gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 1 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://arewanovels.com "16/02/2022 08:36"" typing """

26/02/2022 05:42 - Mom Star :

*DOCTA ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom kadija*

1

"Da gudu take saukowa daga saman step tana Kiran Mama !Mama! Mama! Har ta karisa saukowa ,lokacin Mama ta"

"mike tsaye tana shirin taje ta duba me Inteesar ta kema ihu Haka tana kwalla mata Kira, da sauri ta buya tana hakki tana sauke ajiyar zuciya,lokacin ne *Ilham* tafito ranta a bace tana banka mata harara, juyowa Mama ta yi tana kallon Inteesar ta ce''hala jan fada kika yi shine Kika zo Kika buya Bayana ko, Mama wai fa daga na tashe ta daga bacci shine fa ta biyo ni a guje tana surfa ruwan masifa, Mama Wallahi wanan yarinya ki mata magana ina baccina fa taje ta ta karkare ta sakarmin naushi a baya Wallahi Sai na rama, kin ga Ilham Rabu da ita kije ki shirya kiyi break kitafi wajen aikin ki ,'' ajiyar zuciya ta sauke tace''wallahi ke ko zaki zo hannuna zakuni nayi fa tana ta sharar baccinta gashi tana jinya a asubitinsu shi yasa na tashe ta fa ,to amma Haka ake tachin mutume da duka kuma, to naji Mama bazan sake ba,hmm kamar dagaske Mama tafada tana hararenta"

Ilham na shiga daki toilet ta huce Bata wani juma ba ta fito ta fara shirinta a nutse tana tsaka da saka turare Inteesar

ta shigo dakin ta ce''Malama aunty Ilham Dady Yana jiranki za muyi break.''

"Naji Zaki iya tafiya?"""

Haba Aunty kiyi hakuri mana bazan sake ba ta fada tare da kama kunnenta duka biyu.''

wayoyinta da makullin motarta ta dauka se yar sac ta kalleta da kyawawan idanuwan ta tayi murmushi tare da kai

"mata Dukan wasa ta ce''wanan yar dakikiyar kanwar tawa bata jin magana sosai sai iliman tsokana,''dan turo baki ta yi, ta ce''naji komai Zaki fada nidai kiyi hakuri,Haba kanwata kema kin san bazan iya fushi dake ba burga ce kawai nakeyi, Dariya suka yi a tare suka rumgume junan su,'' Mama ce ta shigo dakin ta gansu sunata raha murmushi dauke a fuskarta ta ce''yanzu ku yaran nan muna kasa muna jiranku ku kuma kune naku yi ,'' dan Sosa keya Inteesar ta yi ta ce''Mama hakuri na bata yanzu zamu fito ai,kanku dai ake ji,'' ta fada sannan ta yi tafiyarta suma bayanta suka bi suna saukowa suka ga Dady zaune Yana jiransu da gudu suka karisa saukowa suka isa inda yake suka fada jikinsa ina kwana Dady suka fada a tare lafiya lau Yaran albarka,''Mama ce tace'' karku fara cikani da surutunku kuzo muyi breakfast tukunan, Inteesar cike da tsokana ta ce''Mama wai baki gajiya da cin abinci ne kuma seki sa kowa ya yi chiru kamar kurame wai se kice babu kyau ana CIN abinci ana magana Haba mana Mama se mu zauna shiru se karar cokula, jan kunnen ta yi tace''ke wanan yarinya bakinki ba zai shiru ne ba,washh da zafi Mama Naji ki yi hakuri ta fada tana jin zafin murde mata kunne da ta yi,zaune sukayi Mama ta yi serving din su, nan suka fara cin break din su"

"Suna Kammalla wa Ilham ta mike tsaye tace''Mama zan huce Sena Dawo kuyi min addu'a,Allah ya maki albarka"

"yakare ki daga shairin karfe da Dukan abun ki, amine Mama nagode , sunbatar Dady da Inteesar tayi, bye bye ta masu tana tafiya harda dan gudu take hadawa da shi dan tafara makara, tana fitowa ta fada mota ,tayi Horn ,getman ya Bud mata kofar tafita a nutse tana tunkin ta Harta Kai bakin Titi ta dauki hanyarta ta zuwa asubiti"

