ArewaNovels
Telegram

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k aramar wayarsa ya mika mata."

"Hannu tasa ta karb wayan, Yayinda shikuwa kaitsaye ya fice daga cikin falon."

"Ganin fitan nasa ne kuma, yasa Jannart din lumshe idanunta, tare dakai hannunta kan hancinta, tana me"

"shak an daddad an kamshinsa, wanda ya kama tafin hannunta, sanadiyar rik e wayarsa da tayi."

"Rayyern kuwa yana fitowa motarsa ya shiga, inda direct Babban EUROUPEAN Medical senter mascow"

(E.M.C) Hospital din da suke gudanar da taron nasu ya nufa.

"Koda yaje sunyi mamakin ganinsa kwarai, amma saidai sanin jajircewarsa akan aiki yasa su jinjina masa."

"Haka dai suka fara meeting di nasu, wanda suka sabayi akowacce rana."

"Acan gida kuwa Jannart ba ita tayi breakfast dinba, sai wajajen karfe sha biyu, bayan ta kammala"

"breakfast dinne kuma ta kimtsa wajen, tare da dawowa falon ta kunna kallo."

"Karamar wayar tasa Samsong dake hannunta, take Dan jujjuyawa ahankali, zuciyarta cike take dason"

"sanin halin lafiyarsa, saidai kuma amma bata da numbernsa wacce zata kirasa dashi."

"Domin Koda ta bincika wayar daya bata din, bata samu komai ba Gallery ta le™a nanma wayam babu"

komai kwaffa tayi tare da cewa.

 Shi ko hotama bayayi .

"Hakanne kuma yasa ta yanke shawaran, daukan numbern Ramadan ta kirasa."

Bugu biyu kuwa Ramadan din ya dauka.

 Ramadan.

Jannart din ta kira sunanshi.

 Na am Aunty Jannart.

"Ramadan din ya amsa mata, Cikin kulawa tare dayi mata tambayar ya gida."

"Da lafiya ta amsa, kana tace ya tura mata numbern Rayyern din, saboda tanason zatayi magana dashi."

"Murmushi Ramadan yayi, cikin kuma jin dadin irin kulawan da Jannart din ke bawa Hamman nashi, yace."

 Don t worry Aunty Jannart bari na turo miki.

Hakan kuwa akayi domin cikin mintuna 2 Ramadan ya turo mata numbern.

"Ganin ya turo mata numbern ne kuma yasa ta tashi, tare da wucewa bathroom ta dauro alwala."

"Anan cikin falon ta dawo tayi sallah, bayan ta idar da sallan ne kuma, tayi dialing numbern Rayyern din."

Wanda adai-dai lokacin ne kuma suka fito daga taron k arawa juna sani da suka shiga.

Tsaye yake akan step yana Kallon wani ruwan swimming pool shi kansa bai san nazarin me yakeyiba bai

"kuma san me yake tunawa ba, kai baima san me yake kallo a cikin ruwanba, Jin wayarsa na k ara ne kuma yasa shi, zaro wayar daga cikin al'jihunsa."

"Ahankali ya zubawa screen din wayar tasa ido, saboda ganin numbern dake kira, wanda yake mallakinsa"

"ne, d an jim yayi har saida wayan ta kusa katsewa, kafun ya d aga tare da kara wayan akan kunnensa."

"Daga can b angaren Jannart kuwa jin an d aga wayarne, yasa ta yin sallama kana murya atausashe tace."

 Naan .

Cikin wata iriyar fitinenneyar murya yace.

 Na'am Janna .

Cikin sanyi tace

 Naan ya jikin naka? babu inda yakeyi maka ciwo ko? Kaci abinci ko? .

"Idanunsa ya d an lumshe, Ahankali kuma Cikin sanyi kamar yanda tayi masa maganan yace."

" Da sauki sosai Janna, I think I m telling you na warke. "

"Ajiyar zuciya ta d an sauke ahankali, batare kuma da ta damu da abunda yace dinba, cikin tausasa murya"

tace.

 Please Hamma Naanu kaci abinci?

" A'a banajin yunwa, but Idan na dawo zanci. "

Ya fadi hakan saboda bayason ta matsa mishi da yawan tambayoyi da muryata dake sashi wani yanayin.

