ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inda su Rayyern din ke zaune kuma, suna iya jiyo koke koken tsuntsayen dake shawagi awajen."

"Saboda daddad an sanyin dake ratsa sa ne, kuma yasa shi d an lumshe idanunsa ahankali."

"Wani irin yanayi yakejin kansa aciki, ma ana yanayi mai kama da shauk i, akaro na farko kuma acikin"

rayuwarsa daya fara tunanin wata mace.

 Naan! Naanu!!

"Ya maimaita sunan da take kiransa dashi, Yayinda acikin kunnuwansa kuwa, yakejin tamkar sautin"

muryar nata ne keyi masa gizo.

"Idanunsa dake alumshe kuwa, salon shagwab arta suke hasko masa, musamman yanda takeyi Idan tana"

"magana, Ahankali yake ganin lips dinta na motsawa, Idan acikin fushi take kuwa, to lips din nata take turowa gaba, then saita dan karyar da wuyanta gefe."

"Sassanyar Ajiyar zuciya ya sauke, ahankali kuma yake sauraran sautin bugun zuciyarsa dake tafiya kadan"

"kadan, batare da ya ankara ko sanin abunda yakeyi ba, kuwa yaji heart din nasa tayi sanyi sosai."

"Take kuma wani bakon yanayi mai kama da farinciki, ya ziyarcesa."

"D an bud e idanunsa yayi Ahankali, ya saukesu akan wasu kyawawan tsuntsaye dake shawagi asaman"

wasu fararen furanni wani yalwataccen murmushi ya subce masa.

 Rayyern.

"Dr. Sulaiman dake zaune agefensa ya kira sunansa, fuskarsa d auke da mamaki saboda, wannan ne karo"

"na farko aduk rayuwarsu, daya taba ganin Rayyern din ya nutsu yana tunani, wanda da alama kuma abu mai mahimmanci yake tunawa."

"Jin sautin muryar Dr. Sulaiman acikin kunnuwansa ne, yasa shi juyowa batare kuma daya kalli Dr"

Sulaiman dinba yace.

 What happened?

"Idanu Dr. Sulaiman din ya zuba masa, saidai duk yanda yaso karantar yanayin Rayyern din bazai iya ba,"

"saboda Miskiline na k arshe, Dan kuwa gashi yanzu yanzun ya sanja mood din fuskarsa."

 What Happened?

Rayyern din ya sake tambayar Dr. Sulaiman.

"Jin hakanne kuma yasa Dr. Sulaiman girgiza kansa, cikin kuma kawar da tunanin dake ransa yace."

 No dama naga lokacin komawa lecture yayi ne.

"Agogon dake daure atsintsiyar hannunsa ya duba, Ganin lokaci na tafiya ne ya sashi mikewa, batare"

kuma daya jira su Dr. Sulaiman din ba yayi gaba.

"Kaitsaye hall din nasu duk suka koma, tare da ci gaba dayin lecture."

"Kamar kullum haka yau dinma 5:30 am dai-dai suka tashi daga lecture din, kasancewar kuma hazo ya"

"bayyana agarin da kuma sanyi mai tsanani, shiyasa basu wani tsaya ba anatashi kowa ya kama hanyar masaukinsa."

"Ahanyarsa ta dawowan ne kuma ya tsaya yayi musu takeaway, kamar dai yanda ya saba yi musu"

akowacce rana.

"Cikin ikon Allah kuma yana isowa gida, aka fara yi musu ruwan dusan k ank ara."

"Koda ya shigo cikin falon rigar suit d insa da dusan k ank aran ya sauka akai ya cire, tare da ajiye ta akan"

"kujera, Ahankali kuma yake karewa falon kallo."

"Sauke idanunsa da yayi akan hulan Jannart din, dake yashe ak asan carpet ne kuma, yasa shi fahimtar"

cewa ta d an zauna afalon.

"K ofar d akinta dake arufe gam ya kalla, kana cikin dan hanzari ya wuce d akinsa, bayan ya ajiye ledan"

takeway din anan cikin falon.

"Koda ya shiga bedroom kayan dake jikinsa ya rage, tare da daura towel akan waist d insa, kaitsaye ya"

wuce bathroom yayi wanka had e da d auro alwala.

