ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dannawa."

"Wannan dalilin yasa d akin nasu ya d auki shiru, babu abunda ke tashi sai sautin latsa waya da kuma"

system d insa.

"Almost 30mn suka d auka ahaka, wanda zuwa yanzu Jannart ta ajiye wayan nata, Yayinda ta kwanta"

"idanunta na Kallon sama, jacket din dake jikinta kuwa, tuni ya zame wanda hakan ya bawa, breast dinta daman bayyana ta cikin net Win saman rigar."

"Rayyern dake saman gado kuwa, time to time yake d ago idanunsa ya kalleta, Yayinda Bedside lamp din"

"dake gefen gadon nasa, ke haskata hakan yasa yake iya ganin, komai da komai nata."

"Acikin zuciyarsa kuwa mamakinta yake, tare da tunanin inda zata kwana, saboda yana ga kamar"

kwananta acikin d akinsa bazai yiwu ba.

"Saboda ya tabbatar da abunda yake zargi dinne kuma, yasa shi zamewa ya d an kishingid a akan gadon,"

"tare da ture system d insa gefe, Ahankali ya lumshe idanunsa, saboda har yanzu yana jin kamshin turarenta, acikin hancinsa."

"Jannart kuwa jin d akin yayi shiru ne, yasa ta juyowa ta zuba masa kyawawan Idanunta."

"Ganin kamar bacci yayi azaune dinne, kuma yasa ta tashi ta zauna, still kuma kallonsa take, bata kawar"

da Idanunta ba.

"Shikuwa Rayyern duk da cewar yaji ajikinsa tana kallonsa, amma saiya fusge bai ko motsa ba."

"Ahankali ta taso daga zaunen da take, tare da takowa ta k araso inda yake."

"Zama tayi ad an gefen gadon, hade kuma da turo bakinta gaba,abayyane kuma cike da shagwab a tace."

" Ka mayi baccinka cikin jin dadi, baka damu ba Koda ma zanji sanyi, kuma dubi yanda kayi bacci azaune,"

"kamar baby boy tayaya ma to, ni zan fara iya gyara maka kwanciya bayan nasan kana da nauyi, ato gaskiya ni dai a'a zan barka a haka kawai, idan ka fad o ma kai ka jiyo, tunda kaima ai kanka ka sani. "

"Ta k are maganan tana me kwab e masa baki, tare da jifansa da harara, still kuma cikin shagwab a tace."

" To Idan ya fad o ma ai dole nine zanyi jinya, Idan ba haka ba yata narke jiki da idanu, yana cewa zafi-zafi,"

"kalleshi da wani dogon hanci da jan bani, kamar na muntsine shi ma, Idan yaso ya farka ya gyara kwanciyar da kansa. "

"Ta kai karshen maganan nata, me Kallon faffad an chest dinta, wanda gashin samansu suka kwanta lub."

"Rayyern da yake jinta kuwa wani, irin dariyarta ne ya kamasa, saidai sam bai nuna mata cewar ba bacci"

"yake ba, hasalima duk abunda takeyi din, yana kallonta ta tsakan kanin gashin idanunsa, Dan bawai ya rufe idanun nasa duka bane haka nan yakejin tamkar ya fizgota ya ruggume ta."

" Mutum sai yawan bacci, ko ayayama baccinsa yakeyi. "

"Ta kuma fad a abayyane tare dakai hannunta, tayi kaman zata muntsine shi."

"Shikuwa Rayyern Ganin hakane yasa shi, d an matsawa tare dayin kamar zai fad o kasa."

"Ganin hakan yasa da sauri ta taroshi, wanda dalilin hakan yasa ya fad a jikinta, kirjinsa da nata suka"

had e waje d aya.

"Yayinda d ayan hannunta kuwa tasa ta taro, system d insa dake kokarin faduwa."

"Rayyern kuwa jinsa acikin jikinta ne, yasa shi sake lumshe idanunsa tare da sakar mata duk wani"

"nauyinsa, acikin zuciyarsa yace."

