gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 2 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ajiyar zuciya ta sauke tareda share hawayen ta ta ce'' bazan taba Dana sani ba tun da ban zallumci kowa ba sai de in ga haske Yana haska ka min rayuwa kuma Na gode da sadakar marin da na samu a gare ki , tana gama fadan Haka ta yi tafiyar ta , Mussa Abul Khair da tun da Ammi ta daki Ilham ya ke tsaye Yana kallon Abin da Ammi ke yi"

",ganin tafita a guje yasa shi bin Bayan ta office din ta ta shi ga ta rufo kofar da karfi ji kake garamm ,zaune ta yi ta saka Kuka mai tsuma zuciyar duk mai sauraro ,A hankali ya fara murda handlle din ya shiga da Sallama a bakin sa cikin kuka ta amsa ,ciketa fargaba ya zaune Yana kallonta ya ce'' Yan mata Dan Allah ki yi hakuri Akan abin da Ammi na ta yi maki nasan Bata kyauta ba ,Dan Dago da kan ta ta yi ,ta ce'' Banason hakurin ka ka rike abin ka kuma kafice min da ga office ,Cikin sanyi jiki ya ce'' Na ji zan fita amma ki saurare ni,''babu abin da zan ji da ga gareka Walllahi Abul Khair Na tsan Da sauri ya danne mata baki Yana girgiza mata Kai, hannu ta saka ta buge hannunsa ,tafara"

"tatare Kayan ta zata fita ,jenyota jikinsa ya yi Yana kallon fuskarta lumshe Ido ya yi cikin zazakar muryarsa ya ce'' Ilham ,gabanta ta ji Yana bugawa da karfi karma zuciyarta zata fito da ga kirjinta sosai ta ji sunan ya kara kyau daya furta shi daga bakinsa ,kasa ta yi da idonta ,''Yaci gaba da cewa Ilham ki yi hakuri nasan kina da hankali da fahimta nasan kin san cewa babu kyau gaba bare kuma ni da ban maki komai ba ki tausaya min dan Allah ki yafema Ammi na ,Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Na ji Allah gafarta mana baki day ,amine, kallonsa ta yi, ta ce'' ko zaka iya saki na lokacin ta shi na ya yi , bakinsa ya Kai daidai kunnenta ya ce'' Ina Rokon ki wata Alfarma ,Ta me fa , murmurshi ya yi"

", ya ce''Ina son kiman murmurshi dan girman Allah kar ki ce A'a , Murmurshi ta yi masa badan komai ba sedan ya hada ta da girman Allah,kiciniyar kwatar kan ta tafara yi ,amma ta kasa kallonsa ta yi fuska a hade ta ce'' ka cika ni kafin ran ka yabaci ,Indai zan samu hukunci da ga wajenki na shirya dauka ,a shagwafe ta ce'' dan Allah , Murmurshi"

"da bai san lokacin daya zo masa ba ya ce'' dan sakeyi nagani ,murguda masa baki ta yi ,ta ce'' Dan Girman Allah ka"

"cika ni ,'' sausauta rikon da yai mata ya yi ,Tai saurin ja baya ,kallon love ya shiga aika mata Ya ce'' ina son........................................"

Comment

26/02/2022 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

8

"Wowww fan's Ina Matikar godiya ,Godiyar ma ta gode ina yinku "

Kowa ta shirya zamu yi Salfie cas cas cas

"Ya ce, ''Ina son zan Raka ki gida.''Ko?Ba na So Wallahi.''Me ya sa? Ko dai ni ne ba kya so na Kai ki. ''Kusan"

"Hakan.'',''Saboda me ?""Ni Wallahi kaci kani da Surutu ,Ba na so, ana dole ne ?"" "" Allah Huci zuciyarki yallabiya Bani na kai Zomon ba Rataya Aka bani. ''Fuska ta hade ta ce'' Ni ce yallabiyar ma .'' sorry bazan sake ba my *ALBI*.? ''Shuru ta yi. ? ''tana masa kallon tuhuma ta ce'' Na gode?'' Abul Khair yau ka Faranta min Raina Sosai da motata Nazo ba sai ka rakani ba.'' ''Murmurshi ya yi ,ya ce'' to Nima Na gode da Kika Ba ni lokacin ki Ilham Babu abin da na ke jin dadi Idan kin fada sai Abul Khair Ban taba tunanin Sunana Yana da dadi Haka ba sai a bakinki Na ji Haka"