Koda ya fito daga toilet din har 6:20 tayi.

"Ruwan dake jikinsa ya dan goggoge, bayan ya shafa mai ajikin nasa ne kuma, ya karasa gaban drawer n"

"sa, tare da ciro kayan da zai saka."

"Kasancewar kuma ana sanyi sosai ne, ya sa shi saka wani dogon wandon jeans mai kauri, tare da long"

sleeve t shirt kana kuma ya daura babban sweater akan shigar tasa.

"Bayan ya kammala kimtsa Kannasa ne kuma, ya d auki key din motarsa ya fice."

"Duk da cewar kuma har yanzu ba a gama ruwan dusan kankaran ba, haka ya fita ya shiga mota zuwa"

"masallaci, domin dama su y an garin sun saba da irin yanayin."

"Bayan an idar da sallan ne kuma ya zauna acikin masallacin, har saida akayi sallan Isha."

Wanda zuwa lokacin kuma sosai garin ya sake yin sanyi.

Hakanne ma yasa bai wani tsawaita addu a ba ya nufo hanyar dawowa gida.

"Duk da kuma cewar shidin yana cikin mota, amma hakan bai hanashi jin fitinannen sanyin dake tashi"

acikin garin ba.

"Koda ya iso gida ko gama dai-dai-ta parking baiyi ba, da Dan sassarfa ya fito ya shige cikin falon."

"Ajiyar zuciya ya dan sauke, kana ahankali kuma ya sauke idanunsa akan ledodin daya kawo, wanda suke"

"nan kamar yanda ya ajiyesu, saboda babu alaman an tab a."

Idanun nasa ya daga tare dakai dubansa izuwa kofarta.

"Tsaida idanunsa akan kofar yayi baya ko kyaftawa, Yayinda shi kansa ya rasa me yake kallo, da tsammani."

"Saidai kuma har acikin zuciyarsa abu d aya yakeson sani, shine rashin cin abincin da baiga tayi ba, wanda"

"baisan dalili ba, cause kullum Idan ya kawo abincin kafun ya dawo daga masallaci yake Ganin taci nata."

"Numfashi ya fesar kana ahankali kuma ya dauke idanunsa daga Kallon kofar nata, batare kuma daya"

"waiwayi abincin ba shima, kaitsaye ya wuce d akinsa."

"Koda ya shiga cikin dakin sweater din nasa ya cire, bayan ya rage hasken wuta ne kuma, ya koma ya"

kwanta akan lallausan gadonsa.

"Kamar yanda yake kwance akan gadon nasa kuwa, haka itama Jannart ke kwance, Yayinda ta kanannad e"

Kanta acikin blanket.

"Saboda sanyin da akeyi ne kuma yasa, tunda yamma da ta shigo cikin dakin bata sake fita ba."

"Ko yanzu ma batajin zata fita saboda batajin yunwa, kasancewar taci abinci da rana sannan tasha fruits"

salat.

"Atana kwancen kuma wayarta ce ke rike ahannunta, tana Dan latsawa, game takeyi wanda da alama"

kuma tana Jin dadin game din sosai.

"Kasancewar ana sanyi sosai ne kuma, yasa tana rik e da wayan ahaka har bacci ya dauketa batare da ta"

shirya masa ba.

*Rayyern.*

"Ajiyar zuciya mai k arfi ya kuma sauk ewa akaro na barkatai, kana cikin dan yanayin kasalan da yakejin"

kansa aciki ya lumshe idanunsa.

"Ahankali yakejin mood d insa na sanjawa, ga kuma tsikar jikinsa da yakejin yana tashi."

"Sannu ahankali kuma idanunsa dake lumshe, suka soma yi masa imagining nata, wanda hakan yasa take"

duk wata gab a dake jikinsa ta amsa.

"Ahankali yake tuno moment dinsu, da kuma yanda ta saka hannunta akan saman mararsa tana shafawa,"

"Yayinda yan yatsun hannu, da kuma dumin tafin hannun nata ke ratsa cikin Dick d in sa."

"Da sauri ya bud e idanunsa, saboda wani irin zubawa da yaji tsikar jikinsa nayi ya rasa wannan wanne irin"

masifeffen tunani ne da ki barinsa ya huta domin kusan kullum sai ya tuna wannan yanayin.