"Fahimtar hakan da tayi dinne kuma yasa ta, gyara zamanta tare da cewa."

 Uhumm Saika dawo.

 Yauwa.

Ya fad a tare da zare wayar akan kunnensa.

"Kana cikin sanyin da yaji zuciyarsa tayi, ya juya ya koma cikin dakin taron nasu."

"Itama Jannart tana ajiye wayan kwanciya tayi, tare da lumshe Idanunta, domin sai ayanzu taji sauki"

sakamakon jin cewar yana lafiya.

"8:30 pm Dai-dai ya shigo cikin gidan, hannayensa rike da ledodin Sabor de la vida restaurant."

"Anan cikin falon ya zauna, tare da bud e ledodin, ganinsa ne kuma yasa Jannart din yi masa sannu da"

dawowa.

Tare da d auko plate ta zuba masa abincin.

"Yana kammala cin abincin nasa ne kuma ya wuce d akinsa, saboda yana da buk atar yin wanka."

"Tashin nasa ne kuma ya bawa Jannart daman, cin abincin bayan ta kammala ne kuma ta wuce d akinta."

Almost 1hour

"Tsab ya gama shirya kansa cikin kayan bacci, bayan ya kammala duk wani abunda yakeyi dinne kuma, ya"

hau kan gadonsa ya kwanta.

"Anutse ya zubawa kofar shigowa dakin nasa idanu, wanda kuma shi kansa baisan me yake kallo ba."

"Saidai kuma har acikin ransa baya jin dadin, rashin zuwan da Jannart batayi ba, wanda yasani kuma akan"

maganan daya fada mata d azu ne ya fahimci tana da saurin amsar umarni da bin dokar mutum.

Idanunsa ya dan lumshe yana mejin wani yanayi akan abunda yayi mata din.

Saboda Tabashi dukkan kulawa sosai alokacin da yake buk atar hakan.

Ahankali ya juya ya kwanta tare da rumtse ido.

"3 mnt tsakani ya kuma juyowa ya tashi zaune tare da zuro kafafunsa kasa, tare da tashi tsaye daga"

kwancen da yake.

"Kaitsaye batare da kokwanto ko gama yanke hukunci ba, ya bud e kofar dakin nasa ya fice."

Koda ya fito falon kaitsaye bedroom dinta ya nufa.

"Dai-dai lokacin kuwa Jannart din ta gama shirya kanta cikin, wani purple sleeping dress mai kyau, wanda"

"yabi duk jikinta, kana kuma ya sake bayyana hasken fatarta."

"Tsaye take agaban mirror tana tubke gashin kanta, dai-dai lokacin ya turo kofar dakin ya shigo."

"Jin motsin kofane kuma yasa ta, juyowa da sauri ganinsa da tayi, abakin kofar ne kuma yasa ta juyowa"

"tare da nufosa, gaba daya kuma ta manta da irin shigar dake jikinta."

"Haka ta nufosa, shikuwa Rayyern tsayawa yayi yana kallonta, musamman yanda shape din jikinta ya"

bayyana.

"Ga kuma breast dinta da yake ganinsu abayyane, saboda shigar dake jikinta sunyi wani cir kamar zasu"

tsole mishi idanu.

 Naan.

Jannart din ta kira sunansa.

"Kasa amsa mata yayi, saima zuba mata idanu da yayi yana kallonta."

Yayinda yakejin wani irin abu na fusgansa akanta.

"Jannart kuwa Ganin hakanne yasa ta gyara tsayuwarta, tare da kallonsa Cikin kulawa tace."

 Naan kana buk atar wani abune?

Kansa ya gyad a mata kana ahankali murya can ™asa ma™oshi a narke yace

 Zaki tsole min idofa su tsiyay... .

Ya faWi mgnar a fizge bisa alamu bai san ta subce mushiba.

Sabida yadda ya haWiye rogowar mgnar a cikinsa.

Tare kuma da yin kici-kici da fuska ya zuba mata ido.

Cikin rashin fahimta kalamansa tace.

 Zan tsole maka ido kuma? Ta yaya da me d in zan tsole maka idon? .

"Bai kulataba kuma bai janye idanunsa a kantaba, ganin haka yasa cikin sanyi tace."

