google.com, pub-8772996913092952, DIRECT, f08c47fec0942fa0
ArewaNovels

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yarda a jeji don haka kibi ahankali kiyi zaman ki Anan kuma karki dawo kauye kinji koh Nina wuce saduwar alkhairi"" bata jira fadar Abulle ba tayi gaba abunta harda tuntube tana fita gate din gidan tacire tabude Nokia dinta wacce tasha lobari ta Cire SIM din ta jefar a kwata don batason abunda zai kara hadata"

Abulle bare Idan tayi wani abun akirata.

"Abulle takoma falon ta zauna tareda zuba tv ido kamar idanun zasu fado kasa mom da shigowarta kenan Abulle ta kalleta tareda cewa ""hajiya yunwa nakeji"" yi hakuri zaki ci abunci kinjikoh yama sunan kine? Kai tsaye tace Abulle, mom tace zainab kenan ta gyada mata Kai, kiran sultana ne yashigo wayar mom ta daga salami kawai tasaki tareda kallon Abulle tana cewa Ina zuwa, part din umma suka isa suka daga ta da kyar aka yayyafamata ruwa sannan ta farfado ihuu tasake saki takuma sumewa ganin Abulle kawai take gani ta kyar suka samu ta farfado ga hannunta da ya kumbura sosai mai dori aka kira ya tabbatarda karaya ce tayi Anan aka dorata sannan mom ta karbi kayan takoma gun Abulle, Inda tabarta tana zaune tana kallo, mom tace tashi muje ciki koh sai kiyi wanka ki canza kaya, cewa tayi ita taci abinci sannan, kitchen mom din tashiga don zubo"

"mata abinci,"

"Doctor sadeeq tinda yaje asibiti yakasa focussing akan aikinsa Sam duk jiyake jikin sa ba dadi yarasa miye dalili yanke shawarar komawa gida yayi kawai, yana isa gida ya faka motarsa ta fita part din mom dinsa yanada Kai tsaye, murza handle din yayi tareda sallama yashiga Abulle yagani zaune gaban tv da sauki yayi reverse da ni yar komawa yana auziyya itama jin alamar mutum yasa ta juya tana cewa kwarankwatsa shine ta Mike tareda nufar shi, dede mom tafito rikeda plat din abinci a hannunta kallon su tayi tana sadeeq lpia, ai bai jira mai zatace ba yakoma dagudu tareda rufe kofar falon baki daya..........."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *34*"

Misalin ™arfe bakwai da rabi bayan sunyi sallar magariba suka Wauki hanyar zuwa gidan Malam

"Abulle a mota sai magana takeyi tana faWin ""mai kama da Sharufkan baka cika al™awari ba fa, ya"

"kamata ace ka bani furgun Win da kayi al™awari"""

"Cikin jin haushi Sadeeq ya dubeta yace ""na rantse da Allah kika kuma furtamin kalma guda a nan"

"zan yasar da ke kuma bazaki koma gidanmu ba"""

"Abulle zaro ido tayi tana son furta ""daga magana sai cibi ya zama. "" amma kasancewar kalaman"

Sadeeq sun shiga ™o™on kanta ta ja bakinta tayi shiru

Tafiya sukayi ta minti ashirin sannan suka ™arasa wani Wan madaidaicin gida ginin daa a anguwar

"hotoro, parking yayi sannan ya dubi Abulle yace ""jirani"""

"Abulle bata tanka ba ta bisa da harara, yana fita tace ""mai kama da tsula biri kawai""leda ta gani ta"

"Wauka tana buWewa taga chocolate, farkawa tayi ta fara ci tana faWin ""ko banza naci bati, marowacin banza kawai"""

"Sadeeq bai jima sosai ba ya dawo tareda cewa ""ke fito"""

"Abulle fitowa tayi tana cin chocolate Win, daidai ™ofar soro sukayi kiciSus da Malam, wani irin"

baya ta jaa ta nufi mota zata shige

"Malam Wan murmushi yayi yace ""Sadeeq jeka shigo da ita, ka ri™eta da kyau"""

"Da mamaki Sadeeq ya koma yace ""ke dallah malama fito"""

"Abulle hawaye ne suka fara kwaranya daga idonta tace ""dan Allah kada ka kaini wajensa wallahi"

"tsoronsa nakeji, ka maidani wajen Mom"""

