google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

intention din barin wurin, “Kunji pls kuje….” Bai idaba Hajiya karama ta shiga da plate a hannunta “Tqshi kaci abinci….” Ta fada Mashi atakaice fuskanta daure don kar yayi mata gardama, amma kauda kai yayi gefe baice komai ba, “Yaya pls eat….” Inji marzuk dake zaune gefenshi kan gado, shi tunanin mufida yake, ko batasan ya dawo ba, “Small mom…ina…mufida….” Ya tambayeta, “Tana nan….” Ta amsa Mashi atakaice sannan ta ajiye abincin kan bedside locker ta fita tana cewa. “You are on your own…” Yasan manufarta wato she won’t care about him anymore, su Sharif dake jingine da bango sai hissing suke ko me ke damunsu oho, “Yaya in hada maka tea?…” Maryam ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata kai “Haba yaya…what’s wrong?….are you on hunger strike?… Komai bakaci….”






Sharif ya fada kaman hes the boss, yazid murmushi kawai yayi ya kauda kai gefe yana tunanin in har sun San abinda ya aikata they will all hate him, afusace shahid ya bar wajen Sharif yabi bayan shi. Yazid daga wayanshi yayi yakira number mufida amma batayi picking ba, mikewa yayi ya zauna da cannula dake hannun shi, “Yaya ina zaka?…” Maryam ta tambayeshi, “Wurin mufida….” Ya amsa mata yana kokarin sauke legs dinshi kasa, “No yaya relax…let me call her….” Ta fada tana maida Mashi legs dinshi kan gado, lumshe eyes yayi yana tunanin khadija, shi da ya aika mugun abu is here under ac amma the innocent gal is somewhere without parent or loved ones, yasan the street is a dangerous place especially for gals, he knows a gal like khadija will never go scot free for as long as she’s out there looking for food and shelter “She will be molested again…. Even with the pregnancy….” Yafda ahankali sai ya fashe da kuka forgetting the presence of his siblings, jin an rike Mashi hannu yasa yayi saurin hadiye kukan tare da goge hawayenshi.

Maryam na shiga part dinsu ta shiga dakin da mufida take, da sallama ta shiga ciki, mufida CE kwance itama yanayinta was bad don idanuwanta sun chanza kala saboda kuka, “Anty yaya yace kije…” maryam ta fada mata, ahankali ta daga kanta sannan tace “Banjin dadi ne….” Ta amsa mata sannan ta juya kwanciyanta, Maryam fita tayi taga Sharif da shahid sun fito daga bedroom din mom dinsu, “Wai ina mom take ne?….” Suka tambayi Maryam, “Nima ban Sani ba…kilan tana part din dad..nima yaya yace inkira Anty mufida kuma tace she’s not feeling too well.”






Ta amsa masu, kara daure fuska sukayi, “Wait….” Sharif ya fada sannan ya kama hanyan dakin mufida, yana isa ya dan bugi kofan tare da sallama, amsawa tayi tana mikewa zaune, shiga yayi yana kallon matar wansa da he’s older than, “Sis yaya yace kizo….” Ya fada atakaice not looking so bright, mufida gyara wuyan dan karamin hijjab dake kanta tayi “To ina zuwa….” Ta amsa Mashi amma kara gyara tsayuwanshi yayi yana cewa “Ai he’s said kafata kafanki….” Yafada yana kara murtuke fuska don yasan in ba don girman yayanshi ba ko kallon banza bata isa tayi Mashi ba, mufida bata kara cewa komai ba ta saka vine flat shoes dake bakin gadon ta mike, kofa ya bude mata ta fita ya bi bayanta tare da maida kofan ya rufe.

Maryam bata kara komawa part din yazid ba tayi zamanta falo, su kuma Sharif da shahid sukayi hanyan part din dad sai huce suke kaman wasu yan tasha.

