gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 5 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata get din ,"

"sai da Tazo Daf da zata fita ta tsaye ta ce'' Baba mai gadi ina Aliyu ya ke ne ,'' Yana dakinsa Hajiya ,'' To? "" Ka yi ,masa magana zamu fita tare zai kawo ma Inteesar sako ,'' Ahan yanzu kuwa ,'' dakin Aliyu ya nufa Jum kadan ya Dawo Tare da shi ,sai da ya gaishe da ita Sannan ta masa Izinin shiga Motar ,ya shiga sannan ta tashi ta suka fice daga gidan,''' sai da Suka fara Ta fiya kofar gidansu Safiya sanan suka huce sayan Kifi sai da ta siyama Inteesar ita da Aliyu sanan ta ba shi kudin Napep ya tafi gida su kuma suka huce gidansu Ummulhair ,''sun dan yi ta fiya mai Nisa sanan suka iso gidan parking ta yi ,sannan suka huce ciki Mutane ne barjik a gidan dan har sai ka tsallaka zaka samu har ya hucewa"

"a Hakan har suka Karasa inda su Ummulhair din suke Ita da sauran kawayensu,'' da sallama a bakinsu suka shiga"

Ummulhair na ganin Ilham ta watso mata harara tana fadin

Hmm Marar Kirki sai yau Kika ga damar zuwa ne .''

"Murmushi Ilham ta yi , ta ce'' Sorry kawata kin san bani da dama kawanan aiki ya sha min Kai sai gobe ka dai nake"

hutu .''

Kina aikin ne kike hawa on ligne ne .''

"Niii ?"" Ta fada tana fido Ido ta ce'' wallahi Wi-Fi ne na wajen aikin mu kin san ni ke karfan jinyar Alhaji na gidansu"

Safiya .''

Haba ni fa na ce ina ta yimaki Texte Message baki dubawa shi yasa rai na ya kara baci .''

"To ? "" Ya dai na tun da gani gabanki ko .''"

Da'ifa dake zaune gefen Arufa ta ce'' Hmm ai ke Ummulhair kiji dadin ki ma tunda Ilham Tazo bikin ki ni nan ko leke

babu bare in sama ran zata zo .''

Ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Kai Da'ifa amma kin san na baki Uzuri na ko .''

Arufa dake sauraransu tana cin indomi ta ce'' ai ke dama shiru Kuka yi in dai Ilham ce ba Zaku gaji da jin korafi ba .''

To Allah ya Huci zuciyarku kawayena ina neman Afuwa cewar Ilham din .''

"shikenan kuzo muyi abin da ya kawo mu ,''"

"ta fiya ma zamu yi ai cewar Ilham ,'' Me yasa ?"" Hmm ko wajen zama babu da ga shi gowa Kuka fara mani ruwan"

masifa na korafinku .''

Allah Huci zuciyarki yallabiya ga wajen zama ai cewar Arufa .''

"Zauna wa suka yi nan suka fara dasa wata sabuwar fira suna raha sai shewarsu kake ji , suna ciki Hakan ne Abokin"

"Ango ya ya Kira Sayyada bayan ta dauka ne ya ce'' su fito zasu basu kudin damu ,'' to gamu nan fi towa yanzu,'' katse Kiran ya yi,'' ita ko Sayyada ta ce'' Ilham ke da Safiya ku ta so mu je Abokan Ango na waje ,''"

"Kallon ta Ilham ta yi, ta ce'' me zan je in masu ,'' Wallahi sai kin je koda baza ki masu wani Abun ba bare ma Ba'a rasa"

"abin yi ba ,'' Tom ,'' ta shi Mu je ,'' Mikewa suka yi suka fita a tare sai kofar gidansu Ummulhair ,'' wajen wasu hadadin Motoci suka nufa guda biyu da sallama dauke a bakinsu ,'' Amsawa suka yi ,Bayan Sun gaisa ne Kabir ya dauko kudin ya Mika mata amma hankalinsa na wajen Ilham sai kallon ta yake ,'' Sayyada ce ta ce'' ya Haka kuma Kabir ai ba Haka Muka yi daku dan Haka ba zamu Karba ba ,'' To ki karbi wanan zuwa gobe zai mu baku cikon .''"