"Cikin jin haushi ya saka hannu ya fincikota, haka ya nufi gidan da ita"

Abulle sai ihu take tana turjewa gamida ™o™arin ™wacewa amma haka Sadeeq ya shigar da ita

"ciki, suna ™arasawa ya gurfanar da ita gaban Malam,"

"Wani irin gunjin kuka ta saki ta cure waje Waya tana faWin ""dan Allah ku maidani gida banason"

"nan"""

"Malam duban Sadeeq yayi yace ""shigar da ita wancan Wakin"""

Sadeeq nufarta yayi yana ™o™arin ri™eta ta kai masa wani mugun naushi da ya kaisa ga bango ya

bigi garu sosai

"Ihu ta saki tana ""dan Allah ku ™yaleni, ban cutar daku ba ku rabu dani"""

Malam hannu ya saka ya kamata haka ta mi™e ta bisa salin alin amma bakinta bai daina kwarara

"ihu ba, tsakar Wakin ya ajiyeta dake cike da ganyayyakin magani"

Sadeeq cikin dauriya ya shiga Wakin shima don ba ™aramin buguwa yayi ba

Abulle chan ™usurwa ta samu ta zauna ta haWe kai da gwiwa tana ta faman kuka

"Malam ne ya dubi Sadeeq yace ""jeka amsomin ™warya nan tsakar gida wajen mai Wakina"""

"""Toh"" Sadeeq ya furta yayi waje, taddata yayi ri™e da ™waryar tana ™o™arin shigowa Wakin"

"Mi™a masa tayi tace ""gashi tallabe da hannu biyu sannan karSi da bismillah"""

"Da bismillah ya amsa da dukkan hannayensa ya shiga Wakin dashi, mi™awa Malam yayi"

"Malam amsa yayi ya fara karanta adduo'i yana tofawa, gamida Wauko robar zamzam da yake"

kusan rabi ya juye a ciki sannan ya nufi Abulle bakinsa bai yanke daga adduo'in da yake ba

"Abulle ihu ta fara saki mai firgitarwa da yafi na daa tana dukan bangon da ya fara girgiza kamar zai tsage biyu, ganin Malam bai daina matsota ba ta kurma kururuwa tana faWin ""wallahi ka"

"matsoni zan kasheka mai nayi maka ne, wa na cutar ne"""

Malam bai dakata ba sai ya ™ara ™aimi wajen ayoyin Allah da yake ambata

Abulle ta kalli wata randa dake gefen Sadeeq chan wajen ™ofa ta nunata da hannu nan da nan

randar ta tashi sama sannan ta saketa ta tarwatse

"Sadeeq ba ™aramin tsorata yayi ba domin bayan film bai taSa ganin irin wannan abun ba, dan"

haka sosai ya firgita

Malam yana ™arasawa wajenta ya fara watsa mata ruwan magani yana karatu

Abulle wani duka ta fara kaiwa bango nan da nan Wakin ya fara girgiza ihu na tashi kamar a dokar

daji

"Malam bangon ya watsawa ruwan hakan ya sanya ta dakata taSasa, zubewa tayi a ™asan"

gwiwoyinta tana karkarwa tana cigaba da sakin ihu

Malam yafara karanto wasu ayoyin Allah hakan ya sanya ihunta suka lafa

Chan kamar an tsikareta ta mi™e ta fara kewaye Wakin tana ™yal™yala dariya mai ™ara

"Malam ne yace ""zo nan ki zauna"" yayi mata nuni da kan tabarma"

Babu musu tazo ta zauna tana cigaba da SaSSaka dariya idan tayi dayawa sai ta tsagaita ta saki

kuka

"Malam yace ""maiyasa zaku addabi wannan ™an™anuwar yarinya"""

"Dariya ta she™e dashi wanda sai da Wakin ya amsa sannan tace ""tun tana ciki aka mallaka mana ita"

"kuma an zubda jini an binne laya dan haka bazamu taSa barinta ba"""

Malam cikin jin haushi ya watsa mata ruwa ya fara karanto ayatul kursiyyu

"Wani ihu ta kurma tana faWin ""zaka ™onani azzalumi"""

"Malam bai dakata ba, ya cigaba da karatu yana mata yarfen ruwan magarya da zamzam"

