ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai Wauke mana ransa .

Ya ™are mgnar murya na rawa hawaye na zuba.

Ita kam Jannart abubuwan sun raunata-ta.

Domin ganin hawayen Riyyam.

"Dan ita haka Allah yayi idonta muddin taga hawaye idon wani to nata zai zubo, dan irin idon GARKUWA"

ne fareta.

Haka kuma tana da rauni abu kaWan ke sata hawaye.

Bare kuma wannan al'amarin da tasan yana masifar sasu cikin tsananin tashin hankali.

Sautin muryar Abba tajiyo cikin rauni yana cewa.

" Rukayya ki dena yi mishi kuka, addu'arki yafi bu™ata, Ramadan tashi maza dauki E-passport dinmu, Ka"

fara mana shirin tafiya.

Ya ™are mgnar suna fitowa main falon a jere.

Yayinda shima idanunsa sunyi jazir alamun tashin hankali.

Waje ya nufa.

Mamy kuwa zamewa tayi ta zauna bisa kujera hawaye na shatata tace.

" Yah Allah kaji tausayin wannan bawa naka, ka jikanshi ka yaye masa wannan azabar ka bashi lfy."

Ya Allah ka zama gatansa a kasar da ba ta saba bashi da kowa sai kai ya Allah

Cikin raunin murya da sanyi ido na ciko da hawaye Jannart tace.

" Amin ya Allah, Mamy ki dena kuka kici gaba da yimishi addu'a ."

Riyyam ya kalli Ramadan da ya sau™o yanzu da E passport a hannunsa.

Da sauri Riyyam yace.

 Hamma Ramadan bazakayi muku booking ta online ba ai yafi sauki.

Ka duba ka gani ina za afi samun jirgin China da wuri Abuja ko Lagos kaga baka da nitsuwar yin tu™i .

Da sauri Jannart tace.

 Eh hakanfa zaifi .

"Hakan kuwa shi yasa Ramadan komawa zaune jiki, a mace ya fara bincike kan sifirin jiragen sama na kasa"

da kasa.

Cikin sa'a kuwa ya samu akwai jirgin zuwa China ta Abuja nanda kwana biyu.

Haka yasa ya fara hidimar neman visa nan take a wurin yayi komai.

Sabida yanzu duniya ta zama a tafin hannu.

A can harabar gidan kuwa.

Gaba Waya hankalin Baba MauWo yayi matukar tashi da jin wannan lbrin.

Hadi da Ari ma jikinsu yayi sanyi.

Suna nan Sulaiman ya shigo.

Bayan sun gaisane ya kalli Baba MauWo cikin kulawa yace.

" Ba komai fa, ya farfaWo P.A ya ganshi ma, sai dai sun hanashi shiga dakin da yake ."

Toh abunka da nesa in kaji baka gamsuwa in ba gani kayi ba.

Koda suka shiga cikin gida.

Nan yayi ta kwantar musu da hankali.

Haka dai suka wuni a ranar da zulumi bini-bini su kira P.A.

Washe gari ma hakan suka wuni.

Toh da Yamma Ramadan ya tafi Abuja.

Dan Sulaiman da P.A sunce ba sai Abban yaje ba.

Tafiyar Ramadan yasan gidan ya ™ara zama shiru kamar ba mutane.

P.A kuwa shima har yau bai ganshi ba.

Sai da dare ne da ya sake zuwa asibitin sai gobe da safe yazo.

sunce ya koma masau™insu ne a cewarsu ma'aikatansu ke kula da maralafiya.

Ranar da Ramadan yazo Abuja da dare washe gari da safe.

Jirginsu ya daga zuwa kasar China.

Gab da magriba jirginsu Ramadan ya sau™a.

Daga Airport Win kai tsaye Puhua International Hospital din yace mai taxi ya wuce dashi.

Cikin sa'a kuwa suna zuwa bakin gate din P.A na fitowa.

Nan ya sallami mai taxi shida PA Suka nufi ciki.

 Kayi sauri P.A ta ina zamu bi? Ya jikin nasa? Yana mgn? .

Ramadan ya jerowa Usman tambayoyin.

Cikin sanyi Usman yace.

" Ko munje bazasu barka ka ganshi ba, amman sunce gobe da safe zamu ganshi. Sai dai in nuna maka"

"dakin da yake ciki kawai."""

Hakan kuwa akayi duk da kasancewar Ramadan likita basu barshi ya shigaba sabida wai ™are a gidansa

zakine.

Dole suka koma masau™insu.