",""Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' kar ka damu zaka iya tafiya ,""Dan Sosa keya ya yi, Ya ce'' sai yaushe Kenan ,""To.?""kaji mani wani Mulkin Mallaka Dan Allah ka yi ,tafiyan ka Inason zan duba Abu."" sai An jima Amma yau tun da Aka fito da Alhaji baki je kin duba bashi ba ,''Ba bukatar Hakan Doctor Faruk zai kulla da shi ,'' Dan fata fuska ya yi ,da sauri ta ce'' Kar ka damu Ina son zama ni ka dai ,'' tom.?yafada sanan yafito daga office din ,Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Aikin Banza Ilham kin bani Mamaki wai harda su yima shi shagwafa Ina Aikin me wai nice har da sakarmasa Murmushi ,'' cike da jin haushin kan ta,? ""ta gama Abin da za ta yi.""Tabaro Office din."

Duke take tana wanke Kayanta Dana yaran ta gefe day kuma ya'yanta ne Zaune suna cin Abinci sai dan na goyen da

"yake taya ta."",wankin tana hanashi shi kuma Yana Mata Dariya"

"Shigowa yayi fuska a hade da ledojin cefane a hannunsa Sallama dauke a bakinsa ,'' Amsawa ta yi ,ta ce'' Mn cSur"

"Bon arriv ,Bai amsa ba ya ce '' lahiya .?yaran nan basu tafi School ba suke nan zaune.''Yanzun nan suka Daho wai sai An yi Versement,'' wai har Sun yi rabin Shekarar ne ,E'e ga Zahiri ka gani ,Ajiye ledojin ya yi ,ya ce'' Asha Ajiye wankin nan ki daura mana girki Yinwa na ke ji sosai , '' karfan ledan ta yi, tanufa kithchen sai da tafara daura girkin sanan Tazo ta ci ,gaba da wankin ta"

''Kwance take kan 3st couteur ( eapice) a kunnenta tana sauraran Music Tana buga game.''

"Horn yake ta yi.'' a waje amma ina sam Ba ta ji ya juma Yana Horn.''sai tsan.?"" yar yarinya ta da bazata Gaza huce"

"2year ba Tafara bugun ta tana Kiran.""Momy ! Momy ! momy !"

"Juyowa ta yi ,ta ce'' Zuci miye ,'' A Lokacin ta ji Horn din sa ,Mikewa ta yi , tafita waje ta bude masa kofar ,Ransa a"

"face ya fara kokarin shigo da Mashin din sa dama Tuni tana Bud masa ta Dawo cikin falon ta zauna tana ma yar diyar ta wasa ,Da Sallama ya shigo falon ,tsan ciki ciki Ta amsa ta ci gaba da Harako kin gaban ta ,shima daki ya huce yarage Kayan jikinsa ya Dawo falon ya zauna ,Mikewa ta yi ,tafita waje plate din da ta ci abinci Wanda yake ajiye wajen wanke- wanke ta dauko ta wanke sa sanan ta Dawo falon ta duka karkashin Table ta dauko Cokalin da zai ci abinci da ita tafita ta wanke ta ,sanan ta huce kithchen ta Bude Tukunya ta Zuba masa abincin sanan ta kahomasa ta ajiye gaban sa ,Ajiyar zuciya ya sauke yafara cin Abincin ,'' Ya ce'' Basira yanzu kina jina dazun ina ta Horn amma Kika shareki sai da Kika ga dama sanan Kika Bud min kofa ,kamar za ta bugeshi ta ce'' Kamar ya ban gane ba wai kuma da sabon salon Karyan da kazo min da ita ,Cike da Mamaki ya ce'' Basira ni nake maki karya ,Murguda masa baki ta yi, Ba ta ce komai ba ,ya ce '' Kinga abin da yasa Banason son fira da ke Magana mai dadi baki iya yima mijinki ita ba"

",''cike da rashin kumya ta ce '' To sai me in baka yi fira da ni ba ina ruwa na an fadamaka cewa banada Wanda zai Ta yani fira ne ,Shuru ya yi ,bai ce komai ba ya ci ga ba da kwasar girkin sa"

Asha Na gama girkin ta ta dauko kuloli ta zuba a ciki ta sanan ta fito ta jera a dan karamin Table din dake Tsakiyar

Falon Babu abin da dakin Ke yi se kamshi sai da ta gyara komai sanan Ta shi ge bedroom dan Tashin Safullahi

..................................................

