ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kokarin ta wajen kulawa dashi, domin aduk sanda ya"

"dawo takan fito ta bashi abinci yaci, sannan kuma akan Idanunta yake shan magungunan sa kana ta gyara masa Waki, a hankali wata iriyar sassayar sha™uwa ta Wan fara ratsa zu™atansu."

"Tun daga wancan ranan da sukayi maganan kayan abinci kuwa, bai sake dago mata maganar ba, har"

zuwa yau din kuma bai kawo kayan provision dinba.

"Itama kuma ganin yayi shiru shiyasa bata sake ce masa komai agame da hakan ba, duk abunda ya"

kamata kuwa tana yi mishi.

"Domin kullum bayan ya fita takan shiga ta gyara masa d akinsa, tare da wanke masa toilet."

Saidai kuma dare nayi kowannensu yake kama gabansa.

"Bata shiga d akin nasa da dare ne kuma, gudun kada ya sake koranta kamar yanda yayi mata a wancan"

ranan duk da tana ganin sauye-sauye sa yawa daga garesa.

"Ranar yau ta kasance Tuesday, kuma yaune zasu fara gwaji akan heart surgery, wannan dalilin yasa gaba"

"d aya, Doctors din a ankare suke."

Kowa ya shirya tsab tare da fatan samun nasara.

"Kamar yanda ya saba kuma ordern abinci yayi musu, bayan ankawo yaci nasa ne kuma, ya d auki"

briefcase d insa ya wuce Hospital.

"Koda ya karasa Hospital din already ya samu duka Doctors din, kasancewar shi kawai dama ake jira,"

shiyasa yana zuwa suka shiga theater room dan fara aikin.

"Acan gida kuwa Jannart kwata kwata, ko fitowa yau din batayi ba, bacci tasha ta koshi, Koda ta tashi"

"daga baccin kuwa game ta d anyi awayanta, kana daga bisani bacci b arawo ya sake d aukarta."

"Atak aice dai haka ta k are wunin ranan, batare da ta fito taci abincin da Rayyern din ya ajiye mata ba."

"Asashin su Rayyern kuwa komai ya tafi musu yanda suke so, domin kuwa har sunyi surgery din, kuma"

"komai yayi kyau, inda kowannensu ya fito da kyakkyawan result."

"Bayan sun kammala duk wani abun da zasuyi ne kuma, kaitsaye ya nufo hanyar dawowa gida, saboda"

yau din duk agajiye yake jin kansa.

"Kafun ya karaso gidanne kuma ya tsaya, a wani restaurant ya saya musu abinci."

"Koda ya karaso gidan bayan ya gama dai-dai-ta parking din motarsa, anutse yake tafiya har ya k araso"

"cikin falon, yana shigowa kuwa ya soma kokarin zare, suit din dake jikinsa, yana acikin hakanne kuma"

"idanunsa suka sauka akan takeaway din daya ajiye mata tun safe, Wanda kwata kwata babu alaman an tab ashi."

Idanunsa ya d an kankance cike kuma da mamaki yake Kallon takeaway din.

Ahaka har ya karasa shigowa cikin falon.

"Saboda ya tabbatar da abunda yake zargi ne kuma, ya sashi bud e takeaway din, Aikuwa abincin yana"

nan babu alaman ko cokali daya anyi.

"Ajiyar zuciya ya d an sauk e tare kuma da juyawa, ya kalli kofar dakinta dake kulle."

"Ahankali kuma ya janye idanunsa daga Kallon dakin, ledan dake hannunsa ya ajiye, Kaitsaye kuma ya"

wuce bedroom d insa.

"Yana shiga ya soma rage kayan jikinsa, tare da wucewa toilet yayi wanka hadi da dauro alwala,"

kasancewar ankusa kiran sallan magriba.

"Yana fitowa awankan kuwa mai kawai ya shafa, sai turare wanda shafasa ya zame masa d abi a."

"Anutse ya zura wata army green jallabiya ajikinsa, wayarsa da kuma key din motarsa ya dauka, kaitsaye"

"kuma ya fice daga falon, bayan ya saka wasu slippers a kafafunsa."

