ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

al'basa ta yanka mai yawa, irin ™ananan yankan nan."

Citta da kanamfari ta Wan daka.

Kana ta buWe tukunyar ta saka su.

Lokaci Waya suka fara zuba ™amshi.

Rage wutan tayi Dai-dai misali.

Kana ta kimtsa komai.

Ganin la'asar tayi ta fita ta wuce Wakinta dan yin salla.

A hankali ta fito daga cikin Bathroom din bayan tayi al'wala.

Mi™ewa tayi kan sallayar bayan ta idar da sallan.

Sabida sanin miyar tana bu™atar wuta sosai.

"Wuta kuma nitsetstsen wuta, ba wurrururun nan ba, an gane ko?"

Mamy kuwa bayan tayi sallan bacci ne ya saceta bisa sallayan.

Ita kuwa Jannart huWu da kwata dai-dai ta mi™e tsaye.

Ninke sallayar tayi kana ta fito ta nufi Kitchen din.

"Shiru gidan alamun babu kowa, hakan ne yasa ta kunna tv, tasharsu ta kunna dai-dai lokacin kuma aka"

sako tallar cekiyanta da akeyi.

Da sauri ta koma da baya ta zauna bisa kujera.

" Allah sarki Daddy na bawan Allah na sashi a tashin hankali, Allah na tuba, Astagafirullah Allah ka yafe"

"min sa mahaifina da nayi a damuwa, Allah ya isa tsakanina da kai, Yah Junaid tunda sanadin ka ne komai ya faru. ."

Cikin rauni a fili yace.

" Anya kuwa Abba Kabir yayi abinda ya dace kuwa, raba uba da yarsa ? "

Ta ™are mgnar hawaye masu zafi na tsilalo mata.

"Haka nan bege da kewar mahaifinta ya dawo mata sabo, sosai idonta ke zubda hawaye, haka ta nufi"

Kitchine din.

"Hannunta tasa ta sharce hawayenta sabida idonta bai gani da kyau, saboda ruwan hawayen daya cikasu,"

"wanke hannunta tayi, kana ta juya zuwa kan tukunyar miyar nata."

"BuWewa tayi tare da dauko ludeyi ta Wan motsashi, tare da Waukan mulmullen tunkuza Waya ta matseshi"

"ta fasashi, kai ta jinnina ganin ya nuna, yayinda kuma har yanzu hawayen ke tsastsafo mata."

Tunkuzar ta nuna tayi dir-dir da ita ta dahu ta koma tamkar hanta.

Naman nan kuwa gaba Waya yayi ligib ya diddige.

Tantakwashin kuwa yayi taushi.

"meda marfin tayi ta rufe, Kana ta matsa gefe."

Su maggi Curry da dai sauran kayan Wandanon ta Wibo dai-dai yadda take bu™ata ta ajesu a plate.

"Kana ta Wauki tukunyar tuwo number biyar tasa ruwa, kana ta hura wutan Waya gefen gas din ta daura"

tukunyar tuwon.

Yankekken albasan nan ta dauko ta watsa a ciki.

"Kana ta Wauki kifi bandan nan ta saka,"

Tare da debo wani tafasheshen nama da ruwan tafashen kadan ta saka

Kana ta rufe su.

"Shinkafar tuwon ta debo,"

tazo ta ajiye a gefe.

Kana ta buWe tukunyar miyar ta juye soyayyan kayan miyan nan nata duka aciki.

"Sannan tasa duk kayan dandano dana ™amshi, kana ta meda marfin ta rufe sannan ta Wan rage wutan."

"Ahaha gaba Waya gidan ya Wauki kamshi, yayinda miyar kuwa taketa"

Bul-bul mai yana ta tsastsafowa komai yayi dai-dai miyar tayi masifar kyau.

"(Tsokaci ba dole sai da nama ko kifi ba, ana iya yinta haka nanma ita Waya kuma tana daWi matuka gaya."

Tana son wuta sosai a wurarenmu fulani masuyinta a tukunyar ™asa mukan Waurata tun safe ko azahar

in zamuci tuwon dare da ita.)