Wani karaji ta saki ta dirka tsalle sai gata saman ceiling tana ™yal™yala dariya

"Sadeeq bin ceiling Win yayi yana kallonta, sosai ya kuma razana dan shi bai taSa witnessing horror"

"event ba irin wannan, ganin yanda Abulle ta fara wulwulawa kamar fanka tana dariya ya sanya ya zube ™asa ya ma™al™ale yana karanto adduo'in tsari"

Malam karatunsa ya ™ara ™aimi yana cigaba da watsa mata ruwa duk da tana sama

Wata girgiza Abulle tayi ta diro ™asa ta fara kartar bango

Malam zaren tabarma ya Wauka a ™asa ya nufeta dashi ya Waureta dashi

Abulle fizge fizge ta farayi amma ta gaza katse zaren dan haka ta cigaba da sakin gunjin kuka tana

harbe harbe

"Malam ya dubi Sadeeq dake rakuSe yace ""Sadeeq muje waje ko"""

"Fita sukayi sannan Malam ya kuma duban Sadeeq da keta rawar Wari yace ""kaje gida yanzu bazaka iya tafiya da ita ba domin muddin ta bar Wakin nan yanzu babu mai kuma ganinta, insha"

"Allah zata samu sau™i, gobe kazo da wuri ka kuma ™aromin zamzam in kana tahowa"""

Godiya sosai Sadeeq yayiwa Malam sannan ya nufi motarsa zuciyarsa fal tsoron abinda ya gani....

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *31*"

"Shiru motar har suka ™arasa gida bata ™ara cewa kanzil bas, yana parking ta Salle ™ofar ta fice a guje, Sadeeq girgiza kai yayi yace ""wannan yarinya ba hauka kaWai ta tsaya ba da alama shafar jinnu ce"", Abulle faWawa tayi parlor babu sallama, kiciSus tayi da Mom dake yawo da kaskon turaren wuta, harara ta watsawa Abulle sannan ta cigaba da aikinta, Abulle ganin haka kuma Mom bata kallonta sai ta murguWa baki tayi hanyar Wakin da take, Mom cikeda takaici tace ""Zainab zo nan"", Abulle ™arasowa tayi tace ""gani"" tana soSaro baki, Mom hararta tayi tace ""wai bana gayamiki banason hauka a gidana ba, yanzu abinda kikayi shigowa a guje babu sallama haka musulunci yace meyasa ke bazaki yi hankali ba ne, kuma na tura akaiki makaranta da kika dawo maimakon ki sanar dani sai kika zumSuro baki kikai hanyar Waki, kin kyauta kenan"" cewar Mom, Abulle ranta da ya soma Saci tace ""ai dana shigo ina murna na faWa miki sai kuma kika harareni shiyasa nayi banza nima"", cikin takaici Mom tace ""wallahi abinda na faWa miki dai ki kiyaye in ba haka ba sosai zamu dinga samun saSani dan banison yarinya mara nutsuwa"" cikin Wan faWa faWa, Abulle bata ce komai ta juya ta wuce Waki, idanunta sun kaWa sunyi jawur kamar an watsa mata barkono, Mom girgiza kai tayi tace ""Allah ya shiryeki"". Wunin ranar haka Abulle tayisa cikin W aki sai Sacin rai da take ji kamar ta kashe mutum, abinci ma kasa ci tayi saboda yanda take jin"

"zuciyarta na tafarfasa kamar ana hura mata wuta, misalin shida ta sakko, zaune ta tadda Mom da"