"*ATTAGADUM* a tsan take aikinta, tana cikin tafiya wata dalleyiyar mota ta shigo ta hanyar ta , da sawri taja Burki ta"

"kashe motar tare da fitowa,shima tsayawa ya yi yafito, kallonsa tayi rai a face tace'' Kai Malam baka da hankali ne zaka shigo kwana babu Horn kuma bazaka iya jira har motoci su gama hucewa ba inda ka bude ni fa me zaka ce, shi dai kallonta yake tunda ta fara zazaga masifarta shi tama birgesa musanman yanda dan karamin bakin ta dake motsawa da dan sauri sauri, hannunsa ya daura kan bakinsa yama hannunsa kiss tare da aiko shi a Nata bakin, Ido ta fido ta saki baki ta kasa karisa maganan da zata fada, cikin tautausar muryar shi ya ce''Yan mata kina lafiya kuwa zaki zo ki hauni da ruwan masifa.'' ko ha kama zaka ce ah daga gidan mahaukata na gudo iyakar rashin lafiya.''Dariya ma taba shi ya ce''to mahaukaciya kiyi hakuri ni zan huce ko banida Time kin kananen Yara irinki dan ina da aikin yi zan tafi kar haukan naki yata so ki fara ta kaina.'' Yana fadan Haka ya shige motarsa ya yi tafiyarsa, cike da takaici ita ma ta shige motarta kamar ta kurma ihu ko zata ji sanyi a zuciyarta, gudu taf ara shararawa amma bana hauka ba, dan ta makara , tana isa ta yi parking, ta fito tare da dauko Jakarta , tana shiga taga docta Bachir tsaye se zagaye yake, tunda taga Hakan ta san tayi laifi,, cikin Sanda ta shigo dauke da sallama a bakinta, amsawa ya yi fuska a hade cikin harshen frensh yace'' Ilham kinada hankali kuwa zaki je kiyi zamanki a gida ki san kina da marar lafiya kina kulawa da shi amma Kika barshi dazun ba dan nashiga dakin dase dai mu tarar yarasu mi yasa zakiyi Haka, a tsorace cikin french tace'' kayi hakuri docteur wallahi nafito ne a hanya wani yakaho mani Karo Allah ya takai ta abin nayi saurin tsaida mota na amma insha Allah wanan shine na karshe, ajiyar zuciya ya sauke yace''Alllah ya kiyaye gaba yanzu nasaka mashi drip kuma nasa faruk ya gyara masa jikinsa da dakin daya fata , ok docteur zan duba shi yanzu, dakin ta shige ta tarar Yana bacci, murmushi tayi tace''sannu baba Allah yabaka lfy.'' ji tayi ance amine Yan mata.'' juyowa tayi dan ganin ko Waye.........................................................."

Se mun hadu a next page

26/02/2022 05:42 - Mom Star :

*DOCTA ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

2

"Ido ta fido ta ce'' Kai ne nan me ya kawo ka sorry?"" Yan mata baba na zo du bawa nima ke fa.'' murguda masa baki"

"ta yi ,ta ce'' nike kulawa da shi ai ,''thank you Yan mata Zaki iya Bamu waje muyi magana da shi ne ,''a'a Akan me?"" kuma na ga ai bacci yake yi zaka iya jira san da zai Farka ,ajiyar zuciya ya sauke ya ce'' to bazaki bani wajen zama ba ina matsayin bakon ki ,''ba fira na zo yi ba aiki yakahoni ina son zan duba shi zaka 'iya Bamu waje ranka shi dade"