"Ko? "" Kubarsu a hannunku zuwa goben sai ku Bamu baki day .''"

"Sun jima suna ta Abu day sai Safiya da ke tayasu amma Ilham ko hmm Bata ce ,'' jin Bata da niyar magana ne ya sa"

kabir cewa wai ita wanan Bata magana ne .''

E'e kasan jikan kurame ya aure ta me zata baka idan ta yi magana ne.''

"Me ya yi ,zafi shi ba huta ba tambaya kawai na yi ,kuma ba wani Abu bane dan nace ta bani zuciyar ta .''"

"Kallon ta Safiya ta yi, ta ce'' To? "" Ke kin ji Ilham ki ba shi zuciyarki .''"

Cikin tautausar muryar ta ta ce'' Ni zuciya ta ba sadakan ta nake bayarwa bare ka dauka ai kuma tana tsan shimfide

tana bacci a in da ya dace .''

"Murmushi ya yi, ya ce'' Ah ina ne ya dace da ita ne.''"

Wajen Wanda ta dace .''

"Ah ina Kenan ,'' To? "" Ka ji wani karfin hali ina ruwanka da Wanda ya dace da ita kuma .''"

"Tana gama fadan Haka ta shigewar ta ciki ta bar su nan ,'' kallon Safiya ya yi , ya ce'' wallahi kawarku tatafi da ni dan"

"girman Allah ku taimakamin da lambarta ,'' babu ruwan mu me yasa baka Amsa wajen ta ba .''"

"Kar Kuja wanan zantsen Da girman Allah ai na hada ku ko ,'' to sai ku karasa biyan kudaden zamu bayar ,'' babu"

"musa ya dauko cikon kudin ya basu ,su kuma suka ba shi lambar , sallama suka yi masu Sanan suka shi ga daga ciki"

",suma suka yi tafiyarsu .''"

"Suna Chiga suka tarar dasu sai shakar fira suke hankali kwance ,''safiya ce ta ce'' Ilham Haka sai kije ki kyalemu ki"

"shigowarki ,'' To ? "" Ai dama sai da nace ma ku bazan je ba Kuka matsa dan na san babu abin da zan yi ma ku .''"

In ji wa ya ce'' ke ko Kika mana an fani dan lambarki ta taimaka Sun Bamu cikon kudin nan .''

"Ban gane ba ,'' za ki gane ai in Kika ji Kira yanzu .''"

Kin ga ni ta shi Mu tafi 21h40 Dady ya ku san shigowa .'' Muje ai dama dare ya soma yi .''

"Sallama suka yi masu suka koma gida sai da ta ajiye Safiya ,'' fi towa ta yi ,tana cewa Aminiya gobe wane lokaci zamu"

tafi ne .''

Idan na Kammalla abin da nake kafin daurin auren sai Muje ko.''

"shi ke nan Allah ya Nuna mana goben lafiya ,'' amine .''"

"Suna nan suna fira Musa Abul Khair ya fito ganin Shiru Safiya Bata Dawo ba,'' har zai fara mata masifa sai ya gan ta"

",Ashe ita da Ilham lumshe Idonsa ya yi ,Yana karasawa wajensu ,sallama ya masa ,suka amsa yau kam Ilham da sakin fuska suka gaisa ,shima kuma sosai ya ji dadin Haka ,'' kallon Agogon hannun ta ta yi ,"

"ta ce'' kai Ashe na jima a wajen nan gidan zan fita Dady Yana hanya sai da safe ,tafa da a nutse.''"

Gaskiya kam ya kama ga sai da safe .''

