gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 7 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta Kai bi sa dan table din dake Tsakiyar Falon ta sanan ta shiga wanka Bayan ta gama ta shirya tsaf da ita tana jiran shigowar Sani .''

Kwance yake bisa doguwar kujera wayarsa a hannu sai Murmushi yake shi ka dai ganin texte din baza ta yi masa

komai ba ya sa Ya kira ta ai kamar jira take ta dauka bayan Sun gaisa ta ce'' Mon CSur kamar ka sani dama ina son jin muryarka dan nayi missing Nata sosai .''

Kai Mon CSur ni zance Haka kin tafi Maradi kin manta dani ko .''

Wace ni mijina Kenan kamar na manta da kaina nane Kai fa ka san bazan iya mantawa da Kai fa Mon CSur ta fada a

shagawfe .''

Da Wasa fa nake kullum ko da yaushe ina matikar son Naji muryarki na Dukan kunnena ke kuma sai kice Zaki yi man

texte shi yasa nace kin manta dani mana .''

Oumh oumh dan Allah ka daina fadan Haka kaji Taya zan kiraka ga su Mama suna nan fa kuma dakin nan bani day ke

"da shi ba Ilham tana nn yanzu ma har ta yi ,bacci ka san biki suka yi sai yanzu ake huta gajiyar .''"

"Kai kice Amarya ta ta gaji ko nazo yi mata tausa ne ,'' bara in ta sheta ta baka Amsa da kanta mana .''"

"Ke ma Zaki iya Bada amsa ai ,'' bisa kan wane dalili fa .''"

"Kin fini sani ai ,'' Hmm ni sai de in ce ka yi mani ita kuma sai Abul Khair din ta ya yi , mata .''"

"La Mon CSur kishi kike Kenan ,'' To ba doli ba ?"" Ina zaune Za'a mani wayo Allah bazan yarda ba .''"

To shikenan Matar Saf ina yaranmu tunda Kuka zo banji muryarsu ba .'''

"Suna dakin Inteesar a tsan suke baccinsu suna tashi suyita dire dirensu in na masu magana Mama ta yi, fada .''"

"Dariya ya yi , ya ce'' har da Inteesar din suke wasan ta su ,'' E'e harda ita kasan har yanzu lafiyar nan Bata samu ba"

sai de abin da baa rasa ba .''

Gaskiya badan wani Abu ba Dana ce wanan matar muguwace yarinya mai kyau ga ilimi da fahimta amma har yanzu

ba hankali da yanzu tana da hankalinta da tare da Ilham za'a masu aure dan in ban fadi karya ba Inteesar yanzu zata Kai 19 year .''

Wallahi kuwa hakane mijin asha dazun ma fa sai da Muka yi fada da ita dama ina son zaka kara mani kwanaki ko

wata biyu nayi dan sai na Nuna mata iyakarta kafin na koma ayi auren Ilham da Abul Khair din in ga abin da zata iya yi da sarautar ubangiji.''

"Bani labari me ya faru ?"" Hmm ni ban san me ya hadasa fadan ba Tun da nima hayaniya ce ta yi ,Waya muka fito"

Nida Mama nan dai ta kwashe duk abin da ya faru ta fada Masa .''

Good matar so kin mani dai dai ita wanan matar ko dai rikicin tsufa ne ke damunta .''

Da Alama dai Mn cSur sai na saka Ilham ta mata aiki a kwakwalwarta sanan zata Dawo dai dai.''

"Nan sukai ta tautaunawa bi sa kan Lamarin Murja daga bisani suka yi sallama dan dare ya yi ,Hakan suka Rabu badan"

Sun so ba .''

WASHEGARI

"Ilham tunda Asuba da ta tashi Ba ita ta koma ba sai da Suka yi abin da ta Saba kullum sannan taje ta yi , wanka ta"

fito cikin shirinta na zuwa aiki tana fitowa kowa ya hallara a danning table dan ta dan ci abinci ka dan sanan ta yi

",masu sallama ta fita , ganin motar ta Bata cikin gida yasa ta fita waje Bayan ta gaishe da Baba mai gadi tambayarsa makulli ta yi , ya ce '' ai dan saurayin nan ne ya karfa ya ce tare Zaku je aiki ,.''"

"Murmushi ta yi ,ta ce'' Yana ina ,'' ina ga Yana mota ke yake jira .''"

