ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana kallon Baba MauWo da ya mi™e tsaye, tare da amsa kiran wayar ya li™a a kunne."

"Ba tare daya kalleshi ba, kuma ya fita parlon."

Yana gab da fitan ne kuma Riyyam-nsra ya kuma zura mishi ido jin yana cewa.

" I always pray for wisdom, domin saida hikima zan iya warware zare da abawan da ake sakawa tsawon"

"shekaru dole saida hiki zan warware, in kuma gano bakin zaren, kana inyiwa ahalin GARKUWA daga ruftawa bisa gadar zaren da magauta ke sakawa. "

Sai kuma ya Wanyi shiru yana mai jinjina kai.

A ™alla tsawon da™i™u 4 kana cikin yanayin zak uwa da kaWuwa yace.

 What are you saying?

Sai kuma yayi dan jim yana mai gyaWa kai alamun gamsuwa kana yace.

" You can see me at anytime, saboda mgnar zatafi kyau gani gaka. "

"Zare soket Win dutsen gugan Riyyam-nsra yayi tare, da juyowa ya fuskanci ™ofar dakin"

"Kana kuma ya kasa kunnensa da kyau, Yana mai jiyo muryar Baba Maud on can ™asa, dan a hankali yake"

mgnar alamun baya son wani yaji.

"Sai dai mamaki mai tarin yawa ne ya rufe Riyyam-nsra, sabida jin yadda Baba MauWo yake sarrafa"

harshensa da ingantaccen turancin da bai taSa zaton yanajin koda kawo min wu™a in yanka kabane

sabida yanayin shigarsa harcensa suturarsa.

"Kana ya gaza gane ina manufar mgnanganun da yake jiyowa, domin daga kan sunan da ya sawa mai"

kiran ma ya sashi a tunani sannan kuma a take ya tuno hirar da suka tabayi da Ramadan akan Baba MauWon.

"Shi kuwa Baba MauWo, sosai yake mangantuwa."

Har kusan rabin awa yana mgn kana daga bisani ya katse kiran.

Yana shigowa dakin ya kalli Riyyam-nsra da ya ™arasa gugan yanzu ya tattare wurin.

"Cikin yanayin tsare fuska kada yaron yayi mishi wata tambayar, dan ya sanshi surataccen yarone na"

™arshe fuska a Wan tsare yace.

 Sannu ko Riyyam-nsra Allah yayi maka al'barka.

Juyawa Riyyam nsra din yayi ya Wan kalleshi kana yace.

 Amin Baba MauWo.

"Ya ida mgnar yana mi™ewa da kayan a hannunsa, cikin Wan madaidacin wordrobe ya shirya mishi su kana"

ya juyo yana mai cewa.

 Bari inje inyi wonka.

 Toh sai ka fito ngd ko

Cewar Baba Maud o.

Shikuwa Riyyam kai ya gyaWa kana ya juya ya fita.

Washe gari da dare suna kwance bisa gado shida Ramadan.

Juyowa yayi ya fuskanci Ramadan da kyau.

"Tsaki ya Wan ja ganin har yanzu Ramadan na ruggume da waya, yayi tsit ya nitsu alamun yana jin abinda"

Rayhanarsa ke zanta mishi.

Ganin hakane ya mi™e ya fita.

"A falon ya zauna kana ya danddanan wayarsa, ya kira Mammy tana Wagawa tace."

 Riyyam lfy kuwa?

"Riyyam-nsra kuwa jin muryarta da alamun bacci takeyi ne, yasa ya Wan kwaSe fuska kana a hankali yace."

 Mammy kaina yana kullewafa da lamarin ahlin na.

"Akwai fa abinda ke Soye fa,"

"ina son Baba MauWo kuma, ina ganin wasu abubuwa daga gareshi, shin baki da wani ™arin bayani a kan"

makusantan baya ne!? naji ina mamaki amman fa babu mummunan zatoa kanshi.

Cikin sau™e numfashi tace.

 Ka haWani video call dashi.

Da sauri yace.

 Toh Mammy zan hadaku in ya yarda.

Har zata katse kiran kuma yace.

 Ina Zayton?

 Gata tana bacci .

