google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuyu hakuri...." Yazid ya kara cewa
"Wai ni ban gane ba....wa kayiwa ciki?...." Kawu nanu ya tambayeshi full of surprise, sadda kai kasa yazid yayi don sai yanzu ya San bai San da maganar ba, ammi sai kuka take tana
" Allah yaisa.... "
"Ku fadamin mana...wa akayiwa ciki?...."
"Dija...." Yaji binto ta amsa mashi
Baki kawu nanu ya bude ita kuma ammi ta kara tsananta kukanta,
"Wai wace dija?..." Ya tambaya cikin tashin hankali, dukkan su shuru sukayi
"Ashe dija ciki gareta!!!!...Ashe karuwanci kika kaita?....amma ke gwadayinki ya jawowa zuriyan dan uwana abun kunya....." Ya fada cikin fada,
"Babu...laifinta....laifinane....kuyi hakuri dan Allah...." Yazid ya fada yana hawaye. Likitan da yazid ya zo dashi kallon agogon hannunshi yayi
"Ya muke ciki....za taho da ita cikin birni ko yaya?...." Ya tambayi Salem, Salem kallon ammi yayi
"Dan Allah ki taso a kaiki asabiti....kina bukatan likita...." Salem ya fadata mata in a soft tune, ko kallon shi ammi batayi ba ta dafa bango ta mike
"Duk garin nan sai sun San abinda ki kayi.... Sai na fadawa mutanen garin nan yanda kika wulakanta rayuwa dija saboda kudi...." Kawu nanu ya fada tare da Jan tsoki sannan ya fita daga cikin gidan, da sauri yazid ya mike daga inda yake durkushe yabi bayan kawu nanu dake ruwan balai sai magana yake da karfi,
"Dan Allah ka saurareni....in ka fada min inda khadija take... zan baka kujeran Makkah...." Kawu nanu dake sauri yayi slowing down dajin kujeran Makkah, ganin yanda ya dan saurara yasa yazid kara cewa
"Zan saya maka mota....dan Allah ka fadamin inda khadija take... ." tsayawa yayi ya juyo tare dacewa
"Ai ban San inda take ba...." Ganin zai shawo kanshi yasa yazid cewa
"Ance tana Jos...wurin dangin amminta...." Yazid ya bashi clues, shuru yayi ya dan sauke murya sannan yace
"Da gaske kake zaka bani kujeran Makkah da mota in har na baka adireshinta?...." Ya fada yana waige2 kaman Mara gaskiya,
"Bana karya....da gaske nake... Ka bani address dinta nikuma na tabbatar da kai zaa sauke farali wannan shekaran...." Yazid ya kara tabbatar Mashi, wani irin murmushi ya saki sabida jin dadi sannan yace
"Matso kusa kaji...." Yafadawa yazid, da sauri yazid ya matso da kunnenshi saitin bakin shi, kaman mai munarfirci ya fara fada Mashi tiryantiryan yanda zaije gidansu ammi, wani irin ajiyan zuciya Yazid ya saki tare dacewa
"Nagode... Nagode... Nagode.... Kar shirya zakaji daga gareni...." Ya fada sannan ya juya ya koma gidan.
Ammi na shiga ciki ta tattara yan rags dinta dana sauran yaranta ta kwalawa binto kira, da sauri binto ta shiga ciki, kayan data daure da tsumma ta Dora mata bisa kai don tasan in har ta zauna kawu nanu ya sanar da mutanen gari ba karamin wulakanci zata fuskanta ba, hakan yasa ta yanke hukuncin tafi kafin mutane su San abinda ake ciki, yazid dai tsaye yayi shi kuma Salem na tunanin kilan ammi shirin zuwa hospital take. Suna tsaye binto ta fito da kaya kanta, itama ammi fitowa tayi ta jawo kofan ta rufe sannan ta tisa sauran yaran biyu gaba suka bar gidan, yazid kallon Salem yayi baice komai ba illah haushin kanshi dake cike da zuciyanshi don gani yake Allah bazai taba yafe Mashi ba. Salem ne yayi karfin halin bin baya ammin dake tafiya da kyar
"Yanzu ina zaku?...." Ya tambayeta cikin sanyin murya, ammi shuru tayi bata amsa ba,
"Kindai San anayiwa Allah laifi kuma ya yafe mana...dan Allah kiyi hakuri...ki tsaya mu rage maki hanya...kinga dare yayi...dan Allah...." Yafada mata in a caring tune,
"Kinga dai bani nayi maki laaifi ba...ki daukeni a matsayin dan uwa dan Allah ki tsaya mu rage maki hanya...kin ga dare ya farayi kuma ga yara...dan Allah ki bari in rage maki hanya." Ya sake fada mata in a cool tune, Ammi bata CE komai ba amma ta tsaya, yazid na tsaye bakin kofar gidan yana kallon su dukda baijin abinda suke cewa amma kullum gidewa Allah yake daya bashi amini kaman Salem, Salem na ganin ammi ta tsaya yayi baya da sauri don shaidawa yazid da doc su fito, bakin kofar gidan ya tarda yazid,
"Thanks..." Yazid yace Mashi ahankali, kallon haushi Salem yayi Mashi
"For?...." Ya tambayeshi bai tsaya sauraron amsanshi ba ya shiga ya kira doc don lokacin garin ya fara duhu sosai. Fitowa sukayi, duk suka shiga mota,su uku a gaba sai yaron doc a baya. Inda ammi ke tsaye ya kai mota sannan ya fito ya bude masu kofar motan suka shiga sannan suka kama hanyan cikin garin daura.
