gtag('config', 'G-VDLWYD7FHB'); Reading DOCTOR ILHAM zuciya Cikin Ruɗani By Amira Saminu Chapter 6 | ArewaNovels
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jiki sosai abin ya shige Ummulhair har Kuka sai da ta yi , Bayan an gama ne aka fito da ita nan ma uwaye mata suka fadi Albarkacin bakinsu sai da Aka yi Sallah La'asar sanan Aka dauko amarya zuwa gidansu kafin lokacin Kai ta gidan ta ya yi.''"

"Daga gidan Uncle Mustapha Ilham da Safiya suka nufo hanyar gida ,Ilham Muje ki ajiyeni a gida na dauko kayana sai"

Muje gidanku a tsan zan shirya .''

"To? "" Babu damuwa amma ki yi sauri ki fito Kar Ammi ta fito ta ganni kema kin san abin da zai biyo baya ai .''"

"Ke tafi tsan uwar tsoro ,'' E'e Na ji dai Daya ke uwata nake tsoro ba wari ba .''"

A lokacin ne suka iso nan ta fita ta shiga ciki ta dan jima kadan sannan ta fito suka huce gidansu Ilham kofar mai gadi

"ya Bud masu suka shiga sai da ta yi parking sannan suka fito tare da shigewa ciki , babu kowa a falo dan Haka suka huce dakin Ilham nan suka tarar da Asha na ta Waya ita sahibinta dan tafkarta a baya Ilham ta yi , ta ce'' To? "" Laila & Majnun Wayar ta isa Haka gani na Dawo a katse hakanan.''"

"Mikewa zaune ta yi , tana banka mata harara ta ce'' rigimamiya kin Dawo dan ki shamin Kai ko .''"

E'e Na ji komai Zaki ce a kashe Waya dai .''

"To uwar me zan maki ne ,'' fira zamu yi mana.''"

"Sai in bar wacce nake yi fa mijina dan mu yi daku, to Bazan iya ba ?""."

Karban Wayar ta yi da karfi tare da karawa a kunne ta ce'' Yaya Saf abar soyayyar Hakanan wacce Kuka sha a gida Bata isa ba kuma Tazo nan baza ka Ba ri ta Bamu lokacinta .''

"Dariya ya yi , ya ce'' Allah ya huce zuciyarki Amarya ta ke fa na kira ta ce'' ba kyanan kin fita amma ai baki Sanar da ni"

ba .''

"To to zaka fara Kenan ."" Ai baka san wani Labari .''"

"To ba ni in sha ,'' ni yanzu na yi sabon saurayi hadade kyaukyawa Wanda yafika kyau sosai dan Haka ba zan yi auren"

da Kai ba.''

Tab yo kin ma isa ai ni dake har Abada .''

Kai de kaji da tsufanka bazan aure ka ba Kai ta ja da Auntyna .''

"Dariya ya yi,sosai ya ce'' Ilham sarakan rigima har yanzu kina nan yanda kike .''"

A'a Kai ma ka san Bana baza ta taba zama bara ba kawai dai ina ma mijina shagwafa ne ta fada tana Satan kallon

Asha.''

Yau wa Amarya ta Ashe dai har yanzu ina cikin zuciyarki ko .''

Da sauri Ashata karfe Wayar ta tana cewa Bana son Iskanci Ilham .''

Da karfi ta ce'' rabin raina si love you .''

Ita ma Asha da sauri ta kashe Wayar ta ce'' ke dai Kika sani Ilham ni yanzu kin bar bani wahala .''

"Dariya ta yi, tana mata Chakulkulu ta ce'' ai de yafi sona .''"

nan dai su ka yi ta raha tsaninsu har da Safiya tana goyan bayan Asha suna cikin wanan ne Wayar Ilham ta yi kara

"Alamar shigowar Sakko ta wattsapp , dauka ta yi tare da duba wa nan dukansu suka zauna a saman bed din suna dan tafa fira ita ko Ilham dan tsoma baki take idan ta yi , Replay din Message din.''"

Aminci Allah ya tabatar a gareki sinadarin rayuwata .''

Wa'alaikum salam na gode wake magana .''

Kabir ne Wanda Kuka hadu jiya gidansu Ummulhair .''

Ok banga ne ba Wallahi ko zan iya ganin photo naka .''

To ba damuwa yanzu ko ai girmanki ne ki ne Abu doli ki samu .''

Hmm ina jira .''

