taimakon da yakeson yayi mashi, kallon mamaki Salem yayi mashi
"Wai har yanzu baka mance da wannan maganan ba?... Haba pls forget about her...Kawai haka Allah ya kaddara.." Yazid bata rai yayi
"Ka dai San you are not my only friend.. The fact that nayi choosing dinka should not let you talk to me anyhow... In bakason taimaka min no problem..." Yafada cikin sanyin murya, Salem kura mashi ido yayi yana mamaki halin yazid da kafewa,
"Bawai banason taimaka maka bane...what will people think the whole you getting married to an underaged gal..." Bai idaba yazid ya katse shi dacewa
"I don't care...can't you understand?... I love her..." Yafada da karfi sosai, yacigaba dacewa
"Wannan yan kwanakin mufida have really tried that ina Iya mantawa da kowacce ya Mace apart from her amma Wallahi Yarinyan nan tana cikin raina..." Yafada kaman zaiyi kuka, shuru yayi for a while sannan yacigaba dacewa
"I even think I might love her more than mufida...don duk abubuwan da mufida keyi mun bai hanani tunanin ta ba...am.sorry if I disappoint you amma I don't tell my heart whom to love..." Ya karasa maganar yana dora kanshi kan desk din gabanshi, shidai Salem kallon shi Kawai yake, jin yazid ya fashe da kuka yasa shi mikewa, inda yake zaune yana kuka yaje ya dafa shoulder dinshi
"Wallahi har yanzu wannan abun yana bani mamaki...kodai Yarinyan ta fadawa iyayenta abinda kayi mata kuma sun daure soul dinka?..." Salem Yafada cike da mamakin wai ga yazid zaune yana kukan small gal alhalin yana da big gal agida at is disposal, yazid daga kanshi yayi yana hawaye ya galla mashi harara
"Soul din ubanka aka daure..." Yazid ya fada mashi Sannan ya maida kanshi kan desk ya cigaba da kuka, Salem Dariya yayi yana cewa
"Ai maganar gaskiya..kasan yan kauye da voodoo...ni ina tsoron abinda zai biyo baya in sun Hajiya sun gane abinda ya faru tsakanin Ku..."
"I don't care...Kawai I want to see her..." Yafada Ahankali, Salem kura mashi ido yayi for a while Sannan ya koma kan desk dinshi ya tattare kayan aikin shi waje daya. Ya dauki wayanshi ya saka cikin aljihunshi
"Muje..." Ya fada mashi, Ahankali yazid ya daga kanshi tare da kara hararanshi ya mike ya shiga bathroom dake office din, salem na kallon shi yana cewa
"Cikin sati biyu kayi disvirgining yan mata biyu ba dole ka shiga irin wannan halin ba,...hege Kawai..." Yafada in a funny way...." Yazid banza yayi dashi ya shiga ya wanke face dinshi sannan ya fito suka kama hanyan family house din yazid
wajen 12 suka isa bakin gate dinsu , da motan yazid Kawai sukazo,
"Ga Dan akuyan...." Wannan maigadi dake zargin shi ya fada cikin ranshi yayin da yake bude masu gate. Ko gaidashi baiyi ba kaman yanda ya saba suka shiga ciki, ko parking kirki basuyi ba suka fito. Yasan dad dinshi bai gida a wannan lokacin so direct part din Hajiya babba suka shiga inda suka tarda almost kowa a nan harda Hajiya karama, Hajiya karama na ganin shi ta saki guda tana cewa
"Dana ya fara maida jikin shi.. Kai alhamdulillah.." Tafada, yazid kam Dariya yayi kanshi kasa, Hajiya babba kam kallon carbon copy dinta Kawai take tana jin dadi cikin ranta don gani take ta fi sonshi kan duk yaranta, durkusawa sukayi suka gaidasu suka amsa, duk yaran suna school don haka babu wata hayaniya falon. Zama sukayi mai aiki tayi serving dinsu da abun sha, yazid kam bai amsa ba ya zauna yana jiran Salem ya fara magana.
"Wai ina ka barta?..." Hajiya karama ta tambayeshi, Ahankali ya fara cewa
"Tana gida..."
"Why baka zo daita ba?..."
"Ai Salem ne yace in rakoshi yanason ganin ki..." Hajiya karama kallon Salem tayi
"You mean ni?.." Ta tambayeshi, Ahankali Salem ya gyada mata kai kaman gaske, gyara zama tayi
"Hope dai lafiya..."