Mammy Ta fadi a takaice tare da katse kiran.

"Da safe zaune suke a Dinning area,"

Jannart na kusa da Mamy suna karyawa.

 Ramadan kayi waya da Rayyern kuwa tunda suka tafi? .

Mamy ta tambaya.

Tea ya dan kurba kana yace.

" Eh tun ranar da sukaje washe gari, mukayi waya dashi, dazuma kuma muna dawowa masallaci ya kira"

Abba.

Kai Mamyn ta gyaWa tare da cewa.

" Eh haka yace min, Amman ni bai kirani ba yayi kyau ai. "

Riyyam-nsra ne ya Wan kalli Jannart da tayi kamar bata wurin.

" My Aunty idan kunyi waya kice masa, Allah yasa mutuwa ta manta dani da Mamy, fiye da yanda ya"

"mance damu, tunda mu bazai kiramuba. "

"Dariya sukayi baki Wayansu hatta Jannart, saida ta dara tare da cewa."

" Uhum kishi ko Riyyam-nsra""."

A ranta kuma cewa tayi.

 Waya san dani nima .

A zahiri kuwa ido ta zuba Riyyam.

Baki ya tura tare da cewa.

" Ba wani kishi fisabilillahi Mamy ya mana adalci kenan, yaufa kwanansa biyu fa ace bai neme mu ba. "

Dariyar tsokana Ramadan yayi tare da cewa.

 Toh ku kirashi mana.

Ya ida mgnar yana mi™ewa tsaye tare da kallon agogon hannunsa.

"Ganin lokaci ya tafine yasa ya nufi waje, shi ma Riyyam-nsra da sauri ya mi™e yana cewa."

" Yauwa Hamma Ramadan muje ka sau™eni, a gidan Malam Mai-nasara mana, munyi da Nasir zamu hadu"

a can.

 Toh taho mu tafi.

Ramadan yace

Daga nan suka fita.

"Suna gab da fita agidanne kuma, Ramadan ya Wan le™o ta cikin motar ya kalli Ari, tare da cewa."

 Baba MauWo fa? .

Ari yana mai ida buWe musu gate din yace.

 Yau tun sassafe ya fita har yanzu bai dawo ba.

Da sauri Ramadan yace.

" Ina yaje, meyasa Hadi bai kaishi ba? "

Da sauri Hadi dake gefe yace.

" Wllh nace zan kaishi yace, a'a in bari ba dadewa zaiba, toh kuma gashi har yanzu bai dawoba. "

 Yayi breakfast ne kafin ya fita.

Ramadan ya kuma tambaya.

" A'a baiyiba""."

Ari ya faWa.

Kai Ramadan din ya gyaWa tare dajan motar suka fice daga cikin gidan.

Wayarshi ya mi™a wa Riyyam-nsra tare da cewa.

 Kira min shi.

Toh yace tare da duba number kana ya kira.

Mi™a masa wayar yayi jin an amsa kiran.

 Assalamu alaimun Barka da safiya Baba MauWo.

 Wa alaikassalam Barka dai Ramadan .

 Baba ina ka tafine yau shiru ban ganka ba.

Da sauri Baba Maud o yace.

 Ah gani nan zuwa nazo nan wurin wani Wan ™asarmu ne Niger ne zai je gida Agadaz gobe shine zan

aikeshi.

Yana mai taka motar yace.

 Toh sai ka dawo nima na wuce wurin aiki amman ai da ka gaya min da na kaika.

 A'a ba komai Allah ya bada sa'a. Baba Maud on ya fad a.

Ramadan kuwa da

 Amin. Ya amsa kana ya katse kiran.

Shi kuwa Baba MauWo juyowa yayi ya fuskanci mutanen da yake mgnar da Allah ne kadai yasan kan me

suke tattaunawa cikin killace kai sukaci gaba da mgn.

"A cikin gidan kuwa, tattare wurin Jannart ta fara."

Mamy kuwa mi™ewa tayi ta koma side Winsu dan sanin Abba na tsumayin ta.

"Tana gama kimtsa wurin ta wuce Bedroom Winta dan, bacci takeji kasan cewar in tana cikin halin larura"

tana yawan jin kasala da bacci.

