gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 3 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to abban Khairat ya fita ne ,to ba dolen sa ba me zan masa ,hmm kawata kenan kun yi halin Kenan ,ke dai sai kinzo akwaye labari , in sha Allah ,'' tana gama fadan Haka ta katse kiran.''"

26/02/2022 22:24 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

13

"Zaune take tana kallon wani Srie a Novelas T.V ,'' taji tana Nocking a waje ,Mikewa ta yi ,Tafita Tareda Bud kofar ,ai"

"da sauri ta rumgume ta Suna Sakarwa juna Murmushi ta ce'' Kawata? '' Ashe dagaske za ki zo ,'' E'e gani kuwa ,'' to? Ina yallabai ,hmm ina ruwanki Fushi ma yake da ke ,'' da sauri ta daura hannunta a kirjinta Tareda fiddo Ido ta ce'' Me ya sa ? '' Na fada Masa cewa fada kike keda Yayana shiyasa kuma ya kira shi dan ya ce '' yagaji da wanan iskancin naku ,Tafe baki ta yi ,ta ce'' kin ga huce ciki kar ki fatamin rai ,ko? To nima zan fara ma yayanki abin da kike ma nawa ya rikice ki ji ,in da dadi , Murmushin kawai ta yi ,bata ce komai ba ,"

"Suna shiga falon suka zauna nan Basira ta kahoma Nafissa kawar ta ruwa da dan Abin Ta fawa ,sanan ta zauna kan"

"1st ta ce'' To ya Labari ? ""Kawata ,Zaki ji labari idan yayanki ya shigo ,'' ajiyar zuciya ta sauke ta ce''Wai da gaske kin fada Masa muna fada da abban Khairat ,'' Wallahi kuwa keni Na gaji da yawan korafe korafen ki gwara a kawo karshen matsalar nan ,'' gabanta ne ta ji ya yanke ya fadi dan idan dai har Yaya Sadik yasan wanan sai ya ci mutumcinta ,tana cikin wanan tunanin ta tsinci Murya Nafissa ta na cewa ke kar ki damu ba fada zai maki ba sulhutaku kadai zai yi ,'' a Hasale ta ce'' gaskiya Nafissa ba kyauta min ba to? "" Dama Na ce maki ina bukatar taimakonki bare Namijinki kin ga kar ki kara mani Haka ,"" Murmushi ta yi ,ta ce'' To ? Uwa ta Haka za'a zuba maki Ido kina aika ta Barna Meyasa ba ki son gaskiya ne ,'' sai Randa Kika dakeni ,Dariya ta yi ,ta ce'' kin ga wasa na ke maki bai ma san da maganar ba amma Wallahi in dai baki gyara ba to zan Sanar masa sai ya dauki mataki da kansa , Murmushi ta yi, ta ce'' Wai Allah har Naji wani sanyi a Raina ,hmm Allah ya shirye ki ? "" Yanzu fadamin Me ya hadaki da shi ne ,'' Sunkuyar da Kai ta yi ,tana kwasa ta Yatsan ta ,'' Hmm ke ce da laifin Kenan ko ,'' gyada mata Kai ta yi"

