ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na musamman suka zauna, sosai Jannart ta yaba da tsarin kamfanin."

Domin tayi imani ko kamfanin Dadynta bai kai wannan ba.

"Taro akayi mai tsabta bayan kowa yaci yasha ne kuma, aka bude companyn."

"Yan Jarida kam sun samu abunda sukeso, musamman da suka ga yanda Rayyern yasa, wasu daga cikin"

"ma aikatan kamfanin, suka cika motoci da kayan provision, inda ya bada umarnin, akai kowacce mota ta abinci, gidan yari, da gidan Marayu, sauran motocin kuma yace rabawa gajiyayyu."

"Ai kuwa hakan da yayi ya daki zuciyar mutane da yawa, hakan yasa yan jarida suka kara kaimi wajen"

shooting.

"Alhamdulillah anyi taro lafiya, inda taron ya samu halartar manyan baki, yan kasuwa shareholders mata"

"da maza suke ta zuwa, kowa yanaso ya zuba hannun jarinsa a kamfanin."

"Bayan duk Jama an dake wajen sun watse ne kuma, suka tattara duk suka koma gida."

"Zuwa lokacin kuwa har dare ya soma yi, wannan yasa agajiye dukansu suka koma gida."

"Washegari Saturday still a busy suka tashi, musamman Rayyern."

"Yayinda Riyyam-nsra kuwa keta shirye shiryen, komawarsa Ethiopia."

Saboda ranan Monday Insha Allah zai tafi.

"Acikin yan kwanakin kuma duk cikin hidima suke, saboda mutane daban daban da suke zuwa gidan su"

"Rayyern din Taya murna yayinda shi kuwa Rayyern yanzu bai samun zuwa asibiti ma, a Company yake wuni kullum sabida yana son dai-dai ta komai ta yadda in ya tafi ta online zaci gaba da aiyukansa wasu"

kuwa ya mikasu ga MD.

"Kasancewar yau Lahadi ne kuma yasa, Riyyam-nsra shiryawa yaje gidansu Naseer."

"Hira sukayi sosai da Naseer din kafun daga bisani yayiwa, Umman Naseer din sallama, daga nan kuma"

gidan Malam Mai-nasara suka wuce.

"Bayan sunyi masa sallama ne kuma, suka dawo nan gidan su Rayyern din."

"Hira suka sha sosai, duk da cewar zuciyarsu babu dadi, saboda sunsan zasu yi kewar Riyyam din sosai."

"Washegari Monday kuwa, k arfe 8 dai-dai jirgin su Riyyam din zai tashi."

"Duk yau din haka suka tashi babu dadi, saboda shakuwar dake tsakaninsu more Especially Ramadan da"

"yayi zugum,"

"dan har wani ciwon kai yakeji, saboda tafiyar Riyyam-nsra din."

Haka ma Jannart.

"K arfe 7:50 am dai-dai kuwa Abba, Baba Maud o, Rayyern da kuma Ramadan suka rakashi airport, cike"

"da kewarsa, kyautttuka kuwa babu irin wanda basu bashi ba, domin Rayyern ma ba k aramin kud i yayiwa Riyyam-nsra din transfer ba."

"Jannart kuwa har snacks tayi masa, tare da basa kyautan wani Apple Watch dinta mai kyau."

"Sosai yayi musu godiya da irin karamcin da suka nuna masa, Koda yazo shiga jirgi,"

Ruggume Ramadan yayi sai ga hawaye shar-shar a idanunsa

Cikin rawar murya yace.

 Hamma Ramadan azanzo aurenka .

Cikin rawan murya Ramadan yace.

 Zanyi kewarka Riyyam-nsra inaji ba dadi tamkar zan rabu da rabin jikina nakeji .

Da sauri Baba MauWo ya juya musu baya yana maijin wasu irin zafafan hawaye na tsastsafo mishi.

