You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
akazo kai daukan ango don kaishi dakin amarya.
[3:20PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挍鉂ゐ煉滒煐ゐ煉欚煉�
NA CUCE TA
馃挏鉂ゐ煉氿煐ゐ煉涴煉�
庐zuwairat( ummu Maryam)
1鈨�4鈨�
Yana zaune yayi relaxing idanuwanshi lumshe, Ahankali ya balla button din suit dinshi
"Wai me kake haka?...ana shirin tafiya da kai ka gidanka Kuma kana cire kaya..." Salem ya fada mashi, murmushin karfin hali yazid yayi ya kalli Salem
"Sai kace dole?... Ku tafi I will find my way..." Yafada idanuwanshi lumshe.
"Pls guy mutafi lokaci na tafiya Kuma kasan da akwai tafiya..." Salem ya fada yana fita daga dakin wasu guys hudu suka bi bayanshi suka bar yazid zaune nan falon. Cire suit din yayi ya wullar Ya mike ya shiga bedroom ya ida cire kayanshi ya dauko wasu English wears masu kyau ya saka Sannan ya fita sai kamshi yake part din mom dinshi ya shiga ta kalleshi, ahankali ya karaso wajenta ya zauna kusa daita tare da dan fadawa jikinta,
"Yanzu damuwa ya kare..sai ka maida jikinka...don ka rame da yawa..." Mom ta fada mashi tana shafa kanshi, lumshe idanuwa yayi
"I wish..." Ya fada cikin ranshi. Ahankali mom ta dinga bashi advice kan Wanda suka bashi a baya sauraron ta Kawai yake amma he's absent minded, Kawai tunanin yanda one mistake ke Neman ruining perfect life dinshi yayi, daman hakan yake da sauran mutane ko nashi is different, Hajiya karama ce ta shigo da manyan basket dauke da manyan food warmers, ta ajiye gabanshi
"Ga abincin da zaka tafi dashi...don nasan duk baku ci abinci ba,..." Tafada mashi,daga eyes dinshi yayi ya kalleta tare dacewa
"Thank you..." Itama zama tayi daya gefen shi ta bashi nata advice din Sannan ya fita zuwa su Sharif suka bishi da abincin. Wurin Abba ya tafi shima Abba ya saka mashi albarka Sannan suka tafi, yana zaune bayan motan yana aduan Allah yasa kar yayi ruining perfect moment dinsu da suka dade suna planning. Sai almost 11 suka isa gidan,
"Kawai Ku wuce tunda is late..." Ya fada ma Salem, hararanshi Salem yayi
"Wannan is your problem..." Yazid bai kara cewa komai ba yafita aka fiddo mashi basket din ya dauka sai zolayan shi suke amma ki uffan. Kofan falo ya bude ya shiga wani irin elegant kamshi yayi welcoming dinshi, ajiyan zuciya ya sauke ya tsaya yana yiwa kanshi fada kan kar ya bari abinda tq shiga tsakanin shi da khadeeja yayi ruining happiness din matarshi, ya fi minti goma tsaye Sannan ya kama hanyan part din da aka kai mufida. Falonta ya shiga still kamshin perfumes na Arabian Kawai yake ji, sai lumshe idanuwa yake har ya isa bakin daya daga cikin doors dake part dinta, Ahankali ya bude ya shiga da sallama, mufida dake zaune kan royal bed mai shegen kyau da tsada ta daga kanta dake cikin net ta amsa sallaman sai yaji voice dinta NA cracking, murmushi yayi ya ajiye basket din kan dinning din mutum biyu dake gefe daya Sannan ya taka Ahankali zuwa bakin gadon, tsayawa yayi yana jin kukanta,
"You are not the only scared one...I am too..." Yafada cikin ranshi, zama yayi kan gadon ya matsa kusa daita kamshin turaren ta is unbearable, hannu yasa ya cire net din fuskanta beautiful wet face dinta ya bayyana. Kura mata ido yayi yana mamakin how could he have astonishing beauty but still longs for another, murmushi yayi mata
"Kukan me kike...amarya?..." Yafada in a whisper, daga big eyes dinta dayasha thick lashes tayi ta harareshi, ya kara saki murmushi.