",alamar e'e,'' to Me yasa? "" baki ba shi hakuri ba ,"" kam Lanle kawai sai in ba shi hakuri salon ya Raina ni,'' Iyeehhh?"" ya Raina ki fa Kika ce , E'e Sosai ,e'ee lanle Basira kina cikin fata Wallahi da nidai shawara zan baki amma idan Zaki dauka ,'' to? Ina jinki ,'' Basira dan Allah ki san darajan kan ki kisan Mi ye ,duniya wanan sakarcin naki babu inda zai sauke ki sai a tashar wahalla yanzu ke ba za ki gyara halinki ba ke kullum fada da miji ko da ban tambaye ki nasan kan maganar fitar da ya Hanaki ce kike fushi da Mijinki Me ya sa,'' Haba kinsan fa akwaye zafi ka tambayi mutume abu a Hanaka ,'' Dariya ta yi, ta ce'' tabbas a kwaye zafi Musanman fatar da kake da wani muhiman abu, to ? Amma sai ki yi ,hakuri tun da ke kan ki kin san ,kina yawan fita to miye a ciki dan ya Hanaki wanan ,nidai abin da zan ce da ke shine ki bama mijinki hakuri ku zauna Lafiya dan Allah Bamu baki sha'awa Nida Asha yanda Muke kulla da gidan auren mu ke baki jin dadi dan Allah kar ki so kan ki ,'' hakane Abun Yana birgeni sosai kawata musanman rayuwar gidan Asha, to? Dan Allah mi ya sa ,baki ko yi da ita ne ,zan yi in sha Allah ,Ohoo in ma kinaso kar ki yi ,wanan ya rage naki dan jiya da Na je gidan Momy na ji suna magana tsakaninsu wai zai kara Aur kuma diyar abokiyar Momy ce zai aura amma ba na fadamaki dan ki kara daga ma mijinki hankali bane sabida kishi dan a yanda yake fada mata cewa baki da lokacin sa sai na wayarki baki kullasa idan yamaki magana sai kin ga dama ki Amsa ko ki yi abin da ya sakaki nan Momy ta goyi Bayansa dan yanda ta kulla da yaron ta duk ya fita hayacinsa ,darammm ta ji gaban ta yafadi da karfi ta ce'' ni Sani zai ma kishiya dan Allah wasa kike ko da gaske ,kin tafa jin Namaki Irin wanan maganar sai da na tabatar sanan na kore maki labari amma idan dan halin da kike masa ne To lokacin fa bai kuremaki ba.''"

Ganin zama bazai fisheta da komai ba Hakan yasa ta Mike Tareda dauko wasu takkardun ta fito Ta nufa dakin da

"Alhaji yake ,da sallama a bakinta ta shigo ,nan Alhaji da Safiya suka amsa amma ban da Ammi sai ma harara da take galla mata ,'' ko a jikin ta dan Bata damu da Abin da take mata ba dan inda sabo ta Saba gwara dai su yi ta ,tafiya ko zata ji sanyi a ranta , Murmushi dauke a Fuskarta ta ce'' Am ga wanan takkardan sallama a Alhaji ne daga Asubiti,ta Mika wa Ammi da karfi ta, karfi takkardan tana watsa mata harara , juyowa ta yi, ta kalli Alhaji tana Murmushi ta ce'' Congratulation Alhaji jiki ya yi ,kyau Alhamdulilah sai de a guje fata maka rai ko abin da zai sakaka damuwa yawon facin rai duk ba naka bane ,'' shima Murmushi ya yi, ya ce'' Ilham Allah yamaki albarka Na gode da kullawarki gareni"

"Allah yabaki miji na gari da yaran da zasu maki biyyaya ,Amine Alhaji Na gode sosai bara na tafi lokacin ta shina ya yi,"

"Murmushin kawai ya yi, amma bai ce komai ba ,ita ta juya ta yi ,tafiyar ta.''"

"Safiya ta Mike ta biyanta da gudu ta sha gabanta ta ce'' Ilham dan Allah ina son magana dake in ba damuwa ,'' gyara"

"Tsayuwar ta ta yi , ta ce'' Allah yasa lafiya ,'' in sha Allah dama maganar Yayana ne ke tafe dani ,shi ya ce'' maki wani Abu na yi masa ne Kika zo daukar fansa ko ,'' Murmushi ta i, ta ce'' A'a ko day babu ,'' to tell me ? Mana ,'' ajiyar zuciya ta sauke ta ce'' Ilham dan Allah ki yafemani Abun da Na yi maki Wallahi na biyewa shairin zuciya ne Hakan yasa nake maki kallon da Ammi take maki kuma ni ban san miye sirrin da yasa ta tsaneki ba ina son mu Dawo daidai kamar da duk da nasan Hakan da huya ,'' Murmushi ta yi ,Tareda daura hannunta kan kaffadar Safiya ta ce'' Kar ki damu Sofi dama ni ban rike ki a Raina ba Allah yasa Hakan yafi zama alkairi a garemu ,'' amine Aminiya ta na gode"

",kar ki damu ,amma nace kin yi magana da yayana ne ,'' cike da zolaya Ilham ta ce'' dama kina da yaya ne ,hararen wasa ta yi mata ta ce'' e'e yaya Musa Abul Khair Wanda ya tafi Tunisie wajen karatu tun muna Yan kusayanmu"

