google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sai tga bai nan wajen
"Ashe duk zaman da nayi a nan babu waya kusa dani..." Inji Hajiya karama
"Daman kin saba ...nasan yanzu miss calls na chan rututu..." Hajiya babba tq fada mata, dariya tayi Sannan ta mike, daman by then an farq kiran sallan zuhr.

Tunda dija ta shiga mota take shessheka amma babu hawaye har wata mata dake zaune kusa daita ta tambayeta matsalan ta amsa mata da babu komai
"To ki bar damun mu da hayaniya...." Matar ta fadawa dija, dija hada kai da kujeran gabanta tayi tana tunanin sunan kauyen su ammi, tafi minti biyar tana tunani Sannan sunan wurin ya fado mata, Sai ta tuna tunda amminta da kanta ta gujeta Tasan koina ma gudunta zaa dingayi,
"Allah kasa in mutu..." Tafada cikin ranta wasu new tears suna fitowa daga tired eyes dinta,
"Allah kasa inyi hadari in mutu...banason duniya...." Ta sake fadawa kanta wannan Karin tana fashewa da kuka sosai,
"Wai ke lafiya kike mamu kuka cikin mota?..." Wanda ke zaune gabanta ya tambayeta, da Sauri dija ta share hawayen ta amma deep is side she's boiling,
"Allah yaisa....ban zan yafe ba...mugu....kasa ammi ta koreni..." Tafada cikin ranta wasu hawayen na zubowa, ita ba cikin jikinta ke concern dinta ba, koranta da ammi tayi, Tasan ana cikin haihuwa don tasha ganin Matan kauyen su da manya ciki daga baya ashe sun haihu, to anata tunanin ba irin wannan cikin gareta ba don ita cikinta bai da girma, batasan nan da four months da ko yarinya zata keto ta jikinta ba,
"Wallahi garzali bai da mutunci..." Taji daya daga cikin Matan dake zaune layin da take tana fadi,
"Inafa yaganshi...yarinya da ciki amma ya saketa... Ko tausayinta bai jiba... Yaran yanzsu sun maida aure tamkar wasa...." Wata ta saka baki, dija kasake tayi tana sauraron su, daman bata manta hiran da sukayi da kawarta ba inda take fada masu anasamun ciki in namiji ya sakawa mace abun fitsarinshi, tasan saki don tana jin ana cewa aure ya ruguje tsakanin wasu, shuru tayi tana tunanin abinda zata dinga fadawa mutane in an ganta, don gani take kowa na ganin tana da ciki kuma zaa dinga tambayan ta ,
"Nima sakina yayi...." Tafada thinking that cikin ranta ta fadi hakan, da Sauri Matan dake gefen ta suka kalleta,
"Inna lillahi... Kinga irin abun ko?... Yanzsu wannan yar Yarinyan har ta isa a aureta balle saki?... Gaskiya muna da matsala..." Matar ta fada kaman zatayi kuka tana kallon dija, Dan ajiyan zuciya dija tayi don gani take ana tausayin ta
Ta samu tudun dafawa kenan tunda ta samu an tausaya mata,
"Allah ya saka maki..." Daya daga cikin Matan ta fada,
"Ameen..." Tafada ahankali. Har suka isa jos dija bata bar hawaye ba, Kawai tunanin halin da zata fada in har mutuwa bai dauke ta bha Kawai take, bus stop dake cikin garin jos motan ya paka mutane suka fara fitowa, dija zaune tayi tana kallon mutane dake kai kawo Sannan tana tuna lokacin da suke zuwa da ammi, bata manta irin murnan da suke muddin akace zasu zo jos amma yau gata cikin jos tana jira mutuwan ta.
"Ki fito mana...." Taji wani yana cewa, Sai lokacin ta dawo hayyacinta, bag dinta dake kan cinyanta ta dauko ta fito daga cikin motan ta shiga cikin park dake dauke da mutane kala2 kowa ta kanshi Kawai yake, gefe daya ta samu ta zauna, duk Wanda yaga yar beautiful yarinya zaune dauke da bag kan kafanta Sai ya juyo ya kalleta Sannan su wuce. Irin tambayan da ake yi mata yasa ta mike ta dauki bag dinta tana zagaya park din rike da bag dinta, mutane Sai tambayan ta suke ko zata hau mota amma ki daga kai batayi balle ta amsa.