26/02/2022 12:14 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

10

"Ita ma sai da ta Kammalla Yan danne dannen ta ta nufa daki ta yi baccin ta dama Tuni Khairat ( diyar ta ) ta yi ,baccin"

ta .'''

WASHEGARI

"Tun da Aka fara Kiraye Kirayen Sallah yake Tashin ta ,''Amma dan tsabar rainin wayo tana jinsa ta kyalesa ganin bata"

da niyar ta shi ne yasa shi kyaleta sai da ya gama Nafilolin sa Ya nufa Masallaci jin ya fita yasa ta ta shi ta daura Alwala ta shimfida darduma dan gabatar da Sallah.'''

"Kamar kullum Bayan ta gama Sallah Ta fito dan ta ya ,Mama hada break Bayan Sun Kammalla ne Ta nufa daki Kai"

"tsaye toilet Ta fa da, babu jimawa ta fito Ta fara shirin tafiya Asubiti.''"

"Fitowa ta yi, ''tsaf da ita duk da ba ta yi wata Makeup Ta yi, ''masifar kyau,wajen da Mama ke zaune Ta nufa a"

"shagwafe ta ce'' Mama wai ina Dady ne? tun jiya ban saka shi a Ido na ba ,'' Ilham Yar gidan Dady Yafita ,'' Kai Mama shine bai je ya dubani ba ,'' To? wanan tsakanin ku ne babu ruwa na.'' Mikewa ta yi ta ce'' Mama zan tafi kiman addu'a ,'' Ilham kullum Ina yin maku ita Amma yanzu dai kin ci abinci ne ,'' A'a Mama ? Ba na jin yunwa ne ,'' To ? Babar magana Haka Za ki je da yunwa, ""Mamaaa zan ci idan Na tafi Asubiti,"" Hmm Allah yasa da gaske nake ,"" Ta fada tana cewa Mama sai na Dawo.'' Tana fitowa ta shige Mota ta tafice da ga gidan.''"

"Fitowa su ka yi a tare, "" suka dawo Falo serving nasu ta yi, sanan ta zauna da ga gefensa suka fara cin abincin su. """

"Suna Kammala wa suka dan tafa fira sai da dare ya i, suka tafi suka kwanta."""

"Tana isa Asubiti ta isko,"" Abul khair zaune suna lalatsa waa ,"" jin kamshin turaren ta yasa shi dago wa cike Da"

"zolaa ya ce"" Asalam Alaikum Matata ta gobe ,"" Wa'alaikum Salam ,"" Matata ba za ki, man sannu ba, "" to? Ba ka da Lafiya ne,"" A'a na zauna ne ita zaman jiran ki ,girar sama ta da ge ta ce"" aikanka na i bare kai min gori , A'a Na ga Tun jiya da kika fita Amma baki dawo ba , Kallon ka Ta kura ni tai Masa, sanan Tafara Tafia ,"" Wa sauri ya sha gaSan ta a ce"" Haba Matar Ina zaki tafi ga shi bamu yi ,Maganar dana ke so mie ,"" To? Ce maka aka i Sa na Wa ,Aikin i ne ,Allah huci Zuciar ki *Albi* na idan kin ta shi Dan Allah ki i ,hakuri ki saurare ni yau ne zamu bar asubitin nan kuma ina son zamui Magana mai Mahinmaci ne ,Na gode Allah zai rabani da Takura ,"" Murmurshi a i , tare da girgiza kai ,Hararan sa ta i, ta shi ga ,da ga ciki ,"" sai da Ta fara ,huce wa , ""wajen Doctor Bashir ,da Sallama Ta shi ga , Amsawa ya i ,ya ce"" Ilham sai yanzu, E'e, To? Dama dalilin da a sa na ce idan kin shi go ina son magana da ke ,ga wanan ,karSa Ta i, ta ce"" ta mie wanan din ,"" Takadar Sallamar ki da ga Aiki ne ,Cike da Mamaki tsoro da faduwar ga ba kamar za ta i ,kuka ta ce"" ..........................................................................."