"Koda ya fito falon zama yayi Ganin akwai dan sauran lokaci ne kuma, yasa shi zama ya d anci abincin"

kad an.

"Bayan ya kammala ne kuma ya shiga, kitchine ya kuskure bakinsa, batare da wani jinkiri ba kuma, ya"

juya kaitsaye ya fice daga cikin falon.

"Cikin sa a kuwa yana zuwa masallacin ana shiga sallan, hakan yasa da hanzari ya shiga jam i."

"Bayan sun idar da sallan kamar yanda ya saba, zama yayi a masallacin har saida suka sallame sallan Isha,"

Kafun ya kama hanyar dawowa gida.

"Again Yana shigowa falon takeaway din abincin daya ajiye ya kalla, saidai ganin bataci abincin ba kamar"

"yanda ya ajiye haka yazo ya samu, ya sashi d ago kansa fuskarsa d auke da yanayin mamaki yake Kallon kofar dakinta."

"Inda yake jiyo sautin muryarta na tashi, wanda da alama kuma waya takeyi."

"Ahankali ya dan matsa kusa da kofar nata, dai-dai lokacin kuwa yaji sautin muryarta na fadin."

" Okay My Aunty Insha Allah zan kiyaye, eh zan bashi number Hajia Rabi'ah wata ™il zai yarda ya amso"

min su.

"Ajiyar zuciya ya dan sauke, saboda Jin muryar nata ya tabbatar masa da cewar tana lafiya."

"Kasancewar babu abunda zaiyi acikin falonne kuma, yasa shi juyawa ya wuce bedroom d insa."

"Yana shiga kuwa ya zare jallabiyan dake jikinsa, tare da komawa ya kwanta akan gadonsa, had e da"

"lullub awa jikinsa blanket, kana ya jawo system d insa ya soma latsawa."

Yana nan ahaka har bacci ya daukesa.

"Jannart kuwa har dare ya raba bata fito taci abincin ba, tun tana buga game awayarta kuwa, har bacci"

b arawo ya dauketa.

Washegari.

Yau dinma tun kafun ya fita yayi musu order.

"Kamar yanda ta saba ay an kwanakin kuma, ita da kanta ta zuba masa abincin a plate yaci."

"Saidai ita bai ga alaman zata ci ba, Dan komawa can gefe tayi ta zauna."

Ahaka harya kammala cin abincinsa ya tafi.

"Ita kuwa Jannart Ganin ya tafi ne, yasa ta tattare wajen daya ci abincin."

Batare kuma da ita taci ba ta koma d aki tayi kwanciyarta dan fruits take dan ci in taji yunwa kasancewar

akwaisu a Fridge.

*some hours ago*

"Ahankali ya daura hannayensa akan waist d insa, tare kuma da fesar da wani irin numfashi."

"Abincin safe da kuma na daren daya ajiye mata, wanda duk bata ci ba ya kuma kallo, Cikin yanayin"

"tsananin mamakin kwana biyu da ta dauka, bata saka abinci acikinta ba, ya dago ya kalli kofar dakinta."

"Yayinda acikin ransa yake tambayar kansa, abunda zai hanata cin abinci har na tsawon 2days."

"Wani tunani da yazo cikin ransa ne kuma, yasa shi juyawa ya nufi bedroom d insa."

"Jannart dake dakinta kuwa, tana sane bawai kuma tana kin cin, abincin bane saboda wani abu na daban,"

"kawai dai tana yin hakanne saboda tana son, ya tuna da maganan kayan provision dinsu, ba ya ga haka kuma, ta gaji da cin kalan abubuwan da yake kawo mata din, shiyasa yanzun kawai take shan fruit."

"Rayyern kuwa Koda ya shiga dakinsa, kwanciya yayi tare da lumshe idanunsa."

"Ahankali yake sauke ajiyar zuciya, Yayinda acikin ransa yakejin, rashin Jin dadin cin abincin da Jannart din"

batayi ba.