Har karfe biyu yazid na kwance inda mufida ta barshi, da kyar ya samu yayi sallan zuhr, tunanin rayuwan duniya Kawai yake, ahankali ya dauki wayansyayi dailing number mufida don yaji in ta isa gida amma ringing Kawai yake babu response, ajiye wayan yayi, baifi minti biyar da ajiye wayan ba ta fara ringing, ahankali ya mika hannu daga inda yake kwance ya dauki wayan, gani yayi small mom, Kawai tunanin sun samu labarin zuwan mufida yayi. Picking yayi tare da sallama cikin sanyin murya,
"Me ke damunka?..." Ta tambayeshi batare data amsa sallaman ba, shuru yayi don ya lura har yanzsu bata San abinda ke faruwa ba ,
"Son am asking you?..." Ta sake fada mashi,
"Am OK..." Ya amsa mata cikin sanyin murya
"Ok..ina.. Mufida?.." Ta tambayeshi,
"Tana bacci..." Yayi mata karya don ko kadan baison magana kuma yasan in ya fada mata gaskiyan inda take to maganar ba karamin tsawo zaiyi ba,
'Daman wata tambaya zan yi maka..." Tafada ahankali,
"To small mom..." Ya amsa mata not thinking about what ever she has to say,
"Pls inason ka fada min...Salem ya taba fada maka da akwai abinda ya shiga tsakanin shi da wannan Yarinyan dayazo Neman address dinta?..." Da Sauri yazid ya mike zaune, tare dacewa
"Wace yarinya?..." Ya tambayeta muryan shi na rawa,
"Khadija..." Jin sunan khadija yasa yayi Sauri mikewa tsaye,
"Me ya sameta!!!!..." Ya tambayeta tension na rising cikin muryan shi Wanda yasa Hajiya karama kallon wayan daga inda take zaune a bakin gadonta.
"Ina tambayan ka...kana tambaya ta...I said ya fada maka wani abu ya shiga tsakanin su?..." Ta sake tambayan shi,
"Small mom...ki.fadamin mana...wani abu kaman me?..." Ya tambayeta cikin tashin hankali,
"Kai..why do you sound so tensed?..." Hajiya ta tambayeshi,
"Ki fadamin mana..." Ya fada in high tune kaman wata age mate dinshi, da Sauri ya sake cewa
"Sorrry small mom...pls ban gane abinda kike nufi ba..." Ya fada yana calming kanshi, Hajiya karama shuru tayi tana tunanin abinda ke faruwa don the tension in his voice says it all,
"Small mom ..pls...tell..." Yafada in a cracking voice, da kyar Hajiya ta samu courage din cewa
"An kawo ta dazun...wai she's pregnant...." Jin pregnant yasa yazid sakin wayan hannun shi,
"Inna lillahi... Waina ilaihi.... Rajuun..." Ya dinga maimaitawa yana fashewa da kuka
"Na shiga uku...na shiga uku...NA...shiga...uku..." Yafada cikin matsanacin kuka, hajiya karama na sauraron duk abinda yake cewa, itama da Sauri ta mike zaune tana fada kirjinta
"Hallo..." Ta dinga fada ko ta samu yayi magana amma Sai kukanshi kawai ke tashi.
Yazid zama kasa yayi yana kuka don a nashi tunanin wayan ta tsinke not knowing it still connected, da Sauri ya goge hawayen face dinshi ya dauki wayan don sake kiran Hajiya karama saiga yana counting, yasan babu zancen wani boye2 don karya ya kare,
"Pls...small.. Mommy... Ku...riketa... Am...coming..." Yafada cikin kuka,
"What is happening?.." Shine tambayan da Hajiya karama tayi mashi amma ko kadan bai Iya magana, katse wayan yayi Kawai , ya maida buttons din riganshi ya fito daga ciki part din shi, da Sauri ya kara komawa ya dauko car keys tare da kulle part din Sannan ya hau lifter zuwa parking lot da suke ajiye cars dinsu. Sai Sauri yake kaman zai tashi sama.