Bata ce komai ba tanufa motar Yana ganin ta tinkaro wajen ya fito tare da Bud mata kofar gaba ta kusa da driver

"shiga ta yi , tare da yi masa godiya shima ya shiga sai da ya fara tafiya ta ce'' Mon halal Mun Yaris ,'' kara gas ,'' wardurtole ,'' Ah kara gas Alhamdulilah ,'' madallah yanzu shine zaka zo Kaini Asubiti kar fa nasa ka yi late .''"

"Karki damu nima ai a Asubitinku na koma aiki ,'' dagaske ?.''"

"Of course ,"" amma Naji dadi sosai Mn halal kaga yanzu ina tare da Kai bare in baka kusana kishi ya kamani.''"

Ai ke kadai babu wata Albi ta ke ce kuma in sha Allah daga ke na rufe kofa .''

"Dariya ta yi , ta ce'' ba wani nan zumudin Soyayya ce ke ratsaka ka Bari ka sha magani inka warke sai muyi magana .''"

"Kai baki yarda ba Kenan ,'' A'a ni me zai Hana inki yarda Mn halal guda ya yi, magana in ce ban yarda ba .''"

"Barki yau na lura da tsokana Kika fito ,'' Wasa fa nake ni duk gajiya ta ishe ni ma .''"

"To sai hakuri ? "" Ba doli kuna ta yawo wai ku bikin kawa sai da na Hana Safiya Ammi ta fara masifa na gyale ta .''"

Kai kake ganin yawo Muke amma mu Sada zuminci muke dan rabona da wasu kawayen mun jima Sosai sai a bikin

nan .''

Murmushi tare da satan kallonta ya ce'' ki ce Ana mu idan yazo mutane zasu cika anguwarmu .''

"E'e masu shafa Fatiya ba,'' Dariya suka yi tare .''"

A dai dai nan ya tsaida mota dan Sun iso har zata Bud kofar ya ce'' ban yarda ba dan Bana son ki batamin aikin

"gidana ,'' Murmushi ta yi , amma Bata ce komai nan ya fito sannan ya zagaya ya Bud mata kofar Irin kallon love din nan ta yi masa a take ya lumshe Ido dan kallon ya tafi dashi cikin dadar muryarta ta ce'' Thank you soo much Mon halal .''"

"You are welcome dear Muje ko ,'' gyada masa Kai ta yi , sannan suka jera a tare suka Tafe suna firansu Irin ta"

masoya.''

Tun shigowarsu Doctor Faruk ya Gansu a zatonsa Ilham din ce ita ka dai dan ya dauki Aniyar cewa yau ko halin

"kakane sai ya Nuna mata illar maganar da ta fadamasa dan har yanzu idan ya tuno Kuka yake fashewa da shi, kwafa ya yi , sannan shima ya shiga daga ciki dan yau suna da meeting office din Doctor Bashir dan Haka sai da ya nufa office din sa Ya ajiye kayansa sannan ya fito zuwa wajen meeting din a hankali ya murda handlle din tare da sallama a bakinsa ,duk amsa masa suka yi sannan ya nemi waje ya zauna tunda ya shigo Ilham ta hade fuska dan yanzu haushi kawai Faruk ke Bata shi ko wani Irin kallon kawai yake mata Wanda shi ka dai ya san ma'anarshi ,gyaran muryar Doctor Bashir ne ya maido hankalinsa wajensa dan ji me zasu tautauna sai da ya Bud taro da addu'a sannan ya ce'' ina me farin ciki amsa gayata ta da Kuka yi kuna ganin wanan yanuna Musa Abul Khair dan Haka kowa ya maida dubanshi garesa sannan shi kuma yaci gaba da cewa wanan bakon mune an yi masa transfr daga kasashen waje zuwa wanan Asubiti ta mu da fatan kun yi farin ciki da zuwansa .''"

"Dukansu suka masa da sosai ma Allah yabamu ikon karuwa da Hakuri da juna ,amine sannan suka ci gaba da Abin da"

yakawo su nan kowa ya watse ya koma office din sa Ilham har office din sa ta raka shi sai da Suka fira sannan ta Mike ta ce'' ina ga zan tafi kar azo nemana fa .''

"Tun yanzu Albi ya fada a marairaice ,'' sosai ya bata Dariya ta ce'' Mn halal sorry ka ga aiki Muka zo yi kayi hakuri ai a"

tare zamu gida ko .''

