ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa"

tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan

"mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke"

taimakawa (sex hormones ) dinki.

"Misali kina kallon India , hollywood, Asian film kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu"

tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?

Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da

"ni ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haWine na ingantattun itatuwa da yayansu."

Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?

Zo ki ji yar uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar

"amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maWi, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k asaitacciyar"

"mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,"

Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke

mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.

Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta

akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.

Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*

Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne

"masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari"

"maida kuWi gida, banda karanta yayin gyara Hajia."

"Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276"

"domin yin zaSinki, ko karin bayani, zaki tura kuWin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA"

"ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn."

Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA

*(GARKUWAR MA'AURATA)*

By

"[12/11, 3:08 PM] Tambuwal : Tubali 32"

"[12/11, 3:15 PM] Tambuwal : Ya dafe ™ahon zuciyarshi sabida wani irin masifeffen harbawa da yaji"

tayi da azaban ™arfi.

 Yah salam .

Shine abinda ya iya fada cikin zuciyarsa.

"Yayinda Riyyam-nsra kuwa ya zauna a kasa, a gabanshi tare dasa hannunshi duka biyu ya tallabe"

"Fuskarsa, kana ya zubawa Rayyern Win idanu kamar mai kallon madubi ko TV."

Shi kuwa Rayyern wani irin sakewa yaji jijiyoyin kanshi zuwa zuciyarsa sunayi.

Suna bada sautin

"Ras-ras, yayinda duk kofofin gargasar jikinsa suka fara amsa amon muryar baiwar Allah nan."

Yayinda can wurin Mammy ma haka abin yake.

"Dan Tuni ita wasu hawaye na ke tsiyayo mata, Yayinda takejin zuciyarta nayi mata ani irin duka."

Cikin rumtse idanunta tace.

 Maudo ya jikin naka? .

"Idanunsa ya dan lumshe, cikin kuma jin wani sabon bugun zuciya yace."

 Mammmmmy jiki da sau™i Alhamdulillah.

"Riyyam nsra kuwa dake gefe, wasu irin zafafan hawaye ne suka zubo, daga cikin idanunsa, wanda sukafi"

kama da hawayen farin ciki.

"Yayinda shikuwa Rayyern meda kanshi yayi ya jingine, jikin kujerar yana mai amsar sa™on da jijiyoyin"

jikinsa suke bashi.

Cikin kasala kuma ya motsa lips Winsa tare da cewa.

 Amin Mammy.

"Ya fad i hakanne kuma saboda, addu ar da Mammyn tayi masa."

"Mammy kuwa Idanunta ta lumshe, cikin kuma danne abunda takeji, yayi tsaye acikin zuciyarta, ta soma"

"yi mishi addu an samun lafiya, tare da sa mishi al'barka."

Sai kuma ta daura da cewa.

 Ina Ramadan?

Cikin sau™e numfashi Rayyern din yace.

 Ya tafi wurin aiki .

"Daga can b angaren Mammy kuwa Kai ta jinjina, tare da soma tambayan shi, akan sauran ahlin gidan"

nasu.

"Shikuwa Rayyern duk yanda yakejin, mood d insa na sanjawa, amma anutse yake amsa mata, kana kuma"

Cikin girmamawa.

"Kamar da wasa kuwa, shida Mammyn saida sukayi mgnar mituna shida kana sukayi sallama."

"Bayan ya zare wayar akan kunnensa ne kuma, ya mikawa Riyyam nsra."

"Cikin sauri kuwa Riyyam ya karb i wayan, tare da mikewa tsaye, direct ya koma dakin Ramadan."

"Ganin fitan Riyyam dinne kuma yasa, Rayyern jingine kansa da jikin kujera, tare da rumtse idanunshi."

"Asanyaye kuma cikin tausasshiyar muryarsa, yake fad in."

 Yah ilahi ya mujibadda'awati.

Ya salam .

Sune abunda yake fad a yana mejin

"tamkar kanshi zai juye, abubuwa da yawa keyi masa yawo acikin tunanin sa."

 Maudona!!

"Ya maimaita kalmar da yaji ya tsaya mai arai, dan sai yakejin tamkar ya tab a jinta."

Idanunshi ya buWe kana a hankali yace.

 Toh ko dai Baba MauWon da nake jine yasa naji kamar nasan kalmar ada can baya?

