gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 4 | ArewaNovels google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta yi"

",amma Ba ta ce komai dan tun da ta kallesa ta ga ya yi, bala'in kyau ga wani kwarjini Daya cika mata Ido sai sheki yake kamar dan larabawa,'' Sai A lokacin ta ce'' Mun Yaris ( ina kwana ) ,''kara gas ( lafiya lau ) ,'' to? Yau abin naku ba hausa sai buzanci to ni na yi waje Mama da Inteesar idan kun gama soyewar taku sai ku mani magana in fito ,'' kallonta Ilham ta yi ,tana banka mata harara ,'' ka she mata Ido ta yi ,tana hayewa sama ,'' wayarta ta dauka ta rubuta texte kamar Haka ,Wallahi Aminiya ki Dawo Kona biyo Bayan ki ,'' stickers din Dariya ta aikomata ,Hakan ya Bata mata rai ta ce'' mata shik ( ubanki ) ,'' kallon ta ya yi ya ce'' wadurtole,( ya kike ) ,kara gas ,shiru ya tsaya wajen na dan sacanni tsan ya ce'' tawasaya ( kyakkyawa ) ,'' Murmushi ta yi, tareda sunkuyar da kanta ,'' Ilham baki ce komai ba Tun dazun ko baki so ganina ba ko da yake kin ce bakyason ganin fuska na ,''A'a ina so da zun ma Bana hankali na Raina a face ya ke ka yi hakuri ka ji ,To? Yanzu kina maraba da zuwa na ,'' gyada masa Kai ta yi ,ta ce '' ai bakonka Annabin ka dan Haka na ji farin ciki da zuwanka dama duk Wanda yataso ya zo gidanmu ,'' to Kenan kina Sona ,'' Murmushi ta yi ,ta ce'' bazan ce Bana sonka ba saboda tun lokacin da ka ce Kana Sona tunaninka ya ka sa fita a kaina ,kullum idan har zan yi bacci to sai ka zo min dan Allah wai ana soyaya dole ne ,'' Alama ne ta kema ki na jin abin da na ke ji a game da ke ,Ilham ke rayuwa ta ce bazan iya daina sonki ba sai de in Nunfashi a duniya ki tausayamin kin ji ,'' Wani Irin Murmushi da Ba ta san lokacin da yazo mata ta yi ,masa ba ta ce'' zan yi tunani ,'' zuwa yaushe ,'' Randa Allah ya ce ? '' to Allah ya Nuna mana ,Amine,'' Mikewa ta yi ,ta ce'' zan je na Kira Sofi ta ,'' Dama ki kyale ta dan banki mu zauna da ga ni sai ke ba dan ina jin dadi wanan ya na yin kin saki jiki munyi fira sabanin yanda kike Disgani cikin Mutane ba ,'' A shagwafe ta ce'' To? '' ai kaine kake fara tsokana ta shi ya sa ,'' kallonta ya tsaya yi, dan ta birgesa sosai ,'' kumya ce ta kamata ganin Irin kallon da yake aikama ta dan ita ba ta san lokacin da ta yi ,masa shagwafan ba ,'' cikin tautausar muryarsa ya ce''...................... ..........................................."

03/03/2022 22:40 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

16

ALBI komai Kika yi Yana kyau kike karawa bazan taba gajiya da furta maki cewa Ina sonki ba ki daure kimin koda

"kwanta kwacin Wanda nake maki ne , Murmushi ta yi ,ta ce'' Na gode ,'' kallonta ya yi ,ya ce'' in sha Mushmush ( Murmushi) na Lafiya kamar bakyason Magana dani tunda zun sai zuba maki surutu nake amma baki ce komai ba ,'' dan Bata fuska ta yi ,Tare da dafe kan ta ta ce'' yaraf Akami wata ( kaina Kai ciwo ) shi ya sa amma ka yi hakuri ,'' Ido ya fido ya ce '' yarafni ?"" Ya tambaye ta Yana kallonta ,'' dan langafe Kai ta yi, ta ce'' E'e amma yanzu zan je in sha magani ,'' A gulu Isiri ( tai kwanta) ki huta idan kin sha magani ko ,"" Na gode sosai da kulawarka gareni ,'' Karki damu ALBI kima Safiya magana mu huce gida ,'' ok to? "" Sama ta haura Kai tsaye ta yi, dakin Inteesar da suke ta wasa ita da Mama da Safiya ,'' sallama ta masu ,'' su duka a tare suka amsa ,'' kallon Safiya ta yi ,ta ce'' Sofi ya ce'' Wai kizo ,'' To?"" Har kun gama shan soyayar ,'' Murguda mata baki ta yi, ta ce'' Ina ruwanki yar sa'ido kawai ,'' A'a ba Ido na saka maki ba hanci na saka ,'' Dariya ta yi, ta ce'' ke Aaa ciki ,'' Hmm Muje karki saka Malam zalumu ya da ke ni ,'' hannu"

