You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
you down...bansan abinda ke damunka ba amma your depression is too much... Haba..." Yafada mashi, yazid murmushi Kawai yayi yana jin how he wish he can control what his feeling
"Nagode..." Kawai ya fada mashi har lokacin bai bude idanuwa ba.
Bayan yayi closing daga office ya cire suit dinshi ya rage dagashi sai long sleeve shirt, mota ya shiga ya tafi gida yana tunanin maganan sultan da yayi niyyan ya ajiye aikin yaji da abinda ke damunshi, parking lot ya ajiye motan ya shiga lifter don zuwa apartment dinshi don har lokacin yana CBN quarter, bakin kofan su ya tsaya ya daidaita kanshi as usual Sannan ya danna doorbell, mufida ce sanye da long gown ta bude kofan, hannuwa ya bude mata yana murmushi ya sakar mata, ahankali ta fada jikinshi Sannan ta gaidashi tare da tambayan shi aiki, ya amsa mata kaman lafiya lau.
"My baby me kika dafa?..." Ya tambayeta yana shiga cikin falon Sannan yana rungume daita, hararanshi tayi
"Sai kace ci kake..." Ta fada kaman zatayi kuka,
"Ina ci mana...yanzu zokiyi feeding dina...." Yafada ahankali yana janta wajen dinning data jera abinci, Zama yayi ya ya jata kan cinyanshi,
"Nasan baki ciba... Bari in fara feeding dinki..." Ya fada mata, da Sauri ta mike
"No...haka kake cewa kullum amma daga baya haba CI kake ba...ni am tired... In ni ce bakaso I will go...am tired...." Tafada tana fashewa da kuka, yazid zama yayi yana kallon ta don yasan in har ya rasa mufida mutuwa zaiyi saboda ba karamin comforting dinshi take, mufida matace ta gari, samun mace mai hakurinta a wannan zamanin sai an tona, Sannan ga Iya tattalin miji ga juriya da hakuri
"In ni bakasona na hakura...Allah zai bani mai sona...tunda kafi sin khadija fiye dani..." Idanuwa yazaro yana yi mata kallon mamaki,
"Who is khadija?..." Ya tambayeta kaman baisan abinda take nufi ba, wani irin harara tayi mashi
"Ohh...bakasan wacece khadija ba?..."
I will kill Salem for this..." Yafada cikin ranshi thinking shi ya fada mata,
"How many times kake kiran sunan khadija while sleeping?... How many times kake kiran khadija while we are making love...is it because am not saying anything?... That is because my mother told me that marriage is all about patient... Am nagaji.." Tafada cikin matsanacin kuka, nan take jikin shi yayi sanyi, da Sauri ya mike zai rike ta, da Sauri itama ta ja da baya
"No...stop...it..." Ta daka mashi tsawa, tsayawa yayi
"Kasan inda NA fito...am sure bazakace saboda abun hannun ka nake sonka ko bearing duk abubuwan dake faruwa ba...and am sure no woman will take this..so I have made up my mind...."
Tafada tana juyawa, hanyan bedroom ta nufa don da tana ganin what ever zatayi bearing amma yanzu she us feed up, bai cin abinci, bai baccin kirki da dare kuma the most annoying part shine duk family sai su tambayeta meke damun mijinki, tana shiga ta dauko wata katuwar bag, da Sauri shima yazid ya shiga dakin yaga da gaske parking take, ahankali ya isa bayanta yayi kneeling tare da riko waist dinta yana kuka
"Baby don't leave me...in kin tafi mutuwa zanyi...you are the nicest thing that happened to me this past few months... Am sorry.. Wallahi I love you... Than Allah kiyi hakuri.." Yafada yana kuka, mufida shuru tayi tana hawaye tana sauraron shi,
"I made a mistake and it's killing me..." Yafada cikin kuka, da Sauri ta juyo
"Wane mistake ne Wanda ni bazaka fadamin ba....wane mistake ne bai kamata kayi sharing dani ba...I thought marriage is for better for worst according to my mother... Remember you once told me you want a truthful relationship... Pls tell me..." Tafada tana rike da hannun shi dake rike da waist dinta, da Sauri ya girgiza kai
" I can't tell you... You will hate me..." Ya fada cikin kuka, itama girgiza kai tayi
"No I won't...I promise..."