"Har zata ajiyar Wayar taji shigowar Sako duba wa ta yi , tana gani ta bushe da Wata iriyar dariya wacce ta saka su"

"Safiya katse firan da suke suka juyo suna tambayar lafiya ,sak fashewa ta yi ,da wata sabuwar dariyar ta ce'' Wai Wanda Kika basa lambana ne ya min texte Bayan mun gaisa nace ya turomani Photonsa shine ya turo sai na gansa kamar wani jemagen a tare suka sake saka wata Dariya .''"

Wallahi ko ai in fadamaki bazan kara mai da masa ba message ba

Wallahi wanan matar kin iya sherance mutume wai kamar jemage wayoo cikina cewar Asha.''

Safiya ta ce'' kawai ga lambar shi kisa ma shi jemage ta fada tana Dariya ta ci gaba da cewa Haba ke ko ki maida

masa message din sa mana har Yan kallaman soyayyar nan masu kwantar da hankali .''

"Hararen ta yi ,ta ce'' To,? "" Wallahi Bana son Iskanci tsiyar me zan ci da lambar shi .''"

Taimakonki mana zai yi kin samu santalalen saurayi kina kushesa kuma nake ganin zai fi Abul Khair haduwa .''

Kam bala'i Wallahi Aminiya karki Bari in kamana ki dan sai na maki tsarki da Attarugu.''

Tab da tatasai sai yafi nake gani.''

Asha ta ce'' da ko ta kashe ki .''

Allah dai ya shiyeki Ilham cewar Safiya .''

Ya dai shiryemu baki day.''

"Nan dai su ka yi, ta zuba surutu suna Dariya sosai suke raha .''"

25/03/2022 09:22 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*



*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

21

{AR LELEN NOBLE}

Sun jima zaune suna ta shan fira kafin suka ta shi dan fara shirin tafia gidansu Ummulhair sosai Safia ta ci Make up

"ta i ,kyau dan ita ma Safia Sa Saya ba wajen ia daukar wanka Ilham kuma babu SaSu abin Wa ta i sai ar foda da ta shafa kuma shi ma sai da Safia da Asha suka matsa mata sai Wa suka sha photos sannan suka fita Waga gidan bayan sun ima Mama Sallama a wanan karon Safia ce ke tukin Motar suna Cikin tafia suna fira Ilham ta ji shigowar sakko Har biyu a waar ta na farko Kabir ne wanWa ta saka mashi suna jemage ,na karshe kuma Sata nan lamSar Sa na kaSir ta fara duba Murmushi ta yi ,"

"ta ce"" Ke Aminiya Wallahi wanan mutumen da kika hada ni da shi ya fara ta kura ni sai ka ce uSa na wai ana"

"jirana In sauki In taho wajen biki kar a ya mutu dan idan bai i to zali da kyukyawar fuska na ba kwae matsala."""

"Daria Safia ta i , ta ce"" wanan kuma babu ruwa na ."""

"Ohh haka m zaki ce ko ki hada ni da wanan masifar kike cewa wai babu ruwanki ."""

"To ? ""Ni me zan ce so kike In sake cewa wani abun ki mani tsarki da atarugun."""

"Ke nifa matsala ta dake baki da mantuwa wasa fa nake ."""

"Hmmm Allah Sa zance komai Sa fa ."""

"Na ji babu damuwa nima zan rama ai ."""

"Shiru suka i In da Ilham ta duba day message din kamar haka "" Asalam Alaikum Matata ta goSe da fatan kin huni"

"Cikin koshin lafia ."""

"lafia lau Amma ni a sanina bani da igiyar kowa a kaina ."""

"Injiwa ya ce ni ba mijinki bane ?"".."

"Dan Allah da wa nake magana."""

"Ton Halal surel, I real love ou ,and I want be your Husband forever , be with me pls."""

"Wani kayatacen Murmushi ta i ,"" barka da zuwa fadar lambun soyayya mai Cike da tarin furenni masu matikar"

"Kamshi da dadi shaka a duniar masoya ."" Ta fada tare da tura masa ."""

Na gode sosai da tarban da na samu daga abin Wa nafi kauna a dunia zan so ganin wanan kayataciyar fadar dan na

"kasance tare da Albi ta furanni masu dadi kmashi da sautin kukan tsutsaye daga wanan fadar ."""

"Karka damu ai kai din na musamman ne."""

"Matsayinki gareni baa ia musulta shi , Allah a barmani ke Ilham hakika ina matikar sonki har hakan ya sa bana ji"

"bana gani sai sautin muryarki ta daki dodon kunne na idanuwa na suni to zali da kyukyawar fuskarki ka dai nake dawowa daidai ."""

