ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

pink color, wacce akayiwa Winkin fent wok mai masifar kyau"

dan doguwar rigace.

 Masha Allah gsky Winki yayi kyau .

mamy ta faWa tana kallon rigar atamfar da ya kuma warewa.

Irin Win kin nanne na duwatsun shuwariski masu masifar kyau da akabi da kelleyen kolliyar.

Kasan cewar atampar koriyace sosai take daukar ido.

"Medata yayi ya ninke tare da jawo wani shadda lace, mai azabar kyau pink and purple mai Wan karen"

tsada.

"Sai wani lace ya kuma fiddasa kalan yellow and orange, anyi masa Winkin gariyar mata mai masifar kyau."

"Ita kanta Jannart kai ta jinjina dan ta gamsu da kalar kayyakin, da zafafan Winkuna na zamanin da suka"

samu.

Cikin jin daWi Mamy tace.

" Kai sannu da aiki Fahad na huce, dan gaskiya kamana dinki mai kyau, ninkesu kawai medasu leda, dama"

nasan Winkinka ai babu haifi .

Murmushi yayi cikin jin daWi kana ya medasu cikin leda.

Tare da ci gaba da cin danwaken.

Cikin jin daWi Jannart tace.

 Gsky Winkuna sunyi kyau.

Allah ya saka da al'khairi Mamy.

Amin Amin tace tare da kallon Riyyam-nsra tace.

 Yauwa Wauki kayan kai matasu Bedroom in ta shigo sai ta kimtsasu.

Da sauri yace.

 To.

Kana ya fara jidansu.

Ita kuwa Mamy cikin kula tace.

 Nawane sauran kuWinka Fahad?

"Gyara zama Fahad din yayi, tare da jinjina kansa yace."

 Ba ranan Hadi ya kai min 70k ba da fari kuma kin bani 50k

Yanzu saura 30k kenan Hajjajo.

Cikin dariya Mamy tace.

 A'a fa Fahad kuke jin tausayin mutane mana kana nufin dubu dari da hamsin kenan a Winki kala ashirin

da biyar.

Da sauri yace.

 Allah ko Hajjajo Wan ma kece kuma nasan ba adawo dasu da wuriba.

Kai ta jinjina tare da cewa.

 Toh ba matsala Ramadan yi mishi transfer.

Cikin sauran Wan shishitan yace to.

Kana shi kuma Fahad ya fara gaya mishi ac no dinsa.

Haka dai yayi mishi send 30k din kana yaci yayi hani™an kafin ya sallamesu ya tafi.

Usman ma tare suka fita.

Shi kuwa Ramadan anan ya mi™a sai bacci.

Mamy kuwa cikin alamun baccin itama tace.

 Yauwa Jannart jeki kimtsa kayanki.

Sai kizo ki samawa mijinki wani Wan abu mai sau™i.

Kai ta jinnina kana ta mi™e.

Riyyam-nsra na cewa.

 Yauwa kiyi ki fito my Aunty zan tayaki.

To tace kana ta wuce daki.

Itama Mamy dakin ta wuce.

Shi kuwa Riyyam-nsra nan ya zauna tare da fara sana'ar tasa.

Bayan ta gama kimtsa kayan nata kab da shiryasu cin drawer ne.

Ta fito a falon ta samu Riyyam-nsra.

Cikin alamun gajiya itama tace.

 Muje mu dama masa kunu.

Tayi mgnar tana gaba.

A ranta kuwa tana cewa.

" Mutumin da ba'ayin masa gwaninta, zanyi mgninka ne kunu zan dama maka, idan kaga dama kasha in"

kaga dama ka bari cikinka ko nawa.

"Shi kuwa Riyyam-nsra yana biye da ita, har cikin store."

Shinkafa danya ta Wiba gongoni biyu.

Ta mi™a mishi tare da cewa.

 Yauwa wonke wannan ka ji™a min shi .

Toh yace tare da amsa.

Manyan Robobin dake jere a wurin ta Wan fara budewa.

"Tana buWe na forko ta samu tankadedden garin kunune, da alama ya dade Wan har ya fara yin zare-zare."

"Tana buWe na biyu kuma ta samu markadedden gyada ne mai kyau, sai nason mai yakeyi."