"Pls don't make me say it...I know you will dispise me...pls am sorry..don't go..." Yafada cikin matsanacin kuka har lokacin yana rungume da waist dinta, itama cikin kuka tace
"I promise I won't judge you...Dan Allah kayi sharing dani...the burden is to much for you alone.... Trust me ko.mutum ka kashe I won't tell a soul..." Tafada tana shafa wet face dinshi
Kura mata ido yayi yana kallon ta, bayason abinda zaisa ta tsaneshi cos she's a one in a million,
"Am sorry... I raped a gal...." Maganar tayi escaping daga bakinshi, kura mashi ido tayi don tabbatar he's not joking
"I raped a 13 years old gal..." Ya sake fada cikin matsanacin kuka, ahankali mufida ta fara baya2 har saida ta zauna kan gado Sannan ta fashe da wani matsanacin kuka, da rarrafe ya isa inda take zaune, knees dinta ya dafa tare da Dora kanshi kan kafan ta yana kuka
"What haven't I done to make you happy?...why do you have to do that?... I even suck you even though I hate it..." Tafada cikin kuka, da Sauri yace
"It was before our marriage..." Yafada don ya nuna mata ba bayan auren su hakan ya faru ba. Cikin kuka ya fada mata komai, tana hawaye tana jin haushi da kishi amma she promise not to judge him,
"NA rasa sukuni tun lokacin..." Yafada mata kanshi kan kafanta don kunyan hada ido da ita Kawai yake ji, amma it's better yaji na duniya dayaji NA lahira, mufida shuru tayi abubuwa da dama na running through her head, kullum tana alfaharin ita ta cire mijinta cikin Leda dukda lalacewan zamani Ashe she's wrong, wata yar 13 ta rigata saninshi, Sannan he has been attached to her,
" kilan ma she's better than me in bed.." Ta fadawa kanta cikin ranta, ita ba zanin da molesting yar mutane da yayi ke matsalan ta ba, Kawai she thinks khadija is better than her in bed, kara kallon shi tayi,
"So ta fi ni yi maka Zuma kenan..." Ta fada mashi, da Sauri ta daga kanshi ya kalleta, don bai gane abinda take nufi ba,
"Yes mana...kafi jin dadin ta that's why you always want more..." Tafada tana mikewa daga inda take, Kawai sai dariya ya kufce mashi for about 2 to 3 seconds Sannan yace
"Is that all you could say?..." Yafada amma deep down yasan she's not far from the truth, don the way he tear her in a gentle way still lingers in his brain, it will be among his best moment though it was sinful.
"Yes mana...in ba haka ba why will you still be crying?..." Ta tambayeshi not caring about the sin and atrocities.
"Haba baby..am being human... Nayi molesting yarinya..and all you could say Was about the sweetness?..." Ya tambayeta sounding surprised
"To in ba haka ba why all the trouble?.. Wasu sai suyi hakan su dubu amma nobody knows..."
"Haba baby am not anybody.. Ina da conscience...and remember kinyi min alkawarin bazakiyi judging dina ba...."
"Am not judging you Kawai am jealous da wata ta rigani sanin ka..and I know how men like small children..." Dariya yazid yayi da wet face dinshi
"baby you are incredibly funny..." Yafada yana crawling zuwa inda take tsaye hannuwanta harde kan chest dinta, riketa yayi ta tureshi, kara riketa yayi
"Baby in fada maki gaskiya?.." Ya tambayeta, banza tayi dashi tana kokarin kwace kanta daga rikon shi,
"Baby you are the juiciest, sweetest, hottest...again juiciest lady on earth.. Nobody can beat you to that...kar kiso kiji yanda kike wa brain dina..." Yafada yana kiss laps dinta dake cikin kaya, mufida kauda kanta gefe tayi ta Dan saki murmushi dukda she don't believe him amma Hus statement matter a lot to her,
"If am as you said...why this days sai kaga ina bukatan ka kake nemana?..."