"Eh Hajiya...wata alfarma ce nakeson kiyi min..." Salem ya fada kanshi kasa, shidai yazid ba haka yaso ba, Salem zai fara magana yazid yayi saurin cewa
"Bari inyi excusing dinku..." Yafada yana mikewa, gaban Mom dinshi yaje, ya kama mata hannu,
"Momcy muje muyi wata hira..." Ya fada mata, Ahankali ta mike kasancewan tana da Dan jiki, bedroom dinta suka shiga ya juyo ya kalli Salem yayi mashi sign din pls don't fuck up.
Suna tafiya Salem ya kalli Hajiya karama Sannan ya fara cewa
"Daman Hajiya...last three weeks Dana zonan....naga wata yarinya...to so nayi tambaya aka fadamin yar aikin kice..." Baki Hajiya ta bude tana kallon shi don Sam bata gane inda ya dosa ba, Salem yacigaba dacewa
"To sai na tambaya akace min ta tafi..." Da Sauri Hajiya tace
"Pls I don't understand what you are talking about... Me kake nufi?..." Ta tambayeshi impatiently,
"I am talking about khadija..." Sai lokacin Hajiya ta gane
"Ohhh..." Tayi exclaiming, Salem yacigaba dacewa
"Dan Allah address dinta nake nema ko Allah yasa kin Sani..." Ya karasa maganar yanajin kaman an cire mashi wani irin mountain daga kanshi saboda irin aikin da yazid ya saka shi, gashi yana son Maryam yar Hajiya karama amma gashi yazid ya tisa shi gaba kan yayi wannan karyan, Hajiya kam kallon shi Kawai take tana mamakin me yake nufi,
"Hmmm Ashe Kaine sanadiyan korarmin yar aiki... I know you confronted her shiyasa ta kasa zama cos kayi scaring dinta...in banda abinka me zakayi da yar yarinyan da bata wuce 15 years ba?... I think zan baka shawaran ka nemi class dinka kaman yanda bestie dinka yayi and stop wasting your time on little kids..." Ta fada calmly,
"What a disgrace... Yazid ka gama dani..." Ya fada cikin ranshi, Hajiya tacigaba dacewa
"And about her address gaskiya bani dashi don jiya2 nan NA goge number matar data kawo min ita... Pls don't feel as if na hanaka address dinta...am sorry I can't help.." Ta fada mashi Ahankali, da Sauri Salem da kunyan duniya ta isheshi yayi Sauri cewa
"Ba komai... Nagode..."
Yafada kanshi kasa Allah Allah yake yazid ya fito su tafi yaci uban shi, sunfi minti talatin zaune yazid bai fitoba suna cikin bedroom din mom dinshi suna labari daman mom dinshi tana mugun son samun time dashi kadai.sai hira suke amma yana aduan Allah yasa Salem ya samu address dinta.
Ganin flashing din Salem yasa shi mikewa itama mom dinshi mikewa tayi suka fito tare, ganin yanda Salem ya sadda kai kasa yasa shi giving up, yana fitowa Salem yayi ma su mom bankwana shima yazid ya fada masu zai koma gida Sannan suka fito tun basu kai wurin mota ba Salem ya fara cewa
"Wallahi ban taba jin kunya kaman yau ba..." Yafada sounding so furious
"Am so ashamed... Yanzu kallon mutumin banza su Hajiya zasu dinga yi min..." Yazid dai tafiya yake kanshi kasa gabanshi na faduwa don bai San halinda zai fada muddin bai samu address din dija ba,
"Pls me ta fada maka?..." Ya tambayeshi muryan shi na cracking tun kafin yaji result amma for sure yasan babu nasara.