Usman din yayi musu order'n abinci.

Bayan sunyi wonka sunyi sallane.

Suna cin abinci Ramadan ya kira Abba wanda lokacin suna tare da Baba MauWo nan ya Wan ™arfafa musu

guiwa.

Kana ya kira Riyyam yace ya bawa Mamy waya.

Toh sun danji sanyi dai.

Washegari

˜arfe takwas dai-dai ta samesu tsaye a bakin dakin da Rayyern Win ke ciki.

Wanda yau kwana shi uju kenan a na hudu.

Bayan Doctor ya fitone.

Ya kalli Ramadan tare da cewa ya biyosa Office nasa.

Haka kuwa akayi.

P.A kuma yana tsaye a wurin

"Tsawon kusan ,35mnt kafin Ramadan ya dawo jiki a mace."

A hankali yace.

 P.A mu shiga .

Da sauri P.A ya mara masa baya.

Suna shiga suka hangoshi can kwance kan gado.

Lumshe ido Ramadan yayi sai ga wasu hawaye masu zafi sun zubo mishi.

Sabida tausayin Hamman nashi.

Shi kuwa Rayyern cikin yanayin mamaki yake kallon Ramadan tare da buWe baki a hankali yace.

 Ramadan yaushe kazo .

Hawaye na zuba yace.

 Jiya nazo Hamma Rayyern .

Cikin tausayawa P.A yace.

 Sir ya jikin? .

A hankali yace.

 Alhamdulillah .

"Ina hawaye Ramadan sun gaza tsayuwa, sabida ganin wani irin masifeffen rama da Hamman nashi yayi."

Cikin nan a Wakale tamkar babu hanji a ciki.

Ya rame yayi fiyau.

Yayi wani irin sanyi ko mgn a hankali yakeyi.

" Abba ya gaisheka da jiki Baba MauWo yace inyi maka sannu in shafa masa kanka, Riyyam yanata kuka."

Mamy ma tanata kuka.

Aunty Jannart tace in gaisheka da jikin .

Idonshi ya lumshe tare da cewa.

 Ayyah na samu sau™i ai .

A raunace.

P.A yace.

 Sir a hakan ne ka samu sau™in? .

Kai ya Wan jinjina dan baida kuzarin komai.

Cikin sanyi yace.

 Visa'n mu ya kusa karewa ko.

Dama kwana ashirin da uku ne ko P.A? .

Da sauri ya gyaWa kai.

Cikin sanyi yace.

 Kaifa Ramadan? .

Yana gyara masa pillow yace.

 ˜afarka kafata ai .

Kwanansu biyu a asibitin bayan zuwan Ramadan aka sallamesu.

Nan suka fara shirin dawowa.

Sun dai kashe kudi kam dan yanke kwanakin Ramadan.

Cikin sa'a kuwa suka samu jirgin Lagos.

Haka yasa suna sau™a suka haWo da kayansu da ya kai kwana bakwai da isowa.

˜arfe takwas na dare suka sauka a Lagos.

Sha Waya da rabi kuma jirgi ya debesu zuwa kanon dabo jallabar hausa.

A gida kuwa Abba da Baba MauWo.

Hadi da Riyyam mota Waya ne suka tafi Airport daukosu.

Jannart kuwa tun bayan sallan isha'i da ta fito.

Bata samu kowa a falonba ta koma dakinta

Ta kwanta tana Game har bacci ya kwasheta.

Sha biyu da rabi dai-dai suka iso gida.

Da sauri Ari ya buWe musu gate.

Cikin kulawa Baba MauWo ya fito tare da matsawa gefe.

Kasan cewar dama a tsakiya sukasa Rayyern Win shida Abba.

Tallabeshi yayi sabida ganin kamar jiri na dibansa.

Cikin sanyi yace.

 Baba Maud o zan iya dai .

Da kulawa yace.

 A'a Rayyanu kaga yadda ka dawo kuwa cikin sati Waya .

Isowar Ramadan ne yasa ya Wan matsa yace.

 Ramadan tallabeshi.

Cikin ™arfin hali yace.

 Ka barni zan iya .

Dole tasa aka barshi.

P.A da Riyyam kuma dama sunyi gaba da kaya tuni sun haura sama.

Ganinsu ne yasa Mamy fitowa da sauri.

Dai-dai lokacin su kuma suka iso kan barandar.

A hankali ya zauna bisa kujera tare da sauke nannauyan numfashi dan gajiya.

Cikin tsananin so Mamy ta matsoshi tare da jera mishi sannu.