 Naan kayi shiru kayi mgna mana me kake bu™atar? .

Numfashi ya d an fesar a hankali kana yace.

 Yau bazaki tayani kwana bane?

Idanunsa ta d an kalla tare da cewa.

 To baka warke ba.

"A hankali ya sauke hannunsa dake harde a kirjinsa, kana yayi taku biyu zuwa uku"

Matsota yayi sosai tare kwantar da kanshi bisa kafaWarsa narkakkun idanunsa ya watsa mata murya a

narke yace.

 Ni..!

"*GARKUWAR taku ce dai MA'AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k amshi"

"kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*"

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan adam akan komai musamman

lokacin da mace take mu amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka

kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara.

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki

da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu bu™ata ga number' wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp

"in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ™anana bane, shiyasa bana harkan karanta,"

"muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuWinki a hannu, ba ina"

"nufin kayana bana talaka bane, no akwai ™ananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a Satamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so."

0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta

"wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ™asar da kike kayana zaije"

"gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune sayan na gari meda kudi gida."

GARKUWAR MA'AURata By

*GARKUWAR FULANI*TUBALI

Page 19

NA

*AYSHA ALIYU GARKUWA*

 Ni kuma. 

"Ya fad i maganar cikin wata irin kasalalliyar muryar, dake bayyana mood din da yake ciki, kana daga gefe"

guda kuwa ga idanunsa dake lumshewa.

"Jannart dake tsaye kuwa Ganin yayi shiru ne, yasa ta d an zubawa kyakkyawar fuskarsa ido."

Saboda bata tab a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba.

 NAAN!

"Takira sunansa asanyaye, cikin kuma Dan yanayin karyar da wuyanta gefe."

"Saboda saukar muryarta acikin kunnuwansa ne kuma, ya sashi jin wani irin abu na sauk a had i da yawo"

acikin jikinsa.

"Wanda hakan yasa ahankali, ya ajiye idanunsa akan yatsun k afarta."

"Anutse kuma ya soma yawo da idanun nasa, yanayin sama dasu, har dai ya kawo idanun nasa, izuwa kan"

tsarerren hips dinta.

"Still kuma da maraitattun idanun nasa, ya kuma tafiya har zuwa kan kirjinta, inda breast dinta suka"

"bayyana sosai, ta saman wuyan rigar Dake jikinta, kasancewar kuma rigar nata irin mai net dinnnan ne, kuma black colour shiyasa, hasken fatarta ya bayyana sosai."

"Idanun nasa daya kuma sauk ewa akan, beautiful nipples dinta ne ya sashi jin, wani irin abu ya tsarga"

"masa, tun daga tafin k afarsa har zuwa tsakiyan bayansa, da kuma D d insa."

"Wani irin fusga numfashin nasa yayi, wanda hakan yasa awahalce ya janye idanun nasa daga kan"

"k irjinta, tare da maida kallonsa ga fuskarta."

"Itakuwa dake tsaye ganin ya dawo da kallonsa, ga fuskarta ne yasa ta janye Idanunta, daga Kallon gefen"

"fuskarsa da takeyi, da sauri tayi k asa da Idanunta, tare da had e yan yatsunta waje d aya ta soma murzasu."

"Siraran labb anta wanda suka sha, lips gloss ya kalla, kana ahankali ya kuma matsowa kusa da ita, sukayi"

kusan ci sosai.

"Hakanne kuma yasa numfashinsa, sauk a akan kyakkyawar fuskarta."

"Narkakkun idanunsa ya zuba mata, cikin kuma wata irin murya, irin Wacce bata tab a ji daga garesa ba"

yace.

 Muna fad a ne. !

"Ya k are maganan cikin salo na musamman, tare kuma da fesa mata numfashinsa akan fuskarta."

"A sanadiyar hakan ne kuma, yasa taji tsikar jikinta na tashi, Ga kuma wani irin abu da taji acikin jikinta,"

wanda bata tab a jin makamancinsa.

"Tabbas ba zata iya jurewa yanda suke dinba, domin akowani saukar numfashinsa ajikinta, wani irin abu"

takeji na yawo acikin jikinta.