Cikin jin daWi tace.

" Lah markadedden gyaWa ai ban saniba,In sha Allah kwannan zan mana miyar kase zan matse man inyi"

tunkuza.

"A roba ta ukune kuma ta samu barerren Wanyen gyaWa, Wan ™asa irin jajayen nan."

"Šan Wago kanta tayi ta Wauki roba, gyad an a diba gongoni huWu."

"Kana ta fito cikin Kitchen din, inda ta samu Riyyam-nsra tsaye ya wonke shinkafar ya ji™ata."

Sa gyadan tayi a tray'n roba ta bushesa tare da tsince duk wani Wan daWi.

Kana tasa ruwa ta wonkesu.

Sannan ta haWesa da shinka fan.

Kujerar Wan table Win dake tsakiyar Kitchen din Riyyam-nsra yaja ya zauna.

"Ita kuma store ta koma, ta Wan dudduba tsamiya, saidai kuma bata samuba."

Da sauri ta fito kitchine Win.

Fridge ta bude Wan tuno akwai lemun tsami.

"Guda biyar ta dauko manya, ta mi™awa Riyyam-nsra tare da cewa."

 Yauwa ga wannan matse min ruwansu.

Aje wayarsa yayi tare da cewa.

 Toh bani cup.

"Mi™a mishi cup da wukawa tayi,"

kana ta koma gaban Fridge din.

"Kwakwa kwaya biyu da dabino ta Webo, mai Wan yawa sai citta kwaya biyu rak, sai kanamfari cokali Waya,"

tazo ta baresu tare da cire kwallayen dabinon da bawan kwakwan.

Kana ta watsasu cikin shinkafar da gyaWan data jika.

Blender ta Wauko tare da lallatsashi.

"Kana tazo ta zuba kayan haWin duka da yake kofin blender n, babbane ruwa ta Wan tarfa ciki,"

"rufewa tayi tare da kunnawa, ta markadeshi lukui."

Bayan tagama ne kuma ta Wauko tukunya number uku.

Ta lallaye sannan ta dauki rariyar tatan koko.

Shina ta lalleyeshi.

Kana ta juye cikin tare dasa ruwa ta lallaye kofin blendern mai dan yawa ta lallaye ta meda shi wurin

zamanshi.

Ta tace markaden.

Yayi wani irin fari tas tamkar madaran shanu.

"Gas din ta kunna kana ta Wan rage ruwan kunun a kofi, sannan ta Waura kan wuta, tare da dauko Wan"

™aramin muciyarsu.

"Ta matso kusa tasa cikin tukunyar, tana Wan motsashi a hankali wutan naci, tana nan tsaye tana"

gaurayashi kuwa har ya fara kauri.

Tana motsashi tana tarfa wannan ruwan data diba tare da ruwan lemun tsamin.

"Lokaci Waya ya fara wani irin masifeffen ™amshi yayi kauri yayi fari tas, in ka gani zakace kinWirmo ne aka"

burge.

Kashe wutan tayi tare da sau™e tukunyar.

Riyyam-nsra kuwa aje wayarsa yayi tare da cewa.

 Har kin gama.

Sai kuma ya matso ganin yadda kunun yake da sauri yace.

 Kai my Aunty wannan ko nono ne kikayi?

Murmushi ta Wanyi tare da cewa.

 Kunun Gombawa kenan.

Kai ya jinjina tare da mi™o ™aramin cup yace.

" Samin in mana dandanel""."

Murmushi tayi tare da sa mishi.

Kana ta Wauko wani roba mai kyau ta juyeshi ciki.

Kana ta rage kaWan tasa a ™aramin flaks.

Tasa bisa tray'n tasa mug da spoon kana sai madarar gari a roba mai haWe da set din flaks din.

Šayan kuma tasa zumar a ciki.

Kana ta mikawa Riyyam-nsra.

 Ajiye kam table a Dinning.

To yace ya amsa.

"Ita kuma ta jawo nashi kofin kunun, madarar ta saka mishi tare da zuma ta motsa da kyau."

Kana ta mi™o mishi tana cewa.

 Biri in sa wannan kuma a Fridge don in yayi sanyi yafi daWin sha.

