google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wrong, falo ya fito yana son kwala mata kira amma baisan sunanta ba balle ya kirata amma babu alaman ta koina, da Sauri ya fita ya nufi maigadi dake kallonshi, da Sauri mai gadin ya mike,
"Wata ta fita yanzu?.." Shine tambayan dayayi mashi with rage,
"Eh..." Maigadi bai idaba ba ya saki Maganin kasa yana cewa
"What have I gotten myself into?..." Yafada tare da fita daga gate din da Sauri, shima maigadi da Sauri ya biyo bayanshi, afusace yazid ya juyo
"Go and mind the gate...." Ya daka mashi tsawa, dukda bai gane abinda yake nufi ba yasan he's not welcome komawa ciki yayi, yazid tsayawa yayi bakin gate din ya kalli haggunshi yaga babu kowa, juyawa yayi ya kalli right dinshi ya hangeta daga dan nesa tana tafiya a hankali, da gudu yabi bayanta Allah ya taimakeshi babu kowa wurin, saida yazo daf daita Sannan yayi slowing down, daman dija NA fita daga gidan ta kama kuka tana kiran ammi tana cewa
"Wallahi ammi ban kara yi maki gardama...danasani ban zo ba...." Take ta maimaitawa tana kuka, tana jin kaman kafan mutum bayanta tayi Sauri juyawa ta gan the dodo behind her
Idanuwa ta zaro zata kwalla ihu ya Dora mata yatsa kan bakinta, da Sauri taja numfashi
"Ina zaki?.." Ya tambayeta yana maida numfashi saboda gurin dayayi,
"Gida..." Tafada bakinta na rawa, tsayawa yayi yana kallon yanda hawaye ke bin junansu,
"Kiyi hakuri.. Kar ki tafi...zan maidaki da kaina....kinji ko?..." Da Sauri ta gyada mashi,
"To ki bar kuka..." Da saurinta kara goge face dinta,
"mu tafi gida to..." Ya fada mata in a calming tune, kallonshi tayi da idanuwanta da suka danj chanza kala saboda kuka tace
"Kar ...ka...kara...Dan...Allah...." Tafada cikin tsoro, kai ya gyada mata,
"Bazan Kara ba...even if you are my wife...I won't until you are matured..." Yafada mata cikin sanyin murya, dija tsayawa tayi
"Muje pls..." Yafada mata, da Sauri ta shige mashi gaba tana tafiya tana dingishi,
"Ki Dan gyara tafiyanki..ko kinason asan abinda ya faru tsakanin mu?.." Ya tambayeta cikin nutsuwa, da Sauri ta girgiza mashi kai ta gyara tafiyanta tana Dan cije labe, ahaka suka iso gida mai gadi ya miko mashi Maganin daya yarda ya amsa suka shiga part din Hajiya karama, mai gadi rike baki yayi yana cewa
"Wai meyasa yaran zamani basu da tabbas?... Yanzu yanda wannan yaron ke kama da mutumin arziki Kawai don yaga babu kowa gidan sai ya yage masu ya?...kai Allah wadaran..." Yafadawa kanshi ya kara dacewa
"Allah ya taimaka sauran masu gadin basu nan...da sun samu abun magana...nikam baa jin mutuwan sarki a baki na...".