"In ko hakane ka dauka ka samu danni ta kace kamar anda ka fada ."""

"Ji ta i , an karbi wayar da karfi daga hannunta juyowa ta i ,ta ce"" ke Aminiya me ye hakane , "" hmmm wanan wane"

"irin hulakanci ne muna tare kike ta latse latsen waa sai Murmushi kike ke ka dai kin ma manta da ni ."""

"Daria Ilham ta i ,ta ce"" bar ni love na ke sha kin katsemin nishadi na."""

"Sai ki bari idan kin tafi giWa sai ki i lover lover din Naki ."""

"Wallahi ki bani ko insa ayi maki horo mai tsanani yau din nan ."""

"To Busmillah ?"" Ke dama ba sonsa kike ba shi ka Wai yake Ta shan wahala ."""

Da kenan Safia Amma yanzu an rogo sun i rumfa ina son Abul khair fiye da tunaninki ni kai na bazan ia musulta

"yanda son Abul ya shige ni farat day ne har Mamaki hakan nake ."""

Sarautar ubangiji mana Allah dai ya tabatar mana da Alkairinsa musha biki kai ranar ba taushe hannu ko Aminiya ta

"."""

"Ina mana fatan hakan koda yaushe amma Abu day ke damuna shine Ammi an zata so hadin nan kuwa ."""

Dan Allah Ilham ki share Maganar Ammi idan Allah a k'addara Abu babu wanWa ya isa ya sauya shi ruwa da iska

"guguwa da hadari ba su isa su Hana wanan lamarin tabbatuwa ."""

"Allah a sa Amma kin san laifin da Muka i mata ne ,A'a amma lokacin da ta ce min In ta sake ganina dake sai ta ci"

"mutumci na dana tambaa dalili wai sai ta ce min sabida Mama ne ya sa duk ta tsani duk an gidanku ."""

"Babar magana Allah yaba ta hakuri duk da ban san mie sila ba ."""

Ilham ni ina son maganar ki da Musa kuma zan kasance mai Alfahari duk ranar da kika shigo gidanmu karki tafa

tunanin zan sake juyamaki baya duk baki nuna min hakan a fili ba me zai hana ku fito da soyayyar ku kowa ma

"asani ."""

Ni bani da matsala ga kowa a gidanmu dan Dady ne ka dai har bai san wainar da ake tauyawa ba Amma Mama Tun

"kafin mu wara soyayya da Abul ta fahimta dan Mama Akwaye lura da saka Ido bisa Kan komai sai de ta kyaleki In ta lura Saki son ta sani ita kuma sai ta nuna maki cewa ita fa ta haifi ki ."""

Shiru suka i sakamakon isowa gidan bikin da suka i saukowa suka i bayan sun parking sanan suka shiga gidan

"lokacin har an shira Amarya za'a kai ta wajen Mahaifanta dan su i mata nasu Nasihar."""

"********* Suna gama cin abinci suka dan tafa fira sannan ya mike ya ce"" Ruhina ina ga zan tafi Aiki lokaci yana"

"tafia."""

"A shagwafe ta mike ta ce"" anzu tafia zaka i har yanzu ban gama kyasawa ba Idanuna har yanzu suna muradin son"

"kara ganinka a kusa dani ka jiii Ruhina."""

"Gefen fuskarta ya shiga shafawa ya ce"" Ruhina babu abin Wa nake matikar so In ganinki a kusani dani shine ke kara"

"mani farinciki da jin dadi badan ina son fitar nan fa nake i Sa doli ce ta kamani ,"""

"To?"" Sai da wane lokaci zaka dawo ne ."""

"WanWa ya kwanta maki a rai ."""

"Ka i zamanka shine ya kwanta min sosai ."""

"Kiss ya mata a goshi ya ce"" to ?"" Ayi mani uzuri zan je In dawo bazan jima ba ."""

"Murmushi ta i , ta ce"" karka damu Ruhina Allah a kawo kasuwa mai albarka ka i aikinka Cikin natsuwa koda"

"yaushe kadawo muna maraba da kai ."""

"Kin tabata,"" sosai ma papan khairat."""

"Sai na dawo ,"" Allah yadawo mana da kai lafia ya kareka daga shairin karfe ."""

"Ameen , ya fada tare da fiWa mashin din sa ya i tafiar sa ."""

