ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi su da nagartattun itacen da ke da matukar

"amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maWi, garin"

"mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k asaitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,"

Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke

mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.

Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta

akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.

Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*

Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne

"masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar"

"da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari"

"maida kuWi gida, banda karanta yayin gyara Hajia."

"Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276"

"domin yin zaSinki, ko karin bayani, zaki tura kuWin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn."

Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA

*(GARKUWAR MA'AURATA)*

By

"*GARKUWAR FULANI*Wani irin maraitaccen numfashin suka ja kana suka sau™e a tare,"

Kerma da kerketa jikin Jannart ya fara wanda yasa ta fara kokawa da nnumfashindake gab da barin

gaggan jikinta.

"Shi kuwa Rayyern wani amintaccen lasa yayiwa tsinin hancinta, kana a hankali ya kauda fuskarsa gefe"

kaWan ya manna lips Winshi gefen kuncinta.

"Tare da fara ™o™arin buWe narkakkun idanunsa,"

"da sauri ya Wan janye jikinsa baya kaWan ganin yadda hawaye ke kwaranya a fuskarta wani na korar wani,"

tsoro da firgicin data faWa ya bayyana ™arara.

A hankali a kuma jere ya fara sau™e numfarfashi.

Fuskanshi ya kauda gefe tare da taune laSensa na ™asa.

 Lfy lau.

"Yayi maganan cikin wani irin yanayi mai wahalar fassaruwa, tare kuma da zuba mata narkakkun"

"idanunsa, way anda suka haifar mata da kasala, lokaci daya kuma tsikar jikinta suka shiga mimmik ewa."

"Kasancewar ba zata iya jurewa Kallon cikin idanunsa bane kuma, yasa ahankali tayi kasa da kanta, tare"

"kuma da fesar da wani irin numfashin da ta samu ya dai-dai-ta fitar numfashin ta, yayinda mamakinsa ke ratsata ganin yadda ya wani basar kamar ba shiba."

"Duk sai taji ya cika mata idanu, Yayinda yayi mata kwarjini na gasken gaske, sanadiyar kayan dake jikinsa,"

way anda sukayi matuk ar yi masa kyau da tsare fuska da yayi yana mai lasan Chocolate din hannunsa.

"Shikuwa Rayyern dake tsaye har yanzu kallonta yakeyi, baya ko k yafta idanunsa dake kokarin lumshewa,"

sosai yakejin wani irin abu na musamman na yawo acikin jikinsa wata iriyar fitinenneyar kasala yakeji tana lullubeshi lasan Chocolate Winsa yake tamkar zan cinye da ledan.

"K amshin jikinta dake ratsa cikin hancinsa ne kuma, ke kara kashe masa jiki, tare da narkar masa da"

zuciya.

"Ahankali batare kuma da ta d ago ta kalleshi ba, Cikin sanyin murya tace."

 Abbana yace na gaisheka.

 Uhummm ngd.

"Ya fad a kasa-kasa tare kuma da, ci gaba da tsare ta da idanunsa, yana meyi mata wani irin kallo, mai"

dauke da abubuwa daban-daban kana yana jujjuya tsinin harcensa akan Chocolatinsa.

"Kallon da yasa duk takejin kanta arikice, haka kuma Kallon da yasa kirjinta soma bugawa da sauri-sauri."

"Yayinda acikin zuciyarta kuwa so take ta janye jikinta baya, daga kusancin da suka samu ita da shid in,"

amma kuma kwata-kwata ta kasa yin hakan.

"Saboda hakanan taji batason yin nesa, da k amshin turarensa wanda yake gauraya da numfashinta."

"Idanunta ta kuma lumshewa, saboda jiyo sautin bugun zuciyarsa da tayi ne kuma, yasa ahankali tace."

 Kaci abinci?

"Yanayin yanda tayi maganan da rauni ne, yasa shi kasa amsa mata, saima idanunsa daya lumshe tare da"

karyar da wuyansa gefe sabida wani irin fitinennen abu da yaji yana rufeshi.

Jannart kuwa jin bai amsa mata bane yasa asanyaye ta sake cewa.

 Kaci abinci?

"Again shiru yayi bai amsa taba, saidai kuma ya bud e idanunsa, inda ya zubawa kyawawan lips dinta"

idanu.