",''kallonta yake don shi dai yarinyar tayi mashi'' ,fita ya yi itako tafara duba shi ,sanan takoma office din ta ta dauko wasu takardun tafito dasu zuwa office kin doctor Bachir Nocking tayi yabata izinin shigowa ,a hankali take turo kofar har ta shigo ,ta ce'' docta na duba shi naga bayada wata matsala sai dai shawarwari da za'abawa famille ( familly ) su kula da shi dan yanzu jikinsa Alhamdulilah murmushi ya yi, ya ce'' sannu da kokari doctor Ilham anjima zan je in kara duba shi sai nayi magana da iyalinsa , murmushi ta yi ,ta ce'' na gode doctor tafada tana Mika masa takardun , karfa ya yi, yace'' na miye wanan .''saka makon Alhaji ne ?"" jinjina Kai ya yi ,itako tafito dakin Alhajin takoma lokacin ya Farka ,murmushi ta yi ,ta ce"" baba sannu ya jikin ,yawa yata ya kokari da hakuri damu ,'' Alhamdulilah baba dama cewa na yi bara nazo.''ya Bud baki zaiyi magana yaji magana ta bayan shi ,juyowa suka yi a tare murmushi Alhaji ya yi ,ya ce ""son kai ne ?"" e'e baba nazo wata doctor ta ce"" bazan ganka ba wai zan ta kura ka ,yafada yana kallon Ilham"

",tafe baki ta yi tana ban ka masa harara ,Alhaji ne ya ce"" ta yi man dai dai saboda rigiman ka zaka iya ta shi na daga"

"bacci.'' umm umm kai baba seka goyi bayan ta karfa ta raina ni ,kamar yanda baka son raini haka ita ma bata so.'' gyaran mura ta i, ta ce"" SaSa ni zan huce Allah yakara baka lafia ,''Amine muna godia an mata .''Sata cema sa komai Sa ta yi tafiar ta"

"Ilham nafita Dady shima ya tafi wajen aikin sa ,se Inteesar dake zaune tana ma karan ta kwalia harda su saka masa kaa wai zasu tafi motsa jiki mikewa tai tana jae da shi Har suka fito haraSar gidan suka nufa sashin motsa jiki"

"Safiya wai kina ina ne Kika barni Inata faman jiran ki idan ba zaki je duba Alhajin ba se na yi tafiya ta ,fitowa ta yi da"

sauri ta ce'' yi hakuri Ammi wallahi na tsaya dauko abincin ne.''

"Bata ce mata komai ba ta shige gaba ta biyo Bayan ta ,driver naganinsu yatada mota suka shiga se hanyar"

*ATTAGADUM*suna isa

"suka fito dai dai lokacin da Ilham ta fito zata tafi gida ,kallonsu ta yi , ta ce'' Ammi ina huni.''harara ta banka mata ta ce'' da ban huni ba zaka ganni,'' Hmm ke dai bari Ammi seka ce ta kirki daga ita har uwar ta makirai ne , murmurshi ta yi, ta ce'' baba Yana dakin hutu na baya dan gobe za'a Sallama meshi ,ohhh ni Murja tambayarki na yi ne kaji wani salon gulma ko da yake doli ki iya saboda uwar ki ma ta iya ta ,rufe idonta ta yi, dan taji zafin maganar ta amma sai ta ce'' a gaida mai jiki natafi gida se kun iso ,tafiya ta yi suko suna kananun magangan su ,tana fita tashi ge motar ta zata rufe kofar taji an rike ta fuska a daure yake kallonta hannunsa day a gudun sa ..................."

26/02/2022 05:42 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

3

"Hannunsa day a Kugun sa ya ce'' Yan mata tafiya Za ki yi bako Sallama , Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Walahi wanan"

"Mutuman kafara Takura ni Diya fa ni ka Matsa min zan yi tafiya ta , *Musa Abul khair* za ki ce ,'' Dan Allah zan tafi gida ?"" Murmurshi ya yi ,ya ce'' Yan mata kuma Kuka Za ki man ,'' Na kusa dai ,''tom Allah ya Huci zuciyarki Yan mata ina sonki Matata ta Gobe ,'' Harera ta ban ka masa ta jenyo kofar ta rufe ,bye bye ya shiga mata"

"Da Sallama a bakinsu suka shigo dakin ,amsawa ya yi ,Safiya ta ce '' baba Sannu ya jikin ,'Allhamdulilah?:""Alhaji"