"Daga gefe guda kuwa ga numfashinsa, da yakejin yana kokarin kwacewa, wanda hakan yasa awahalce"

ya fusgo numfashin nasa.

"Saidai kuma jin yanda mararsa ke motsawa ne, ya sashi saurin d aura hannunsa, ya danne saman marar."

 Yah Salam.

"Ya fad i haka yana me rumtse idanunsa, tare da cizon lips d insa, saboda dick d insa dake amsawa."

"Domin haka yakejin tamkar yanzu ne abun ke faruwa, dalilin hakanne kuma yasa shi, soma motsa"

hannunsa dake kan saman marar nasa.

Ahankali yake shafawa tare da maida idanunsa ya lumshe.

Almost 17mn

Ya soma sauke wani irin

"Breath mai kama da sexual erection sound, duk da ba masturbation yayi ba, amma sai yaji numfashinsa"

"na fusga kaman zai kwace, Yayinda duk jikinsa kuwa ya d auki rawa da karkarwa."

"Alaman tafiyan hannunta akan saman marar tasa kawai yakeji, da sauri ya juya tare da kifa kansa acikin"

pillow.

"Numfar fashi ya dinga saukewa akai akai, yana ahaka har bacci ya daukesa."

*Washegari*

"Duk yau din haka ya tashi yana jin jikinsa wani iri, kasancewar Sam wannan moment din ya kasa barin"

cikin Brain d insa.

"Ahaka dai ya shirya ya wuce wajen lecture, bayan ya saka ankawo abinci kamar kowacce rana."

Still yauma bai wani ci abincin sosai ba magani kawai yasha ya kama hanyarsa ya tafi.

"Jin alamun fitansa ne kuma yasa Jannart fitowa falon, abincin daya rage ta dauka taci, bayan ta tattare"

wajenne kuma ta dawo ta kunna kallo.

"Haka dai tayi ta zama ita kadai, ba ita takoma d akinta ba kuma har saida aka soma kiraye kirayen sallan"

magriba.

"Shikuwa Rayyern ranan bai dawo gidan ba, saida yayi sallan Isha, still da takeaway ya dawo, bayan yaci"

nasa abincin ne kuma ya wuce d akinsa.

"Kasancewar yau din ya gaji sosai shiyasa, yana kwanciya bacci ya daukesa."

"Jannart kuwa sai wajajen 9 ta fito taci abincin, bayan ta kammala kuma itama ta koma d akinta."

*** **

*After 5days*

"Da sannu rayuwa ta koma musu irin Wacce sukeyi Ada, saboda tun ranan da ya shigo dakin nata,"

acikinsu babu wanda ya sake Ganin Dan uwansa har zuwa yau.

"Sai dai akwai gagarun banbanci domin a yanzu wuni yakeyi tunaninta kamar zai zautar dashi, taurin kai"

kuma da kafiya ya hanashi yin mubaya'a.

"Saidai akowacce rana yana ajiye mata abinci, kamar yanda ta saba kuwa takan ci abincin, sauran"

ragowan kuwa sai ta kaishi kitchine.

"Kasancewar kuma ranan yau ta kasance, Wednesday shiyasa su Rayyern din suka tashi da wuri."

"Bayan ya biya restaurant ya saya musu abinci ne kuma, kaitsaye ya dawo gidan."

Yana shiga bedroom d insa kuwa kiran Mamynsa na shigowa.

"Adan kasalance ya d aga wayar, kana cikin shagwab a yace."

 Mamy barka da yamma.

 Yauwa Rayyern barka dai ya jikin naka? duk dama naji Jananrt tace min yanzu kam ka warware.

"Mamyn ta fad i haka cikin sakin rai, da kuma nuna kulawa agaresa."

"Shikuwa jin abunda Mamyn ta fad ane ya sashi, narkewa kamar karamin yaro yace."

" Mamy nifa nayi sauki sosai, Ina Ramadan da Baba Maud o, Allah Mamy nayi kewar Baba Maud o sosai,"

duk da cewar muna waya amma sai nakejin kewarsa sosai.

"Ajiyar zuciya Mamyn ta sauke, cikin kuma danne abunda ke cikin zuciyarta tace."