"Sadeeq idanunsu na kan tv suna kallon sunnah tv, Wauke kanta tayi daga kansu tayi wucewarta harabar gidan, Mom girgiza kanta kawai tayi batareda tace uffan ba, Abulle zama tayi bisa kujerar cement cikin wata ´ar rumfa tana jin wani zafi a zuciyarta ta rasa na mene, kuka kawai ta fashe dashi kamar an kashe mata iyaye, Umma ce ke tafiya tana amsa waya hannunta Waya yana a W aure, daidai ta iso wajen Abulle taji kuka, zagayowa tayi ta kalli Abulle data kife kai tace ""ke dan ubanki me kike nan, me kika zoyi gidan nan irin yaran Sarayine ko, to tashi ki fita dan uwarki"", Abulle zuciyarta nan da nan ta ™ara tsananta da zafi ji take kamar ana gangamin hura itatuwan wuta amma sai ta share bata tanka mata ba, Umma ce ranta ya Wan Saci ganin tana ma yarinya ™ arama magana amma ta ™i tanka mata yasa ta nufota, hannunta mai lafiya ta wara ta Waka mata dundu a baya, wani irin mi™ewa Abulle tayi a zaSure idanunta sunyi jajajur ta kuma kafe Umma dasu, Umma a tsorace da Abulle ta soma ja baya, wani irin kukan kura Abulle tayi tai cikin Umma da duka, dukanta take cikin ™arfi, nan da nan Umma ta wage baki tana ihun neman a gaji, Abulle kam ta™i sausauta mata itama sai ™ara take tana cigaba da dukan Umma, Sadeeq da Mom dake kallo ne suka fara jin ihu, a guje suka runtumo, cikin tashin hankali Mom ta nufi Abulle tana ™o™ arin rabata da Umma amma ina sai ™ara take tana ™ara ™aimin dukan Umma, Sadeeq ne yaje ya ri™eta tam nan ma sai fizge fizge take amma sai ya ri™eta da dukkan ™arfinsa bakinsa na karanta adduo'i domin tabbas da gani jinnu ne Abulle ta tada, a parlor ya kwantar da ita tanata fizge fizge tana maganganu marasa kan gado, addu'a ya cigaba da tofa mata da ayoyin Allah har fizge fizgenta ya fara raguwa zuwa chan bacci ya kwasheta, Mom ce ta shigo lokacin ranta duk babu da Wi kallonta Sadeeq yayi yace ""ya jikin Umma?"", zama Mom tayi tace ""da sau™i amma duk ta kurje mata fata har ta lalata gyaran karayar da aka mata yanzu ake ™ara gyarawa"", shiru Sadeeq yayi can kuma ya nisa yace ""Allah ya bata lafiya"", Mom ce ta kalli Sadeeq tace ""ashe iska take shiyasa"

"tayita Sacin rai Wazu ba gaira ba dalili, Allah ya sawwa™a"""

"Misalin takwas na dare Abulle ta buWa ido, hamma ta saki ta mi™e tayi Waki a guje, Mom da kallo ta bita tana addu'ar Allah yasa ba iskar bane basu tafi ba, tana tsaka da tunani Abulle ta she™o ciki a guje, dining ta nufa tana dafe ciki, ci ta hau yi kamar babu gobe, tana cikin cin abinci Sadeeq ya shigo kallonsa tayi ta Wauke kai ta cigaba da tura abincin, tana gamawa ta cika kofi da ruwa sannan ta saki gyatsa, ganin ta ™oshi yasa ta sauko daga dining ta ™arasa kusada Mom tace ""wallahi Mom da mugun fitsari na tashi ba dan Allah yasa na farka tsaf zan yisa a kwance, sai kuma abin mamaki ina gamawa wata uwar yunwa ta tasomin sai yanzu naji wasai wallahi"", Mom ta kalleta tace ""toh sannunki ki dai kwanta da wuri kinsan gobe zaki makaranta"", Abulle ce ta dubi Sadeeq tace ""dan Allah Yaya Sharufkan ka siyomin wanan abun mai yaji da Anty ta saimin bansan yanda akayi suka ™are ba"" ta ™are tana langaSar da kai, harara Sadeeq ya watsa mata yace ""sai"

"kisa na siyo"" ya faWa yana mi™ewa gamida yiwa Mom sai da safe"

*next day*

"Misalin bakwai da rabi Abulle ta sakko cikin doguwar rigar kanti da ´ar ™aramar hijabinta, parlor ta tadda Mom tana zaune bisa kujera tana lazimi, tsugunnawa tayi tace ""Mom ina kwana"" cikin fara'a Mom ta amsa mata da ""lafiya lau, kin shirya ko ´ar albarka"", Abulle dubanta ta kai kan dining tace ""eh na shirya"", Mom tayi murmushi tace ""toh acici jeki ci abincin kafin Sadeeq yazo ya kaiki"", gyaWa kai Abulle tayi ta nufi dining, plate biyu ta sha™are da jellop Win couscous"

"ta hau ci ba ji ba gani tana korawa da black tea, tana cikin cin abinci Sadeeq ya shigo, gaida Mom"