"Itakuwa jin yayi shiru akaro na biyu ne, yasa ahankali ta d ago Kanta ta kalleshi."

Hakan kuwa shi yasa idanunsu sarkewa dana juna.

"Tamkar Wacce aka jonawa shokin haka taji jikinta, saboda Kallon nasa da tayi, duk da hakan kuwa da taji"

baisa ta iya janye Idanunta daga cikin narkakkun idanun nasa ba.

"Saima kwaSe fuska da tayi, tare da dan yin rau-rau da idanunta da suke fidda she™i na musamman"

"alamun hawaye na tsastsafo wa, cikin yanayin kula mai had e da rauni murya a sanyaye tace."

" To ba Inata maka magana kuma kayi shiru ba, Kaci abinci? "

"Ta kai karshen maganan tana me Kallon, faffad an chest d insa, kasancewar bai ida sa aninayen gaban"

"rigar duka bane, kuma yasa take iya hango hasken fatan kirjin nasa."

 Naan..

"Ta kuma kiran sunansa a dan tsorace, saboda kasa amsa mata da taga yayi sai take zaton ko ciwon ne,"

"kana idanunta nuna mata suke kamar bai fidda numfashin ma, Shi kuwa Rayyern gaba Waya azabebbiyar kasala da bakon yanayi yakeji yana kashe dukkanin sassan jikinsa gaba Waya, haka yasa yake jin lips Winsa"

"sun masa nauyi bare ya iya amsa mata, saima kallonta da yake tamkar yaga bakuwar halitta."

Idanun nasa dake kallonta ya rufe tare da fesar da numfashi lokacin da yaga hawayen idanunta sun

"kwaranyo, shi kadai yasan me yakeji aduk sanda tayi masa magana, da muryar rauni mai haWe da shagwab ar da ita batama san tanayiba, ba a iya jikinsa kawai ba, har dick d insa motsawa take, yakanji"

sa awani yanayi na daban.

Labb an bakinsa ya dan motsa kana ahankali yace.

 Baki banibaaa.

"Yanayin yanda taji sautin muryar tasa ne, kuma yasa ta d agowa ta kalleshi."

"Shikuwa batare daya bata daman ganin cikin idanunsa ba, ya d an rab a ta gefenta ya fita zuwa falo yana"

mai tafiya cike da kasala.

"Bayansa tabi da kallo, kana ahankali itama ta rufa masa baya, Ganin ya zauna akan kujera ne kuma yasa"

ta wucewa kitchine.

"Plate ta dauka tare da wani cup, wanda ta tari ruwan zafi acikinsa ta dispenser, bayan ta saka ruwan zafi"

"acikin cup dinne kuma, ta bud e roban zuma ta d an zuba mai d an dama aciki."

Bayan ta kammala ne kuma ta dawo falon hannunta rik e da plate da kuma cup din ruwan zafi da zumar.

"Yana nan zaune a inda tabarsa, saidai idanunsa alumshe suke, Yayinda ya daura kafafunsa akan table"

kana ya jingina kansa saman kujera.

"K arasowa inda yake din tayi, hade da durk usawa ta zauna akan k afafunta."

"Spoon din dake cikin cup din ta dan motsa, kana ahankali kuma ta d ago Kai ta kalleshi."

 Naan.

Ta kira sunansa cikin tausasa murya.

"Kanshi ya d ago ya fuskanceta, tare da fesar da sassayan numfashin lumsassun idanunsa ya bud e tare da"

sauke su akanta.

"Itakuwa Ganin hakanne yasa ta miko masa, cup din tare dayi masa alama akan yasha."

"Cup din da kuma y an yatsun hannunta dake rike dashi, ya kalla kana ahankali ya kuma dawo da kallonsa"

"gareta, saidai ayanzu Kallon da yake mata, ya banbanta da sauran, domin kallone mai dauke da alamar tambaya."

"Fahimtar abunda yake nufi ne kuma yasa ta, kwantar da kanta asanyaye tace."

" Take it please zai taimaka wajen, rage maka ciwon ciki, kuma Abbana ne yace kana sha saboda yana"

magananin ciwon ciki.

Ta kai karshen maganan tana me sake miko masa cup din.