",Dariya ta yi , ta ce'' A She ya Dawo ,'' e'e Wallahi kin san ko har yanzu baba ce min yake yar kusanya ,'' Murmushin ta yi ,dan ita har yanzu Bata sak da Safiya dan kar ta sak yarda da ita a Karo na biyu ta juya mata baya ,'' kin ga safiya wanan firar ba mai karewa ba ce sauri nake zan ba Inteesar Maganin ta ,To ? Ki cewa Mama an jima zan shigo na duba Inteesar din , Murmushi mamaki ta yi , ta ce'' in sha Allah sai kin zo din ,ok bye ,'' tana cikin Tafiyar ta a Nutse ta d'aura kafarta bisa bawan banana nan yaja ta da karfi..........................................,............................"

28/02/2022 01:02 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

14

Wani Irin sulfi ne ya ya jata da karfi Ba ta san lokacin da ta kurma ihu ba tana shirin kaiwa kasa ta ji Tafa da jikin Wani

"Abu ,Ajiyar zuciya ta sauke amma jikin ta sai rawa yake Bude idonta ta shi ga yi,a hankali dan zai da Ta fara Bud Ido day sanan ta Bud su a tare ganin Abul Khair ne yasa ta sauke ajiyar zuciya ,kawai sai taji ta tsinci kan ta da yin Kuka"

",sosai ta daga masa hankali bai wani kullata ba yaja ta a Office din ta dan Mutanan da ke za ga ye dasu , kofar ya rufe Bayan Sun shi ga cikin tautausar muryar sa Ya ce'' Ilham ki dai na wanan Kuka dan hawayenki tamkar huta ce ke Tafarfasa a zuciya ta ba na so ,ki hakuri dan wanan hawayen naki suna da matikar tsada a gareni,'' cikin sheshekar Kuka ta ce'' Miye na yi ,ma Ammi da take azabtar dani Irin Haka me na tare mata da take son ta ga ta shi ga, damuwa ko son ganin hawayena a Hakan kake son na aminci da soyayarka kasan dacin da nake ji a zuciya na idan Na tuna wai wacce na dauka a Matsayin Mahaifiya ta ce take kirana da sunan karuwa na yi ,gadon baki hali Me ya sa"

",ina mai Rokonka da Girman Allah ka fita a hanya ta Bana sonka Abul Khair , ta kara she ta na Kuka ,'' da karfi ta rufe idonsa jin kallaman da ke fitowa a bakin ta ya ce'' Ilham I cannot leave you down ,because you are my life ,our love like biggest garden in the World, I love you ,'' Sosai take kallonsa hawaye na tsiyaya a idonta ta ce'' Abul Khair ina Bukatar zama ni kadai na fahimta so kake ka karamin ciwon Kai Bana bukatar ganinka a yanzu ,'' wani Yawu ya hadiye mai daci ya ce'' shikenan zan tafi amma kisani zan tafi cike da kaunar ki Ina sonki ALBI na ,'' juyar da Kai gefe ta yi , wasu zafafan hawaye na sake wanke fuskarta ,'' ganin ya fita ne ita ma ta fara Ta tara Kayanta Tafito ,ta shige Mota ,amma ta kara ta buka komai , Nocking ta ji an yi mata ,juyowar da zata yi ,ta ga DOCTOR Faruk ne ,saurin"

"share hawayen ta ta yi, Tareda daure fuska ,ta sauke glass din motar ta ce'' lafiya dai ,'' dan Murmushi shakiyanci ya"

"yi ,ya ce'' Ilham har yanzu ke baki Waye ba Tun ranar da Muka yi maganar nan Kika fara wasan fuya dani ni fa taimakon ki zan yi a matsayina na masoyinki ,'' kallon ba ka da hankali ta yi ,masa ta ce'' da Alama har yanzu iliminka babu amfanin da yake maka sunanka Doctor Faruk Amma da alama sai ka je a duba ka dan kallon mahaukaci na ke maka ko na rasa wan da zai taimake a duniya Wallahi ko inuwar ka bazan kalla ba bare kasa ran zan zo neman taimako wajenka doli ake yi ne ka kalleni ni ba sa'an matan da zaka raba bane koda sadaka na Aka baka dan nafi karfinka Wallahi dan Haka ka je Ka nemi sa'anka , tana gama fadan Haka ta zuge glass din ta ta shi motarta sai gida.''"