"Saurin girgiza kanshi yayi, tare dasa hakwaransa ya cije lips d insa."

"Take kuma ya fad a dogon nazari, wanda hakan yasa ya gaza ci gaba da aikin da yake son yin."

"A can falon kuwa, cike da mamaki Jannart ta zubawa wayarta ta ido"

Taki amsawa.

 Jannart ba kiranki akeyi ba ki amsa mana .

Mamy ta fada tana kallonta cikin kulawa.

Jannart din kuwa cikin yanayin nazari tace.

" Mamy number n ba suna, ban san waye bane ."

Ta ida mgnar tana jawo wayar jin da tayi sako ya shigo mata.

 Toh ki amsa mana ai zakiji waye ne .

Cewar Mamy.

Jannart din kuwa kai ta Wago daga duba sakon tare da cewa.

 Lah ashe ma Aunty Dijat ce .

Ganin kiran ya kuma shigowa ne yasa ta amsa kiran.

Tare da kara wayar a kunne.

Da sauri tace.

 Abba kaine .

Gyara zama Barrister Kabir yayi tare da cewa.

" Eh nine dai Jannart, na fahimci."

"Daddynki yana iya zargar wayata da bin diddiginta ne, yasa na kiraki da wayan Khadija."""

Cikin gamsuwa tace.

 Ayyah Daddy na .

Mi™ewa Mamy tayi ta bar wurin.

Sabida ta barta ta Wan sake.

Ta sake din kuwa ganin Mamyn ta tafi cikin nitsuwa tace.

" Abba ya lbrin su Daddyn ya Mom tayi, ina Yah Azeez na? ."

Da sauri yace.

 Me ruwanki dasu .

Shiru tayi cikin sanyi jiki ta mi™e ta nufi falon ta.

shi kuwa Barrister Kabir cikin kulawa yace.

" Kina lfy ko""."

 Lfy lau Alhamdulillah Abba .

Ta bashi amsa tana zama.

" Gaba Waya jiya ke nai ta tunawa da sanyin nan, ki kula da kanki sosai kin san irin wannan sanyin ™arshen"

"hunturun yafi miki illa da tada ciwonki, kiyaye shan ruwan sanyi da AC, sannan kike rufe Windows Winki duka sabida hazo kinji ko?""."

Cikin nitsuwa tace.

 Toh Abba .

"Juyowa yayi ya kalli Dijat dake ta son ya Bata wayar suyi magana da Jannart din, kauda kanshi yayi daga"

kallonta tare da cewa.

 Gidan naku duk lfy ko? .

Gyara labulen window dake kusa da ita tayi kana a hankali tace.

" Uhumm shine dai baida lfy, tun ran jumma'a, wai ciwon cikinsa ya tashi, sai ka gani Abba kamar zai"

mutu fa .

Ta k are maganan cikin dan nuna tausayawa.

Abba Kabir kuwa da sauri yace.

 Subahanallah Rayyern din? .

Kai ta gyaWa kamar tana gabanshi.

Sai kuma ta daura da cewa.

 Eh Mamynsa nata kuka da Baba MauWo .

 Innalillahi Jannart meyasa baki gaya min ba .

Cikin sanyi tace.

 Abba na manta ne .

Cikin faWa yace.

" Jannart ki mance ciwo da lfyar mijinki? Kada ki sake yin haka kul kinji ko?""."

Cikin biyayya tace.

" Toh Abba"""

"Barrister Kabir din kuwa dan gyara zamansa yayi, tare da cewa."

" In sha Allah da yamma zan zo, akwai wani abu da kike buk ata ne? "

"Kai Jannart din ta jinjina, kana cikin sanyin murya tace."

 A a Abba babu abunda nake buk ata.

 To shikenan sai nazo.

Daga haka sukayi sallama.

"Bayan ya katse wayarne kuma ta mik e, tare da fitowa waje suka shiga Kitchen da Mamy."

Da yamma misalin ™arfe biyar da da rabi na yamma.

Abba da Barrister Kabir din Suka shigo a jere.

Kasancewar shigowar Barrister n ya samu Abban a wurin Baba MauWo ne.

"Ganinsu ne kuma yasa, Mamy yin murmushi, fuska asake tace."

" Sannu da zuwa Barrister""."

