You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
yayi breakfast. Koda yazo part dinshi ya shiga ya dauro alwallah ya tafi masjid, bai dawo ba sai 1:30 Kuma direct falon Hajiya karama ya shiga inda ya tarda asabe zaune ita kadai kaman tana tunani
"Bani ruwa..." Ya fada mata, da Sauri ta dauko mashi ruwa, zama yayi yana Neman yanda zaiyi yaga dija kasancewan duk ranar bai ganta ba Kuma the most surprising thing is that seeing her also makes his day baisan why ba amma kilan because yayi adding dinta to his life. Don wani special connection yake ji duk sanda ya ganta Kuma each moment da yake spending da ita really matters, Kawai he can't wait to have her close to him though tayi kadan amma seeing her alone zai zamo mashi among things that makes him happy. Kallon asabe dake tafiya kaman kwai ya fashe mata yayi
"Come and return the cup..." Ya fada mata yana kallon how moody she is,
"Meke damunki ne?..." da Sauri tace
" babu komai.." Ta amsa mashi tana amsan cup din daga hannun shi.
Zamanshi yasha amma bai ganta ba Kuma ya rasa yanda zaiyi ya tura asabe daga dakin. Dole ya mike ya bar falon ya koma part din mom dinshi inda almost all the family ke zaune ana labari.
"Small mommy ba sai an kawo maki wata ba..Kawai a bar asabe Kawai..." Inji yusra, yazid sauraron hiransu yayi amma bai saka baki ba,
"Kai sai na samu wata..few days da wannan yarinyan tayi spending naga change...ai tace zata samomin wata..." Tayi responding to abinda yusra tace. Yazid tunani yayi yana cewa
"What are they talking about?..."
"Daman ni ban iya barin gida for long time... Gaskiya suna kokari.. Tafi sauran yan aikin gidan nan sanin darajan family.. Ba kaman suba da ko maganan gida basuyi .." Inji Maryam, gaban yazid ne ya fara faduwa yana tunanin Allah yasa is not what he's thinking
"Ni ban ma San sunan ta ba har ta tafi..." Zainab ta fada, sai nan yazid ya gano she's gone, da Sauri ya mike har mom dinshi na tambayan shi ina zashi ya amsa mata da part dinshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun..." Ya dinga maimaitawa yana tafiya yana hawaye, har ya isa part dinshi baisan inda yake takawa ba, Kawai yana jin kafanshi is moving, wulla kanshi yayi kasa ya fara kuka sosai,
"Yanzu I have ruined her for another man?..." Ya tambayi kanshi, da Sauri yace
"No!!!... I won't let that happen.... No..never..." Ya fada da Sauri, mikewa yayi ya goge face dinsu ya fita yaje part din Hajiya karama, asabe ya kira ta taho da Sauri,
"Ya sunan yarinyan nan?..." Ya tambayeta kai tsaye don caring if she understands what is going on, da Sauri asabe tace
"Wace yarinya?.鈥�" don ko kadan bata gano he's talking about dija ba,
"Yarinya nawa kuke aiki tare?..." Da Sauri tace
"Khadeeja..."
"Tana ina?..."
"An maidata gida?..." Kara daure fuska yayi
"Inane gidansu..."
"Nima ban Sani ba...." Ta amsa mashi wondering why all the questions
"To kinsan garinsu?..." Ya sake tambayan ta,
"Aa.. Amma tace katsina...." Fita Kawai yayi bai kara cewa komai ba, asabe sai mamaki Kawai take dukda har lokacin batayi suspecting anything happened between them ba don ita tafi zargin su Sharif.
Koma part dinshi yayi ya hada kai da gwaiwa yana tunanin, wayanshi ya dauka yayi dailing number wani childhood friend dinshi.