"Kai ta jinjina jin yadda miyar ke zuba ™amshi, sai yanzu ta samu kuma hawayenta ya tsaya."

"Shinkafar ta wonke wacce take mudu Waya kwanon sha, dan suna da Wan yawa, gidan duk da ma dai"

tasan masu cikashi sosai.

So tana son Wumamen miyar kase tasan kuma ba mamaki su Mamy ma su so.

Duk da shi miyar kase in kana cin tuwo malmala biyu to in itace malmala Waya ma zata isheki.

"BuWe tukunyar ta kumayi tare da motsa miyar ganin komai yayi yadda take sone yasa ta meda ta rufe,"

tare da kashe wannan wutan.

Dai-dai lokacin Mamy ta shigo Kitchen din tana mai cewa.

 Kai-kai Jannart yau me kike dafa mana haka gidan yaketa baza ™amshi .

Ta ida mgnar tana buWe tukunyar miyar da sauri ta sha™i daddaWan kamshi tare da cewa.

" Masha Allah, tab lallai yau Ramadan akwai kwasar gara, irin wannan dege-dege haka, gashi dama"

gwanin son nama .

"Tayi mgnar a zatonta duk namane,"

fahimtar hakanne kuma yasa Jannart Wan yin murmushi tare da cewa.

 Ato in ya gani kam zaiyi zaton duk nama ne ba kasenba .

Da sauri Mamy tasa ludeyi tana Wan juya miyar kana ta juyo ta kalleta tare da cewa.

" Yoh ai nima nayi zaton duk namane""."

Tana mai rage wutan tuwon ganin tsanewane ya rage mishi tace.

" Akwai naman ma kam, miyar tana son nama sosai ."

Murmushi Mamy tayi cikin jin daWi tace.

"""kai masha ALLAH.Yanzu bari in ™arasa tuwon tunda kinyi mai wuyar, je kiyi wonka ga magriba ta"

gabato .

Cikin yanayin gajiya tace

 Toh Mamy.

Kana ta fita ta tafi.

"Ita kuwa Mamy matso da foodflask guda uku tayi, biyu yan madai-daita daya karami."

"Miyar ta zuba da zafinta cikin na miyansu Baba MauWo saida ta cika musu kular, kana tasa a ™aramar na"

Abba kenan.

"Sannan tasa a dayar tasu kenan, kowanne ta zuba namomin da tsokokin kifi bandan kana da kasen da"

"kyau, rufe tukunyar tayi kana ta buWe ™asan gas din ta ajiye sauran miyar."

"Muciya ta Wauko ta tuka tuwon da kyau tana tarfa garin fulawa kaWan, hakan yasa tuwon ya tuku yayi"

"dank o mai kyau, y ar kwaryar da suke malmala ta Wauko ta rinka malmalawa tana sawa a kulolin."

Kwaya biyu ta sawa Abba dan tasan cikin mijinta.

"Su Baba MauWo kuwa kwaya tara ta saka musu, sannan auran kuma da zasu kai goma sha ta juye a"

"kularsu, kana ta tattare wurin ta wonke duk abinda suka Sata."

"Sannan ta dauki tray'n na Abba ta kai falonsa, sannan ta dawo ta shirya nasu kan Dinning table, Bayan"

tasa plate biyar da dan na miyarsu da spoons.

Sai kuma nasu Baba MauWo ta aje kular akan Fridge sannan ta hada musu plate da sauran abin bu™ata.

Komawa tayi Wakinta dan yin alwala.

Jannart kuwa tsaye take agaban dreesing mirror'nta.

"Da alamun tayi wonkanta da al'wala, wani zazzafan lace ne ta saka mai orange, pink, and yellow color"

"Winnan,"

dinkin ayi masifar yi mata kyau.

"Gashin kanta take tajewa, tana gamawa kuwa ta tubkeshi a keyarta, Kana ta ninke Wan kwalin tayi"

"Waurin da shi kaWai tafi iyawa, sabida ita dama tafi ta'ammali da kananan kaya."