Itadai mufida har ga Allah batason gani yazid for any reason in the world don yanzu tasan yana da someone that he loves and adores more than her Bedroom da yazid ke kwance tayi sallama, da sauri ya kalli kofan, ganinta makes him happy amma how she looks Scare’s him, siblings dinshi da suka rage wurin shi suna ganin mufida ta shigo suka mike suka bar masu dakin, tana tsaye a gefe daya har suka bar dakin, daga kanta tayi ta kalleshi shima mikewa zaune yayi yana kallon ta, ahankali ya mika mata hannu yayi mata alaman tazo, tsayawa tayi tana kallon how emaciated he is, “Baby pls come….” Ya fada mata ahankali yana mika mata hannu, ahankali ta taka zuwa bakin gadon ta zauna, “Princess.. I miss you….” Yafada yana matsawa kusa daita “Stop it….” Ta fada tana matsawa baya, “Am sorry… So sorry….” Ya fada mata yana rike wrist dinta, ahankali ta zare hannunta tana cewa “Stop it…






I can’t pretend anymore…. Ban Iya zama da wannan bakin cikin….” Fashewa tayi da kuka tacigaba da cewa “Pls ka sallameni in tafi….” Da sauri yazid ya Dora yatsanshi kan wet lips dinta “Shushhh….” Ya fada yana in a whisper yana goge mata face, “Pls don’t say that…am sorry….mai rabamu sai Allah….” Yafada yana goge mata face dinta, kai ta girgiza Mashi, “No…you heart lies with her….baka damu dani ba….” Ta fada cikin matsanacin kuka, kai shima ya girgiza mata “My heart does not lie with anyone but you….kawai tausayi ne da guiltiness ke weighing dina down….I love you and you know it…….” “No you don’t love me…pls ka sakeni…” Bata karasa ba ya kara Dora yatsa kan lips dinta “Pls stop saying that……” “You know I love you…” “That was then….if kanasona why duk ka damu haka?… Just take a look at yourself… All because of another… Ko abinci bakaci…nidai gaskiya zan tafi..



when everything settles down sai in dawo…ganinka haka breaks my heart….” Tafada tana kara volume din kukanta, rike mata two hands yayi “Baby its not because of her….” Which hes lying of course “Zunubin is too much for me….babu inda baa nemeta ba amma she’s nowhere tobe found… Kilan she’s dead all because of me….baby forgive me for being human…. This whole thing is killing me….the only thought that makes me strong is you…in kin barni ban san yanda zanyi da raina ba.. Pls baby don’t go….” Yafada yana Dora kanshi kan shoulder dinta, mufida shuru tayi deep down tanajin tausayinshi at the same time the thought of khadija irritates her, ahankali ta shafa bayanshi tana cewa “If you find her aurenta zakayi ko?…” Ta tambayeshi thinking about yanda zata Iya coping da sharing sweet, lovable romantic yazid dinta da wata, “Baby I don’t know yet…let’s find her first….” Yayi mata karya don yasan if he mistakenly says yes mikewa zatayi and hes enjoying her comfort, “Baby pls sleep by my side tonight….” Ya fada yana kara shige mata jiki, hararan bayanshi tayi “Only on one condition….” Ahankali yace “Anything for you…” “Promise me zaka bar nuna damuwa…promise me zaka koma normal life dinka as if nothing happened….” Shuru yayi baice komai ba don yasan that is absolutely impossible at the moment “I will try…” “Good.. Now bari inyi feeding dinka.. .” ta fada tana kokarin mikewa, kara riketa yayi da jikinshi, “Baby am not hungry…” Tureshi ta farayi “Then no deal….” Tafada tana tureshi, “OK…



Sorry…ki bani tea…zansha …” Ya fada don kar ya bata mata rai kuma Mikewa tazoyi ya Kara riketa, “Baby ki bari sai later…I miss you a lot….” Yafada ba don in zata bukaceshi zai Iya komai ba amma don ya nuna mata how much he cares, hannu ta Dora kan tummy dinshi that is so flat “Kalli yanda cikinka ya hade da bayanka….pls ni dai bari in hado maka tea din….” Bai kara cewa komai ba ya saketa ta mike shi kuma ya koma ya kwanta.