"Ko baki Sona yanzu?..." Ya sake tambayan ta, shuru tayi bata amsa mashi ba,
"To bari in sayi bakin sai kiyi min magana...." Yafada yana saka hannu cikin aljihunshi
: Wrap din 500 guda biyu ya dauko daga cikin aljihunshi ya mika mata, Kawai sai dija ta fado mashi a rai, ya tuna lokacin daya bata kudi irin wannan he remember the look on her face, wani irin kallon tsoro tayiwa kudin kaman taga dodo, Ahankali mufida ta daga kanta ta kalleshi gani tayi ga kudi yana miko mata amma hankalin shi bai wurin, Dan taba hannun shi tayi ya dawo hayyacinshi tare da saki murmushi,.
"Ki amsa mana...na sayi bakinki... Da Kuma kukanki..." Yafada Ahankali, kara hararan shi tayi, ya kama hannun ta ya Dora kudin sama
"Kizo inyi feeding dinki...." Yafada mata yana mikewa, mufida sai binshi take da ido, kara juyowa yayi yaga bata da niyyan tashi, dawowa yayi ya dauketa ya direta kan kujeran dinning, abincin ya bude ya zuba a plate dake cikin basket din. Sai da ya cika plate da abinci da chicken salad Sannan ya debo ya kai bakinta, Ahankali ta bude ya zuba mata, kura mata ido yayi yana kallon how beautiful she is amma still his heart is not taken completely by her, inda dija wata babba ce da yace ta hada da asiri. Ahankali ya kara debo abinci zai kai bakinta ta kauda kanta
"Kai kaci mana..." Ta fada cikin sanyin murya, murmushi yayi
"Hmmm naji muryan matata...ni na koshi..." Yafada mata Ahankali, bata rai tayi kaman zatayi kuka,
"Nima na koshi..."
"Zaki fara kukanki mai tadamin hankali ko?.. Zakiyi mai dalili..." Ya fada yana kashe mata ido daya, da Sauri ta saki ranta, amsan spoon tayi daga hannun shi ta debo abinci ta kai bakinshi ya bude ta zuba mashi. Yana ci yana kallon idanuwanta, Kawai sai yaga kaman yana kallon dija, ahaka ya ciyar da ita shi 3 spoons Kawai ya ci. Tana zaune ya tattara plate ya kai kitchen ya bar food warmer nan ya shiga bathroom ya dauro alwallah, wurin ta ya dawo ya tsaya bayan kujeran da take zaune ya duka yayi mata kiss a wuya
"Baby je kiyi alwallah..." Yafada yana shafa hancin shi a wuyanta. Da Sauri ta mike har ya saki murmushi saboda yanda jikinta ke rawa, few minutes later ta fito. Tana tafiya Ahankali tabude bag da akayi mata arranging kayan da zata bukata urgently ta dauko long hijab, tsaya kallon ta yayi kaman he's seeing her for the first time.
Bayan sun idar da salla nafila ya juyo ya kalleta tare da rike hannun ta, kurawa fingers dinta datayi fixing yayi
"Meye wannan?..." Ya tambayeta yana shafa nails dinta, shuru tayi kanta kasa, kurawa nails dinta ido yayi yana kara tabbatar dacewa ba nata bane
"Fixing dinsu kikayi?..." Ya tambayeta, Ahankali ta gyada mashi kai
"Ya zaayi ruwa ya shiga hannun ki in zakiyi ablution?..." Ya tambayeta, at that moment sai yaji kaman yayi shuru don shima yana da dirty character amma sai ya tuna she's now his wife.
"Gobe ki ciresu...." Yafada mata Ahankali yana shafa hannun ta, babu musu ta gyada mashi kai don ita ko kadan ba zatayi mashi gardama ba don she knows she's lucky to him don mata da yawa can do anything just to with such person.