"Tace tayi deleting number wacce ta kawo mata khadija... Could you believe tace in nemi mata kaman naka in aura in bar wasting time dina?..." Salem ya fada cikin takaici, yazid kam bai kara cewa komai ba tunda yaji Salem yace ta goge number yaji komai nashi ya tsaya, jingina yayi jikin mota sai hawaye Salem kam shiga yayi cikin motan yana jiran shigan shu su tafi amma yazid ya tsaya wurin sai kuka yake,
"Yanzu shikenan?..." Ya tambayi kanshi,
"Yanzu NA lalata mata rayuwa haka nan kenan?..." Yafada cikin kuka, Salem bude motan yayi ya sake fitowa ya kalli yanda yake kuka
"Haba yazid...kaman bakasan kaddara ba?...you know if she's destined to be with you Allah zai kara hadaku...ps let's go...try and forget about what happened... Many people have done worst..." Da Sauri yazid yace
"Am not many people... I am me...kan yanda mu yan north muke..in har ta auri wani kallon karuwa zaa dinga yi mata..." Hannu Salem ya daga mashi
"Pls is OK....after all the gal is just 13...kilan kafin tayi aure wurin zai koma normal..." Da Sauri yazid ya girgiza kai
"Not after what I did to her... NA shiga uku...ya Allah why me..." Yafada yana kuka not minding in wani Dan gidansu zai ganshi yana hawayen. Dariya Salem yayi
"Wato kayi mata dalla dalla kenan.. Well brother take heart...just go and ask for Allah's forgiveness... Kawai shawaran da zan baka kenan..." Cikin kuka yazid yace
"What about her own forgiveness?... What about the love I have for her?..." Yafada cikin matsanacin kuka,
"Take that as the punishment of what you did to an innocent gal...and remember hausawa sunci in so cuta ne hakuri ne Maganin shi...so kayi hakuri nasan tunda kana da aure nan gaba kadan zaka manta ta..." Salem ya fada mashi in a comforting tune, zagayawa yayi ya bude driver seat ya shiga tare da zare keys daga hannu yazid. Ahankali yazid ya zagaya ya zaune amma har lokacin bai bar kuka ba. Har suka yi sallan zuhr yazid yana hawaye yana fadawa Allah damuwanshi dukda he's feeling he's not worthy Allah ya amshi aduan shi.
Kafin su kai gidan yazid was around 3 kuma by then idanuwanshi sunyi mugun kumburi da ja abinka da farin mutum. Salem na parking ya kalli yanda yake shessheka kaman wani Dan karamin yaro,
"Ni mamaki kake bani...kilan the gal in question ta mance da abinda ya faru amma kai kana nan zaka kashe kanka...." Da Sauri yazid yace
"Ina tausayawa kaina ne...sannan ina tausayawa khadija cos she will never forget she was molested for the rest of her life...and nasan duk lokacin data tuna sai ta tsine min...Salem ina zani da wannan alhakin?..." Ya tambayi Salem yana kara fashewa da kuka, duk jikin Salem mutuwa yayi don yanda yazid ya hada kai da gaban motan yana kuka, Kawai jw wish they is something he can do, he wish he van make him stop amma shima baisan abun yiba,
"Da kana da pic dinta da sai in tura katsina a nemota..."
"Bani dashi...." Yafada cikin kuka. Yafi additional minti talatin yana kuka Salem na rarrashin shi amma baiyi shuru ba sai saida yaji kanshi na wani sarawa Sannan ya fita tare da fadawa Salem ya tafi da motan daga baya ya kawo mashi tunda babu inda yake zuwa.

Tsayawa yayi ya goge face dinshi bayan ya shiga compound dinshi don kar mufida ta gane yayi kuka.
Itama mufida tunda ya fita take kuka don gani take yana chan suna soyewa da budurwan shi, har karfe daya tana kuka, kwantawa tayi bacci yayi gaba daita, sai karfe 2:30 ta farka taga har lokacin bai dawo ba, kuka ta farayi, itama idanuwanta sun kumbura saboda kuka. Sai da tayi mai isanta Sannan ta shiga bathroom tayi wanka tare da alwallah Sannan ta fito tayi salla. Ko mai bata shafa ba ta shirya cikin wasu material mai kyau da tsada. Falo ta dawo ta zauna, tana zama da minti biyar aka kawo lunch daga gidansu yazid, amsa tayi ta ajiye kan dinning tana tunanin yanzu duk abinda takeyi mashi bai wadatar ba kenan tunda har yana zuwa wurin wata, Kawai sai taji wani irin haushin shi, kuma still sonshi ya rinjayi tsanan da take mashi. Ahankali ta mike ta koma bedroom dinta ta kwanta tana tunanin abinyi don ko.a mafarki batason kishiya don she's so afraid taga yazid dinta in the arms of another woman.