 Zanyi maganinki ne yarinya.

"Wani irin numfashi taja, cikin wahalan jin nauyinsa tad an zame tare da soma kokarin kwantar dashi."

Awahalce tace.

" Kai Gaskiya Naan kana da nauyi, sai kace wani doki, wayyo Allah na. "

"Ta kare maganan tana me fad awa kan gadon, wanda hakan ya bata daman kwantar dashi, abaki bakin"

gadon.

"Ajiyar zuciya ta sauke, tare da sake turo bakinta gaba still Cikin shagwab a tace."

" Yanzu kam Idan ka sake fad owo, Allah bazan taroka ba, saboda nauyinka zai iya b allamin murfin kirji. "

Ta kare maganan tana me jera masa pillows agefensa.

Gudun kada ya fad o din.

"Ahankali ta zare hannunta dake k asansa, cike da gajiya kuma ta juya ta sauk a akan gadon."

"K asan sofa ta kuma komawa ta kwanta, tare da juya masa baya, tana me sauke numfashi akai akai,"

tamkar Wacce tayi wasan tsere.

"Rayyern kuwa ganin ta kwanta ak asan ne, yasa shi bud e idanunsa, tare da sauke ganinsa akan bayanta."

"Sosai yake kallonta musamman shape din jikinta, da ya bayyana."

Cikin mgnar zuci yace.

 Uhummm nine ma kamar doki ba .

"Yana nan ahaka kuma har ya soma jiyo, sautin numfashinta na fita slowly, da alama kuma bacci ne ya"

d auketa.

"Ajiyar zuciya kawai ya sauk e, tare da lumshe idanunsa, yana tuno irin yanda take ta hidima dashi tun"

daren jiya.

Hakanan yaji zuciyarsa tayi rauni sosai.

"Ahankali ya kuma dawo da kallonsa gareta, idanu ya zuba mata ganin yanda take ta karkarwa, da alama"

kuma sanyi ne ke damunta.

"Ahankali ya zuro da k afafunsa k asa, Cikin dan kuzarin da yake dashi ya mik e tsaye."

"D aya daga cikin pillows din dake kan gadon, ya d auka ahankali ya nufo inda take kwance."

"D an rank wafowa kanta yayi tare da sa hannunsa, ya d aga kanta ahankali ya saka mata pillown, dai-dai"

"lokacin kuma ta juyo, tare da fesar da numfashin, dake nuna cewar baccin nata yayi nisa."

"Idanunsa ya sauk e akan breast dinta, wanda duk suka fito suka bayyana kansu ta saman rigar ta."

"Wani irin yaarr yaji ajikinsa, wanda hakan ya sashi saurin janye idanunsa daga wajen, saboda tunda yake"

bai tab a ganin breast din mace haka ba.

Wani irin masifeffen karkarwa jikinsa ya farayi tamkar wanda aka jonawa wuta.

"Da sauri ya janye Jikinsa baya, tare da d aukan blanket ya rufa mata, ahankali ya koma ya kwanta, tare"

"da rumtse idanunsa, yanajin yanda zuciyarsa ke bugawa da karfi, saboda ganin kirjinta da yayi."

"Ahaka da tunani kala kala acikin zuciyarsa, bacci ya d aukesa."

5:00 am.

"Ahankali ya d an bud e idanunsa, wanda bacci ya cika cikinsu, Jin k aran alarm din dake tashi ne kuma,"

yasa shi mik a hannunsa ya kashe alarm din.

D an yunk urawa yayi tare da tashi ya zauna.

"Ahankali kuma ya juyar da kansa, inda ya sauk e idanunsa akan Jannart dake kwance."

"Bacci take cike da kwanciyar hankali, Yayinda duka jikinta kuma ke lullub e da blanket din daya rufa mata,"

"kasancewar kuma blanket ne mai kyau, shiyasa kwata kwata ko sanyi bataji."

"D auke kansa daga kallonta yayi, tare da tashi anutse ya wuce bathroom."