"Bari in hada maki ruwa kiyi wanka..." Yafada cikin sanyin murya yana mikewa, bathroom ya shiga ya hada mata warm water Sannan ya dawo
"baby your water is ready..." Yafada mata yana zama bakin gado. Ahankali ta mike ta dauki small bag din, tsaya kallon ta Kawai yayi ta shiga. Dan relaxing yayi tare da sakin ajiyan zuciya don yasan he's trying very hard da bai bari situation fin da yake ciki yasa ya ruguje mata happiness ba. Yafi hour bata fito ba alhalin ta gama ta saka wasu sexy nighty amma kunya ya hanata fitowa, bakin kofan yaje ya kirata tare da shaida mata zai shiga ciki, Ahankali ya bude kofan ya ganta tsaye sai wasa take da yatsunta, Dariya yayi
"Masha Allah... Wannan haduwa sai NA bada tukuici..now come let's make this night memorable...." Ya fada mata yana daukanta, kan gado ya direta. Nan ya fara exploring each and every part of her body especially boobs dinta, even at that moment dija rana yi mashi yawo cikin kai. Saida yayi aduan saduwa da iyali Sannan ya sadu daita, Sam bai sha wahala wurin shiganta ba saboda ta sha wahala wajen shiganta ba cos ta sha magunguna kala2 which makes her wet and welcoming, ba karamin sumbatu ya sha ba har da kiran sunan khadija amma kasancewan mufida batasan inda hankalin ta yakeba bataji ba.
Around 1:30am dija dake bacci ta kwalla ihu tana
"Kayi hakuri...kar ka kara...na..hakuri...nashiga uku..ammi..ki...hanashi...." Take fada da karfi Wanda
Wanda yasa ammi ta tashi da Sauri tare da kunna touch tana kallon dija dake danna gabanta tana shure2 da kafanta kaman da akwai mutum kanta,
"Wayyo marata....ciwo...ka..daina....zafi...nakeji..." Tafada da karfi Wanda yasa ammi zaro idanuwa tana kallon yanda take yi kaman ana kwanciya daita Kuma bataso, wani irin duka ammi tayi mata dija dake zufa ta firgita tare da mikewa zaune idanuwanta waje tana kalle2, da Sauri ta rarrafa ta rike kafan ammi tana shigewa jikinta, zama ammi tayi tana kallon yanda take yi,
"Dija..meke damunki?..." Ammi ta tambayeta, da Sauri tace
"Mafarki...nayi..." Shuru ammi tayi tana tunanin wannan matsalan ya fara damunta don tunda ta dawo bata tsallake rana batare datayi irin wannan mafarkin ba
"Wai me Wanda kike gani yake maki?.." Ammi ta tambayeta,
"Nima ban Sani ba..." Tafada tana fashewa da kuka, tureta ammi tayi
"Ban gane baki Sani ba..ba ke kike ganin abinda yake maki ba..fadamin abinda yake maki...." Ammi ta fada babu wasa, shuru dija tayi tana kuka,
"Ko wani abun akayi maki chan birni da kika je?.." Da Sauri dija ta girgiza kai
"To meye sanadiyan wannan mafarkin haka kullum tunda kika dawo sai kin tadani da dare?... Gaskiya gobe muje muga Malam..." Tafada tana komawa wajen kwanciyan ta, da Sauri dija ta je gabanta ta kwanta tare da riketa gam kaman yanda ta saba yi .