Ana kiran sallan ishai suka isa daura, ajiye doc Salem yayi ya bashi kudi amma yace a barshi, dukkan su babu mai cewa komai sai sound din tarin ammi dake tashi time to time,
"Dan Allah in kaiki hospital?..." Salem ya tambayeta, ahankali ammi ta girgiza kai tare dacewa
"Aa...."
"Dan Allah fa nace...ki bari ni in kaiki hospital..."
"Aa...in naje gida zansha magani...." Ammi ta amsa Mashi ahankali,
"Yanzu wane gida zaki?..." Salem ya kara tambayanta cikin sanyayyan lafazi,
"Jos....dan Allah da munje katsina... Ka ajiyeni a inda ake hawan mota...." Ammi ta fada Mashi, shidai yazid shuru yayi yana sauraronsu sannan yana mamakin how comes ammi take amsawa Salem?,
"Ai da kyar ki samu motan yanzu... Kawai in kaiku gidan kakana Ku kwana ...gobe sai in kaiku...."
"Aa...haka ma mun gode...." Ammi ta amsa Mashi ahankali, Salem dai bai kara cewa komai ba, ledan kayan daya saya dake gabanshi ya bude ya fidda juice daya ya ajiyewa yazid kan kafanshi shi ya dauki daya sannan ya mika sauran bayan motan, da sauri autan ammi ya ashe daga hannunshi. Ko daya shiga cikin garin katsina bai saurari korafin ammi na ya kaita park ba, saida yaje kofar family house din parents dinshi sannan ya tsaya, da kyar ammi ta yrda t fito ta shiga gidan inda grandparents din Salem suka amshesu with happiness, yazid kam yana nan zaune cikin mota bai fito ba, Salem ne ya fito daga cikin gidan ya sameshi, bude motan yayi
"Kafito ka rama salat da ake binka...." Salem ya fada yana kallon juice dake kan kafan yazid untouched, yazid rumtse idanuwa yayi
"Wai kai so kake ka kashe kanka?....through out muna tare banga kaci komai ba...pls drink this..." Ya fada ya bude juice ya mika Mashi,
"I can't...." Yazid ya fada Mashi muryan shi na cracking,
"I can't..." Salem yayi mimicking dinshi sannan yacigaba dacewa
"That's why baason mutum ya nuna his over perfection... Kai kullum what ever you did is right... Kai kullum mu yan iskane...kullum gani kake we are sinners...amma yau wa gari ta waya?.... Nobody is perfect... Nobody is above mistakes... No body is above destiny....am sure this is a good lesson ga mutane irin Ku that always think they are the best....gashi kaje kayi screwing small gal abun ya dameka...mtwssss..." Ya fada sannan ya mika Mashi hannu, ahankali yazid ya dora hannunshi kan palm din Salem, janyoshi Salem yayi daga cikin mota ya rufe motan sannan suka nufa inda suke sauka in sun zo KT, wanka yazid yayi sannan ya rama salats da ake binshi, jingina yayi da bango
"An fadamin inda khadija take...." Ya sanar da Salem,
"Waya fada maka?...".