"Shidin ma Barrister Kabir din murmushi yayi, kana cikin mutuntaka yace."

" Yauwa sannu Hajiya, fatan na sameku lafiya ya mai jiki? "

" Lafiya k alau Barrister, jiki kuma Alhamdulillah dan yana ta samun sauki, ya iyalai? "

 Masha Allah Iyalai Alhamdulillah.

Ya fad a adaidai lokacin da yake zama akan kujera.

"Yayinda ita kuwa Mamy juyawa tayi kaitsaye ta nufi, d akin Jannart tana cewa."

 Jannart ga Abbanki yazo .

"Jin abunda Mamyn ke fad ane yasa Jannart dake zaune, saurin mikewa tsaye tare da nufo falon tana"

gyara mayafin doguwar rigar jikinta.

Murmushi Mamy tayi tare da juyowa.

Ta nufi falon ita kuwa ta rufa mata baya.

Suna fitowa ta nufi kusa da Abban tana murmushi.

 Abba sannu da zuwa .

Tace tana zama agefenshi.

Yayinda ta hango Abban Rayyern kuma yana haurawa sama.

Mamy kuwa Dinning area ta nufa.

"Goran Ruwan sanyi dana Nutri milk tasa a Wan ma dai-dai-cin tray da cup, kana Akan santer table Win"

"dake gabanshi, ta ajiye tray tare da zama bisa kujera."

 Sannu Barrister Bismillah ga ruwa .

Ta faWa cikin kulawa.

 To nagode.

Barrister Kabir ya amsa.

Tare da daukan ruwan ya d ansha kadan.

"Jiyo alamun ana sau™owa ne kuma, yasa Mamy maida kallonta ga stairs din."

"Ganin kuma Rayyern ne yake takowa a hankali, yana sanye da wata tattausar jallabiya ba™a mai masifar"

she™i.

"Irin mai guntun hannu ne jallabiyar,"

gabanta kuma ta sama ank awatasa da aninaye.

Abba na biye dashi a baya.

"Sosai ya Wan rame duk da jallabiya ce a jikinsa, kuwa amma ramarsa ta Wan fito, sai wani irin fari da yayi"

yayinda sajenshi yake Wan hargitse.

Cikin jin daWi Mamy tace.

" Alhamdullahi lallai yau kam jiki da sau™i, tunda har Babana zai sau™o ™asa."""

"Jin hakane yasa Barrister Kabir juyowa, ya kalli gefen damanshi ganin Rayyern ne, da yadda yake tafiya a"

kasalance alamun ba isashen ™arfi ajikinsa ya sashi cewa.

" Ayyah Alhaji da ka barshi ai, Idan yaso ni saina haura in ganshi, gaskiya yaji jiki ."

Dai-dai lokacin kuma suka iso kan steps Win ™arshe.

"Cikin yanayin gajiya da maida nufashi ya zame, ya zauna kan step na biyu tare da jingina kansa, da jikin"

"™arafunan gefe da gefen steps din, cikin lumshe ido yace."

 Abba na gaji.

Ya ™are mgnar yana kallon tsakiyar falon.

"Ita kuwa Jannart jin muryarsa ne, da kuma abinda Mamy da Abbanta suka fadane, yasa ta Wago kanta"

"tare da ware manyan idanunta,ta kalli hanyar sau™owan."

"Wanda yanzu kusan satinta uku a gidan, amman bata taSa zuwa ko kusa da wurinba."

"Ido cikin ido sukayi dashi,"

Wanda hakan yasa tayi maza tayi ™asa da kanta.

Tare da lumshe idanunta tabbas ya rame sosai fuskarshi tayi wani irin haske.

Sajenshi ya hargitse kaWan alamun babu isasshen ™arfin jiki da nitsuwar lfya.

Dib-dab-dib-dab haka taji bugun zuciyarta na harbawa.

Shi kuwa Rayyern fuskarshi ya tsuke tare dayin mgnar zuci.

" Eh dole mana a Barka ka haura sama, tunda gaka ubana, kasan da ka gani ka karanta duk bai isheka ba"

"ai, sai kaga makwancina""."

Mtswwww yaja Wan gajeren tsaki cikin bakinsa.

Mamy kuwa cikin jin daWi tace.

 Sannu ko Babana.

Kai ya gyaWa mata cikin sanyin jiki.