***************

"Sai da ta karasa cin sanan ta yi ,rcitant lesson din ta suka shige dakinsu dan yi bacci kamar yanda Momynsu ta Umarce su ,tana nan zaune Saf ya fito kusan ta ya zauna Yana jenyo ta jikinsa ,ita ko ta Laye kamar Bata a wajen ,''"

"cike da Yana yin damuwa ya ce'' Matar Saf Me ya sa me ki ?"" Duk kin yi san yi .''"

"Babu komai,'' ta fada tana Mike wa ta dauko plate din abinci tazo gabansa ta fara ba shi a baki , hankalinsa na kan ta"

"ya matsu ya ji damuwar ta ,sai da ya Kammalla cin abinci ya sha jus din da ta hada masa sanan ya kalle ta ya ce'' Matar Saf kina son ganina cikin damuwar ne ."""

"A'a Me ya faru ne ?"" Bana jin dadi ina ganin ki cikin damuwa ne ki fadamin ita in sha Allah zan yi iya kokari na dan"

magance maki ita .''

A shagwafe ta fada jikinsa tana Kukan chagwafa ta ce'' Mon CSur na yi kewa ne .''

Kewar me matar Saf.''

Gida mana yau kusan Shekara uku Rabo na da garin *Maradi* tun haihuwar Nabila fa .''

"Hakane matar Saf ai kin yi kokari ma ba kamar lokacin da kina Yan mata ba Motsi ka dan sai ki ce Mon CSur dan Allah zan je Maradi na duba Mama da su Inteesar in ga yanda jikin ta yake ,ya yi , maganar Yana kwaikwayon Yan da"

take yi .''

Dukan wasa ta kaima sa ta ce'' Yanzu kuma ni tsohuwa ce ko .''

Kai ni bance ba ai ke kullum kara zama kike Yan mata .''

"Murmushi ta yi ,ta ce'' To ya za'ayi da karatun su Ihsane .''"

Zan je Makarantan su sai Na fada masu zasu yi ta fiya ne .''

"Hakan ma ya yi ,to yaushe zamu Dawo ne .''"

Zaku yi wata day ne dan ku ga gari shima ya Ganku .''

Cike da zolaya ta ce'' Na zata zaka ce wata biyu.''

Kai in kama wa A'a wallahi wata day ma hakuri zan yi kawai dan kin juma rabonki da gidan .''

Wasa fa nake ma.'' dan kunnenta ya ja Yana cewa bakijin magana ko .Naw

"Sorry mai gida na daina ta fada tana dora hannun ta saman n'a shi hannun Wanda ke wajen kunnenta ,'' janye"

"hannunsa ya yi , ya ce'' t shi mu ji mu kwanta bacci na ke ji.''"

To Muje tafa da har ta shi tsaye kuma sai ta zauna ta ce'' ni dai kaffafiya na zafi suke man ni goyani zaka yi .''

Babu musu ya duka ita ko ta Haye Bayan suka yi dakinsu sai da ya shimfide a hankali sanan ta kashe hutar ya jama

masu bargo suka yi baccinsu .''

15/03/2022 00:04 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

{{YAR LELEN NOBLE ce}}

19

WASHEGARI

Bassira na tashi sallah Asuba Bata koma bacci ba sai da ta hada abin break sannan ta jera Bisa dan karamin Table din

"dake Tsakiyar Capet din ta sannan ta je ,ta yi wanka Wata yar doguwar Riga wace da Bata gama sauka har kasa ba ta saka turare sannan ta nufa in da Sani yake cike da ladabi ta fara Ta shinsa lumsasun idonsa ya Bude a hankali .''"

"Murmushi ta yi , ta ce'' ina kwana Ruhi na ,'' sai da ya sake murza idanuwansa dan tabbatarda da gaske Bassira ce ko"

"dai Mafarki ya ke , gani da gaske ne ya sashi cewa"

Lafiya lau Rahi na.'' to Haka na keso ai ka ta shi na shirya ma break din ka na jiranka a table .''