Hankali yazid ya shiga main falo yaga babu kowa. Direct part dinshi ya shiga ya sakarwa kanshi ruwa yana aduan Allah yasa jar ta gane don yasan har ga Allah mufida tana kokari don haka ko kadan bai son ya dameta da matsalan shi. Fitowa yayi daure da towel har lokacin bai barjin ciwon kan ba. Shorts ya dauko ya saka Sannan ya ya dauko very light jallabiya ya saka don ko kadan baisan abu mai nauyi. Part dinta ya shiga yaga babu ita a falon, direct daya daga cikin bedroom dinta ya shiga yana ganta zaune kan gado looking depressed, Ahankali ya taka ya shiga da sallama muryan shi na rawa, da Sauri ta daga swollen eyes dinta ta kalleshi tare da mikewa, kallon yanda idanuwanta duka kumbura yayi, itama kallon nashi idanuwa take, hannuwanshi ya bude mata ta fada ciki tare da fashewa da kuka,
"Am sorry I made you cry..." Yafada yana shafa kanta, Kawai sai shima ya fashe da kuka
Mufida saurarawa tayi don jin is he really crying, daman idanuwanshi suna yi mata kama dana Wanda yayi kuka sai kuma tace kilan wani abun ya fada mashi cikin ido cos batasan abinda zaisa grown up man kaman shi kuka ba, sai taji yana kuka ya rungume ta gam, Ahankali ta daga kanta daga kan shoulder dinshi tana kallon, Ahankali ya sulale kasa tare da hada kai da gwaiwa yana kuka, mufida kwalo idanuwa tayi tan kalle2 cikin dakin, ban da Kukanshi babu abinda ke tashi, ahankali mufida ta durkusa kasa gabanshi tana kallon shi, hannu ta Dora kanshi tana cewa
"Baby what happened?..." Ta tambayeshi cikin sanyin murya, bai amsa ba ya ciigaba da kuka, itama fashewa tayi da kuka din ba karamin tashi hankalin ta yayi ba
"Baby is it me?...wani abun nayi maka?..." Ta tambayeshi tana kuka , da Sauri ya daga kanshi yana girgiza kanshi, sai lokacin mufida ta lura da how swollen his eyes look,
"No..it's not you...it's me...I have made a very.... Bad mistake... And it will hunt me...for the rest of my life..." Yafada cikin matsanacin kuka, mufida Bata so jin mistake din da yayi ba cos kukan shima ya isheta tashin hankali, da Sauri ta rungume shi tana shafa bayanshi, shima riketa Gam yayi yana cewa
"Am sorry.. Babu ask Allah to forgive me?..." Yafada cikin kuka, mufida dai shafa bayanshi kawai take tana tunanin what could it be, ko two timing dinta dayayi ya ga baiyi daidai ba yazo yana kuka, tunani kala2 ta dingayi tana shafa bayanshi don ita data cika tana jin haushin shi dai ta koma rana tausaya mashi,sai wata zuciya ya dinga raya mata kilan budurwan ce tayi mashi wulakanci. Dan daina kukan yayi ya kalleta
"Baby kin ci abinci?..." Ya tambayeta ahankali, itama cikin sanyin jiki ta girgiza mashi,
"To muje inyi feeding dinki..." Yafada wet face dinshi dauke da murmushin karfin hali, da Sauri ta girgiza kai
"I don't have appetite..." Tafada tana zama nan kasan tiles, ahankali ya mike, tare da kama mata hannu
"Stand..." Yayi commanding dinta, ahankali ta mike, yana rike da hannun ta har kan dinning, mufida kam har yanzu bata bar mamakin abinda ke faruwa ba. Kan dinning ya zaunar daita ya fara Bata abinci tana amsa amma duk yanda tayi yaci kinci yayi daga baya itama tace bataci, dole yayi forcing dinta taci har to koshi Sannan ya shiga bathroom ya dauro alwallah, falo ya dawo ya tarda ta zaune tayi tagumi tana tunanin ganin ya fito zashi masjid yasa tace
"Baby..your face showed you are sad...pls kar kaje masjid kar ya zama kaman we are having some marital problems..." Ta fada mashi cike da so da kauna, murmushi yayi yana gyara hannun jallabiya daya nade kafin yayi alwallah,
"Don't worry.. I will be OK..." Ya fada mata tare dayi mata kiss a goshinta Sannan ya tafi.