Da asuba yazid ya hadawa mufida ruwan wanka Sannan ya tadata daga bacci, idanuwanta kumbure saboda kukan datayi don ko kadan baiyi slowing down ba
"Rise and shine...baby na... Thank you for yesterday..ki fadi abinda kikeso inyi maki..." Yafada yana shafa hancinshi a wuyanta at the same time yana kissing dinta, hararan kanshi tayi don wani irin haushin shi takeji don her looks gentle amma mean in bed, Ahankali ta dan ture kanshi ta sauko tare da tahowa da blanket din, da Sauri ya janye ta tsaya naked tana kare kanta da hannun ta, ganinta haka yasa yaje ya rungume ta yana kissing dinta ganin zai kara kwantar daita yasa ta fara kuka amma abanza sai da ya gama ya dinga bata hakuri, ya kaita bathroom tayi wanka tare da zama a ruwan dumi Sannan ta fito tana tafiya Ahankali, shima wankan yayi ya jasu salla Sannan suka koma sai kara shigewa jikinta Kawai yake,
"Dan Allah.. Kaje part dinka ka kwanta....bacci nakeji..." Tafada kaman zatayi kuka, Dariya yayi
"Yanzu baby ni kike kora?... Me nayi maki kike korata?... Gaskiya nan jikin ki zan kwanta..." Yafada kaman wani karamin yaro, haushi ta karaji ta fara dirza kafa kan gadon tana cewa
"Dan Allah ka tafi...Pls..." Tafada hawaye na taruwa eyeball dinta,
"Ki kwanta..babu abinda zanyi maki..." Ya shaida mata, sai lokacin ta yarda ta kwanta ya kwanta bayan ta amma sai kara shigewa jikinta yake kuka ta farayi datagan kaman zai maimaita, gani kuka take kaman ranta zai fita yasa ya bar dakin ya koma daya daga cikin rooms din part dinta ya kwanta tare da fadawa duniyar tunani
"Now my missions begins...." Ya fadawa kanshi, shuru yayi hawaye na taruwa idanuwanshi,
"I wonder how many times she have cried... Ki yafe min
... I know I hurt you.. Pls am sorry..." Ya dinga maimaitawa kaman dija tana gabanshi. Yana nan zaune sanye da jallabiya har karfe 11, har an kawo abinci daga gida ya jera kan dinning amma mufida bata fito ba, dakin ya koma ya ganta kwance sai baccin ta take. Kan gadon ya nufa ya zauna, ko minti daya baiyi da zama ba ta bude ido, murmushi ya sakar mata ta kauda kanta, hannun ta ya rike tare dayi mata kiss a forehead
"Did I wake you?..." Ya fada mata cikin whisper, kai ta girgiza mashi. Hannun ta ya kai bakinshi yayi kissing dinsu tare dacewa
"Baby baki fadi abinda kike bukata inyi maki ba...kin San kin shayar dani dadi...I need to compensate you for that...so tell me what do you want..." Ya tambayeta Ahankali, shuru tayi tana kallon yanda yake caressing hannun ta, harshe yasa yana licking fingers dinta Ahankali yana cewa
"Pls tell me..ban San abinda zan baki ba...so I want you to tell me...don't be shy..." Yafada cikin wata irin murya, ita dai mufida ban da faduwan gaba babu abinda take don gani take he will ask for more, Ahankali tace
"Banason komai.. I just want to be alone with you for the rest of my life..." Tafada Ahankali, daga kai yayi ya kalleta don ya gane inda ta dosa, bakinshi ya kai wuyanta yana kissing dinta Ahankali,
"Kaman ya alone?..." Ya tambayeta word din na sauka a wuyanta,
"Daga ni sai kai...sai yaranmu...promise me bazaka hadani da wata ba..." Tafada mashi Ahankali tana lumshe idanuwa saboda yanda yake kissing wuyanta, deep down tana mamakin yanda duk kunyan nan tashi yanzu babu don tunda yake zuwa gidansu bai taba kama mata hannu ba, Dariya yayi yana licking kunnenta yana cewa
"Baby in banda abinki...mata nawa aka hallata mana?..." Ya rada mata cikin kunne, Ahankali tace
"Hu...du...." Tongue dinshi ya cigaba da turawa cikin kunnenta yana cewa
"Ni ba hudu zanyi NA...daya Kawai zan kara bayanke...." Ya fada yana nishi Ahankali,
"Yanzu..zaka...kara...wani...auren...in future?..." Ta tambayeshi muryanta na rawa,
"Baby ba...in..future ba...very soon...." Yafada mata aikam tureshi tayi ta fara kuka
"First day na a gidanka kake fadamin zaka kara aure this days...daman you don't love me?... Daman you were two timing me?..." Ta fada tana kuka, da Sauri ya so rungume ta amma ta kara tureshi tana kuka,
"Baby ke kika kawo wannan maganan.... Kuma banason karya a zamantakewan mu...I want us to live a truthful life...banason yi maki alkawarin karya...you know I love you...." Yafada yana kokarin kaman hannun ta amma tana dojewa,
" ba wani kana Sona....duk wahalan danasha hannun ka babu abinda zaka sakamin sai wannan maganan... Ni ban Iya sharing dinka da kowa..." Tafada cikin matsanacin kuka kaman yanzu zaayi mata kishiyan
"Am sorry for hurting you... Now let's close this chapter... Fadamin abinda kikeso..." Ya tambayeta yana hawa kan gadon tare da jawota jikinshi, sai kuka take har da shessheka, dora kanta kan shoulder dinshi yayi yana shafata Ahankali
"Baby am sorry... Pls let's forget about what I said..." Yafada yana rarrashin ta, cikin kuka tace
"To bazakayi min kishiya ba?...wallahi mutuwa zanyi..." Tafada cikin kuka, Dariya yazid yayi yana cewa
"Don't worry.. When we get to that bridge we will cross..." Yafada yana shafa bayanta, kara fashewa tayi da kuka
"Yanzu bani kadai ce cikin ranka ba?..." Dariya ya karayi yana cewa
"Hmmm bakison kishiya amma dazun korata kikayi daga dakinki..."