Abba kuwa gefenshi ya Wan ratsa tare da cewa.

 Toh huta sai ka ™araso ko .

Kai ya kuma gyaWawa.

Barrister Kabir kuwa gyara zamansa yayi tare da cewa.

 Rayyern ya jikin naka? .

Da sauri yace.

 Alhamdulillahi ni nama worke.

Murmushi Barrister yayi domin ya gane cewar.

"Har yanzu Dr.Rayyern bai yarda dashi ba, asalima zarginsa yakeyi."

Cikin kulawa yace.

 Masha Allah. Haka ake so.

Allah ya ™ara lfy da karfin jiki.

A takaice yace.

 Amin.

Shi kuwa Abban Rayyern da Mamy cikin jin daWi sukace.

" Amin Amin Barrister mun gode matu™a, Allah ya bar zumunci. "

"Amin yace yana mai kallon Jannart data sunkuyar da kanta ™asa, tana wasa da wayar hannun ta."

Mi™ewa tsaye yayi tare da cewa.

" Toh Alhaji bari in wuce gida, Allah ya ™ara sau™i. "

Mi™ewa shima Abban yayi tare da cewa.

"""Amin Amin Barrister mun gode sosai "

Daga nan suka fita tare.

Suna fita itama Jannart ta mi™e ta nufi Wakinta.

"Da wani irin masifeffen kallo Rayyern ya bita dashi, kallon da yafi kama da harara."

"Mamy kuwa shi Win ta zubawa ido, Jin ana kallonsa ne kuma, yasa ya Wan juyo ya kalli Mamy ganin yadda"

"ta tsareshi da ido ne, yasashi kwaSe fuskarsa tare da mi™ewa ya dawo kan doguwar kujera."

A hankali ya kwanta tare da Waura kafa Waya kan Waya kana

Yace.

 Mamy Riyyim fa?

Numfashi ta sauke tare da cewa.

 Ya tafi yi mana cefene shida Hadi.

Kai ya gyaWa tare da fuskantar TV.

Ita kuwa Jannart tana shiga part dinta.

Wonka tayi tare da al'wala kana ta fito dan magriba ta gabato.

A falon kuma a tare Ramadan da Riyyam-nsra da Abba suka shigo.

Gaba Wayansu ri™e da manyan ledodi.

Kitchen suka wuce.

Kasan cewar kayan miyane.

Yasa duk suka diresu nan.

Kana duk suka je sukayi al'wala.

Shi kuwa Rayyern dama ya koma Wakinsa dan yin wonka.

"Bazai iya zuwa masallaci ba, dan d an haurowan da yayi duk jikinsa rawa yakeyi."

Haka yasa yayi salla a Wakinsa.

Su kuma suka wuce masallacin.

Basu dawoba saida sukayi isha'i.

A haka dai Rayyern yayi jinyar Wan motsawa kaWan da ciwon cikinsa yayi.

"Cikin ikon Allah cikin mako Waya ya samu lfy, sosai yanzu ™arfin jikinsa ya dawo."

Yau Monday har asibiti yaje sai dai sam bakinsa ba daWi shi yasa bai iya cin abinci.

Jannart kuma bata wani ganinsa bare wata mgn ta haWa su.

A can sashin Alhaji idi Saleh Dakata kuwa.

Duk yadda Barrister Kabir ya zaci takun yayan nasa ya wuce zatonsa.

Hakan yasa ya tsananta matakan irin bi diddigi.

Da taimakon Baba Ado da Ashiru.

Duk yadda yaso gano ainihin zuciyar yayan nashi ya gaza ganewa.

Yah Azeez kuwa sosai ya shiga tashin hankali.

Wanda saida yayi jinyar ciwon da tashin hankalin yasakar masa.

Mom da Abdul kuwa gaba Waya gidan ya juye musu.

"Domin abun ya musu yawa, ga Daddy da hawanjininsa ke yawan tashi, bini-bini ciwon kai an tafi asibiti."

A can tashar Arewa 24 TV kuwa.

"Gaba Waya Aisha Lawal da Aunty Fauziyya D Sulaiman da Hajia Rabi'ah, dama sauran ma'aikatan"

"hankalinsu yayi matu™ar tashi, da jin labarin Sacewar Jannart."