Direct Sharif da shahid suka shiga part din dad dinsu ba ko sallama, sai wani cika suke suna basarwa, big mom ce zaune tana magana da dad while Hajiya karama tana sauron su. Mom shuru tayi tana kallon su, kowannensu tsayawa yayi suma sun zuba masu idanu “Wai kuna haukane zaku shigo babu sallama sannan kunyi ma mutane tsaye?…” Hajiya karama ta fada cikin fada, “Munzo jin abinda ke faruwa ne….” Sharif ya fada yana daga gira daya, dad dinsu kam ya cika yayi fam “Kambu…amma wallahi zanyi maganinku yanzu nan in har Baku bar wajen nan yanzu ba…” Hajiya karama ta fada kaman zata tashi sama “Ai in mun bar wajen nan to kun gaya mana abinda ke faruwa… Dalilin dayasa yaya bai da lafiya amma duk baku damu dashi ba….ai muma yan gidan nan ne kuma we are no more kids….” Shahid ya fada atakaice sannan ya kalli Sharif yace “Ko ba haka bane?…” Ya tambayeshi da sauri Sharif yace “Haka ne …” Hajiya karama ji tayi kaman ta mike taci ubansu amma dad ya daga mata hannu alaman ta kyalesu, mom kam ko kallon su batayi ba balle su bata mata rai, dad daukan wayan dake gefenshi yayi sannan yayi dailing wata number, few seconds later ya fara cewa “Yauwa inspector… Ka taimaka ta turomin 4 police…” Sharif kallon shahid yayi shima shahid ya kalli Sharif suka yiwa junansu magana da ido suka juya, dad dinsu dakatawa yayi da wayan “Ku tsaya mana manya…you have some nerves…idiots…” Ya fada sannan ya ajiy wayan, daman he wasn’t making any Call Suna fita suka tsaya “Meye abunyi…nifa am disturbed… I really what to know abinda ke faruwa…dukda wannan ustaz yana hanamu walawa amma he’s our brother….” Inji shahid, ajiyan zuciya Sharif ya sauke “Nima I really want to know… Amma since it seems secret mu kyalle…in yayi tsami munji…” Ya fada given up “No gaskiya… We need to know… Duk sun raina mana hankali …har yanzu kallon yara suke mana.. They don’t think we are matured balle suyi sharing family problems damu…and were are the second born of this family…” Inji shahid, “Then me xamuyi?…” Sharif ya tambayeshi, shuru yayi for a while sannan yace “I know what to do…muje wajen grand ma….am sure mun San yanda zamuyi tormenting dinta har fada mana….” Yfada yana murmushin keta “Yes ni ban ma tuna ta ba…she’s our only hope…



amma wait what if bata San abinda ke faruwa ba…” “Sai mu tisata gaba tazo ta tambayar mana…” Dariya shahid yayi yana cewa “Yau ana yinta kenan…” Kenan.

Abangaren dija kam ji tayi ana taba mata kafa tayi saurin mikewa, wata cleaner ta gani da kayan aiki, “Ke lafiya kike kwance nan?… Ko duk salon saurin zuwan ne?…” Matar ta fada, ita dai dija bata ce komai bai sai saurin take ta mike, ji tayi kanta yayi mata dummm, jikinta rau da zafi, bag dinta ta dauka ta fara tafiya ita kuma matar ta tsaya tana kallon ta. Dija ji tayi duk ilahirin jikinta babu abinda yake mata sai ciwo, ankles dinta kaman an takasu, kawai sai ta fara breakfast da kuka, tana tafiya tana kira ammi cikin ranta, ji tayi she still want to lay down, tana tafiya tana kallon ko da akwai inda zata dan zauna for a while. Wani wuri ta gani still cikin hospital din, wurin ta nufa ta zauna tare da hada kanta da gwaiwa, sabon babin kuka tabude, babu abinda take kira sai ammi kaman yau ta bar gida tajeji, tana kuka tana taba jikinta tqnq imagining what sort of hotness is this? Cikinta ne yayi motsi tayi sauri dakata da kuka tana saurraron motsin, still wani motsin ta karaji, ahankali ta Dora hannu kan cikin ta, for the very first time dataji abu yayi portraying a cikinta, goge face dinta tayi ta rike cikinta da two hands dinta, kalle2 ta danyi don tabbatar da babu mai kallon ta, hannu tasa cikin riganta tana shafa cikin ta,