"To na daina..." Ta fada cikin kuka,
"To in baki son kishiya..." Yafada yana daga jallabiya shi ya fiddo joystick dinshi, mufida tayi saurin rumtse idanuwanta,
"Zo ki zauna nan..." Yafada yana nuna mata joystick dinshi. Knowing bazata iyaba, boye face dinta tayi
"Zo ki zauna in baki son kishiya..." Yafada yana dariya
"Ai na gaji...." Ta fada Ahankali
"To kin gani...baki da karfi...dole in samu mai taimaka maki...." Zatayi magana ya jawota
"Taso kici abinci..." Yafada bai bata daman magana ba ya dauketa, daga ita sai kayan bacci ya bata abinci shi Kuma yasha kunun gyada.
Gari na wayewa sukayi kalaci dija taso fita da kayan saidawansu ta jera su waje kaman yanda suka saba amma ammi ta hanata kan sai sunje gidan Malam Baude sun dawo Sannan a fidda kayan, mutane sai zuwa Neman kaya suke amma ammi tasata ta shirya cikin daya daga ciki kayan da aka saya mata masu kyau itama ammi ta shirya suka kama hanyan neighboring village. Sunfi hour suna tafiya Sannan suka isa wata karama thatch house, shiga sukayi da sallama aka amsa masu, gaban dija sai faduwa yake don gani take zaa gane abinda da yafaru Kuma mutumin da ya yayi mata abun na Iya biyota don ya fada mata kar ta fadawa kowa, zama sukayi gaban Wanda suke gani is the eyes of all Kuma yana ganin abinda ke boye, Malam Baude babba malami ne Wanda ansan shi a many small rural areas Kuma ana respecting dinshi sosai. Gaidashi ammi tayi ya amsa tare dacewa
"Me ya kawoku?.." Ya tambayesu, Ahankali ammi ta fara cewa
"Daman yata ce tunda ta dawo daga birni take mafarke2 duk dare ihu take tana cewa wani na tahowa...shine mugazo ka duba mana...Kuma ka fada mana mafita...." Yafada kanta kasa,
"Ammi zanyi....fitsari..." Dija ta fada kaman an fixgi maganar daga bakinta,
"Je kiyi..." Ammi ta fada mata not paying attention to the tension in her voice, dxa Sauri ta mike ta bar dakin. Mutumin kasa ya zuba kasa ya fara bincike kaman yanda ya saba, ya zana ya goge, yayi yafi sau biyar, dija tana tsaye bayan wurin tana jinsu,
"Bakin aljani ne ya shigeta...zaa rubuta mata rubutu ..." Idanuwa dija ta zaro,
"Ashe babu abinda ya Sani ..." Dija ta fada cikin ranta tana Dariya, komawa ciki tayi ta zauna kanta kasa cikin ranta tana zagin malamin Kuma tana tausayawa wayanda suka yarda da abinda yake masu. Kallon yanda yake rubutu kan allo tayi mashi hararan kasan ido.
Bayan ya gama ya wanke ya juye a kwarya ya bata, gefen zaninta ta kwance ta fiddo dari biyu ta ajiye kasa ta mike dija tabi bayanta.
Suna zuwa gida ta zuba mata tasha Sannan suka fidda kayan Sana'a su.
