ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ota, tare da jawota"

ya zaunar da ita akan gadon.

"Idanunsa ya dan zuba mata, Ganin hakanne kuma yasa ta lumshe nata idanun, tare da bud e bakinta"

ahankali tace.

 Naan Zanyi sallah.

"Dan karamin bakin nata dake matsowa ahankali ya kalla, Cikin kulawa yace."

" Janna anan babu sallaya, kuma kinga ko hijab babu, amma kijira bari na duba Dr. Imran tunda shi"

"Musulmi ne, nasan baza a rasa sallaya ba, amma samun hijab kam zaiyi wuya. "

Kai ta d an langwab ar kana ahankali tace.

" To ai mayafina ma zaiyi sallah idan na nad ashi ya rufe duk gashina, kuma kayana baya nuna jiki. "

"Yanayin yanda ta k are maganan tana lumshe Idanunta ne, kuma yasa shi jinjina kai."

"Saidai batare daya sake cewa komai ba, ya shige cikin toilet din dake cikin dakin."

"Al'wala ya dauro, bayan ya fito daga toilet dinne kuma, ya dan kalleta tare da cewa."

" Bari naje nayi sallah, Idan na dawo sai kiyi naki sallan. "

"Kai ta jinjina masa tare da maida jikinta ta kwanta, akan gado shikuwa Rayyern ficewa daga cikin dakin"

yayi.

Kaitsaye kuma Dan madaidaicin masallacin dake cikin Hospital din ya nufa.

"Koda yaje ya samu har an idar da sallah, hakan yasa shi kad ai yayi nasa sallan."

"Bayan ya idar da sallan ne kuma, direct ya wuce office din Dr. Imran."

"Yana isa bakin office din kuwa, suka hadu da Dr. Imran din."

"Cikin mutum tawa sukayi musabaha, kana fuska asake Dr. Imran din yace."

" Ya jikin Madam din, yanzu nake rayawa araina cewar zanje na duba ta. "

"Murmushi Rayyern din yayi, tare da cewa."

" Alhamdulillah jikinta yayi sauki sosai, yanzu ma ta tashi wai tanason tayi sallah ne. "

"Murmushin Jin dadi Dr. Imran din yayi, kana cikin farinciki yace."

" Masha Allah ai indai ma numfashinta ya dai-dai-ta, to zaku iya tafiya gida babu wani matsala, yanzu"

muje na duba jikin nata mugani.

 To.

"Dr. Rayyern din yace tare da juyawa, suka nufi dakin da Jannart din take."

"Suna shiga kuwa suka sameta akwance, saidai kuma ganinsu da tayi ne yasa ta tashi zaune."

 Mrs Rayyern sannu ya jikin naki?

"Dr. Imran ya fad a yana me kokarin, d auke oxygen din dake kan gadon."

"Jannart kuwa jin sunan da ya kira ta dashi ne, yasa tayi kasa da kanta Ahankali kuma cikin sanyi tace."

 Da sauki sosai.

" Masha Allah haka akeso ai, Allah ya kara afuwa, yanzu babu wani abu dake yi miki ciwo kenan? "

Kanta ta gyad a alaman  Eh

Hakanne kuwa yasa Dr. Imran juyowa ya kalli Rayyern.

" Doctor zaka iya daukanta ku tafi gida babu matsala, saidai kaman yanda kasanine mai asthma dole sai"

"anayi ana kiyayewa, sannan ka tafi da way annan alluran guda 5 kullum, guda d add aya zaka na yi mata. "

"Kai Dr Rayyern din ya jinjina tare da karb an alluran, ya rik e."

"Jannart kuwa jin ance allurai za ana yi mata ne, yasa ta juyo ta kalleshi, araunace da kuma yanayin tsoro"

tace.

 Naan allurai za ana min kuma .

Ido ya d an zuba mata tare da gyaWa mata kai.

Cikin yanayin sanyi tace.