" wannan mutum dayazo..." Surprise look salem yayiwa yazid
"Wannan mutumin deke fada?... How comes ya fada maka?..." Ya fada yana gyara zamanshi tare da bude foodwarmer dake gabanshi, dan murmushi yazid ya saki
" I bribed him...." Dariya Salem yayi
"Kai ka fara mugun abubuwa da yawa...kasan bribes is haram...dame kayi bribing dinshi?...."
"None of you business...." Yazid ya fada yana daukan wayanshi,
Cikin kasala ya bude waya yana aduan Allah yasa ya samu ko one word SMS ne daga wajen mufida don tun safe basuyi waya ba, yana gama kunna wayan ya ajiye ko message zai shigo amma babu sai freaking annoying Mtn messages, daukan wayan yayi, number mufida yayi dailing, ringing kawai wayan take amma babu response, saida ya jira mata upto five miss calls amma bata daga ba, kallon Salem dake kwasan loman tuwo da miyan dry okro yayi
"Wai me yasa mata basu da tausayi ne?..." Inji yazid, daga kai Salem yayi
"Gaskiya in baka ci wannan tuwon ba kayi missing..." Salem ya fada off point yana lumshe eyes, dan guntun tsoki yazid yaja yana ajiye wayan
"Wai bakaji abinda nace bane?..." Yq fada ahankali Wanda in mutum bai kasa kunneba bazaiji abinda yace ba
"Me mata sukayi da basu da tausayi?..."
"Wai ina ta kiran mufida...she's not picking up..." Baki Salem ya tabe sannan yace
"Wallahi you are annoying.... Ai you are Lucky to have mufida...am sure in wasu Matan ne the relationship would have gone down the drainage... "
"Amma kasan it's not my fault..." Yazid ya fada yana kwantawa nan kasan carpet dayayi sallah dashi, murmushi takaici Salem yayi
"Ai its my fault tunda da joystick dina kayi raping khadija... Or better still laifin mufida ne cos ita ta wangale maka kafan khadija... You have got some nerves wallahi...." Yafada yana wanke hands dinshi, yazid lumshe idanuwa yayi har yanzu yana kallon the look of terror a idanuwan dija sanda yake devouring dinta, bai kara cewa komai ba don he don't have enough strength, Salem tura tuwon yayi gabanshi
"Kaci kar ka mutu kafin a haifi bastard dinka...." Ya fada yana dariya, yazid daga big but tired eyes dinshi yayi ya kalli Salem
"That is not funny!!!...." Ya fada da karfi
"To sorry... Kaci kar ka mutu kafin a haifi dan sunnah ka...." Salem yafada this time laughing very loud,
"Its not funny either... Just stop it pls...." Yafada yana begging dinshi,
"OK naji...amma pls I beg you in the mane of Allah... Kaci abinci...you look terrible... Pls eat ko kadan ne...."
"I can't eat solid food...amma in da ruwan zafi just help me with a cup of tea...." Ya fada ahankali, Salem bai kara cewa komai ba ya mike, dakin ya bari, few minutes later ya dawo da mug of tea ya mika Mashi.


Dija dai kaman jiya tana nan bakin titi har saida mutane suka fara watsewa sannan ta koma cikin hospital, luckily enough yau ma da akwai mutane so security din wurin bai wani maida hankali kanta ba, nan kan kujeran waje ta kwanta, duk cizon sauron bai hanata bacci ba.
Tana bacci tana scratching legs dinta da sauro ke sucking.



The following day ko breakfast ammi batayi ba suka kama hanyan wai zasu park, Allah ya taimaka da su salem bazasu San sun tafi ba, amma luckily suna fita shima yazid na fitowa, baida courage da zaiyi mata magana da sauri ya koma ya sanar sa salem.