still abunda ke cikinta sai motsi yake, ko a lokacin dija batayi tunanin dane cikin cikinta ba, sai da cikinta ya motsa for almost 8 times sannan yayi still. Sai lokacin ta cire hannunta ta cigaba da kukanta “Gida nakeso….” Kawai take cewa. Kafin karfe seven na Safiya fever ya rufeta sosai don babu abinda take sai rawan sanyi, gashi rabonta da abinci tun kafin taga yazid. Ganin masu wucewa da yawa suna kallon ta yasa tayi karfin halin mikewa ta bar wajen tana tafiya kaman Kazan da ruwan sama ya doka sai rawa jikinta yake, sai da ta kai bakin titi ta tsaya tana kalle2 wani chemist ta tsaya kallon mai wurin yana budewa tana ganin ya gama budewa ta taka ahankali ta shiga wajen har lokacin bata bar kuka ba, mai wajen dake dusting wurin zaman shi ya daga kai yana kallon ta, ganin batace komai ba sai kuka yasashi cewa “Lafiya baiwar Allah?…” Ya tambayeta yana zama, bakin dija na rawa ta fara cewa “Ma…ga…ni…zaa…bani….” Ta fada tana kokarin daidaita kukanta, saurayin tsaya kallon face dinta yayi sannan yana kallon how swollen her lips is, “Maganin me?…” Ya tambayeta, shuru tayi tana tuna yanda ammi ke aikenta siyan maganin musassara, “Na…musassara….” Ta amsa Mashi, still tsaya kallon beautiful but sad face dinta yayi “Wa ya aikoki?…” Ya sake tambayanta, kai kawai ta girgiza Mashi alaman babu Wanda ya aikota “Me ke damunki?…” “Jikina…ke…ciwo….” Ta fada tana kuka, “Ina mamanki?…” “Tana….gida….” Tayi Mashi karya “Kinci abinci?….” Kai ta girgiza Mashi, “To…zan baki magani….amma ki tabbatar kinci abinci kafin kisha…kinji ko?…” Da sauri ta gyada Mashi kai, mikewa yayi ya tattara mata drugs. Nuna mata yanda zatasha yayi sannan ya mika mata. “Nawa?…” Ta tambayeshu gwanin ban tausayi, kura mata ido yayi for a moment sannan yace “Ki barshi…yi sauri ki koma gida kici abinci sai kisha maganin ki kwanta…kinjiko?….” Ya fada mata sounding very caring, ahankali ta gyada Mashi kai. “Na….go…de….” Ta fada sannan ta juya ta bar wajen.






WhatsAppFacebookTwitterFacebook MessengerGoogle+
Releated Post

April 2, 2018
NA CUCETA 23

April 1, 2018
Na cuceta 22


March 31, 2018
Na cuceta 21


January 2, 2018
ZAKISAN KONI WAYE 20


January 2, 2018
ZAKISAN KONI WAYE 19


January 2, 2018
ZAKISAN KONI WAYE 18

Book April 5, 2018 by Zuwairat Yunus


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

COMMENT


NAME *


EMAIL *


WEBSITE





SEARCH NOVEL
Search for:
COMMENTS
Nazy on NA CUCETA 23
Zainab Salihu (Mrs G) on NA CUCETA 23
shamsiyya muhd lawal on NA CUCE TA PART 20
Maman yasir on NA CUCE TA PART 20
umaryasmingago on NA CUCETA PART 1 COMPLETE
Maryam on NA CUCE TA PART 1
Bashaman on NA CUCE TA PART 1
Faiza Haruna on NA CUCE TA PART 1
💙💛💚🖤💜❤🧡
NA CUCE TA
❤💙💜🖤🧡💛💚





®Zuwairat ( ummumaryam)