"banason takura maki ne...amma I promise yau ni zanyi komai... Basai kinyi komai ba..let me do all the working..." Yafada yana kissing din kafanta, shidai har yanzu bai bar mamakin attitude dinta ba,
"Yanzu baby Kawai ki tayinida adua Allah yasa in ganta..." Kallon haushi da takaici tayi mashi
"Kayi mata me?..." Ta tambayeshi atakaice
"In nemi yafiyanta don kar ayiwa yaranmu abinda nayi mata...." Yafada cikin sanyin murya,
"Sorry kaji...nidai bana nan lokacin da kaji dadin ka so I will pretend baka fadamin komai ba..." Tafada tana kokarin barin dakin, mikewa yayi ya rikota,
"Haba the juiciest one ina zaki....zo ki fadamin how am I in bed..."Yafada yana wullata kan gado
Da Sauri ta mike, tana hararanshi tana cewa
"Ni ka kyaleni..." Tafada tana sauka daga kan gadon,
"I want you..." Yafada yana Kara turata kan gado, kara mikewa
"Ka fara cin abinci..." Tafada cikin haushi,
"Ni ke nake bukata..." Yafada kaman zaiyi kuka, baki ta tabe, ta mike abinta, bin ta yayi da kallo ta juyo ta watsa mashi disgusting look Sannan ta fita daga bedroom din.
Abangaren dija kam duk Wanda ya Santa last five months bazai yarda itace ba don abubuwa da dama sun chanza dangane daita, yanzu ta kara girma farat daya boobs dinta sun ciko Sannan ta kara haske sosai, duk Wanda zai ganta zai szan tana da ciki amma dayake ba aure gareta ba so ake tunanin kilan don yanzu ta bar talla shiyasa take chanzawa, babu Wanda ya sani har ammi Kawai dai tana mamakin yanda take cin abinci don in ta zauna wajen kayansu ta dinga kashe kudin ke nan wajen kayan zaki, sau biyu ammi na dukanta kan haka amma she can't help, duk fadan da ammi zatayi mata ba ta dainawa sai in dai Bata ga mai tallan awara ko su sweet ba. Yanzu kam ko tuna abinda ya faru tsakanin ta da yazid batayi she's over it. Duk dare da fever take kwana amma da gari ta waye sai ta koma normal, cikin ta bai fito ba sai cibiyanta daya Dan fito da kasan maranta da ya Dan kumburo, duk dare sai Dan Musa ya kawo mata nama kasancewan ta yarda zata aureshi, yauma bayan sun kai kaya waje tana zaune gaban kayan kaman yanda ta saba taga mai zogala, kwada mashi kira tayi Wanda yasa ammi dake cikin gida taji, da Sauri ammi ta leko
"Dija me zakiyi?.." Ammi ta tambayeta, da Sauri tace
"Babu komai..."
"Ba ke kika kira mai zogale ba?..." Da Sauri ta sake cewa
"Ammi ba ni bace..." Ta fada tana kallon mai zogalan data taho,
"To ki saurareni da kyau...ki ka kuskura kika sayi abun kwandala so naci uban daya haifeki...kina jina?..." Ammi taja mata kunne,
"To ammi..." Tafada kaman zatayi kuka, mai zogalan ta iso gurinta
"Gashi..." Yarinya ta fada, kallon ammi dake tsaye bakin kofan tayi Sannan tace
"Ba kiranki nayi ba..." Mai zogala tafiya tayi ita kuma ammi ta koma cikin gida, tana ganin ammi ta shige ta mike da gudu ta nufi mai zolaya tana kiranta cikin low voice, gudun da take yi yasa taji wani abu ya tokare mata gaba, da Sauri ta tsaya don kasa moving tayi, Kawai sai taji kaman wani abu NA motsi cikin cikinta, da Sauri ta daga maranta, tafi min biyar tsaye maranta bai saketa ba. Tana kallo mai zolayan ta tafi Bata saya ba, ahankali ta koma ta zauna ko kadan Bata kawo komai cikin ranta ba. Haka nan sai take tunanin ta Dade bata yi wannan jinin sa take duk wata ba. Binto ta kwalawa kira ta fito daga cikin gida rike da cupin kokonta,
"Ki zauna nan in dawo..." Ta fada mata Sannan ta mike ta shiga gida, ammi dake wanke2 Ta kalla Sannan tace
"Ammi wannan abun ya bar zuwa..." Tafada da karfi, ammi Bata dago ba tace
"Me kenan?..." Da Sauri dija tace
"Wannan jinin dake zuwa ..." Tafada tana babu wani kunya, abinka da Dan fari, sai lokacin ammi ta daga kai ta kalleta, itama shuru tayi tana tunanin yaushe rabo da dija tayi fashin salla dukda janaba na jikinta don tunda yazid ya kwanta daita batayi wanka ba don batasan anayi ba. Ammi dai kura mata ido tayi tana kallon yanda idanuwanta sukayi kal Sannan yanda gashin gaban goshinta ke kwance kaman wata baturiya, idanuwanta ta sauke zuwa kirjinta tana mamakin girman boobs dinta don yafi girman NA yar shekara 14, amma in ta tuna kanwarta dake jos sai tace gado dija tayi wajenta don itama tana dasu sosai.