Da kyar ammi ta yarda kan salem ya ajiyesu, ko wanka basuyi ba suka kama hanyan jos. Karfe bakwai saura suka bar katsina kuma tafiyan 490 km ne, so it takes them almost eight hours su isa cikin garin jos, daman da GPS salem yayi amfani cos baison damun ammi da tambaya amma daga garin jos zuwa village din su ammi ita ta dinga bashi direction, ana kiran sallan asar suka iso kofar wani karamin gidan which is not bad looking as gidan ammi na daura. Yazid dai ji yayi gabanshi na faduwa which he don't know why, ammi fita tayi tare dayiwa salem godiya sosai, sannan suka shiga cikin gidan, yazid dan dafe chest dinshi yayi sannan yace
"My heart is beating very fast... Why is my heart beating like this...?" Ya fada yana kallon Salem,
"Kilan don zaka ga the mother of your bas....." Irin kallon da Yazd yayi Mashi yasa shi shuru, fitowa sukayi suka bi bayan ammi, sallama sukayi a kofar gidan aka amsa masu, cikin gigantic compound din suka shiga, ammi ce zaune bakin wata kofa tana kuka dukkan mutane gidan sun taru kanta suna tambayanta, yazid kan tsayawa bayan salem yayi kaman wani shield
"Su waye wannan?...." Wani tsoho ya tambayi ammi, bata ce komai ba salem yace
"Wurin khadija mukazo?..." Ya fada kanshi kasa,
"To tana Ina?...." Shine tambayan da wata daga cikin tsafi dake tsaye kan ammi tayiwa salem, ammi dan tsagaita kukanta tayi ta daga kanta ta kalli Matan,
"Dija...bata...zo ba?...." Ta tambayi yan gidan?
"Zo ina wai?... Ba tare kuke daita ba?... Ko ta rigaku tahowa?..." Wata daga cikin Matan ta tambayi ammi, yazid ji yayi kafanshi bai daukanshi, daga nan inda yake tsaye ya durkusa kasa yana
"Na shiga uku... Na shiga uku...what have I put myself into...." Yafada kasan makoshin shi Wanda salem kawai yaji hakan, ammi ji tayi jikinta yayi sanyi
"Wai kuna nufin dija batazo ba?.." Ammi ta tambaaya cikin sanyin murya,
"Batazo ba...." Aka amsa mata, dafe kai ammi tayi ta rushe da sabon kuka, kunsan tsakanin da da mahaifi sai Allah, deep down she wanted to set her eyes on dija, she's missing her like crazy duk da her pride and temper won't let her show it, kukan da yazid keyi ya maida hankali yan gidan kanshi, da sauri salem ya kamashi ya mike yana
"Na shiga uku...maybe she's dead..." Ya fada cikin kuka, mutanen gidan dai tambayan abinda ke faruwa suke amma babu mai amsawa, waje sukayi salem na rike da yazid dake kuka kaman ranshi zai fita, har bakin mota ya kaishi sannan ya sakeshi don bude Mashi mota amma yazid ya kara zama nan kasa
"Na shiga uku...kaicona...ya Rabbi I have learnt my lessons...ya Rabbi take me away...ya Rabbi take my life away... Na shiga uku...." Salem ne ya tsaya yana kallon shi, for the very first time da shima tears ya taru a eyes dinshi, yazid sai dirza kafa yake yana bugun saitin heart dinshi da hannunshi da sauran karfinshi,
"Pls stop it....stop it...you are hurting yourself...." Salem ya fada yana hawaye
"No...I don't want to live anymore... Nafidon in mutu....I know I will surely die don ba zan Iya rayu da wannan bakin cikin ba...I raped her.. Get her pregnant... And now she's nowhere tobe found..." Yafada cikin marsanacin kuka, dafa shoulder dinshi salem yayi
"Kwantar da hankalinka...zamu ganta...we will find her..."
"In bamu ganta ba fa?..."
"Then haka Allah yaso....now taso mu shiga cikin gari mu samu muyi sallah, yafada yana dagashi tsaye, da kyar ya mikar dashi tsaye tare da turashi cikin mota sannan shima ya shiga mota suka bar wajen.

CUCE TA
®Zuwairat( ummumaryam)
23
ni yanzu kome zai
kara daga min hankali a social media
gaskiya babu cos we have
seen and heard a lot so no shaking…
yanzu we are as thick as the tortoise
shell, ‍ ‍ ‍ ‍ ‍

_Sweethearts muje zuwa_
Suna zuwa cikin gari Salem yayi
parking kusa da wata masjid, kallon
yazid dake sauke ajiyan zuciya yayi
sannan yace “Yanzu muyi sallah…sai
mu nemi hotel da zamu kwana …gobe
sai mu koma Kano…..” Ahankali yazid
ya fara girgiza kai yana cewa “No…
pls..muje police stations… Ko
morgue… Kilan da akwai yan
accidents victims….” Bai idaba Salem
ya katse shi dacewa “Have a positive
mind…zamu ganta…kilan bata zo nan
ba…or better still kilan tana Kano….”
Kai yazid ya kara girgiza Mashi “I
doubt that…. Gaskiya ina jin ajikina
something is wrong….” “Nothing is
wrong….kawai let’s pray first….”