"Shikam idanu kawai ya zuba mata, aransa yana me mamakin wai, black tea ne zai rage masa ciwon ciki"

hmmm dan baisan da zuma a cikiba.

 Naan kasha mana please.

Ta yi maganan saboda ganin har yanzu ita yake kallo.

"Ahankali yasa hannu ya karb i cup din, akokarinta na sakar masa cup dinne kuma, hannunsu ya hade"

awaje daya.

"Da sauri ta zare nata hannun saboda koyaya, Idan wani sashi na daga jikinsa ya taba ta."

To haka zatana jin tsikar jikinta na tashi.

"Plate din da ta kawo din ta dauka, tare da bud e ledan Sabor de la vidda restaurant din daya kawo, ta"

"zuba masa abincin acikin plate, hade da kawo masa gabansa ta ajiye, Ahankali kuma ta d ago ta kalleshi."

"Ganin idanunsa ba a kanta suke bane, yasa ta komawa tadan zauna akasa kusa dashi, tare da zubawa"

yatsun k afarsa idanu.

"Duk abunda takeyi din kuma yana kallonta ta gefen idanunsa, Yayinda ahankali kuma yake sipping black"

tea din da takawo masa wanda yaji za™in zumar ya mishi daWi toh dama ya Rayyern da zak i.

"Kasancewar tea din baida yawa, shiyasa in a few minute ya shanye, tare da ajiye cup din."

"Ahankali ya dan kalleta ta gefen ido, tare kuma da daukan spoon ya soma cin abincin da ta ajiye masa."

"Daga gefe guda kuwa anutse yake karewa, shigar dake jikinta kallo, musamman yanda dogon gashinta ya"

kwanta akan gadon bayanta.

"Y an yatsun hannunta da ta d aura akan, carpet ya kalla kana ahankali kuma ya janye plate din abincin"

daga gabansa.

"Kasancewar kuma tana Dan yawan satan kallonsa, shiyasa ganin ya ture plate din abincin gefe, yasa ta"

"daukan sachet din maganinsa, dake kan table ta b are magungunan tare da mik a masa."

"Babu musu kuwa ya karb a hade da zuba, k wayan maganin abakinsa, kana ya bi da ruwa."

"Agogon dake daure atsintsiyar hannunsa ya kalla, Ganin 5:00 dai-dai ne kuma yasa shi mikewa tsaye,"

tare dasa hannu ya gyara aninayen gaban rigarsa.

"Ganin hakanne kuma yasa ta d ago, da kanta ta kalleshi cikin tausasa murya tace."

 Fita zakayi ne?

Kansa ya gyad a mata alaman  Eh.

Batare kuma daya juyo ba ya nufi hanyar fita daga falon.

"Itakuwa Jannart bayansa tabi da idanu, cikin sanyi hade kuma da tausasa murya tace."

 Adawo lafiya Allah Ya tsare.

"Saboda jin abunda ta fad a d inne kuma, ya sashi tsayawa da tafiyan nasa, Ahankali ya juyo ya sauke"

idanunsa akanta.

"Domin Wannan shine karo na farko, da yaji tayi masa addu a alokacin da zai fita."

"Idanunsa ya lumshe tare kuma da sauke ajiyar zuciya, cikin kuma wani irin yanayin daya samu kansa ya"

amsa mata da.

 Amin.

"Kaitsaye kuma ya fice daga cikin falon, yana me Dan kad a car key din dake hannunsa."

"Jannart kuwa harsai da ya fice sannan ta janye Idanunta, daga kansa Ahankali ta sauke ajiyar zuciya, tare"

da jawo plate din abincin daya rage ta soma ci.

"Hakanan duk sai takejin kanta wani iri, saboda nasihan da Aunty Fauziya D Sulaiman din tayi mata."

"Wanda Ada ko sau daya bata tab a jin, cewar ba akan dai-dai take ba, kasancewar batasan ya rayuwar"

"aure yake ba, akullum kawai tana rayuwa ne kamar yanda, Rayyyern din ya nuna mata, rashin kulasa da kuma rashin shiga sabgoginsa sabida ita ta rayune akan a bata umarni tabi, yadda mutun keso haka take"

masa.

"Ahaka dai ta kammala cin abincin, bayan ta kimtsa wajenne kuma, kaitsaye ta wuce bedroom d insa."