2⃣5⃣





Tafiya tayi for about 5 minutes taji legs dinta sun gaji, bakin wani closed shop ta zaune ahankali sai shessheka take, ji take kaman ta hau titi ko mota yabi ta kanta ta huta, bayan kaman mintu goma ta kara mikewa this time wani shop ta nufa ta sayi small bread da ruwa, ahankali ta koma gefe daya ta bude fara ci, nan take ta fara vomiting kaman babu gobe, sabon kuka ta fara tana rike cikinta
"Wayyo cikina....ammi...cikina..." Ta dinga maimaitawa while tana amai, tana gamawa ta zame ta kwanta nan wajen batare data sha maganin ba. At that same time itama ammi tana chan tana kuka, already mutane gidan sun San abinda ya sami dija, kuma ba karamin fada da tsinuwa tasha wajen danginta ba don cewa sukayi tafi dija laifi, tunda tazo take kuka don gani take dija is no more, she hates herself so much that she wish death should take her away, babu mai kallon ta balle ya rarrasheta cos duk haushinta sukeji, at that moment da dija ke kwance kaman zata mutu itama ammi na kwance tana kuka tana kiran sunan dija,
"Dija ki yafemin..." Kawai take maimaitawa,
"Allah ka karemin dija in dai tana da rai.....Allah ka tsaremin dija indai bata mutu ...." Ta fada tana kuka,
"Wai baki yiwa mutane shuru?...bake kika koreta tabi duniya ba?... Kukan me zakiyi kuma?... Kawai ki zuba ruwa kasa kisha...." Inji wata tsohuwa mai kama da ammi,cikin kuka ammi ta dinga cewa
"Yau ina jin dija cikin jikina....ina ji kaman wani abu ya sameta...." Tafada cikin matsanacin kuka, baki tsohuwar ta tabe
"Ba sai ki ji dadi ba....ai sai ki zuba ruwa kasa kisha.... In ba keba wacece zata yanka hannunta ta yar koda kuwa hannun ya rube.....amma ke kika Iya korar marainiyar Allah bayan zaluncin data fuskanta....da akwai hisabi tsakanin ki da ita...kawai ki jira ki gani......" Tsohuwar ta fada sannan ta bar mata creepy and disgusting room wanda babu kamshin abinda ke tashi sai na tsamin furan daya kwana.
"Ni dai...Ku taimaka Ku nemomin dija....wallahi nayi kuskure..." Ta fada tana kuka
"Ina jin da akwai abinda ke samun dija...ina ji a jikina...." Ta dinga maimaitawa.

Itama dija dukda tana kwance nan kasa idanuwanta rufe amma bata bar kiran ammi ba, hawaye da fita daga closed eyes dinta. Sai nishi kawai take tana haki kaman wacce tayi gudu while two hands dinta rike da tummy dinta





Wajen karfe biyar na maraice su Sharif suka iso gidan grandma dinsu dake hotoro
Sukaje, kusa da bakin kofan falo sukayi parking motarsu instead of parking lot, ba komai yasa sukayi hakan ba sai don plan din da sukayi saboda abunda ke tafe dasu.