"Banda hoda ba abinda ta sawa fuskarta, ko man baki bata saba tabar natural pink lips Winta."

Turare ta fesa kana ta gyara Waurin.

Yayinda ta tubke gashin a ™eya hakan ya taimakawa Waurin yayi ras.

Hijabi tasa jin an kabbarta sallah a masallatai.

Bayan ta idar da sallan ma bata tashi ba.

"Sai da akayi isha'i, tana idarwa ta yafa Wan siririn mayafi pink color kasan cewar akwai ratsin pink a lace"

din.

A falon ta samu Mamy ita Waya.

Gefenta ta zauna tare da cewa.

 Mamy ke Waya? .

Juyowa tayi ta kalleta cikin kulawa tace.

 Wlh kuwa kinga yau har yanzu Abbanku da Rayyern basu dawo ba.

Gashi su Ramadan ma shiru...

Ta ™are mgnar tana kallon himilin gashin Jannart Win.

Ita kuwa Jannart cewa tayi.

 Mamy ki kirasu mana to .

Mi™ewa zaune tayi tare da cewa.

" Toh""."

Sai kuma ta Wora da cewa.

 Jannart ko dai inyi miki kitso ne? Naga tunda kikazo kan a tsefe .

Da sauri tace.

 Ai kuwa ina son kitso Mamy .

Murmushi tayi tare da cewa.

" Toh ba matsala bari muci abinci sai inyi miki koda cukune, tunda naga bakya son barinshi a sake, kinga"

sai ki tubke abinki .

Kai ta gyaWa kana ita kuma Mamy wayarta ta Wauka tare da cewa.

 Bari dai in kira s..

"Bata ida rufe bakinta ba Rayyern ya turo ™ofar ya shigo da sallama, kana PA na biye dashi abaya."

 Masha Allah kinga Wan halal yaki ambato.

Mamy ta fada.

"Shikuwa Rayyern din cikin yanayin tarin gajiya da yunwa, ya zauna gefen Mamy tare da fesar da"

numfashi kana a hankali yace.

" Wash Allah na Mamy na gaji, kishi da yunwa kamar zasu karni. "

Da sauri Mamy ta mi™e tare da cewa.

" Toh Jannart kinji shi, ni nayi can nasan Abbanshi ma a gajiye ya dawo."""

Ta ida mgnar tare da kallon PA kana tace.

 PA kada ma ka zauna a nan ku iso kan Dinning table kawai .

Ai kuwa murmushi PA yayi tare da biyo bayanta yana cewa.

 Hajia azo a bamu abinci.

Yayi mgnar yana kallon Jannart.

Ita kuwa Jannart mi™ewa tayi a hankali ta Wan saci kallonsa cikin sanyi tace.

 In kawo maka nanne? .

"Da alamun tarin gajiya da kuma fitinenneyar yunwar, daya kashe masa jiki ya kad a kai kawai."

Ganin hakanne kuma ya sata juyawa ta nufi dining area.

 PA ya dai kana tsaye zauna mana .

"Ta fadi haka, saboda ganin Usman PA da tayi a tsaye."

Da alamun sauri yace.

 Kai inaga ni bani abincin zan wuce gida dashi naci ko a mota.

Cikin mamaki tace.

 Saurin me kakeyi haka?

Tayi mgnar tana shigewa kitchine.

Wani dan kyakkyawan kula ta dauko mai haWe da na miya.

Kana ta dawo shi kuwa PA fridge dake gefensa ya buWe tare da cewa.

" Wlh banyi shiri bane kuma gobe da sassafe zamu wuce Abuja, saboda bayan azahar zamu wuce china. "

"Kai Jannart din ta jinjina mishi, tare dasa mishi miyar bayan ta sa mishi tuwo malmala uku."

"Amsar kular yayi kana ya sauka da sauri, ya sallami uban gidan nasa ya tafi."