"yanzu Bana ce watsan yar Banzan Yarinya ta bar shigowa nan doli se ita zata na duba ka ,'' wai murja me yasa kike Haka ne gabar Shekara da Shekaru baza ku dai na ba ,""Alhaji in dai na fa ka ce ,"" e'e ban isa da ke bane ?"" ke fa ki Kayi ma uwar ta laifi ta sanadiyar ki Yarinta Inteesar Bata hankali isa she ki saka mahaifarta ta lalace ba ki je kin Bata Hakuri ba ,''Alhaji ni fa Dan Allah Abar maganar nan ,''sabida baki da gaskiya ko na ji ai ke ce Kika so ayi ta daga shigowarki ba ko sannu bare ki ji lafiya ta Kika buge da fadan Banza ,''Shiru ta yi, dan ita kan ta Ta san ba ta da gaskiya ,Safiya ta ce'' Baba dan Allah banaso ku kullum fada ,'' Mama na zamu dai na kin ji ,tom bara na zuba ma Abinci"

"A gajiye ta Shigo gidan babu Kowa a falon ,har zata Haye sama ta ji motsi a kithchen ,hanyar tanufa ,da Sallama ta"

"shigo ta ce'' mama sannu da aiki , Wa'alaikum salam A'a Ilham kin Dawo ne ,'' E'e mama ina Inteesar ne , murmurshi ta yi ta ce'' tana daki wai za ta yi wasa ,girgiza Kai ta yi ta ce'' Inteesar manya ana girma ana cin kasa Mama zan je in huta kafin an jima Sai na duba ta ,Tom Mama ta fada ,'' ita ko tayi dakin ta rage Kayan jikinta ta yi ta huce toilet wanka ta yi Bata wani juma ba tafito ta saka Kaya Marasa nauyi sanan tafito tanufa dakin Inteesar ,A Hankali turo kofar da Sallama a bakin ta ,Inteesar dake wasa tana tsale tsale tana wasa da miyo duk ta Bata jikin ta ,cikin maganar ta ta kamar masu ko Yan magana ta amsa mata Sallama ,tana danne harshen ta tana magana ta ce'' Aunty Har kin Dawo ,jinjina mata Kai ta yi cike da tausayin kanwar tata, ta ce'' Kin Sha maganinki ne ,A'a Mama ta ce'' Wai harna ci abinci ,''to Me kike jira tun dazun baki ci abinci ba lokaci fa ya huce ,turo baki ta yi kamar za ta yi Kuka ta langwafar da Kai idanun ta da ba daidai suke ba ta ce'' Mama Bata kara sa girkin ba , murmurshi ta yi ta ce'' To kar ki yi Kuka ta Gabon goshi na ki wasanki zan zo se muci abincin a tare ko ,Washe baki ta yi har seda yawu suka zubo ta ce'' To Aunty ,cike da tausayin kanwar ta tafito daga dakin ta Dawo falo"

26/02/2022 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

5

"Shuru ta yi Bata ce komai sai kara hade fuska da take ,Doctor Bashir ne ya shigo da sallama ,amsawa su ya yi , ya ce''"

"Alhaji ya jikin , Alhamdulilah ,'' babu abin da ya ke ma ciwo ne ,'' E'e babu kafa ta ne kawai ke min ciwon ,Ok gobe In Sha Allah zamu sake duba lafiyan ka Dan muna sa ran gobe ko zuwa ban da gobe zamu sallama me ka , Murmurshi ya yi ,ya ce''Kai Doctor muna godiya Allah ya biya ka ,Amine ya fada sanan yafita ."

*WASHEGARI*

Tun da ta yi Sallah Asuba tafito a kithchen ta samu Mama Nan ta kama su ka hada breakfast suna dan taba fira har

"suka Kammalla ,Mama ta ce'' Ilham ki je ki shirya zan gyara danning table din ,Toh ta fada sanan tanufa hanyar dakin ta"

"Sai da ta yi wanka ta shirya cikin shirin ta na zuwa Asubiti dan Aikin da Za ayi ma Alhaji ,sanan ta je dakin Inteesar da"