Falon old woman din suka shiga suka tardata ta kurawa arewa 24 ido da medical specks a face dinta. Daga kai tayi tana cewa
"Wane arnene ya shigo babu sallama?..." Ta fada cikin tsiwa dukda tasan sune amma dayake itama ba daga bayaba.
"Arnayen jikokinki ne?..." Suka amsa mata suna zama both side dinta, tsoki taja
"Wai Ku yaushe zakuyi hankali...?" Ta fada tana juyowa tana kallon faces dinsu one after the other,
"Lokacin da jakkuna sukayi kaho..." Sharif ya amsa mata as usual,
"Murja!!!!...." Shahid ya kwalawa wata kira, Wanda saida tsohuwar ta Dade kunnenta sabida kara cos sun San ko kadan bata kaunar hayaniya. Da sauri yarinyan da aka kira da Murja ta fito da gudu har jikinta na rawa don tasan ko suwaye,
"Ki kawo mana abunsh..." Shahid ya fada mata, da sauri ta juya, su kuma suka kalli juna tare da fashewa da dariya, ko na meye oho. Ko da yarinyan ta kawo masu kunun aya dariya suka sake yi duk sun takurawa baiwar Allah dake zaune tsakiyansu, saida sukasha sannan Sharif yayiwa shahid alama da ido, ahankali shahid ya dauke wayan grandma dake kusa dashi ya saka cikin aljihunshi sannan Sharif ya fara cewa,
"Inna...munzo ne dan Allah ki fada mana abind ke faruwa chan gidnmu..." Ya fada mata sounding very stubborn, tsohuwar gyara zaman specks dinta tayi sannan tace
"Ban ganeba....meke faruwa?... " ta tambayesu tana kallon faces dinsu
"Oho...muma bamu Sani ba...inda mun sani ai baki ganinmu nan..." Inii Sharif, dakuwa ta sakar Mashi a fuska tana cewa
"Kaci uban daya haifeka....ni kake cewa oho?....ni Saar ubanka ne?... Ku tashi Ku tafi kafin in kira ubanku...."
Ta fada tana dungurin Sharif a goshi, shikam shahid rike baki yayi yana dariya, saida ta gama balbaleshi sannan shahid yace
"Inna baki gane ba...yaya yazid ne bai da lafiya...Kuma duk yan gidan basu damu dashi ba,...ko zuwa inda yake basuyi ba...shine mukace muzo mu tambayeki ko zaki fada mana abinda ke faruwa...." Kallon banza ta watsa Mashi
"To ban Sani ba...Ku tashi Ku bani wuri...." Kallon juna su kayi,
Dukkansu mikewa sukayi,
"Wallahi sai kin fada mana...ko kuma mu saka waka...." Inji Sharif,
"Kun Dade Baku saka wakan ba..." Ta fada tana gyara zamanta, remote dinta suka dauka suka chanza zuwa tashan boom TV, suka saka waka sannan suka saka a highest volume, tsohuwa zaro idanuwa tayi tare da dafe kanta, da sauri ta mike ta kashe kallon tana neman wayanta don kiran dad dinsu amma bata ganshiba, gefe daya suka koma tare da folding hands dinsu a chest sukayi tsaye suna kallon tsohuwa tana birkita inda ta zauna, daga kai tayi ta kallesu
"Dangin firauna ina kuka kaimin waya?..." Ta fada tana gyara daurin zaninta,
"Ai inna ki fada mana kawai sai mu baki wayanki tare da bar maki gida...." Shahid ya fada atakaice, tsohuwar zama tayi bata ko kallesu ba
Ganin Sharif ya nufi wajen kayan kallon zai kara kunnawa yasa ta mike
"Kana kunnawa sai da tsinewa ubanka.... " ta fada kaman zata sauce,
"Ai danki ne...in kin tsine Mashi matsalan ki..." Inji shahid dake jingine da bango yana dariya, Sharif kara kunnanawa yayi ya kara kura volume, ta bishi ya gudu ta koma kashe suka kara komawa, babu irin zagin da basu sha ba amma kememe suka ki rabuwa da ita har saida ta gaji da kashe kayan kallon ta zauna tana haki kaman wacce tayi race,
"Wallahi ban san abinda ya fara ba...uban Ku bai fada min ba..." Ta rasa maganar da zagi, rage volume sukayi sannan shahid yace
"An ma rainaki wallahi... Yanzu bari in dauko maki hijjab mu kaiki har gida ki jiyo abinda ke faruwa...."
"To Ku fara bani wayata...." Ta fada masu, kallon juna sukayi suka tuntsure da dariya
"This old woman wants to use sense on us...." Sharif ya fada yana dariya