"Bayan Ramadan ya sauke Riyyam agidan Malam Mai-nasara, bai shigaba ya wuce sabida lokacin ya kure"

masa.

Zaune suke gaban malam Mai-nasara.

Cikin muryar girma yace.

" Zakariyya ya jikin ya'yan naka?"""

Kai Riyyam ya d aga ya Wan kallesu tare da cewa.

" Jiki da sauki har yayi tafiya ma, zuwa China. "

Da sauri Uncle Mustapha yace.

" Eh lallai haka akayi ai naje dubasa a asibitinsa, da yake ban san gidan nakuba, nan yake cemin zaiyi"

tafiya in ya dawo zaizo ya duba ka da jiki Malam.

 Masha allah. Toh Allah ya dawo dashi lfy.

Cewar Malam da Amin suka amsa.

Nasir ne ya Wan mi™e tare da cewa.

 Riyyam mu tafi ko.

Inna ce ta kalleshi cikin tuhuma tace.

 Ku kam baku da aikin yine kullum sai yawo da latse-latsen waya?

Da sauri Nasir yace.

" Kinfi kowa sanin karatu nakeyi kuma ina gab da hada degree dina, shi kuma Riyyam-nsra yama gama"

"wannan shekarar, kuma aikine yake nema tukun. "

Ya ida mgnar yana haWe fuska.

Uncle Mustapha kuwa murmushi yayi hakama Malam.

Sukuwa su Riyyam nsra daga nan rijiyar zaki suka nufa gidansu Nasir Win.

A falo suka samu babban ya'yan Nasir.

Yah Marwan kasan cewarsa filot ne kwana biyu yana gida.

"Marwan yana da sau™in kai sosai haka yasa suke sakewa dashi,"

"Bayan Riyyam ya gaida Marwan da Ummansu ne, suka ro™eshi mota."

Mi™awa Riyyam car key din yayi tare da cewa.

" Ku kula da kanku, banda tu™in ganganci. "

Da sauri suka amsa tare da mi™ewa.

Kana suka fita suna cewa.

 Umma sai mun dawo.

Murmushi tayi tare da cewa.

 Allah ya kiyaye.

Amin sukace kana suka fice.

"Dr.Rayyern Mai-nasara kuwa a ™asar masu ™ananan idanu, komai yana tafiya bisa tsari yadda yakeso."

"Yau kwanansu tara a garin, ya sayi dukkan abun da yake bu™ata na campany'nsa."

"Sai kuma Engineer bello ya kirashi ya shaida masa suna son wannan karfen 3%, ya zama biyu suka samu"

domin aje sefiya.

So hakane yasa tashi da shirin zuwa sayansa cikin ingantacen kamfanin kayan ™arafunan.

Tsaye yake cikin shirin fita PA na tsaye agefensa.

Kiran Mamy ne ya shigo wayarsa da sauri PA yace.

 Mamy ce.

Yayi mgnar yana mi™o masa wayar.

Amsa yayi tare da karawa a kunne

 Barka da safiya Mamy.

Ya fad a cikin kulawa.

A dakile tace.

 Barka dai.

Ba tare da ta bari yayi mgn ba ta daura da cewa.

 Ka kira Jannart kuwa tunda ka tafi?

Idonshi ya Wan jujjuya alamun nazari kana a hankali yace.

 Mamy waye kuma hakan?

Fuska ta kuma tsukewa kamar yana gabanta tace.

 Ok bari in kaiwa Abbanku wayar sai ya gaya maka waye ita.

Da sauri yace.

" Dan Allah Mamy ki saki ranki kimin bayani, wlh ban fahimci mgnar kiba,"

"niba sai kin haWani da Abba ba, Wazu ma munyi mgna dashi. "

Murmushi ta Wanyi a ranta tace.

 Uhum Rayyern halinka sai kai.

A zahiri kuwa cewa tayi.

 Matarka ce baka saniba yanzu tunda ka tafi sau nawa ka kirata?

A takaice ba tare da yaja mgnar ba cikin kare kai yace.

 Mamy banda number ta.

Sai kuma yace.

 Dan Allah Mamy kiyi ha™uri ina zuwa zan kiraki anjima yanzu wani aiki nakeyi.