Suna shiga ciki ya riketa mata hannu har bakin gadonsu Sannan ya fita, kitchen ya shiga ya hada mata tea mai kauri ya kawo mata, ta amsa kanta kasa
" ki.shaye in baki magani..." Da Sauri ta kafa kai ta shanye kasancewan ba mai zafi bane. Magani.ya balla mata ta amsa ta dauko ruwa ta shanye
"To ki kwanta...kar ki sake ki Kara kokarin fita kinji?..." Da Sauri ta gyada kai
"Good..." Yafada ya ja mata blanket Sannan ya fita, part dinshi ya koma ya yayi tagumi yana mamakin shi da yanmata ke kawowa hari yaki shine yau yayi wa yar yarinya fyade, har yanzu adua yake Allah yasa he's dreaming cos he couldn't believe what he did, he's such a decent and gentle amma wai yayi zani barely ten days to his wedding, mikewa yayi ya shiga bathroom ya tsaya gaban mirror yana kallon face dinshi da lips dinshi NA kasa da yayi ja saboda cizonta, har yanzu bai tambayi sunanta, kanshi ya buga da bango yana cewa
"Why...why me....why..." Ya dinga fada yana buga goshinshi da bango ji kake tim, har gaban goshinshi yayi ja amma bai bari ba, sai ihu yake yana Marin kanshi
"Ya Allah take me and give me the punishment I deserve... Ya Allah why me?..." Yafada yana sulalewa kasa, yafi minti talatin a haka Sannan yayi wanka gaban kanshi kumbure, face dinshi yayi ja sosai kaman ba shiba, ga wani azabtaccen ciwon kai dayake, kullum yana alfahari da kanshi da zani ta zama ruwan dare amma bai taba aikatawa ba har ya kai 31 amma sai gashi duk fadan da yakewa su Sharif, shahid and most especially friends dinshi sai nashi yafi nasu worst don he knows basu molesting yara, Ahankali ya fito daure da towel, ya saka jallabiya har zai tafi masjid Kawai sai cewa
"Am not worthy of entering the house of Allah..." Kawai dawowa yayi ya shimfida praying mat yayi salla nan bedroom dinshi ya kwanta nan kasa yana tunanin yanda zsai bullowa wannan alamarin,
Shi baisan Wanda zai fadawa wannan maganar ba don he's so ashame of himself, kullum cikin yiwa friends da co workers dinshi yake baisan mummunar kaddara awaits him ba
"Its really true kaddara ta Riga fata..." Yafada Ahankali yana juya kwanciya shi,
"I need an advice... But who can I confide in...." Ya tambayi kanshi hawaye NA gangaro mashi,
"Who can I tell NA lalatawa yar shekara sha uku rayuwa?... Wa zan fadawa I molest a juvenile?... Inna lillahi waina ilaihi rajuun... Oh Allah why me?..." Ya fada cikin matsanacin kuka, nan take sanyi ya rufeshi Kuma jikinshi zafi rau amma sai rawan sanyi Kawai yake Kuma yaki ya tashi daga kasan inda yake, gani yake yau is the darkest day of his life.
Bayan minti kaman goma da fitanshi bacci yayi gaba da dija, bata minti biyar bata firgita ba saboda irin mafarkin da take Mara dadi da ban tsoro. Before asar fever ya rufe yazid ita Kuma dija data farka bataji komai ba sanadiyan Maganin daya bata tasha.
Sai wajen karfe 4:15 su Hajiya suka dawo da kaya niki2 kaman Kasuwan duka suka dauko, direct part Hajiya babba aka shiga da dukkan kayan, asabe da mai aikin Hajiya babba suka shiga da kayan cikin falon suka ajiye, juyawa tayi zata tafi Hajiya karama ta kirata tare dacewa
"Ki tafi da wannan ledan, ke ki dauki biyu dija ta dauki hudu..." Hajiya ta fada mata, da Sauri ta durkusa
"Mun gode..." Tafada tana daukan ledan da ta nuna mata, da Sauri ta fita daga falon ta nufi part din Hajiya karama, tana bude kofan bedroom dinsu dija dake zaune bakin gadon tayi saurin mikewa, ganin asabe ne yasa ta fashe da matsanacin kuka, da Sauri asabe ta saki ledan kasa ta karaso wajenta da sauri ta rike hannun dija dake komawa zaune tana cewa
"Lafiya?..." Ta tambayeta tana kallon yanda ta susuce kaman baita data barta dazunba, dija baki ta bude zatayi magana sai ta tuna yace mata kar ta fadawa kowa abinda ya faru tsakanin su sai tayi shuru ta cigaba da kuka sosai, nan take hankalin asabe yayi mugun tashi ta rike hannun ta tana kallon jikinta ko zata gano abinda ke damunta, amma bata gano komai ba sai kukan dija ke kara tashi,
"Inna lillahi... Wai me ke damunki?... Meyasameki?... Dan Allah ki fadamin?..." Ta tambayeta kaman itama zatayi kuka, dija kama hannun ta tayi tana cewa