"Ai inna in kin ga na baki wannan wayan to mun isa chan Gidan...." Inji shahid, daman tacika tayi fam kuma tana bukatar gaya danta yayi mata iyaka da su, Murja ta kira ta dauko mata hijab, few seconds later ta fito da hijab, fixgan hijabin tayi daga hannun Murja ta Dora a shoulder dinta ta tashi kaman zata tashi sama tayi waje, kallon murja dake tattare cups sukayi Sharif yace
"Babe ya ranar nan?..." Ya tambayeta yana daga mata gira, batace kala ba sai dariya suke da sauri ta kwace cups,
"Babe kilan mu dawo da mun ajiye Hajiya... Me kike so..." Inji shahid, har ta shiga kitchen ta leko ta watsa masu disgusting look sannan ta shige, kara dariya sukayi sannan shahid yace
"Kin harari uwarki da ubanki..."
"Don't mind her ta samu fresh boys sai yanga take...remember she wasn't a virgin...." Inji Sharif, cikin dariya shahid yace.
"Kilan she's jealous of the gal we brought here last...." Bai idaba Hajiya ta dankara Masu ashar Wanda yasasu barin wurin.
Suna kaiwa gida sukayi parking sannan suka bata wayan ta, tana fitowa ta fara kwallawa dad kira tundaga waje
"Isa!... Isah!!!...." Kawai take fada da karfi, yaran gidan dake wasa a falon Hajiya babba fitowa sukayi da gudu
"Inna lafiya?...." Daya daga cikin su ta tambayeta,
"Kin ci ubanki....ina ubanku yake...." Tafada tana tafiya irin na old people sannan har lokacin hijjab dinta na kan shoulder dinta, dad ne ya fito, yaga mom dinshi sai zazzaga balai take, tana ganin shi ta fara
"Wallahi kayi min iyaka dukkan yaranka...kar shegen daya kara takamin gidan....kar ka kuskura su kara zuwa gidana..." Ta fada tana wuceshi zuwa part dinshi, dad dai tsaye yayi ya rasa inda ta dosa, bin bayanta yayi
"Wani abu akayi maki?..." Ya tambayeta in a soft tune,
"Ni dai kayi min iyaka da yaranka kawai...mussaman wayan nan masu kama da shaidanun...." Tafada tana shigewa falonshi, shima shiga yayi. Su mom ma zuwa sukayi suka gaidata amma ko amsawa batayi ba sai balai kawai take tana ya rabata da yaranshi, sai datayi mai isanta sannan tace
"Ina yazidu?..."
"Yana bangarenshi..." Hajiya karama ta amsa mata,
"To ubanme yayi maku kuka ki kula dashi bayan ance baida lafiya?...." Ta tambayesu atakaice, dukkan su shuru sukayi sai dad yayi karfin halin cewa
"Wa ya kai maki wannan maganar?..." Dakuwa tayi Mashi
"Wato dai gaskia ne baida lafiya kuma Baku kulawa dashi...to Ku fadamin abinda yayi maku...." Ta kara tambayansu, dad zama yayi yana Neman hukuncin daya dace da dasu Sharif don yasan its their hands doing.
"To tunda bani da darajan sanin abinda ke faruwa bari in tashi in tafi...." Ta fada tana kokarin mikewa, da sauri dad yace
"Kiyi hakuri inna....abinda ya aikata bakina bazai Iya furtawaba....amma muje ya fada maki da bakinshi...." Inji dad, harara ta watsa Mashi tare dasu mom sannan ta mike su dad sukabi bayanta. Part din yazid tayi suna biye daita kaman wasu guards. Daman su Sharif na boye cikin mota don sun San ba karamin haushinsu dad zaiji ba, suna ganin sunshiga part din yazid sukayi saurin fitowa tare da komawa bayan window dake direct to his bedroom, in dai zaayi magana da karfi zakaji, kasa kunne sukayi kaman dole


Inna na shiga ta tarda yazid rungume da mufida suna bacci don data bashi tea ya dan sha kwantawa sukayi tare
"Yaran zamani babu kunya babu tsoron Allah....gidan surukai take kwance jikin miji da rana tsaka...." Tafada tana karasawa bakin gadon, dad dasu mom tsayawa sukayi bakin kofa, hannu ta daga ta lukawa mufida duka a baya Wanda yasa ta farka a gigice
Shima yazid farkawa yayi, mufida bude ido tayi ta kalli tsohuwar dake tsaye kanta tayi sauri zare

Please Login or Register in order to submit comment