"Koda ya shiga da kansa ya had a ruwan wanka, bayan yayi wankanne kuma ya d auro al'walan sallan"

asuba.

"Ahankali ya murd a handle din kofar bathroom din ya fito, daga shi sai towel dake daure akunkuminsa,"

Yayinda duk jikinsa kuwa ke d auke da danshin ruwa.

"K arasawa gaban mirror yayi, hade da daukan wani karamin towel ya shiga goge jikinsa."

"Jannart dake kwance acan gefe kuwa, Jin alamun tafiyarsa ne yasa ta sake lumshe idanunta, tare da"

"gyara kwanciyarta, kasancewar tun tashinsa itama ta farka, saboda Acan cikin baccinta ta jiyo, k aran alarm din, saidai ganin ya riga ta tashi, shiyasa tayi kamar mai bacci."

"Shikuwa Rayyern gaba d aya ma ya sha afa da cewar, ba shi kad ai bane ad akin, saboda haka ne ma yaci"

gaba da sabgoginsa normal kamar yadda ya saba.

"Bayan ya gama tsane ruwan jikin nasa ne kuma, ya ajiye towel din dake hannunsa, batare da tunanin"

"komai ba kuma yasa hannunsa ya zare, towel din daya d aura akan waist din nasa."

Wanda hakan ya sashi zama naked.

"Wannan kuma yana daga cikin d abi arsa ta yau kullum, da kuma Koda yaushe, shiyasa arayuwarsa"

"yafison zama shi kad ai, saboda bayason wani ya gane masa tsiraicinsa Sabida muddin ya fito wonka a lokuta da dama yana tsane ruwan jikinsa yake wurgar da towel din gefe, kana yasa boxer."

"Jannart dake kwance kuwa, Ahankali ta d an bud e Idanunta, kasancewar ta rufe duk jikinta har zuwa"

"fuskarta da blanket dinne, kuma yasa ta sanya hannayenta, Ahankali ta d anyi k asa da blanket din, wanda hakan ya bawa fuskarta daman bayyana."

"Jin motsin Rayyern din da tayi asaman ta, ne kuma yasa ta d an juyowa, dai-dai lokacin kuma Rayyern"

"din ke maida hankalinsa, ga agogo dan duba lokaci yayinda hannunsa ke ri™e da towel din yana ™ara"

tsane sumar kanshi da towel d'in kana yama mai mamakin tun daren shekaran jiya da Naan Winsa ta ta

"harba ta mi™e har yanzu bata rusunaba, kanshi ya Wan jujjuya tare da cewa."

 Bataga haka bama tana cemin doki .

Kwaffa ya Wanyi tare da taune lip enshi na ™asa.

"Jannart kuwa d ago Idanunta da tayi dinne, yasa ta sauk e idanun nata akan surar jikin D Winsa dake"

tsaye tamkar an kafashi.

"Cikin wani irin yanayi mai kama da tsananin kad uwa, firgici kid ima had i da gigita ta saki wata iriyar"

"k ara tare da fusgo numfashinta, dake kokarin kwacewa, amatuk ar tsorace ta rumtse Idanunta."

 Innalillahi wa innailaihi rajiun. hasbunallahiwani'imanwakil.

Hehyyyyyyyyyhhhhh!!! .

Ta saki sautin da k arfi tare da zazzaro idanunta gaba kana jiki duk na kerma da sauri kuma ta rumtse

idanunta da azaban ™arfi saboda tayi masifar razana da ganinsa a zaratan kuma ingarman namijinsa.

"Rayyern kuwa jin sautin fusgan numfashi, da kuma addu'o'in da k aran da tayi ne, yasa shi dawowa"

"hayyacinsa, cikin sauri ya kalli inda Jannart din take, lokaci d aya kuma ya ware towel din nasa ya rufe jikinsa."

"Cike da wani irin b acin rai, takaici hadi kuma da tsananin kunyan gane masa surar jiki da tayi."