"Koda ta shiga bedroom din, komai nasa need yake babu wani datti."

"New bedsheet ta shumfud a masa, tare kuma da blanket mai taushi, kana ta kunna turare mai dadin"

kamshi acikin dakin.

"Cikin yan mintuna kadan ta kyale masa dakin, ga kuma kamshi da yake tashi tako Ina."

"Bayan ta kammala gyaran dakinne kuma, ta wuce toilet inda ta wanke masa shi tsab."

"Koda ta fito daga toilet din, yalwataccen hasken dake cikin dakin ta kashe, tare kuma da ficewa ta jawo"

kofar ta rufe.

"Kaitsaye daga dakin nasa kuma kitchine ta nufa, atsanake ta soma wanke plate din da suka b ata."

"Tana cikin wanke plate dinne kuma, karamar wayar daya bata din ta soma kara."

"Ganin sunan Aunty Fauziya na yawo akan screen din wayarne, kuma yasa ta dagawa tare da kara wayan"

kan kunnenta.

"Saidai kuma jin shiru ba ayi magana bane, yasa ta gyara tsayuwarta tare dayin sallama."

"Daga can b angaren Aunty Fauziya ta sauke ajiyar zuciya, kana cikin kulawa tace."

" Allah yasa dai kinyi abunda na sakaki din, bawai kin tsaya nuna sanyin halinkin nan ba, Jannart nasanki"

da sanyi.

Murmushi Jannart din tayi kana murya atausashe tace.

" Nayi duk abunda kikace My Aunty, yanzu ma Ina kitchine ne saboda ya fita. "

"Murmushin Jin dadi Aunty Fauziyan tayi, cike dajin dadin daukar maganarta da Jannart din tayi tace."

" Masha Allah haka akeso ai, yanzu ki samu ki dafa masa abinci kafun ya dawo, kinsan maza dole sai ana"

kula da cikinsu.

Shiru ta d anyi na wasu mintuna kana asanyaye tace.

" My Aunty ai babu kayan abinci agidan, tunda mukazo ma ban tab ayin girki ba, shi yakeyi mana order"

daga restaurant's.

 Jannart ordern abinci kuma?

Aunty Fauziyan ta tambaya da mamaki.

"Jannart din kuwa jiki asanyaye, gudun kuma kar ace tayi wani laifin tace."

" Eh haka yakeyi kullum, saboda babu kayan provision agidan, kuma bawani cin abincin yakeyi sosai ba"

"shiyasa, nafi tunanin kuma haka tsarinsa yake, saidai kafun mu taho nan din, lokacin da muke gida yakanci abinci sosai wasu lokutan. "

Ajiyar zuciya Aunty Fauziyan ta sauke kana cikin kulawa tace.

" To baga irinshi ba Jannart, tayaya kike tunanin zai iya jurewa cin abincin kasar da bata shi ba, wani"

"abincin ma da zaki ganshi tamkar ruwa ne aka zuba masa ganyayyaki, ya zama dole ki tashi ki kula da mijinki Jannart, maganar kayan provision kuma, kece zaki fad a masa cewar ya seyo kuna da buk ata, duk da baizama Lallai ku samu abunda kukeso ba, amma dai ki dafa da kanki yafi ace sayowa kukayi, nasan basu da wasu kayan abinci irin namu, amma ai kin iya sarrafa girkin zamani, sai kiyi kokari kina yi muku kuna ci, dan Allah Jannart ki kula sosai, dole sai kin tashi tsaye, kin tarairayi mijinki, saboda ahar kullum"

shine sama dake.

"Sassanyar ajiyar zuciya Jannart din ta sauke, cikin gamsuwa da kalaman Aunty Fauziyan kuma tace."

" Shikenan My Aunty Insha Allah zanyi mishi magana, nagode sosai. "

" Babu godiya atsakaninmu Jannart, fatana dai kawai shine ki zama daya daga cikin matan, da suka San"

"daraja da kuma kimar mijinsu, yanzu ki k arasa ayyukan da kikeyi, watakila sai zuwa Gobe zan kuma kiranki. "

 To My Aunty ahuta gajiya.

Jannart din ta fad a

Cikin sauri Aunty Fauziyya tace.

 Yauwa kinga zan mance abinda yasa na kiraki ko.