 Abba na ya hana amin allura kawai abani magani.

"Idanunsa ya d an zuba mata Ganin kuma da gaske batason alluranne, yasa shi gyara tsayuwarsa tare da"

cewa.

" Janna dole ai miki alluran sune zasu taimaka miki ai wajen samun sauki, ko bakyason ki rabu da asthma"

dinne?

"Still rau-rau tayi da idanu, tare da soma kunkuni acikin zuciyarta, saboda harga Allah ita batason allura"

dama a dole Dr Lukman keyi mata data samu Abbanta ya hana kuma ta huta.

"Dr. Imran kuwa ganin suna magana da wani, yaren da baisani bane yasa shi, sakin murmushi tare da"

mikawa Rayyern din takardar sallama.

"Rayyern kuwa bayan ya karb i takardar, hannun Jannart din ya kamo."

Cikin yin k asa da murya yace.

 Muje ko.

"Babu musu kuwa ta kama hannun nasa, saboda har yanzu jikinta babu kwari, sannan kuma idanunta"

basu daina rufewa ba saboda bacci.

Ahaka dai suka fito daga cikin Hospital din.

Inda Dr. Imran ya rakosu har bakin mota.

"Saida yaga tashin motarsu kuma, kafun ya koma cikin asibitin nasa."

"Su kuwa su Rayyern Koda suka dau hanya, shagwab a sosai Jannart din take tayi, tare kuma da wasu irin"

sambatu wanda shi baisan ma na meye ba.

"Saidai duk abunda takeyi yana kallonta, ta gefen idanunsa, yanayin yanda take abubuwan nata ne kuma,"

"yasa shi fahimtar cewa har yanzu alluran da akayi mata dinne bai gama sake ta ba, shine kuma ke sawa tana sambatu, kasancewar bata samu isashshen bacci ba."

"Kaitsaye gida suka nufa, suna zuwa kuwa ya yi parking motar, tare da fitowa ya zagayo b angaren"

Jannart din ya fito da ita.

Yana rike da hannunta haka suka nufi cikin gidan.

"Koda suka kawo bakin kofar falon, hannunsa ya d aura akan security door din, tare da danna wasu"

"numbers, almost 4 minute glass din ya nuna masa reguest."

"Ganin yadda take layine, yasashi gyara tsayuwar sa tare da manna bayanta da k irjinsa kana ya d an zuro"

kanshi ta kan habarta na dama.

"Hannunta ya kamo ahankali ya daura akan glass din, take kuwa duk na urorin wajen suka amsa, inda"

sunanta ya bayyana b aro b aro ajikin d an na urar.

Idanunta ta d an zaro tana Kallon abun.

"Dai-dai lokacin kuma na urar ta rubuta, Accepted."

"Zare hannunta daga kan na urar yayi, Ahankali kuma yace."

 Sake d aura hannunki.

 To.

"Tace tare da d aura hannun nata, take kuwa saiga kofar ta bud e."

"Kallonsa tayi da mamaki, shikuwa Rayyern gefenta ya rab a tare da wucewa Cikin falon."

Ganin hakanne kuma yasa itama ta rufa masa baya.

"Koda suka shiga falon zama tayi akan kujera, Yayinda shi kuwa ya wuce bedroom dinta, ya d auko mata"

hijab da sallaya.

"Koda ya dawo anan cikin falon ya shumfud a mata sallayan, tare kuma da mika mata Hijab din."

"Kana ya koma gefe ya zauna, itakuwa Jannart ganin hakanne yasa, Ahankali ta tashi tsaye, tare dasa"

hijab din ta tada sallah.

"Shikuwa Rayyern wayarsa ya d auka, yayi musu ordern abinci."

"Bayan ya gama order ne kuma ya ajiye wayar, tare da maida kansa ya jingina da jikin kujera, Ahankali"

"yake Kallon fararen tafin k afarta, kasancewar tana zaman tahiya ne."