[3:19PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�
庐zuwairat(ummu Maryam)
1鈨�3鈨�
Yana zaune nan kasa jingine da kujera wayanshi a kunnenshi yana sauraron wakan dake tashi cikin as caller tune sai bayan second biyar akayi da
"Da ustaz.. Da Malam...da arramma...da ango mai jiran gado...." Yazid hararan wayan saboda irin kirarin da best friend dinshi keyi mashi before da yayi mashi irin wannan kirarin dadi yake ji amma yau ko kadan bayason jin hakan, yazid goge hawayen shi yayi
"Hello..ya akayi ne...." Gayen ya tambayeshi daga Chan bangaren,
"Kana ina?..." Yazid ya tambayeshi Ahankali, nan take gayen ya gane something is wrong,
"Wai what's wrong with you?... You sounds bad..." Inji gayen, dukda yanda yazid ke kokarin boye damuwanshi kasawa yayi Kawai sai ya fashe da kuka, da Sauri gayen ya kashe wayan.
Yazid na nan zaune ya hada kai da gwaiwa gayen yazo bayan kaman minti talatin.
Direct part din yazid handsome guy din ya shiga ya tarda shi zaune yana kuka kaman wani karamin yaro,da Sauri gayen ya rike should dinshi yana zama kan kujeran da yazid ya jingina,
"Lafiya?..." Ya tambayeshi sounding very tensed, yazid shuru yayi yana hawaye at the same time yana tunanin ayya yana Iya fada mashi damuwanshi don yasan shi da shakiyanshi har na rabarwa,
"Wai what is the problem???..." Ya sake tambayan shi, Ahankali yazid ya goge face dinshi da hannun shi ya daga red eyes dinshi ya kalleshi,
"Pls...can...I confide in you...." Yazid ya tambayeshi, da Sauri gayen ya daga mashi kai har lokacin yana dafe da shoulder dinshi
"Why not...I always confide in you... Besides what are friend for?..." Inji handsome gayen, yazid kara goge wasu tears dinshi yayi yana kallon gayen da duk hankalin shi ya tashi saboda yanda yazid ke hawaye,
"Pls don't discriminate me...Dan Allah don't judge me on what am about to tell you..." Ya fada cikin kuka, kara shafa shoulder dinshi gayen yayi
"Kasan wannan Kuma halinka ne...ni you know me well... Pls tell me...." Gayen ya fada mashi in a comforting tune,
"I...I...." Yazid ya fada Kawai sai ya kara fashewa da kuka, cikin tashin hankali gayen yace
"Did you kill any one?..." Da Sauri yazid ya girgiza mashi kai kaman wani karamin yaro,
"Then what?...I know that is the worst..." Inji gayen, da Sauri yazid yace
"Abinda nayi is worst... Could you believe me...." Ya nuna kanshi yacigaba dacewa
"Me yazid ..wai ni nayi ra...." Sai yayi shuru yana kuka, gayen gira daya ya daga in a surprising way, Ahankali yace
"Did you rape any gal?..." ya tambayeshi, da Sauri yazid ya daga mashi kai don shi bai Iya furta wannan word din,
"Subhanallahi... You?...how?.. When?....how comes?.." Gayen ya fada sounding speechless, da Sauri yazid ya fara cewa
" da akwai wata yarinya... I liked her tun first time Dana fara ganinta so...shekaranjiya... Su Hajiya sun fita....I decided to see her..when I went into the room...she was nude...I tried to control myself... Amma na kasa...did you know the worst part?..." Yazid ya fada kaman Wanda aka turke don duk Wanda ya ganshi yaga tashin hankali, Ahankali gayen ya girgiza mashi kai yana kallon yanda veins din gaban goshinshi suka tashi, yazid ya cigaba dacewa
"She begged...cried... Scream... Amma the devil deaf my ears...did you know another thing?.." Ya sake tambayan gayen cikin kuka, cikin sanyin jiki gayen ya jara girgiza mashi kai
"Salem...the gal in question is only 13..." ya karasa maganar cikin matsanacin kuka, shima gayen hawaye ne suka fara taruwa idanuwanshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun...." Salem ya fada yana kokarin maida hawayen eyes dinshi,
"What have I done wrong to act so stupid..." Yazid ya fada, shidai salem dafa shoulder dinshi yayi yana rarrashin shi saboda yanda yake kuka
"Ba laifinka bane... Haka Allah ya tsara...ko babu komai ni ina shaidanka...I know how guilty conscience is... Amma take it easy.. Ka dauki kaddara..." Salem ya fada mashi ahankali, yazid shuru yayi yacigaba dacewa
"Wane irin kaddara ne wannan... Kullum ina cikin yiwa su Sharif fada Ashe am worst than them... I wish Allah zai dauke raina...I hate my life....."