"Sake maida kallonsa gareta yayi, yana mejin ransa nayi masa wani irin suya, afusace ya nufo ta."

"Yayinda Ita kuwa Jannart duk jikinta ke ta faman rawa da makerketa, har yanzu kuma ta kasa bud e"

Idanunta dake rumtse bare ta yi yunkurin huduba.

"Rayyern kuwa cikin fushi da tsananin b acin rai, ya nufota gadan-gadan, yana isowa kusa da ita kuwa, ya"

sunkuya tare da yaye blanket din dake jikinta.

"Hannunta ya kama tare da mik ar da ita tsaye, cikin zafin nama da takaici, ya nufi hanyar fita daga d akin."

"Dai-dai sun iso bakin kofar ne kuma ya tsaya, tare dasa hannu ya bud e kofar."

"Kallon Jannart din yayi, ad an hasale ya saka hannusa na dama ya tura ta waje."

Da karfi kuma ya maida kofar tasa ya rufe.

"Jannart kuwa sai alokacin ta bud e Idanunta, ganinta acikin falon da tayi ne kuma, ya sakata sauk e wani"

"kakkarfan Ajiyar zuciya, saboda awajenta itakam ya taimaketa nema, daya fito da ita daga cikin d akin."

"Dan daya barta ta k ara mintuna kad an numfashinta zai iya daukewa, saboda abunda ta gani yafi k arfin"

tunaninta ya dugunzuma lissafinta ya dai-dai-ta mata tunaninta.

"Rayyern kuwa Koda ya maida kofar ya rufe, idanunsa ya rumtse cike da takaicin kansa, hadi da tsananin"

kunyan abunda ya aikata da jin takaicin wannan banzan Wabiar tasa.

"Hannayensa duka biyu yasa ya dafe kanshi, cikin d acin rai yace."

 Why Rayyern Why? Meyasa zan bari wannan yarinyar ta ganni haka? Meyasa zan manta da cewar tana

cikin d akin? Meyasa? Jiya-jiya nan tace min inada nauyi kamar doki yanzu kuma ta ganni haka ya salam cewa zatayi D Wina kamar na doki!!!

"Ya k are maganan yana me sake matse kanshi, Yayinda zuciyarsa ke masa wani irin kuna, naban takaici"

da kuma haushin kansa da yakeji bai tab a jin takaicin wannan d abi'ar tasaba sai yau.

A fili yace.

 In kuma ta kuskura tacemin abuna kamar na doki zataga yadda doki keyin sukuwa kuwa in ya samu

"sarari, zanyi mgnin bakin tsiwarne ."

Ya ™are mgnar yana rumtse idanunshi.

Jannart kuwa dake waje a guje ta wuce bedroom dinta tana gudu harda wai-wai dan ji take kamar ma

"yana biyota ne, tana shiga kuwa ta maida kofar ta rufe k am."

"Hannayenta tasa duka biyu ta dafe kirjinta, dake bugawa kamar zai rabe biyu."

"Idanunta ta d an rumtse saboda wani irin juyawa da taji kanta nayi mata, saidai kuma ko second 6 ba ayi"

"ba, ta sake bud e idanun amatuk ar tsorace, saboda abunda ta gani din again shike yi mata yawo acikin Idanunta."

"Da sauri ta d an soma girgiza kanta, Cikin yanayin fargaba da kuma tsoro murya araunace tace."

 Nashiga uku ni Jannart meye idanuna suka ganemin? Meyasa na bud e idanuna har na kalleshi da

"wannan ™aton abun naaa, wayyo Allah na! Na shiga uku ."

"Ta fad a da karfi saboda yanda idanunta, ke sake d auko mota hoton surar jikinsa."

"Jikinta kuwa sosai yake rawa, saboda tsoratan da tayi ne kuma, yasa numfashinta kasa dawowa dai-dai."

"Tunda take aduniyarta bata tab a ganin Namiji haka ba, bata tab a ganin full halittan Namiji haka ba sai"

yaudin.