"Dama jiya muke mgn da Hajia Rabi'ah, kin san itama maigidanta yana Mascow to jiya da muka haWu"

"wurin aiki take cemin, next week zata taho wurinsa ."

Cikin jin dadi tace.

 Kai Alhamdulillah my Aunty in tazo zatazo wurina ko? .

Murmushi Fa'iziyya tayi tare da ci gaba da cewa.

" Akwai wasu kayyakine na gani a wurin AYSHA ALIYU GARKUWA, kayane irin namu na mata da kuma"

"kayyakin ™amshi toh nama saya miki, na bata 80k tayi miki haWin mai kyau nasa tasa miki komai Wan dai- dai, in sha Allah zan bawa Hajia Rabi'ah, zata kawo miki ."

Cikin tsananin jin daWi tace.

 Allah sarki my Aunty ngd Matu™a Allah ya biyaki da mafi kyawun sakamako .

Amin Ya Allah ta amsa cikin son yarinyar.

Daga nan sai sukayi sallama murmushi Jannart tayi

tare da zare wayar akunnenta.

"D an Jim tayi nay an wasu mintuna, kana atsanake kuma ta cigaba da aikin da takeyi."

"Bayan ta kammala wanke wanken ne kuma, ta dawo falo tare da kunna tv."

"K aramar wayar dake rike a hannun nata ta kunna, tare da yin dialing numbern Mamy."

Cikin sa a bugu biyu kuwa Mamyn ta d aga.

 Assalamu Alaikum Mamy barka da yamma ci.

Jannart din ta fada cikin girmamawa.

"Mamy kuwa jin muryar Jannart dinne, yasa ta fadada fara arta, tare da amsa mata sallaman, cike kuma"

dajin dadin kiranta da Jannart din tayi tace.

" Yauwa Jannart barkadai, ya kuke ya mai jiki ya kuma fama da sanyi? "

"Murmushi mai sauti Jannart din tayi, kana anutse tace."

" Alhamdulillah Mamy, jikin kam yayi sauki sosai, saidai amma fa muna shan sanyi, Allah Mamy duk nayi"

kewarku sosai.

" Muma haka Jannart munyi kewarki sosai, ko d azu ma saida Ramadan yayi korafin wai ya gaji, zai biyoku"

"Mascown zaizo kiyi mishi miyan kase, nace masa Lallai kuwa bazai tab a cin miyan kase ba ashe, indai acikin Mascow ne. "

"Dariya sosai Jannart din tayi, tare da gyara zamanta, cike da kewarsu tace."

" Allah sarki Ramadan Idan muka dawo Insha Allah, zanyi mishi miyan kase, Mamy Ina Abba da Baba"

Maud o.

" Sunanan lafiya Jannart, shekaran jiya ma Baba Maud o ke tambayanki, saboda yace Rayyern kam suna"

waya dashi sosai.

" Allah sarki Baba Maud o tunda muka tafi bamuyi magana ba, amma Insha Allah yau zan kira Ramadan"

sai ya had amu mu gaisa.

 Aikuwa da kin kyauta saboda yana ta tambayanki.

Mamyn ta fad a cikin kulawa.

Hira suka Dan tab a da Mamyn kafun daga bisani sukayi sallama.

"Mamyn na kashe wayar kuwa, Jannart tayi dialing numbern, Ramadan saidai jin wayar tasa bata shiga ne,"

"yasa ta ajiye nata wayan tare da kwanciya akan kujera, kana ahankali ta maida idanunta ga tv."

"Tananan cikin falon azaune kuwa, har saida aka soma kiraye kirayen sallan magriba, kafun ta tashi ta"

wuce daki.

"Koda ta shiga dakin kayan dake jikinta ta cire, tare da wucewa toilet kaitsaye tayi wanka."

"Koda ta fito daga wankan, mai da powder kawai ta shafa akan fuskarta, sai kuma oily lips stick."

"Bayan ta gama shafan ne kuma, atsanake ta nufi wajen trolley dinta, bud e trolleyn tayi tare da ciro wani"

riga da sket.

"Mai kalan baki, Koda ta sanya kayan cib cib sukayi mata ajiki, Yayinda lafaffen cikinta ya bayyana."