"In dai kin yarda Zaki aure ni sai Muje a tare ,'' a kunya ce ta ce'' Abul Dina Bana da zafi a yanzu amma zuciya ta ta san"

"Kai ka dai take so kuma take burin kasancewa a tare da Kai amma sai in Ka nemi amincewar Dadyna hukuncin da ya yanke, to bisa zan zauna?"" Karki damu ALBI in sha Allah zan yi magana da Baba sai ya je ya nema mani izini zuwa fira dan in manya suka shigo lamarin zai fi armashi .''"

"Ashe ka gano dawan garin ,'' Murmushi ta yi , ya ce'' Ilham Allah ya barmani ke ya sa in mallake ki a matsayin Matata"

.''

"Allah ya amsa?"" ta fada tana fitowa da sauri tanu fa office din ta .''"

"Murmushi ya yi tare da girgiza Kai ya saka biro a baki Yana tuno farkon haduwarsu wani ya yi , Dariya wani Kuma"

Murmushi kamar wani mahaukaci.''

Kiran da ake mata ne ya katse mata baccinta tsuki taja sannan ta dauka tare da karawa a kunnunta tana fadin Hello

",a day ban garan Aka masa mata oui cutie yakike , jin muryar da ta daki Dodon kunnenta ne ya sa baccinta ya watse daga idonta sannan ta tashi zaune tana kara cewa Hello Kitty .''"

"Yes Cutie bacci kike na katse maki shi ko ,'' ai nama ta shi yaushe a gari .''"

"Jiya na shigo duk gajiya ta dameni ya kwana biyu,'' a shagwafe ta ce'' kafi Sanin kowa halinda kasakani tafiya ba"

sanarwa Sai da Naji labarin katafi anyi Kitty yanzu Kanayi dani.''

Sorry cutie Wallahi tafiya surprise ne ta zo mani shi yasa kema ai kin san ke din ta daban ce a gurina babu wata.''

"Kitty Kenan ya ake ciki ne ?"" Yau Zaki leko ne ,'' A'a bazan samu dama ba duk a gajiye nake Wallahi .''"

"Ban gane ba?"" kodai kinyi sabo ni kin manta dani ,'' A'a Kitty na babu kowa har yanzu Kai kadai zaka sha zumar ka"

ban hadaka da kowa ba kuma Bana fatan zan fara nan gaba .''

Haba har kinsa Naji sanyin dadi a Raina dan Allah ki samu ki leko ki gane kwana biyu diyawa fa rabona dake Cutie .''

"To zan duba? "" Idan Ammi ta yarda zaka ganni dan nayi yawo sosai a satinan Kitty .''"

"Ki dai duba in ba Haka ba akwaye matsala ,'' haba ai din taka ce Kai kuma duk cikin takone Bana son a gane halin da"

nake ciki yanzu zan ce mata Zani neman aiki Kai kuma ka kokarta ka Samomanshi cikin satin nan kaga sai mu dinga holewar mu ko .''

"Kai Cutie gaskiya kina huta wanan shawara ta yi , zan duba maki koda wajen aikina ne .''"

Thank you Kitty na Allah yabarmani Kai ni ka dai dan ina kishinka sosai .''

"Nafiki Cutie ke wasa ma kike yi ai ,'' Anya dai ?"" In dai kina sona in ganki a gidana nan da Awa 2 nan .''"

Wanan Haka yake Karka damu yanzu zan zo in sha Allah amma fa bazan jimaba .''

"To shikenan ?""Cutie na I love you ,'' love you soo much.''"

"Sauna ganki ,ok tom katse kin ta yi , tare da ajiye Wayar tana sakin Murmushi ta ce'' haba gwara inje inda za'a"

debemin kewa ina shan soyayya da in zauna gida bakin ciki ya kashe ni duk kawaye Sun yi aure wasunsu suna bisa hanya amma ni Shekara ta 21 day amma ta Hanani kulla saurayi waini yarinya ce Ammi baki san lokacin ya kuremaki ba sai ma kin ganni da baby Zaki gane tsanina da Ilham wace karuwar ne .''

Sai mun hadu a next page

25/03/2022 09:23 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

{{ YAR LELEN NOBLE ce}}

26/27

"Mikewa ta yi , sai da ta yi wanka ta shirya cikin wasu kananen Kaya sannan ta saka Lafaya dan kar Ammi ta gane ta"

"fito a falo ta samu Ammi tana yankan farce cike da ladabi ta tsuguna ta ce'' Ammi ina kwana ,''"

lafiya lau ke kuma ina Zaki je ne ?.''

Zan je neman aiki ne da tsan sai na je gidan Amarya zamu yi mata girki har satin biki ya huce.''