"Da sauri ta dan soma bubbuga kanta, ganin tsayuwa bazai yi mata bane kuma, yasa kaitsaye ta wuce"

toilet.

"Tana shiga kuwa ta sakarwa kanta ruwa, duk da sanyin ruwan kuwa, amma bata jinsa, saboda duk"

atsorace take da abunda ta gani.

"Haka dai tayi wankan ba a nutse ba ta fito, bayan ta dauro alwala."

"Yau din kam ko ruwan dake jikinta bata tsane ba, haka ta d auko wata bubu abaya ta zura ajikinta, hijab"

"ma babba ta saka, bayan ta hau kan sallaya ne kuma ta tada Sallah."

"Acan b angaren Rayyern kuwa, cikin takaicin kansa haka ya saka boxer, tare da daura farar jallabiya akai."

"Bayan ya idar da sallah ne kuma, ya zauna dab as Akan sallayan, tare dasa hannayensa ya dafe kansa."

"Acikin zuciyarsa yakejin inama da ace, Ana dawo da abunda ya wuce, to Tabbas shikam daya dawo da"

"wannan yanayin baya, ta yanda kafun yakai ga bayyana surarsa, zai tasheta yace ta tashi ta fice masa daga d aki."

"Babu abunda ke kona ransa kuma, face Idan ya tuna cewar Jannart din taga komai nasa, duk wani abu"

"nasa na sirri ta gani abinda babu wani mahaluk'in daya gani daga Mamynshi sai Abbanshi suma tun yana yaro abinda babu wata Wiya mace data taSa ganin koda hanyan wurin ne,"

 Yah Salam . Ya fad i kwaffa ya kumayi.

 Mtswww.

"Yaja wata tsuka mai sauti, tare da jingina kansa da jikin gadon, shi kad ai ya soma sakin kwafa, Yayinda"

"acikin ransa yake nadamar, kwana d aki d aya da ita."

"Domin da ace ba a d akinsa ta kwana ba, da yanzu duk hakan bai faru ba."

"Haka dai ya hau saman gado ya kwanta, yana me sakawa da kuncewa, inda kuma duk haushin kansa"

yake ji can kuma wani sashi na zuciyarsa ya fara raWa masa wasu kalamai.

"Jannart kam Koda ta idar da sallah, hayewa saman gadonta tayi tare, da takure jikinta waje daya."

"Saboda har zuwa yanzu wani sashi na jikin nata, bai daina karkarwa ba."

"Yayinda Idanunta kuwa bata isa lumshe suba, saboda da ta rufe idanun nata, hoton surar cikekken"

namijin duniya ne ke yawo acikinsu.

"Ahankali ta soma dan karanta addu an samun nutsuwa, cikin ikon Allah kuwa acikin mintuna kad an taji"

"zuciyarta, ta samu nutsuwa, wanda hakan shi yasa ta tashi, ta koma falo saboda duk wani bacci, ya k auracewa idanunta sabida data rufesu abinda ya firgitatan take gani tsagal a tsaye."

"Koda ta fito falon zama tayi, duk wani tunanin da zai suffanta mata surar tasa kuwa, idan yazo kawar"

"dashi take da gaggawa, wannan dalilin yasa take jin kamar bataga komai ba."

Tana nan dai azaune har gari ya gama wayewa.

"Rayyern dake cikin d aki kuwa, har yanzu abun na damunsa, saidai kuma babu yanda zaiyi, tunda har ta"

riga da ta gani.

"Kamar yanda ya sabayi kullum, haka ma yau din domin, ganin gari ya gama yin haske ne ya sashi yi musu"

ordern abinci.

7:30 pm

"Dai-dai ya bud e murfin kofar dakin nasa ya fito, cikin shirinsa na riga da wando, wanda sukayi matukar"

yi masa kyau sosai.

"Jin motsin fitowarsa ne kuma yasa, Jannart dake zaune afalon saurin sake yin k asa da kanta, tare da"

kama y an yatsunta ta had esu awaje daya.