Kai ya jinjina tare da amsa ya fita.

Ita kuwa ta buWe Fridge ta sashi ciki.

Kana ta wonke komai ta fito.

(Gareku masu karatu.

"Kunun yana sauko da ni'ima a jikin mace sosai kana da ruwan nono ga mai shayarwa, ga maza kuma"

yana sasu feelings yana kuma mgnin ciwon ciki in kin yawaita zuma da dabinon yana kuma gyara fatan jiki.)

Da sauri ta fito falon jin Riyyam-nsra na cewa.

" Wow masha ALLAH kai my Aunty wannan kunun duniya ne, yaseen yayi masifar daWi. "

Yadda yayi mgnar da ™arfine yasa Ramadan buWe idonshi tare da yin tsaki.

Cikin murmushi Jannart tace.

 Kadama ka sake rufe ido la'asar tayi.

Tashi kawai.

Mi™a yayi tare da cewa.

 Wallahi yajin nanne ya sani bacci.

Juyowa sukayi jiyo takun.

Rayyern yana sau™owa.

Kanta ta kauda daga kallonshi tare da nufar Wakinta.

Shi kuwa Riyyam-nsra ya kalla tare da cewa.

 ku tashi kuyi al'wala mu tafi masallaci.

 To. Sukace kana duk suka mi™e sukayi al'wala suka mara mishi baya.

Ita kuwa Jannart tana shiga bathroom ta faWa wanka.

Wonka tayi da ruwan sanyi dan cikin kwana biyun nan.

"Duk zafi ake Wanyi, alamun sanyi na tattara kayansa zai tafi ya bawa zafi wuri."

Al'wala tayi kana ta fito.

"Bayan ta idar da salla ne, ta mike ta isa gaban dreesing mirror'nta, mai ta Wan shafawa jikinta."

"Kana ta Wan murza yar fauda tare dasa kwalli sai man baki, da ta Wan goga akan lips dinta, tare kuma da"

gyara gashin giranta.

"Takowa tayi zuwa gaban durowar ta, Ido ta zubawa jerin kayan bayan ta buWe durowar, ahankali tasa"

"hannunta ta jawo ledar da taga wata tattausar atamfa, Black and green color sai ratsin red, wanda akayiwa dinkin riga da zani."

Underwear ta zaro fari ™al da pant shima fari.

"Bayan ta rufe drawern ne kuma, ta dawo bakin gadon ta tsaya, kana anutse ta zura kayan."

"Cas kuwa suka zauna mata a jikinta, Musamman rigar da tayi cib-cib da jikinta, breast cup din da aka"

yiwa rigar tamkar an gwada mamanta ne.

 Kai tela maye ne.

"Ta faWa lokacin da ta dawo gaban dreesing mirror'nta, ganin yadda ™irjinta yayi cib-cib a cikin rigar."

Šaurin Wan kwali ta murza tare da fito da jelan gashinta gefe.

"Turare mai sanyin ™amshi ta fesa ajikinta, kana ta zaro gyale red color ta yafa a kafad anta kana ta fito."

"Kitchine ta nufa, sabida jiyo motsin Mamy da tayi."

" Kai Masha Allah diya kinyi kyau""."

Mamy tace lokacin da tayi arba da ita.

Murmushi tayi tare da cewa.

" Ngd Mamy""."

Ta ida mgnar tana shigowa ciki tare da cewa.

 Mamy ga kunu a fridge.

Kai Mamy ta gyaWa tare da cewa.

 Au kunu ne ni ai nayi zaton kimdirmo ne.

"mi™owa Mamy hannu tayi alamun ta bata aikin, suyan kayan miyan da takeyi tace."

 Haka Riyyam-nsra ma yace.

Kai Mamyn ta jinjina tare da cewa.

" Ato bari in na gama zan sha,yanzu bar wannan Wauko semolina kizo ki tu™a mana tuwo, yau miyar"

"kuSewa da bandan kifi zamuyi da tuwo bayanshi bazamu ™ara komai ba mun gaji""."

Toh tace kana ta Wauki garin tazo ta fara tukawa.