"Bai jira me zata ceba ya katse kiran wayar, kana ya mi™a wa Usman ita, daga nan suka fito d aya daga"

"cikin taxi Win hotel Win, nasu suka shiga kamar koda yaushe."

"Kai tsaye Chinese Construction Engineering company suka nufa,"

koda suka shiga basu fitoba sai gab da sallan azahar dinsu.

"Suna fitowa sukayi salla kana suka shiga taxi Win da suka zo dashi dan yana jiransu, tunda batu ne dai na"

kuWi daga nan Rayyern yace ya kaisu halal Restaurant.

"Tafiyar mai yar tazara sukayi kana suka tsaya, wani babban wuri inda daga can sama aka rubuta HALAL"

Restaurant's da manyan baki.

Kai RAYYERN ya Wan juya ya kalli gefen hagunshi kana ya juyo damanshi.

"Bottega ya faWa a hankali kana ya Wan kaikace ya zaro katinshi, ya mi™awa PA tare da cewa."

" Shiga ka saya mana, ni pizza ma ya isheni,kai kuma ka sai abinda kakeso, ka sayawa wannan ma. "

Ya ida mgnar yana nuna masa Driver'n'sun.

"Toh yace, ya amsa kana ya bude ya fita."

Jim kaWan ya dawo ri™e da ledodi.

Kana ya shiga suka tafi.

"Bayan kwana biyar ya gama har had a komai, ya kimtsa kayansa kana ya kaisu Airport, dan yana son"

kayan su rigasu tasowa.

Yau ta kama satinsu biyu cur da zuwa.

Yau ne kuma jirgin kayansu ya tashi sai dai ta Lagos zai sau™a.

Daga can kuma ya wuce Kano.

"Kasan cewar yau Win Lahadi ne, shine a.lissafi kuma sunyi kwana goma sha huWu."

"Tunda safe yayi musu order n abinci ta online a Frongji Restaurant, kasan cewar komai nasu da tsari,"

yasa Delivery available ne ko yaushe.

"Kuma free delivery ne, cikin abinda baifi 40 minutes ba sai gashi sun kawo musu har ™ofar dakinsu."

Jin ana buga ™ofar ne yasa.

"Ya Wanyi mi™a daga kwancen da yake, ido ya Wan rumtse sabida kartawar da yakeji cikinsa nayi masa tun"

daren jiya.

"A hankali ya yun™ura ya taso jin anci gaba da bugawar, ya sani bazai iya cin komai ba, sai dai yayi musu"

order ne sabida PA.

"A hankali ya mi™e tsaye sai dai ya kasa ida mi™ewa zat, sabida yadda yaji cikinsa na tsananta ciwon in ya"

"gwada tsayuwar, hannunshi yasa ya dafe cikin, kana ya fara taku a hankali."

"PA kuwa dake falon kasan cewar ya fara yin bacci ne, yasa toh sai yanzu yaji bugun da sauri."

Ya mi™e tare da nufar ™ofar yana buWe wa.

"Ma'akkacin Halal Frongji restaurant, din ya mi™a masa ledodin hannunsa kana ya juya ya fita."

Sabida dama yayi musu transfer'n kuWin su.

Yana juyowa ne kuma ya hango Rayyern Win yana fitowa daga cikin Bedroom din.

"Ido ya zuba mishi ganin a Wan sunkuye yake tafiya, kana yana dafe da cikinsa da hannun damanshi, da"

"sauri ya nufo gareshi, cikin kulawa da fargaba yace."

" Sir lfy kuwa?"""

Cikin rumtse idanunshi ya zauna bisa kujerar dake gefenshi.

Ba tare daya buWe idonba murya a hankali yace.

 Usman ™ara gudun AC'nnan .

"Da sauri Usman ya juya, ya ™ara gudun ACn kana ya dawo inda yake."

Cikin kulawa yace.

 Sir cikin ne?

"Lip Winsa na ™asa ya taune,"

"tare da ™ara rumtse idanunshi kana a hankali ya mi™e kan kujerar,"

baya son yin mgn sabida ko numfashin ya fesar sai yaji wani irin masifeffen ciwon cikin ya karu.