"Kirjinta kuwa dukan uku uku ya shiga yi, saboda tsoro da kuma fargaba."

"Shikuwa Rayyern ganinta acikin falonne, yasa shi tsare ta da idanu, ahasale yake kallonta, saboda"

yanason ganin ko zatayi tsaurin idon Kallonsa yaga iya fitsararta.

"Cikin takun nuna isa ya karaso tsakiyan falon, duk da cewar bashi da isashshen lafiya amma haka ya cije."

"Jannart da zuciyarta ke bugawa da karfi, Jin alamun takun tafiyarsa ne, yasa ta sakeyin kasa da kanta."

Ad an tsorace kana cikin rawan murya tace.

 Ina kwana ya jiki.

"Harara ya watsa mata, tare da gyara tsayuwansa, cikin tsare gida da kuma son amayar da abunda ke"

zuciyarsa yace.

" Ya isa haka! Dan Allah ya isa haka nan domin naji sauki, ni yanzu babu abunda yake damuna, saboda"

"haka dan Allah Janna ki dakatar da wannann gadin da kike min, bana buk ata, nagaji da wannan takuran, bazan iyaba wallahi, bayan yawan kallona da kikeyi bai isaba, har kuma da kalleni a yanayin da bai"

"halatta ki kalleni ba, wannan wanne irin abune."

Yanzi ke kinji daWin ganina a hakane Jannaaaaa?.

Ya kare maganan cikin wata iriyar narkekkiyar murya mai haWe da sassayan sautin da baisan dalilin

yinsaba.

"Jannart kuwa Jin abunda ya fad a d inne ya sata, sakeyin kasa da kanta, tare da lumshe Idanunta, saboda"

"ita bata ma da abuncewa, cause ba laifinta bane tunda ta sani ba a yiwa ido shamaki."

"Saidai koma meye ita tajawa kanta tasani, da bata kalleshi ba Aida yanzu tana zaune lafiya."

Dai-dai lokacinne kuma aka soma knocking kofar falon.

"D an hararanta Rayyern din yayi, tare kuma da wucewa yaje ya bud e kofar, Ganin kuma ordern"

"breakfast dinsu ne, ya samu isowa ya sashi karb a, tare da juyowa ya dawo falon."

"Akan d aya daga cikin kujerun falon ya zauna, batare kuma daya sake kula Jannart dinba, ya bud e"

breakfast din ya soma ci.

"Jannart kuwa har yanzu kanta na k asa, domin ta kasa d agowa, sai faman wasa da yatsun hannunta da"

takeyi ta yaya ta ina zata iya d ago kai bare ta kalleshi.

"Kallo daya kuma zakayi mata kafahimci cewa, duk jikinta yayi sanyi, sannan kuma akwai alamar damuwa"

atattare da ita da yanayin tsananin kunya da takura.

"Ahankali ya d ago kansa tare da Kallon ta, ya tsaida idanunsa akanta."

"Almost 3min yana kallonta, kafun daga bisani ya janye idanunsa daga kallonta,"

"for the first time kenan da yaji yayi mata, wani abu na rashin kyautawa."

"Idanunsa ya dan lumshe Ahankali tare da fesar da sassanyan numfashi, lokaci daya kuma ya soma tuno,"

"moment dinta alokacin da bashi da lafiya, sautin kukanta ya somaji nayi masa yawo acikin kunnuwansa."

"Sannan ya tuna cewar akan k afafunta, a jikinta ya share sama da 8hours akwance, batare da ta turesa"

"ko nuna alamar gajiyawarta ba, tayi kuka sosai har saida Idanunta suka kumbura, duk saboda shi, then now tana zaune ne kuma, agarin da babu kowa nata still duk saboda shi."

"Ahankali yaji wani irin rauni ya sauk a acikin zuciyarsa, wanda hakan yasa shi sake d aga idanunsa ya"

kalleta.

Dai-dai lokacinne kuma wayarsa ta soma k ara.