Ku i hakuri da wanan waar 2% take

Comment
'<

26/02/2022 12:14 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

11

"Cike da Mamaki tsoro da faduwar ga ba kamar za ta i, kuka ta ce"" Doctor Menai Zaka Koreni,"" Jin dadin ,"" kara"

"gigicewa ta i ta ce"" Amma Sakamin Adalci ba,"" aria ya i mai isar sa a ce "" Naga Alamar Majinyacin Naki afara samin sauki shiyasa na Sallama shi Amma Tun da kin ce ba' a maki Adalci ba ,To? Sai a bar shi Har lokacin da kike Sukata ,"" Hawaen dake bin kumcin ta ne ta i, saurin sharewa ta ce"" Wallahi Doctor Bashir kabani Tsoro sosai , Murmurshi a i,ya ce"" Maganin mai tambaa na i , daga yau idan na baki abu ki kara tambaa na Haka zan yi maki"

",ariya ta i, ta ce"" Kasan me ? A'a"" Nafasa baka Inteesar sai de ka nemi wata ,mikewa ya i ,ya ce"" To? ""kin ma isa ai nasan Mama ba za ta hanani ba ,hmmm Tafada ,Tare da ,ficewa daga office din ."""

"Dakin da Alhaji yake Ta nufa ""bakinta dau ke da Sallama ,Amsawa Safia ta i, ta ce"" A'a Ilham ke ce? , Murmushi ta"

"i, ta ce"" E'e Wallahi sofi nice ina Ammi ko Yaanki ,"" Eeeyah Ammi Ta tafi giWa Amma yaana yana waje ,Ok Ina son ganin sa a office di na , To in sha Allah yan zu, zan kira shi."" Juyawa ta i ,Ta fita daga room din takoma office din ta."

"Tun da sasafe Ta tashi ,ta i , shara da Mupping ta gyara ko Ina sanan ta dau ra breakfast tana Kammalla wa ta je ta"

"i,wanka tana fitowa , ta saka wata hadadiyar riga goduwa ce ta fesa turare ma masifar kamshi sanan ta je Ta tashi yaran ta ta gyara masu jikinsu suma sai kamshi suke fitar wa dakin Saf Ta nufa Ta fara tashin sa Cikin salon so ,A hankali ya fara bude Idon sa ya sauke su Kan Asha da ke ta sakar masa Murmushi kamshin turaren ta na kara ratsa hudojin hancinsa ,lumshe Ido ya i , Tare da karanta addu'an ta shi ,daga bacci sai da ya gama ta ce"" ina kwana Mn cSur , lahia lau Mn cSur, "" Da Alama kina son mantar dani in Kasa gane a Duniya na ke ko ,A lahira ,'' Murmushi ta i , ta ce'' in dai muna tare duk inda zaka je ,To a tare zamu je ,'' jenyota jikinsa ya yi, ya ce'' shi ya sa Sonki ke kara Nunkuwa a zuciya ta kullum Bana jin a lokacin dazan wayi gari Inga Bama tare da juna sai de in mutuwa ka dai ,'' Murmushi ta i, ta ce'' ita ma Mutuwar in Tazo Ta dau ke mu a tare ,'' Mn cSur Time na gudu Kar ka Makara aiki ka tashi ,'' raba jikinsu ya i,ya ce'' ina da Meeting kuwa , ya fada Yana Mikewa tsaye ya nufa toilet ,bai wani juma ba ya fito, ta taimaka mashi ya shirya sann suka fito falo dan suyi breakfast .''"