Amma Safiya kin san Bana son yawo ko .''

Ki yi hakuri mana Ammi wata Rana nima fa Haka zata zo gare ni .''

Na ji amma karki jima sanan ki sauri ki dawo.''

In sha Allah da na gama Abin da nake ban zan jima ba .''

A Dawo lafiya .''

"Mikewa ta yi ,ta fita cike da Murna tana fita ta tare mai adaidaita ta fadamasa inda zai kai ta kallonta ya yi tare da"

"fadamata abin da zata Bada , shiga ta yi ,suka bar anguwar Sun dan yi tafiya mai tsayi sannan suka iso wani dan madaidaicin gida mai kyau da ga ganinsa kasan Anka she kudi kudinsa ta bashi sannan ta shiga gidan bakinta dauke da sallama ,Yana jin sallamar ta ya taso tare da rumgume Yana fadin Welcome Cutie she dai Zaki zo .''"

"Ga Zahiri kuwa,'' Murmushi ya yi ,sannan yajata suka shiga ciki 2st suka zauna a tare cike da shagwafa ta ce'' Nifa"

Kitty fushi nake yi da Kai .''

"Yeah nasani ki yi hakuri kin ji Cutie na ,'' amma sai ka barni ni ka dai kuma kasan zan yi kewarka Bana ji dadi Idan"

baka kusa dani shine ka yi tafiya ko sanarwa babu .''

Sai da ya juya suna fuskantar juna ya sa hannayensa ya tallabo fuskarta suna kallon juna Ido cikin Ido ya ce'' Cutie

kin yarda dani ko kin san nima ina jin duk abin da Kika fada a yanzu tafiyar nan Kamani ta yi doli badan naso ba ta kai tsayeni kin san ai ban taba yi maki Haka ba.''

"Ka sa ta yi , da idanunta ta ce'' Na yarda da Kai mana amma ai laifinka ne nasha fadamaka ka fito muyi aure mu bar"

wanan banzar rayuwar da Muke Kitty .''

Nasani Cutie ina sonki kuma zan aure ki Abba nane baya gari amma da zarar ya Dawo zan Tura a gidanku kin ga da

kin zama mallakina zan je dake duk in da nake tafiya .''

Kanta ta langafe gefe ta ajiye bisa hannunsa take ka tabbata Kitty Nifa ina Sonka shi yasa na baka rayuwa ta da

Dukan komai nawa dan Allah Kar ka juyamin baya ka ji .''

Cike da salon yaudara da iya tsara zance ya ce'' Of course zan Tura yanzu ya ake ciki ne nayi missing naki dayawa fa .''

"Murmushi ta yi , ta ce'' ina tsaraba ta take ne ?."""

"Muje daki sai na baki ,'' da gaske ta fada a shagwafe .''"

"Muje ki gani.?"""

"Mikewa ta yi , suka shiga ciki kallonta ya yi , ya ce'' Cutie na gaji jirani zan yi wanka idan Na fito kimn tausa .''"

"Dariya ta yi, amma Bata ce komai ba Haka ya shige toilet ya Barta Zaman jiran shi"

"Tana shigowa Office din ta ta tarar da miss call har goma dubawa ta yi , taga Kabir ne tsoki ta ja ta ce'' wanan"

"mutuman dan walaha ne Wallahi ...ba ta Kai ga rufe bakinta message ya shigo dubawa ta yi , kamar Haka ."

"Nayi fushi ?"" , Ka yi hakuri .''"

Ba damuwa dan kinga na damu dake ne shi yasa kike mani Haka har vido call na yi maki amma baki daga ba .''

Ina Asubiti ne Bana kusa da Wayar .''

Kina da kyau sosai Ilham .''

"Na gode ?"" Zan kiraki yanzu .''"

Shuru Bata maida masa ba Haka ya kirata a vido call amma taki dagawa dan ta tsani appel vido.''

Tana cikin duba takkardun da ta gani a jiye na wata mai ciki ta ji shigowar sako ajiye aikin ta yi dan a tunaninta ko

Abul Khair ne amma sai ta ga Kabir dubawa ta yi.''

Ilham insha Allah bazan kara damunki ba dan n'a damu dake ina ta kiranki amma Kika share ni sai an jima .''

Voice ta yi masa ta ce'' ka yi hakuri ni ma kaina Ban san dalilin da ya sa Bana kulla mutane ba amma ina son Dukan

Wanda yake Sona .''