"Ita kuwa Mamy ruwan nama tasa a suyan kayan miyar nata, kana tasa tafasheshshen nama da kifi banda,"

da Wan dakakken daddawa da citta da kanamfari.

Ita kuwa Jannart bayan ta gama tuka tuwon ta rufeshi yana turara.

Tace.

" Mamy kubewar fa."""

 A gata can na gogata.

"Dai-dai lokacin Rayyern ya shigo cikin falon, da sallama a bakinshi tare da daurawa da kira"

 Mamy! Mamy!!.

 Na'am Rayyern gani nan fa .

Tace tana juyowa tana kallon ™ofar Kitchine Win.

Shi kuwa cikin alamun gajiya ya shigo.

Kauda kanshi yayi daga kallon inda take.

Kujera yaja ya zauna tare da cewa.

" Kai Mamy daddawa yayi yawa a miyar nan, ji yadda duk Kitchine din ya dibke. "

Rufe tukunyar Mamy tayi tare da cewa.

 In ta tafasa zai ragu.

 Mamy yunwa.

Yace yana mai ajiye wayarsa gefensa.

 Jannart bashi abinda zaici.

" Toh""."

Tace tare da juyawa ta fita.

A hankali ya Wan juyo kwayar idanunsa.

Jin motsin ta ajiye tray'n gefensa.

Yatsunta ya Wan kalla kana ya kauda kanshi.

Ita kuwa bud e flaks din tayi ta zuba mishi kunun a cikin mug mai dan girma.

"Saida ta kusan cikashi, kana a hankali ta ajiye tare da sa spoon ta debi garin madara, cokali uku ta saka"

"mishi, kana ta Waga robar zuma ta sulala mishi, tare da motsashi kana ta ajiye mishi a gabanshi."

Da sauri ya Wan sunkuyo ido ya zubawa kunun ba tare daya fahimci menene ba.

Cikin kwaSe fuska yace.

 Mamy me wannan kuma?

Tana mai fita Kitchen din tace.

 TaSa kaji.

Sai kuma ta kalli Jannart tare da cewa.

 Kwashe abin cinnan haka.

 Toh Mamy.

Jannart din tace tana mai juyawa ta nufi wurin tukunyar.

"Shi kuwa Rayyern idonshi ya lumshe sabida ™ugin yunwa da cikinsa keyi,"

ahankali yasa hannunshi ya Wauki spoon din.

"Motsa kunun ya farayi wanda yake masu kallon nono, sai dai ganin yana tururine yasashi fahimtar ba"

nono bane.

A hankali ya Wan ja guntun tsaki.

"Sai kuma ya Wan Webo cikin cokalin ya Wan Wago sama ya zubawa kunun ido,"

"sunkuyowa ya Wan yi harshensa, ya Wan zaro ya Wan laso kunun."

Zir haka yaji yawun bakinsa ya tsinko kunsan Dakta da son zaki da gardi.

Da sauri yasa spoon din a bakinsa ya zu™e kunun.

Idonsa ya lumshe sabida dandanon kwakwa da za™in dabino da zuma da gyadar da yaji sun gigita masa

harshe.

Gyara zamansa yayi tare da d ago mug din ya kai bakinshi.

Kasan cewar madara da zumar sun sa zafin kunun ya koma dai-dai misali.

Kafa kanshi yayi yana mai lumshe idonshi ya fara zukan kunun.

"Yana mai jin garWinsa, saboda d umin kunun ya wadaci hanjin cikinsa."

"A hankali ya Wan janye mug din, yana mai jin dandanon lemun tsamin ya, gyara mishi bakinsa Kunsan"

bakin mara lfy.

Numfashi ya Wan fesar tare da juyowa ya kalleta tana aikinta kamar bata Kitchine din.

"Kafa kai yayi ya shanye sauran kana ya aje mug din, gyatsa yayi mai sanyi kana ya mi™e ya fita yana jin"

cikinsa tib-tib.

A falon ya zauna bayan ya kara karfin Ac sabida zufan data karyo masa.

"Ita kuwa Jannart tana gama kwashe tuwon ta ida miyar, tuni kuma an fara kiran sallan magriba, tana"

gamawa ta fito.

Yayinda Ita kuwa Mamy tana can wurin Abba.