Ido P.A ya zuba mishi ganin lokaci Waya wata iriyar fitinenneyar zufa ta keto mishi tako wanne hudan

gashin jikinsa.

Duk da sanyin garin da kuma na'urar take busawa.

Gaba Waya hankalin Usman ya tashi sunkuyowa yayi kansa cikin tsananin tsoron kada dai ciwon cikin

nasa ne zai tashi yace.

 Hamma Rayyern ko zamu tafi asibiti ne? .

Cikin sanyi murya can ™asa yace.

 P.A kaci abinci .

Ya ™are mgnar da Wan ™arfi alamun baya son mgnar.

Shi kuwa P.A a hankali ya Wan ja da baya cikin taraddadi yace.

 Toh tashi muci.

Da sauri ya buWe idanunsa da tuni sun gama rinewa sunyi jazir sabida ciwo.

A faWace yace.

 Dan Allah ka zauna kaci abinci.

Jin hakane yasa P.A aje ledodin kana shima ya zame ya zauna a wurin.

Shi kuwa Rayyern juyawa yayi ya kwanta a kife.

Tare dasa hannunsa duka biyu ya dafe cikinsa.

" Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil, la'ila ha illa'anta subahanaka innikuntu"

minazzalumin .

"WaWannan sune yaketa maimaitawa a hankali, yadda P.A ma bayaji kana ya matse cikin yayi shiru."

"Hakan ne yasa hankalin P.A ya Wan kwanta,"

har ya samu yaja abincin ya fara ci.

Yanaci yana juyowa yana Wan kallonsa.

Haka dai har ya gama ci.

Kana ya tattare wurin.

"Sannan ya wuce Wakin kwanansa ya Wauko wayarsa, kana ya fito falon."

"Dakin Rayyern Win ya wuce,"

Woyoyinsa ya dauko duka biyu kana yazo ya zauna kusa dashi.

"Zuwa lokacin kuma cikin ya Wan lafa,"

hakan yasa Ya buWe idonshi ya kalleshi a hankali yace.

 Me zakayi da waya?

Da sauri ya kalleshi tare da cewa.

 Dama zan kira Ramadan ne ko Dr Sulaiman in gaya musu halin da ake ciki.

"Tsareshi da ido yayi, hakan yasa yayi shiru."

Hannun ya mi™a masa ya amshi woyoyin kana a hankali yace.

" Kada ka faWa musu domin zaka tada musu hankali, kuma in nayi Sa'a haka zai keyi yana lafawa har ya"

"bari, so kada ka gaya musu ."

Cikin yanayin rashin gamsuwa yace.

 Okay Sir .

Shi kuwa a hankali ya mi™a ya tsaya tsakiyar tamfatsetsen falon na al'farma.

Kana ya nufi Wakinsa.

Kai tsaye Bathroom ya wuce.

Wonka yayi kana ya fito.

Wasu tattausan riga da wondo yasa Pink panther masu she™i.

Kana ya gyara labulayen sannan ya ™ara ac sannan ya kashe wutan Wakin ya dawo ya kwanta.

A nan gida Nigeria kuwa.

Bayan sallan isha'i Abba ne

"Zaune bisa kujera, Ramadan na gabansh, Yayinda Mamy ke gefensu."

Jannart da Riyyam-nsra kuwa suna can main falon suna kallon wani India'n Film a zee world.

"A Karo na barka tai Ramadan ya kuma gyara zamanshi,"

Abba kuwa ido ya zubawa TV kamar yana gane me sukeyi.

Yayinda Mamy kuwa ta zuba musu ido.

Cikin kwaSe fuska da shogobe fuska Ramadan yace.

 Uhum Abba dama..

Sai kuma yayi shiru.

 Dama me?

Abba ya tambaya ba tare da ya kalleshi ba.

Cikin sanyi yace.

" Eh dama gidansu Rayhana ce, sukace in tura "

A fakaice Abba ya kalleshi tare da cewa.

 Ka tura me?

Kamar zaiyi kuka yace.