"Bayan ta saka d aya daga cikin hijab dinta ne kuma, ta tada sallah, saboda zuwa lokacin tasan anshiga"

sallan magriba.

"Koda ta idar da sallan kuwa bata tashi akan sallayan ba, har saida ta idar da sallan Isha."

"Ahankali ta murd a handle din kofar dakinta ta fito, zuwa falon."

"Zama tayi akan kujera tare da lumshe Idanunta, cikin sanyi take sauraran karan tv n dake tashi acikin"

falon.

"Dai-dai lokacin Ya bud o kofar falon ya shigo, hannunsa rike da ledodin Halal Restaurant."

"Jin alamun shigowarsa ne kuma, yasa Jannart din bud e Idanunta, Ahankali ta sauke ganinta akansa."

"Kasancewar kuma shi dinma kallonta yakeyi ne, yasa idanunsu sarkewa acikin na juna."

"D anyin kasa da kanta tayi, Ahankali kuma ta mik e tsaye, cikin sanyi,"

ta nufi inda yake.

Ganin hakanne kuma yasa kashi zuba mata narkakkun idanunsa.

"Jannart kuwa ahankali ta k araso inda Rayyern din ke tsaye, cikin kuma yanayinta na sanyi, ta mika"

hannu ta karb i ledan dake hannunsa.

"Batare kuma da ta dago Kai ta kallesa ba, cikin sanyin murya tace."

 Sannu da dawowa.

"Kansa ya d an jinjina mata ahankali, Cikin yanayin kasalan da ganinta ya haifar masa kuma, ya karasa"

shigowa cikin falon.

Ganin hakan kuwa shiya saka Jannart din rufa masa baya.

"Akan daya daga cikin kujerun falon ya zauna, tare da lumshe gajiyayyun idanunsa, kana akasalance kuma"

yake shak an daddad an k amshin turaren dake tashi acikin falon.

"Jannart kuwa atsanake ta ajiye ledan daya kawo din akan table, Kaitsaye kuma ta wuce kitchine."

"Ta k asan idanunsa yabi bayanta da kallo, Yayinda acikin zuciyarsa yakejin wani irin abu nayi masa yawo,"

ga kuma kasalan daya saukar masa lokaci guda hannunsa yasa ya dafe kanshi yana mai sauke numfashi.

"Jannart kuwa Koda ta shiga kitchine din, plate, cup and spoon ta d auko, sai kuma fridge da ta bud e ta"

d auko drinks.

"Atsanake ta nufo cikin falon, saidai kuma bata yarda ta saka Idanunta acikin nasa ba."

"K arasowa gabansa tayi, tare da jawo table ta ajiye plate da kuma cup din awajen."

"Ledodin restaurant din daya kawo ta bud e, tare da zuba masa abincin acikin plate din."

"D agowa tayi ahankali ta kalleshi, musamman kyakkyawar fuskarsa da ta sakeyin haske, ga kuma"

yalwataccen sajensa da yake kwance lub lub.

"Zara zaran eye lashes d insa da suke alumshe ta kalla, ahankali kuma cikin tausasa murya tace."

 Naan ga abincin .

"Kansa ya d an jinjina mata, hade kuma da bud e idanunsa, Cikin nutsuwa ya jawo plate din abincin"

gabansa ya soma ci.

"Ganin hakanne kuma yasa ta zama ad an nesa dashi, tare da sadda kanta k asa, Ahankali take wasa da"

"y an yatsun hannunta, wanda ayanzu yin hakan ya zame mata jiki, saidai kuma azahirin gaskiya gaba, daya tunaninta ya tafi ne, izuwa wani waje na daban, saboda hakanan takejin maganganun Aunty Fauziya nayi mata yawo a kwakwalwarta."

"Rayyern dake cin abinci kuwa, duk wani yanayinta yana lure dashi, time to time kuma yake yawan"

"kallonta, saboda ba kad anba bak in kayan da ta sanya yayi mata kyau."

Suna nan ahaka dai harya kammala cin abincin.

"Ahankali ta d ago Idanunta ta kalleshi, ganin yana goge bakinsa da tissue ne kuma, yasa ta fahimtar cewa"

ya koshi.

"Kasancewar kuma ita ba wani yunwa takeji sosai ba, shiyasa ta soma tartare wajen."