"ta dora a bakinta ta ce'' Sofi Mon Halal din nawa ne kike cema Malam zalumu ,'' E'e din ? Wai Naji kamar kin ce Ton"

"Halal kodai kin kamu ,'' sunkuyar da Kai Ilham ta yi , dan ita kan ta ba ta san lokacin da ta furta Hakan ba ,'' Aminiya ta Allah yasa Alkairi a cikin wanan soyayar taku Yayana Yana matikar kaunarki amma kina wahalar masa da zuciya Amma wanan kalmar da Kika fada ta sakani jin dadi sosai dan ba komai kin fara kamuwa ,'' kallon Mama dake saurarn ikon Ilham ta yi , sanan ta mai do dubanta ga Safiya ta ce'' Fassto ( shiru ) ,'' Kallon Mama ta yi ,da gefen idonta tana Murmushi sanan ta kalli Ilham a hankali ta ce '' Naki ?"" Kwafa ta yi ,Mata ta ce'' Allaf ( barki ) ,''ka she mata Ido day ta yi , ta ce'' Mama ni zan tafi ,'' da Murmushi dauke a fuskar Mama ta ce'' To?'' Safiya ki gaida Hajiya Murja ,'' zata ji in sha Allah ,'' fita suka yi Ita da Ilham suka sauko kasa Yana nan zaune inda ta barsa ,kallonta ya yi ,ya ce'' Ilham dama baki kwanta ba ,'' A'a Na fara jin ya daina ciwo ,'' To? '' Allah ya sauwake ,'' Amine ,'' har kofar gida ta raka su har ta jiyo zata koma ciki ,Safiya ta ce'' Aminiya ina mai kara baki hakuri dan Allah Komai ya huce tsakanina da ke Na gode da tarban Dana samu daga gareki a yau ,'' La? "" Karki damu Sofi Komai ya huce ai ,'' To ? Allah ya sa wai kin san gobe ne bikin Ummulhair ne ,'' ke dan Allah? "" Ni kin ga nama manta wanan Kan nawa Allah ya yi ,shi da mantuwa ,'' Dariya ta yi w ta ce'' Hakane har da aiki da ya sha maki Kai shi ya sa ,'' hakane ,'' To ? Zaki je ne ,'' E'e Zani Ai gobe Bazan je ba sai ban da gobe ,'' ki ce kin samu hutu ,kedai bari ,'' Haka za'ayi sai mun hadu ko ,'' E'e in sha Allah ,'' sai da ta ga Sun fara tafiya sanan ita ma ta koma cikin gida.''"

"Sai da Suka sha love din su sanan ta katse kiran ,'' kwanciya ta yi ,dan ta gaji sosai wani bacci mai dadi ne ya fara di"

"banta sai ta ji ana Nocking cikin bacci ,Ta shi ta yi , ta je ta Bud kofar ,'' yaranta ne suka Dawo daga Islamiya ,'' kallonsu ta yi ,ta ce'' Nabila har kun ta so ,'' E'e ,'' Kuje ki cire Uniforme din ku sai na zuba maku abinci ko ,'' Wallahi kuwa Momy kamar kin san yinwa nake ji cewar Ihsane ,'' Murmushi ta yi , ta ce'' Kuje yanzu zan duba ai ,'' nan suka shige ciki Kai tsaye dakinsu suka huce ita kuma a falo suka bar ta kafin su huta har ta karisa zuba masu abinci ta jiyar masu kasan Capet ,'' nan suka zauna suka fara kwasar girki,'' ita ko ta ce'' Ihsane zan je na kwanta dan Allah ban da fada kun ji ,'' To? Momy nima dai baccin zan yi ,'' hucewa daki ta yi , ba ta ce mata komai ta je tai kwanciyarta .''"