Cikin mota ya shiga yayi reverse ya fita daga gate dinsu, wayanshi ne ya fara ringing, dauka yayi yaga still Hajiya karama ce, kasa picking Sai hawaye yake yana tuki, yau zai zama ranar kunya a gareshi, yau su Sharif da shahid da yake yiwa fada kan rashin jinsu zasuji yayiwa mai aikinsu jiki
"How?...was she matured?..." Shine tambaya da yayiwa kanshi yana hawaye at the same time yana tuki at high speed. Abangaren Hajiya karama kam kasa tsayawa tayi ta koma ta zauna ahankali,
"How could this be possible?... How?..." Shine tambayan da Hajiya karama take wa kanta at the same time wayanta kunnenta tana sauraron ringing dayake tana aduan Allah yasa yayi picking,
"Daman wannan yaron haka yake?..." Ta sake of tambayan kanta. Ajiye wayan tayi ahankali ta maida kafanta kan gado tare da harde hands dinta kan kirjinta. Kawai Sai hawaye suka taro idanuwanta, tana nan tana kareshi amma she's wrong, nobody is above mistakes,
"Subhanallahi!!!...." Tafada ahankali,
"I wish I know... Inama na Sani... Yaya am sorry
.." Tafdaa tana fashewa da kuka,
"Dija am sorry... Am so sorry... I trusted my sons so much..." Tafada cikin kuka tamkar danta ne ya aikata wannan abun kunyan, daman haka take, she loves yazid more than her own blood children, ba don komai ba amma because of his respect da addini, he loves her too don duk abinda ta nuna tana so to bai tsallakewa har Sai yayi mata. Tunanin Hajiya babba tayi
"This will ruin my sister..." Ta fada cikin kuka tana tunanin halin da hajiya babba zata shiga in ta samu labarin abinda ke faruwa Don Tasan hakan zai jefa Hajiya babba cikin matsanacin tashin hankali don she's a peace loving person, ko kadan bata kaunar tashin hankali amma gashi yanzu babban matsalan zaiyi knocking on her door step, hawaye Hajiya karama ta share
"I wish am dreaming ...I wish I can make this go away..." Tafada tana kara fashewa da kuka, wayanta ne ya dau ringing, ahankali ta daga wayan kasancewan ringing din Hajiya babba daban, daidaita voice dinta tayi Sannan tace
"Anty ya dai?..." Tafada tana kokarin boye damuwa dake cikin ranta,
"Baki shigo ba..." Ta fada cikin sanyin murya don sun saba always together,
"Salla nayi..." Ta fada mata ahankali,
"To kin kira yazid din?..." Ta tambayeta, shuru Hajiya karama tayi not knowing what to say,
"Hello..ko baki kira shiba?.." Ta sake tambayan ta, da Sauri Hajiya karama tace
"Na.. Kirashi...amma the network is bad...zan sake kiranshi..." Tayi mata karya, ta kara dacewa
"Zan Dan kwanta kadan..."
"Ok...to daman ke na zauna jira...bari in kwanta nima...but pls call him don ko.kadan banason yin wannan discussion dashi..." Tafada ahankali,
"To shikenan..." Ta amsa mata Sannan ta katse wayan ta Dan jingina da pillow tana tunanin abinyi.