" Sannu Babana. Ramadan meyasa bazaka taimaka mishi ba, kasan yadda allurar nan take mishi fa ."

A hankali ya fesar da numfashi tare da mi™ewa tsaye yace.

 Mamy ba'amin allurar ba .

Ya ™are mgnar yana shigewa ciki.

Abba da Ramadan na biye dashi a baya.

Baba MauWo Kuma dasu Hadi sukayi baya.

A hankali ya fara take matakalan yana layi.

Ganin hakane yasa Abba rikoshi ya tallabeshi suka fara takawa

Fuska ya Wan kwaSe yana cewa.

 Zan iyafa .

" Kaci gidanku Rayyern, bana son wannan taurin kan da ™arfin halin dolen nan ."

Abba ya faWa suna takawa.

Dole yayi shiru.

Suna shiga kai tsaye Wakinsa suka shiga.

 Zan kwanta bacci nakeji .

Ya faWa yana kwanciya.

 Kada kayi bacci bari in kawo ma abinci .

Cewar Mamy kai ya jujjuya tare da lumshe ido.

 Ku barshi sabida akwai mgnin dake Wan sa bacci a magungunanshi.

Cewar Ramadan.

Haka yasa suka fita suka bar Ramadan.

Abba da Mamy suka sau™o.

P.A da Riyyam suka kwana dakin Ramadan.

"Abba kuwa da Mamy a falonsu suka zauna suka fara tattauna wasu, mahimman abubuwan wanda"

dagasu sai mahalicci su suka san menene.

Washegari da safe.

Misalin ™arfe shida Jannart ta fito.

Cikin wani tattausan material mai masifar kyau.

Šinkin doguwar riga yabi jikinta ya lafe.

"Kasan cewarsa Royal blue, pink, yellow, and green sai ya zama kamar zanen dawisu kana yasa farar"

fatarta kara fitowa ras hips Winta sukayi cib-cib da rigar gwanin kyau.

Ta tubke jelan gashinta daya konta kan wuyanta.

Šan sisirin mayafi pink color ta yafa.

Sai ™amshi take bazawa gwanin daWi.

A hankali ta turo ™ofar falon.

Da sauri ta rusuna ganin Abba na saukowa daga sama.

 Abba ina kwana? .

Cikin kulawa yace.

" Lfya lau Alhamdulillah ya gajiyan aiyuka""."

Alhamdulillah tace kanta a sunkuye.

Kofar fita ya nufa.

Ita kuwa da sauri ta nufi.

Kitchine jin gidan ya kacame da kanshi Mamy nata hidima.

 Barka da safiya Mamy .

Ta faWa tana shigowa Kitchen din.

Da sauri Mamy ta juyo tare da cewa.

 Barka dai Jannart kin fito .

Matsowa tayi tana cewa.

 Eh Mamy kawo in karSa miki aikin .

Ta ida mgnar tana son amsar ludayen.

Da sauri Mamy tace.

 A'a bari ma ai na gama ma .

Toh tace tana Wan matsawa tare da cewa.

 Mamy ya lbrin mai jiki? .

Da sauri ta juyo tare da cewa.

 A'a na mancema ai sun iso jiya da dare.

Maza haura yana Wakinsa jeki dubashi da jikin ko .

Cikin yin ™asa da kai tace.

 Ayyah ashe sun dawo .

 Eh wlh kusan ™arfe Waya suka shigo shiyasa ban gaya miki ba.

Cewar Mamy.

Ita kuwa Jannart

 Ayyah . Tace tare da tsayuwa.

Ramadan ne ya le™o Kitchen din tare da cewa.

 Mamy Hamma Rayyern yace tea yake so. Akai mishi tun Wazu ya gayawa Abba .

Da sauri Mamyn tace.

" Toh ban saniba, Abbanku woje yayi da sauri ."

" Toh kawo in kai mishi, inaga ya mantane ."

 A'a bari ga matarsa zata kai mishi

Mamy ta faWa tana hada kayan tea Win akan tray'n.

Shi kuwa Ramadan juyawa yayi tare da cewa.

 Toh bari inje wurin Abba da P.A zamu wuce kai kayan campany .

Sai kun dawo tayi musu tana mai mikowa Jannart Wan madaidicin tray'n datasa komai a kai.

Amsar tray'n tayi cikin sanyi tace.

 Mamy ban san dakin shiba ai .

Ta faWa tanajin zuciyarta na harbawa.

Ita kuwa Mamy ba tare da ta kalleta ba tace.