"Jannart kuwa tana gama tahiyan ta sallame sallan, tare da jingina ta kwanta akan sallayan."

"Ahankali kuma ta lullub e duk jikinta, da hijab din nata, tare da maida Idanunta ta lumshe."

 Ya jikin naki?

Ya tambaya yana me Kallon kyakkyawar fuskarta.

 Da sauki.

Ta amsa masa batare da ta bud e Idanunta ba.

Saboda wani irin bacci takeji yana fusgarta.

"Dai-dai lokacin kuma aka soma knocking kofar falon, Ahankali ya mike tare da k arasawa ya bud e kofar"

falon.

"Kamar yanda ya tsammata kuwa abincin da yayi order ne ya iso, bayan ya k arbi abincinne kuma ya"

dawo falon.

"Akasalance ta Dan bude Idanunta ta kalleshi, cikin sanyi da kuma kasala tace."

 Naan zanyi bacci.

"D an rank wafowa Kanta yayi ahankali, kuma cikin tausasa murya yace."

" Okay amma tashi kici abinci, Idan nayi miki allura saiki kwanta kinji... "

"Bakinta ta turo gaba, tare da Dan yi masa kallon wannan mugunta zaimin mai kama da shagwab a tace."

" Allura da sanyin safiyan nan, Naan kayi ha™uri dan Allah sai anjima bayana ma ciwo yake. "

"Ta kare maganan tana me daura hannunta, akan hips dinta."

"Rayyern kuwa Ganin hakanne yasa wani, irin sihirtaccen Murmushi kwace masa, ahankali kuma ya zauna"

akusa da ita.

" Don t worry alluran ai ba abaya akeyinta ba, a hannune malama. "

"Ya fad i hakan yana me danne dariyar dake ransa, tare kuma da soma bud e ledodin restaurant din dake"

hannunsa.

"Jannart kuwa jin hakanne yasa ta tashi ta zauna, cikin sigar shagwab a tace."

" Ayyah Naan ni hannun nawa ma ai ciwo yake, duk karkarwa ma yake bazai iya tsayuwa waje daya ba,"

kuma ni banason allura ya karyemin ajiki.

Takare maganan tana me d an yin mui-mui da k aramin bakinta.

"Rayyern kam dariyarta gaba d aya duk ta kamasa amma saiya danne, saboda tunda yake bai tab a ganin"

mai tsoron allura irinta ba.

D agowa yayi ya kalleta.

 Da wani idanunta kamar na y an shaye shaye.

Ya fad i hakan acikin zuciyarsa.

"Azahiri kuwa takeaway din abincin ya turo gabanta, tare da zuba mata narkakkun idanunsa."

Cikin kulawa yace.

" Oya eat idan kuma ba haka ba, To ya zama lallai dole sai anyi miki allurai guda biyu kuma in sossoka"

"miki su da k arfi. Da sauri ta zazzaro Idanunta, lokaci daya kuma ta k wabe fuska tamkar zatayi kuka, badan taso ba kuwa haka ta dauki spoon ta soma tsakalan abincin."

"Rayyern kuwa Idanu ya zuba mata, tare da harde hannuwansa akirjinsa."

Ganin hakanne kuma yasa ta d an tuttura abincin bisa dole badan taso ba.

"Bayan ta danci kadan ne kuma ta ture abincin gefe, tare da kwaSe fuska cikin murya kaman zatayi kuka"

tace.

 Ni nakoshi.

 Yauwa to sai allura kuma ko?

"Rayyern din ya fad a yana me gyara zamansa, tare da d auko daya daga cikin alluran."

"Da sauri ta matsa nesa dashi, cikin dan yanayin roko, hawaye har yana fita daga Idanunta tace."

" Please Naan, Dan Allah kar kamin alluran yanzu, ka bari sainayi bacci na tashi kaji, please kaji Naan... "

"Ta kare maganan tana me yarfa yan yatsun hanunta, cike da tsananin tsoro."