"tun da ta yi Sallah ta koma bacci Tashin tafara ta ce'' Inteesar ta shi bacci ya isa Haka ,Bude idonta ta yi ta sauke su kan kyaukyauwar fuskar yayar ta ta ce'' yaya har kin tashi , Murmurshi ta yi, ta ce'' E'e zan ma tafi Asubiti ,zaune ta yi tareda Mikewa tanufa toilet , Ilham kuma fitowa ta yi ta samu Mama har ta kammalla komai ,ta ce'' Mama ina ga zan huce kar na yi late dan zamu yi Aiki amma yaw da yamma zan Dawo bazan juma ba ,A'a ki hankuri har ki yi breakfast Yanzu Dadyn ki zai fito Inteesar ta ta shi ne ,E'e na bar ta ta shiga toilet , To bara na zuba maki na ki kar ki makara ,A'a Mama an yi Haka bara na yi Serving kin Kai na tafadi Hakan tanufa daning din"

"Tana kanmalla CIN abinci lokacin Dady da Inteesar suka fito , gaishe da Dady su ka yi sanan ta Mike tsaye ta ce'' ni"

"zan tafi Sena Dawo ,Allah ya tsare ki yarinyar kirki cewar Dady ,Amine ,ita ma Mama da Inteesar suka mata A Dawo lfy ,fita ta yi Ta fada motar ta ta dauki hanyar Asubiti ,bata juma ba ta iso dan gudu take shararawa dan kar ta huce"

"Time kin da zasu shiga Blooc , parking ta yi tafito ,lokacin Ammi za ta tafo ita da Mussa Abul Khair za ta aike shi"

",Safiya ce tafito da gudu tana cewa Ammi nima zan bishi ,Ajiyar zuciya Ilham ta sauke cikin dar-dar ta ce'' Ammi ina kwana ,tafe baki ta yi, ta ce'' da ban kwana ba da kin ga zaa fita da gawana ai , Allah yabaki Hankuri Ya mai Jiki ,da sauri Mussa Abul Khair ya ce'' Alhamdulilah muna godiya Sosai Da kulawar da Baba ya ke Samu a hannun ku ,wani tausasan Murmuchi ta yi masa ta ce'' kar ka damu ba komai , wani Sanya yen ajiyar zuciya ya sauke ya Washe baki kamar sakarai Yana rawan baki ya ce '' Na gode ,Bata tankasa ba har zata shige ciki Ammi ta ce'' dama ya'yan karya ai doli su iya karuwanci da naga har kiwon karnuka suke ,To Wallahi jinin gida na yafi karfin ki sai dai Abi wani sarkin Anga yaro kyaukyawa ana son sa ce masa zuciya ko , juyowa ta yi ta kalleta tareda girgiza Kai ta yi gaba abin ta"

",''Ammi Meyasa ki ke mata Haka ne na lura tun da Muka zo asubitin nan kike ta kurata diya fa wai mi ye tsakanin ku da Maman ta ne ,Hararen shi ta yi ta ce'' uwar ka ce tsakanin mu ka ga Allah ka ki ya ye ni fa ,Ohhh naga ne kallon da ta yi min Yan zu a she signe ta yi ma na ka tambaye ni abin da ke tsakani na da uwar ta ko ,shuru ya yi dan shi tun da yadawo daga *TUNISIE* yarasa abin da ya hada su fada da Hajiya Maryam ( Mama ) , jin bai ce komai ba yasa Ammi cewa ba zaka aiken da na yi ma ba ne ,'' fita ya yi Safiya ta bi ba yan shi ta ce'' Hamma ( yaya) ka yi hankuri nima tun jiya na kasa gane Mike damun Ammi ,Dariya ya yi ya ce'' kar ki damu kan ki rikicin tsufa ne ,ita ma Dariya ta yi ,ta ce'' Kai da Ammi ba ruwa na , Ta fada tana shiga mota ,shi ma shigan ya yi suka nufa *MARADI STORE* Don siyan abin da Ammi ta Aike su"

26/02/2022 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

6

"A Kofar *Maradi Store* ya tsai da motar sa suka fito ,Kai tsaye ciki su ga shiga dama sayayar Kayan tea sanan suka"