25/03/2022 09:23 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

22/23

{{YAR LELEN NOBLE ce }}

"Yana fita ita kuma ta koma ciki ta yi ,abin da zata yi ,sanan ta Kira kawarta ,Bayan ta dauka ne suka gaisa ta ce''"

"Kawata a gskiya samun kawaye Irin ku a halin yanzu a kwaye huya duk dauka na idan Mace ta yi , mijinta laifi ta nemi yafiya wajensa to zubda girma da mutumci ne ta yi a gabansa sai yanzu na gane babu abin da Zaki kara a idonsa sai daraja da mutunci.''"

Kawata kenan ai duk wace Kika ga tana Hakan to gaskiya tana cikin matsala wanan ai girman kai ne girma ya huce

Wanda ya fiki dashi shi dan me yake baki hakuri dake bazaki iya ba .''

Ai kuwa kawata yanzu idan Kika ganni da Sani Zaki ce Sabin aure ne yanda Muke kulawa da juna Abin baa magana.''

"To Allah dai yakara ma kowa hakuri a gidansa?"" dan shi iyayenmu suka yi gashi abin nazo kanmu yaushe Zaki zo"

gidana .''

Amine kawata wanan shine fa zan saka Rana sai nazo ko .''

"To ina jira ?"" Karfa ki dauki lokaci mai tsayi ,'' karki damu .''"

"Katse kiran ta yi ,sanan ta janyo Khairat suka kwanta bacci ya yi gaba dasu. ''"

Tunda su Ilham suka fita Abul Khair Na kofar gidansu burinshi dai yaganta hankalinsa ya kwanta musanman yau din

"nan da ta saki jiki suka sha fira tun sakon da ya aika mata Bata mai da ba Motsi kadan ya duba wayarsa yaga koda ta maido wayarsa Bata yi kara ba Hakan yasa ya zauna shida mai gadi a bakin kofa suna dan tafa fira ,.."

Ammi ce ta fito da alama fita zata yi ganin Musa Abul Khair kofar gidansu Ilham tasa ta kwalla masa Kira da sauri ya

"taso Yana isa wajenta ta wanke shi da mari sai da Yaga star uku uku suna yawo a kanshi kafin ya Dawo hayacinsa ya tsinci muryarta tana cewa Musa dan ubanka me ya kaika wantsan matsiyacin gidan ne Bana Hanaka zuwa ba ohh na gane shi yasa yanzu kafara daukar halin Irin na muna fukai ko ,'' tunda ya dafe kuncinsa bai sauke hannunsa ba har sai da ta gama magana cike da ladabi"

ya ce'' Ammi naje wajen Ilham sai na tarar Batanan shine na tsaya jiranta dan Allah ki yi hakuri .''

Uwarka ce wanan shedaniyar yarinya to Wallahi Musa ka fita a idona in rufe tun kafin ka hadu da bacin Raina .''

Ammi ba fa wani Abu ya kawoni ba gaisawa nazo muyi da ita.''

Iyeeeh lanle Musa yanzu ka Nuna mani ka girma ka balaga tunda har ka iya Duban kwayar Ido kake fadamin sunan

wanan hatsabibiyar yarinyar.''

Wallahi Ilham Babu ruwun ta ke ce kike mata kallon da kike mata .''

"Wani wawan mari ta sak sharara masa Wanda sai da yaga duhu ya mamaye ko ina kunnensa Yana fida sauti suuuuuu ,Hakan yayi daidai da dawowar su Ilham da sai da motarta kenan ta ga ana marin sahibinta, ai tun kafin"

"Safiya ta kara she ajiye motar ta balle Marfin motar ta fito a guje tayo wajensa tare da rikesa tana duba fuskarsa da ta yi , jajir abinka ga farar Fata ai Bata san lokacin da hawaye suka fara wanke mata fuska ba ta ce'' Mon halal me yasa meka me kayiwa Ammi take dukanka Haka ta fada hankalinta a tashe .''"

"Har zai yi magana yaji anyi jifa da Ilham juyowa ya yi , Yaga Ammi dake cika tana batsewa tana kallon Ilham a"

"wulakance ta ce'' Musa warkama ar ita bare ( Bana sonka da yarinyar nan ) ka fita a harakarta ke kuma utuleri turakil ( marar kunya ) a gaban nawa sai kin Nuna mani kin iya karuwanci ko,to kijini da kyau daga yau bake ba Musa tunda ba uwar ta haifamin shi ba .''"