"Ganin Rayyern din na kokarin mikewa tsaye ne kuma, yasa cikin sauri ta d ago da Idanunta ta kalleshi."

 Naan.

"Takira sunansa asanyaye cikin kuma Dan yanayin shagwab ar, da ta sashi tsayawa da abunda yakeyi."

"Atsanake ya juyo ya kalleta, Ganin ta sunkuyar da kanta kasa ne, kuma ya sashi komawa ya zauna akan"

kujera.

"Again idanu ya zuba mata, tare da soma karantar yanayinta."

"Jannart kuwa hakanan taji ta kasa fad an abunda takeson fadad in, saima zuciyarta da taji tana bugawa"

da k arfi.

 Kinyi shiru tell me what happened?

"Ya fad a cikin wata irin murya mai sanyi, da kuma tausasawa wanda hakan ne ya bata wani confidence."

"D ago da kanta tayi ta kalleshi araunace, cikin cool da kuma son fahimtar dashi tace."

 Please Naan ka kawo mana abubuwan buk ata saboda inason na fara girki.

"Ta kare maganan tana me tsaresa da idanu, tare da fargaba akan zai amince ko a a...! By"

"*GARKUWAR FULANI*Idanu shima Rayyern din ya zuba mata, Ahankali kuma ya d an nisa tare da gyara zamansa, atsanake yace."

 You ll cooking why? Ko bakyason abincin restaurant din da nake kawo miki ne?

"Yayi tambayar Cikin kulawa, still kuma yana me kallonta."

"Itakuwa Jannart Ganin irin Kallon da yakeyi mata ne, yasa tayi k asa da kanta, asanyaye tace."

 A'a kawai dai inason na fara girki ne.

 Okay shima girkin yana cikin aikin da yasa Abba ce mu taho tarene?.

Kai ta Wan Wago ta kalleshi ganin yadda ya tsareta da idone yasata yin ™asa da kai.

" Abba yace mu taho tarene dan ki kula sani, so in Kuma na li™a miki aikin girgi ai baki da lokacin kula dani,"

in dai da gaske kike kula da nidin zakiyi .

Yayi mgnar cikin kauda kai dan shi kanshi mmkin kansa yake a kwanakin nan.

Ita kuwa Jannart a hankali tace.

 Toh ai shima kula da kaine .

Da sauri yace.

" Toh shi na yafe ki bari sai mun koma gida, a nan dai cewa akayi ki kuladani da gadina ko ."

Ya ida mgnar murmushi ya tsubce mishi.

"Ita kuwa shiru, tai"

 Kin ganeko? .

"Ya fada atakaice tare kuma da tashi, kaitsaye ya nufi bedroom d insa, saboda dama bai shigo cikin gidan"

"ba, saida yayi sallan Isha."

"Da idanu ta bishi har saida taga shigewarsa, cikin dakin kafun ta tashi tare dakai plate and takeaways din"

"kitchine, itakam yoghurt kawai tasha, tare da wuce wa dakinta ta soma buga game."

"Yana shiga bedroom nasa,"

ya rage kayan jikinsa kana nufi saman gadonsa ya kwanta.

"Idanunsa ya dan lumshe saboda wani irin daddad an kamshi, daya bugi hancinsa, wanda yake tashi ajikin"

bedsheet din.

"Sake gyara kwanciyarsa yayi, tare da jawo laptop d insa ya soma duba, sakonnin da suka shigo email"

dinsa.

Yana kwance ahaka kuwa bacci ya daukesa.

"Yayinda a b angaren Jannart ma hakanne ya kasance, domin tana tsaka da latsa waya, bacci mai nauyi ya"

dauketa.

Batare dako kofar d akinta ta rufe ba.

Washegari.

"Kamar yanda suka saba haka yau dinma, da sassafe kafun gari ya gama yin haske yayi musu ordern"

abincin.

"Koda ya gama shiryawa kuma, abincin ya d anci kadan, batare kuma daya jira fitowar Jannart d in ba, ya"

wuce Azimut hotel Olympic Mascow inda zasuyi meeting.

Yayinda Jannart kuwa sai bayan ya tafin ta iya fitowa taci nata abincin.

*After 3days*

"Ahaka suka ci gaba da rayuwa, Yayinda take iya

Please Login or Register in order to submit comment