"Wani abu daya sake tunawa ne kuma, yasa shi tab e bakinsa tare da d age kafad unsa, cikin halin ko in"

kula yace.

" Wannan damuwarta ne, bataji yunwa bane. "

"Daga can wani b angare na zuciyarsa kuwa, sai yaji kaman abunda ya fada din ba dai-dai bane, domin har"

"abada bazai tab a manta irin yanda tayi kuka sosai akansa ba, ta tsaya dashi alokacin da yake halin buk atar taimako, ta kula dashi sosai more especially akan lafiyarsa ya lura tunda yayi ciwo take bashi kula ta musamman mai cike da tausayawa ta kula dashi fiye da yadda Abbanshi, da Mamy da Ramadan"

kan kula dashi in ciwonsa ya tashi.

"Yanaji ajikinsa bai kyautu yayi mata haka ba, kodan abubuwan da tayi masa."

"Ahankali ya fesar da wani irin numfashi, tare da mikewa atsanake ya karasa gaban drawern sa."

"Wani riga da wando ya ciro, tare da saka kayan ajikinsa, kaitsaye ya nufi hanyar fita daga dakin."

*Nigeria.*

"Alhaji Idi Sale Dakata ne ke zaune, acikin tamfatsetsen falonsa, Yayinda Abba Kabir ke zaune acan"

gefensa.

"Zugum haka suka zauna kowannensu da irin abunda, yake sak awa acikin zuciyarsa."

"Dai-dai lokacin kuma Momy ta shigo, ta iskesu acikin irin yanayin, Dan jim tayi tana me nazartarsu,"

"domin da dukkan alamu ta fahimci cewar, wani magana suka tattauna atsakaninsu, wanda hakan yasa duk sukayi jigum."

"Ganin mood din nasu ne kuma, yasa Momyn juyawa ta koma, batare da ta ce kala ba, saboda ma ta lura"

kwata kwata su Abba Kabir din basu ganta ba.

"Acan Mascow kuwa Jannart ne ke kwance, Yayinda wayanta ke sakale akan kunnenta, tana waya da"

"Riyyam nsra, wanda ya hadata da Mammy da kuma Zaytoon suka gaisa."

"Rayyern kuwa Koda ya fito daga cikin dakin nasa, sosai yayi kyau cikin shigar dake jikinsa."

"Inda ya daura babban jacket akan shigar tasa, saboda wani irin matsanancin sanyi da akeyi."

"Dan jim yayi tare da Kallon ™ofar nata, acikin zuciyarsa yake tunanin me zai fada mata, sanin bashi da"

"wani abun cewa ne kuma, yasa shi nufar dakin nata kai tsaye."

"Ahankali ya tura kofar dakin ya shiga, bakinsa dauke da sallama."

"Jin alamun bud e kofar dakinne kuma, yasa Jannart dake zaune saurin juyowa suka had a idanu dashi."

"Wayar dake kunnenta ta zare, tare da tashi ta zauna tana me fuskantar shi."

Cikin kuma Dan yanayin mamakin ganinsa acikin dakin tace.

 Naan.

"Idanunsa ya zuba mata, saboda ganin yanda duk saman breast dinta ya bayyana, kasancewar wuyan"

rigar dake jikinta ya zame batare da tasan hakan ba.

"Ahankali ya karasa shigowa cikin dakin, tare da karasawa gaban dressing mirrorn ta, inda yaga wani cup"

ajiye agefe.

Lek a Cikin kofin yayi wanda yake dauke da zuma.

"Juyowa yayi ya kalleta, hakan ne kuwa yasa da sauri tayi kasa da kanta tana murza yatsun hannunta."

" Meye kike wani sunkuyar dakai, sai kace kinga Dodo. "

Kanta ta girgiza masa alaman  A a.

Still batare kuma da ta dago Kanta ta kalleshi ba.

"Shikuwa Rayyern idanunsa ya cigaba da tsura mata, Ahankali kuma ya matso kusa da ita, tare dasa"

"hannunsa acikin aljihun wandon sa, cikin tsareta da idanu yace."