Cikin Kuka ta ce'' Ammi dan Allah ki yi hakuri idan nayi laifi a rashi Sanina ki yafemin ko zan samu saukin tsanar da

"Kika mani ,durkusawa ta yi Tare da hade hannayenta wajen guda ta ce'' dan Allah ki fadamin laifi na kike son azabtar dani bisa kan soyayyar Abul Khair rabani da shi tamkar tarwatsa rayuwa ta ne Ammi ki tausayamin .''"

Kan kace me duk da dare ne amma Hakan bai Hana mutane zagayesu ba sosai mutane diyawa suka tausayama su

Abul Khair da Ilham jin hayaniya ta yi yawa ne yasa Mama da Asha fitowa dan ganin abin da ke faruwa ganin Ilham durkushe tana Kuka gaban Ammi yasa ran Asha faci dama ko da tsanma da suke ganin mutumci juna ita ba shiri suke yi ba wajen da suke ta karisa tare da mikar da Ilham tsaye tana watsa mata harara tare da kallon Ammi ta ce''

amma Wallahi an daiji kunya kizo cikin kananan Yara kin masifa mi zai sa girmanki a zube a idon mutune ki mana laifi

kuma kizo ki daura mana karan tsana dan tsabar bakin ciki Irin naki to bara kiji in fadamaki da manyan bakake sannan ki kwantar da hankalinki aure dai ne tsakanin Ilham da Abul Khair ko to ki dauka an gama kuma in dai basu yi aure kafin na koma INGAL ba to ba sunana *Asha Muhamed bista* ba .''

ke Marar kunya dama Ashe kinzo ya yi uwar Abul Khair doli ah ba shakka naga kin Kai tsayina kina da abin da nake

da doli ki tsaya kina fadamin magana shugabar yar rashin kunya .''

Har digiri gareni wajen yima irin ki rashin kunya tun da saya Kuka yi da kudinku kuma ni Abul Khair matsayin dan

uwana yake ba Dana ba sannan Wanda ya isa dashi to shi ne zai hada aurensa idan kin isa sai ki Hana .''

Tana gama fadan Hakan ta jawo hannun Ilham da karfi take jan ta har suka iso falo ta sak ta ta ce'' Ilham Me ke

tsakaninku da Abul Khair ne .''

Babu kunya bare taji wani dar dar ta ce'' Soyayya kuma muna son har ta kaimu ga aure .''

Sosai ta bawa Mama da Asha mamaki dan yanda Ilham ke da kunya da zurfin ciki baka iya gane halin da take ci Ashe

"har ta kamu diyawa da son wanan yaron yarinyar da bazata iya daga Ido in Kana mata magana ko ita tana baka Amsa sai gashi ita ce babu wani tsoro take furta son Abul Khair take lanle Soyayya daban ce ,'' Ajiyar zuciya Asha ta sauke tare da dafa kafadarta ta ce'' Ilham nasan Abul Khair sosai mutuman kirkine duk yaranta ba halinsu day ba ban sani ko Safiya tunda ban wani san ta sosai ba Amma ko Bassira babu ruwan ta da Abin da bai shafe taba karki damu da duk abin da ta fada in dai Abul Yana sonki Mahaifinsa ka dai zai Sanar dashi Wallahi kafin gobe kin zama amaryarsa"

.''

Amma Aunty Asha me nayi mata take hulakantani cikin jama'a nan ta Bata labari tun daga har duwarsu da Abul

Khair jefota da ga saman bene da kuma bawan banana da ta jefar duk dan ta fadi .''

"Sosai abin ya bawa Asha mamaki ?"" ta ce'' Mama wane mataki Kika dauka ,'' babu abin da zan yi bisa lamarin Murja"

Bana iya masifarta duk neman wata rigimarce take kwana diyawa Bamu yi ba Tun daga lokacin data saka mahaifa ta ta lalace abin bai ishe ta Hakan ba bansan me take nema gareni ba .''

Amma Kika Zira Ido kina kallonta tana shika tsiyar ta a gaskiya ni baza'ayi Haka dani ba na tsani rainin hankali tana

baba ta kama girmanta amma ta kasa sai kara kaskantar da kanta take Mtss aikin Banza .''

Bayan tafiyar su Ilham ne Ammi ta kalli Musa da Safiya ta antayamasu wani zazafan Harare Wanda yasa suka sha

jinin jikinsu ta juya ta shige cikin gidan Safiya ma Key din Motar Ilham ta bawa mai gadi sannan suka bi Bayan Ammi duk jikinsu a sanyaye suka shiga suka ganta zaune ta rafka uban ta gumi tana Karka da kafarta alamar masifa dan nesa da ita suka zauna suna jiran cewarta .''