"Shush...stop crying... Hope su Hajiya basu gane ba..." Ahankali yazid ya girgiza mashi kai
"She so strong and brave..." Yafada Ahankali,
"Ni har yanzu I can't believe it.. To ina yarinya take?..." Da Sauri yazid yace
"Nan kizo ke tsaka..she's gone..."
"Bangane she's gone ba?.." Salem ya tambayeshi,
"Ta tafi gidansu... Kuma I think I love her..I want to marry her..." Ya fada cikin kuka, hararanshi Salem yayi
"Bangane you want to marry her ba?..ko you want to continue the act of molestation?..." Da Sauri yazid ya girgiza kai
"No..ba haka bane...NA CUCE TA..and I have to marry her..." Hararanshi Salem ya karayi
"Kama ajiye wannan zancen gefe daya...remember she's just 13..Kuma if possible ka aureta ba kyaleta zakayi ba.. Kawai ka kyaleta tunda ka kusa auren..." Daure fuska yazid yayi
"Kana nufin in lalata mata rayuwa in kyaleta?...no..impossible..." I will marry her..." Ya fada babu wasa, kallon mamaki Salem yayi mashi
"I no how you feel.. Kawai you are feeling guilty.. Amma it happens every day... Yara nawa ake ma haka?..Kawai ka ajiye wannan maganan... Just ask for her forgiveness.. Then you can better her life don ka nuna mata how remorse you feel..amma gaskiya ban baka wannan shawaran auren ba don hakan zai tona asirinka..."
"I don't bloody care!..." Yazid ya fada a tsawace,
"Banji tsoron yiwa Allah laifiba sai mutum?...I have made up my mind..sai NA aureta..remember I told you inasonta..." Shima Salem cewa
Yayi
"What about mufida?.." Yazid katseshi yayi dacewa
"Don ita kadai aka yoni?...if she can't stay she leave..." Kallon mamaki Salem yayi mashi yana imagining yanda yake son mufida yau yake cewa suna Iya rabuwa saboda wata, dariyan gefen baki Salem yayi.
"I know what your problem is.."
"What?..." Yazid ya tambayeshi kaman ba shike ke hawaye few minutes back ba, shuumin murmushi yayi Sannan yace
"Because she's your first.. Shiyasa you feel attached to her..amma am sure if you taste..." Hannu ya daga mashi cos yasan inda ya dosa,
"Stop it..." Kallon banza Salem yayi mashi
"Dalla rufe min baki..you can't even resist 13 years old gal..balle big full babe kaman mufida..." Yazid hawaye ya farayi yana cewa
"Yanzu don NA fada maka secret dina shine har zaka fara zagina dashi..." Yafada kaman wani Dan karamin yaro, Dariya Salem yayi
"Am sorry... Don't worry sai muje gidansu.. Hope kana Da address dinta?.." Kai yazid ya girgiza mashi
"No I don't know... Amma ance yar katsina ce..."
"Wannan ba case bane...tunda muna da relatives a katsina... Daman baka yarda ka rakani katsina gashi yanzu dole kaje...yanzu ka samo address dinta daga wajen small mom sai muje..."
"I don't think small mom tana da address dinta.."