 Kina haurawa sama na gefen dama shine Wakinsa na hagu na Ramadan.

Kiyi maza ki kai mishi .

Ta ™are mgnar tana kallonta hakan ne yasa.

Ta juya a hankali ta fita Kitchen.

Tsakiyar falon ta fito tare da nufan steps din a hankali take daga kafafunta.

"Haka nan taji zuciyarta na harbawa da sauri-sauri, lokacin da ta daura ™afarta kan step din forko."

"Tunda tazo gidan yanzu kusan kimanin watanni biyu cur harda kwanaki, ™afarta bai taSa taka wurinba."

"Bare ta haura saman, da sauri ta juyo jin muryar Mamy na cewa."

" A'a Jannart me kike jira, kiyi maza ki kaimashi. "

Da sauri tace.

 Toh .

Kana ta fara tattakawan a hankali.

Shi kuwa Rayyern fitowar shi daga wonka kenan.

Dan Abba ya hada masa ruwan wonka kenan ya fita.

A hankali ya matso gaban gadon shi.

Kayan da yasa Ramadan ya ciro mishi ya kalla.

Wani singlet ne mai faWin hannu fara ™al mai masifar taushi.

Daga gefen damanta kan kirjin da al'jihun.

Sai kuma wondonshi wanda bazai wuce masa iya guiwa ba.

A hankali ya Wan sunkuyo ya zauna sabida yar tafiyar da yayin yaji ya gaji.

A hankali ya ware wondon tare dasa kafafunsa yana daga zaunen.

Cikin tattaro sauran ™arfinshi ya yun™ura ya taso.

"Tare dasa hannunsa daya ya ware towel din dake daure, a kugunsa ya fadi ™asa, hakan yasa yatsaya ba"

komai a jikinsa.

"Sai gajeren wondon da yake dai-dai kan guiwarsa, bai jawoshi zuwa sama ya suturce shi ba."

Dai-dai lokacin kuma Jannart ta turo ™...!

"*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k amshi"

"kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*"

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan adam akan komai musamman

lokacin da mace take mu amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka

kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki

da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu™ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp

"in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ™anana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuWinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ™ananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a"

Satamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.

0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta

"wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ™asar da kike kayana zaije"

"gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune sayan na gari meda kudi gida."

GARKUWAR MA'AURATA

By

*GARKUWAR FULANI* FULANI* *GARKUWAR FULANI* *GARKUWAR

"FULANI**GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*"

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan adam akan komai musamman

lokacin da mace take mu amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka

kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki

da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu™ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp

"in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ™anana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuWinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ™ananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a"

Satamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.

0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta

"wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ™asar da kike kayana zaije"

"gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune sayan na gari meda kudi gida."

GARKUWAR MA'AURATA

"K ofar falon ta tura ahankali tare dasa k afarta na dama ta d an shigo cikin falon, bakinta d auke da"

"siririyar sallama, wanda ba kowane zai iya jin amo da kuma sautin muryar natan ba."

"Ahankali tad an sake kofar, tare da k arasa shigowa, wanda hakan ya bawa kofar daman rufewa."

"Shiru ta d anyi na y an wasu sakanni, kafun daga bisani ta soma yawo da Idanunta acikin, had add en"

"falon wanda kaitsaye za a iya k iransa da suna Aljannar duniya, badon komai ba kuwa face saboda tsananin had uwarsa, duk da cewar babu wani tarkace aciki, amma falone daya amsa sunansa falo."

"Ahankali ta d an lumshe Idanunta, tare da shak an daddad an k amshin dake tashi acikin falon, wanda ya"

"had u da sanyin A/C da kuma, fitinannen turaren air conditioner mai k amshin strawberry."

"Daddad an k amshin da d adinsa kan iya saka mutum jin bacci ta zuk a, tare kuma da d an bud e"

"lumsassun Idanunta, b angaren dama da kuma hagunta ta kalla, inda taga d akuna guda biyu, sai kuma kitchine dake can gefe guda, gefe dashi kuwa wani had adden dining table ne, mai kyaun gaske."

"Gefen damanta ta kuma kallo, kasancewar ance mata bedroom din nasa, ab angaren dama yake."

"Ahankali kuma Cikin nutsuwa ta nufi, kekkyawan kofar da take da tabbacin cewa, nanne d akinsa,"

hannunta rike da tray.

"Kowani taku zatayi kuwa sai tafukan k afafunta sun amsa, da wani irin sanyi da kuma taushin dake tashi"

ak asan tiles din dake malale acikin falon.