A tsiyace ta kalli Safiya ta ce'' Wallahi Safiya ban san kin rainani Irin Haka ba Bana Hanaki yawo da watsan lalataciyar

yarinyar ba shine Kika nunamin ban isa dake ba ko .''

A'a Ammi ke fa uwa tace kin san Irin yanda nake maki biyaya baki isa kice nayi Abu ba in tsalakesa wanan ma gani

Na yi gaba ba kyau kuma ina matikar son kawantsan mu ne shi yasa na je na Bata hakuri Muka koma kaman baya .''

Rashin tarbiyar tata ce ta fara shafarki har Kika iya take magana ta Kika koma wajen karuwa yar tasha .''

Ammi ki daina wanan furicin Akan Ilham Wallahi babu abin da take aika tawa a Irin furicin da kike mata ki kyautata

mata zato fa .''

"To uwata ? "" Wanan umarni naki ya yi, ayi hakuri bazan sake ba .''"

"Shigowar Alhaji ne ya katse maganar da Safiya zata yi suka amsa masa Salamarsa,'' kallonsu ya yi ,yanda suka yi"

jigum kamar Wanda suka yi Sata ya ce'' ku lafiya kuke nan zaune kamar Wanda suka yi laifi .''

"Da sauri Safiya ta tari bakin Ammi ta ce'' dama akan maganar auren Yaya Musa ne,'' A'a Masha Allah dama yaron"

nan Kana da wacce kake so ka zauna haka bani labari wacece ita .''

"Sai da ya Saci kallon Ammi sannan ya ce'' ita ce Wada ta kula da kai a asubiti,'' Kai ma sha Allah ka ce yarinyar kirki to"

"miye na ganku a nan abin farin ciki ya samu shine kake Hakan kamar ka yi ,Kuka .'''"

"To ai Baba ?"" Ammi ce sam Bata kaunar yarinyar nan dama Yan gidansu cewar Safiya ta fada tana kallon Ammi dake"

galla mata harara .''

"Ban gane ba me Hakan ke nufi ne ?"" Mikewa su Abul Khair suka yi sannan Safiya ta ce'' Amsa na hannun Ammi tana"

"gama fadan Haka ta yi ,shigewa dakin ta shima Abul Khair yafita zuwa part dinsa .''"

"Kallon rashin fahimta Alhaji ya yi , Ammi ya ce'' Wai ke Murja me yasa kike Hakan ne ko akwaye Wanda ya Hanaki"

Abin da kike so ne dan kin haifeshi sai ki Nuna inkon ki a kansa kijini ni ba karamin mutume bane abin da Dana yake si shi zan yi masa tun da bai Saba doka ba kuma Allah bai haramta masa ita dan Haka Ilham yarinyar kirki gidansu akwaye tarbiya ta iya girmama na gaba gare ta ga addini da ilimin boko ga aikin ta nayi dan ladabi da biyaya to me zai Hana ko wane Namiji kwadayin Irin wanan matar .''

"To Alhaji ko dai kaima son Nata kake,'' Murmushi ya yi, ya ce'' da Dana bai rigani ba to da ita zan aura dan ta zama"

"kishiyar ki , Yana gama fadan Haka ya shige ciki ,'' kamar ta cinye kanta dan tsabar takaici da haushin maganar Alhaji zuciyarta sai Tafarfasa take kamar ta kama da huta ''"

25/03/2022 09:23 - Mom Star :

*DOCTOR ILHAM*

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS
'<*



"```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alalaminmu ancinmu.```"



*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*Na*

*Mom Khadija*

24/25

Ba ita ta tashi daga bacci ba sai Bayan sallah Azahar tana tashi ta yi Sallah sanan ta dora masu abin da zasu ci ita da

Khairat jallof din macaroni ce ta yi masu sannan ta tashi Khairat sai da Suka watsa ruwa sannan suka fito suka fara cin abincin suna gamawa ta tare komai sannan ta hauda data nan fa ta shiga fira ita da kawayenta har sai da akayi La'asar sannan ta sauka ta fara kiciniyar gyara gidan ta dan yanzu su Bassira an iya tsafta sai da ta yi masa turare sannan taja hannun Khairat suka fito waje nan ta dora girki Bayan ta gama ta juye a kuloli

Please Login or Register in order to submit comment