Yazid kam yana tuki yana kuka kafin ya iso garin Kano har idanuwanshi sun kumbura sunyi jajir, haka face dinshi ma tayi ja sosai. Daf da sallan magrib yayi horn a bakin gate dinsu, har lokacin Hajiya karama bata kara fitowa ba, tana kwance tana sauraron zuwan shi, tana jin horn a bakin gate tayi saurin mikewa, lekawa tayi ta window taga motan yazid dake shigowa, da Sauri ta fito tana daure kanta da dankwali, tana fita yazid na fitowa daga cikin mota, kallon yanda ya koma tayi Sai ya kara fashewa da kuka, kasa magana tayi, jin hayaniyan yaran gidan ya maidato hankalin ta, da Sauri ta kama mashi hannu
"Ku koma...yaya yana zuwa..." Tafada tana rike da hannun shi har part dinta. Suna shiga falo ta sakar mashi hannun ta dawo gabanshi
"What is happening?..." Shine tambayan da tayi mashi, yazid shuru yayi yana kuka don baisan ta yanda zai fara fada mata abinda yayi ba,
"Tell me...meke faruwa?... Na tambayeka in Salem ne yayiwa khadija ciki amma instead Sai kukan ka Kawai naji...meke faruwa?...." Ta tambayeshi hawaye na taruwa idanuwanta, cikin kuka yazid yayi kneeling gabanta tare da rike legs dinta
"Am...sorry....I...ra....ped...her...." Yafada cikin matsanacin kuka, babu alaman surprise a fuskan Hajiya karama don already she's ready for this,
"Yazid how could you?... Me ya jamaka aikata irin wannan mummunar aikin?..." Tafada tana kuka, yana girgiza kai yana cewa
"Wallahi banisan ba...ko kadan ba halina bane...I don't know what came offer me...am sorry.. I disappointed all of you...Ku yafemin..." Ya karasa maganar cikin kuka.asabe dake tsaye cikin kitchen baki tarike, batasan ainahin abinda yake magana akai ba amma tasan it is not something good
"Dan Allah Ku yafemin.. Am sorry... Ku fada mata ta yafemin..." Yafada cikin shessheka, har lokacin asabe na sauraron su, itama Hajiya karama kuka Kawai take saboda yanda yazid ke kuka, dafa kanshi tayi
"Enough... Ka bar kukan haka nan...the damage have been done,..tashi..." Tafada tana goge hawayenta, kin tashi yayi ya kara cewa
"Pls Ku fadawa khadija ta yafemin... Na cuci rayuwanta...na zalunceta...am sorry... Sharrin shaidan ne..." Ya cigaba dacewa, sai lokacin asabe ta gano inda matsalan yake, ko kadan batayi tunanin dija is pregnant ba, Kawai tana tunanin yana confessing kan abinda yayi mata ne. Hajiya karama rike shi tayi ya mike ta saka hannu tana goge mashi tears din face dinshi wasu suna zubowa, duk a lokacin yana tunanin dija tana gidan. Hajiya karama kam tausayin yazid Kawai take don yanda ya chanza shows he's really sorry, kama hannun shi tayi sukayi hanyan bedroom dinta, Dan tirjewa yayi
"Small mom...I need to see khadija..." Yafada cikin low voice,
"An tafi daita..." Tafada mashi ahankali, kuka ya kara fashewa dashi,
"We don't know any of you could be responsible... Tace Kaine amma we thought it was a plan to blackmail us..." Ta fada mashi, ahankali yazid ya zauna kasa tare da dafe kanshi yana kuka. Hajiya babba kam tana cikin bacci taji hayaniyan yara suna kiran yaya yazid, da Sauri ta mike don tunda Hajiya karama ta shaida mata bata dawowa itama ta kwanta. Autanta ne ya shigo dakin yana cewa
"Big mom yaya ya dawo..." Kallon surprise tayi mashi,
"Yana ina?..." Shine tambayan data yi mashi don tabbatar he's not lying,
"Yana bangaren small mom...tace bashi da lafiya..." Yafada with exergration, surprise look ne kwance kan fuskanta,
"Bai da lafiya?..." Ta tambayi kanta ahankali, yaron dai komawa yayi itama ta sauka daga kan gado ta fito falo. Zama tayi tana jiran shigowa shi har kusan minti ashirin baizoba nan take ta mike tayi hanyan part din Hajiya karama, tuna shiga falon ta fara jin sautin kukan shi,
"Ni dai Ku fadamin inda take in tafi..." Taji yana cewa, da Sauri ta dafe kirjinta saboda yanda gabanta yayi mugun faduwa,
"I need to be on my way...." Yafada cikin kuka, nan take Hajiya babba ta yanke jiki ta fada kasa tim, Wanda yasa Hajiya karama da yazid kallon wurin suka ga Hajiya kwance kasa kumfa na fitowa daga bakinta.