"Sanin da tayi cewar ba zata iya kallonsa bane kuma, yasa ahankali ta lumshe Idanunta, tare da girgiza"

"masa Kai, cikin sanyin yanayi alaman babu."

"Kansa ya d an girgiza shi d inma, tare da sake matsowa kusa da ita, ahankali yace."

 To Meyasa kike fushi dani?

 Nifa Naan bana fushi...

"Ta fad i maganar cikin sigar shagwab a, tare kuma da turo d an k aramin bakinta gaba."

"Lips din nata ya kuma kallo, still yana mejin wani irin abu nayi masa yawo acikin jikinsa, in a silent voice"

yace.

" To Meyasa yau bakizo kin bani mgnina ba, bakince kina gadina ba, kuma dama ai kince saboda gadi na"

"ne, kawai Abba ya turo ki, yanzu har kin gama gadinne ko kuma umarnin Abbanne ya k are ummmmm? ."

"Ya Kai karshen maganan nasa, cikin wani sautin daya sata d agowa ta kalleshi."

"Saidai kuma ganin yanda cikin idanunsa, suka sauya launi izuwa na maye ne yasa tayi saurin k asa da"

kanta.

Asanyaye kuma tace.

 To baka ce ka samu lafiya ba.

 Ummm.

"Ya amsa mata ahankali, tare da zura duka hannayensa acikin aljihun rigarsa."

 To Allah ya kara sauki.

"Jannart din ta fad a ashagwab e, tare kuma da kawar da kanta gefe, saboda matukar numfashinsa, ya ci"

"gaba da sauk a akan fuskarta, To babu makawa zata iya sume masa."

"Shikuwa Rayyern ganin hakan da yayi ne, yasa shi jinjina kansa, had e da cewa."

 Ameen.

"ahankali kuma ya janye jikinsa baya, tare da juyawa batare da ya sake ce mata komai ba ya fice daga"

cikin dakin.

"Jin alamun takun tafiyarsa, da kuma yanda ya fad i Ameen din, acikin rashin dad in yanayi ne, yasa ta"

d ago Kai ta kalleshi.

"Amma kuma sai taga ko juyowa baiyi ba, direct ya fice daga cikin d akin."

"Asanyaye tabi bayansa da kallo, tare da sauk e ajiyar zuciya, cikin sanyi kuma ta lumshe Idanunta, tana"

me sake shak an kamshinsa mai matuk ar dadi.

"Shikuwa Rayyern yana fita daga d akin nata, direct cikin falo ya fito, ahankali ya zauna akan d aya daga"

"cikin kujerun falon, tare da jingina jikinsa da kujeran ya lumshe idanunsa."

"Almost 10mn Ahankali ya sauke ajiyar zuciya, tare kuma da zamewa ya kwanta akan kujeran."

"Hakanan yakejin tamkar babu wani abu akusa dashi, like yayi losing wani important abu nasa."

"Jannart kuwa Ganin ta fiyar nasa ne, ya sata koma ta kwanta, akan gadonta hade"

"da lumshe Idanunta, Ahankali take sauraran yanda zuciyarta ke bugawa, sanadiyar kusan cin da suka"

samu atsakanin junansu d azun.

"Rayyern kuwa Ganin da yayi zaman falon ya ishesa ne, ya sashi komawa d aki, ya d auko system d insa."

"Jin da yayi dakin Yayi masa sarari da maraicine kuma, ya sashi sake dawowa falon."

"Anan kan kujera ya zauna, tare da d aukan laptop din nasa ya soma duba bayanan sabon companyn su."

"Wanda zuwa yanzu komai na companyn yana tafiya dai-dai, domin sun samu share holders da yawa,"

"baya ga haka kuma ana nan anata, sarrafa kayan masarufi, ba kuma iya alkama kawai suke sarrafawa ba, harma da shinkafa shanshera, wanda yanzu haka managernsa ya tafi, Gombe Dan saro musu shinkafan."

"Kusan mintuna 20 ya share yana duba, yanda harkar companyn nasa ke tafiya, bayan ya kammala ne"

"kuma ya shiga, cikin mails dinsa saboda amsar sakonnin da ake tura masa arana, kusan sama da 1000."

Kamar Koda yaushe kad an daga cikin sak on ya duba.