Musamman Salman da gaba Waya ya gigice ya Wimauce.

"Dan abun ya daki zuciyarsa sosai, hakan yasa ko aiki yanzu ya dena zuwa, dan shi a zatonsa akan shirinsu"

aka sace ta sai yake gani shine next target din masatan.

Ganin tashin hankalin da yake cikine kuma yasa.

MD neman Barrister Kabir yayi mishi bayani.

Dole yazo har gidansu shida MD.

Nan sukayi mishi duk bayanin abinda ke faruwa.

Toh Alhamdulillah ya samu nitsuwa sai dai kuma ya shiga ruWani.

Nan MD ya gyara zamanshi tare da cewa.

 Yanzu dai sai ka kwantar da hankalin ka.

Ka fara zuwa aiki .

Da sauri yace.

" Toh Ni da waye zamuyi aikin?""."

Cikin sau™e numfashi MD yace.

" Yanzu zamu bawa Asiya ri™on kwaryar shirin zuwa, lokacin da komai zai dai-dai-ta. "

Cikin tarin ruWani yace.

 Toh ita Jannart fa?

Da sauri Barrister Kabir yace.

 Kada ka damu da mgnar Jannart komai zai dai-dai-ta da izinin ubangiji.

A hankali yace.

 Toh Allah ya yarda.

Amin Amin sukace kana suka sallameshi suka tafi.

A gajiye ya dawo cikin gidan.

"Ko yanzun fitowarsa kenan daga cikin mota, Yayinda Usman PA ke ri™e da marfin motar."

Cikin kulawa yace.

 Sannu .

Kanshi kawai ya gyaWa kana ya raSa ta gefen Usman ya wuce.

"Shi kuwa Usman binshi a baya yayi, ri™e da jakar laptop dinsa da Waya wayarsa, sai wasu files dake"

hannunsa.

"A hankali ya kalli Baba MauWo dake yi masa ya jiki, fuska ya Wan sake tare da cewa."

 Jiki da sauki Baba MauWo .

 Masha Allah. Allah ya ™ara sauki .

 Amin Amin.

yace tare da wucewa.

PA na biye dashi a baya.

 Wa alaikassalam .

Mamy tace lokacin da suka shigo tare da sallama a bakinsu.

 Masha Allah Babana sannu da dawowa ya Office .

Mamyn ta Kuma faWa.

Shikuwa Rayyern numfashi ya Wan fesar tare da cewa.

 ALHAMDULILLAH Mamy .

"Juyowa tayi ta kalli PA dake gaidata tare da, ajiye kayan uban gidan nasa agefenta."

 Lfy lau Usman ya Umma da jiki .

Mamyn ta amsa masa tana d an murmushi.

" Jiki da sau™i, tace ma in gaidaki ."

Ya faWa yana kallon Rayyern Win daya nufi Dinning area.

Kai ya Wan juyo tare da cewa.

" Riyyam fa, nasan Ramadan kam mun barshi a asibiti ."

 Riyyam yana sama yanayi musu gyare-gyare.

Murmushi Usman yayi tare da cewa.

" Toh wai sai yaushe zai koma ne, yanzu fa yafi wata Waya da zuwa har ya shiga na biyu, kuma banga yana"

wani aikinba.

Da sauri ya kalli Riyyam-nsra dake saukowa yana cewa.

" Toh P.A ko dai korata zakayi ne, wai dan Allah ma me na tare maka ne, nafa gane tun a jirgi ba sona"

"kakeyi ba, to yawo nazo ko kana da mgna?""."

Ya ida mgnar yana turo baki.

Dariya sosai PA yayi domin dama akwai yar tsama tsakaninsu cikin dariya yace.

" A'a ni kuma in koreka, to a kaina kake ne?"""

Cikin taSe bakinsa da salon ´an samarin TIKTOK da sukafi kama dana ´an daudu yace.

 Toh waya sani .

Murmushi Usman ya kumayi tare da cewa.

 Mamy ni bari in wuce gida .

 Toh ka gaida Umma ko Usman .

 In Sha Allah zataji

Ya bata amsa.

Har yaje bakin ™ofar fita kuma ya juyo tare da cewa Riyyam-nsra.

" Nest week fa zamu wuce China, dan haka ka shirya mu sau™eka a ™asarku. "

Ya ™are mgnar cikin tsokana.