A hakan yaji Riyyam-nsra ya ruggumeshi ta baya kawai sai yaji hawayen sun silalo mishi.

 Allah sarki Baba MauWona zanyi kewarka .

Ina ya kasa mgn domin in yayi mgn zasu gane yana kuka.

Cikin rauni Rayyern ya Wan kamo hannunsa tare da cewa.

 Toh Riyyam-nsra mu zauna kawai mana .

Da sauri ya sharce hawayen sa tare da juyawa gaban Abba ya ruggumeshi yana cewa.

 Mammay na nake son gani da kai mata sakonta amman in sha Allah nan kusa zan dawo .

Daga nan ya juya ya nufi wurin shiga jirgin

"Yana zubda k walla tare da daga musu hannu, aransa yakejin zaiyi kewarsu sosai."

Saidai kuma yasani cewa.

"Lallai watarana zai dawo, zai dawo ya zauna acikinsu, zama kuma na musamman bawai irin wanda sukayi"

ayanzun ba.

"K  arfe 8 dai-dai jirgin su Riyyam-nsra din ya d aga, zuwa k asar Ethiopia."

"Haka su Rayyern din suka dawo gida, jikinsu asanyaye."

"Ramadan ne ya zauna akusa da Jannart, cikin sanyi yace."

" Wallahi duk gidannan babu dadi, Riyyam shi ke samu duk wani farinciki, gashi yanzu ya tafi, again kuma"

"Hamma Rayyern ma nanda one week zai tafi, gaskiya nima tafiya zanyi. "

Cikin.sanyi Jannar tace.

" Gsky dole muji gidan ba daWi,"

"To ba gani ba ga Mamy, ka daina fushi. "

"LongoSar da kai Ramadan din yayi, tare da mikewa tsaye, Cikin yanayin jin yuwa yace."

 Muje ki bani abinci My Aunty.

"Mamy dake kallonsu ne tayi murmushi, cike da k aunar y ay annata tace."

" To Ramadan kamanta da cewar, Rayyern da Jannart zai tafi? ai zama mu kad ai kam ya kama mu. "

"Jin abunda Mamyn ta fad ane kuma, yasa Jannart saurin juyowa ta kalli Mamyn, domin kwata kwata ita"

bata masan da zancen ba.

Ramadan kuwa fuska ya sake kwab ewa Cikin yanayin damuwa yace.

" Gaskiya Mamy nima zan tafi London shak atawa, ko ki gayawa Abba Dan Allah yaje, gidansu Rayhanna"

"mana, atambayamin aure, gidan ya rame da yawa, please Mamy. "

"Ya k are maganan yana me had e hannayensa, alaman rok o."

"Murmushi Mamy tayi, kana cikin kulawa tace."

" To me kakeci na baka na zuba Ramadan, ai komai ya kusa, tunda har ankai kudin, nagani inaso, kuma"

iyayen Rayhannan sunce zasu tuntub i Abbanku.

"Idanu Ramadan din ya dan zazzaro cikin, mamaki hadi da tsananin jin dadi yace."

" Wow Mamy yaushe akayi haka bansani ba, Dan Allah su Abba sunje. "

Murmushi Mamyn tayi tare da jinjina masa Kai tace.

" Eh su Abbanku sunje shekaran jiya, shine kuma yace kada na fad a maka, da alama surprising dinka"

yakeson yi yanzuma subutar bakine.

" Masha Allah Alhamdulillah, thank you Mamayna, soon nima zanyi aure wow. "

Ramadan din ya fadi haka cikin tsananin jin dadin daya rage masa kewar Riyyam-nsra.

Mamy da Jannart kuwa murmushi sukayi.

"Haka dai suka d an tab a hira, kafun daga bisani suka watse."

"Jannart kam gaba daya jin cewa da ita, za a tafi Mascow yasa jikinta yin sanyi."

"Wanda hakanne ma yasa ta d aukar waya, ta kira Abba Kabir."