" Meyasa bakya cin abinci, tell me mekike ci Janna? "

Kanta ta girgiza masa alaman  Babu.

"Still kuma bata dago ta kalleshi ba, haka kuma bata motsa labb an bakinta ba."

"Shikuwa Rayyern Ganin hakan ne yasa shi, bata fuska cikin tsare gida yace."

" Almost 2days baki ci abinci ba, meyasa ahaka kikeson kina rayuwa, bakisan cewar rashin cin abinci,"

yana haifar da Ulcer ba? .

"Saurin dan satan kallonsa tayi, saboda Jin abunda ya fada din, kasancewar tasan halinsa shine ma gwani"

wajen Kin cin abinci.

Amma wai yanzu da bakinsa yake fadin hakan.

Fuska tadan kwabe ashagwab e kuma cikin narkar da murya tace.

" Nifa banason abincin ne, bayamin dadi kuma nace maka ka saya mana kayan provision amma kaki.. "

Ta kare maganan tana me tura bakinta gaba.

"Wanda hakan yasa shi dan lumshe idanunsa, ahankali yace."

" To kenan idan bake kika dafa abincin ba, bazaki ci ba? "

"Sake kwabe fuska tayi, still a raunace tace."

" Ni fa yanzu ma yunwa nakeji sosai, kuma ni banason wancan abincin. "

"Idanunsa yadan zuba mata, Cikin yanayin nazartar ta yace."

 Okay wani kalan abinci kikeso?

" Nigerian Dishes nakeso, ba irin way anda kake kawowa ba. "

Ta fada tana me karyar da wuyanta gefe.

 Nigerian dishes? a Mascow dinne zaki samu Nigerian dishes? like bakisan awacce k asa kike ba ko?

"Yayi maganan yana me kallonta, Domin har yanzu idanunsa na gane masa saman breast dinta dake waje"

da nimples Win ta da suke tsaye cas.

"Jannart kuwa Jin abunda ya fad a dinne, yasa ta kwab e fuska tare da yin rau rau da Idanunta."

 Alright Oya taso mu tafi.

"Rayyern din ya fad a, yana me duba agogon dake daure atsintsiyar hannunta."

Itakuwa jin abunda yace dinne yasa ta tashi ta tsaya.

"Kallonta ya somayi daga sama har kasa, inda take sanya da dogon wandon pencil jeans, sai kuma t-shirt"

"mai fadin wuya, akanta kuwa hulan sanyi ne, sai kuma kafarta da ta sawa safa."

"D an soma Kallon dakin yayi, inda ya sauke idanunsa, akan wani shararan riga mai kaman abaya dake"

gefen gadonta.

Daukan rigan yayi tare da mika mata.

 Idan kinsa ki sameni a falo.

Ya fadi haka yana me juyawa ya fice daga dakin.

"Jannart kuwa jin hakanne yasa ta saka riga mai kaman abayan, tare da daukan wani karamin vail ta yane"

kanta dashi.

"Cikin dan sauri ta saka wasu takalma sau ciki akafanta, wayarta ta dauka batare kuma da b ata lokaci ba,"

ta rufa masa baya.

"Koda ta fito falon hanyan waje taga ya nufa, wanda hakan yasa ta d an tsayawa cikin sanyi tace."

 Naan Ina zamuje?

 Restaurant.

Ya fada atakaice batare kuma daya juyo ya kalleta ba.

"Itakuwa jin hakanne yasa ta gyara mayafin jikinta, cike dajin dadin fitar da zatayi a karo na forko tunda"

"suka zo, ta rufa masa baya, Dan hakanan sai taji wani farinciki, saboda tun da suka zo Mascow din bata fita ba ko sau daya."

"Koda suka karaso wajen motar tasa, cikin zumudi ta bud e murfin motar ta shiga."

"Shi kansa Rayyern ya lura da irin farincikin da take ciki, wanda hakan yasa shi jin wani irin abu a Cikin"

zuciyarsa.