"Idanu Rayyern din ya zuba mata, aransa yana me matuk ar mamakin irin yanda Jannart din, take"

matuk ar tsoron allura.

"Fahimtar yanda duk take atsorace ne kuma, yasa shi dan tausasa murya.Cikin kulawa yace."

" Kwantar da hankalinku Naji bazanyi miki allura ba, tashi kije ki kwanta. "

"Ajiyar zuciya mai karfi ta sauke, saboda Jin abunda ya fad a d inne kuma yasa, ta Dan lumshe Idanunta"

"tare kuma da matsowa kusa dashi, murya araunace tace."

" ai bazan iya tashi ba, anan zan kwanta, jikina duk babu karfi. "

" Kinason sanyi ya sake kamaki ne? Ko kinason na miki allura, maza tashi muje daki. "

Ya fad a yana me mik a mata hannunsa.

"Da sauri ta kama hannun nasa ta Mike tsaye, saidai tana tashi din taji jiri na neman kada ita, wanda"

"hakan yasa da sauri Rayyern din ya tallafota, tare da kwantar da ita ajikinsa."

"Batare kuma daya jirayi wani abu ba, kaitsaye ya nufi bedroom d insa da ita."

"Ita kuwa ganin sun nufi bedroom din nasa ne, yasa ta karya fuska tare da d agowa ta kallesa."

Ashagwab e tace.

 Naan dakinka kuma? ka kaini bedroom dina mana. 

" Shiiii ni bazan iya kaiki bedroom dinki ba, kinji nauyinki kuwa saikace na buhun masara, taya yama mai"

"nauyi kaman na doki, zai dauki mai nauyi kaman na buhun masara. "

Ya fad i maganan yana me matse hannunta dake cikin nasa.

"Da sauri ta kalleshi, saboda ta tabbatar abubuwan da tayi masa ne yake ramawa."

"Bakinta ta turo gaba cike da shagwab a kuma, ta d'an muntsineshi wai ko zaiji zafi ya sauk eta."

"Duk da yajita amma bai kulata ba, ahaka har suka k araso cikin d akin nasa."

"Suna shiga ya direta abakin gado, tare da komawa ya zauna yana meda numfashi, kamar wanda yayi"

aikin karfi.

"Wanda kuma yanayin hakanne kawai son rai, bawai Dan tana da nauyi ba, Dan hasalima Koda ya"

dauketa ji yayi kamar ya daga Y ar shekara 13 ne.

"Itakuwa Jannart ganin hakanne yasa ta, sake shagwab ewa tare da zamewa ta kwanta akan gadon."

"Kamshi da kuma laushi da taushin gadon nasa ne kuma, suka sa tana kwanciya bacci ya dauketa."

"Yanayin yanda yaji saukan numfashinta, alaman tayi bacci ne kuma yasa shi tashi, ya gyara mata"

kwanciyarta tare da rufa mata blanket.

Kaitsaye kuma ya fita daga d akin.

Inda ya koma falo yaci abinci.

"Bayan ya gama cin abincinne kuma ya sake dawowa dakin, kasancewar yau din weekend ne babu aiki."

Ahankali ya d an zauna abakin gadon.

"Dai-dai lokacin ita kuma ta Dan bud e Idanunta, cikin magagin baccin da take ciki hadi da shagwab a tace."

 Naaan ni zan koma dakina.

 To Malama ki koma dakin naki mana.

"Rayyern din ya fada yana me kallonta, tare da zamewa ya kwanta akan gadon."

Wanda kuma duk abubuwan da takeyi din yasan ba a hayyacinta take ba.

"Itakuwa Jannart acikin magagin nata, Ganin ya kwanta akan gadonne yasa ta cewa."

 Ni gaskiya bazan kwanta dakai akan gado daya ba.