Shi kuwa Riyyam-nsra murmushi yayi tare da cewa.

 Ayyah to dan Allah ka bari in zamewa Hamma Rayyern PA'nsa mu tafi tare .

Dariya Usman yayi kana ya juya ya fita.

"Shi dai Dr Rayyern bai kulasu bama,"

Shi kuwa Riyyam-nsra System Win da wayar ya Wauka ya koma sama dasu.

"Mamy kuwa shiru tayi ta kasa kunneta can kitchine, dan tasan Jannart na ciki taga kuma Rayyern ya nufi"

can.

A hankali ya sako ™afarsa ka step Win Dinning area.

˜amshin da yake jin ya Wan sha™a.

Ba tare da tunanin komai ba ya kutsa kai cikin Kitchen din.

"Ita kuwa Jannart dake tsaye miyar taushe da man shanu take haWawa, Yayinda tamaida gaba d aya"

"nutsuwarta, ga aikin da takeyi din, wanda hakan yasa ita sam bata ma lura da shiba."

"Shi kuwa Rayyern yana shigowa cikin kitchine din, idanunsa suka sauk a akan bayanta."

"Wanda dogon gashin kanta ya sauk o har tsakiyan gadon bayan ta, kasancewar kuma turkish gown ne"

"ajikinta, shiyasa tayi kyau sosai yaudin, duk wani kuruciya da yarintar ta, I mean innocent dinta ya bayyana."

"Kallo d aya yayi mata ya d auke kansa, tare da tab e bakinsa, batare kuma da ya aiwatar da abunda ya"

"shigo dashi cikin kitchine dinba, ya juya tare da ficewa, Kai tsaye ya nufi falon Abbansa."

Da sallama a bakinsa ya shiga.

Gefen Abban nasa ya zauna.

"Bayan sun gaisane kuma ya Wan gyara zamanshi, kana cikin nitsuwa yace."

" Abba batun tafiya ta China fa na gama komai, Insha Allah Ranar Monday mai zuwa zamu tafi. "

Cikin zuba mishi ido Abba yace.

" Rayyern baza a bariba kuma, sai ka kara samun lfyar jikinka? "

Dan guntun murmushi Rayyern din yayi tare da gyara zamansa yace.

" Abba ba komai nayi sauki ai zan iya zuwa, kaga in mun je Win ma ba dadewa zamuyi ba, dududu bazan fi"

kwana ashirin ba zuwa da biyar zan dawo .

"D an jim Abban yayi, kana cikin shakka yace."

 Kai gsky ni dai ban gamsuba.

Da sauri yace.

" In sha Allah Abba ba komai fa, zanje lafiya nadawo lafiya. "

Kai Abban ya Wan jinjina tare da cewa.

" Kayi shirin tafiyar ne?"""

Da sauri yace.

" Ai na gama komai ma, nida Usman zamu je. "

Akaro na barkatai Abban ya sauke numfashi tare da cewa.

" Toh Allah ya kaimu, ya kuma bada sa a. "

 Amin Amin. yace.

"Jin an fara kiran sallan magriba ne kuma, yasa duk suka mike sukayo al'wala suka wuce masallaci."

"Yau jumma'a. Bayan an taso sallan jumma'a ne, kuma suna zazzaune a falon suna cin abinci."

Dan duk basu ci abincin rana ba.

Sabida gudun kada su makara.

A nitse ya turo ™ofar falon ya shigo.

"Tare da sallama a saman lips Winshi, yayinda Usman PA kuwa, ke biye dashi a baya."

Riyyam-nsra ne ya fara mgn ba tare da ya haWiye danwaken da yasa a bakinshi ba yace.

 Hamma Rayyern Mammy tace in gaisheka da jiki.

Cikin alamun gajiya da Wan yunwa ya gyaWa kai.

Yana mai kallon Mamy da Usman da suke gaisawa.

Kana Mamy na sawa Usman din danwaken a plate.

Shi kuwa Usman kanshi ya Wan juyo ya kalli Jannart dake bare dafeffen kwai.

 Hajia Barka da yamma.

"k asa ta d anyi da kanta, batare kuma da ta d ago ta kalleshi ba, cikin mutumtawa tace."

 Barka dai PA ya gida.

Tayi maganan tana bare kwan tana sawa a plate din da Mamyn ta turo mata.