Har magrib dija na yawo wajen park da bag dinta, Allah ya taimaka mata bag dinta ba babba bane, babu wasu kaya ciki Sai gowns data dawo dasu daga Kano, duk inda ta ga mata nan take zuwa ta Dan raba da sun watse sai ta nemi wani wajen,har lokacin bata CI komai ba sai kalacin dataci gidan Hajiya Aisha, tana zaune kan wani benci kusa da wasu yara dake saida abinci kala na talakawa, tunanin inda zata zauna Kawai take, ji tayi wani abu NA juyawa cikin cikinta ga amai na tukanta,kusa da daya daga cikin masu saida abinci taje ta fada mata ta bata abinci na hamsin, yarinyan kallon ta tayi daga am a zuwa kasa Sannan ta maida kallonta ga abinda take saidawa, daya daga cikin robanta ta dauko ta zuba mata shinkafa babban spoon daya ta saka mata yaji da mai ta mika mata dija ta amsa ta bata hamsin cikin kudin dake cikin bag dinta Wanda ammi ta wurga mata. Gefe daya ta koma tana ci wasu da suka dan maida hankalin su kanta suna kallon ta while wasu basu damu daita ba. Tana gamaci taji abincin bai isheta ba ta kara komawa ta sai na hamsin. Atakaice saida taci kusan na Dari biyu Sannan ta koshi. Tana nan zaune har karfe goma, sai da mai saida abinci na karshe ta mike Sannan itama ta mike tana kallon titin daya fara komawa lonely, tana tafiya tana kuka tana kiran ammi, wani waje ta tsaya katon gate taga cars suna shiga suna fita itama ta kusa kai ta shiga wurin dake kama da gari guda, Ashe hospital ne, yawo Kawai take tana ganin mata da maza suna shiga suna fita, Chan nesa daita ta hangi wasu mata zazzaune da saurinta ta karasa wajen babu wacce ta maida hankalin ta kanta, ahankali tq zauna kan daya daga cikin kujerun, batafi minti biyar ba taji anacewa
"Ina masu Maryam isa?..." Da sauri mata biyu suka mike, dija tsaya kallon su tayi sai taji anacewa
"Ta haihu..an samu namiji..." Sai lokacin ta gane inda ake haihuwa ne.




Around 8:30 a falon su dad dakin yazid, dad ne zaune sai Hajiya babba data fita hayyacinta kaman ba itaba duk idanuwanta sunyi mugun kumburi hannuwanta bisa kanta sai hawaye Kawai take, opposite dinta Hajiya karama ce zaune sai yazid dake zaune kasan carpet kanshi kasa duk ya chanza, dad kura mashi ido yayi ya rasa abun cewa don sunfi hour zaune wurin nan amma ko word biyar dad bai fita ba don he's beyond confused, banda kukan Hajiya babba babu abinda ke tashi don shi yazid a yanzu ko muryanshi bai fita sosai, saboda kuka,
"Am very disappointed in you..." Shine maganar da dad ya kara fada
"Very ...very...disappointed in you....kullum kaman ustaz amma Ashe deceiving dinmu kake....gashi yanzu halin ka ya fito fili...amma Allah yaisa tsakanina dakai...ka lalata min suna....." Dad ya fada cikin wata irin murya, yazid sai hawaye Kawai yake don he's expecting more,
"Allah NA ganin ba irin tarbiyan danayi maka bane....I tried my best..." Ya sake fada Sannan yayi shuru saboda yanda ranshi tayi mugun baci, Hajiya karama dake hawaye tace
"Kayi hakuri...nasan kaddara ya Riga fata....am sure bai taba irin wannan abun ba...regrets is written all over him...."
"Shut up!!!!" Dad ya daka mata tsawa,
"Daman kece ke goya masu baya suyi duk abinda suke zo..." Yafada mata Hajiya karama kara fashewa tayi da kujadon maganar ba karamin bata mata brain yayi ba
"And you..ka fita kaje chan Ku karasa...babu abinda ya dameni...." Dad ya fada yana kokarin mikewa, da Sauri Hajiya babba ta tashi ta je inda yake ta rikeshi Hannu daya tasa ta goge face dinta, ahankali yazid ya daga kanshi ya kalleta yaji wani irin haushin kanshi da tausayin mom dinshi.