" Baba Maud o yana lafiya Rayyern, wato mu baka kewar ganinmu sai shi ko. "

"Murmushi ya d anyi, kana Cikin kwantar da murya yace."

 A'a ba haka nake nufi ba Mamy.

"Itama Mamyn Murmushi tayi, Cikin kulawa kuma tace."

" Ka huta gajiya zamuyi waya anjima, dama na kira na sakejin ya lafiyar jikin naka ne. "

Kansa ya dan jinjina tare da cewa.

 To Mamy.

"Jin ta kashe wayarne kuma yasa shi. Dan lumshe ido, abayyane kuma cikin sanyin murya da alamun"

kamar fushi da shagaSa yace.

" Almost 6days kenan bata ganni ba kuma bata nemeni ba, amma wai har ta iya fadawa kowa cewar na"

"samu lafiya, bayan ko zuwa dubani ma batayi like tana fushi dani, kuma ni dai nasan ba abinda na mata, shagwab abb iya da wani d an k aramin bakinta awajen,."""

Numfashi ya Wan fesar tare da lumsh ido a fili yace.

" Now da zan kwanta ciwo sai tafi kowa rudewa a duniya, she s saying Naan! Hamma Naanu!! Please"

"Naan karka mutu, Dan Allah Naan ka bude idanunka, wayyo Allah Ka taimakeni Naanuna!!!. "

Ya kare maganan cikin kwaikwayon maganan Jannart din.

Saboda har yanzu tana yi masa gizo acikin idanunsa.

Murmushi yayi shi dayansa.

Ahankali ya ajiye wayar tasa tare da wucewa toilet kaitsaye.

"Jannart kuwa Acan d akinta zaune take agaban dressing mirror, Yayinda jikinta ke sanye da bathrobe da"

alama kuma fitowarta daga wanka kenan.

"Duk da cewar kuma ta gama kimtsa kanta, amma bata saka kaya ba."

"Yar karamar wayarsa dake hannunta ta soma jujjuyawa, Yayinda acikin ranta take tunanin kiran Aunty"

"Fauziya, saboda ba kadan ba tayi kewar matar."

"Wayarta kiran iphone ta dauka tare da kunnawa, ta kwafi numbern Aunty Fauziyan, acikin karamar"

wayar tasa tare kuma dayin dialing call din.

"Aunty fauziya dake zaune kuwa, Ganin kira ya shigo wayanta ne ya sata, duba screen din wayar new"

"number , kuma ta k asar Russia da ta ganine yasa, atakeyi tayi tunanin ko Jannart ne, hakan yasa ta d aga da sauri, tare da kara wayan akan kunnenta."

"Jannart dake zaune kuwa jin Aunty Fauziyan tayi picking call dinne, yasa tayi murmushi cikin sakin rai"

tace.

 Nayi kewarku sosai My Aunty.

"Murmushi itama Aunty Fauziyan tayi, cikin kuma jin dadin kiranta da Jannart din tayi tace."

" Wallahi Jannart muma munyi kewarki sosai, ya kuke keda mijin naki ya Mascow? "

" Alhamdulillah Aunty, duk muna lafiya yasu twins, da kuma mutanen wajen aiki, Allah duk nayi kewarsu"

inajin kaman na dawo.

Jannart din ta fadi haka cikin sanyin murya.

"Hakanne ko yasa Aunty Fauziyan sakin murmushi, cike da kulawa kuma tace."

" Haba Jannart keda kike tare da mijinki, Ina ke Ina wani kewar abokanan aiki, ai ki manta da wasu"

"abokanan aiki kawai ki saurari mijinki, Kodai yanzun ma yana kusa ne? "

Kai ta d an girgiza cikin sanyin murya kuma tace.

" A a baya kusa, ya fita tun safe, amma bansani ba ko ya dawo. "

"Ta kare maganan in don t care manner, wanda hakan ke nuna kwata kwata batasan, kula da dawowarsa"

ko kuma fitansa ba.

 Jannart.

"Aunty Fauziyan D Sulaiman ta kira sunanta cikin yanayin mamaki, kana bata jira ta amsa ta ba tace."

" Bakisan lokacin dawowan mijinki ba Jannart Why, Kodai kun samu matsala dashi ne? "

"Shiru Jannart din tayi tare kuma da sunkuyar da kanta k asa, saboda batasan me zata fad awa Aunty"

Fauziyan ba.