"yayi sannan ya kalli Abulle dake hannu baka hannu ™warya yace ""ba™auya ki hanzarta ni ina sauri"", Abulle kalmar ta ba™anta mata dan haka ta Wago bakinta fal couscous tace ""kai kuma mai kama da kirista"", Sadeeq cikin fushi ya Wauki remote ya kwaWa mata sai kuwa a goshinta, dafewa tayi saboda tsananin zafin da ya ziyarceta, kuka ta fashe dashi tana ""Allah ya isa ban yafe ba ba™in mugu"", Mom cikeda takaici ta mi™e ta bar wajen saboda maganar gaskiya ita yarinyar duk ta fara sure mata rashin kunyarta yayi yawa, tana shekara tsakanin sha uku ta kalli Sadeeq da yake wajen talatin ta mai irin zagin nan kam ai ba mai tarbiyya bace, a daa tayi niyyar gyara yarinyar tunda ance Wa na kowa ne amma yanzu yarinyar ta soma fita a ranta, Sadeeq Waukar jakarshi yayi zai fice, Abulle dake kuka tayi zumSur tabi bayansa sai kumbure kumbure take, ganin ya buWe mota tayi sauri ta shiga, kallonta yayi yace ""fitarmin"", ma™e kafaWa tayi tace ""bilahillazi bazan fita ba"", Sadeeq ganin zata iya Sata masa lokaci kuma yanada theatre yasa ya fizgi motar a guje, saitin gate na makarantar ya tsaida motar tareda cewa ""fita"", Abulle ta murguWa baki tace ""ko baka faWa ba"", haka ta ™arasa cikin makarantar ranta a Sace, office Win principal ta nufa, yana ganinta yace ""Zainab kin ™araso kenan, ina yayan naki"", taSe baki Abulle tayi tace ""ohoo masa ya fece"" ta ™ are tana jawo stamp Win da taga ya bugawa wata takadda, Wauka tayi ta dinga bugawa teburin, principal da yake duba takadda ya juyo, cikin tsawa yace ""ke dallah ajiye bakida hankali ne"", Abulle direwa tayi nan fa wani haushi ya cikata zuciyarta ta hau tafasa, principal ya dubeta yace ""taso muje na kaiki ajinku"" ya ™are yana gaba, Abulle binsa tayi lokacin da suka shiga har an fara lesson, wani sit ya nuna mata tsakiyar wasu yara mata yace ""jeki zauna"", Abulle bata tanka masa ba ta wuce ta zauna batareda ta tanka kowa ba, principal na fita, malamin ya juyo yace ""new comer what is ur name"", Abulle haWe rai tayi ta ™i cewa komai, jin tayi shiru ´an aji suka kwashe da dariya, dariyar da ta ™ara fusata Abulle sai ta fashe da kuka, haka tayita har period Win wannan ta ™are, haka har aka fita break Abulle kuka take, wadda take loko ce tazo fita babu hanya dole sai Abulle ta gyara, buWar bakin yarinyar tace ""ke ´ar ™auye matsamin na wuce"", Abulle banza tayi da ita, yarinyar ta saka ruler ta Wan zungureta tace ""ke ´ar ™auye dallah ki matsa"", Abulle wani kukan kura tayi ta hau naushin yarinya tana ™ara kan kace kwabo nan jini ya fara kwaranyar ma yarinya daga hanci, ´an aji suka fara ihu suna faWin ""aljanu aljanu"" nan wasu suka garzaya suka kira malamansu, islamic teacher Winsu ne ya samu ya raba Abulle da yarinyar da har ta sume, sai ™ara ™aimi take tana fizge fizge zata ™ara dukanta, staff room aka wuce da ita sai fizge fizge take, malamin addua ya fara mata yana mata karatu, wata iriyar kururuwa ta fara saki ta fara jifa da teburan dake cikin wajen, nan da nan malamai mata suka fara guduwa, sosai Abulle take ihu da kururuwa, da ™yar wani malamin PHE Winsu ya ri™eta ya danneta, malamin islamic ya matu™ar tsorata domin bai taSa gamuwa da iskokai irin waWan nan ba, dole ya ajiye karatu ya fara mata adduo'in da zasu lafa..."