"Gida...gida nake...so...gida zani..." Tafada cikin kuka, kallon mamaki asabe tayi mata don the last time she checked dija NA son gidan sosai
"Bangane ba..wani.abun akayi maki?... " da Sauri dija ta girgiza mata kai
"Inason ganin ammi... Gida nakeso..Dan Allah... Ki...fada masu..." Tafada cikin kuka mai ratsa zuciyan mai sauraro,
"Dan Allah ki fadamin in wani abun akayi maki...nasan haka nan bazaki ce kin fasa zama nan gidan ba...Dan Allah me akayi maki?.." Asabe ta tambayeta hawaye NA turawa idanuwanta saboda yanda dija ke kuka, ara girgiza mata kai dija tayi
"Babu...abinda... Akayi...Mani...gida...nakeso..." Ta fadi.maganar bakinta NA rawa,asabe kuka ta farayi tana girgiza mata kai
"Dan Allah karkiyi haka...kinga har mun fara sabawa..don Allah kiyi hakuri..." Da Sauri dija ta kara fashewa da wani kukan tana girgiza kai
"Ni gida nakeso..." Tafada da karfi, da Sauri asabe ta mike ta dauko ledan dake kasa ta warware kayan dake ciki kasa,
"Kalli... Duk Hajiya ta sayo mana..tace ke ki dauki hudu ni in dauki biyu...." Tafada tana warware mata gowns masu kyau kala2 duk yanda dija keson abu mai kyau bubbuga kafanta tayi da kasa tana cewa
"Ni banaso... Gida nakeso..." Tafada ko kallon kayan batayi ba, afusace asabe ta mike ta goge hawayen face dinta
"Sai kije ki fada mata da kanki..." Ta fada tana barin dakin, da Sauri dija ta biyo bayanta har lokacin bata daina jin zafin gabanta ba,
"Dan Allah ki tsaya...ki fada mata Dan Allah..." Dija ta fada wa asabe dake shiga falon, juyowa tayi ta kalli dija sai taji ta tausaya mata dukda batasan the real reason behind her sudden attitude ba,
"zo kiji..." Asabe ta fada mata cikin sanyin murya, Ahankali dija ta fara takowa tsaya kallon tafiyanta asabe tayi tana mamakin why her step changed,
"Lafiya kike tafiya haka?.." Ta tambayeta sounding very serious, da Sauri dija ta tsaya ta girgiza kanta tana hawaye tace
"Babu komai.. Dan Allah ki.fada masu su maidani gida..Dan Allah NA rokeki...gida..nakeso..." Jin an bude kofa yasa suka kalli kofan
[3:18PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挋馃挏馃挌馃枻鉂ゐ煉�
NA CUCE TA
馃挌鉂ゐ煉涴煐ゐ煉滒煉�



庐zuwairat(ummu Maryam)





1鈨�2鈨�



Hajiya karama ce ta shigo dija tayi saurin goge face dinta kanta kasa, mai aikin Hajiya babba ce ta biyo bayanta da kaya cike da wata katuwar Leda, Hajiya kallon dija tayi tana duk ta koma kaman ba itaba, dukda kanta kasa ta gano something is wrong with her,
"Dija..." Ta kirata, da Sauri dija ta daga kanta tare da durkusawa, kura mata ido Hajiya tayi for a moment Sannan tace
"Meke damunki?.." Ta tambayeta, baki ta bude zatayi magana asabe tayi saurin cewa
"Wai kanta ke ciwo...." Ta fadawa hajiya, dija batasan sanda new tears suka fara rolling ba, kara kallonta Hajiya tayi
"Don kanki na ciwo sai ki kama kuka?..." Ta fadawa dija Sannan ta kalli asabe,
"Ki biyoni in baki magani ki bata..." Ta fadawa asabe Sannan tayi hanyar dakinta asabe da mai aikin Hajiya babba suka bi bayanta. Ahankali dija ta mike ta koma dakinsu ko kallon kayan dake kasa batayi ba ta koma ta zauna bakin gado tana kuka, few minutes later asabe ta shigo rike da magani, da saurinta karaso wajenta, har lokacin bata mamakin how comes take tafiya haka ba,
"Dan Allah ki.fadamin.. Me ya sameki bayan fitan mu?..." Ta tambayi dija, shuru tayi tana hawaye,
"Dan Allah ki gayamin...wani ya shigo nan?.." Ta tambayeta cos tana suspecting wani abu, kai dija ta girgiza mata, still not believing her ta sake cewa
"Ko su Sharif sun dawo bayan fitan mu...? don ita tasan with them anything is possible, kai dija ta kara girgiza mata
" to me ya sameki..." Ta tambayeta wannan Karin is a soothing tune,
"Babu komai... Gida zanje...Dan Allah.. Ki fadawa hajiya...ko basu bani...ko sisi ba...zan..tafi...." Tafada cikin kuka, asabe zamatayi bakin gadon tana kallon ta, Tasan something is really wrong,
"Ki tashi mu shiga kitchen..Hajiya tace mu hada tea musha kafin a gama abinci..." Asabe ta fada mata, da Sauri ta girgiza kai,
"Bansha...gida nakeso..."