Tun da Ilham ta fara Ta fiya da motarta Faruk ya yi sakaka Yana kallonta dan ba karamin Mamakinta yake sha a Yan

"kwanakin nan dan gani yake kamar a mafarki ne Ilham ke fadamasa Irin wanan maganganu masu datsi ,kamar ya kurma ihu Haka yake ji dan Ilham ta gama da shi dan a kalmar da tafi fata masa rai shine ,'' ni ba sa'an matan da zaka raba bane koda sadaka na Aka baka dan nafi karfinka Wallahi,wanan wajen yafi Kona masa rai sosai , jiki ba kwari Hakan ya shi ge motar sa Ya yi ,tafiyarsa .''"

Tana shiga ta fara tatare duk inda suka fata ta kwashi plate din ta kai kithchen sai da ta wanke su sanan ta Dawo

"falon ta kalli Yaranta ta ce'' Ihsane ku tashi ku tafi Makaranta kar lokaci y Huci ,To Umma ? Amma kin ga fadila bacci ta koma fa kuma Malamin Islamiyarmu ya ce'' Mu daina Makara , Murmushi ta yi ,ta ce'' To? Haka ya c e'' Ki ta sheta ku tafi ko ,'' Mikewa ta yi ,tafara Tashin Fadila ,tana ta shi suka tafi Islamiya ,ita kuma Asha ta gyara dakinta ta yi"

",Mopping tareda saka turare ta fito dan dora girkin Rana ,'' tana cikin aikin ne Saf ya kira ta ,da Murmushi a Fuskanta ta dauka tareda sallama a bakinta , amsawa ya yi , ya ce''Matar Saf ina sonki kuma zan ci ga ba da sonki har na tsawon rayuwata Matata, ni da ke tamkar kashi ne mai gwari da Bana fatan wata Rana ya yi ,targade bare har ya Kai ga ya karye . Ina sonki Yan mata Saf tunaninki ya adabi rayuwata kullum sonki na dada karuwa a ko wane second na rayuwa ta ke ta Musanman ce gareni Asha Bana samun sukuni har sai Na ji Muryanki ko Muna a tare ,'' Murmushi ta yi mai sauti ta ce'' Mijin Asha na ta ita ka dai shi so na gaskiya ba ya ta ba duba tsawon lokacin da Aka dauka a na tare ko wani tsanji na rayuwa ,a saboda Haka Sonka ke karuwa a cikin zuciya ta a kowace Rana ,a kullum Kana kara zama saurayi a idanuwana , kuma gwarzo Abun alfahari na Kai ne sanyin idaniyata ina sonka . Allah ya Dawo min da Kai gida lafiya , amine Matar so ki kulamin da kan ki sosai fa ,kar ka damu Mijina ,nima ka kulamin da kanka , Murmushi ya yi ,ya ce'' ina yaran mu ,Sun ta fi Islamiya ,to Allah ya Dawo dasu lafiya ,Amine ,to bara n'a bar ki amma badan na soba na yi baki ne ,umm ummm ni dai bazan yar da ba fa, ina jin dadin Yan da dadan Muryanka ke ratsa kunnuwana su huce duk ilahirin jikina shi ne za ka ce ,wai ka yi ,baki ,Dariya ya yi, ya ce '' Mn cSur uwayan rigima pls ai zan Dawo gidan da na gama da su ,turo baki gaba ta yi , kamar Yana gabanta ta ce'' da gaske za ka zo"

",sosai ma kar ki damu kin ji shalele ta Ba na Son,kina saka damuwa a ran ki '' A gafarce ni ranka shi dade tun da zaka Dawo ai bani da wata damuwar ,'' to? Ki man Dariya dan na tabatar da Hakan ,'' dariyar ta masa mai sauti ta ce'' in dai hankalinka zai kwanta zan kasance mai dauke ma daukan damuwar da tafi karfina ba ,thank you gudaliya ta bye"

",ok merci Mon amour ,'' tana gama fadan Hakan ta katse kiran ta ci gaba da aikin ga ban ta .''' 03/03/2022 12:51 - Mom Star : "