" Wai in tura manya na ayi mgnar aure in da gaske nakeyi, dan su gidansu daga yarinya ta gama"

"Secondary School bazataci gaba ba, sai an aurar da ita taci gaba a gidan mijinta, to gashi ita Rayhana har taci gaba sabida, batun Hamma Rayyern baiyi aureba, shine sukace toh ai yanzu dai yayi auren sai ayi"

batun namun ko?

Ya ™are mgnar yana kallon iyayen nasu.

"Mamy kam kai ta kauda tana mamakin zalama, irin ta Ramadan sam baya iya Soye maitarsa akan san"

aure.

 Wannan dai anyi jarabebben yaro

Ta faWa cikin ranta

Abba kuwa numfashi ya Wan fesar tare da cewa.

" Toh su sukace ko dai kai kace?"""

Da sauri yace.

 Su

Kallonshi yayi tare da cewa.

" Banbancinka da Rayyern kenan Ramadan, kai kakan Wan taSa ™arya shi kuwa duk Wacin gsky zai faWeta,"

yanzu da shine cewa zaiyi shine ya faWa

Da sauri yace.

 Toh Abba nine na faWan.

Mamy kam dariyar dake cintane ta dan subuce mata.

Ido ya Wan zuba mishi kana yace.

 Wato kai dai ayi maka aure kake so ko?

Da sauri yayi ™asa da kansa.

 Toh ba damuwa tashi kaje zamuyi mgn da Baba MauWo.

Wayyo Ramadan kamar ya mutu dan daWi ai da sassarfa ya fito.

A falo ya tsaya kusa da Jannart cikin happy yace.

 My Aunty ki shirya kun kusa kai kayan aure.

Da sauri Jannnart din tace.

" Kai haba dai iye, lallai kam abin nema ya samu kenan matar ma tsunci ta haifi kogi. "

Riyyam nsra kuwa Jujjuyawa yayi tare da cewa.

" Eh matar falke ta haifi sanda,"

kai lallai akwai casu a ™asar Kano

Sai kuma suka bishi da ido jin ya kira Rayhana ya fara mgn da ita ya haura sama.

Murmushi Jannart tayi tare da cewa.

 Kai Riyyam wai kai baka gajiya da rawane?

Dariya mai sauti yayi tare da cewa.

 Nida Hamma Rayyern duka ™ugunmu kamar roba yake Bama gajiya da karairayashi

Harara ta Wan cilla mishi tare da cewa.

 Ji sharri .

Da sauri yace.

 Wallahi kuwa my Aunty .

Cikin hararan wasa tace.

" A'a wlh kada kayi mishi sharri, wannan kuma da son jiki ma abu kaWan ya kama raki yaushe zai iya"

jujjuyawa kamar yadda kake

"Dariyar Mamy da suka jine yasa, Jannart mi™ewa da sauri ta nufi Wakinta cike da kunya."

Ita kuwa Mamy tafiya takeyi tare da cewa.

 Gskyarki dai kare mijinki diyata

Shima Riyyam dariya yayi tare da cewa.

 Aifa kam tana kareshi.

Nan dai sukaci gaba da hira.

A can China kuwa gaba Waya wunin ranar a daki Rayyern yayi shi.

"Koda ruwa bai sa a bakinsa ba,"

sabida matsa mishi da cikinsa yayi duk bayan 10mnt sai ya lafa na tsawon 10mnt Win kana ya sake tashi.

"Salla kwai ke tadashi, shima sai in ya samu ya lafa."

P.A kuwa haka ya wuni zirga-zirga a kansa.

Dare nayi kuwa ciwo yace Assalamu alaikum.

Ya tashi gadan-gadan.

"Shi kuwa P.A yayi baccin gajiyan zirga-zirgan, da yayi yau din."

 Ya ilahi ya mujibadda'awati.

"Sune kalaman da bakinshi ke iya furta wa, yayinda gaba Waya jikinshi ke wani irin masifeffen karkarwa,"

zuface take keto mishi tako ina tamkar wanda ake watsawa ruwa.

Juyi yakeyi a kan gadon yana mai yin duk wata addu'ar da tazo bakinsa.

" Innalillahi wa innailaihi rajiun""."

"Yayi addu'ar cikin wani irin azabebben numfashin, da yake ja tamkar ransa zai bar gangar jikinsa."