Yana shiga cikin motar ya tada ita kaitsaye suka fice daga Cikin gidan.

"Suna hawa kan titi ne kuma karamar wayar tasa dake hannunta ta soma kara, Ganin sunan Riyyam-nsra"

"na yawo akan screen din wayar ne kuma, yasa ta d agawa tare da kara wayar akan kunnenta."

Daga can b angaren Riyyam-nsra din yace.

 My Aunty dazu muna waya dake kika katse lafiya kuwa? .

Murmushi tayi cikin kuma kasa boye farin cikinta tace.

 Sorry Riyyam Hamma ne yake kirana zamu fita shiyasa na katse.

"Murmushi Riyyam-nsra din yayi, cikin jin dadi yace."

 Ahh Lallai To sai kun dawo.

Yana gama fadin haka ya kashe wayan.

Ita kuwa Jannart juyowa tayi ta Wan kalleshi a hankali tace.

 Naan .

"Shima Win juyowan yayi ya Wan kalleta, tare da cewa."

 Na'am Janna .

Cikin yanayin sanyi tace.

 Uhum dama akwai sakon da aka iko min ne daga Nigeria .

Da sauri yace.

 Sa™on me kuma A wurin waye? .

Gyara zama tayi tare da cewa.

" Magungunan sanyine da turaruka Aunty na ta aiko min, sabida ciwona kuma da yanayin sanyin garin ."

A nitse yace.

 Toh zamu amsoshi .

Wayarta Wago tare da cewa.

" Sai dai in kira Aunty Rabi'atu sai kuyi mgn ta gaya maka inda take, muje ko ."

"Kai gyaWa mata, yana mai kallon titin,"

"ita kuwa da sauri ta kira Hajia Rabi'ah kana ta bashi waya,"

a mutunce suka gaisa kana tayi mishi kwatancen masau™in.

Mi™a mata wayar yayi tare da cewa.

 Mu fara zuwa can dan muna kusa da inda suken. .

Haka kuwa akayi tafiyar 13mnt sukayi suka riski gidan.

Mutunce aka tarbesu.

"ganin kamar sauri sukeyine yasa ta Wauko kayan ta bata, kana ta rakosu har wurin mota."

"A sit Win baya ta ajiye katon Win tare da shiga gaba, kana yaja mota suka tafi."

Tafi kaWan suka iso wani babban wajen shak atawa Victory park wuri mai masifar kyau da kayan k awa.

"Parking motar yayi ya fita, jim kadan kuma sai gashi ya dawo hannayensa rike da robobin ice cream."

"Gyara zamansa yayi, tare da Wan juyowa ya kalli fuskarta mai kewaye da yanayin ta na sanyin rauni,"

Mik a mata yayi tare da cewa.

 Kina sha?! .

"Da sauri ta gyaWa mishi kanta,"

"Tare da mi™o hannunta ta kama rubar, a hankali ya d an kauda idanunsa tare da sa yatsunshi kan nata ya"

manna a jikin robar mai masifar sanyi.

 Sheyyyhhhhh .

Taja wani irin dogon sauti sabida masifar sanyin da taji yana ratsa yatsunta.

Shi kuwa Rayyern wani irin yar-yar haka yaji tsikar jikinsa na zubawa sabida sautin da taja ya gigita masa

"kwanya,"

 Ahshhhhy Naan sanyi .

Ta faWa cikin wata iriyar sassayar murya .

Juyo da kanshi yayi ya fuskanceta tare da jingina kan nasa jikin kujera.

"A hankali ya turo harshensa waje kad an ya d'am laso lips Winshi, still bai sake mata hannunba,"

Cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.

 Kin cika raki sanyi nefa ba zafiba .

Yayi mgnar yana tsareta da narkakkun idanunsa.

Rau-rau tayi tare da kwaSe fuska.

˜ara matse hannunta yayi.

 Ahsssshyyy Naan zafeeeeeh! .

Ta kuma sakin ™ara da Wan ™arfi.

Bakinshi ya Wan tura tare da cewa.