"Ita kuwa Jannart tray'n ma dai-dai-ci ta Wauka, plate ta ajiye akai, kana tasa tuwo malmala biyu, tare"

"dasa wani plate din ta rufeshi, sannan tasa miyar acikin wani dan bowl na glass k arami mai kyaun gaske,"

"Koda tazo diba masa miyar kuwa, sosai ta sa mishi nama da kifin, bayan ta kammala ne kuma, ta saka murfin bowl din ta rufe,"

kana ta Wauko goran faro mai sanyi da cup.

A hankali ta Wauki tray'n tare da sau™owa akan steps din.

"System Winshi ne ke bisa cinyarsa, wanda hakan yasa bai kalleta ba, santer table Win ba™in Glass din,ta"

jawo gabanshi bayan ta aje tray'n a kai.

"Batare kuma da tace masa komai ba, ta juya ta koma cikin Kitchine din."

Wani Wan roba mai kyau ta Wauka tasa ruwa a ciki kana ta koma ta ajiye a gefen tray'n.

"Dai-dai lokacin ne kuma Mamy ta futo, hannunta ri™e da kum da kifiya."

Kan kujerar dake fuskantar wacce yake kai Mamyn ta zauna tare dace wa.

" Yauwa Jannart kin gama masa ko, to zo mu fara kitson kawai. "

Da sauri Jannart din tace

 To.

kana ta matso gabanta ta zauna a ™asa bisa carpet din.

Tare da ture Wan kwalin kanta.

Ita kuwa Mamy dan matsowa tayi gaba kaWan tasa hannunta.

Ta fara warware gashin Jannart din dake tubke.

" Wai-wai Masha Allah, Jannart gashin naki ya cika santsi anya zan iya kitsashi kuwa ga yawa ga tsawo ."

Mamy ta faWa lokacin da ta gama warware jelar gashin.

A hankali tace.

" Yana da wuyan kitso kam Mamy, ko zamu bari saida safe. "

"A hankali ya Wago kansa ya kallesu,"

Idonshi ya tsaida kan tarin gashinta dake kwance bisa kafadunta.

Fuskarshi ya Wan ya mutsa kana a hankali yace.

 Mamy kitso kuma anan ga abinci na .

Ba tare da ta kalleshi ba ta fara tattare gashin dan taga a taje yake.

 Ga can wurin cin abinci kaje can .

Ta faWa tana nuna mishi Dinning area.

Cikin gajiya yace.

 Wlh na gaji ne Mamy .

" Toh zauna kana can muna nan, kuma ba taje kan zamuyi ba, me hadinmu da kai ."

Fuskarshi ya kwaSe tare da aje system Win nashi.

Kana ya gyara zamanshi tare dasa hannunshi cikin roban wonke hannun yana mai cewa.

 Kiyi hakuri bari inci da sauri-sauri sai kuyi .

BuWe plate din yayi kana ya buWe miyar.

Ido ya Wan zubawa miyar tare da cewa.

 Mamy wannan fa miyar menene .

Tana mai tsaga tsakiyar suman tace.

 Ka dan-da na mana ita kaji yadda take .

Shiru yayi kamar ya maida ya rufe.

Toh kuma yunwar dake zakularshi kara kaimi tayi ganin abincin.

Hannunshi yasa bisa tuwon ya Wan gutsuro ™arami.

" Gaba Waya ni ba son cin tuwo da dare nakeyi ba, sabida sa katon ciki yakeyi ."

Ya faWa yana mai Wan yago miyar ya haWa da gayan tare da yin bismillah.

Ya nufi bakinsa da loman yana mai kallon miyar.

A hankali yasa loman a baki.

Da sauri ya murza harshensa yayi gefe dashi tare Waukan gayan da miyar.

GarWin miyar ne ya sashi jan nannauyan numfashin kana ya lumshe idonshi.

Zamanshi ya gyara tare da kai hannunshi ya gutsuro loma ta biyu.

Yana mai jin wani irin tsinkewa da yawun bakinshi sukayi.

"Ga Wan-danon Nama, kifi, kasen."

Kana ga wani Wan tsami-tsami mai shegen daWi more Especially ga bakin mara lfy.

Miyar ya diba da Wan yawa ya haWa da gayan kana yasa a baki.