"Kar-kar haka jikinsa ke rawa, so yake ya jawo wayarshi ya kira asibiti, amman ina ya kasa hakan sabida"

"ko numfashinsa, in yaja kamar zai suma haka yakeji, cikin ya kulle yayi wani irin tauri da zafi."

"A hankali ya mirgino dan matsowa zai jawo wayarsa, cikin akasi ya ture woyoyin duka biyu suka fadi ™asa"

daga kan bedside drower.

Dai-dai lokacin kuma yaji cikin nasa yayi wani irin dam™a mai cike da azaba.

Wani irin duhune ya rufewa ganinsa.

A hankali yaji kamar gadon na jujjuyawa dashi...

"P.A kuwa yanata baccinsa, sai asuba ya tashi, alwala yayi bayan ya fito yayi sallan asuba."

Sabida ganin kamar ya Wan makara yasa Rayyern yayi ta tadashi kenan bai tashi ba.

Yana idawar ya fito falo.

Shiru ya tsaya tsakiyar falon.

" Bai tashi ba, ko ya fitane, bari in duba dai? "

Yayi mgnar zuciya yana mai nufar dakin.

A hankali ya dan ™on™osa kofar.

Shiru ba alamun mgn haka yasa ya kuma bubbugawa yana mai kiransa still shiru.

Dan tura ™ofar yayi tare da sallama a bakinsa.

"Cikin yanayin firgici ya zaro ido tare da nufo kan gadon, sabida hango Rayyern Win da yayi a yashe bisa"

gadon tamkar matacce.

Cikin kidima ya haura gadon tare da ruggumeshi yana jijjigashi da kiran sunanshi da Wan ™arfi.

" Sir! Sir!! Sirrrrrr!!!!""."

"Ya ida kiran da ™arfi cikin tsananin tashin hankali, domin gaba d aya jikinsa ya sake yayi sanyi tamkar"

"wanda ya mutu, sai iya cikinsa ne yake da Wumi."

" Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani'imanwakil Hamma Rayyern tashi""."

Gaba Waya jikinsa rawa da karkarwar yakeyi.

Cikin tsananin tashin hankali ya debo ruwa ya yayyafa mishi amman ina.

Haka yasa ya buWe ™ofar Wakin ya fita da gudu.

Sauka kasa yayi.

Jim kaWan sai gashi ya dawo da ma'aikatan hotel Win.

Kana da Driver'n' taxi.

ID card din Rayyern ya nuna musu.

Tare da Receipt's din kayayyakin da suka saya da kuma takardun Campany da matsayin nasa companies

din da kasan cewarsa likita.

"Haka yasa da sauri sukasa hannu suka ciccibeshi suka sau™o aka sashi a mota, P.A ya shiga tare da jan"

marfin ya rufe kana Driver'n yaja.

Daga nan kai tsaye

Puhua International Hospital and clinic (PIH) Suka nufa.

A cikin motar kuwa cikin tashin hankali P.A ya kira. Dr Sulaiman yana Wagawa yace.

 Dr Usman P.A ke mgna .

Cikin kaWuwa Sulaiman yace.

 Yesss na gane meke faruwa ne Usman .

Murya a karye yayi mishi bayanin abinda ya faru ya Waura da cewa.

" Yanzu haka yana sume gamu a hanyar zuwa asibiti, yauwa gashi ma mun iso "

Yayi mgnar ganin sun shiga cikin asibitin.

Suna yin parking nurses Suka nufosu.

Da irin wannan gadajen ganin Ambulance ce kuma da tambarin hotel Win a jiki.

Suna isa driver'n na buWe musu.

Da sauri P.A ya fito yayinda Sulaiman ke ce mishi.

"Ina kun isa ka haWani da Doctor ko nurse, duk wanda ka samu kana kada ka gayawa su Abba sai ya"

farfaWo kaji ko Usman .

Da sauri yace to kana ya fito.

Daurasa sukayi a kan gadon kana suka nufi Emergency room.

Yayinda tuni likitoci suka rufawa Nurses din dake tura gadon baya.

Da sauri P.A ya mi™awa daya daga cikin Nurses din wayarsa.

˜arawa a kunne tayi.