"[8/14, 11:49 AM] Mss Flower : *30*"

*next day*

"Abulle ce take nufo Mom dake zaune kan doguwar kujera, sanye take da english wears riga da skirt wanda sukayi mata Wasss a jiki, zubewa tayi ™asa tana dariya haWe da cewa ""Mom barka da hutawa"", Mom Wagowa tayi daga danna wayar da takeyi tace ""lafiya lau, ya kike"" tana mai duban Abulle sai a lokacin ta fara hango wani Soyayyan kyau na yarinyar, Abulle ce ta Wora hannu bisa kai ta buga haWe da sosawa, Mom tace ""lafiya dai"", Abulle sai da ta gama susa sannan tace"

"""wallahi kaina ™ai™ayi yake ne"" ta faWa tana kyaSe baki, ""Ayyah bari na kira Sultana naji ranar da"

"zata saloon sai kuje tare a wanke miki kan"", ta faWa tana dannawa layin Sultana kira, cikin sa'a Sultana tace yanzu zata harma ta shirya tanason zuwa kitso, Abulle ´ar ™aramar telha da Mom ta siyo mata ta saka sannan ta fito haramar gidan tana kalle kalle, dubanta ta kai kan wasu flowers masu Waukar ido tace ""wai! Gaskiya ´an binni na mulki, jar uba ni abinda ke ban mamaki ma yanda suke rayuwa kamar baza'a mutu ba bayan dole sai an turbuWe mutum a ™asa"" tana tsaka da hirarta ta hango kyakyawar budurwa mai Wan kama da Sadeeq, Abulle ™uramata ido tayi cikin ranta tana cewa gaskiya dukka ´an binni kyawawa ne, Sultana murmushi ta sakar mata tana cewa ""Zainab ko"", Abulle gyaWe kai tayi tana cewa ""ko kice Abulle"", Sultana dariya ta saki tana cewa ""kinada abin dariya, mene Abulle kuma"" ta ri™e hannunta suka fara tafiya tana sakin dariyarta, saloon suka wuce cikin motarta, sosai aka wanke danda™walin kan Abulle da yake cinkushe da amosani, drying akayi mata sannan aka mata streching, sosai gashinta ya mi™e har dokin wuyanta, sai murna take bakinta ya kasa rufuwa tana taSa kanta, ko da aka gama ma Sultana kitson, super market Sultana ta wuce dasu inda tayi musu siyayyar ™walama sosai sannan ta saima kanta mayukan shafawa, Abulle ce ta zumSuro baki, Sultana kallonta tayi tace ""lafiya Zainab naga kin sauya fuska"", ™ara turo baki Abulle tayi sannan tace ""ni ai baki siyamin man shafawar ba"", dariya Sultana tayi tace ""ai na manya ne amma bari na Waukar miki wannan tender skin Win"", dariya Abulle tayi tace ""shiWinma yayi amma fa da kike gani na kamar yarinya Qur'ani har aure nayi, gani nayi ban iya zama na fita"" ta faWa tana yatsina baki, Sultana dariya ta kwashe da ita sannan tace ""kai wallahi kinada abun dariya, ke Win ce kikayi aure"", dariya itama Abulle tayi tace ""wallahi kuwa ™ila kin haifi kamata ko, yanzu wai ke yaranki nawa"", Wan zaro ido Sultana tayi tace ""ni banyi aure ba"", buWar bakin Abulle sai cewa tayi ""yanzu haka jibgaga dake baki aure ba, toh shi wannan Wan girman kan ™aton na gidanku fa yaransa nawa"", harararta cikin wasa Sultana tayi tace ""ki daina faWin kowacce magana, wani kuma ™ato kike magana"", shiru Abulle tayi sannan tace ""yawwa wani Sadiqu mai kama da ´an aljanna kuna kama dashi sosai"" dariya Sultana ta saki sosai sannan tace ""Sadeeq shima bashida aure kuma ki daina ce masa ™ato banaso"", taSe baki Abulle tayi sannan tace ""toh Anty"", har zasu wuce wajen biya Sultana ta tsaya ta saya bands na gyaran gashi da duwatsu sannan sukayi pay, a mota sai hira suke yayinda Sultana ta fasa musu robar pringles suna ci, Abulle kam sai cin abinci take masa tanata dumamusu goma goma take turawa dan haka ta cinyesa duka, Sultana nata mata dariya da zolayarta har suka ™arasa gida, side Winsu Sultana ta ja Abulle, zaunar da ita tayi ta mata kalba masu kyau da tayima kitson kwalliya da duwatsu,

Please Login or Register in order to submit comment