"Why b sister dinta bace?...." Salem ya tambayeshi cike da surprise,
"No..yar aikin ta ce...." Idanuwa Salem ya zaro amma ya kasa magana saboda kar yazid ya hau shi da fada,
"Hmm..yanzu ganota is a case..cos bamu Iya tambayan ta ta nemo mamu address dinta..amma I suggest mu bar komai har sai bayan wedding dinka..." Salem ya fada mashi yana aduan Allah yasa ya bar wannan maganan
Donshi ko kadan bai gani wani abun burgewa a auren yar yarinya da bata San ciwon kanta ba. Ahankali yazid ya koma kan kujera ya zauna yana tunanin dija Kuma yana mamakin yanda akayi ta shiga ranshi farat daya ko dai maganar Salem gaskiya ce don ko mufidan daya Sani kusan shekara daya da rabi bai jinta cikin system dinshi kaman yanda yake jin dija
"Zan shiga wurin big mommy in kwaso gaisuwa..." Salem ya fada yana mikewa, yazid yaji shi amma bai tanka mashi ba.
Dija kam tamkar tayi tsuntsu ta isa gida take ji don gani take Hajiya Aisha bata Sauri dukda uban gudun da take, sai wajen 3:30 suka iso garinsu dija amma haka nan sai taji gabanta na faduwa don gani take kaman ammi zatasan abinda wannan mutumin yayi mata, shuru tayi tana kallon small village dinsu as Hajiya tana tuki zuwa kofar gidansu. Ita har lokacin bata Iya cewa ga exactly abinda yayi mata amma har yanzu bata bar jin zafin gabanta completely ba amma ba kaman wannan lokacin ba, Kuma abu guda shine wani lokacin ta kan ji kaman ana tsira mata abu a gabanta. Parking motan yasa ta dawo hankalin ta, Hajiya Aisha data lura da dija kaman da akwai abinda ke damunta ta riketa yayin da take niyyan fita daga cikin motan. Da Sauri ta daga kanta ta kalli Hajiya,
"Wai dija naga kaman kina tunanin wani abu, da akwai abinda ke damunki ne?..." Ta tambayeta, da Sauri dija ta girgiza mata kai
"Ba..bu...abinda ke damuna..." Ta amsa mata muryanta na rawa,
"To shikenan..." Hajiya ta fada Sannan ta fita daga cikin motan ita ma fita tayi amma not as fast as she should, Ahankali take tafiya kaman wacce kwai ya fashewa a ciki hannun ta rike da bag dinta dake dauke da duk kayan da aka bata tare da kudin da yazid ya bata. Ita har yanzu bata San abinda zata fadawa ammi kan wannan Kudin ba. Tana biye da bayan Hajiya har cikin gidansu, sai boyewa take bayan Hajiya kaman ba gidansu ba. Sallama Hajiya tayi ammi dake alwallah ta amsa mata tare da cewa
"Ah..ah..yau kece tafe Kuma?...maraba da zuwa..." Tafada ko kadan bata gan dija dake labe bayan Hajiya ba, amsawa Hajiya tayi, sai lokacin dija ta leko da kanta sukayi ido hudu da ammi, sai lokacin ta taho kanta kasa don tamkar gaban ammi akayi mata wannan abun haka take ji, da Sauri ammi tace
"Wa nake gani kaman dija..." Tafada with surprise, jin an kira dija yasa binto da sauran siblings dinta dake daki suka fito da gudu,
"Aikam dija ce...tace a maido ta gida..." Inji Hajiya Aisha, baki ammi ta bude saboda mamaki yanda dija ta dinga hauka saboda an hanata zuwa Kuma ko wata batayi ba har ta gaji ta dawo, Kuma ta lura data susuce kaman ba itaba, rungume ta su binto sukayi suna kallon kayan jikinta, "ki shigo ki zauna..." Ammi ta fadawa Hajiya Aisha,
"Ah ah...wucewa zanyi...rabona da gidan tun safe...daman gidan aikin ne suka kirani wai dija tace gida taje so..shine NA daukota na maido maki amanar da kika bani..." Inji Hajiya Aisha, ba karamin dadi ammi taji ba,
"To madalla..nagode kwarai Allah ya saka da alkhairi.. Gaskiya samun mutane irin ki sai an tona...mun gode da irin dawainiyan da kikayi damu..Allah ya biya..." Ammi ta fada tana durkusawa,
"Babu komai.. Allah ya shige mana gaba..ni zan wuce..." Hajiya Aisha ta fcada Sannan ta kalli dija
"To khadija sai kin shigo daura ki zo mu gaisa ko?.." Da sauri dija ta gyada mata kai. Fita tayi ammi tabi bayanta sai sanya mata albarka take har Hajiya ta shiga motarta ta tafi Sannan ta dawo cikin gidan, har lokacin dija na tsaye inda ta barta rike da bag dinta sun binto sun zagayeta kaman basu taba ganinta ba Ammi dawowa tayi ta dinga kallon ta daga sama har kasa
"Har kin gaji da bautawa mutane?..." Shine tambayan da ammi tayi mata, da Sauri dija ta gyada mata kai kaman wata sakara,
"Ya akayi kika dawo?.."ammi ta tambayeta don ta lura da akwai abinda ke damunta don Tasan halin yarta da kiriniya,
" ko.wani laifi kikayi masu?..." Da Sauri dija ta girgiza kanta,.