" Jannart tambayanki nake ba kodai kun samu miss understanding ne, tell me karki damu saboda"

"akowanni zaman aure, ana samun irin haka Dan haka karki boyemin komai. "

"Ajiyar zuciya ta d an sauke jin hakanne kuma ya sata, langwabar dakai cikin sanyin murya tace."

" A a My Aunty ba fad a mukayi ba, nida yau kwana na 6 ban sashi a idanuna ba tayaya zamuyi fad a,"

Allah Aunty ba muyi fad a ba.

"Baki Aunty Fauziya ta sake, cikin kuma mamakin abunda Jannart din ta fad a tace."

" Subahanallah, Haba Jannart ya zaki wofantar da mijinki haka, har tsawon kwana 6 batare da kinsan"

halin da yake ciki ba? kinsan me hakan da kika aikata yake nufi kuwa? you mean bakya kulawa da mijinki

"why, Meyasa Jannart bayan kuma kinsan yana da hakki akanki, Koda ace anyi auren naku ne acikin wani irin yanayi, amma shidin mijinki ne kuma yana da hakki akanki, Kodai bakisan da hakan ba? ."

Aunty Fauziyan ta tambaya cikin dan yanayin damuwa.

"Jannart kuwa Kanta ta sadda k asa, tare da soma wasa da hannunta, cikin sanyin murya tace."

 To ni Aunty 

" To keme Jannart baki da wani excuse din da zaki bani, indai akan kulawa da mijinki ne, Meyasa zaki bari"

"rayuwar aurenku ta zama haka? Wallahi ba haka ake rayuwar aure ba Jannart, mijinki mijinki ne ako ya yake, sannan shine komai naki ahalin yanzu, babu kuma wanda ya fisa kusan ci dake, haka kuma"

"Aljannarki tana karkashin kafarsa, To meyasa kikeson yin wasa da damarki? "

"Shiru Jannart din tayi saboda, bata da wani kalma da zata fada, wanda Aunty Fauziyan zata fahimta."

"Aunty Fauziya kuwa sanin halin Jannart din, na sanyin rai da tayi ne yasa ta cigaba da cewa."

" Baki kyauta ba Jannart, Sam bai dace ba ace kin bar mijinki, har tsawon 6days babu kulawarki, kenan"

"babu wani hakkinsa ko daya dake kanki, da kika sauke, na farko bakya zuwa Koda gaishesa ne, balle kuma ki dafa masa abinci ki basa yaci, kuma yau koda ace shi yayi miki laifi, kece akasansa saboda haka wajibi ne, ki basa hakuri kodan neman zaman lafiya, sannan duk wata macen kirki bata raba muhalli da Mijinta Jannart, bakyau Mace ta kauracewa mijinta, domin yin hakan kan jawo mata tsinuwa awajen mala ikun Allah, me yasa to ke kikeson kasancewa a haka? Jannart miji fa ya wuce wasa, matsayinsa yana da girma sosai, kinyi ilimin boko dana addini Wan dai-dai, kinsan komai kanki awaye yake, Meyasa bazaki zauna ki kula da mijinki ba, bacin kinsan cewar ak asan da kuke, babu wani naku ku kad ai kuke"

"rayuwa, wanda kuma dole kuna da buk atar kulawan juna, Dan Allah Jannart ki kula da mijinki kinji. "

"Aunty Fauziyan ta k are maganan cikin tausasawa, saboda tasani dole wani abun sai ta hanyar tausasawa"

"ne, Jannart din zata fahimta, domin ba komaine za ace mutum ya sani ba, more especially kamar ita Jannart da ta taso, babu takamammen wanda zai kula da ita, babu wanda zai nusar da ita ya koya mata yanda ake zaman aure."

 Jannart.

Aunty Fauziyan ta kuma kiran sunanta akaro na uku.

"Asanyaye Jannart din ta amsa mata, kana cikin dan raunin murya tace."

 Naji Aunty Insha Allah zan kiyaye.

"Ajiyar zuciya Aunty Fauziyan ta sauke, tare da kara sassauta muryarta, kana cikin son bata karfin guiwa"

tace.