"Sai da ta dau ra ci, yakusan shigowa gida da sauri ta gama addu'an ta shafe jikinta sanan ta je Ta fada kan bed Ta jen"

"yo Wayar ta, ta kunna data Ta fara duba sakonin wasu ta mayar wasu ta share su ,jin Alama shigowansa yasa tai saurin Ajiye Wayar ta rufe idon ta kamar mai bacci ,da sallama ya shigo, ganin yan da yabar ta Haka ya isko ta yasa shi kara Tashin ta ,Mtsss taja ta ce '' wai dan Allah lafiya ne ,kin yi sallah ne ,'' Bansani ba Kai nake jira ai ,girgiza Kai ya i, yafito falo ,sai da ya gyara komai ya hada abin break yama dakin turare sanan yaci ya rage mata sauran yatafi daki ya yi, wanka ,Yana fitowa yayi shirin fita office ,yazo ya tashe ta ,tana Bud idon ta ya ce'' kizo fita zan yi ki rufe gidan ,Yana gama fadan Haka ya fita ,ita ma Mikewa ta yi ,ta zo sai da ta tsaya ya fitar da Mashin din sa sanan ta buga kofar da karfi tasaka sakata.''"

"Musa Abul Khair '' Na shiga office din Doctor Ilham da sallama ,Ta amsa fuska a hade ,shigowa ya yi, ta Nuna masa"

"wajen zama ,ta ce'' Bayan binciken da Mu kayi ma Alhaji Mun gano Ba shi da wata Matsala sai de a guje fata masa rai dan ko wane lokaci zai iya samun ciwon zuciya saboda Haka a kiya ye ,sanan wanan Takardan maganin da za'a saya ne dan yaci gaba da shansu a kan Lokaci ,'' Mika masa ta yi ,ya karfa tare da yin godiya ,ya ce'' Ilham inba damuwa ina son zamu yi magana , hararen sa ta yi ,ta ce"" ina sauraren ka,"" Cikin sanyin jiki ya ce'' Ilham ? Kin zamo Ta Musamman daga cikin mutane na Musamman Dana taba haduwa dasu a rayuwa ta ,kin shiga zuciya ta kin zauna ta yadda bazan iya mantawa dake ba har Abada ,ina fata da burin kasancewarmu a tare a daula mafi tsari da kyawun birgewa wato Aljanna. Cikin nishadi da yalwatuwar murmurshi fuska nake mai furta maki cewa Ina sonki ina kaunar ki dan Allah ki Aminci da Bukata ta, karki ce A'a dan zan iya shiga wani hali ya kaini ga na rasa rai na"

",dummm ta ji kwakwalwa ta ta Bada baki sake take kallonsa maganganansa na sak Daho mata idon ta Sun mata Nauyi dan baza ta taba daga su ta kallesa ba dan tsabar Mamaki , ta ce''"

...........................................................................

Alkur'an idan Ban ga ruwan comment ba Ba zan ci gaba ba.

26/02/2022 12:14 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

12

"Ta ce'' Abul Khair ? Baka da hankali ne ,'' ina cikin hankali na Ilham ki tausayamin Dan Allah ba dan ni ba badan na"

"isa ba sai dan Darajar Soyyayar mu ,'' To? Ni dama Na fada maka cewa ina Sonka ne kaga Malame ta shi kafice min a office kafin Ranka ya face ,a Marairai ce ya ce'' Ilham Na hadaki da girman Allah ki karfi Soyyaya ta rashin samun ki tamkar shiga hadari ne rayuwa ta zata zama abar Tausayi Ilham nasan ki da tausayi dan Darajar Allah kice kina Sona koda zan ji sanyi a Raina ,Tausayinsa ne ta ji yakama ta ta ce'' Na ji zan yi tunani ta shi ka tafi zan nemeka idan Na gama tunanin ,da karfi ya ce'' dagaske kike Ilham Zaki soni ,zan nemaka ka tafi ina da aiki yanzu ,'' Ta shi tsaye ya yi"

", Ta reda Kamo hannunta ya daura kan sai tin zuciyarsa ya ce'' Ilham ki ji Yan da take barazanar fitowa , duk lokacin da Muka hadu Haka zan ta jin sautin ta da karfi ,Dago da fuskar ta ya yi, ya ce'' kalli kwayar Ido na koda ba ki san"