" Raki ki koyi juriya da kame bakin nan da iface-iface kada wata rana kiyi abin kunya, .ya ™are mgnar tare"

da

"Sake hannun nata kana ya sa hannun kan siterin motar, sannan ya kifa kansa bisa tafukan hannunsa yayi"

shiru yana maijin wani irin masifeffen abu akanta ji yake tamkar ya ruggume ta ko zaiji sanyin abin.

"Itama shiru tayi tana hurawa yatsunta dumin bakinta,"

"Shi kuwa Rayyern wasu tagwayen numfarfashin yake sau™ewa a hankali,"

Kusan 56 second suka d auka a haka

Kana ya gyara zamanshi Tare kuma da tada motar suka kara gaba.

"Itakuwa Jannart duk da tasan bata wani shan sanyi sosai, amma tana matukar son ice cream sosai."

"Ga kuma yunwan da takeji, shiyasa batare da wani tsawaita tunani ba akan illar da zai iya mata ta soma"

"shan ice cream din tanasha tana lumshe ido, shi kuwa Rayyern a fakaice yake kallonta."

Ahaka har suka isa wani babban wurin cin abinci Russian pub restaurant wurine da akeji dashi a ™asar

wanda mutanen k'asashe ma banbanta ke zuwa shiyasa mafi akasari akwai abincin kasashe daban-daban

Wan wuri yafi kowanne girma acikin garin na Mascow.

"Suna isa kuwa ya bud e murfin motar ya fito, Ganin hakanne kuma yasa Jannart din fitowa itama."

Kaitsaye suka nufi cikin restaurant din.

Koda suka je Ab angaren daya kasance na musamman suka zauna.

Daya daga cikin Waiters na restaurant din ne ya kawo musu menu.

"Rayyern kuwa Kasancewar baya bukatar abincin ne, yasa shi mikawa Jannart din menu."

"Duk da cewar bata ga Nigerian dishes acikin jadawalin abincin ba, amma ta zab i abunda take Ganin zata"

iya ci.

Take kuwa aka kawo mata abunda ta buk a din.

"Nan aka jera mata abubuwan da ta zaSa,"

Shi kuwa Rayyern gyara zamanshi yayi tare da d an fesar da numfashin cikin zuba mata narkakkun

idanunsa yace.

 Kici .

"Jin abinda yacene, da kuma yunwar dake za™ularta yasa ta sa hannu ta dauki spoon tare da gyara zama"

kana ta fara ci.

Yanayi tana kallon can woje kasan cewar akwai glasss mai ruwan garai-garai.

Kana iya ganin waje.

"Rayyern kuwa Ganin ta soma cin abincin ne, yasa shi mikewa."

 Naan! .

"Tace ganin ya juya zai tafi,"

"Juyowa yayi ya dan kalleta,"

Kanshi ya jinjina ganin kallon tambayar ina zakaje takeyi masane yasashi cewa.

 Kici ina zuwa zan d an shiga cikin Mall d'in nanne .

Kai ta gyaWa mishi cikin gamsuwa.

Shi kuwa kaitsaye ya nufi mall din dake cikin restaurant din.

"Jannart kuwa da idanu ta bisa, kana kuma taci gaba da cin abincinta yanayi tana d an lallatsa wayarta."

"Dai-dai lokacinne kuma Azeez ya shigo cikin restaurant din, yana shigowa Cikin wajen daya kasance VIP"

ya

"Zauma kujerar dage can gefenta wanda shima da glasss a tsakaninsu,"

"Bayan an kawo mishi abinda yake bu™ata ne kuma ya Wan fara ci,"

"Loma biyu ana uku ya Wan Wago kansa dan jin alamun akwai mutun gefensa, ai kuwa idanunsa sauka"

akan ta.

"Cikin wani irin tsananin mamaki, kaWuwa, al'ajabi ya zaro Idanunsa waje cike da tsananin mamaki hadi"

"da firgici ya mik e tsaye, jiki na rawa ya ya soma nufo inda take zaune."

"Saboda yana son ya tabbatar da cewa, idanunsa bawai gizo sukeyi masa ba."