Bayan Sun gama girki ne suka shi ga gyara ko ina a gida a ta kaitse sai da Suka ma ko ina fess sanan Fadjimata ta ce''

"Bassira ni zan je gida yamma ta yi ,'' hmm dama ba shi zai zo daukarki ba ,'' E'e ni zan tafi da kaina ,'' Tom bara na Raka ki ,A'a ki Zamanki kin ga ,Yayana bai sani ba ,'' shikenan tun da Hakanan Kika ce ,Na gode sosai da ziyararki gareni nima zan shirya naje gidan naki ,'' ina jiranki amma in ji samako mai kyau ,'' karki damu kawata ki dauka an gama ,'' Khairat ce ta fito daga daki Waya rike a hannunta tana cewa Mama ayici ( abinci ) ta fada cikin gwarancinta"

",'' Daukarta ta yi , ta ce'' To Muje na baki ,'' nan tai ma Fadjimata kyauta mai kyau sanan ta saka yaran makotansu suka taro mata mai Napep har kofar gida ,sosai ta yi, mata godiya sanan ta yi, tafiyarta .'' ita kuma daki ta huce da yarinyarta sai da Suka yi wanka suka shirya tsaf da su sanan Tazo ta zuba ma Khairat din abinci ta zauna ta fara Bata sai da ta tabatar ta ko shi sanan ta kwashe plate din ta yi , kithchen da shi ,sanan ta Dawo falo ta kunna T.V Ta zauna tana jiran shigowar mai gida .''"

"Ilham mike tsakaninku da Musa Abul Khair ,'' babu komai Mama ,'' To? Miye kaho Safiya gidan nan ,'' Ajiyar zuciya ta"

"sauke ta ce'' Mama Abul Khair cewa ya yi ,Yana Sona naso yi masa hulakanci ko dan sabida abin da Ammi ta ke min amma na kasa to ana Haka ne sai Safiya ta zo neman gafara wajena kawai nace mata ba komai tun da dama ai bani na fara gaba da ita ba ita ce ta fara kuma ta zo neman sulhu ,'' Ina Kika san Abul Khair dan tun lokacin kuna Kanana keda Safiya ya tafi kasar waje ,wajen karatu ,'' shine Wanda neke fadamaki ya nemi ban kade ni da mota Yana kiss ina cikin yi masa masifa ,Dariya Mama ta yi, ta ce'' To ? Ilham bazan Hanaki soyayyarki ba amma kisani ki yi ,taka tsan tsan dan kinsan Mahaifiyarsa ba sonki ta ke ba ,'' in sha Allah Mama ,'' Addu'a ta gareki ita ce Allah yasa Alkairi ne ke tafe da shi ,'' Amine Mama ,'' nan dai suka ta zantawa fira tsakanin uwa da yarta. ''"

08/03/2022 21:03 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

17

Sai da Suka sha fira sosai Sannan ta ce'' Mama ina ga zan shiga ciki Na ga kamar an kusa Kiran sallah Mangariba.''

"'' gaskiya ne to shi ke nan,''"

"Har ta fara tafiya sai ta juyo ta ce,''"

"Mama da ma ina son Fada maki,'' cewa gobe ne bikin Ummulhair na manta sai yanzu Safiya take Sanar da ni.''"

Mama ta ce'' A'a ki ce diyar kirki ta kusa aure to Allah ya sa Alkairi ya ba su Zaman Lafiya ya sa gidanta ne.''

amine Ilham Ta fada.''

cike da zolaya Mama ta kalle ta ta ce'' sanan Allah ya kawo na Yan baya Musamman na Musa Abul Khair.''

cike da kunya ta ce'' Kai Mama ta fada tana haye sama da gudu.''

"Dariya Mama ta yi, tana Mikewa ta nufi daki don An fara Kiran sallah.''"

"sai da ta fara shiga dakin Inteesar ta duba ta ta ce'' Intee na ke dai a zaune tun da zun ,'' cikin Yanayin Maganarta"

na kamar Yan koyan Magana

"ta ce'' Auntyna ina wasa ne Ba na son hayaniya ,''"

"Ilham ta ce'' To? "" Ya yi ,kyau Yanzu ki tashi muyi sallah sai ki sha magani ki kwanta ko ,'' Murmushi Inteesar ta yi ,ta"

"ce'' amma a tare zamu yi ko ?""Ilham ta ce'' E'e ta shi ki Alwala.''"