"Kai take ta jinjinawa jin cikekken bayanin matsalarsa, haka yasa da sauri ta mi™a babban Doctor'nsu"

wayar.

"Sosai Sulaiman yayi mishi duk bayani, wannan yasa suka fara bin matakan bashi taimakon gaggawa."

Bayan ya bawa nurse din wayar ta dawowa P.A da ita.

"Wasa-wasa kusan awa uku ba'a fito da shiba,"

hankali P.A yayi matu™ar tashi.

Sulaiman kuwa ya kirashi yafi sau goma.

Sosai shima ya karaya jin shiru ba'a fito da shi bane.

Yasa yace.

" P.A kira Ramadan ka gaya masa halin da ake ci, ni gsky abin ya bani tsoro ."

Cikin karaya P.A yace.

 To. kana ya katse kiran.

Number Ramadan ya kira.

"Shi kuwa Ramadan lokacin duk suna falon, sun gama karyawa kenan."

Kasan cewar jiya a asibiti ya kwana shiyasa yau zai wuni a gida duk da Monday ne.

"Jin wayarsa na ringing ne ya kalli Jannart, dake kusa da wayar inda ya sakalata a caji."

 Waye ne . Ya tambaya.

Dan le™a fuskar wayar tayi tare da cewa.

 P.A ne

Haka nan sai yaji zuciyarsa ta tsinke.

Mamy ma haka abin yake gareta.

Sai suka zubawa wayar ido gaba dayansu.

Riyyam-nsra ne ya Wan jujjuya ya kallesu.

Yayinda sai kuma yace.

 Hamma Ramadan ka amsa mana .

 Mi™o min wayar .

Yace yana kalloshi

Da sauri ya mi™o masa wayar bayan ya amsa kira na biyu.

 Hello P.A ya akayi ne?

Cewar Ramadan.

P.A kuwa Murya a sanyaye yace.

 Ramadan Hamma Rayyern ba lfy ciwon cikinsa ya tash...

Da sauri duk suka juyo suna kallon Ramadan din daya mi™e tsaye yana cewa.

" Innalillahi wa innailaihi rajiun, hasbunallahiwani'imanwakil,"

"P.A, ina yake? Wanne hali yake ciki? Kuna ina yanzu? Bashi wayar!"""

Gaba daya Ramadan din ya gigice.

"Jin abinda yake faWa ne kuma yasa Mamy mi™ewa, jiki na rawa take cewa."

 Menene Ramadan meya faru da Rayyern? Ina yake bani wayar .

Juyawa yayi cikin yanayi tashin hankali jin P.A na cewa.

" Muna asibitine Ramadan, a sume muka kawoshi tun safe, kuma har yanzu bai farfad oba, nima kaina"

ban san halin da yake cikiba

 Yah ilahi ya mujibadda'awati .

Ramadan ya faWa murya na rawa.

Mamy kuwa da sauri ta nufi side Winsu tana cewa.

" Abban Rayyern, Rayyern! Rayyern!!! ."

Da sauri Abba ya mi™e ya nufo kofar falon su.

Riyyam-nsra kuwa a main falon.

Gaba Waya jikinshi rawa ya fara.

Yayinda Jannart kuwa take binsu da kallo.

Shi kuwa Ramadan bin bayan Mamy yayi yana cewa.

" Abba Hamma Rayyern ciwon cikinsa ya tashi, tun jiya da dare yana sume har yanzu bai farfadoba, Abba"

ya zamuyi.

Da sauri duk suka tsaya cirko-cirko a tsakiyar falon.

 Kira min P.A maza bani wayar

Cewar Abba haka yasa Ramadan sake kiran P.A.

Bayanin da yayiwa Ramadan din shi yayiwa Abba.

Tashin hankalin da ba'a sa masa rana.

Jannart kuwa shiru tayi tana kallon Riyyam-nsra daya kira Mammy a waya yana gaya mata abinda ke

faruwa yadaura da cewa.

" Mammy kiyi masa addu'a'n samun lfy kin san addu'arki gareshi bata da hijabi, Mammy yana cikin"

tsananin hali wuya bakiga yadda ciwon ke wahal dashi ba kamar

Please Login or Register in order to submit comment