Wayoo Allah I even like your voice Wallahi na ji dadi .''

Dariya ta yi dan lamarin kabir mamaki yake Bata yanzun ya yi fushi da ita amma har ya sauko Replay ta yi masa ta

ce'' Allah Sarki Kabir din Ilham .''

Na ji dadi kawai So nake Allah ya hadamu wata Rana .''

To Allah ya yarda Kabir din Ilham .''

Wayoo Allah Ilham Zaki kashe ni dis nyt me kyau ina sonki .''

Na gode

"Ba godiya nake so ba cewa Zaki yi kina Sona ?"""

Sticker din Dariya ta Turamasa amma Bata ce komai ba .''

E din baki taba cewa kina Sona ba sai de kullum ni ke fadamaki ka wai ki gayamin .''

Kar ka damu ka ji dadi abinka Bana son ka saka damuwa sabida ni .''

"Tana Tura masa ta ajiyewar Wayar ta ci gaba da Abin da take ,turo kofar da akayi ne ya sa ta mai do duban ta Fa'iza"

ce ta shigo ta ce'' Doctor Ilham dama Bashir ne ya ce'' Na zo na fadamaki cewa takardun mai cikin nan ki kawo masa su yanzu dan yanzu Haka Yana labour ne .''

A nutse ta kalle ta ta ce'' ganinan zuwa ina aiki bisa kan su ne .''

"To Ranki shi dade ?"" ."

"Tana fita ta rufo kofar Ilham ta dan jima kafin ta Mike ta nufa Office din Bashir tana isa ta yi , Nocking izinin shigowa"

ya Bata sannan ta shiga Bayan Sun gaisa ne ta ce'' sir ga takkardun nan .''

"Karfa ya yi , Yana duba wa ya ce'' Amma yanzu fai'za ta shigo take cemin da alama tana labour ne .''"

"E'e Haka ta ce , to Muje na duba ta sai ki karasa sauran aikin ko .''"

Tom ta fada shi kuma ya Mike suka fito Yana Nuna mata takkardun da ta ba shi Yana cewa yanzu zan huce dakin ke

kuma sai kije ki bawa Musa Abul Khair su .''

"To sir ta fada cike da zumudin zata je wajensa ,fitowar sa Kenan ya gansu suna Tafe jere da juna suna Ido hudu da"

"Ilham ya hade fuska ya koma office din sa ta na ganin Haka ta karfi takkardan ta nufa Office din da sauri tabi bayansa sam bai kulla tana Bayansa ba ya rufo kofar da karfi Hakan ya sa Yatsan hannunta shiga ya dantse ta ,yar kara ta saki dan tsabar zafi har idonta Sun kawo ruwa ,juyowa ya yi Yaga hannunta Yana zubda jini ,a rikice ya ce'' Albi ki yi hakuri ban san kina bayana ba .''"

"Ai kamar jira take abin ka ga shagwafafiya ta fashe da Kuka tana yar fa hannun janyota ya yi , sannan ya rufe kofar ya"

zaunar da ita bi sa chair din dake wajen sannan ya yi tsugunni Irin na Maza ya Kamo hannunta tare da jawo Kayan dressing Yana mata ya ce'' Mon halal ki yi hakuri ban kula kina bayana ba dan Allah ki yafeman sannan ki dai na Kuka kin san na sha fadamaki cewa tadamin da hankali yake kina son na shiga damuwa ne .''

Hawayenta ta share ta ce'' Na daina in dai Hakan zai sakaka damuwa na bazan sake ba .''

Allah ya barmani Mon halal din ta ki zama Mallakina hankalina ya kwanta in san ni naki ne ke dai .''

"To Waya fada?"" cewa ba Kai ka dai ne bane a zuciya ta .''"

"Yanzun fa na ganki da Bashir ,'' Murmushi ta yi, ta ce'' Babu abin da ke tsakanina da D.C Bashir sai mutumci kuma"

wajenka ya ce'' Na zo in baka wanan takardun ka duba zamu shiga wajen wata mai ciki da take Labour .''

Sorry Ilham ban san Haka abin yake ba kishine yakamani amma zan kiyaye gaba kuma yanzu ba gobe ba idan mun

tashi aiki zan je wajen Alhaji in Sanar masa ayi ta ta Kare .''

"Sunkuyar da Kai ta yi , ta ce'' ga takardun sannan ni yau anan zan kwana sai gobe zan sauka daga aiki .''"