Washe gari da safe.

Kasan cewar asabar ce tuni u Ramadan sun shiga gari.

Rayyern kuwa sai karfe goma saura ya sauko cikin shigar tattausar jallabiya blue mai guntun hannun.

"Kai tsaye wurin Abbansa ya wuce, bayan sun gaisa ne kuma ya tafi wurin Baba MauWo."

Ya dan jima a nan kafin ya dawo ciki.

"A falo ya samu Mamy kwance tana kallon tv tuni sha Waya ta gota lokacin, gefenta ya zauna a ™asa tare"

da jawo system dinsa da ya ajiye kafin ya wuce.

A hankali yace.

 Mamy me aka dafa?.

Ba tare da ta kalleshi ba tace.

" Dumame mukayi na tuwon jiya dan bai ciwuba, kasan mu kuma muna son Wumamen dasu Baba MauWo"

duka.

Kai ya gyaWa dan yasan time to time suna Wumamen duk da shi dai ba ci yakeyi ba.

" Me su Riyyam-nsra sukaci?""."

Ya kuma tambayarta.

" Waya san musu ni dai naji Ramadan yanata kwarwa da mita, wai Riyyam-nsra ya cika musu yaji, ina"

zaton indomie suka soya da kwai.

Kai ya Wan juyo ya kalleta tare da cewa.

 Toh Mamy yunwan da nakeji ni me zan samu?

Cikin kauda kai tace.

 Tambayi matarka.

"Da mamaki ya kalleta ganin ita bashi take kallo bane ma, yasa shi yin kwaffa tare da jingina kansa."

"Dai-dai lokacin kuma Jannart ta fito daga Kitchen din ri™e da roba da markadedden gyada a ciki, ta Wan"

sa ruwa da yar ™aramar muciya alamun matsan mai zatayi.

"Ido Mamy ta zuba mata, ita kuwa Jannart zama tayi gefe a ™asa."

Kana ta kuma kallon Mamy ganin har lau ita take kallo.

Da sauri tayi ™asa da kanta ganin Mamyn ta meda kallonta ga Rayyern Win.

A hankali ta Wan Wago ta kalleshi cikin lumshe ido tace.

 Ina kwana?

A hankali ya Wago kanshi ya juyo gareta.

"Ido cikin ido sukayi, haka nan ba zato ba tsammani bare niya, kawai sai yaji lips Winshi sun furta."

 B...!

By garkuwa

 Ba abinda za'a bani kenan Mamy.

"Yayi mgnar yana sunkuyar da kanshi, ita kuwa Mamy murmushin dake son subce mata ta danne tare da"

cewa.

 Gaka ga matarka nan.

"Rayyern ka fita idonafa ka dena damuna, ka tambayeta ita mana, ya zaka zo ka tsareni da mita kamar"

Wan yaye.

Kanshi ya juyo ya kalleta cikin kwaSe fuska ya kontar da kai bisa kujerar.

Cikin sanyi yace.

 Shike nan Mamy na barki.

Mi™ewa tsaye Mamy tayi tare da nufar side Winta tana cewa.

 Bari ma in bar maka wurin.

"Ita dai Jannart jujjuya yar muciyar takeyi, tana haWe markadedden gyadan."

Tuni kuma ya fara haduwa ya fara nason mai.

"Shi kuwa Rayyern cikin haWe fuska ya kalleta, kana yayi mgnar can ™asan ma™oshinsa."

 Ke wai ce miki akayi ni bani da rabone a gidan nan? .

Juyowa tayi ta Wan kalleshi a fakaice kana ta meda kanta.

Dan bata jishi ba sosaiba ta dai ji alamun yayi mgn kam.

"Shikuwa ganin hakanne yasa shi, jan tsaki tare da dan buWe murya yace."

 Ba dake nake mgna ba? Kina jina kinyi shiru.

Da sauri ta Wago kanta tare da cewa.

" Ban jiba?"""

A kufule yace.

" Kada Allah yasa kiji, idan kunu na na jiya yana nan, ai sai ki kawo min tunda ba ke kika dama minba. "

"Jin abunda ya fad a dinne kuma, yasa ta satan kallonsa, ta gefen Idanunta, batare kuma da tace masa"

"komai ba, ta mi™e tsaye da robar a hannunta."