",miye so ba nasan kina jin labarin sa kin zama wani bangere daga cikin Sasan jikina ,saurin rufe idonta ta yi ,ta ce'' Dan Allah ka tafi ka ji bani da lokacin wanan shurman ,'' Ilham ba shurme bane sone duk silan Haka ba laifi na bane zuciya ta ce ,'' Murmushi ta yi ,ganin Yana shirin Bata mata lokaci ta daura hannunta a gefen fuskarsa ta ce'' Abul Khair Dina ka yi ,hakuri ka tafi gida idan nazo sai muyi magana kaji ,Ta fada cikin tautausar muryar ta mai dadin saurare ,'' hannunsa ya daura a Nata ya ce'' dagaske ,''jinjina masa Kai ta yi, ta ce'' Na Ta bata ,'' hannunta ta jenye shima ya dauki takardun da ,ta ba shi ya fita Yana aika mata da kallon so ,'' Naunayan ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Ohhh ni Ilham naga ta kaina Meyasa Haka ke Faruwa dani ne Mahaifiyarsa Bata kauna ta ,ga danta Yana haukan Sona ,wanan wace iriyar rayuwa zan yi idan na shiga gidan sa ,A'a gaskiya bazan iya Soyyaya da shi ba zauna wa ta yi"

",ta rafka uban ta gumi tama rasa meke mata dadi .''"

"Bayan Sun gama breakfast ne ya Mike Tareda fadin Mn cSur zan huce na makara ,'' ita ma Mikewa ta yi , suka fita a"

tare har bakin motarsa ta kaishi sanan ta marairaice fuska ta ce'' Mn cSur yanzu Tafiya zaka yi ka barni da kewanka

",Sorry ki yi hakuri ai bazan juma ba ,umm umm nidai gaskiya da ka yi zamanka Bana son katafi ka barni ni kadai gashi yaran nan suma zasu Tafi Islamiya , Jenyota jikinsa ya yi , Ta reda kamo fuskarta suka fuskantar juna ya ce'' Eeyah Mn cSur To ko na zauna ne ? "" Da zanfi kowa farin ciki ,amma yanzu katafi tun da ka ce bazaka juma ba ,kiss din ta ya yi"

",a goshi ya ce'' Ranki shi dade sai na Dawo ,ita ma kiss tai masa ta ce'' Allah yadawo mana da kai gida lafiya yakare ka da shairin karfi ,. Amine Mn cSur ,a shagwafe ta ce'' Mn cSur Allah ya tsare a Dawo lafiya mijina ina son ka kulamin da kaina da kuma Kai mijina badan ni ba badan na isa ba sai dan Darajar Soyyayar mu ,insha Allah gudaliya ta , Murmushi ta yi, Ta reda Raba jikinsu Haka suka Rabu da juna bada son rainsu ba ,'' bye bye ta shiga yimasa har sai da Taga ficewarsa daga gidan ,sanan ita ma ta shiga ciki.''"

Daki ta koma ta dare saman gado Ta reda janyo wayar ta ta hauda data nan ta shiga duba sakonni suna sai da ta gaji

"dan kan ta taje ta wanka ta fito falo ta zuba abin break din da Al'ameen ya hada masu ,tana cikin ci ne Khairat ta fara Kuka ,tsoki taja ta ce'' Zuci ta so gani nan ,da Kuka yarinyar Ta fito daga cikin dakin ta Kariso wajen ta ,kan cinyoyin ta daura ta Ta fara Bata abincin a baki ,'' Wayar ta ce ta fara ringing tana dubawa taga sunan ,kawata ,'' daga wa ta ce'' manyan manya maganin Kanana Kanana ya dai ,Hmm kawata Haka na samu ai indai kuna gari mu ba komai bane ,Dariya ta yi ,ta ce'' ka ji wani salon Kuma kin fada dan jin dadin bakin ki ,A'a Wallahi maganar gaskiya ce ke ba wanan bama ina nan tafe gidanki anjima kadan abban ummi zai kahoni ,To? Allah ya kahoki lafiya ina nan ina jiranki ,ok

Please Login or Register in order to submit comment