"Wani Irin Murmushi jin dadi ya yi , ya ce'' To? "" Na gode ganin zuwa amma ina Khairat ta ke ne .''"

Zuci tana bacci ka ga ai jiya Bata yi bacci ta huri ba .''

"Cewa Za ki yi jiya ta Hana mu shakata sai da ta yi , bacci. ''"

"Murmushi ta yi , ta ce'' ka tashi mana Bana son ka Makara aiki.''"

shi ne kike kawar da maganar da nake maki wai ke kunya ki ji ni da kyau yau Khairat za ta yi kanne ko kanwa .''

Wanan maganar ta ku ce ta manya ni dai ba ruwa na .''

Ni dawa Mike maganar nan ne .''

Sai da ta wainar da Ido ta ce'' ni da mijina mana .''

"Dariya ya yi , ya ce'' To?"" Bara mu fara daga yanzu .''"

"Iyeeh ta fada tana fita daga dakin,'' Murmushi ya yi , Yana cewa Ruhi na ba za ki Dawo ba zo ki ji wani Abu .''"

Na kiya idan ka fito sai ka Sanar dani .''

Ganin baza ta Dawo ba ya sa shi tashi ya nufi toilet .'''

"Bayan ta gama sallah ne ta sauko ka sa Kai tsaye Kithchen ta shiga Ta tarar da Mama tana hada breakfast ,''da"

Murmushi a fuskan ta ta ce'' Mama ke dai kike aiki babu sanarwa .''

A'a Ilham Na hutar dake Allah ya maki Albarka .''

Amine Mama amma ki je ki huta zan Kari sa sauran .''

"To ?"" Amma kar ki gyara danning Inteesar ta rigaki.''"

Kai yau wace Rana Inteesar ta rigani ta shi har da su kama jera abinci a danning .''

To Na dai fadamaki in ba so kike ta aza mana Ti jara ba .''

"Allah ya sa kar in manta ,'' ni dai ba ruwana tsakaninku ne .''"

"Murmushi ta yi , Ta fara aikin ta .''"

Yau tun da sassafa koda tata shi Saf bayanan zaton ta ya tafi motsa jiki dan Haka ta fara shirya masu breakfast

",Awaran kuskus ne sai soyayan dankali da kaza sai jus de fruit ,tana Kammallawa ta ajiye a danninga ta huce toilet ta yi ,wanka ta shirya su Ihsane sanan suka Dawo falo zamansu ke da huya sai ga Saf ya shigo fuskarsa dauke da Murmushi ya nufi inda take ya rumgume tare da yaransu .''"

"Murmushi ita ma ta yi, ta ce'' Mon CSur c'est comment .''"

Nasan Kika ji wanan Albichirin din sai kinfi ni jin dadi yau na kara samun Karin girma a office din mu Hakan ya sa

kema dan mu ta ya juna farin ciki na nema maki visa yau din nan ma Zaku shi ga jirgi ku je Maradi .''

Cike da farin ciki ta ce'' Thank you soo much Mon CSur ta fada tana kara kankanme shi Na gode sosai wanan baza ta

Haka .''

Karki damu Matar Saf indan baki ji dadi ba ke da yarana wa kike son ya ji kina iya bakin kokarinki ganin kin sakani

farin ciki ni me zai Hana na Murmushi a saman wanan kyaukyauwan fuskan ta ki matsayinki gareni ya huce ki nemi Abu a waje na kuma na san bai fi karfina ba Amma na ka sa yi maki shi ba .''

Walahi ka sani farin ciki sosai da sosai Allah yakara Bude na Alkairi amma na yi Mamakin daka samu visa a kuraren

lokaci.''