"Sakon last daya duba kuma shine, wanda ya kama dole sai yayi reply, saboda wasu code ne zai turawa"

d ayan companynsa.

"Kansa ya d an dafe Ahankali saboda, tunawa da yayi cewar code din suna cikin karamar wayarsa, Wacce"

ke hannun Jannart.

"Ahankali ya d an juyo da kansa ya kalli, kofar dakin nata, duhun da yagani ta tsakankanin kofa ne kuma,"

yasa shi fahimtar cewa harta kwanta.

"D an k aramin tsuka yaja, tare da rufe laptop din, Ahankali ya maida jikinsa ya kwantar akan kujeran."

"Numfashi ya d an fesar, tare kuma da lumshe idanunsa, kwata kwata baisan Meyasa yakejin kansa,"

kamar ba a daidai ba haka nan yakejin sa kamar yana cikin maraicin kaWaici.

"Haka kuma baisan dalilin da yasa shi, yake yawan jin kasala ba, Yayinda bakin abubuwa ke bijiro masa"

"acikin Y an kwanakin, gaba d aya yasan ba haka yake ba."

"Sake gyara kwanciyarsa yayi, tare da rumtse idanunsa way anda keyi masa gizo da kyakkyawan surar"

"jikin Jannart din, musamman kirjinta wanda akoda yaushe Idan ya kalla, sai yaji tsikar jikinsa ya tashi."

"Kasancewar tun kallo dazu da yayi mata, har zuwa yanzu tsikar jikinsa baidaina tashi ba."

"Haka kuma yakejin wani irin abu na yawo acikin jikinsa, musamman jijiyoyin dick d insa dake"

mommotsawa.

"Matse jikinsa waje d aya yayi, tare da d aukan trow pillow ya d aura kansa akai."

"Da k arfi ya kuma rumtse idanunsa, tare da fatan Allah yasa bacci yayi gaggawar d aukarsa."

"Kasancewar kuma yasa maganinsa, mintuna 30 da suka wuce, shiyasa bai wani sha wahala ba baccin ya"

"d aukesa ahaka, Yana nan kwance akan kujera batare daya shiga cikin bedroom d insa ba."

"Ab angaren Jannart kuwa sam bacci ya ki d aukarta da wuri, saboda hakanan takejin duk jikinta yayi"

"sanyi, Yayinda zuciyarta ke raya mata cewar, kamar Rayyern din yayi fushi ne."

"Sake gyara kwanciyarta tayi hade da lumshe Idanunta, wanda sukeyi mata gizo da nasa idanun."

"Tananan ahaka bacci ya d auketa, saidai har acikin zuciyarta da tunaninsa tayi bacci."

*Washegari.*

Kamar yanda ya saba tashi akowacce rana haka yau dinma.

Ahankali ya dan bud e idanunsa tare da tashi ya zauna.

"Acikin bakinsa yake ambaton sunan Allah, tare kuma da d an k arewa falon kallo."

"Duk da kasancewar babu isashshen haske acikin falon, amma hakan bai hanashi Ganin lokaci, ajikin"

agogon dake kafe ba.

"Sanin da yayi cewar Idan ya tsaya zai iya rasa jam ee ne, yasa shi mikewa tsaye tare da nufan d akinsa."

"Koda ya shiga alwala yayi, kasancewar yanajin karfin jikinsa yau dinne kuma, ya sashi daukan carkey"

"d insa, tare da bud e kofar dakin ya fice."

"Koda ya fito compound din gidan motarsa ya shiga,ba tare daya tsaya wani b ata lokaci ba kuma,"

kaitsaye ya nufi masallaci.

"Jannart kuwa jin Karan fitan motarsa ne, yasa ta bud e Idanunta ahankali, tare da mik a hannunta sama"

ta kunna wuta.

"Agogo ta kalla, Ganin lokacin sallah yayi ne, kuma ya sata saukowa daga kan gadon, direct toilet ta wuce"

ta d auro alwala.

Tana fitowa kuwa ta shumfud a Sallaya ta tada sallah.

"Koda ta idar da sallan komawa tayi ta kwanta, saboda duk ji take baccin bai isheta ba."

"Acan b angaren Rayyern kuwa, Koda suka idar da sallah bai bar cikin masallacin ba, har saida gari ya fara"

haske.