"'' Mikewa ta yi , kan ta na langafe a gefe Ta nufi toilet alwala ta daura sannan ta fito Ta nufi dakin Ilham da tun"

"lokacin da Inteesar ta shiga toilet ta fita ,'' tana shigowa lokacin Ilham ta fito nan suka kabarta Sallah a tare .'''"

"Bayan tashin tane ta yi, sallah sanan ta nufa dakin su Ihsane tashin su ta yi, suka yi sallah sannan suka yi shirin tafiya"

"Islamiya suna fita ita kuma ta fara aiki gidanta sai da ta fara dora girki sannan ta gyara ko'ina ta yi, Mooping tana gamawa ta je ta yi wanka ta shirya tsaf da ita kamar wata matar gwamna ,tana nan zaune Aka Kira Mangariba Hakan ya sa ta shi tai sallah ta dauko kur'ani ta fara karantawa,'' har Aka yi isha'i sannan ta maida sallah ta ta sak gyara fuskanta ,sai 9h30 ,sannan ta ji Horn din Saf ,'' Mikewa ta yi ta fita fuskarta dauke da Murmushin tana jiran fitowarsa ,'' su Ihsane ne suka fara fitowa suka rigo suna Momy ! Momy ! Hannu ta saka ta tarbe su tana shafa kansu ta ce'' Ihsane shi ne ba ku sanarwa Kuka tafi gidan Kaka kuma sai yanzu Za ku Dawo.''"

a shagwafe Ihsane ta ce''Aunty Salma ce Ta zo daukarsu Muhusine shi ne Muka tafi a tare.''

"To?"" Shi ke nan ku je ku cire Uniforme dinku ,ku watsa ruwa sai ku fito ku ci abinci .''"

Nabila ce ta yatsine fuska ta ce'' ni dai ba na jin yunwa dan Mun ci abinci a gidan Kaka .''

"Murmushi ta yi , ta ce'' Na ji dama ba son cin abinci kike yi ba ,sai ki kwanta dan gobe akwaye cole ko,'' Dakin"

"suka wuce ,'' ita ko ta nufa Motar Saf ,tana Tafiya Mai daukar hankali har ta karasa ta Bud kofar ,'' wani sanyanyen Murmushi ya yi ,Mata Yana janyo ta , ya daura kan cinyarsa ,'' Kallon ta ya yi, ya ce'' Matar Saf Irin wanan kyau Haka wanka ya bi jiki yar kwalisa ta .''"

"kwanciya ta yi ,a kirjin shi ta ce'' barka da zuwa sanyin idaniyata .''"

"Murmushi saf ya yi , ya ce'' Yawa Mn cSur ya gida .''"

"A shagwafe Asha ta ce'' babu dadi Mijina ,'' Me ya sa ?''"

Saboda farinciki na Yana yin nisa da ni amma in da Naji dadi Yana kullawa dani har Naji Muryarsa a Waya hankali na

ya kwanciya.''

cikin dan Yana yin damuwa ya Saf ya ce'' Sorry kin ji Matar Saf duk in da nake hankali na kanki Bada son Raina nake

barin gidan nan ba ko dan na din ga kallon kyakkyawar fuskarki da sanyayen kamshin turaren jikinki Dana gidanki kina aika min da dadar Maganar ki Irin ta soyyaya mai kwantar min da hankali .''

sai da Asha ta rausayar da Ido ta ce'' Mon amour Muje ka huta da Alama ka gaji sosai .''

"kamar kin sani Amarya ta ,'' dagowa ta yi ,ta kallesa ta ce'' Amarya kuma Haba Mn cSur ,'' Dagaske nake ,'' yar dariya Asha ta yi ,ta ce'' an jima idan mun fata ka ce min tsohuwa ko ,''dariya Saf ya yi , ya ce'' ai da Wasa nake"

maki .''

"Ido cikin Ido take kallonsa a shagwafe Asha ta ce'' ko? """

"Shi ma kallonta ya ke ya ce'' Allah ma kuwa ,'' dan hararen wasa Asha ta yi , Masa ta ce'' hmm To? '' Muje .''"