Amine matar Saf wani aboki na ne dake airppot na nemi Alfarma wajensa shine yamin shi Na wani Mutume da zai yi ta fiya ya fasa kuma a yau zai yi ta .''

Na gode ban san da wane bakin ma zan ma godiya ba.''

"To ?"" Ki je ku shirya an jima ka dan zamu ta fiya airppot din.''"

"To? "" Momy ina zamu tafi ne yau kuma cewar Nabila .''"

Gidan Mama Ihsane ta fada ta ci gaba da cewa kuma a Maradi ya ke.''

To ? Ina ne Maradi kuma gidan wace Mama .''

Cike da yarinta ta ce'' Kaka ta wajen Mama mana dama aike baki san ta ba kuma in fada maki Aunty Ilham tana da

"kirki sosai kullum sai ta bani shocolat da biscuit kuma ta kaini *Kalla transa Mall* ta yi ,mani sayaya sosai wani lokacin har *kalla transa couture* Nake Raka ta.''"

Kai nima zan so in je kodan a siyamani shocolat da biscuit din.''

"Hmm Yanzu Nabila dama kwadayi zai kai ki ,to? "" Zan ce ma Aunty kar ta sai maki .''"

Dariya su Saf suka yi Asha na cewa Bana son surutu kuzo ku yi Break mu yi ta ta fiya ko .''

"To? "" Mama suka fada a tare sannan ta zuba masu abinci su dukansu suka zauna suka ci sanan ta hada masu"

"kayansu da duk abin bukata tare da Saf duk suka hadasu sannan suka fito daga sai Airppot ,suna isa suka dan zauna kafin lokaci ya yi , sun Kai Awa day da Rabi sanan Aka Kira sunansu suka tashi kamar karsu rabu da juna amma a Haka suka shige jirgi sai da Yaga tashinsu sannan ya koma gida.''"

Tana gamawa ta jera bisa daning table ta shirya shi tsaf dan ta manta sam da batun Inteesar ta gamawa tsaf ta nufi

wajen Mama ta ce'' Mama na Kammalla .''

"Kira Inteesar ta gyara danning din ,'' sai da ta fido Ido ta ce'' ai Mama na manta har na gama ai .''"

Amma Ilham kin iya shegenta ka babu ruwa ko rabon fada bazan yi ba .''

Inteesar ce ta sauko tana fadin Mama wai har yanzu baki karasa girkin ba ne .''

Ilham ce ta kalle ta ta ce'' tun dazun an gama Har ma na shirya daning .''

Turo baki gaba ta yi ta kara langabar da kanta tare da fa shewa da Kuka ta ce'' ni Wallahi sai kin biya ni Mama bani

na ce zan yi ba .''

To ka ji wata sabuwa Kuma Mama kin ga yanda kike fata ta da shagwafa ko .''

"Dariya Mama ta yi, ta ce'' Ilham manya ke a kwaye Wanda ya kamo ki wajen shagwafa ne ni dai na fadamaki babu"

ruwana daki ma zan shiga .''

Dariyar ta ta gumtse ta ce'' Intee na ta so na girka maki Abu mai dadi naki ne na musanman har da Kifi a ciki.''

"Mama ce dan ta kara hasa hutar ta ce'' ai har gulmanki ta yi ,tana cewa wai kin rigata tashi daga bacci yau.''"

Ai ko ta fadi kasa ta fara harba kafafu tana birgima a ka sa sai ihu take .''

"Dariya Mama ta yi ,ta ce'' baza ki hada ta da Dady ba .''"

"Ilham ko shiru ta yi , dan ta rasa Abun yi ,'' jin Mama ta ce '' Haka ya sa Inteesar kafka ihu tana Kiran Dady ! Wayoo"

Dady!

"Dady dake dakinsa yana aiki da computer ya ji ihun Inteesar Murmushi ya yi , ya ce'' an kwana biyu ba'ayi ba sai"

"yanzu , kashewa ya yi , tare da saukowa ka sa .''"