"Bayan yayi musu ordern abinci ne kuma, ya kama hanyar dawowa gidan."

"Kaitsaye dakinsa ya wuce, bayan ya rage kayan jikinsa ne kuma, ya shiga wankan da mintuna 20 kacal ya"

b ata wajen yinsa.

"Ahankali ya murd a handle din kofar, toilet din ya fito hannunsa rike da Dan karamin towel yana tsane"

jikinsa.

"Bayan ya kammala tsane jikin nasa ne kuma, ya shafa body lotion mai kamshi, tare da bud e drawer ya"

"ciro, wani had add en suit mai tsadar gaske."

"Anutse ya saka boxer da singlet d insa, kana cikin dan hanzarin kada ya makara ya shirya kansa cikin suit"

"din nasa, mai kalan army green wanda yayi matukar yi masa kyau."

"Cikar haibar kwalliyan nasa ya sake fitowa ne kuma, musamman daya saka takalmin sau ciki army green,"

da kuma agogon kamfanin Rolex ahannunsa.

"Briefcase da kuma wayarsa ya d auka, cikin takunsa na alfarma ya fita zuwa falon."

Dai-dai lokacin ne kuma delivery ya kawo masa ordern abincin da yayi.

"Karb an abincin yayi, tare da komawa Cikin falon ya zauna."

"Bud e ledan yayi tare da ciro takeaway d aya ya bud e, Kallon abincin dake cikin takeway din yayi, kana"

ahankali kuma ya d ago da kansa ya kalli kofar d akin nata.

"Idanunsa ya dan zubawa kofar domin baiga alaman cewa an bud eta ba, na yan wasu mintuna ya kalli"

"kofar, lokaci daya kuma ya dauke kansa, tare da daukan spoon ya soma d an tsakalan abincin dake gabansa."

"Kwata kwata kuma bai wuce loma 4 yayi ba, ya ture takeway din gefe saboda har yanzu bawai yana wani"

jin dadin bakinsa bane Chocolate din daya Webo ya fara gutsara yana taunawa a hankali saida yaji ya Wa koshi kana yaja ledan maganibsa.

"Bayan yasha maganinsa ne kuma ya mik e tsaye, still ya kuma Kallon kofar dakin nata, kamar wani"

"wanda ke tsammatan wani abu, dai-dai lokacin kuma wayarsa dake cikin aljihunsa ta soma k ara."

"Zaro wayar daga cikin aljihun nasa yayi, Ganin da yayi sunan Abbansa na yawo akan screen din wayarne"

"kuma ya sashi, picking call din tare da kara wayar akan kunnensa, cikin dan yanayin girmamawa yace."

 Assalamu Alaikum Abba Ina kwana.

"Daga can b angaren Abba dake zaune akusa da Mamy, Jin muryar Rayyern din wasai ne ya sashi, Dan"

fadada murmushi kana cikin kulawa yace.

" Wa alaikassalam, lafiya kalau Rayyern ya jikin naka? "

" Alhamdulillah Abba naji sauki sosai, Dan yanzu haka ma wajen aiki zan tafi. "

Rayyern din ya fada yana me janye idanunsa daga Kallon kofar dakin Jannart din.

"Abba kuwa Ajiyar zuciya ya sauke, saboda ko daga sautin muryar Rayyern din, kasan Masha Allah yaji"

sauki.

Cikin jin dadin hakan kuwa yace.

" Masha Allah haka akeso ai, Allah ya kara maka lafiya, amma kada ka manta da shan magunguna akan"

"lokaci, ina Jannart fatan tana lafiya? "

"Idanunsa ya dan lumshe ahankali, kuma cikin sanyin murya yace."

 Lafiyanta kalau.

Kai Abban ya girgiza kana cikin gamsuwa yace.

" masha Allah to adawo lafiya amma Rayyern ka kula da kanka sosai, ka daina sakaci akan cin abinci da"

kuma shan magani.

 To Abba.

"Rayyern din ya fad a atsanake, jin Abban ya kashe wayanne kuma, yasa shima ya zare wayar akan"

"kunnensa, tare da maida ita cikin aljihun rigarsa."

"Gudun kada ya makara ne kuma yasanyashi, d aukan Briefcase d insa ya fice daga cikin falon."