Salem ya fada yana fita daga cikin
motan, ahankali shima yazid ya fito
yana dafa kanshi saboda yanda yake
sarawa, sannan sai double kawai yake
gani a daddafe yasamu yayi salla
shima Salem yayi sallah,
Dija kam same thing yau ma sai da
ta samu ta wanke jikinta sannan ta
fito tayi breakfast kaman yanda tayi
jiya sannan ta koma gefe ta rafka
tagumi tana kallon mutane dake kai
kawo, sai yanzu take kara jin zafi inda
ammi ta bugeta da itacen wuta don
wurin yayi bororo kuma bata da
daman ta cire kaya ta sha iska,
around five tana zaune bakin titi kusa
da wani mai saida abinci daka ganta
kasan she’s lost in thought don ko
kadan hankalinta bai jikinta, opposite
da inda take zaune ne su yazid suke
sallah although da akwai dan distance
amma clean clear zaka hangi Wanda
ke fitowa daga cikin masjid din. Ta
kurawa titi ido tana kallon motocin
dake wucewa kaman ance ta daga ido
sai ta hangi yazid dake safe da
kanshi ya fito dga cikin masjid,
kaman bashi ba amma how could she
ever forget the person that put her
into this predicament, jikinta ne ya
fara rawa ta fara komawa da baya tare
da kare kanta da wani dake sayan
abinci, shi kam bai Sani ba, suna
fitowa daga cikin masjid Salem ya
bude Mashi mota ya jefa kanshi ciki
Salem ya shiga ya ja motan suka bar
wurin Dija kam jikinta rawa ya dingayi
dukda mutane wurin basu lura ba,
tana ganin motan ya fara tafiya tayi
saurin barin wurin saboda tsaro don
ita gani take duk duniya bata da abin
tsoro kaman shi.
Suna cikin tafiya yazid daya kwantar
da seat din motan ya kwanta yace
“Pls…mu wuce..Kano..pls…” Ya
fadawa Salem, “Gaskiya we need to
rest….kawai mu sami hotel mu samu
abinci muci, muyi freshening up mu
huta then first thing in the morning
sai mu kama hanyan kano. ” pls
banson kwanciya kan gadon hotel….”
Yazid ya fada idanuwanshi lumshe,
murmushi Salem yayi “Ai sai ka
kwanta kasa…amma gaskiya ban Iya
tuki for another 3 to four hours…in
kuma zaka tuka motan you are
welcome… Sai na iso….” Ya amsa
Mashi atakaice, yazid dai bai kara
cewa komai ba, kawai yana tunani
yanda duniya ta chanza Mashi farat
daya ya koma bai da kowa sai Salem
then Hajiya karama itama tunda ya
kashe wayanshi bata kara kiran shi ba
yasan fushi take cos he knows how
upset she can easily be. “Khadija….
Where are you?….” Ya fada ahankali.
Salem dai bai kalleshi ba har ya
hangi wata babba hotel ya juya yayi
wurin, parking yayi a parking lot
bayan an bude masu gate, fita yayi ya
shiga, reception ya nufa yayi booking
daki for a night aka nuna Mashi dakin
duk yazid na kwance cikin mota. Sai
da ya shiga dakin ya watsa ruwa
sannan ya fito ya sauka downstairs.
Wurin yazid yaje yaga kaman ya fara
bacci, tapping dinshi yayi yabude ido
ahankali, “Muje…” Ya fada Mashi,
hannu yazid ya mika Mashi Salem ya
amshi hannun tare da jawoshi waje,
jingina yayi da mota Salem ya kulle
mota ya rike Mashi hannu suka koma
ciki “Duk ka maida kanka kaman wani
patient… You better be easy on
yourself before you die for nothing….”
Salem Ya fada yana hada Mashi
ruwan wanka.