"saukowa ta yi , sanan shima ya fito hannunsa cikin na juna suka shigo falon ,'' yaransu na zaune Ihsane na rike da"

"Book a hannunta tana lesson ,Nabila kuma tana Wasa da Wayar Asha ,'' basu damu da ganinsu da Suka yi hannunayensa rike da juna dan sunsa ba da Hakan kuma baya damunsu ,'' daki ya huce yabar Asha dan zuba ma su Ihsane abinci kafin ya fito ,'' Ihsane ce tai saurin cewa ,Momy Bafa da yawa Za ki zuba ba ,'' To? '' Asha ta fada ta zuba mata daidai yanda zata iya cinye ta ce'' Ajiyar zuciya Asha ta sauke ta ce'' ki sauri ki ci abinci ki min rcitant lesson din ki kuje ku kwanta ,'' To Momy ?"" Ihsane ta fada Tare da saka hannunta a plate din.''"

"Horn din Babur din sa ta ji ,cike da kunya da san yin jiki ta fita dan Bud masa kofar ,tana isa ta Bud masa ita duka"

",sai da ya kalleta dan Mamaki sanan ya fara kiciniyar shigowa da Mashin din sa .''"

ajiye zuciya Bassira ta sauke ta ce'' Abban Khairat barka da dahowa .''

"yawa Ya fada Yana kallonta yanda ta yi ,kyau ta gyara jikinta sai kace sabuwar Amarya ,Mamaki bai bar Fuskar Sani"

ba ya ji tana kokarin Amsar abin hannunsa Tana sakar masa Murmushi.''

"ta ce'' Abban Khairat yau da Alama ta kwaso gajiya sosai ko Muje ka yi , wanka sai ka zo Ka ci abinci .''"

"Kamar Mai koyan Magana Sani ya ce'' To ?'' Muje ,'' ita ta fara tafiya ta shi go falon sanan shima ya Mara mata"

"baya dan sai da ya parking din Babur din sa ,'' da sallama a bakinsa ya shi go , tana zaune 1st ,ta Amsa masa ,Yana shigowa har zai zauna.''"

"Bassira ta ce'' A'a ba Haka Muka yi da kai ba fa ,'' Murmushi ya yi, Yana Sosa keyarsa ya Mike ta nufa dakin ,bai wani"

"juma ba ya fito ,nan ta zuba masa abinci ta ajiye gabansa yau kam komai na kan table sai de ta dauko ta zuba masa ta mayar ta ajiye ,ga daki sai kamshi ya ke shararawa ,ganin Hakan sai ya ji dadi a ransa ya ji abincin yafi na kullum"

"dadi sosai ya kwashi girki kamar Wanda ya yi ,shekaru bai ci abinci ba ,'' Bassira na zaune har sai da ya Kammalla"

"sanan ta dubesa.''ta ce'' Abban Khairat , juyowa ya yi, Yana kallonta,'' kamar zata yi Kuka.''"

ta ce'' dan Allah ka yi hakuri bisa kan abin da na yi maka nasan ni ce ke hadasa komai a gidan nan sabida rashin

"hakuri na dan ina ganin bai kama ta a ce na tambayeka abin da ya karfinka ba amma kasa yi man shi ,shi ya sa?'' amma in sha Allah zan gyara ,'' wata iriyar sanyanyar ajiyar zuciya Sani ya sauke wani farin ciki na kara ziyarta zuciyarsa ya ce'' Baseera ki fahimce ni idan har kin ga na Hanaki Abu to kin yi mai isarki ne ki yi , la'akari da cewa kullum sai kin fita kuma ba wani waje mai mahinmanci ba sai biki kullum ke Za ki biki wata ranar ma Haka Zaki fice ban san kin fita ba amma kawai sai in share wasu matan basu isa Sun fita ba tare da izinin Mijinsu ba Ba dan suna tsoronsu ko suna jin kansu wasu Iri daidai da Makauta zasu tafi sai Sun Sanar dasu ,wasu kuma basu sanarwa dan Yana cikin Anguwane amma koda Mahaifiyarsu ba tada lafiya suna tsoron Su hau abin hawa amma gudun samun Matsala sai Sun Sanar da Mijinsu koda suna tunanin baza su bar su fitan ba ,amma ke Hakan Za ki fita cikin anguwa ki yi yawon ki in Za ki fita ma sai kin ga dama kike sanar dani ,shi ya sa ?"""

da Kika tambayeni wanan na ce maki A'a' amma ba nayi Hakan dan Ranki ya bace ba kawai sai da ki samu ki huta da

kwanciyar hankali amma hanakin dana yi sai kike ganin fata maki rai na yi. ''

"Cikin Yana yin damuwa Bassira To Na ji ? "" Ka yi hakuri ba zan sake ba ta fada a shagawfe .''"