"Pls don't forsake him...abinda yayi is bad...very bad..amma yanzu me zamuyi?... Abinda ya faru ya riga ya faru...let's find solutions to this...." Tafada cikin kuka, dad tsayawa yayi yana kallon ta gwanin ban tausayi don har cikin ranshi yake jinta, hannun ta dake rike dashi ya kama,
"Wane irin solutions?... Right now am confuse..." Tafada yana shafa hannun ta,
"We should find the girl...ya aureta ko yana so ko bai so..." Tafada tana hararan yazid,
"What about the pregnancy?.." Dad ya tambayeta,
"We find her first... Maybe ina Iya kaita wajen grandma har ta haihu...kar abar iyayenta da wannan abun kunyan cos our sons mistake will ruin them..." Tafada tana kuka,
"You are the best mom in the world..." Yazid ya fada cikin ranshi, hannu dad yasa ya goge mata face dinta
"In haka kike so babu komai... Hakan zaayi..." Yafada ahankali, kallon yazid dad yayi
"Kai kuma I will surely find away to deal with you...." Ya fada mashi cikin bacin rai Sannan ya bar falon, Hajiya babba barin falon tayi tana hawaye, itama Hajiya karama mikewa tayi ta kama hannun yazid sukayi part dinta. Hajiya babba nashiga part dinta ta tarda miss call din Maman mufida rututu, nan ta zauna ta daidaita kanta Sannan ta kirata, bayan sun gaisa take fada mata ga mufida ta dawo sai kuka take kuma ta tambayeta abinda ke damunta taki ta fada mata, Hajiya shuru tayi tana tunanin kilan maganar cikin taji shiyasa tayi yaji,
"Dan Allah Ku tambayi yazid ko ya fada maku abinda ya faru tsakanin su donni nayi har na gaji..." Inji mamn mufida,
"To shikenan..." Hajiya ta amsa mata Sannan sukayi sallama, tana kashe wayan ta kira yazid, yana kwance falon Hajiya karama yana counting hours before dawn yaji ringing din wayanshi, yana ganin mom dinshi yayi saurin picking,
"In bakason ranka yayi mugun baci kaje ka bawa mufida hakuri... In ba haka ba Wallahi ko.gaidani karkayi...." Tana kaiwa nan ta kashe wayan ta. Kallon agogo yayi yaga 9:00 yasan yanzu babu holdup don haka zuwa gidansu mufida won't be difficult. Mikewa yayi ya fita ya hau mota ya kama hanyan gidansu mufida, duk ranar baici abinci ba kuma ko kadan baijin yunwa, duk Wanda ya ganshi yasan Sam baya Cikin kwanciya hankali. Cikin minti 43 ya isa kofar gidansu, bai shiga da mota ba yayi parking nan waje ya fito ya buga kofan mai gadi ya bude mashi, shiga yayi har falo yaga babu kowa, nan ya tsaya yana kwalla sallama mom din mufida ta fito suka gaisa Sam babu alaman damuwa tattare daita, tambayan mufida yayi ta nuna mashi hanyan dakinta. Mikewa yayi yabi inda ta fada mashi har bedroom dinta, ahankali ya bude kofan ya hangeta kwance tayi rub da ciki, idanuwanta bude amma ta bawa kofa baya taji an bude kofa amma batayi tunanin yazid ba, ahankali ya Kara bakin gado ya zauna tare da dafe bayanta, sai lokacin taji kamshi perfumes dinshi, da sauri ta juyo ta kalleshi, mikewa tayi zaune
"Me ya kawoka?... Ko Marin kazo ka karamin...ka fitar min daga daki...." Ahankali ya mike daga kan gado yayi kneeling bakin gadon
"Baby am so sorry... I will never hit you again... Pls forgive me..." Yafada ahankali, kura mashi ido tayi tana kallon shi, sai lokacin ta lura da irin kumvurin fuskanshi don tunda suke bata taba ganin fuskanshi haka ba, ahankali ta sauka daga kan gado ta tallabo face dinshi,
"Baby me ya sameka?..." Shine tambayan datayi mashi, tana kallon shi at the same time tanajintanajin sonshi na ratsa zuciyanta, murmushin karfin hali yayi
"Kece kika barni..." Yafada ahankali, kai ta girgiza mashi,
"pls tell me...some is wrong again.. Did you rape another gal?..." Dariya ya karayi don ba karamin dariya ta bashi ba
"Yanzu baby kin maidani irin mazan nan da basu Iya ajiye joystick dinsu waje daya?..."