" Duk da nasan bawai auren soyayya kukayi ba Jannart, amma ki sani kulawa yana da matukar"

"muhimmaci, sannan kyuatatawa na jawo soyayya, Koda kuwa ga makiyinka ne idan ka kyautata masa, sai yaji dadi aransa Koda kuwa bazai bud e baki ya fada ba, balle kuma ace mijinki na aure, shine wanda ya kamata ace kin kyautatawa fiye da kowa, ki duba irin mijin da Allah ya baki Jannart, bawai gama garin miji bane, mijine irin na nunawa sa a, karki damu Koda ace shi bai baki kulawa ba, domin kece zaki nuna masa hakan, kece zaki fara har shima ya dauka, please Jannart ki kula da mijinki dan Allah, saboda ayanzu baki da wanda ya fishi, kar na sakejin haka cewar kinbar mijinki babu kulawa, bakisan ci da shansa ba, bakisan ki sauke masa hakkinsa dake kanki ba, ki gyara karki sakeyin haka saboda miji ba"

abun wofantarwa bane.

"Idanunta da suka ciko da hawaye ta d an lumshe, Ahankali kuma Cikin sanyin murya tace."

 Kiyi hakuri Aunty Fauziya Insha Allah zan gyara.

"Ajiyar zuciya Aunty Fauziyan ta sauk e, tare da cewa."

" Shikenan yanzu kije ki kula da mijinki, sannan ako da yaushe ki kasance mai yawan ado, duk da nasanki"

"da son ado, amma dole zan kara nana ta miki, Jannart ki kula da mijiki sosai, sannan kibar duk abunda kikeyi yanzu kije garesa, saboda na tabbatar cewa shima yana da buk atar ki, Koda kuwa bazai bayyana hakan ba na sani tabbas yana bukatar ki kusa dashi yana kuma son ganinki Koda bai faWa mikiba, nasan"

"yana mararin ganinki akusa dashi, ajiye wayan ki tafi maza. "

Aunty Fauziyan ta kare maganan cikin serious.

 To.

"Jannart din tace tare da zare wayan akunnenta, ahankali ta Dan murza Idanunta wanda suke dauke da"

hawaye.

"Cikin sanyin yanayi da kuma mutuwar da jikinta yayi, ta karasa gaban drawern ta."

"Wani doguwar riga marar nauyi ta ciro, tare da zurasa ajikinta, kasancewar kuma rigar bata da"

"wadataccen fadi ne, yasa duk wani surar jikinta bayyana."

"Musamman breast dinta wanda suka tashi suka tsaya, tamkar zasu tsone idon mai kallonsu."

"Bayan ta zura rigar ajikinta ne kuma, ta saka hulan sanyi mai dan kauri akanta, tare da daukan wani"

"boyfriend jacket marar nauyi ta daura akan kayan nata, saboda ayanda surar jikinta ya bayyana sosai, kunya bazai barta taje garesa ahaka ba."

"Bayan ta fesa turaren oud ajikinta ne kuma, ta zura wasu takalma masu laushi ak afafunta."

"Babban wayar nata ta d auka, Cikin nutsuwa da kuma tarin fad uwar gaban da takeji, ta bud e kofar"

dakin nata ta fice.

"Yayinda acikin zuciyarta kuwa, take fargaban ace kowacce rana mala ikun Allah tsine mata sukeyi."

"Ahankali take k arewa falon nasu kallo, Ganin ledodin restaurant da tayi akan table ne kuma, ya tabbatar"

mata da cewar ya dawo.

"Saidai rashin ganinsa acikin falon yasa, ahankali takai dubanta jikin kofar d akinsa."

"Idanunta ta d an lumshe ahankali, tare da hadiyan wani yawu daya tsaya mata amakoshi."

"Acikin zuciyarta yake tunanin tsayawa ta jira fitowarsa, amma kuma tuna maganganun da Aunty"

"Fauziyan ta gaya mata, yasa asanyaye ta nufi kofar dakin nasa."

"Dai-dai lokacin shi kuwa Rayyern wanda ya sakeyin wanka, inda ya shirya kansa cikin wani lallausan yadi,"

"wanda akayi masa dinkin riga da wando, ma ana dai dinkin hausawa, Kayan yayi masa kyau sosai."