"Koda ya fito waje motarsa ya shiga, cikin dan hanzari yayi mata key, tare da cillata kan titi kaitsaye ya"

"nufi, babban hotel din da acikinsa zasuyi lecture din yau."

10:00 pm

"Ahankali ta bud e murfin kofar dakin nata ta fito, saidai kuma daddad an k amshin turarensa da ya"

"gauraya da numfashinta ne, ya sata lumshe ido tare da shak an wani sabon numfashi."

"Ahankali kuma ta bud e Idanunta tare da soma k arewa falon kallo, wanda komai na cikinsa tsab tsab"

yake.

"Idanunta da suka sauk a akan ledodin takeaway din dake kan table ne, ya sata karasowa cikin falon."

"Sanin da tayi kuma cewar Rayyern din baya gidanne, yasa ta nemi waje anan cikin falon ta zauna, batare"

da ta damu da irin shigar dake jikinta ba.

"Ahankali ta jawo ledodin takeaway din, abunda taga yayi mata ta d anci kad an, bayan ta kammala cin"

"abincinne kuma, ta koma ta kwanta tare da lumshe Idanunta, tana me sauraran wak an film din Kalho Naho, dake tashi acikin babban tv n dake falon."

"Azahirin gaskiya wakan take saurare, saidai kuma amma abunda ke cikin zuciyarta daban yake, domin"

gaba daya tunaninta ya tafi ne izuwa ga rayuwarta.

"Sau da yawan lokaci takan ji ta wata ta daban acikin wannan duniyar, takanji kanta amatsayin wata"

"halitta wacce bata da gata, halittar da rayuwar ta ta kasance tamkar haja a kasuwa, ko kuma kwallo ta yanda kowa ke bugata yanda yake so."

"Tabbas tasan k addara na iya zuwarwa bawa, ayanda bai tsammata ba, amma ita tata k addarar akullum"

da salon wasa da rayuwa take zuwar mata.

"Kamar dai yanzu da take rayuwa awata duniyar ta daban, wanda babu iyayenta akusa da ita."

"Ada ta fuskanci takura kad aici da kuma tsangawa ma, awajen Yah Junaid, takanyi kuka sosai aduk sanda"

"Junaid ya musgunawa rayuwarta, haka kuma takanyi takaici da mamaki aduk sanda, yayi yunkurin kusanto da kansa gareta, ta sani cewar shidin Yayanta ne na jini, amma har yau tambayar da takeyi wa"

"kanta shine, Meyasa Junaid din da ya kasance dan uwa agareta, ke kokarin keta haddinta akoda yaushe?"

"Ajiyar zuciya ta Dan sauke ahankali, cikin sanyi kuma tasa hannu ta sharce hawayen, daya gangaro ta"

gefen fuskarta.

"Sakamakon tunawa da tayi cewar, ayanzu wata kalan rayuwa takeyi daban, cikin kuma k addarar da ta"

"d aukota daga gidansu, ta raba ta da Mahaifinta, da kuma y an uwanta."

K addarar da ta kawota wannnan k asar da take ganinta amatsayin sabuwar duniya.

"Numfashi ta kuma fesarwa, tare da gyara kwanciyarta akan kujeran, ahankali ta kuma lumshe Idanunta."

"Tana kwance ahaka da tunani kala kala, acikin zuciyarta bacci b arawo ya d auketa."

"Acan b angaren Rayyern kuwa tun 8:00 pm suke lecture, basu ne suka fito ba sai 1:00 am, nanma"

"breaktime ne da suka samu, domin bayan sunci abinci zasu sake komawa wani lecture din."

"Kasancewar kuma akwai musulmai da dama, acikinsu ne yasa sukayi amfani da breaktime din sukayi"

"Sallan azahar, bayan sun idar da sallan azahar dinne kuma, suka wuce cafe dan cin abinci."

"Shidai bai wani ci abincin sosai ba, sai drinks kawai da yasha kan Chocolate Winsa da yaci."

"Kasancewar kuma agefen cafe din akwai, wani sasanyan furanni da swimming pool ne, yasa ko ina dake"

"wajen ya d auki sanyi, daga

Please Login or Register in order to submit comment