"Waike me akayi maki?... Duk kin birkice min...Allah zan fadawa Hajiya inyaso ta tambayeki da kanta..." asabe ta fada mata cikin fada,, kafa dija ta fara bubbugawa a kasa kaman yanda ta saba yi a gida tana cewa
"Nidai gida zani..." Tafada cikin kuka sosai, tana tunanin abinda ke faruwa, tana tunanin kilan ko Sharif ki shahid wani daga cikinsu yayi mata wani abu don tana ganin babu abinda basu Iya aikatawa mussanman yanda dija tafi Sauri yan aikin gidan kyau don su ma basu tsira ba don at times in Hajiya sun fita sukan kirata da mai aikin Hajiya babba suce suzo su gyara masu part dinsu daga nan su dinga tattaba su amma da sun nuna masu zasu fadawa Hajiya sai su koresu har da zagi,
"Hmmm to kilan fyade sukayi mata...." Ta fadawa kanta kasa2, ita dai dija kukanta ma ya isheta
"Kwantawa sukayi dake?..." Asabe ta tambayeta Ahankali, dija kara fashewa tayi da kuka ta girgiza kai,
"Babu abinda...akayi min...Kawai..gida...zani..." Tafada mata atakaice.
"Ke kika Sani...in ma wani abun akayi maki baki fada ba ke kika Sani..." Tafada tana mikewa deep inside tana aduan Allah yasa kar ace anyi mata wani abu don she's too young for that,.
Fita tayi daga dakin ta shiga kitchen ta hado tea cup biyu ta dawo dakin ta mikawa dija daya amma kememe taki amsa sai kuka take wai ita gida zata.


Yazid kam da kyar yayi sallan asr Sannan ya kwanta Kawai sai ya tsinci kanshi da murmushi Kuma sai ya fashe da kukan guilty yana ji yan gidan suka dawo amma bai Iya tashi saboda yanda duk joint dinshi ke ciwo, duk system dinshi felt empty ko Dan abinda bai tabayi bane oho, wayanshi ne ya fara ringing bai dauki wayanba balle yasan mai kira, shidai Kawai how he will find he's way out of this, tunanin mufida yayi sai yace.
"It won't be the case since am the man..." Ya fadawa kanshi, sai yayi tunanin abinda zai fadawa su Hajiya da alhaji for he's sudden decision, blanket ya rufe kanshi dashi yana jin yanda fever din ke hawa amma har lokacin bai sha magani ba, goshinshi ya Dan taba yajita very swollen, wayanshi ne ya fara ringing ya ziro hannu ya dauketa ya maida ta cikin blanket tare da kafa ta a kunnenshi, muryan mufida yaji, hiran was very brief don ya fada mata zai kirata later.