Bai ji dadi da ba tare zasu koma gida ba amma ya ce'' babu damuwa Zaki ji sako wajen Dady .''

"Murmushi ta yi , tare da ficewa daga Office din tana cewa Allah ya sa Muji Alkairi.''"

"Girgiza Kai ya yi , ya ce'' amine sannan ya rufe kofar .''"

Dakin da matar take tanu fa sosai ta tausaya mata dan halinda da ta ganta Haka ta yi ta kulla da ita har Allah ya

"sauke matar Lafiya ta santalo beby boy kyaukyauwa Murmushi Ilham ta yi , ta ce'' Ma sha Allah Congrats ta fada tana Mika mata beby din ,'' sai da matar ta kalla abin da ta Haifa sannan Ilham ta karfe sa ta kawo ma jama'ar da Suka yi raki yi sai santin yaron mutanan suke , ita kuma ta koma ciki ta gyara mai jego sannan suka Kai ta dakin hutu ita da beby din ta kafin da safe su sallama me ta dan tun safe fa Suka zo sai wajen karfe 1h30 na dare matar ta haihu tana gamawa ta koma Office din ta sai da ta tabatar ta rufe kofar sannan ta cire rigarta ta likitoci ta kwanta bi sa dan karamin gadon dake dakin.''"

Sai da yamma lis sannan Musa ya Baro Asubitin dan ya so su hadu da Ilham amma ba dama ga shi wayarta a kashe

"dan Haka ya yi hakuri ya tafi gida sai da ya yi , wanka sannan ya nufi part din Ammi tana zaune tana karatun jarida da sallama ya shigo , ciki ciki Ta amsa ta ce'' Har ka Dawo ,'' E'e Ammi .''"

To ka abincin ka tsan a kithchen ka je Ka dauko .''

Cike da Mamaki yake kallonta dan tunda yake da Ammi bai taba tafiya ya dauko abinci ba sai de ta kahomasa cike da

sanyin jiki ya nufa kithchen ta dauko sannan ya fito har zai fita ya tsinci Murya ta tana fadin in dai har zaka din ga kin bin umarni na baka gaji da mamaki ba .''

Bai ce da ita komai ba ya fita sai da ya ci abinci sannan ya nufa bangaren Alhaji Yana kwance yana kallon T .V d

"sallama ya shiga Bayan Sun gaisa ya ce'' Alhaji wajenka nazo ?"""

Ta shi ya yi daga kwancen da yake ya ce'' lafiya dai ko .''

"To lafiya lau Amma ba sosai ba?"" Har sai na ji amsarka ka dai zan warke .''"

"Fadi ina jinka?"" Hmm dama bisa kan maganar Ilham ce ina son ka je Ka nema mani izinin auren ta .''"

Ya fada Yana sunkuyar da Kai kamar tsohon farawo .''

To Musa gaskiya na yi farin ciki da haduwark da yarinyar nan sannan ko ba komai zata kulla da Kai sosai .''

"Cike da kunya yake kallon Alhaji amma bai ce komai ba ,shi kuma ya ci gaba da cewa kar ka damu tufa azakare"

wanansa adakidwaya hura banne ( gobe zan je in nema maka aurenta ) .''

To Baba na Na gode ni zan tafi gyare muzai ( sai an jima ) .''

Fitowar sa Kenan ya hango Safiya ta shigo daga ne sa Ya kirata ta tsaya kamar munafika sai da ya kariso har inda take

"ya ce'' daga ina kike?"" ."

Gidan Amarya na je zamu yi mata girkin sati .''

Ke baki gajiya da yawo ne kamar wacce ta ci kafar Kura Karna sa ki naga gobe kin bar gidan nan .''

"To ai Ammi ta sani kuma ita ta ce naje ai?"" Ni kuma na ce kar ki kuskura kibar gidan nan .''"

"Turo baki gaba ta yi ,ta huce ciki tana magana kasa kasa har ta shige ciki da sallama a bakin ta .''"

"Amsawa Ammi ta yi , ta ce'' Har kin Dawo yane an da ce ne .''"

A'a Ammi wai sai banda gobe zamu kara ta fiya dan ni na sare tun da na fita sai wajen karfe uku wai muyi hakuri Sun

tashi shi yasa na huce gidan Amarya da naga karfe biyar nace bara na Dawo gida .''

"To ki shiga ki huta ga abinci sai kice?"" Wallahi kamar kin san ina jin yunwa .''"

Tafada tana shigewa dakin ta .''

Ilham

Please Login or Register in order to submit comment