"Bugu biyu kuwa ya d auka bayan sun gaisa ne, kuma ta gyara zama kaman Abban yana gabanta tace."

" Abba kaji wai dani zai tafi Mascow, d azu Mamy take fad a. "

"Daga can b angaren Abba Kabir yayi murmushi, Cikin kuma jin dadi yace."

 Waye Win .

Cike da kunya tace.

 Shi Doctor din .

Murmushi mai sauti Barrister Kabir yayi tare da cewa.

" Masha Allah Jannart, ai babu damuwa zaku iya zuwa, Allah Ubangiji ya tsare ya kuma kareku aduk inda"

"kuke, yaushe ne zaku tafin? "

"Fuskarta ta d an shagwabe Cikin yanayin sanyi, tace."

" Abba basu fadamin ranar ba, amma nasan zasu fada ma Idan lokaci yayi. "

 To shikenan Jannart.

"Abba Kabir din ya fad a, daga haka kuma hira kadan sukayi sannan sukayi sallama."

Washegari kuwa Abba da kasan ya kira Barrister Kabir ya sanar masa batun tafiyar.

"Wanda kuma yau ya kama saura kwana biyu tafiyar tasu, sosai kuma suke ta shirye shirye tuni Rayyern"

ya tsara ayukan campany'nsa yadda ya dace.

"Ana Gobe zasu tafi dinne kuma, Abba Kabir yazo sukayi sallama da Jannart din."

Washegari.

1:pm dai-dai jirginsu zai t

"Yashi zuwa Mascow, hakan yasa tunda safe suka kammala shirinsu."

"Cike da yakinin kewarsu, Mamy Abba da kuma Ramadan suka rakasu airport."

"Karfe takwas jirginsu ya tashi zuwa, Abuja."

"Bayan sun isa Abujan ne kuma, da kammanin awanni biyu jirginsu na zuwa Mascow ya d aga zuwa"

sararin samaniya.

"Ko acikin jirgin kuwa kujeransu na hade dana juna, tunda suka kama hanya kuwa, Jannart ta kwantar da"

"kanta akan kujera tare da lumshe idonta dan bacci dake fuzgarta,"

"haka ma Rayyern shidinma lub yayi, Ahankali yake sauke ajiyar zuciya, tare kuma da ajiye idanunsa akan,"

yatsun hannunta wanda suke shinning.

Tafiya sukayi mai Nisan zango k arfe.

"8: 30 na daren garin, jirginsu ya sauk e ababban airport din dake cikin garin na Mascow...!"

"*Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku"

ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.

"Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce,"

"akan ma aurata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar uwa ke macece amma kin san wacece mace ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore ™ishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa"

tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan

"mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke"

taimakawa (sex hormones ) dinki.

"Misali kina kallon India , hollywood, Asian film kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu"

tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?

Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da

"ni ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haWine na ingantattun itatuwa da yayansu."

Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?

Zo ki ji yar uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar

"amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maWi, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k asaitacciyar"

"mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,"

Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke

mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.

Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta

akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.

Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*

Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne

"masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari"

"maida kuWi gida, banda karanta yayin gyara Hajia."

"Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276"

"domin yin zaSinki, ko karin bayani, zaki tura kuWin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike, in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn."

Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA *(GARKUWAR MA'AURATA)*

*GARKUWAR FULANI**Mascow International Airport.*

"Ahankali Jannart ta bud e Idanunta dake lumshe, tare da d an muskutawa ta gyara zamanta, wanda"

"kuma tayi hakanne saboda ganin, an bud e k ofar jirgin, har ma wasu daga cikin mutanen dake cikin jirgin, sun fara fita."

Kasancewar a (VIP) very important people SECTION sukene shiyasa kuma ba suyi fitan farko ba.

"Ahankali ta zare belt d in dake d aure agefen cikinta, tare kuma da mik ewa tsaye, y ar k aramar hand"

"bag d inta ta d auka, dai-dai lokacin kuma shima Rayyern d in ya mik e tsaye."