Wajen ta ya nufa Yana cewa Inteesar lafiya Me ya faru .''

Cikin Kuka ta ce'' Dady Ilham ce wai na ce zan yi jere a danning table shine ta je ta yi har da gulma na fa ta ke yi .''

Har Dady zai yi magana suka jiyo sallamar Asha ai da gudu Ilham ta nufe ta tare da fadawa jikinta cike da Murna ganin juna suka rumgume junan su .''

Dady da Mama ma fadada Murmushinsu suka yi Dady na cewa Mutane *INGAL* ne tafe.''

Dady gamu fa ya Mika tarar daku .''

Ah Masha Allah ya gida ya hanya .''

Lafiya lau Dadyna nayi missing din ku sosai Mama ta fada a shagwafe .''

Nabila ce ta kalle ta ta ce'' la la la Momy anan din ma sai kin yi Irin abin da kike ma Abbanmu ko.''

"Ihsane ne ta ce'' To ?"" Uwar surutu tambayarki aka yi me Momy ta yi ,ne .''"

"Shagwafa mana kullum sai ta yi ,ma Abbanmu .''"

Dariya duk suka saka inda Asha ke hararan Nabila Wasa ta nufa wajen Mama ganin Irin kallon da Asha ke mata .''

Inteesar da ta ga an man ta da Babin ta ya sa ta sake fashewa da wani sabon Kuka .''

Dady ne ya juyo ya ce'' Inteesar kyale ta zan yi maganin ta yanzu kin ji .''

"To amma gulmana fa ta yi ,'' Dariya Ilham da Asha suka yi mata Ilham Na yi mata gwalo .''"

"Sake fashewa da Kukan ta yi ,ta ce'' Dady ka gansu suna min Dariya ko kuma Auntyna har da gwalo take man .'' kyale"

ta autar Dady sai ta sha duka .''

"Sak fachewa suka yi da Dariya ,Mama ta jefe su da Pullo din kujerun falon .''"

Nan suka yi daki da gudu.''

25/03/2022 01:04 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

20

"Suna shiga suka tsira fira sam Ilham ta man ce da zantsen zuwa gidansu Ummulhair har sai da Safiya ta Kira ta ,tana"

"ganin Kiran ta yi saurin rufe bakin ta tare da daukar Kiran ,"

Asalam alaikum Aminiya ya kike .''

Lafiya kalau ya kike kema ina ya jiran ki yanzu Amarya ta kirani wai mu yi sauri kar a barmu zuwa gidan daurin

auren.''

To gani nan zuwa kin san Aunty Asha ne suka taho yau din shi yasa Kika jini shiru .''

A yoyo ki ce ina mata sannu da zuwa idan mun Dawo daga gidansu Ummulhair zan zo mu gaisa.''

To ba damuwa zata ji in sha Allah.''

"To sai kinzo din ,'' tana gama fadan Haka ta katse kiran ,Mikewa Ilham ta yi , ta fada toilet Jum kadan ta fito Ta fara"

"shirya ta dauko yar fondation ta na cikin Murzawa ne ta ce'' Aunty Asha ,? Safiya na yi maki sannu da zuwa .''"

"Wace Safiya Kenan ,'' Kai Aunty ta gidan Ammi Murja .''"

"To?"" Me ya kawo ta ne me take nema wajenki .''"

"Murmushi Ilham ta yi, ta ce'' Alkairi mana Bara dai na Dawo za ki sha labari ta ma ce idan mun Dawo zata zo ta"

gaishe ki .''

"Tafe baki ta yi , ta ce'' Allah ya kaho ta lafiya .''"

Amine Ilham ta fada lokacin da take daukar Jakarta da Key din Mota ta ce'' sai dawo ko .''