"Tun yaushe ke baki gani ba..." Ta tambayeta tana maida hankalin ta kan wanke2 da take don ko kadan Bata saka wani abu cikin ranta ba
"Na manta...yanzu ammi ina iya daina salla tunda ya bar zuwa?...." Ta tambayeta sounding serious, hararanta ammi tayi tare da Jan tsoki tacigaba da abinda take yi, ita kuma dija ta koma waje tacigaba da minding kayan da suke saidawa, suna ciniki sosai don kasuwan sai kara bunkasa yake din sau hudu ammi NA zuwa karo kaya da kudin cinikinsu.
Wajen karfe 4 na maraice dija ta shiga gidan don yin wanka don yanzu duk yamma take wanka ta saka kaya mai kyau saboda zuwan danmusa. Har daya daga cikin perfumes da suke saidawa ammi ta Bata don ta dinga fesawa kafin taje wajen danmusa, a kauyen kam dija tana daga cikin yanmatan da ake gani are classy don yanda take saka kayan da tazo dasu daga birni. Bayan ta gama wanka ta shiga dakin ta zauna ta bawa kofan baya tana shafa mai, daga ita sai inner skirt. Ammi dake kai kawo tsakar gida kallon bayanta tayi sai taga kaman gefen cikinta yayi Dan fadi, tsayawa tayi tana kallon ta sosai
"Dija..." Ta kirata tana shiga dakin, da Sauri dija ta juyo, idanuwa ammi ta gwalo tana ajiye broom dake hannun ta tana shiga dakin, dija zama tayi tana kallon yanda ammi ke kallon ta,
"Tashi tsaye..." Ammi ta fada mata, daga sai skirt ta mike tsaye, ammi kurawa maranta ido tayi Sannan tana kallon yanda cibiyanta ya fito,
"Ammi meye..." Dija Ta tambayeta, ammi Bata amsaba ta karaso wajenta duk idanuwanta waje tanason ta tantance abinda take gani, kallon up and down take mata Wanda yasa itama dijan kallon kanta. Yatsa ammi tasa ta tura maranta taji tauri uta kuma dija ta Dan saki kara saboda zafi, hannu ammi ta Dora ga kai tare da sakin ihu
"Di...ja...wayayi...maki...ciki?..." Tafada kaman mai asthma saboda yanda numfashin ta ke up and down, dija kara kallon kanta tayi tace
"Ciki?..." Ta tambaya sounding very surprised, da gudu ammi ta fita waje, kaman mai.Neman wani abu kuma ta dawo dakin batare data dauki wanin abun ba, dija dai tsaye take tana kara cewa
"Ciki????..." Sai kallon kanta Kawai take tana maimaita same word NA ciki
"Wa yayi maki ciki?..." Ammi ta fada kaman wata sabuwar cigan mahaukaciya, dija Sam batasan abinda ammi ke nufi ba don a iya saninta tana da ciki mana so batasan cikin haihuwa ammi ke magana ba, jin wani irin mari yasa ta dafe cheek dinta
"Wa yayi maki ciki!!!!..." Ammi ta tambayeta wannan Karin tana fita waje still da gudu, itacen dake cikin murhun dake ci da wuta ta dauko ta shiga dakin, sai lokacin dija Tasan this is something serious,
tsalle ta farayi tana kuka
"Nace wa yayi maki ciki.. Ashe ke yar iska ce ban saniba..." Ammi ta fada tana kwalla mata itacen dake cida wuta, wani irin ihu dija ta saki tana cewa