Hakan yasa ya zamana tana gaba shi yana biye da ita abaya.

"Tafiya suke Cikin nutsuwa, wanda kuma hakanne ya bashi daman k arewa shape din bayanta kallo,"

"kasancewar doguwar rigan English wears ne ajikinta, mai d an santsi da kuma sharara, bak aramin kyau kuwa rigar tayi mata ba."

"Ahankali ya janye idanunsa daga kallonta, tare da gyara zaman face mask din dake fuskarsa."

"Dai-dai lokacin kuma suka kawo bakin, k ofar fita daga cikin jirgin."

Ahankali Jannart ta sak o jiki da kuma k afarta ta dama waje.

"Wani irin masifaffen sanyi ne taji ya shigeta, wanda har saida yasa ta manne hannayenta duka akan"

"kirjinta, cikin kuma yanayin mamakin kyaun da garin ke dashi, ta soma jujjuya Idanunta tako ta ina."

 Yah Allah.

"Ta fad a adai-dai lokacin da ta sauk e idanunta, akan tsarin burgewa da akayiwa, babban filin airport din,"

"wanda ayanzun yake tamkar rana, saboda tsananin hasken wuta, daya cika ko ina nawajen, domin matuk ar ba sama ka kalla ba, ba zama ka tab a cewa dare yayi ba."

"Idanunta ta d an lumshe Ahankali, tare da k ara sanya hannayenta ta matse jikinta."

"Acikin yanayin nata na hakane kuma, ta k arasa sauk owa daga Kan steps din."

"Rayyern dake bayanta kuwa, idanunsa ya zuba mata, lokaci d aya kuma ganin yanda take ta matse jikinta,"

yasa shi fahimtar cewa sanyi takeji.

"Wanda azahirin gaskiya shi sanyin ma, dad i yayi masa domin haka yakejin kowani kofar gashin jikinsa na"

bud ewa.

"Ahankali ya k arasa sauk owa daga kan steps din jirgin, dai-dai lokacin kuma sauran Doctors d insa,"

"way anda already sun riga da sun sauk o bisa jagorancin Dr Sulaiman, suka k araso inda yake."

Hannayensa ya zuba acikin aljihun wandon jeans din dake jikinsa.

"Tare da d an soma takawa ahankali ya matsa, kusa da inda Jannart d in ke tsaye."

 Muje.

"Ya fad a cikin yin k asa da murya, batare kuma da ya jirata ba ya soma tafiya."

"Ganin hakanne kuma yasa ta rufa masa baya, kaitsaye suka nufi Cikin airport din, inda ananne zasu"

"d auki akwatunansu, suna gaba sauran Doctors din na biye dasu abaya."

"Sudai mamaki da kuma tarin tambayoyi ne, kwance acikin zuciyarsu, saboda wannan ne karo na farko da"

"suka ga, Ogan nasu da wata Mace agaba d aya tsawon rayuwarsu, macen ma kuma da basusan wacece ba, kasancewar akwai face mask akan fuskarta, shiyasa har yanzu babu wanda yaga fuskarta, hasali kuma duk acikinsu basu da labarin auren Rayyern din sai Dr Sulaiman kadai ne ya sani, sun kuma san cewar kwata-kwata Dr Rayyern ba ma'abocin ta'ammali da mata bane, baya neman mata, to wacece ita"

awajensa?

"Tambayar dake cin zuciyarsu kenan, wanda kuma basu da amsarta."

"Ab angaren Jannart kuwa sake matse jikinta takeyi sosai, domin duk yanda tayi tunanin sanyin garin ya"

"wuce nan, wani irin masifaffen sanyi ne, dake ratsa cikin k ashi da bargo, musamman ga ita da take da asma, gaba d aya bata son sanyi, saboda had ari ne ga rayuwarta."