"Hannayensa yasa acikin aljihun wandonsa, tare da zaro wayar tasa."

"Ganin sunan Riyyam na yawo akan screen din wayar ne, kuma ya sashi picking call din."

Tare da kara wayar akan kunnensa.

Rayyern ya jiki?

 Good Morning Hamma

Riyyam din ya tambaya cikin kulawa.

"Ahankali yadan sauke ajiyar zuciya, tare kuma da gyara zamansa cikin sanyi yace."

" Morning Riyyam jiki Alhamdulillah, yasu Mammy? "

" Duk Suna lafiya Hamma, yanzu ma Mammynce tace nakira mata kai, bari na bata wayan. "

Riyyam din ya fadi haka yana me mikawa Mammy dake gefensa waya.

 Barka da safiya Maud ona.

"Mammy ta fad a cikin kulawa, da kuma tausasa murya."

"Wanda har saida hakan yasa Rayyern din sakin murmushi, cikin yanayin nishadin daya samu kansa aciki"

da jin sanyi a ransa da cikekkiyar nitsuwa yace.

 Yauwa Mammy inafatan kun tashi lafiya.

" Lafiya k alau Maud o na, ya jikin naka?. "

Mammyn ta tambaya.

Idanunsa ya kuma lumshewa tare da cewa.

 Alhamdulillah Mammy naji sauki sosai.

" Masha Allah, haka akeso ai Allah ya kara afuwa, Ina surukata Jannart sarkin kuka? "

"Mammyn ta fad i hakan cikin d an sakin fuska, saboda har acikin zuciyarta, takejin son yarinyar."

"Shikuwa Rayyern tambayar da Mammyn tayi masa ne, ya sashi bud e idanunsa tare da Kallon Jannart din,"

da duk mood dinta ya sanja zuwa asalin Jannart Winta mai cikekken rauni da rashin anci da tsoron fushin wani.

"Yayinda har yanzu kuwa saman Idanunta ke d an kumbure, saboda kukan da tayi daren shekaran jiya."

"Maida idanun nasa yayi ya lumshe, saboda wani irin abu na musamman da yaji, ya tab a k ahon zuciyarsa"

yana mai ratsa zuciyar tasa yana shiga cikin asalin ™ahon zuciyartasa.

Ahankali kuma cikin sanyin murya yace.

 Tana lafiya Mammy.

"Daga can b angaren kuwa murmushi Mammyn tayi, hade da cewa."

 Masha Allah Idan tana kusa bata wayan mu gaisa.

 To.

"Ya fad a asanyaye, tare kuma da d ago kansa ya kuma Kallon Jannart din."

 Zo nan Janna

Ya fad a yana kallonta.

Ita kuwa Jannart shiru tayi tana tunanin ta yaya zata fuskanceshi.

 Kizo .

Ya kuma fad a cikin narkekkiyar murya tare da d ansa hannunshi ya rufe speaker'n wayar.

K ara sunkuyar da kanta tayi k asa sosai.

 Zo nan Janna mai masoya da yawa. Kizi kuyi magana da Mammy kinji ko Janna.

"Ya fad i hakan cikin tsareta da idanu, tare kuma da mik a mata hannunsa dake rike da wayar."

"Jannart kuwa sanin cewar da ita yake ne kuma jin yadda yayi mgnar murya a dakene, yasa ta tasowa"

"batare kuma da ta kalleshi ba, ta karaso ta karbi wayan."

 Assalamu Alaikum Ina kwana Mammy.

"Jannart d in ta fad a cikin sanyin murya, hade kuma da juyawa Rayyern din baya, domin batason su hada"

idanu.

"Mammy dake kan layi kuwa, Jin muryar Jannart dinne ya sata fad ad a murmushin ta, cikin sakin fuska"

tace.

" Wa alaikissalam, lafiya kalau Jannart ya mai jiki? "

 Da sauki sosai Mammy yasu Zaytoon da Riyyam.