"Nima ban Sani ba..." Amma jin ammi ta kirata da yar iska yasa ta fara tuna yazid kuma tana tuna abinda yayi mata, bare back dinta ammi ta kara kwalawa firewood dinta dija ta kara sakin ihu, sai tsosta jikinta take saboda garwashin wutan dake sauka a jikinta,
"Bazaki fadi ba kafin in kashe ki?..." Ammi ta fada tana harbe cikin ta, nan take dija ta durkusa kasa tana kuka tana dafe da cikin ta
"Wayyo Allah... Cikina....cikina..." Ta dinga maimaitawa da karfi,
"Baki fadi?..." Ammi ta fada tana dukanta kaman an aikota, dija sai rusa ihu take Tana kiran cikinta don ammi na harbe mata ciki taji kaman wani abu ya gitta cikin cikinta, ammi na dukanta tana kuka tana cewa
"Wa yayi maki ciki?..."
Tafada cikin wata irin murya mai kama dana macen zaki dake jin yunwa, dija dake dafe da cikinta duk idanuwanta waje ta kalli ammi da idanuwanta tana cewa
"Dan...Allah... Ammi....kar...ki...kashe...ban San...yanda..akeyin...ciki ba..." Tafada kaman mai asthma saboda yanda numfashin ta ke fita da kyar, kan itacen da har lokacin yake hayaki ammi ta kara buga mata, da Sauri ta fara scratching wurin wannan Karin batayi ihu ba saboda azaban da takeji a jikinta yafi karfin ihu,
"Da wa kike iskanci..." Ammi ta tambayeta, dija rana girgiza kai tana ja baya ko pant babu a jikinta, tana ja baya taga inda ta bari da jini kasa, kara dafe cikinta tayi
"Wayyo cikina... Mutuwa.. Zanyi...wani...ne...ya...saka..min..wani..abu...." Tafada da kyar, ammi ko kallon jinin kasan batayi ba ta ajiye itacen ta Dora hannu kan,
"Wani!!!!???...." Ta fada tana tsalle tana kuka, da Sauri dija dake cije lips dinta saboda azaba ta gyada mata kai,
"A ina?..." Ammi ta sake tambayan ta cikin tashin hankalin da tunda dija take Bata taba ganinta haka ba,
"A..chan...birni...." Tafada har lokacin Bata bar ja da baya ba Sannan har lokacin hannun ta biyu rike da maranta gam,
"Daman karuwanci aka kaiki?..." Ammi ta fada tana kara fashewa da wani matsanacin kuka,
"Karuwanci kika yarda aka kaiki?... Shi yasa aka baki wannan makudan kudin?..." Ammi ta fada tana sulalewa kasa sai kuka Kawai take, dija sai kara ja da baya take saboda yanda ta razana da ammi, sai da ammi tayi kuka ta koshi Sannan ta kalli dija da ta lumshe idanuwa hawaye na zuba,
"Nace ya bari..banso..." Tafada cikin kuka, ammi kallon tsana kawai take mata, ji Kawai take kaman ta shaketa ta mutu don bakin ciki. Tana maneji da yan marayunta dija ta rasa abinda zata kwaso mata sai ciki,
"Da bakiso kin fadamin abinda akayi maki?..." Ammi ta tambayeta wasu new tears na rolling, da Sauri dija ta girgiza mata kai Kara dafe cikinta tayi
"Wayyo cikina... Zafi nakeji..." Tafada cikin kuka, don dukan da ammi tayi mata baiyi mata zafi kaman yanda cikin takeyi mata zafi ba. Jin abu NA zuba daga kasanta yasan ta kara dagawa da kyar daga inda take zaune ta rarrafa ta koma gefe guda.