"Koda suka k arasa cikin wajen kuwa, duk suna tsaye lambobin trolleys dinsu ke fitowa."

"Saida kowa ya gama d aukan nasa ne kuma, Rayyern din ya juyo ya kalli Jannart wanda Idanunta suka"

"sanja launi, ga kuma wani irin sautin numfashi da yaji tana fitarwa."

"Hannunsa ya mik a Ahankali ya k arbi trolley nata, juyowa yayi ya kalli d aya daga cikin Doctors din."

 Sadiq kira mana taxi.

 To.

"Sadiq din yace, kana cikin girmamawa ya fita zuwa babban compound din, Airport din."

"Sud inma kuma fita sukayi, dai-dai lokacin kuma Sadiq din ya nuna musu wasu taxi guda biyu."

"Wanda ya taro musu, kasancewar acikin airport dinma, masu taxi ne kaca-kaca."

K arasawa jikin taxi din sukayi.

"Rayyern ne ya bud e k ofar d aya daga cikin taxi din ya shiga, Ganin hakane kuma yasa Jannart ma"

"bud ewa ta shiga da sauri, Dan acewarta ayanzu bata buk atar wani jira har sai anbata izinin shiga, saboda uban sanyin da takeji, tana k ara wasu y an mintuna awaje zai illatata."

"Ganin su Rayyern din sun shiga cikin mota ne kuma, yasa sauran Doctors dinma duk suka shiga ragowar"

taxi din.

"Kaitsaye hanyar wani babban hotel din dake cikin garin suka nufa, bisa umarnin Rayyern."

"Mik awa kan titi da sukayi ne kuma yasa Jannart, kwantar da kanta ajikin kujerar motar, tare kuma da"

Ware dan siririn mayafin Kanta ta rufa ajikinta.

"Atunaninta zama a cikin motar zai rage mata sanyi, saidai kuma taji sab anin haka, saboda acikin motar"

harda AC.

"Idanunta ta d an rumtse tare kuma da sake matse jikinta, cikin zuciyarta tace."

" Kai amma way annan mutane akwai mayu, duk wannan uban sanyin bai ishesu ba, har sai sun had a da"

AC.

"Rayyern dake zaune agefenta kuwa, gaba d aya duk yana lura da yanayinta, saidai yi yayi kamar ma"

baisan cewa tana jin sanyin ba.

"Tafiyar mintuna kad an sukayi kuwa, sai gasu agaban wani had add en hotel mai tsananin kyau da tsari"

*Brosko hotel Arbat Mascow.*

"Idanu Jannart ta d an zaro ta cikin glass din window n motar, tare da Kallon dogon ginin beneyan hotel"

"din, da bazata tab a iya misalta kyawunsa ba."

 Kijira ni anan.

Rayyern din ya fad a adai-dai lokacin daya bud e murfin motar ya fice.

"Haka ma sauran Doctors din duk sun fito, kaitsaye cikin babban hotel din suka nufa, bayan Rayyern ya"

sallami sauran masu taxi din.

Kaitsaye cikin katafaren hotel

Din da kaitsaye za a iya kiransa da Aljnnar duniya suka nufa.

"Komai dake cikin hotel din mai kyau ne, kuma abun burgewa, duk da cewar dare ne amma kuma saboda"

"yawan jama ar dake ta zirga zirga awajen, da kuma wadataccen hasken da ke wajen, yasa wajen ya zamo tamkar rana."

"Kaitsaye reception suka nufa, wanda kuma Rayyern dinne keyi musu jagora, kasancewar garin shi ba"

"bak onsa bane, sab anin sauran Doctors din nasa, da babu wanda ya tab a zuwa acikinsu."

"Ayau kuma suka sake tabbatar da cewa, kyawun Mascow din ya wuce tunaninsu."

"Koda suka k arasa reception din Rayyern ne yayi musu duk wani abu daya dace, d akuna 5 ya kama musu,"

"kowannensu da d akinsa, kud i ya kashe sosai, domin duk wani abu daya san zasu buk ata, saida ya umarta da a basu."