Wajen karfe shabiyu tana zaune tayi tagumi kaman wata babba ko tunanin me take oho, wasu age mate dinta uku ne sukazo
"Ke kin huta da wahalan talla..." Daya daga Cikin su ta fada, dija dai shuru tayi don abinda ya isheta daban. Zama sukayi kusa daita suka fara labari dija na dan sa bakinta time to time, kaman ta tuna sai tace
"Wai Dan Musa yace zai aureni..." Ta fada masu, idanuwa suka zaro
"Kinci nama..." Inji daya daga cikin su
Tafada tana dariya,
"Daman gata mayyar nama..." Wata tayi adding, dija hararan su tayi batace kala ba, daya daga cikin su kam cewa tayi
"Ni bazan yi aureba..." Da Sauri suka kalleta
"Meyasa?.." Dija ta tambayeta,
"Hmm ai tunda naje gidan salaha nace banyi aure..." Yarinyan ta fada, dukkan su kallon ta sukayi Sannan daya daga cikin su tace
"Me akayiwa salaha?..." Ta tambayeta,
"Bazan fada ba..." Inji yarinyan, da Sauri dija tace
"Dan Allah ki fada mana..." Hararan ta Yarinyan tayi
"Salon kuje Ku fada mata ko?..." Da Sauri dija tace
"Ai ni tunda akayi bikinta banje gidanta ba..."
"Ai kina birni akayi bikin..." Wata tayi adding, dija dafa shoulder wacce tace batayin aure tayi
"Dan Allah ki fada mana...bamu fada mata...ko zaku fada mata?..." Ta tambayi sauran, da Sauri suka girgiza kai, yarinyan kalle2 tayi Sannan tayi kasa da bakinta su dija suka sauko da kunnensu da kin gansu kinsan gulma suke, cikin whisper Yarinyan ta fara cewa
"Cemin tayi...kullum.. Sai ya saka mata abun fitsarinshi...cikin..abun fitsarinta..." Dukkan su idanuwa suka kwalo tare da sakin salati, dija kam tunani ta farayi, tana tuna lokacin da yazid ya tura mata wani abu a gabanta, she remember how it pieced through her body with pain and agony,
"Kuma tace da zafi sosai..wai har da rana sai ya saka mata abun...." Yarinyan tayi adding,
"Kambu..ashe lamido Dan iska ne?..." Inji daya daga cikin su,
"Kedai bari...shiyasa nace banyin aure...don da kyar salaha take tafiya..." Tafada,
"Kilan nima shiyasamin...." Dija ta fada cikin ranta,
"To meye amfani haka?..." Daya ta tambayi yarinyan dake basu labari,
"Wai ce mata yayi ta nan zata samu ciki ta haihu...wai haka iyayenmu sukayi..." Da Sauri daya daga cikin su tace
"Kambu karya yake... Saidai in iyayenshi ne ke yin hakan...." Dija dai batajin abinda suke cewa don tunanin yanda yazid ya dinga tura abun cikinta Kawai take nan taje tsigan jikinta ya tashi,
"Indai haka ne nima ba zanyi aure ba..." Dija ta fada a zahiri don ko a lahira bazata so jin irin wannan azaban ba,
"Ya zakiyi da danmusa..." Wata ta tambayeta,
"Oho...nima ban Sani ba...amma har in mutu ba zanyi aure ba..." Ta fada masu atakaice, haka suka dinga labari amma dija tayi jugum tana tunanin ya zaayi mutum ya saka abinda ake fitsari dashi gaban mace,
"Allah yaisa wallahi.. Ban taba yafe maka....." Tafada cikin ranta.