"Yan kananan tsokokin naman da kifin, ne da diddigin naman ya tauna cikin jin marmarin cin abincin."

Mamy kuwa ido ta zuba mishi.

Sabida taji yadda Abba yayi ta santin miyar har ya cinyeta tsab.

"Har yana cewa gobe Wumamen zaici, ya shiga wonkane ta fiton."

Sunkuyar da kanta tayi ta fara yiwa Jannart Win kitson.

Shi kuwa Rayyern matsowa yayi bakin kujerar da kyau.

Yaci gaba da cin abinci.

 Bari kawai inyi miki manyan ibra zasuyi miki kyau .

Mamy ta faWa tana fara kitson.

Dago kanshi yayi ya kallesu.

Yatsun Mamy ya Wan kalla ganin yadda take sasu cikin tattausar sumar mai Wan karen sulbi.

Haka nan sai ya gaza Wauke idonshi kan gashin.

Wuyanta ya Wan kalla fatar fara ™al kana wuyan yayi wani rin zane kamar guru-guru haka.

Ta goshinta kuma gashin ne ya kwanta lib-lib Mamy na janshi yana suSalewa.

A hankali ya rumtse idanunshi sabida sun gaza daina kallon.

A fizge ya sunkuyar da kanshi yaci gaba da cin abincin.

Yayinda idanunshi kuma suka sauka akan.

Tattausan tafin kafafunta da suke a naWe.

Sosai yaci abincin yana mai kallon himilin gashin.

"A hankali yayi wani sassanyan gyatsa, tare da aje goran ruwan daya sha."

Kana ya Wan ture tray'n gefe tare da Waura sawunshi kan table Win ya samu yayi balance domin cikinsa

yayi masa nauyi.

Dan kab tuwon ya cinye.

A hankali yace.

" Alhamdulillah""."

Sai kuma yayi wani sassanyan gyatsa

Kana ya Wan kallesu.

 Kai tray'n Kitchen kizo muci gaba .

Mamy ta faWa tare da sake kan Jannart.

Ita kuwa mi™ewa tayi tare da isowa gareshi ba tare da tasa dankwali ba.

Sunkuyowan da tayi ne kuma yasa gashin tahowa.

Har yana taSa yatsun ™afarsa.

"Wani irin masifeffen taushi da tsulbin gashin ne yasashi jin tsikar jikin sa mimmi™ewa,"

Kauda kanshi yayi tare da mi™ewa.

Ya nufi sama.

Ita kuma ta kai tray'n kana ta dawo sukaci gaba.

Suna gamawa su Ramadan na shigowa.

Haka yasa suka wuce Dinning area.

Sosai sukaci abinci fiye da zatonsu sunaci suna zuba santi.

 Kai gsky nima gobe d umame zanci Mamy .

Ramadan ya faWa yana taunar tattausan sokan nama.

Riyyam-nsra kuwa cewa yayi.

 Ni gsky bazanci dumameba amman a ajiye mana miyar gobe da rana amana tuwo.

Dariya Mamy tayi tare da cewa.

" Gsky dai miyar tayi daWi, kamar za'a iya cinta da shinkafa fara ko? ."

Dariya sosai Ramadan yayi tare da cewa.

 Jama'a waiji yaseen Mamy kema yau kin shiga motar santi .

Cikin danne dariya Jannart tace.

" Ba wani santi Mamy ana iya cinta da farar shinkafa madadin miyar stew ko mai da yaji""."

Haka dai sukayi ta hira sai kusan karfe goma da rabi suka watse.

"Washe gari da Asuba, bayan sun dawo masallacin."

Zaune suke a falon baki Wayansu.

Yayinda PA ma shigowarsa kenan

A hankali yake takowa yana saukowa.

PA ne ya nufi inda yake yana kallon agogon hannunsa.

Shida da rabi kuma bakwai dai-dai jirginsu zai tashi.

Yana gama saukowa yazo ya zauna kusa da Abba tare da cewa.

 Toh Abba zamu tafi.

Cikin tsananin kulawa Abba yace.