"Aikuwa isowar sa wajen ya tabbatar masa da cewar, bawai gizo idanunsa keyi masa ba."

Wannan dalilin yasa cikin tashin hankali da kuma firgici da tarin mamaki yace.

 JANNART.

Da sauri Jannart din ta juyo saboda Jin muryar Wan uwanta Yah Azeez d'in tayi acikin kunnuwanta.

Aikuwa tamkar ba zata haka taga Yayan nata tsaye akanta.

Da wani irin sauri ta Mike tsaye baki na rawa tace.

 Laah Yah Azeez .

batare da ta jirayi komai ba kuma ta fad a jikinsa.

Tare da rungume sa kam kam cike da tsananin Jin dadi kuma tace.

 Yah Azeez.

Rungume ta sosai Yah Azeez din yayi sabida ganin abin yake tamkar a mafarki shiyasa ya ruggumeta gam

dan ya tabbar ido biyune.

"Dai-dai lokacin kuma Rayyern ya fito daga mall din, fitowar tasa kuwa tayi dai-dai da rungumetada"

Azeez din yayi.

Atake kuwa idanunsa ya sauka akansu cikin wani irin !

By

"*GARKUWAR FULANI*Idanun nasa ya zazzaro waje cikin kuma yanayin tsantsar mamaki, yake"

Kallon Jannart din wanda take rungume akirjin wani Namiji wanda baimasan dashi ba.

"Lokaci daya kuma cikin few second yaji wasu irin abubuwa na yawo acikin brain d insa, zuciyarsa kuwa"

wani irin zafi takeyi tamkar Wacce aka hurawa wuta.

"Ransa yakai kololuwar b aci musamman tunawa da yayi, cewar akwai igiyar aurensa akanta wani irin abu"

mai masifar Waci yaji ya tokari ™ahon zuciyarsa.

"Jannart kuwa da tsananin farinciki ya cika zuciyarta, sake rungume Yayan nata tayi, Yayinda takejin wani"

irin nutsuwa da dadi acikin zuciyarta.

"Yah Azeez din kuwa ahankali ya tallab o kanta, muryarsa adan raunace, da kuma tsananin mamakin"

ganinta ak asar da yayi yace.

 Jannart kece? I can believe inajin har yanzu kaman mafarki nakeyi.

"Sake rungumeshi sosai Jannart din tayi, cike da matsanancin farincikin da take ciki kuma tace."

" Nice Yah Azeez bawai mafarki kakeyi ba, nayi kewarku sosai, Nayi kewarka Yah Azeez. "

"Ta kare maganan cikin rawan murya, tare da jin wasu irin hawaye na kokarin, cika Idanunta."

"Yah Azeez kuwa Ganin hakanne yasa shi, tallafo hab arta tare da Kallon fuskarta, bakinsa dauke da tarin"

tambayoyi yace.

 Jannart Meya kawoki Mascow? Jannart ke dawaye kukazo? Meyasa kikabar gida Jannart Meyasa? Kowa

yana cewa kin b ata hankalin su Daddy duk atashe yake akanki? Jannart wa ya kawoki k asarnan???

"Yah Azeez din yayi mata duka tambayoyin, cikin tsananin damuwa da kuma wani tarin fargaba, saboda"

"bayason ya yarda da abunda zuciyarsa ke fada masa, cewar Jannart din guduwa tayi ko ta biyo saurayine."

"Dai-dai lokacin kuma Rayyern dake tsaye, wanda zuwa yanzu ya gama cika fam, zuciyarsa tafasa take"

"sosai, Yayinda ransa kuwa yayi masifar b aci idanunsa har rufewa sukeyi, ahasale kuma cikin takaici ya soma takowa zuwa inda suke."

"Jannart kuwa jin tambayoyin da Yah Azeez din keyi mata ne, yasa ta dago idanunsa da suka cika da"

"k walla ta kalleshi, bud e bakinta da niyar yin magana da tayi, yayi dai-dai da isowar Rayyern wajen."