"Babu komai.. Kawai..nafison.. Gida..." Ta amsa mata gabanta faduwa, still kallon ta Kawai ammi.ta dingayi Wanda yasa yan cikin dija tsinkewa,
"Meye nan ciki?.." Ammi ta tambayeta tana nuna bag dake hannun ta, da Sauri dija ta ajiye bag din kasa ta durkusa nan ta bude bag din ta fara fiddo kayan ciki tana cewa
"Kinga kayan da suka bani...da kudi..." Tafada muryanta na rawa dukda ta fara samun kwanciyan hankali saboda ammi bata yi mata tambayan me akayi mata ba, sai fiddo kayan, ammi baki ta bude saboda new gowns data gani sabbi kal cikin ledan su, mutuwan tsaye tayi da dija ta fiddo kudin da yazid ya bata, da Sauri ta ja hannun ta zuwa daki
"Ina kika samo wannan kudin?.." Ammi ta tambayeta cikin tashin hankali har lokacin tana kallon 100k dake hannun dija, bakinta NA rawa tafara cewa
"Su...su..ka..bani..." Tafada muryanta na rawa don gani take yanzu asirinta ya tonu,
"Wane irin aiki kikayi masu da zasu baki irin wannan makudan kudin..dija?..." ammi ta tambayeta kaman zatayi ihu,
Da Sauri dija tace
"Sune...suka...bani...dazan taho..." Tafada mata deep inside tana son fadawa ammi.gaskiya alamarin amma gani take zai gane ya biyota nan in ta fada,
"Dija ki fada min gaskiya.. Daukar masu kudi kikayi?..." Ammi ta tambayeta kaman zatayi kuka, da Sauri dija tace
"Ammi Wallahi tallahi ban daukar masu ko sisi ba...su suka bani..masu kudi ne...sosai...." Tafada, tsayawa ammi tayi tana kallon kudin dake hannun ta fari kal kaman babu Wanda ya taba touching dinsu,
"Cewa sukayi...in ..bar talla...wai muyi Sana'a...." Tafada da Sauri,
"Ya akayi suka San kina talla?.." Ammi ta tambayeta, da Sauri tace
"Fada masu nayi...sai sukace..babu kyau..talla...shine suka bani in baki..." Tafada kaman gaske, ahankali ammi ta amshi kudin jikinta sai rawa yake, don tunda take bata taba rike kudi masu yawan wannan ba. Kallon sama tayi
"Ya Allah nagode maka..." Yafada Sannan ta kara mikewa dija kudin
"Ki rike inyi salla sai mu irga..." Da Sauri ita amshi kudin Kuma she felt so relieved da baa gane abinda akayi mata ba.
Salla ammi tayi itama tayi salla don jin kanta take kaman an bata award saboda she feels so happy don gani take no any harms will ever comes to her again.
Suna idar da salla suka zauna sukayi counting kudin inda duka ga dubu Dari da shabiyar kasancewan Hajiya babba ta bata 5k ita Kuma Hajiya karama ta bata 10k. Ammi dai har lokacin bata bar mamaki ba.