Jannart din ta tambaya tana me kokarin boye damuwarta.

" Lafiyansu kalau, Jannart dama nace bari na kira na tambayi lafiyarsa, Allah ya kara karfin jiki, dan Allah"

"ki ci gaba da kulawa dashi, sosai kinji Jannart Insha Allah. Allah zai baki ladan hakan. "

 To Mamy Insha Allah nagode sosai.

"Jannart din ta fadi haka cikin girmama, maganan Mammyn saboda haka kawai takejin matar, tana da"

matsayi awajenta.

"Bayan sunyi sallama da Mammyn ne kuma, ta zare wayar daga kunnenta, tare kuma da juyowa ahankali"

ta mika masa wayan.

"Saidai har yanzun bata bari Idanunta sun kalleshi ba sabida masifar kunyarsa da shakkar sa da takeji,"

domin wallahi muddin kaga tsiraicin wani to sai kaji kama fiji jin kunyar.

"Lura da hakan da yayi dinne kuma yasa, shi karb an wayan nasa, saidai ya kasa dauke idanunsa daga"

kallonta.

"Itakuwa Jannart komawa tayi ta zauna, tare da tank washe kafafunta kai a sunkuye, cikin sanyin murya"

tace.

" Mammy tace kana cin abinci, haka Mamy ma kullum sai ta fad a, please kana cin abinci saboda zama da"

yunwa yana yiwa mutum illa.

"Ta k are maganan tana me wasa, da adon bakin kasan rigar dake jikinta."

"Rayyern din kuwa idanunsa ya d an lumshe, kana ahankali yace."

 Uhumm naji Likita .

Idonta ta jujjuya watoma gatse ya mata.

Idon ta dam juya kad an jin yana cewa.

 Yanzu ke kizo kici abinci.

"Kanta ta d an girgiza, still batare da ta kalleshi ba tace."

" Ni nak oshi, kuma ai kaine marar lafiya Kai ya kamata kaci sai kasha magani. "

"D an k aramin bakinta dake motsawa ya kalla, lokaci daya kuma cikin kasalan daya sauk ar masa yace."

" Bani kad ai nake da buk atar abinci ba ai har dake, oya zo ki zauna kici kiji ko Janna. "

Ya yi maganan nasa cikin bada umarni.

"Kanta ta d an girgiza Ahankali, tare kuma da shagwabe fuska, cikin turo baki tace."

 Ni nakoshi sai anjima zanci.

"Idanunsa yadan jujjuya tare da jinjina kansa, batare daya sake cewa komai ba, kuma ya Mike tsaye."

"Sai alokacin tayi saurin d ago da kanta ta kalleshi, cikin rashin sa'a kuwa karab idanunsu suka fad a cikin"

na juna.

Da sauri ta kawar da kanta gefe.

Shi kuwa baki ya tab e tare da cewa.

 Taurin kai ba! Da gardama ko .

"Bata fahimci mgnar tasa ba saima,"

Ganin da tayi kamar fita zaiyi ne kuma yasa ta cewa.

 Baka sha magungunan kaba.

Cikin yanayin kwaSe fuska yace.

 Bazan shaba .

Da sauri ta zarin ledan maganin tare da matsowa gabansa.

Cikin rauni ido na gab da kawo hawaye tace.

 Please Naanu kasha mgni .

"Wani irin shu'imin kallo ya tsareta dasu,"

haka nan yaji kamar zuciyarsa na buWe wa ne.

 Nasha.

"Ya fad a atakaice, tare kuma da nufar kofar fita daga falon."

"Bayansa tabi da kallo, Ganin da gaske fita zaiyi ne kuma, yasa ta maida kanta kasa, murya asanyaye tace."

 Please Idan ka fita tayaya zan iya sanin halin da kake ciki?

"Ta kare maganan cikin dan inda inda, wanda hakan ke nuna masa zallan abunda take nufi."

"Hannunsa yasa acikin al'jihunsa, tare da zaro

Please Login or Register in order to submit comment