"Ransa amatukar b ace yasa hannunsa d aya ya damko Jannart din, tare da janye ta ajikin Azeez, ahasale"

"kuma cikin fad a, da b acin rai ya saka hannunsa d'aya akan kirjin Azeez ya turesa gefe."

"Cikin bayyana tsananin b acin ransa, ya watsawa Azeez din wani irin mugun kallon da yasa hantar cikin"

Azeez kad'awa.

Taune lip d'insa na k'asa yayi tare da nuna masa yatsa afad ace yace.

" You re very stupid man, waye kai da zaka zo ka rike min matata haka? I say Who are you? "

Ya k are mgnar da karfi cike da hautsinewar tunani.

"Idanu Yah Azeez ya zubawa Rayyern din, wanda yafi yi masa kama balarabe, saidai jin yayi Hausa ne yasa"

"shi kankance idanunsa, shima ransa ad an b ace yace."

" Bakai zaka tambayeni ni waye ba, ni zan tambayeka ko kai waye, akan meye zaka zo ka tureni haka?"

"Kasan ko ita din wacece awajena, waye kai meye kai sannan akan meya zaka janye ta daga gareni, meye alak arka da ita da har kake cewa matarka wanne ubanne ya aura maka ita!? ."

"Wani irin buguwa Jannart taji zuciyarta tayi, saboda ita sai ayanzu ne ma take tunawa, da cewar babu"

wanda yasan inda take.

"A matuk ar tsorace ta dawo da kallonta ga Yah Azeez, wanda yake jifahta da Kallon tuhuma, Yayinda shi"

"kuwa Rayyern gaba daya ma yanayin fuskarsa ta sanja, idanunsan nan sunyi jajur, haka ma fuskarsa dake bayyana alamun bacin rai."

"Wani irin tsorone taji ya kamata, wanda hakan yasa ta rumtse Idanunta."

"Rayyern kuwa wani irin hautsinennen kallo ya watsawa Azeez, din Cikin yanayin bacin rai kuma yaja wani"

"irin dogon tsuka, tare da bangaje Azeez din."

 Tamyata kakeyi akan matata mallakina dana biya sadaki aka Wauka mana aure da cikakkun shaidu

"kamar yadda musulunci ya tsara, akan matata sirrina kake cemin haka Stupid kawai. "

Ya fad a in don t care manner.

"Batare dako Kallon Azeez din ya sake ba, ya damke hannun Jannart, tare da janta cikin zafin Rai suka nufi"

hanyar fita daga restaurant din.

"Ganin hakanne kuma yasa Azeez rufa musu baya, cikin tsananin mamaki da rudu yake cewa."

" Hey you stop, ina zaka kaita meye hadinka da ita, da har kakeson guduwa da ita?!!!! "

"Yah Azeez din ya fad a da d an k arfi, adai-dai lokacin suka fito daga restaurant din."

"Jannart kuwa Ganin idanun Rayyern din sun rufe da b acin rai ne, yasa ta soma dan jujjuya kanta, cikin"

muryarta dake fitar da sautin kuka take cewa.

" Naan please leave me, Dan Allah ka tsaya kaji please Naan ka tsaya nayi maka bayani pleaseeeeeee.  "

"Ta kare maganan cikin tsananin damuwa, tare kuma da dan waiwayawa tana Kallon Yah Azeez dake"

biyosu.

"Sam Rayyern kam kamar ba dashi ma Jannart din take ba, kwata kwata yaki sauraranta, hasalima ji yake"

"tamkar ya fara buga wasan, kwallo da ita awajen tsabar takaici."

"Dai-dai lokacin suka iso bakin motarsa, gefen me zaman banza ya bud e, batare da tunanin ko zataji ciwo"

"ba, ransa amatukar bace ya cillata cikin motar, tare da maida murfin motar ya rufe gib."

"Cikin fusata ya juyo ya shige cikin motar shima, tare da yi mata key ahasale ya cillata kan titi."

"Ganin hakanne kuma yasa ran Aziz sake b aci,

Please Login or Register in order to submit comment