 Toh Rayyern Allah ya bada sa'a ya kaiku lfy ya dawo daku lfy ya tsareka da sharrin abin ™i .

Da  Amin. suka amsa baki Wayansu.

Kana ya kalli Mamy.

Mamy ko gane me yake nufi ne yasa tace.

" Allah ya kaiku lfy babana ya dawo daku lfy, PA ka kular min dashi da kyau musamman kan cin abinci. "

Kai Usman PA ya gyaWa bayan sunce Amin.

Shi kuwa juyowa yayi ya kalli Riyyam-nsra tare da cewa.

" Zan dawo in sameka ko?"""

Da sauri ya gyaWa mishi kai yana mai yin rau-rau da ido yace.

" Yesss Hamma Rayyern zan jiraka sai ka dawo, duk da Mammy tana matsawa in koma""."

Kanshi ya jinjina tare da cewa.

" Toh banda yawon banza, da shashanci, kai kuma Ramadan ka kula da aikinka, kasan ganinka zaisa"

sauran Doctor's din karsashi.

Cikin gamsuwa Ramadan yace.

" Toh Hamma Rayyern Allah ya kiyaye hanya, Insha Allah kuma zan kula. "

 Amin. Yace yana mai mi™ewa tsaye.

"PA kuwa tuni ya fita, yayinda Ramadan da Riyyam-nsra suka mara mishi baya."

Kana shima Rayyern ya bisu a baya.

 Rayyern!! .

Yaji muryar Abbanshi da sauri ya Wan juyo.

˜ofar Wakin Jannart ya nuna mishi tare da cewa.

" Dan Allah ka shiga ka sallameta, na ro™eka da girman Allah. "

Wani irin abu mai nauyi yaji ya danne masa zuciya.

" Ya salam""."

Ya fadi a ransa jin Abban yace ya hadasa da girman Allah wato badon shiba.

"Wani rauni, da damuwa ne suka rufesa, sabida ganin da yayi suna gab da sashi a sahun ya'ya marassa"

biyayya.

A hankali ya juya nufi ™ofar dakin.

"Ita kuwa Jannart kasan cewar bakonta (al'ada) ya dawo daren jiya ne, yasa yanzu ta fito daga wonka"

"daga ita sai towel ajikinta, take zaune agaban dreesing mirror'nta."

"Rayyern kuwa ahankali ya tura ™ofar falon ya shigo, tare kuma da maida kofar ya rufe."

Ahankali kuma ya tako zuwa tsakiyar falon.

Murya a dakile yace.

 Salamu alaikum.

"Jannart dake zaune kuwa shiru tayi, tare da aje goran man da take shafawa, dan jin kamar mgnar mutum,"

Jin shiru babu alaman wani motsinne kuma yasa ta cigaba da shafa mai dinta.

Still tana cikin shafa maidin ne kuma tasake jiyo kamar sautin muryar mutum.

"Da sauri ta mik e tsaye tare da nufar kofar fita, ahankali ta bud e k ofar tare da d an lek o kanta tace."

 Waye?

Shiru yayi ba tare daya bata amsaba.

"Jannart kuwa hakanne yasa ta sake le™o da kanta, sai dai bata ganshiba."

Jin kaman da gaske ba kowa acikin falonne kuma yasa ta fito gaba Wayanta.

Inda tayi taku Waya ana biyu ta ganshi tsaye.

Cikin wasu irin fitinannun Suit bakake masu masifar kyau da she™i.

Da wani irin sauri ta juya ta koma cikin labule.

"Shi kuwa Rayyern dauke kansa yayi gefe, kamar bai ganta ba murya a dakile yace."

 Na tafi.

"Da sauri, kuma cikin muryarta dake rawan fargaban ganinsa da tayi, da kuma ganinta da yayi ahaka tace."

 Allah ya tsare ya kiyaye hanya .

A takaice yace.

" Amin, idan da zuciya Waya kika fada ."

Yana faWin haka ya juya ya fita.

"Jin alamun fitansa ne kuma yasa ta fitowa, daga inda ta boye cikin sauri ta koma cikin bedroom din, tana"

"nanata mgnar sa ta karshe, da taji ya fada."