Dija kam tunda ta ga yazid abun da
yayi mata ya dawo mata saboda, tana
tafia tana goge hawaye, “Allah
yaisa….da yanzu ammai bata koreni
ba…” Tafada tana tunanin ba don
abinda yayi mata ba da tana a small
but happy and sweet home da
siblings dinta, kara goge face dinta
tayi amma hawaye bai daina fitowa
ba, a wannan ranar ko low diet dinner
data sabaci bata ci ba saboda bakin
ciki da Kuma ciwon jikin don duk
ilahirin jikinta hurts like hell, yau data
koma labour room waiting area sai
taga babu komai, it felt so lonely and
scary, mai gadin wajen ne kawai
zaune, bata je wurin ba ta koma baya,
cikin hospital ta dinga yawo tana
ganin mutane jefi2 inada ta kwanta
jiya da rana taje taga babu kowa
amma da akwai florescent light
wajen, babu kowa wurin amma
hasken wurin makes it a little less
scary, wajen ta nufa ta ajiye bag dinta
a jikin bango ta kwanta yanda ko
mutum ya zo wurin bazai ganta ba,
tana kuka tana kiran ammi har Bacci
yayi gaba daita.
The following day around 12 a
compound din gidansu yazid
shareef zaune kusa da shahid kan
mota, inda suke zaune yana kallon
bakin gate, wayan hannun shahid ya
nunawa shareef,”Ka gane wannan
yarinya?….” Shahid ya tambayi
Sharif,”Yes…kam hanan ko?…””Yes
itace…kasan I have special plans for
her….saboda abinda tayimin jiya a
school in har na kamata sai na bata
banana that will last her for
eternity….” Shahid Ya fada sounding
very mean, dariya shareef yayi”Ina
zaka kamata?…” Sharif ya tambayi
shahid, dariyan mugunta yayi”A wurin
convocation party da zaayi zan bata
ecstasy pills…” Bai idaba Asabe ta
fito daga part din Hajiya karama zata
part din Hajiya babba, dariya sukayi
tare sannan Sharif yace”Ni kuma am
so Hungry for this gal…
I wish I will have her for just a
night…” Ya fada yana kallon Asabe
dake tafiya waist dinta na shaking
ahankali, dariya suka karayi sannan
Shahid yace”Ka mance the last time
da muka samu wannan yarinya ta
dinga yi mana ihu….Allah ya taimaka
grandma bata gida data…..” Bai idaba
akayi horn a bakin gateShuru sukayi
tare da maida hankalinsu ga gate don
ganin Wanda ke tahowa, maigadine
ya bude gate motan Salem ya
shigo,”Abokin ustaz ne….” Inji Sharif,
basu ga yazid ba kasancewan yana
kwance, saida Salem yayi parking
sannan ya fito ya zagaya ya bude kofa
tare da tada yazid da yanzu
yanayinshi is becoming scary,
ahankali yazid ya fidda kafa daya zai
fito amma duk ilahirin jikinshi sai
rawa yake kaman irin people da old
age, Salem kamashi yayi ya fito ya
tallaboshi suka fara tafiya ahankali,
Sharif kallon shahid yayi”Wai shi da
waye wancan?…” Ya fada don ko
kadan basu kawo wa Kansu yazid ne
ba, ganin yanda Salem kadai bai Iya
tafiya dashi don almost dukkan
jikinshi ya sakar Mashi, Salem kallon
su Sharif yayi”Pls you guys should
give me a hand….” Ya nemi
taimakonsu, sai lokacin suka diro
daga bayan motan suna wondering
who it could be, suna karasowa suka
ga yazid ne, da sauri suka kwaceshi
daga hannun Salem”What’s wrong
with him!!!…” Sharif ya fada da karfi,
Salem baice komai ba”Yaya!…meya
sameka?…”
Shine questions da suke jera Mashi
while suna rike dashi from both sides,
ba karamin tashi hankalunsu yayi ba
cos basu taba ganin dan uwansu haka
ba,”Pls somebody should say
something!…” Sharif ya fada sounding
very tensed amma babu Wanda yace
komai, kofan part dinshi Salem ya
bude suka shiga ciki, kan three seater
suka kwantar dashi kowannensu ya
fito da gudu, Sharif part din dad yayi
da gudu while shahid yayi part din
Hajiya babba shima aguje, da ihu
shahid ke kiran big mom da small
mom, da sauri small mom ta mike ta
tari shahid,”Moms…Ku taho…yaya isa
critically sick… Yanzu nan yaya Salem
ya shigo dashi….” Ya fada yana haki,
dan dakatawa yayi yana kallon mom