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

15

"Ilham Na karaso wa ta fito ta nufi cikin ciki falon babu kowa Hakan ya Bata damar shi ga dakinta ,sai da tai wanka"

"sanan ta saka Yan Kayan Zaman gida ta haura kan gado ta kwanta zuciyarta cike da damuwa da tambayar kan ta me ta yi ,ma Ammi ne Me ke tsakaninsu da Mama da suke rufe sirrin basa bukatar mu ji , ajiyar zuciya ta sauke tareda rufe idonta dan bacci ta ke ji amma ina sam yaki daukar ta da ta rufe Ido sai ta hango ga Abul Khair nan Yana mata kallan tausayi Yana rokonta da ta amince da soyayarsa ,Mtss Kai wanan Mutuman ya sha min Kai Wallahi ,'' kamar ta yi Hakan ta zauna tana aikin tunanin yan da zata bulloma soyayar Abul Khair ko ta je ta fadawa Ammi ta masa magana ya kyale ta ne ,nan dai tai ta saka da warwara har bacci ya yi ,gaba da ita"

"Sai da ta Kammalla koma sanan ta nufa daki ta yi ,wanka ta tsaya gaban Madubi ta yi ,Make -up sosai tai kyau ta"

"saka doguwar Riga atamfa ta yi mata kyau sosai ta yi, wanka da ruwan turare ,sanan ta Dawo falo ta jaho wayarta Ta kira Saf ,Yana dauka da sallama a bakinsa , amsawa ya yi , ya ce'' Matar ya dai ,'' a shagwafe ta ce'' Na Kira in ji lafiyar Mijina ne , '' Murmushi ya yi , ya ce'' Alhamdulilah Matar ,'' Mn cSur ina ta jiranka tun dazun shiru baka Dawo ba ,'' sorry Yar leleta ina aiki ne ,'' umm ummm shine ka manta dani ko ,'' Asha ke wata ta Musanman daga cikin wani bangare na jikina kin zama tamkar zuciyata ce shi ya sa bazaki tafa mantuwa daga cikin ta koda Bamu tare Zuciyoyinmu Suna game da juna ne babu abin da nake yi idan nafito sai aikin tunaninki na zama tamkar wani zautata ce Haka kawai sai Na tsinci Kai na da yin Murmushi ko Dariya ,'' Murmushi ta yi ,ta ce '' a nawa bangaren ma Haka yake Mijina shi ya sa a ko da yaushe kaunarka ke kara Nunkuwa a zuciya ta ta sanadiyar Hakan ne na ke kiranka da ga birnin zuciya ta *Sanyin idaniyata* ,'' nan dai suka sha firansu cike da shauki da kaunar juna"

"To? "" Yanzu me kike ganin zan yi ne ki bani shawara kawata ,'' nidai shawaran da zan baki shine ki zauna Lfy da"

"Mijinki yanzu idan gidan ku wani yasamu Labarin Hakan Musanman Yayanki Abul Khair kinsan sai kin kwashi kashinki a hannu dan Haka ki Nitsu ki kula da mijinki wani Fushi ko bacin rai Bana ki bane Aljanah Kika zo nema da rahaman Ubangiji karki fata ladanki mana mijinki ne ko ba aurenki ya yi ,ba ya baki Shekaru da Zaki ba shi girmansa duk lokacin da yai maki laifi ki ba shi hankuri bare kuma kuna da Alaka tsakaninku Wallahi kawata ina fadamaki duk lokacin da Kika Bari Sani ya kubucemaki sai kin Raina kanki saboda Mutume mai hakuri kamarsa bai iya fushi ba ina ganin ya kamata ki ajiye makaman yakinki ki kama mijinki ku rayu ku zauna Lafiya Haka Zaku ta zama babu ci gaba rayuwarki sai de kullum ko ke keda laifi sai kin jira har sai yabaki hakuri Haba wanan ki sake rayuwa kuma Ingani a aika ce daga yau din dan insan matsayina a gareki ,'' To me zan yi ? Ki ba shi hakuri kawai, in sha Allah zan yi ,'' Allah yasa da gaske kike ,'' Wallahi kuwa ,nan dai sukaita tautaunawa kan Yan da za ta yi ,daga bisa suka ta shi dan daura girki .''"