Har magrib su Hajiya basu ganshi ba, hakan yasan Hajiya babba ta kirashi don jin ko fita yayi nan ya shaida mata yana nan
"To kazo muci abinci..." Ta fada mashi,
"Nakoshi..." Ya fada mata Ahankali, Hajiya dake zaune kusa da Hajiya karama dake zuba abinci a plate dinta tace
"Koshi Kuma?...be kaci zakace ka koshi?..." Ta tambayeshi,
"Na ci abinci dazun are eleganza..." Yayi mata karya,
"Ok.." Ta amsa mashi Sannan ta kashe wayanta.

Itama dija har lokacin bata bar kuka ba ita Kawai gida tun asabe NA rarrashin ta har ta gaji ta kyaleta don kanta haka lokacin cin abinci kiri2 dija taki cin abincin nan hankali asabe ya kara tashi taga ya zama dole ta fadawa Hajiya kar a samu matsala,
"Kizo kici abinci..in Hajiya ta dawo daga bangaren Hajiya babba zan fada mata..." Kai dija ta mata
"Banci ..." Haka asabe taci kadan ita kadai saboda yanda dija ta tada mata hankali.

Har bayan sallan ishai dija bata bar kuka ba don gani take in bata bar gidan ba gani take zai dawo ya kara aikata the same thing don haka Tasha alwashin bazata ko ruwan gidan bazata shaba har ta bar gidan. Sau wajen karfe 8pm bacci mai nauyi ya dauketa asabe zama tayi bakin gadon tana kallon yanda take sauke ajiyan zuciya.

Shima yazid yana Chan kwance har bayan sallan ishai bai fita ba duk a dakin yayi prayers dinshi, duk family sun hallara a falon dad kaman yanda suka saba duk dare amma bandashi nan ma kiranshi Hajiya babba ta karayi ya shaida mata bayajin dadi ne. Hajiya fadawa su dad abinda ya fada tayi
Da Sauri Hajiya karama ta mike itama Hajiya babba ta mike nan take dukkan yan falon suka mike banda dad, part din yazid suka nufa ga baki dayan su kaman zasu yaki, sallama Hajiya karama tayi a falon shi babu amsa da gudu marzuq yashiga bedroom din da yake ya ganshi kwance rufe da blanket
"Ku zo nan gashi kwance..." Ya fadawa su Hajiya, nan suka shigo yazid ya yaye blanket daga kanshi,
"Subhanallahi... Meya sameka?..." Hajiya karama ta tambayeshi tana kallon yanda for head dinshi yayi ja,
"Babu komai.. Kaina ne ke ciwo..." Ya fada Ahankali,hannu mom ta Dora a goshinshi taji zafi sosai, bata ce komai ba ta kalli mimata
"Kije ki fadawa dad dinku jikinshi is serious a kirawo doc..." Bata idaba ya katseta dacewa
"No mom..am okay...Kawai ciwon kai ne...nasan zuwa morning zan samu sauki..." Yafada muryan shi NA rawa saboda yana tunanin don basu San abinda ya aikata ba don da sun Sani yasan halin family dinsu.
"No let them call the doc...." Inji Hajiya karama,
"Ga wacce take bukatan doc chan on attended..." Yafada cikin ranshi,
"No..am OK...bana bukatan doc..." Banza mom tayi dashi,
"Baki jina ne?.." Ta dakawa mimata tsawa da Sauri ta fita ta nufi part din dad ta sanar dashi abinda mom tace, nan ya kira doc Sannan shima ya tafi Chan part din, duk sunyi tsaye sai Hajiya karama Kawai ke zaune gefen shi, dad ma na shigowa yagan for head dinshi same question yayi mashi same answer ya bashi
"Don't tell me nothing.. Baka ganin your for head is swollen?... I said what happened?..." Dad ya daka mashi tsawa, Ahankali ya Dora hannun shi kan goshinshi Sannan yace
"I mistakenly hit my head..." Yayi mashi karya,
"Kai ka Sani..." Dad ya fada Sannan ya bar dakin.
Yazid kam juya kwanciyan shi yayi yana tunanin halin da yasa yar mutane ciki, Kawai he wish he can see her before she goes to bed amma hakan is not possible, Kawai shi ji yake kaman yace su tafi su barshi da abinda ya dameshi especially Hajiya karama da bata full minti biyar bata dafa goshinshi ba.