"Kaga laifina ne?...AI with you anything is possible... " ta fada ahankali,
"Now tell me...kin yafe min?...." Ya tambayeta yana kama waist dinta, hararanshi tayi tare da turo baki
"Ka bari saina huce..."
"Pls baby ki huce...mom tace in baki dawo ba kar in kara yi mata magana...so pls ijn har kinason fiddani daga fushin mom ki ki tashi ki shirya mu tafi...."
"You mean now?..."
"Yes...now...pls...", da kyar ya shawo kanta ta yarda tabishi. Mom din mufida kam mamaki Kawai take yanda batasan abinda ya hadasu ba kuma har sun shirya, around 10:30 suka kama hanyan gidansu yazid.

part 19
38 17 5
by ummumaryam29
💙💚❤🖤💛💜
NA CUCE TA
💙💚💜🖤💛❤
®zuwairat( ummu Maryam)
1⃣9⃣
Yana tuki suna hira kaman babu abinda ya taba hadasu, yazid kam ban da tunani babu abinda yake, Wai shi yazid ne zaiyi fathering da out of wedlock, har yanzu tamkar mafarki yake don he can't believe it, sai yanzu ya yarda don't take yourself to be perfect, don't feel too perfect cos in har baka bar duniya ba to baka wuce jarabawa ba,
"Ganawa kaddara...." Tafada kasan makoshinshi Wanda yasa mufida dake lumshe swollen eyes dinta kaman zatayi bacci ta kalleshi, shima kallon ta yayi ya sakar murmushin karfin hali,
"Am sorry I hit you..." Yafada kaman shine main problem dinshi,
"Nace ya wuce..." Tafada tana rike hannun shi dake kan staring, duniyar tunani ya kara fadawa, yanzu ya yarda cewa not all that glitter is gold, don before gani yake most of his friends are corrupt with dirty different characters amma duk cikin su babu mai shege sai shi, tuna how young khadija is yayi, shi har yanzu gani yake kaman dream don a nashi tunanin she can't get pregnant. Yasan yanzu duk zaa tsaneta gidansu, yasan she will be stigmatized, he can't wait for tomorrow, tamkar ya jawo gobe yake ji, yanzu baiji kunyan kowa kan wannan maganar, haka Allah ya kaddara mashi kuma he will take it in good faith. Sai around after 11 sukaiso gidansu, part dinshi suka shiga ta ajiye bag dinta Sannan ya kama hannun ta sukayi bangaren Hajiya babba, yasan its late amma yasan for sure mom dinshi bazatayi bacci ba. Kofan falo ya bude suka shiga yana rike da hannun mufida, bakin kofan bedroom dinta sukaje ya radawa mufida tayi sallama, tanayi mom ta amsa mata, sakin hannun ta yayi ya koma baya don har yanzu basu kebe da mom ba tunda aka fara wannan magana Sannan he's so ashamed of himself da bazai Iya hada ido daita ba. Falo ya koma ya zauna ya dafe kai yana counting seconds to dawn.
Mufida NA shiga mom ta daga kai ta kalleta da idanuwanta da suka chanza tamkar ba nata ba, tana ganin mufida tayi saurin goge face dinta don ko kadan bata dau muryanta ba.
"Daughter kece da wannan Daren?..." Ta tambayeta ahankali, kan mufida kasa tace
"Eh..." Sannan ta durkusa ta gaida ta, amsawa tayi
: Cikin sanyin murya tana nuna mata wurin zsama kusa daita, ahankali ta

Please Login or Register in order to submit comment