A Dawo lafiya Asha ta fada tana Mikewa suka fito a tare izuwa falo su Dady ne a zaune sai Inteesar dake ta zuba

"masu shagwafe ita a doli an mata laifi baa Bata Hakuri ba,'' kallon ta Ilham ta yi, ta ce'' Intee ni zan fita me kike bukata .''"

"Hakuri Zaki bani ,'' Dariya Ilham ta yi, ta ce'' shi ka dai kike bukata ,'' gyada mata Kai ta yi ,'' to ?"" Allah ha baki hakuri"

Intee ni zan tafi sai na Dawo .''

"Adawo lafiya suka yi mata Sannan ta fita Kai tsaye motar ta ta nufa Get man ya Bud ma kofa fita ta yi , direct"

"gidansu Safiya ta fara zuwa tana isa ta kirata ,ita ma kamar jira ta ke sai ga ta ta fito ta shiga suka huce.''"

Yana fitowa har ta fito masa da kayansa ta goge masa takalminsa da agogo da dai sauransu karasa shirinsa ya yi

",sosai ya yi , kyau musamman da ya samu kullawa fiye da da yake ma kansa komai , fitowa ya yi ,ta zaune a kasan Capet suna wasa ita Khairat ,dan tsugunawa ya yi , irin nasu n'a Maza ya ce'' Ruhina ya Kika ganni .''"

Tsaf da Kai kamar yau kafito daga cikin kwalli .''

"Wani kayatacen Murmushi ya yi , ta ce'' Zanni gurin daurin auren Abokina daga tsan a dauro nawa.''"

"Hararen wasa ta Galla masa ta ce'' da baka yi bayani ba ai in dai ka wata a gidan nan to? "" Babu Ni a gidan nan .''"

Ina ai ni dake Mutu kara ba takalmin kaza .''

Nima a nawa bangaren sai in mutuwa ce ta rabani da Kai shine ka dai zan amince ka kara aure .''

Allah ya barni ni da yar amana ta .''

Amine mijina ka bar wanan maganar fatamin rai take ka zo muci abinci Zuci yunwa take ji .''

"Jenyo Khairat ya yi , ya ce'' Zuci na wai Zaki ci abinci ,'' E'e Papa .'''"

"Gyara zamansa ya yi , suka fara aika ma cikinsu sakonni .''"

Suna isa kofar gidansu Ummulhair ciki suka shiga direct dakin da Amarya take ciki shiga lokacin ne su kuma zasu fita

",'' Ummul ce ta ce'' Ilham sai yanzu da kun iske mun tafiyar mu .''"

Wallahi ke dai Bari Aunty ne ta Dawo shi yasa Kika ga na jima ko break ban yi ba na fito .''

To kuje mu tafi ko amma ke a motar da nake Zaki shiga .''

A'a kawata da mota na nazo kuma idan an daura auren gidan zan huce sai kuma da yamma sai na Dawo .''

"To ?"" Ba damuwa na zata a daidaita Kika zo yanzu dai mu tafi .''"

Fitowa suka yi baki dayansu sai gidan Uncle Mustapha Wanda ya dauka daurin auren.''

Sun dan jima a gidan da yake yau juma'a kuma daurin auren na masallaci ne shi yasa Aka dauki lokaci sai Bayan an

gama sallah ne Aka daura auren aboka arziki sai yima ango barka suke shiko sai Washe baki yake har kunne .''

Ban garan su amarya kuwa tana cikin cin abinci masu yima ta wanka suka zo nan kawayenta suka ta shi tare da rufe

"kofar dan boyen amarya suke sai an basu kudi , duk yanda aka yi su Bud Sunki sai da Aka basu 10mille (Jaka goma"

") sannan Aka dauki Ummulhair Aka mata wankan turare suka Bata Lafayya ta saka sanan Aka aza mata daran Amare suka yi wajen Uncle Mustapha Wanda ya d'aura auren ta tare da sauran ubaninta suka mata nasiha mai ratsa zuciya da duk sasen

Please Login or Register in order to submit comment