" To ki sauka kasa mana, kona rikeki ne? "

Rayyern din ya fad a yana me gyara kwanciyarsa.

"Itakuwa Jannart jin hakan yasa ta soma kokarin tashi, ashagwab e kuma cikin yanayi mai kama da mayen"

da take ciki ta fad a Kan...!

"*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k amshi"

"kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*"

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan adam akan komai musamman

lokacin da mace take mu amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka

kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki

da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu™ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp

"in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ™anana bane, shiyasa bana harkan karanta,"

"muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuWinki a hannu, ba ina"

"nufin kayana bana talaka bane, no akwai ™ananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a"

Satamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.

0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta

"wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ™asar da kike kayana zaije"

"gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune sayan na gari meda kudi gida."

GARKUWAR MA'AURATA

By *GARKUWAR FULANI** KANWATA *

Ta faWa kanshi. Da sauri yaja sassayan numfashi tare da rumtse idanunsa.

Hannunsa na dama yasa ya tallabe da sauri dan tana gab da suSucewa tayi ™asa.

"Kan ™irjinta ya maidata tare da sau™e numfashi kana ya ruggume ta tsam-tsam a jikinsa, yana mai jin"

"Wumin numfashinta a wuyansa,"

Yayinda tudun CaSSullenta suke tsukar ™irjinsa wanda hakan yasa tsikar jikinsa mimmi™ewa.

Cikin yanayin gigin bacci da mayen allurar da rashin sanin indama take tace.

" A'a nidai gaskiya saidai mu kwanta ahaka, muyi kaida k afa, kuma karka yi wayo ka motsa. "

"Takare maganan tana turo bakinta gaba, tare kuma da gyara kwanciyarta a jikinsa da kyau,"

" Oushhhhh, Jannnaaa . Ya faWa da narkekkiyar murya sabida yadda take mutsu-mutsun a jikinsa yasashi"

jin D dinsa tayi wani irin masifeffen harbawa wanda hakan yasashi ruggume t da ™arfi tamkar zai maida

"ita cikin jikinsa,"

har saida yaji taushin breast Winta suna ratsa kirjinsa.

"Yayinda ita kuwa Jannart taji zafin matso mata tsayayyun CaSSullenta da basu taSa fuskantar hakanba,"

Cikin yanayin maganin baccin tace.

 Wahyyy Nono na zafi .

"Juya kansa yayi da kai tare dasa hannunsa Waya da yake tsuma a tsakiyarsu, murya can ™asan ma™oshi a"

narke yace.

 Janna nawa nefa .

"Ya ™are mgnar yana shafo ™irjinta,"

Cikin muryar maye tace.

 A'a wlh nono ne .

"Matseta da ™arfin da yayine yasa yin zillo tare da, zamewa daga jikinsa ta zauna gefensa baki ta tura tare"

da zuba mishi ido.

"Shi kuwa Rayyern da sauri ya mi™a hannunsa zai kamota, ya faWin."

 Ai na sayesu tunda na biya sadaki .

"Da sauri ta kaucewa kamun da zaiyi mata, ta konta gefenshi, inda kanta ta wurin sawunsa nasa kan ta"

wurin sawunta sabida bata da ™arfin da zata iya gudu.

"A rigingine ta kwanta ta kalli sama, wanda hakan ya bawa kirjinta daman bayyana."

Cikin mayen bacci da allura tace.

" Uhhm, ni dai ka barmin abina ."

"Rayyern kuwa jin abunda ta fad ad in ne yasa shi, bud e idanunsa ahankali ya d an kalleta."

Saidai tudun breast dinta basu bari ya ga full face nata ba.

"Azahirin gaskiya shi maganganun nata ma, dariya suke basa saboda kallo d aya zakayi mata, ka gane"

cewar abuge take sai dai gaba Waya tsikar jikinsa a tashe take jin maganganun nata yake tamkar dan motsa mishi sha'awarta takeyinsu.