"In kawo maka abinci?..." Hajiya karama ta tambayeshi, kai Kawai ya girgiza mata yana lumshe swollen eyes dinshi. Sai wajen karfe tara NA dare doc yazo yayi yan dube2 shi ya rubuta mashi magani bai fadi exactly abinda ke damunshi don shima baisan abinda ke damunshi ba. Sai wajen karfe 11 suka bar dakin sai lokacin yaji sakat ya kara fadawa duniyar tunani har lokacin bai bar searching Wanda zai fadawa ba,
"I have to tell someone... In ba haka ba this will hunt me for the rest of my life..." Yafada Ahankali, Kawai ji yake inama yana iya gano halunda yar mutane ke ciki.

Abangaren asabe kam jiran Hajiya tayi har karfe goma jin shuru bata dawoba yasa ta je ta kwanta gefen dija dake bacci amma tana firgita saboda nightmares .
The following day dija ta tashi da fever saboda still da kuka ta tashi idanuwanta sun kumbura kaman ba ita ba, lokacin zuwa gaida Hajiya yazo suka tafi da asabe, nan ma Hajiya saida ta tambayeta abinda ke damunta wannan lokacin asabe taso yin magana dija tayi Sauri cewa
"Gida...nakeso..." Tafada tana fashewa da kuka, tsaya kallon ta Hajiya tayi for a moment Sannan tace
"To wani abun akayi maki?..." Da Sauri ta girgiza kai
"To me akayi all of a sudden kikeson zuwa gida?... Ko kina missing family dinki?..." Ta sake tambayan ta, dija bata ji abinda tace ba don haka bata ce komai ba kanta kasa sai hawaye take.
"Da fatan dai ba wani abun ni nayi maki ba da Sani na ba?..." da Sauri dija ta kara girgiza mata kai,
"To shikenan... Zan kira wacce ta kawoki tazo ta maidaki..." Wani irin dadi taji cikin ranta batasan lokacin data saki murmushi ba, itama Hajiya murmushi tayi
"Ai ba kuka zakiyi ba...in kina wurin mutum kina da bukatan ayi maki wani Abu sai ki fada ..." Tafada tana mikewa,falon ta bari ta fita zuwa ganin yazid. Da Sauri itama dija ta mike ta shiga dakinsu tana murna ita Kuma asabe ji tayi duk babu dadi. A falo ta tarda yazid ya fito sanye da English wears looking so decent, gaidata yayi ta amsa ta tambayi ya jikinshi ya amsa da sauki
"Me zakaci for breakfast?..." Ta tambayeshi, Dan murmushin karfin hali yayi yace
"Ai yanzu part dinki zanzo..Zan fada ma asabe ta hada min tea..."
"Ok then..."ta fada Sannan ta tafi part din Hajiya babba ta shaida mata abinda dija ta fada, Hajiya babba batayi mamakin hakan ba inda tace
" kinsan ba dukkan yara suka saba da rabuwa da families dinsu ba...so maybe she's missing home.. Kawai ki kira a maidata a samo maki wata..." Ta fada mata, itadai Hajiya karama bataji dadi ba amma a haka ta kira Hajiya Aisha ta shaida mata abinda ke faruwa inda Hajiya Aisha batayi gardama ba ta fada mata zata taho gobe.

Shi kam yazid part din hajiya karama ya tafi yayi relaxing yana jira yaga dija don yaga how she's feeling amma bai ganta ba har ya kai kusan hour daya zaune, asabe ce tazo wucewa ya kirata
"Ki hadamin tea..." Ya fada mata yana Neman hanyan da zaibi ya koreta don ya samu ganin dija. Few minutes later ta kawo mai tea, har ta fara tafiya ya kirata
" dauko hijab dinki.." Ya fada mata, babu musu ta shiga ciki ta dauko hijab ta fito bata fadawa dija dake zaune kala ba din haushin ta take ji wai don zata tafi. Hannun yasa cikin aljihunshi yaga babu komai,
"Ki biyoni..." Ya fada mata yana ajiye tea din, ya mike. Bayanshi tabi har part dinshi ya dauko 5k ya bata,
"Gashi ki sayomin wannan drugs din..." Ya fada yana mika mata prescription slip da kayi bashi,
"Kiyi Sauri..." Ya shaida mata. Da Sauri ta amsa ta bar gidan inda shi Kuma ya tafi part din, bai tsaya wasting time ba ya shiga bedroom dinsu dija dake zaune ta kurawa waje daya ido bata daga kaiba thinking asabe ce Kawai sai taji kamshin perfume dinshi da Sauri ta daga kai tare da mikewa tana yarfe hannuwa, tsaya kallon yanda idanuwanta suka kumbura yayi, da Sauri ya karaso ya riketa jikinta sai rawa yake
"Ya jikinki?..."