"Shi kuwa yana fita, kai tsaye Airport suka wuce."

"Su Ramadan kuwa basu dawo ba, saida sukaga jirginsu ya tashi suka dawo tare dasu Hadi."

Su Rayyern din kuwa a Abuja sukayi breakfast.

Kana sai ™arfe huWu dai-dai na yamma jirgin da zai kaisu China ya tashi.

"Acan gidan kuwa Ramadan na dawowa ya tafi aiki, Yayinda Riyyam-nsra kuma kofar gida ya fita wurin"

Baba MauWo.

Su kuwa su Dr.Rayyern Mai-nasara dare ya fara nisa sosai jirginsu ya sauka a.

Beijing Capital International Airport China.

Suna fitowa a jirgi.

PA yace.

" Yah Subahanallahi, tsarki ya tabbata ga Ubangijin talikai mai duniya da ™iyama. "

Rayyern kuwa limshe idanun sa yayi.

Duk da yazo wurin nan a ™alla sau biyar.

"Amman idanunsa kullum a sabo suke ganin Airport Win, sabida masifar kyau da tsananin haWuwa."

"Duk da tsakar dare ne kai kace tsakar ranace, sabida yadda wurin yake da masifar kyau da ™awatuwa."

Ina in an haWa Airport's dinmu na Nigeria da nasu tofa ai namu jujine.

Da dan sassarfa suka fito inda zasu samu taxi.

Bayan sun shigane PA yace ya kaisu hotel mafi kusa da Airport Win.

Dan campany'n injinun da suke da akalar kasuwancin yana kusa.

Kai PA ya jinjina cikin takaicin Yaren masu idanun kwadin nan wato China sam basu cika gane turanci ba.

Saida Rayyern yayi masa karin bayani da kyau kana ya gane.

Tafiya mai Wan nisa kaWan sukayi sai gasu a wani tamfatsetsen hotel.

China world hotel beijing.

"Bayan sun sallameshi ne, suka shiga."

"Bayan sun kama daki sun, haura wonka sukayi kana sukayi ramuwar sallan magriba da isha'i, kasancewar"

"sunci abinci a jirgi ba yunwa ba kishi ne, yasa kawai suka kwanta dan yin baccin gajiya, saboda tafiya dai ko ya take tafiya ce."

A nan gida kuwa Riyyam-nsra ne zaune gefen Baba MauWo yana masa gugan kayanshi.

"Yayinda shi kuma yake can gefe,"

wayarsa dake kusa da Riyyam-nsra ne ta fara ringing.

Juyowa yayi ya kalli Riyyam-nsra tare da cewa.

 Wake kirana?

"Ido Riyyam-nsra Win ya zubawa fuskar wayar cike da mamaki, ya juyo ya kalli Baba MauWo kana ya Kuma"

juyowa ya kalli fuskar wayar.

"Hakan yasa Baba MauWo yun ™urowa da sauri, cikin rawan jiki ya jawo wayar tasa."

Da sauri kuma ya juyo ya kalli Riyyam-nsra.

Shi kuwa Riyyam-nsra cikin wani irin kallo mai cike da mamaki yace.

 in...!

"*Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku"

ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.

"Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce,"

"akan ma aurata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin"

yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar uwa ke macece amma kin san wacece mace

"ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore ™ishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa"

tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan

"mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke"

taimakawa (sex hormones ) dinki.

"Misali kina kallon India , hollywood, Asian film kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu"

tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?

Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da

"ni ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haWine na ingantattun itatuwa da yayansu."

Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?

Zo ki ji yar uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar

"amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maWi, garin"

"mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k asaitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,"

Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke

mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.

Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta

akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.

Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*

Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne

"masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar"

"da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari"

"maida kuWi gida, banda karanta yayin gyara Hajia."

"Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276"

"domin yin zaSinki, ko karin bayani, zaki tura kuWin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn."

Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA

*(GARKUWAR MA'AURATA)*

By

*GARKU information .

"Riyyam-nsra ya faWa

Please Login or Register in order to submit comment