"fito ,A bakin Mota ya ce'' Sofi ina son zamu yi Magana Sanan za ki so duk abin da na Nuna ina Kauna ,Sosai ma wace Magana zamuyi ,Kin ga yarinyar nan Ta da zun wace Ammi take yawon jan ta fada ,E'e Ilham ka ke nufi ,dama kin san ta ne ,E'e Yar gidan dady Mustapha ce Makautan mu, Ajiyar zuciya ya sauke ya ce'' Sofi banida Abokin shawara da ya huce ke Wallahi Allah ina son Ilham kuma rasa ta tamkar rasa rayuwa ta ne Soyayar ta na Wahalar min da zuciya Amma ina jin tsoran tunkarar ta da Magana kuma ina ta azab-tuwa da son ta ,To hamma ka dauko baban aiki dan da Wahala Ammi ta barka ka Aure ta gaskiya nima ba kaunar ta na ke yi ba amma tun da Kana Son ta nima da ga yanzu zanfara kaunar ta ,To Mi ya sa ba ki sonta ,'' saboda dalilin Ammi da ban san me ya hada su da Maman su Ilham ba , Shiyasa ma na dai na Abota da ita kuma Bana shiga sabgarta ,'' Sofi ki tausayamin kin ji ,To hamma zan yi kokari inga ko za ta yarda dani a Karo na biyu ,'' Na gode Sofi na ,'kar ka damu yaya na zan shawo kanta sai ka inda kari sa sauran aiki."

Ilham nashiga ciki su ka fara shirye shiryen shi ga da Alhaji a daki Sun dan dau ka 1h suna duba shi suka kara dau kan

"jininsa sanan suka fito da shi ,sanan Ilham ta je ta Kai jinin *Laboratoire*"

"Dawo da ta yi tanufa office din Doctor Faruk ta turo kofar a hankali tareda yin Sallama,cikin Sakin fuska ya amsa ya"

"ce'' Doctor Ilham yaw ke ce a office Dina ,fuskar ta a hade ta Mika masa takardun hannun ta ta ce'' Gashi D.t Bashir ya ce'' Na kahoma su kuma Yana nemanka nan da 30mnt ,'' takkardun mi ye ,hararen shi ta yi ,ta ce'' Ba gasu a"

"hannun ka ba ,Allah ya Huci zuciyar ki ,ka mani laifi ne ,A'a ,to mi ye na bani hakuri ,Babu ,tafe baki ta yi, ta juya za ta"

"fita har ta Kai kofa ta tsinci Murya shi Yana fadin Ilham ya maganar mu ne na jiki shuru , cike da shakiyanci ta ce'' wace magana fa ,Haba Ilham ki gane ki Amin ce da bukata ta Wallahi zan rike maki Amana , Ajiyar zuciya Ilham ta sauke ta ce'' Faruk Kana ba ni Mamaki Wallahi ka ga na yi kama da Yan Iskan Yan Matan da kuke lala tama rayuwa to Bari ka ji ni na taso ne a gidan Mutumci sanan Iyaye na Sun bani tarbiya ko da ina karama ban yarda na yi bata garin Abokai ba bare Kai Rana tsaka ka ce zaka fatamin rayuwa ba ka kama girman ka kafin ya fice a Ido na ,tana gama fadan Haka ta yi, tafiyar ta ,cike da Mamaki Faruk ya ke bin Ilham da kallon har karisa Maganar ta tafita ,dan A da idan yai mata Maganar za ta yi Kuka ko ta yi shuru tana sawrarensa"

26/02/2022 05:43 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

7

A hasale ya Daki table din da ke gabansa ya ce'' Wallahi Ilham komai zai faru sai de ya faru Sai na Aika ta Abin da Na

"yi,Akan ki Yana gama fadan Haka ya fito dan amsa Kiran DOCTOR Bashir"

Tafiya ta ke kamar wacce Kwai yafa she ma a jiki tana tunanin da mamakin faruk Bata Ankara ba taji an bangajeta

"saura kadan Ta fadi kasa karfan benan da ke wajen ta yi sauri da fawa amma sai da kan ta ya bugu ,kafin ta yi wani yin Kuri ta ji Mari har uku lafiya yu '' sai da ta ga Stars suna yawo a sama ,Kuka ta fashe da shi ta ce'' Ammi me na yi maki Za ki man wanan cin Fuskan a cikin mutane wai me na yi maki ne kin Ta kurawa da rayuwa ta ne ,ban sani ba tsanar da na kema uwar ki ita ce ta shafeki Wallahi sai kin yi na dama sani na a rayuwar ki diyar Macijiya maciya Amana ,

Please Login or Register in order to submit comment