"Acan b angaren Rayyern kuwa, akasalance yaja wandon nasa sama, cikin yanayin gajiya da kuma kosawa"

da tsayuwan da yayi.

"Idanunsa yadan lumshe Ahankali adai-dai sanda ya kawo wandon saman kugunsa, duk da cewar bai"

"gama jan wandon ya haura masa can sama ba, hakan kuwa shiyasa duk shatin saman mararsa ya bayyana."

"Akasalance ya jawo short sleeve ya saka ajikinsa, saboda yanayin da yake ciki ne kuma, yasa ko gama"

"had e bottum din rigar baiyi ba, hakan kuwa shiya saka kwantattun gargasan dake kwance akan kirjinsa suka Dan bayyana."

"Haka ma gargasan k afarsa saboda wandon daya saka din, ya tsaya iyaka guiwarsa ne, wannan shi yasa"

duk wani lallausan bakin gashin dake kwance a jikinsa suka bayyana.

"Duk da cewar akwai rama ajikinsa, kuwa amma hakan baihana kyawunsa bayyana ba, musamman"

ayanzu daya saka kayan da suka k ara fito masa da kyaun surarsa.

"Ahankali ya sauke wani irin numfashi mai dauke da  alamar gajiya, cikin kosawa da tsayuwar da yakeyi"

"din kuma, ya d an juya tare da jawo wata had add iyar kujera dake gefen gadonsa."

"Zama yayi akan kujera tare da fesar da numfashi mai dumi, Jin kansa yake ya gaji sosai, wanda kuma"

"yasan hakan bai rasa na saba, da rashin karfin jiki da bashi dashi sosai."

"Idanunsa ya lumshe tare da maida kansa ya daura ajikin kujeran, akai akai haka yake fitar da numfashi."

"A dai-dai lokacin kuwa Jannart ta k ara masowa jikin k ofar d akinnasa, tsayawa tayi ajikin k ofar tare"

"dayin shiru, zuciyarta cike da tunanin yanda zatayi ta shiga cikin dakin."

"Sake gyara rikon tray din dake hannunta tayi, kana Ahankali ta d an matso, hannunta na dama tasa ajikin"

"kofar tare da soma knocking, cikin kuma tattausan muryarta tace."

 Assalamu Alaikum!

"Shiru taji babu alaman za a amsa mata, gashi kuma ta kasa ci gaba da knocking din."

"Daga can b angaren kuwa sam Rayyern baima jita ba, saboda tunaninsa daya tafi izuwa wani waje na"

daban.

"Itakuwa Jannart sanin da tayi cewar tana da raunin ji, ba lallaine ma taji koda ya amsa mata ba, hakan"

yasa Ahankali ta d an murd a handle din kofar.

"Cikin sa a kuwa kofar ta bud e, wanda hakan ya bata daman d an tura kanta ciki ta shigo ciki bakinta"

dauke da sallama.

"Rayyern kuwa Jin alamun bude kofar ne yasa shi dan bud e idanunsa Ahankali, inda ya sauke ganinsa"

"akanta, ganin ita dinne kuma yasa shi maida idanun nasa ya lumshe, ba tare da ya bari sunyi ido hudu ba."

"Jannart kuwa sauk e idanunta da tayi akansa ne yasa ta d an tsaya, tare da sauk e ganinta akan"

"kyakkyawar fuskarsa, Ahankali ta dan soma yawo da idanun nata akansa, har dai ta sauke ganinta akan lallausan sajen dake kwance agefen fuskar tasa, sajen nasa da kuma wuyansa ta d an k urawa ido, saboda yanda taga tsaruwa da kuma k awatuwarsa, ga kuma wani irin haske da taga cikin jikin nasa ke"

dashi.

"Sak ayanayin nasa da mai bacci yayi mata kama, domin hakanne ma yasa ta d an tsaya kallonsa na d an"

wasu sakanni.

Ahankali kuwa ta kauda kanta tare da janye Idanunta daga garesa.

"Cikin sanyi da nutsuwa ta k arasa shigowa cikin d akin, tare kuma da nufo inda yake."

"Anutse ta d an rusuna adai-dai gabansa, inda wani glass stull ke aje anan gefensa, sunkuyawa tayi tare"

da soma kokarin ajiye tray din dake hannunta.

"Batare kuma da takai ga ajiye tray dinba, ta d an d ago da kanta ta kuma Kallon fuskarsa."

 Ina kwana.

"Ta fad a asanyaye, duk da kuwa bata da yakinin cewar zai amsa mata."