"Maza ki tashi ki tattara kayanki ki tafi gidan Matan da ta kaiki karuwaci...." Ammi ta fada babu wasa, sabon kuka ta farayi tana girgiza kanta
"Ammi...."
"Ki tashi nace!!!..." Ammi ta daka mata tsawa, da Sauri ta kama bango zata tashi amma ta kasa saboda yanda cikinta ya kara murdawa,
"Cikina...ammi...ban..Iya ...tafiya...." Tafada tana komawa zaune,itacen ammi ta kara dauka Wanda yasa dija tayi saurin mikewa da kyar, kallon yanda jikinta yayi jajir saboda duka da wuta. Sai jini ke bin kafanta, tana dafa bango ta je wajen bag dinta, dukawa tasoyi don ta saka kayanta amma hakan ya gagara, bango ta kama ta zauna Sannan ta bude bag din da Hajiya aisha ta
Saya mata ta dauko daya daga cikin kayan da ta taho dasu daga birni ta saka, kallon ammi tayi ta kalli yanda kafanta ya jike da jini, ko kadan babu alaman tausayi tattare da ammi, daga inda take zaune ta dauko pant ta saka da kyar Sannan ta dauki rag Wanda take amfani dashi wajen period dinta ta tura cikin pant din. Ahankali ta mike
"Ki dauki jikanki..." Ammi ta shaida mata,
"Ammi ...INA...zani?..." Ta tambayeta tana kuka
"Ki tafi chan inda aka koya maki karuwanci..." Ammi Tafada in I don't care tune
"Dan..Allah.. Ammi...kiyi. Hakuri..." Ta fada cikin matsanacin kuka, itace ammi ta kara dauka, da Sauri ta mike tana kara dafe cikinta, tana kuka tana bawa ammi hakuri amma a banza, ammi daukan kudin kayan da tayi niyyan zuwa kasuwa dashi tayi ta watsa mata
"Ga kudin karuwanciki..." Tafada tana watsa mata kudin, dija Bata kalli kudin ba ta fara tafiya duk kafanta jini, tana kuka ta juyo ta kalli ammi,
"Kiyi hakuri.. Dan...Allah... Bansan...inda...zanje ba..." Ta fada tana kuka kaman ranta zai fita,
"Inyi hakuri ki haifamin shege acikin gidan nan?...hakan ba zai taba yuwuwa ba..ki tafi Chan... Ko bani da da ko.daya ban zama da ke...balle inada saura...ban barinki ki Bata masu tarbiyan su...maza ki tafi..." Ammi ta fada mata tana nuna ta da itacen dake hannun ta,
"Kuma ki.kwace dukkan kudin nan da kayanki...banason in kara ganin ki...ban yafe maki ba...maza ki fitar min daga gida kafin in kasheki...." Ammi ta fada da karfi, sai lokacin su binto dake tsaye bakin kofan suka fara kuka, ko kadan ammi bata kalli karanta dija ba, da Sauri dija ta duka ta fara kwace kudin da hannun ta daya tana kuka, dukan su ta kwace ta zuba cikin bag tayi zipping Sannan ta dauki bag din da hannu daya, dayan hannun ta kan cikin ta, haka ta fita daga gidan tana tafiya ahankali ta kuka, Kawai karfin hali Kawai take tana tafiya amma ji take kaman wani abu zai fado daga gabanta. Tana tafiya ana tambayan ta inda zata amma ko kai Bata Iya dagawa balle tayi magana.