*One week later*
Yazid ya chanza sosai don ba karamin kulawa mufida ke bashi ba, duk abinda yake so takeyi don duk yanda zaiyi mata bata complain haka duk abinda tace tayi mashi wurin kwanciya yi take, babu irin dirty and rough style da basuyi ko tana jin zafi haka zata dake , hakan yasa ya Dan rage tunanin dija dukda she still lock around in his heart, ko.kadan mufida bata bashi breathing space wai don kar yayi zancen aure, daga gida sai masjid, yau suna zaune bayan sallan ishai kallo suke amma hankalin yazid bai wurin, Kawai tunanin yanda zaiyi yaga dija Kawai yake yasan duk yanda mufida zatayi mashi he's not complete without her, yanzu hutunshi sauran sati biyu and yayi deciding yasan abinyi kafin ya koma abuja
Mufida da kanta ke bisa cinyanshi ta daga ido ta kalleshi taga wani wuri yake kallo, Dan taba shi tayi ya maido hankalin shi gareta tare da sakar mata murmushi, Dan turo baki tayi
"baby tunanin me kake?.." Ta fada cikin shagwaba, Ahankali ya tale baki kaman zaiyi kuka, duk yayi squeezing fuskan kaman karamin yaro,
"Love meke damunka?..." Ta tambayeshi, yana shafa bayan hannun shi a gefen fuskan shi kaman yanda yara keyi in suna kuka yace
"Wannan nakeso...." Yafada yana nuna boob dinta, har lokacin bai sakin fuskan ba, mufida Dariya tayi saboda how funny his face looks,
"Dan wannan.. Ai is all yours..." Tafada mashi tana shafa face dinshi,
"Yeyyyy...thank you mommy... To ki bani..." Yafada cikin shagwaba, daman ta saba cos kusan da boobs dinta yake kwana, Ahankali ta mike tana kallon yanda ya saki baki kaman he's about to see her boobs for the first time, yanda yake mata yasa ko.kadan batason ko a mafarki ta hadashi da wata, Ahankali ta fara daga riganta,
"Are you ready?..." Ta tambayeshi, da Sauri ya gyada mata kai, Ahankali ta zare rigan daga jikinta ta tsaya babu riga ajikinta, kurawa glowing skin dinta ido yana lashe baki kaman wani maye,
"Baby...pls ki bani in sha..." Yafada kaman yana baran abinci, Ahankali ta taka ta zauna kan kafanshi
"Baby take anyone you want..." Ta fada mashi ahankali, kallon su yayi yana lumshe idanuwa
"Let me start with the right one..." Yafada yana kallon eyeball dinta tare da kafa lips dinshi kan right hand side boob dinta, idanuwa ta lumshe saboda yanda tsigan jikinta ya tashi saboda warm lips dinshi,
"Love it?..." Ya tambayeta yana sucking nipple dinta, groaning ta farayi tana cewa
"Yes...I love it.. Pls more..." Tafada muryanta na rawa,
"Right away ma'am...' Ya fada yana wasa da second boob dinta, nan dai wasa ya chanza tsakanin su, it was as pleasant as always.
An hour later tana kwance kanshi sai nishi suke kaman wayanda sukayi race
" baby I can't get enough of you..." Ya rada mata cikin kunne,
"I don't want you to get enough of me...I want you to long for me for ever..." Dariya yayi
"Ai dole...." Yafada yana kokarin mikewa,kara danneshi tayi da boobs dinta,
"Wai babu yaushe zamu koma abuja?..."
"Nan da sati biyu..."
"Baby why not mu koma da wuri so that muyi shopping din da ka fada?.." Ta fada mashi cikin kunnenshi,
"To amma sai nan da kwana goma...don I have something important to attend to..." Yafada yana shafa bayanta,
"Kaman me?..." Ta tambayeshi, shuru yayi ya fara kokarin mikewa don baison yi mata karya kuma yasan fadin abinda ke cikin ranshi will ruin this perfect moment
"Baby muje muyi wanka..." Yafada kaman baiji tambayan datayi mashi ba, itama basarwa tayi ta mike daga kanshi don yana daga cikin abinda aka fada mata kan she should not priy in the affairs that he didn't ask her to.
[3:22PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挍馃挋鉂ゐ煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挍馃挏馃挌馃枻鉂ゐ煉�
庐zuwairat( ummu Maryam)
1鈨�5鈨�
Sannan tasan shisshigi yana kawo matsala tsakanin maaurata, amma she don't want him to have anything important to attend to apart from her, shima mikewa yayi ya dauketa sai bathroom dinshi kasancewan a part dinshi suke.
The following day bayan an kawo masu breakfast sunci ya fara shiryawa cikin wasu native wear, mufida zama tayi bakin