"Hakan kuwa akayi domin shiru yayi bai amsa mata ba, saidai taga kwayan idanunsa sun d an motsa,"

wanda kuma hakan shiya tabbatar mata da cewar ba bacci yake yi ba.

"D agowa tayi daga ajiye tray din, still kuma cikin muryarta dake bayyana sautin nutsuwa tace."

 Sannu Ya jiki?

"Akaro na biyu kenan daya d an motsa, tare kuma da jan wani dogon numfashi, kana ya bud e"

"maraitattun idanunsa, masu cike da kasala, gajiya, had i kuma da bayyana yanayi irin na marassa lafiya."

Inda ya saukesu acikin nata idanun.

"Da sauri tayi kasa da kanta, saboda har abada bazata tab a iya jurewa Kallon cikin idanunsa, a irin"

wannan yanayin ba.

Shikuwa Rayyern Jajayen labbansa masu sheki ya motsa.

 Da sauki.

Ya amsa mata cikin muryarsa da bata fita sosai.

"Kasan cewar ta kasa kunne kuma hankalinta na gareshi yasa taji,"

"Jin yanda sautin muryar tasa ke fita ne kuma yasa, Jannart d ago Kanta ta kalleshi."

"Gaba d aya ya rame sosai, labbansa sun sakeyin ja, Yayinda idanunsa duk suka bayyana ramar fuskarsa,"

"tabbas kallo daya zakayi masa kafahimci cewa ya matukar jin jiki sosai, saboda yanda komai nasa ya sanja, amai makon yayi muni kuma sai ramar ta k ara masa kyau."

"Wato atakaice dai Dr Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara irin mutanen nanne, da a kowani irin"

"yanayi suka samu kansu suna kyau, badon komai ba kuwa, sai dan kyau din a jininsu yake."

Idanunta ta d an kawar daga kallonsa.

"Akaron farko kuma kenan da ta tausasa muryarta sosai, cikin nuna kulawa tace."

 Allah Ya baka lafiya.

 Ameen Idan da gaske kike.

"Ya fad a akasalance, cikin kuma kauda Kai daga Kallon ta."

"Jin abunda ya fad a d inne kuma yasa Jannart din, girgiza kanta batare da tace masa k alaba ta maida"

hankalinta wajen had a masa tea.

Acikin zuciyarta kuwa cewa tayi.

" Mai Hali dai baya sanja halinsa, ko bashi da lafiya sai yayi. "

"Ta k are zancen zucin nata, tana me sauke Idanunta akan fararen legs d insa, wanda gargasa suka yi"

"musu k awanya, ba kuma irin normal gargasa da kowa ya sani ba, gargasane dogaye kuma masu taushin gaske, wanda suka kwanta lub-lub ajikin fatar nasa."

"Kauda kanta daga Kallon k afan nasa tayi, adai-dai lokacin kuma ta kammala juya masa tea d in."

Tea spoon ta sanya acikin cup din tare kuma da d ago kanta ta kalleshi.

 Ga Tea din. Ta fad a tana me mik a masa cup din.

"Ahankali ya d an jujjuya mata kai, tare da karyar da wuyansa gefe."

Alamun bazai shaba.

"Idanunta tad an zuba masa, saboda wani irin tausayinsa da taji, sanin kuma halin marassa lafiya da kin"

"son cin abinci ne yasa, cikin tausasawa da kuma kwantar da murya tace."

 Bazaka sha ba?

"Kansa ya kuma jinjina mata, alaman  Eh. "

" To Meyasa? Ta tambayeshi da wata irin murya, kana kuma cikin yanayin da ita kanta batasan tayi ba."

"Fararen hakwaransa yasa ya dan danne lipsl d insa, cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace."

 Banaso!! Bsnaso! banassso!!! .

Idanu ta zuba mishi tana mai jin yadda tsikar jikinta ke zubawa sabida yadda yayi mata mgnar like Wan

yaye mai shogoba.

Kai ta Wan kwantar kana cikin murya da bata san ta yaya ya ziyarci harcentaba tace.

 Bakason me? .

KwaSe fuskarsa tayi tamkar zaiyi kuka yace.

 Banason tea me madara empty zaki baneeee.

"Yayi maganar cikin sake yin kasa da murya, saboda gaba daya baya wani jin dadin jikinsa, ga kuma rashin"

"karfi dake damunsa, wanda hakan yasa maganan ma wahala yake basa."

"Jannart kuwa jin abunda ya

Please Login or Register in order to submit comment