"Murmushi ya yi , ya ce'' Ashe zamu sha Soyyaya a yau din nan ko ,'' Murmushi ta yi , tare da sunkuyar da Kai"

Alamar jin kunya .''

Bayan Sun gama sallah ne Ilham ta ce'' Intee na bara na zuba mana abinci ki ci sai in baki magani.''

"Inteesar ta ce'' A'a ni gaskiya ba zan ci abinci Mama ba a yau Abu mai dadi nake so ,Ta fada cikin yana yin Maganar"

ta .''

"Ilham ta ce'' kaji wata sabuwa ,To me zaki ci?"""

Kifi nake son ci kuma idan bansamu ba zan Mutu.''

Ido Ilham ta fido ta ce'' Intee na kin san me kike fada rashin cin kifin ne zai sa ki Mutu.''

"Inteesar ta ce'' wallahi dagaske nake Aunty dan sabida ,Ammi ta zo ta nemi Mama da fada Amma Bata biye tata ba"

"sai ita ka dai tai ta zuba kamar yayan ka danya ,shine na Bata Hakuri ,juyowa ta yi, ta kalleni ta ce'' ke nakasashiya Bada ke nake ba da uwarki nake ina magana masu lafiya ba irinki ba kamar wata Sakarai ,kuma Wallahi Kika kara magana ko Kika nemi Abu Kika rasa koma minene to Zaki Mutu shi ya sa na ce maki Mutuwa zan yi ta Kare she maganar kamar zata yi Kuka ,'' sosai maganar Inteesar ta daga hankalin Ilham.''"

"ta ce'' Me ya sa ? ""baki Sanar dani ba .''"

Kai Mama ta ce Karna Fadamaki kuma Yanzun ma ki yi shuru kar taji .''

Ilham ta ce'' To ? '' Na ji bara na je in sayomaki dama ina son zuwa gidansu Ummulhair bara sai Na Kira Safiya

Muje a tare .''

Tom ? Amma dan Allah karki juma dan kar in mutu .''

cike da tausayin kanwarta ta ta ce'' Intee na babu abin da zai samu bawa idan Allah bai K'ADDARA masa zai faru da

"shi ba ,babu Wanda ya isa Yaga bayanka sai idan Allah ya yi ,nufi lokacin Mutuwarki ne yazo ba ,sanan Ammi Bata isa ta ka sheki"

Ki ba Tun da rayuwarki ba'a hannunta ta ke ba ki kwantar da hankalinki kin ji bara na ta shi yanzun nan zan Dawo .''' 10/03/2022 09:19 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

18

"Fitowa suka yi a tare in da Suka tarar da Mama zaune Akan 3st tana jan tarbi,'' kallon su Mama ta yi ,ta ce'' Ilham ina"

zuwa Haka yanzu .''

Mama zan je gidansu Ummulhair ne daga tsan zan huce na siyoma Intee na Kifi dan ta ce'' Baza ta ci abinci kin ba.'''

"""Inteesar manya wai kuma da Abin da Kika zo da shi kuma, to ki hanzarta ki yi ,ki Dawo kafin Dadynku ya shigo.''"

Kai Mama ki ce ma na Bari ya rigani shigowa da bacci bakin hanya ya kamani doli.''

"Mama ta ce'' Ah to ?"" Wanan kuma ku ta shafa ,'' har Ilham za ta yi ,Magana Inteesar ta yi sauri cewa Auntyna ki"

sauri Karna Mutu .''

"Kallon ta Maman ta yi, ta ce'' Inteesar Bana Hanaki wanan maganar ba.''"

"To?'' Mama ai Ammi ce ta ce'' zan Mutu , sai da Mama ta kalli Ilham sanan ta maido duban ta sannan ta ce'' Kar n'a"

sake jin wanan maganar kin ji ko .''

''Mama dama Ammi Tazo gidan nan ne.''

Kin ga Ilham ki Maza ki je ki dawo Bana son surutun Banza .''

Bata ce komai ba ta fice daga gidan sai da ta Kira Safiya Bayan ta dauka ta ce'' Aminiya Zaki je gidansu Ummulhair ne

.''

"E'e To?"" Yanzu ma na ke son ta fiya , ki fito gani nan zuwa ,'' Ok Aminiya sai kin zo .''"

"katse Wayar ta yi , lokacin da ta iso kusan Motar ,'' shiga ta yi ,tare da yi mata Key , Mai gadi ya Bude

Please Login or Register in order to submit comment