"Baccinta take hankali kwance ba ita ta Farka ba sai Bayan sallah La'asar ,tana shi ta shiga toilet sai da ta yi ,wanka"

"sanan ta dora Alwala ta zo ta gabatar da sallah ,'' tana gamawa ta zauna kan gadon ta ta dauko Wayar ta Miss call ta gani duk na Safiya ce ,'' Murmushin Mamaki ta yi, dan rabon da safiya ta kirata yanzu Sun Kai kusan Shekara day ,'' Kiran ta maida mata bugu biyu ta da ga ,ta ce'' Aminiya lafiya ina ta kiranki amma baki da ga ba ,'' Cikin Muryan Wanda ya ta shi da ga bacci ta ce'' Wallahi bacci ne ya yi ,ga ba dani sai yanzun na ta shi ,'' Ahan ok toh gani nan zuwa gidanku yanzu ,'' To? Ba damuwa sai kin zo .'' tana fadin Hakan ta katse kiran tana bin Wayar da kallo ,'' Haka kawai ta tsinci kan ta da tunanin Abul Khair lokacin da ya ke mata rada a kunne da lokacin da yake sakarmata Murmushin sa mai Ta fiyar da ita ,da lokacin da yake Yi mata kiss tana masifar zai buge ta , Murmushi ne ya Bayana shimfide a Fuskarta ,jin ana Nocking ne yasata sakin tsaki tamike dan ganin Waye ,'' tana Bud kofar ta ga Mama tsaye tana karemata kallo ,''' ta ce'' Ilham dama A she kina gidan nan amma shiru baki fito ba lafiya dai ko ,'' Murmushi ta yi , ta ce'' Lafiya lau Mama lokacin dana shigo ba kowa a falon shi ya sa na huce daki na shine bacci ya yi,gaba dani dan na gaji sosai sai yanzu ma na ta shi ,'' To in jin dai an yi sallah ,''E'ee yanzun na gama ,'' to? "" ki zo Safiya tana nemanki Lafiya dai ko,'' E'ee Mama zamu yi magana an jima ,dama ta ce '' in ce maki za ta zo ganin Inteesar ,'' To ? Muje ,fitowa suka yi a tare har falon ,ganin Safiya da Mussa Abul Khair yasa ta hade fuska ,kusa da Safiya ta zauna ta ce'' Aminiya A she da gaske Za ki zo ,'' kin dauka da wasa nake ne ,A'a na sanki da cika Alkawari ai"

",'' Ina Inteesar din take ne ,'' tana dakinta da Alama wasa take shi ya sa Bata fito ba ,'' ya jikin Alhaji da sauki ko ,'' Baba ya fita koda Muka Dawo ya ce'' zai je ya tataki ,'' A'a lanle jiki ya yi ,kyau Allah yakara ba shi lafiya ,Ameen"

",Kallon Mama ta yi ,ta ce'' Mama yinwa fa nake ji , Murmushi Mama ta yi ,ta ce '' ai ina ga ban yi girki ba yau dama ina jira idan Kika Dawo sai ki girka mana ,'' kamar za ta yi Kuka ta ce'' Kai Mama ko kadan bazan samu ba ,'' hmm bansani ba a cici kawai jirani ina dawowa ,'' ta shi Mama ta yi, Ta nufa kithchen Jum kadan ta Dawo da plate biyu a hannunta ,ta mikawa Abul Khair sanan ta huce dakinta ta barsu su kadai ,'' Zaune ta yi kasan Capet ta ce'' Aminiya ta"

"so muci abinci ,saukowa Safiya ta yi, suka fara ci ,a nutse take cin Abincin kamar ba ta son tauna shimkafar ,'' shiko"

"ya kasa CIN ko da cokali day ne sai kallonta yake Musanman sharesa da ta yi,kamar Bata gan shi ba Hakan yasa sai ya ji wani Iri ,'' Sai da Suka Kammalla sanan ta tatare Kayan ta kai kithchen ta wanke plate din sanan ta biyo masu da ruwa Gora uku ta Mikewa Safiya day kuma ta ajiye gabansa ,'' Murmushi ya yi ,ya ce'' Na gode , '' kallonsa

Please Login or Register in order to submit comment