Kana ta mi™a mishi.

Ramadan kuwa baki ya Wan bude tare da Wan yin shishitan yaji yace.

 Kai yajin nada zafi my Aunty ™ara min salat da tumatur da kwai Win zai Wan kashe yajin.

"Ya ™are mgnar yana turo mata plate din, murmurshi tayi tare da cewa."

 Toh sha ruwa kafin nan .

Ba musu ya Wauki cup din ruwa dan suna masifar tsoron yaji.

Riyyam-nsra kuwa sai ci yake yana tande baki kamar Sera a gari.

Shi kuwa Rayyern a hankali ya Wan muskuta tare da kwaSe fuska.

Ido Mamy ta zuba mishi.

A hankali yasa hannunshin ya shafa cikinsa kana yace.

 Yunwa.

Yayi mgnar can ™asan makoshin sa.

Kai ta jinjina tare da jawo plate alamun zata zuba mishi.

Da sauri ya jujjuya kanshi tare da nuna mata Ramadan daketa shishitan.

" Abu sai kace cimar Mayu,mutun yanaci yana gigicewa."

Ai ni in nasa wannan a bakina suma zanyi Mamy.

Yayi mgnar yana mi™ewa tsaye.

Murmushi Mamy tayi.

Ita kuwa Jannart lips Winta duka biyu ta haWe ta ciza.

Saboda yayi mgnar da ™arfi kuma da gayya.

hakan yasa acikin ranta tace.

 Uhum ni dai ba mayya bace ato.

Shi kuwa fara haurawa sama yayi tare da cewa Mamy.

 Please Mamy abu mai Wan ruwa-ruwa.

Ba tare da ta kulashi ba.

Ta kalli Jannart tare da cewa.

 Kici mana Jannart.

Da sauri ta jujjuya kanta tare da cewa.

 Na koshi Mamy sai anjima.

Juyowa sukayi suka kalli ™ofar Wakin.

Jin ana bubbugawa.

Da sauri Riyyam-nsra dake ta hanyar kofar ya mike tare da zuwa ya buWe.

Fahad ne telan Mamy da ta bawa kayan Jannart.

Cikin sauri Riyyam-nsra yasa hannunsa ya amsar masa jaka Waya tare da cewa.

" Bismilla shigo ciki, Mamy Fahad ne. "

"Yayi mgnar yana shigowa Fahad na biye dashi a baya, yana dariya tare da rufe ido."

Da sauri Mamy ta juyo tana kallon Fahad tare da cewa.

" A Allah mai iko al'™awarin tela bai zuwa masallaci, nanfa ace min mako, biyu, har zance yayi yawa ma,"

amma nai shiru sai gashi kuma sai yau ka bullo.

Dariya mai sauti Fahad din yayi tare da ajiye jakar hannunshi.

Kusa da inda Riyyam-nsra ya aje na hannunsa.

Kanshi ya Wan shafa tare da zama gabanta kana anutse yace.

 Wlh akasi aka samu zazzaSi ne ya...

Da sauri Ramadan ya katseshi da cewa.

 Dan Allah kada ka daurawa kanka ciwo Fahad kai dai kawai kayi shiru.

Dariya yayi tare da cewa.

" Toh Hajia buWesu ki ganima zaki sha, mamakin kyansu da tsarinsu. "

Murmushi Mamyn tayi tare da cewa.

 Toh Jannart tattare plates din nan.

Murmushi Jannart din tayi tare da fara tattare wurin.

Ita kuwa Mamy Fahad din ta zu bawa danwaken tare da sa mishi duk kayan haWi.

Gyaran zamanshi yayi tare da fara ci.

Yayinda Jannart kuwa ta gyara wurin.

Riyyam-nsra kuwa kayan ya fara jawowa da sauri Fahad yace.

 A kai malam dakata ya kake figosu haka? a dinke a goge suke da ko wanne yana haWe da Wan uwansa

cikin leda.

Ya ™are mgnar yana matsar da plate din gabanshi ya matso.

"Kana ya fara fito dasu daya bayan daya saida ya fiddasu kab, kala ashirin da biyar."

Shadda biyar lace biyar atampa biyar material biyar shadda lace biyar.

"A hankali ya fara ware Winkin wata shadda

Please Login or Register in order to submit comment