"Bayan ya sallamesu ne kuma ya juyo, tare da nufo inda Taxi din nasu take."

"Dai-dai lokacin kuwa Jannart take k ara maida hankalinta, akan had add en ginin hotel din Brosko Arbat"

"Mascow din, wanda aka k awata ko ina d insa da farin haske, ga kuma wasu irin followers wanda ita arayuwarta, bata tab a ma ganin irinsu ba, domin furannine masu kyau da walwali."

"Tsirarun mutanen dake wucewa akan titin ta kalla, kowannensu sanye yake da manya manyan kayan"

"sanyi, daga sama kuwa dusan k ank ara ne ke d an sauk owa."

"Duk da hakan kuwa mutanen wajen rayuwarsu suke normal, da dukkan alama sun saba da yanayin nasu."

Ahankali ya bud e murfin motar ya shigo.

 Go.

"Ya fad a yana me gyara zamansa akan kujeran, hakanne kuma yasa Jannart din d ago Kanta ta kalleshi."

"Karab kuwa suka had a idanu dashi, janye Idanunta tayi daga kallonsa, tare da sunkuyar da kanta k asa."

"Shikuwa Rayyern y atsun hannunta ya kalla, dai-dai lokacin kuwa driver n taxi din yaja suka tafi."

"Tafiya sosai sukayi kafun suka iso gaban wani dan madaidacin gida, adai-dai wani babban k ofa wanda"

gabansa ke cike da shuke shuken furanni mai taxi din ya tsaya.

"Wanda hakanne kuma yasa Jannart d ago kanta, Ahankali ta soma k arewa wajen da ta gansu din kallo."

"Wajene maitsananin kyaun gaske, wanda yake dauke da had add un gidajen, da kusan tsarinsu da"

yanayinsu ya kasance iri d aya.

Bud e murfin motar da taga Rayyern yayi ne kuma yasa ta fitowa itama.

"Idanunta ta lumshe ahankali, saboda sanyin da taji ya sake shiga jikinta, saurin d an takure jikinta waje"

"d aya tayi, saboda zama ta iya cewa, sanyin wajen ya banbanta dana wasu wajaje dake cikin garin, kasancewar arean kowani gida kewaye yake da wasu irin shuke shuke masu Bala in kyau."

"Rayyern kuwa sallaman mai taxi din yayi, bayan ya d auki trolley d insa ne kuma, kaitsaye ya nufi jikin"

"wannan gidan, da Jannart ta kasa d auke idanunta akansa, domin hakanan take ganin ginin tamkar zane."

"Ganin kuma Rayyern din na kokarin wucewa, ya barta ne yasa cikin sauri, ta d auki nata jakar itama, tare"

da nufan inda taga yabi.

"Ahankali take bin bayansa, Yayinda shi kuwa yake k ara kutsa kansa cikin gidan."

"Dai-dai sun iso tsakiyar gidanne kuma, idanunta suka sauk a akan wani, makeken swimming pool, wanda"

"aka k awatasa da wani irin ruwa, gefe da gefensa kuwa wani wuta ne me fidda kala kalan haske, sosai swimming pool din yayi mata kyau."

"Daga can gefen swimming pool din kuwa, wasu jajayen furannine masu kyaun gaske."

Itakam batasan dame zata tsara had uwa da kuma kyaun gidan ba.

Atakaice ma ganinta take acikin wata duniya sabuwa.

"Isarsu jikin wata k ofa ne kuma yasa, Rayyern d an tsayawa, tare da d aura Hannunsa na dama akan"

k ofar.

"Wasu na urori dake jikin k ofar ne suka d auki hoton y an yatsun hannunsa, bayan da kamar second 5"

kuwa sai ga k ofar glass din ta kawo haske.

 Wellcome back Dr. Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara.