A wannan ranar yazid bai ci ko sha ba har dare, ba karamin tashi hankali mufida ta shiga ba, ha yanda kanshi ke sarawa Sannan ga fever daya rufeshi amma Kiri kiri yaki shan drugs, rufe kanshi yayi da blanket yana rawan sanyi. Aranar sai ya kasance a very bad day for him don gani yake its over for him. The following day ya koma family house ya sanar da iyayenshi zai koma abuja, data alkhairi sukayi mashi Sannan ya fadawa mufida ta shirya zasu koma abuja the following day. Nan hankalin mufida ya kwanta don har lokacin gani take rabuwa sukayi da budurwan da yake ce mata zai aura. Amma kuma abinda ke Bata haushi shine ta tabbatar yanason wannan budurwan don komai nashi yayi tsaye chak
[3:23PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挌馃挋鉂ゐ煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挋鉂ゐ煉涴煐ゐ煉滒煉�


庐zuwairat(ummu Maryam)



1鈨�6鈨�



One, two, three, four, five months have gone by da faruwan abun, duk Wanda yasan yazid the last months in ka ganshi yanzu sai ka rantse ba shi bane, don ya rame sosai daman ba kiban gareshi ba amma raman shi na yanzu is far worst, sau uku suka je Kano da mufida, duk zuwa sai dad dinshi dasu Hajiya sun tisashi gaba kan ya fadi abinda ke damunshi amma sai yace masu babu komai, sau biyu yana amsan sick leave daga wajen aikin, shi dai gani yake kilan Allah is really punishing him for devouring an Allah's property, he Kawai ji yake ya mutu ya huta, mufida kam ga Hutu ga komai amma tunda tana murna kilan rabuwa sukayi da budurwan shi har ta fara tunanin is better ta dawo suyi aure don kar ta rasa mijinta, dukda yazid na kokari sosai don kar ya shiga hakkinta amma ganin shi zaune a falo duk dare yana kuka is so unbelievable for her that she wishes he do what ever makes him happy, sau biyu Salem NA zuwa katsina yana Neman masu kaiwa mutane yan aiki yana tambayan su khadija amma sai suce basu Santa ba, ba komai yasa yake hakan ba is done kar ya rasa abokinshi cos duk inda yake tunani yazid yafi haka. A office kam sultan abokin aikin shi and bestie dinshi a abuja yayi mashi tambaya har ya gaji ya sa mashi ido, din countless times hakan ganshi zaune a office yana hawaye.

Yau ma yana zaune a office ya hada kai da desk ba kuka yake ba amma he's so lost in his thoughts, shi gani yake kilan khadija is not human, Kawai Allah ya turo ta don ta nuna mashi ishara kan yanda komai abokanshi sukayi sai ya kushe, don gani yake ko matanda ka aura Allah yayi mata rasuwa within five months ya kamata ka fara healing amma nashi kullum heart dinshi is going bad saboda ita
Kullum ji yake kaman ya mutu ko Allah yasa ya huta cos its so unbelievable,
"Ya Allah pls just take me..." Yafada ahankali,
"Am tired... My heart hurts so bad....am tired....so tired...." Ya sake fada muryan shi na rawa amma bai yi kuka ba, da Sauri ya daga kanshi
"No I won't cry..." Ya fadawa kanshi da sauri
"Crying won't solve a thing...." Yafada sounding strong and firm, yana nan zaune sultan ya shigo da wasu files, har ya bude kofan bai San ya shigo ba har saida ya Dan bugi desk kaman yanda ya saba Sannan ya daga kanshi ya kalleshi. Zama yayi tare da ajiye file din,
"Pls na rokeka da Allah ka fadamin abinda ke damunka?... In kuma baka fadamin ba yanzu I promise bazan kara tambayan ka ba in har baka fadamin abinda ke damunka ba yanzu...." Ya fada a hausanshi irin na yan jos, yazid zama yayi idanuwanshi lumshe yana Dan juyawa cikin kujeran da yake, ko kadan bai da niyyan samun third party a wannan maganan so haka yasa yace
"Am OK....amma I think zanyi resign...." Da Sauri sultan yace.
"What?...hope you don't mean what you are saying?.."
"I mean it...I haven't been doing my job properly this days... So I think zanyi resigning...." Kai sultan ya dinga girgiza mashi,
"Don't do this...you are about to start a family... Kar ka zama daya daga cikin masu dogaro da dukiyan iyayensu...." Inji sultan, yazid dai NA zaune har lokacin bai bude idanuwanshi ba, yasan maganar sultan is right, amma tunda mufida is not yet pregnant yasan maybe kafin ta samu ciki ta haihu everything will be alright, kuma yasan yana da enough a account dinshi
"Pls don't do this...don't let what ever situations you are in take

Please Login or Register in order to submit comment