"Kaitsaye dining ta nufa ta ajiye robar,"

"sannan anutse ta wuce cikin Kitchen,"

"mug ta Wau™a da spoon kana ta buWe fridge, sassayan kunun ta tsiyaya mishi."

"Kana tasa madara da zuma ta motsa, sannan ta Waura a dan tray."

"Anutse ta fito daga cikin kitchine din, hannunta dauke da tray din, ta nufo inda yake."

Isowarta ne kuma yasa shi d ago kanshi ya kalleta.

"Jannart kuwa batare da ta kalleshi ba, ta d an rusuna agabanshi, tare da ajiye try n, cikin tafiyarta na"

nutsuwa kuma ta juya ta tafi.

Shi kuwa Rayyern baki ya taSe tare da cewa.

" Aniyarku zata koma kanki, wato irin bari ki fara kasheni da yunwa dinan ko, dan kin samu an sake miki"

ragamar gidan.

Ya ida mgnar nasa yana kai mug din bakinsa.

"A zatonsa mai dumine sai kuma ya jishi mai Wan karen sanyi harda Wan kankara, da sauri ya lumshe"

"idonshi dan sai yaji kamar yafi daWi a hakan, sai yakeji kamar masoyinsa milkybar Chocolate dinsa yakeci, dan wani rin gardi yaji kunun yayi mishi."

"Jannart kuwa komawa tayi ta ci gaba da aikinta, dan sosai ta tuka tukunzan nan saida ya haWe da kyau"

mansa ya fito.

"Tsiyaye man tayi a cikin kaskon mai, kana taja kujera ta zauna, tunkuzan ta fara gutsura tana mulmulasu"

´an ™anana tana sasu kan tray mai Wan girma.

Yayinda busan doyan da ta daura yake ta tururi alamun ya dahu.

Da sauri ta ida gama mulmula tunkuzan.

Kana ta mi™e ta kaishi cikin store ta Waurashi sama tare dasa rariya a kai yadda zaisha iska.

"Tana fitowa ta sauke tukunyar ta kwashe doyar cikin, kula biyu manya daya nasu Baba MauWo daya nasu"

sai ™aramar kuma ta Abba.

"Dakakken yajin k arakon da yasha kayan hadi tasa musu a robobi, kana tasa plates, sannan ta Waura"

"wannan man data matse yanzu ta soya, ta sawa kowa."

"Ganin kusan ™arfe Waya ne yasa tasa kadan a plate, tare dasa yaji da mai, kana ta fito da salat da dafaffen"

kwai.

Inda ta barshi a nan ta sameshi ya dukufa kan system Win nashi.

"A nitse ta wuce shi, shi kuwa yatsun ™afarta ya Wan bi da ido har saida ta Sacewa ganinsa."

Bayan sallan azahar ne duk suna zaune a Dinning table.

Cikin zuba musu ido yace.

" Wlh za'a kasheku da yaji sai Ulcer tayi muku mugun illa, Ramadan kafa san illan yaji, jiya war haka kake"

"cin danwake har kana kuka dan yaji, amma yanzu kazo kanacin wani abu daban kuma. "

Da sauri Ramadan yace.

" Wato harda kuka nayi jiyanko, to amman dai gsky wannan ba yaji, kuma wlh yamin daWi yama fi min a"

soya doyan da kwai.

"Riyyam-nsra ne ya Wan kalleshi yana sa farar doya da yajin k arago, da yankekken kwai da ´ar al'basa da"

man gyaWan a baki yace.

" Gsky nima yamin daWi wlh, dan Mammy na yawan yi mana shi. "

Kai ya jinjina tare da cewa.

 Okay aci daWi lfy.

Sai lokacin Mamy ta kalleshi a fakaice tace.

" Kai har zaka cewa wani yasan illar wani abu kuma yake ci, kaida kasan ciwonka kuma kake meda zaki"

abokin rayuwarka.

Da sauri yace.

 No Mamy ciwo na bashi da ala™a da za™in.

Kai kawai ta gyaWa tare da zuba mishi ido irin na tuhuma.