[3:24PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挌馃挏鉂ゐ煐ゐ煉欚煉�
NA CUCE TA
馃挍鉂ゐ煉滒煐ゐ煉氿煉�
庐zuwairat(ummu Maryam)
1鈨�7鈨�
Kafin ta kai bakin titi har maraice tayi saboda ahankali take tafiya ga ciwon Mara ga duk jikinta zafi ga jinin bai bar zuba ba don ji take kaman rag din data saka yayi wet. Nan bakin titi ta ajiye bag dinta ta zauna sama tana kuka
"Wallahi sai naje kin fada mashi ya cire min cikin..." Tafada cikin kuka
"Ke kika kaini gidan...." Take fadawa kanta, tafi minti talatin nan zaune kafin ta samu motan zuwa cikin daura, wayanda ke cikin motan kallon yanda yar karamar yarinya ke kuka Kawai suke sai tambayan ta suke amma Bata cewa komai. Lokacin data isa kofar gidan Hajiya Hajiya Aisha ko gani batayi sosai don har lokacin jinin bai tsaya ba, tana Dan bugawa ta tsaya, jin shuru yasa ta kara turawa sai taji bude yake, cikin gida ta shiga tana kuka, tana shiga Hajiya Aisha tana dawowa daga unguwa, kallon dija dake faman kuka tayi from head to toe ta kwalo idanuwa tana kallon kafan dija dake jini, da Sauri ta karaso wajenta
"Dija lafiya?..." Ta tambayeta tana kallon bag dinta dake kasa, cikin shessheka dija tace
"Ki maidani chan gidan ya cire min...." Tafada cikin kuka, kallon mamaki Hajiya tayi mata don Bata gane abinda take nufi ba, Hajiya Bata damu da abinda take cewa ba sai Kara cewa tayi
"Dija me akayi maki !!..." Ta tambayeta cikin tashin hankali tana daga doguwar rigan dake jikinta tana kara kallon jinin dake kafanta, tana cewa
"Inna lillahi..." Don anata tunanin raping dinta akayi, dija Bata amsa mata ba tacigaba dacewa
"Ki maidani..." Bata idaba Hajiya ta ce
"Wai meke damunki..." Ta daka mata tsawa da karfi, da Sauri ta fara cewa
"Ammi tace ciki gareni....shine tace inzo ki maidani...a cire min..." Ta fada cikin kuka, idanuwa Hajiya ta kara zarowa
"Ban gane ciki ba...." Hajiya Aisha ta tambayeta cikin tashin hankali don abinda bai taba faruwa da sauran yaran da take kaiwa gidan aiki bane
"Wai ina da ciki ammi tace...." Inji dija,
"Wannan jinin fa?..." Hajiya ta fada tana nuna legs dinta
"Nima ban Sani ba...." Ta amsa mata,
"To wa ya fadawa amminki kina da ciki?..." Hajiya ta sake tambayan ta,
"Nima ban saniba....cewa tayi ina da ciki wai in tafi da jikkata kuma wai Bata yafemin ba...tace kar in kara dawowa..." Hajiya Aisha dai tsayawa tayi tana kallon dija don ko kadan babu alaman ciki tattare daita,
"Village mentality... In ma cikin gareki sai ta koreki?...to bari ijn tambayeki...kin raba kwanciya da wani?...." Ta tambayeta, da Sauri dija ta girgiza mata kai Sannan tace
"Wani ne ya saka min wani abu a gabana..." Da Sauri Hajiya tace
"Waye?..." Cikin kuka dija tace
"Chan gidan da kika kaini...." Baki Hajiya ta bude tana mamakin abinda ke faruwa, dija kara dafe cikinta tayi, ta fara yarfe hannuwa tana cewa
"Wayyo cikina..."
"Me ya sami cikinki...." Hajiya ta tambayeta
"Ammi ta harbe min ciki..." ta fada cikin kuka, mai aikinta Hajiya ta kwalawa kira, sai tataho da gudu saboda yanda Hajiya ta kirata on top of her voice, kallon dija tayi ta tsorata, umarni Hajiya tayi mata da ta dauki bag din dija su shiga dakinta ta gyara mata jiki zata kaita hospital. Nan suka shiga dakin dija ta shiga wanka sai kuka take dukda muryanta bai fitowa saboda kuka. Hajiya kuma zama tayi falo ta rafka uban tagumi, tana aduan Allah yasa ba hakan bane don batasan abinda zai biyo Bata ba muddin hakan ya zamo gaskiya.
Mai aikin Hajiya Aisha tambayan ta tayi abinda