"D an janye idanunsa daga Kallon nata yayi, tare kuma da tashi ya dan jingina bayansa da jikin saman"

"gadon sabida wani irin mu™a da D dinsa keyi, ™amarsa Waya ya Waura kan Waya, ya dannesa wai ko zai ji"

sau™i.

"Da sauri kuma ya jawo laptop d insa dake gefen gadon, inda ya d aura akan cinyarsa, wai duk dan ya"

danneta ya hanata fitowa kwaWayin.

"Kawai sai ya fara lallatsa system Win wai ko zai samu hankalinsa ya bar kanta, dan"

Akwai aikin da ya kamata ace ya kammala tukunna.

Cikin Sa'a kuma ya fara yin control Win abin duniyan.

Anutse yake duba laptop din nasa.

"Jannart kuwa Acan cikin baccin nata, cike da karfin allurar da kuma raunin ciwo."

 Naaaan.

Takira sunansa da wata irin muryar dake bayyana mayen baccinta.

"yanayin yanda yaji sautin muryar nata ne kuma, yasa shi lumshe idanunsa saboda wani irin abu da yaji"

acikin jikinsa.

 Ummm.

"Ya amsa mata murya asanyaye, batare kuma daya bud e idanunsa ba."

 Naaaaan..

"Ta sake kiran sunan nasa, saidai awannan karon taja harafin dake karshen sunan nasa, cikin yanayi na"

d an kasala.

 Ummm Janna!

"Ya fad a shima asanyaye tare da bud e idanunsa, ya sauk esu akanta."

"Sanin da yayi kuma cewar tana cikin mayen bacci, shiyasa bai tambayesa meye ba asin kiran sunan nasa"

da tayi ba.

"Saidai zubawa kyawawan Lips dinta idanu da yayi, kasancewar kuma d akin ya d au shiru sosai ne, yasa"

"shi jiyo sautin numfarfashin, da take fitarwa slowly kana a hankali tace."

 Naan nono yana ™ai™ayi sosa meeeeeeen .

"Wani irin masifeffen harbawa yaji Naan Winsa tayi, yarrr-yarrr haka yaji tsikar jikinsa na mi™ewa."

"Da sauri ya sunkuyo kanta,"

Sai kuma yaga taja wani narkekken numfashi tare da ci gaba da baccinta.

 Ya Salam Janna zaki kasheni .

Ya faWa saman lips Winshi.

D auke kansa daga Kallon nata yayi tare da kife kansa bisa guiwowinsa a ™alla 5 minute kafin ya sau™e

numfashi tare da maida hankalinsa ga aikin da yakeyi.

"Saidai ba aje ko inaba ya fara jin kansa acikin wata sabuwar duniya ta daban, badon komai ba kuma"

"saidan numfashinta, da yakejin yana sauk a atsakiyar tafin k afansa da kuma kalamanta na mayi da tayi ta masa."

"Hakan yasa sosai tsikar jikinsa suka soma tashi, Ganin bazai iya aikin bane kuma yasa, ahankali ya rufe"

"laptop d in nasa, tare da ajiyesa akan bedside drawer."

A d an kasalance ya zame hade da kwantar da bayansa akan gadon.

Cikin sanyi ya kuma lumshe idanunsa.

Tare da soma shak an daddad an kamshin jikinta dake tashi acikin dakin.

"Bazaice bayajin dadin yanda d umin numfashin nata ke dukan k afansa ba, musamman yanda ayanzun"

"yaji wani abu mai kama da nutsuwa, na shiga cikin jikinsa."

"Duk da yanda yakejin wani irin acikin jikinsa kuwa, bayajin zai iya janye k afarsa, saboda daga wani sashi"

"na jikinsa, yana jin dadin hakan."

Sunanan ahaka kuwa wani bacci mai d an nauyi ya fusgesa.


Downloaded From https://arewanovels.com


Please Login or Register in order to submit comment