dinsu that looks so emaciated, sai
lokacin ya lura da yanda ta koma,
sannan yana kallon I don’t care looks
on her face dayayi maganar
yazid,”Mom bakuji bane?…. Yaya
baida….” Bai idaba yaga big mom ta
mike ta kama hanyan bedroom
dinta”Mommy!!!…” Ya kwala mata kira
amma ko juyowa batayi ba ta shige
abinta, kallon small mom data sadda
kai kasa yayi”Small mom…what’s
happening?…” Shine tambayan dayayi
mata yana shafa kanshi back and
fro,”Ina yazid din?…”
Small mom ta tambayeshi, bai amsa
ba yace”Small mom I know
something is wrong… Nasan big
mom bata wasa da yaya… So pls Ku
fadamin abinda ke faruwa,…” Hajiya
karama bata saurareshi ba ta fita
zuwa part din yazid, shima sharef na
zuwa part din dad ya tarda shi zaune
yana karatu, shima cikin tashin
hankali ya sanar da dad abinda ke
tafe dashi, ko kallon shi dad baiyi
ba,”Dad…am talking to you…
Yaya…””Ka bar min wuri kafin ranka ya
baci….” Dad ya daga kai tare da daka
Mashi tsawa, surprise look ne kwance
kan fuskan Sharif,”Dad am talking
about yaya yazid fa…””Wai baka
wucewa!…” Dad ya kara daga Mashi
tsawa, aikam gefe daya ya koma yana
buga kafa a kasa yana cewa”Dad ka
taho mu tafi…hes in critical
conditions… Pls dad…in ma da laifin
da yayi maka kayi hakuri….” Bai idaba
yaga dad ya Ciro palm sandal dake
kafanshi ya biyoshi da gudu, shima
aguje ya bar wurin yana mamakin
abinda ke faruwa.
Hajiya karama zama tayi bakin
kujeran da yazid ke zaune”Yanzu son
kashe kanka zakayi?…you want to kill
yourself?….so we are all worthless to
you… Bamu da amfani wajenkako?…”
Ta fada hannunta dafe da forehead
dinshi dake harbawa, shahid dai yana
tsaye yana jin abinda take cewa
amma baisan manufarta ba”Gaskiya
he needs a doc,…tun shekaranjiya da
muka bar nan baici komai ba…” Inji
Salem, Hajiya karama daga wayanta
tayi tare da dailing number doctor,
aguje Sharif ya kara shigowa yana
kallon yazid dake kwance sai nishi
yake, kallon shahid yayi”Ina big
mom?…” Ya tambayeshi”She’s not
coming….”
“So…is dad…what’s happening?….”
Inji shahid, ahankali yazid ya Dora
hannunshi kan hannun small dake
magana da doc, daga idanuwa tayi
sai ya girgiza mata kai alaman she
should not call the doc. Hararanshi
tayi ta cigaba da magana sai da ta
gama sannan ta godewa Salem tare
da ordering Sharif yahada Mashi
ruwan wanka. Salem sallama yayi
masu yatafi kan zan dawo da yamma,
bayan yazid ya fito daga bathroom ya
kwanta har lokacin su Sharif da
Hajiya karama suna tare dashi, doctor
na zuwa ya duba shi ya nemi jin
abinda ke damunshi amma babu mai
cewa komai.”Wai where exactly ke yi
maka ciwo?…” Doc ya tambayi
yazid,”Ba….bu….” Ya amsa Mashi
ahankali,”Dan Allah yaya ka fada
Mashi…you look terrible….” Inji Sharif
,”Am…OK….” Yazid yyi insisting,”Kayi
Mashi Karin ruwa…he has not been
eating….” Inji small mom, yazid dai
jinsu kawai yake. Doc rubuta
abubuwan da zai bukata yayi su Sharif
suka tafi sayowa daga pharmacy dake
nan kusa dasu, kan hanya kam sai
tambayan juna abinda ke faruwa suke
amma babu reasonable answer.+Two
hours later yazid ne kwance ana yi
Mashi Karin ruwa na biyu dakin cike
da siblings dinshi amma babu
matarshi da mom da dad,
Pls manage……see you late
NA CUCETA 24

April 5, 2018 by Zuwairat Yunus







NA CUCE TA

®Zuwairat( ummumaryam)

24



My dearest barrister Hajiya Hannatu, I love you so much, thanks for the care and the gifts, you are one in a trillion. Love you wujiga wujiga

Sai da Karin ruwa ya kare sannan ya farka daga bacci, kallon siblings dinshi yayi sai ya tuna in har suka gano abinda yayi they will all be disgust, “Pls Ku tafi….am OK now….” Yafada yana kirkiran murmushi karfin hali, kallon juna sukayi amma basu da

Please Login or Register in order to submit comment