"Yanzu me zamuyi da wannan kudin?.." Ammi ta tambayeta,
"Nima ban Sani ba..." Tafada feeling relaxed,
"Wannan kudin Nada yawa sosai...ko mu dinga saida aja?."" Ammi ta tambayi dija
"To amma bazamuyi talla ba ko?..." Ta tambayeta, Dariya ammi tayi
"Basai kinyi tallaba... Sai mu dinga bazawa nan kofar gida..." Ammi Tafada mata, ba karamin dadi dija taji ba don yanzu babu abinda take bukata kaman security don ita yanzu tsoron maza takeji fiye da tunanin mai karatu.
Cikin dare kam dija da bacci kawai sai taga kaman yazid ya taho sai ta fara kuka tana
"Kayi hakuri...kace...bazaka...karaba...kayi hakuri...." Amma duk rokon da takeyi mashi bai hanashi abinda yayi niyya ba ganin zai kara raping dinta yasa ta kwalawa ammi kira tare da farkawa daga nightmare din da take Itama ammi da Sauri ta mike ta kunna hasken touch taga dija zaune sai zufa take tana kuka, da Sauri ta rarrafa ta koma gaban ammi tana kalle2 cikin dakin don tabbatar babu kowa dakin don tamkar yana wajen take ji.
"Meke damunki?.." Ammi ta tambayeta tana haskwa face dinta fitila, kara matsawa daf da ammi tayi tace
"Tsoro nakeji..." Tafada tana waige2,
" tsoron me?.." Ammi ta tambayeta tana kallon yanda take sweating,
"Wani ne..." Tafada har lokacin bata bar waige2 ba Kuma tana kara shigewa jikin ammi,
"Me zaiyi maki?..."
"Nima ban Sani ba...ammi tsoro nakeji..." Tafada tare da rungume ammi Kawai sai ta fara kuka tana kama ammi gam,
"AI kece baki adua kafin ki kwanta..." Ammi ta fada tana kokarin kwanciya amma yanda dija ta riketa ya hanata kwanciya, da kyar ta samu tayi loosening grip din dija a jikinta ta kwanta dija ta kara riketa gam.
Shima yazid yana chan cikin dare sai mafarkin dija yake yana bata hakuri yana kuka nadama amma Sam bata bashi fuska ba balle yaga alaman ta yafe mashi, yana nan durkushe yana bata hakuri ta juya baya zata tafi yayi saurin tare gabanta
"Ki yafemin.. Ban karawa.. Dan Allah..." Ya dinga maimaitawa har ya farka daga Bacci, zama yayi kan gado tare da hada kai da gwaiwa don mafarkin looks so real.
Dija kwana tayi manne da ammi which was very surprising to ammi don abinda bai taba faruwa ba kenan. Da safe bayan sallan fajr saida ammi ta tambayi dija mafarkin datayi amma sai taki fadin gaskiya tayi mata karya kan actual dream don't. Bayan kalaci ammi ta shirya sai cikin garin katsina inda ta shiga kasuwar yar kutungu kasancewan suna zuwa time to time tayi sarin kayan haja irin su turaren irin nasu na yan kauye, da atampopin roba da su powder da sauran kayan gayu irin na yan kauye sai su magi, gishiri da sauran kayan miya sai su klin da omo da sabulun wanki, har da kayan dinki da su zip, zare da sauransu atakaice da ammi ta dawo gida bayan sallan asr saida kusan dukkan mutanen kauyen suka fito don kallon kayan da aka kawota dashi cike da katuwar buhu sai wata karama buhu duk cike dam, data shiga gida mutane biyosu sukayi suna kallon kayan Kuma suna mamakin ina ta samu jalli har haka don duk kauyen babu mai shagon dake dauke da kayan mai yawan wannan daman shago biyu duk garin Kuma kayan su biyu basu kai yawan kayan da ammi ta sayo ba.