Ganin hakane yasa ya juyawa yayi ya nufi sama...

Haka dai al'amarin zaman gidan yayi ta tafiya.

Cikin kwanakin sosai Rayyern ya samu lfy ya koma kamar da.

A can tashar Arewa kuwa sosai Asiya tayi farin cikin jin lbrin bacewar Jannart daya zo mata da wani

nasarar rayuwa.

Tunda gashi aikin da take son din ya dawo hannunta.

"A gidan Barrister Kabir kuwa sosai hankalinsa ya kwanta yanzu, ya du™ufa kan fuskantar karar da zai"

"shigar ka'in da na in, nason tono tsohon zalumcin da aka binne, shekara da shekaru."

"Alhaji idi Saleh Dakata kuwa sosai Sacewar Jannart, ya gigita mishi lamuran rayuwa, wannan yasa ya"

dade rabonsa dasu Dr.Lukman ma.

Sai dai yau tun safe yake gidan Alhaji Bala Tambari.

"Kasan cewar yayi tafiya ne, kusan na wata daya yasa suka jima basu gana ba."

"Cikin tsananin takaicin abubuwan da suka faru,Alhaji idi Saleh Dakata ya kalli Alhaji Bala Tambari tare da"

cewa.

" Toh kaji dai duk abinda ya faru, ni kuwa kaji matakin dana Wauka, da kuma kalubale da nasarorin dake"

"cikin al'amarin, dole inyi wani abu dan tabbatar da abinda zai kiyaye min ahlina da mutuncina. "

Murmushi Alhaji Bala Tambari yayi kana yace.

" Wannan shirin naka yayi, kaga duk kulafacin mutun da nacinsa bazai cimma manufarka ba, amman"

"inada shawara ta musamman da zan baka, ka bari sai na Wan huta, zuwa jibi zanzo har gidanka, sai muyi maganan. "

Cikin jin daWi da dukkan yarda Alhaji idi Saleh Dakata yace.

" Toh ngd matu™a sai na ganka, ni bari in wuce Tababa Company. "

Daga nan sukayi sallama.

"Kasancewar yau Win Lahadi ne, ya kama kuma gobe Monday Dr.Rayyern Mai-nasara da PA'nsa zasu tashi"

zuwa China.

Yau tun safe daya fita bai dawo gidaba.

Shida Abbansa dan suna Mai-nasara campany'n su da aketa kafa injinun kayan aiki.

Suna dudduba duk wata inji ko ™arfen dakeda matsala.

"Bisa jagoranci Engineer Bello, dan su san me-da-me suke da bu™atar sayan sabo, in yaje China."

"Gaba Waya wurin masarrafin nasu, suketa dudddubawa yayinda PA ke biye dasu a baya, yana ri™e da"

woyoyin uban gidan nasa.

Shi kuwa Rayyern rike da system nashi yake.

Yana wasu ´an rubuce-rubuce da alamu bayanan Engineer bello yake adanawa na abubuwan da suke

bu™ata.

" Wannan shine babbar matsalar data dakatar da komai, badon shiba da tun tuni an fara sarrafa al'kama"

"zuwa fulawa, kana a medata macaroni indomie, da dai sauransu, ganan Cerelac ma da yayi k aranci, kuma akwai buk atar lallai muyisa. "

"Engr bello ya faWa yana nunawa, Dr Rayyern wani Wan ™aramin ™arfen da bai taka kara ya karyaba."

Hannu Rayyern yasa ya amshi ™arfe

Tare da duba numbers din jiki yace.

 Number 2% .

Da sauri Engr bello yace.

" Eh to 3% ake bukata dan wannan campany'n ai yafi sauran baki Wayansu girma da manyan kayan aiki,"

na manta ne san da zaka tafi ban cema kada ka sayi kamar na wanda ka saba saya ba .

Kai Rayyern din ya jinjina tare da cewa.

" Ba matsala a ajiyeshi zaiyi amfani, dan na campany'n Jigawa ya fara samun matsala aturashi can. PA."""

Ya faWa yana kallon Usman.

Da sauri Usman PA yace.

" Ok Sir""."

Haka dai sukayi ta zazzagayawa.

A gida kuwa Jannart ce tsaye gefen Mamy dake kokarin shiga falonta.