"Wata y ar siririyar murya ta fad a, Wacce ta fito daga cikin d an wani na ura mai kaman camera dake"

jikin k ofar.

"Na urar na gama fad in haka kuwa, lokaci d aya k ofar ta bud e."

"Idanu Jannart dake tsaye abayansa, ta d an zazzaro saboda itakam bata tab a ganin, security door irin"

haka ba.

"Rayyern kuwa tura kansa ciki yayi, batare kuma da ya juyo ya cewa, Jannart din k ala ba.."

"Jannart dake tsaye kuwa Ganin kofar na kokarin rufewa ne, yasa ta jan trolleynta cikin sauri ta shige."

Ahankali ta jefa k afarta na dama akan wani masifaffen carpet me shegen laushi.

"Da sauri ta kalli k asanta, saboda yanda taji k afafunta na kokarin nutsewa acikin carpet din."

"Ajiyar zuciya ta sauk e tare kuma da d agowa, ta sauk e idanunta, acikin babban falon da ta samu kanta."

"Falone daya amsa sunansa falo, haka kuma falo ne da aka zubawa dukiya mai tarin yawa acikinsa."

"For the first time da ta somayin k auyanci arayuwarta, domin zata iya cewa bata tab a Ganin falo mai"

kyaun wannan ba.

"Komai dake cikin falon na yellow and milk colour ne, more especially cushions din falon, way anda suke"

da matuk ar kyau.

"Kasancewar kuma ginin falon nada tsawo ne, yasa aka k awata jikinsa da wallpaper, brown, milk and"

"golding colour, sai kuma wasu had add un cottons masu masifar kyau, kasancewar cottons din farare, shiyasa aka d an tsara baki bakinsu da brown style."

"Atsakiyar falon kuwa, wani d an madaidaicin carpet ne brown and milk colour, sai kuma brown table da"

aka d aura akansa.

"Daga can sama kuwa wani abune mai kaman glass babba, wanda ya d an sako kansa cikin tsakiyar falon."

Sai kuma babban tv plasma dake aje akan wani glass mai kyaun gaske.

"Daga can gefe kuwa wani d an abune mai sheki wanda aka killacesa acikin rose, sai kuma na urar"

"sanyaya d aki, da kuma wanda yake saka d aki d umi."

"Daga can gefe kuwa two bedrooms ne, sai kuma kitchine and dining table."

"Jannart dake tsaye kuwa Idanunta ta zubawa cikin falon bata ko k yaftawa, Yayinda acikin ranta take"

"mamakin irin tarin dukiyan, da aka kashe wajen k awata falon."

Rayyern kuwa kaitsaye d aya daga cikin bedrooms din ya nufa.

"Ganin hakanne kuma yasa Jannart, ajiye trolleyn ta cikin d an yanayin matse jikinta, ta zauna akan d aya"

"daga cikin kujerun falon, tayi hakanne kuma saboda batasan inane zata sauk a amatsayin masauki ba."

"Shiko Rayyern koda ya shiga kayan dake jikinsa ya rage, cikin gajiyawa kuma kaitsaye ya nufi wani waje,"

"wanda nake da yakinin cewa toilet ne, duk da kuwa yanda aka k awata wajen da gilasai kala-kala."

"Ahankali ya murd a kofar ya shiga, kamar yanda nayi hasashen kuwa hakanne ya kasance, domin nanne"

"toilet din dake cikin d akin, saidai kuma ganin yanda aka k awata toilet din, yasa ni tafiya duniyar mamaki, saboda yanda akayi wajen tamkar wajen shak atawa."

"Tabbas wajen ya had u sosai, ga wanda bai tab a zuwa ba kuwa dole ne yayi kauyanci."

"Anutse ya sakarwa kansa shower, bayan yayi wankanne kuma ya d aura da alwala, domin zuwa yanzu"

"kusan k arfe shabiyun dare ake nema,

Please Login or Register in order to submit comment