"Musamman da rigar ta kasance half jumper, tun zuwansu Mascow din kuma, wannan ne karo na farko,"

da ya saka kayan gargajiya.

"Wayarsa dake kan gado ya d auka, kasancewar kuma yunwa yakeji ne, yasa shi nufar hanyar fita daga"

d akin.

"Dai-dai yazo bakin kofar fita daga dakin, ita kuma Jannart ta daura hannunta akan handle din kofar, tare"

"da turowa ahankali kuma batare da ta jira ba, ta sako k afarta na dama cikin d akin."

"Karab sukayi karo da juna, Yayinda lallausan takalmin gashin kuliyan, dake k afarta ya taka nasa k afar."

Da sauri duk suka d aga idanu Ahankali suka kalli junansu.

Kallo mai dauke da sakonni daban daban masu kashe zuciya.

"Yayinda Rayyern kuwa Kallon cikin idanunta da yayi, yasa shi jin wani abu ya tsarga tun daga tafin"

"k afarsa, har izuwa gadon bayansa."

"Tamkar wanda aka sawa maganadisu kuwa, haka yaji duk tsikar jikinsa na tashi, wanda sanadiyar hakan"

yasa shi sauke sassanyar Ajiyar zuciya.

"Ahankali kuma Cikin wani irin bak on yanayi, ya dan karyar da wuyansa, tare da zuba mata narkakkun"

"idanuwansa, wanda lokaci daya suka soma sanja launi."

"Jannart kuwa Ganin irin Kallon nasa da yakeyi mata ne, yasa ta lumshe Idanunta ahankali, tare kuma da"

shak an daddad an k amshin dake fita ajikinsa.

"Akasalance kuma Cikin salon shagwab arta, da cool wanda ke narkar dashi tace."

 Naan Ina kwana...

"Idanunsa ya lumshe tare da fesar da wani irin numfashi, saboda saukar muryarta acikin kunnuwansa,"

yasa shi jin wani irin feeling.

"Ahankali ya juya narkakkun idanunsa, wanda suke gab da rufewa, saboda mayen sha awa, Cikin yanayin"

"da yakejin kansa kuma ya dan matso kusa da ita, tare da bud e bakinsa ahankali, in a golding voice yace."

 Hyhuuuuum . Sai kuma ya tsareta da maratattun idanunsa kana a hankali yasa hannunsa na hagu kan

gefen kofar ta ciki.

"Kana, kana hannunsa na dama kuma gyara ri™on da yayiwa chocolate Winsa yayi tare da bata Waya kana"

ya ri™e Waya Waura hannun yayi ya tokareshi ta woje ya zama tana tsakiyar hannayensa.

Wani irin maraitaccen numfashin yaja mai tafiya da nitsuwar jiki da zuciya.

kana ya feso mata sassayan iskar bakinsa bisa fuskarta wanda hakan ya sakar mata wata iriyar

fitinenneyar kasalar datasa lumshe kwayar idanunta a hankali tare fara sau™e numfashi kusancin su dake

barazar fasa mata zuciya.

shi kuwa Dr Rayyern a hankali ya buWe maraitattun kuma narkakkun idanunsa da sukafi kama dana Wan

codding yayi kana a hankali ya kuma matsota har ™irjinsa na danne nata ™irjin da tuni jikinta ya fara

karkarwa.

"Wata iriyar fitinenneyar kasala mai tafiya da nitsuwar jiki da kwalwace ta dirar masa, a hankali yayi Wan"

"sunkuyo kansa saitin fuskarta, cikin wani irin ba™on yanayi da bin umarnin zuciyarsa ya zaro tattausan tong Winsa wani irin yar-yar suka ji a lokacin Waya, dai lokacin daya sau™e harshensa kan tsinin karan hanc...!"

"*Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku"

ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.

"Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce,"

"akan ma aurata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin"

yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar uwa ke macece amma kin san wacece mace

"ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore ™ishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa"

tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan

"mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke"

taimakawa (sex hormones ) dinki.

"Misali kina kallon India , hollywood, Asian film kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu"

tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?

Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da

"ni ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haWine na ingantattun itatuwa da yayansu."

Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?

Zo ki ji yar uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka

Please Login or Register in order to submit comment