" Mamy zaki shiga ne?""."

 Eh.

tace tare da juyowa tana kallonta.

 Toh me zamuyi abincin dare?

Cikin bada ishashshen matsayi Mamyn tace.

 Ki dafa duk abinda kike son muci.

"Murmushi Jannart din tayi, kana cikin sauri tace."

 Yauwa to Mamy tukekken tuwon shinkafa da miyar kase kuna ci ko?.

Šan jim Mamy tayi kana a hankali tace.

" Ba matsala kiyi, ni dai bansan miyarba amman nasan zan iya ci ."

Da sauri tace.

Toh kana ta fada Kitchine ita kuwa Mamy ta wuce falonta.

Tana shiga Kitchine din.

Ta Wauko tukunyar yar madaidaiciya number biyu kenan.

"*(Tun bayan gamakarantan littafin GARKUWA anata damuna wai yadda ake miyar kase, shiyasa Jannart"

zatayita daki-daki Hajia ki kula miyar tana da masifar daWi)*

Lalabe tukunyar tayi kana tasa ruwa fiye da rabin tukunyar kusan cikawa ta Waura kan gas bayan ta

kunna wutan.

Dai-dai-ta wutan tayi Dai-dai misali.

"Kana ta debi kayan miyanta masu Wan dama tattasai al'basa, tumatur kaWan duk da tasan basa son yaji ta"

Wan Webi taruhu kaWan sabida miyar kase tana raina yaji ainun.

"Jajjagesu tayi, kana ta adanasu gefe ta rufe."

"Ganin tukunyar ta fara Bararraka ne, yasa ta wuce store."

Wannan tunkuzan data aje ta Wauko

Ya Wan bushe ya kama jikinsa yayi kam.

"Haka yasa ta juyeshi a roba,"

"kana ta buWe tukunyar ta Wan Webi ruwan zafin ta zuba a ciki,"

"Sannan ta Wauko bushesshen yakwanta, mai kyau ta wonkeshi kana ta sa cikin tukinyar tuni ya fara"

"tafasa,"

"Sai kuma ta jawo robar tunkuzar da ta zuba tafasasshen ruwan a kai, sauri-sauri ta Wan motsashi ta"

lallayeshi mgnin Wan kura in akwai.

"Kana ta watsasu cikin tukunyar tare da rufewa, ta kuma Wan ™ara wutan."

Yadda zasuyi ta watsal-watsal da kyau gudun cakudewa shiyasa ba'asa tunkuzar sai ruwan ya tafasa da

"yakuwar a ciki,"

Rufewa tayi.

"In a take kika mulmula tun™uzarki ba sai kin lallabeta ba,"

Yakuwar anfi son bushesshe dan zaifi Wan tsami.

Amman in ba busashen zakisa Wanyen ma ba matsalar komai.

"Tukunyar ta buWe kai ta jinjina ganin, yana ta watsal-watsal mulmulayen tunkuzar nan suna ta jujjuyawa."

Yayinda tuni man jikinsu kuma ya tsastsafo sosai kai kace tasa mai.

Juyawa tayi jikin Fridge.

"Soyayyan naman miyan da suke ajiyewa, ta Wibo mai yawa, tare dasa ™asusuwan tantakwashi, kana ta zo"

"da plate din kan table Win, kara yayyanka naman tayi kanana."

Sannan ta buWe tukunyar ta watsashi ciki ta rufe.

"Watsa-watsa haka yake tafasa, ruwan naman yana tsastsafowa yana gaureyewa."

"Tuni kuma tunkuzar ta kame jikinta, ta fara komawa tamkar hanta ga ganyen yakuwan yayi shar gwanin"

"kyau, karamar tukunya ta Wauka a gefen, man gyaWan hannu tasa kadan, Kana ta juye kayan miyar nan, ta Wan soyasu sama-sama kana ta sau™esu."

Bandan kifi tarwad a ta Wauki guda huWu cikin kwalin da kifin suke a store.

Baresu tayi kana ta gyarasu ta fito da tsokokin ras.

Guntun ruwan dumin data bari ta juye kan kifin.

"Kana ta debo

Please Login or Register in order to submit comment