"LA....fi...ya...." Ta amsa mashi jikinta NA rawa,
"Dukda NA fada maki karkiyi kuka shine kikayi har idanuwanki suka kumbura ko?... Yanzu fadamin me kike so in baki ki bar kuka?..." Yafada yana lallashinta, kai ta girgiza mashi, handsome smile dinshi yayi ya juya yadan kalli kofan Sannan yace
"Da gaske nake..ki fadamin abinda zan baki ki bar kuka....ko in saya maki jirgi?..." Ya fada in a funny way, dija hade rai tayi tare da girgiza kanta,
"To in saya maki mota?.." Kai ta kara girgiza mashi,
"To bari in je in dauko maki kudi...in NA kara ganinki kina kuka zan amshe abuna..." Yafada yana barin dakin. Da sauri ya tafi part dinshi ya dauko bundle na 500 guda biyu making 100k ya saka a aljihunshi ya ya dawo sai Sauri yake kar a kama shi, har lokacin dija tana tsaye a inda ya barta, hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko kudin idanuwa dija ta zaro tare da rufe bakinta da palm dinta,
"Gashi ki boyesu...NA sayi kukanki.da wannan... Kika kara kuka zan amshe kayana..." Yafada yana mika mata kudin, kin amsa tayi ta tsaya tana kallon shi, da Sauri ya kama hannun ta ya damka mata kudin yana cewa
"In har kika bar nuna damuwa ..in NA kaiki gidanku zan baki wannan da yawa...." Ya shaida mata, tsaye tayi tana kallon kudin da take jinsu kaman mountains.
"Ki boyesu mana ko kinason wata ta gansu?.." Da Sauri ta girgiza kai,
"To maza boyesu, .." Ya sake fada mata, gabanta na faduwa ta ajiye kudin karkashin bag dinta ya tsaya yana kallon ta, sai da ya tabbatar tayi hiding dinsu Sannan yace
"Kinci abinci?..." Kai ta daga mashi,
"Kin koshi?..." Kai ta kara daga mashi,
"To sannu kinji...hope babu inda keyi maki ciwo...." Nodding ta karayi
"To shikenan..." Yafada Sannan ya fita daga dakin, ko kallon tea dake zaune baiyi ba ya wuce part dinshi. Aranar dija ta samu relief sosai ba don komai ba sai don Hajiya ta shaida mata ta kwantar da hankalin ta gobe zata gida.
Yazid kam shidai tunani kawai yake yanda zai bullowa alamarin don he has made up he's mind to take her as a second wife amma baisan ta ina zai fara ba gashi yanzu wedding dinshi sauran 8 days
"Maybe I should wait after the wedding..." Yafadawa kanshi a hankali. The following day Hajiya Aisha tazo gidan around karfe 12 na rana, gefe ta kira dija ta dinga NATA hakuri kan ta zauna gidan amma kememe dija taki, haka Hajiya ta sata gaba bayan Hajiya karama da Hajiya babba sunyi mata abubuwan arziki , don dubu goma Hajiya karama ta bata bayan ga atampa uku da perfumes kaman wata babba sai kayan data sayo mata shekaranjiya dija kam yanzu ta barjin zafin gurin hakan yasa tafiyan ta normal, motan suka shiga bayan Hajiya Aisha ta shaidawa hajiya karama zata samo masu wata yarinya. Suna fita yazid ya shigo gidan daga gidansu mufida don tunda yasamu mistake da dija bai je ba sai yau don a chan

Please Login or Register in order to submit comment