A wannan daran ma sai da dija ta samu same nightmare Kuma still ammi ta tambayeta amma same karya tayi mata. Wace gari suka baza kaya waje kan buhu nan kasuwa ta barke dija da siblings dinta ke zaune suna sayarwa amma sai tayi kusan minti talatin tana tunanin abinda yazid yayi mata. Yanzu abun biyu ya zamar mata saboda jiya danmusa mai nama ya sake zuwa inda ya fada mata shi yanason aurenta. .
Abangaren gidansu yazid kam an fara wedding events inda already gidansu yayi tatul da family and friends amma shi kanshi angon kullum karewa yake kaman kudin guzuri saboda yawan tunani Kuma the more days go by the more he keeps falling for her, gani yake if something is not done soon he will loose his mind. Salem kam yayi comforting dinshi har ya gaji amma nothing changes
Ita kam amarya tasan something is wrong don tun ranar da dija ta bar gidansu yazid, yazid bai kara fita ba balle yaje gidansu mufida Kuma in suna yawa he makes the conversation brief, sai yau da suka hadu a wajen till dawn party da Hajiya karama tada aka hada baki ta bude tana kallon yanda yazid ya koma kaman ba shiba, shima sultan coworker dinshi da suke aiki a CBN tare amma Dan plature wato jos yayi mamakin yanda ya koma don saida ya kirashi gefe yana tambayan shi what's wrong amma murmushin karfin hali Kawai yayi ya amsa mashi da wedding stress, itadai mufida kallonshi Kawai take amma ta zama short of words, saida suka zauna ta Dan matsa kusa dashi ya kalleta ya sakar mata killer smile dinshi itama murmushin tayi
"Baby what's wrong with you?.." Ta tambayeshi Ahankali, kurawa glowing face dinta ido yayi
"Me kika gani?.." Ya tambayeta tare da boye damuwanshi,
"You look pale..is it me?..." Ta tambayeshi, Ahankali ya daga hannun shi ya kama hannun ta abinda bai taba yiba kenan
"No is not...Kawai abubuwan ne is too much for me...don't worry am OK..." Yayi assuring dinta. Ahaka akayi party ko karfe tara baiyi ba ya sa a maida mufida gida shi Kuma ya wuce gidan. Su kam sun San something is wrong with him don irin takuran da yake masu in ya dawo gida yanzu baiyi don in zasu kai shabiyun dare basu dawo gida ba bai tanka masu Hajiya babba kam ba damu sosai ba dukda bai fiya cin abinci ba amma Hajiya karama that is in charge na abincin shi tq damu Kuma ta tambayeshi har ta gaji sai ya amsa mata da stress ne.
Yau Saturday ne zaa daura auren yazid, yana kwance cikin blanket sai rawan sanyi yake dakin cike da big boys duk Wanda ka gani kasan yana ji da kanshi, kusan guys goma ne tsaye inda yazid ke kwance cikin blanket,
"Let's call a doc.." Daya daga cikin guys din ya fada, Ahankali yazid yace
"No...yanzu...zanyi.. Wanka..." Yafada murya shi na rawa, Salem NA zaune kan kujera yayi tagumi yana kallon yazid shi tunda yake bai taba ganin inda guilty conscience yayi weighing mutum down kaman yanda yayi weighing yazid down ba, Ahankali yazid ya yaye blanket dinshi daga shi sai boxer ya ajiye pure white legs dinshi kasa yana tafiya Ahankali ya shiga bathroom, kallon madubi yayi Kawai sai ya fashe da kuka, yana hawaye yana wanka don ji yake kaman heart dinshi zai lalace saboda yanda yake ji. Sai da yayi kuka ya isheshi Sannan ya watsa ruwa ya fito, kayan da aka tanada saboda shi ya dauko ya saka pure white shadda babba riga ya saka looking so breathtakingly handsome. Gayu sai hailing dinshi suke amma ko daga kai baiyi ba balle ya amsa masu.
Around 12 aka daura auren su Sannan suka sake shiri don zuwa reception. Ba karamin kudi aka kashe wajen ba don manyan mutane sun hallara amma ango kan looks disturbed and it's written all over him, around six suka koma gida inda aka wuce da amarya gidansu.
Wajen karfe tara